Showing 87001 words to 90000 words out of 91674 words

Chapter 30 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt

10 Jan 2025

9085

chanjin daya gani atare da ita"Ahankali yafara girgizata yana yimata rad'a agefen kunnanta"ta saka hannunta guda ta ture masa fuska tana ja masa saje"da wannan rigimar kuma zaki farka my noor?"bazaki barni na huta ba ko?"to ki tashi muyi salla"kuka ta fashe dashi tana fad'in sai an biyani baccinah ni"meyasa katayar dani yaya sadeeq?"bece komaiba yatureta dg jikinsa yamik'e tsaye yana fad'in wlh na fito dg toilet d'in nan nasa meki kwance zaki sani"kodan kinga ina binki Ahankali zaki dinga mun haka?"noor kuwa banza ta masa ta d'auki wayarta tana kuka harda shashsheka takira mami"mamy kuwa azkhar takeyi lokacin"d'aukar wayar tayi tana mamakin ganin kiran da safe haka"saidai ko sallama batayiba taji kukan noor tana fad'in mamy kinga yaya sadeeq ina bacci nah yazo yatasheni"kuma yace" idan yafito dg toilet ban tashiba dukana zaiyi"murmushi kawai mamy tayi"Ahankali tace"kinyi sallah?"ah ah"to maza kiyi sallah sai kizo nan kiyi kwanciyarki" ki barni dashi zan b'ata masa rai"dato noor ta amsa takashe wayar"ta mik'e tsaye tana rik'e da wayar sadeeq yafito dg bath room d'in"yabita da kallo"dan duk wayar datakeyi yana jinta"asalima shi dariya ta bashi na wannan shirmen datayi"tayi saurin nufar k'ofa tana turo baki aranta tana mamakin meyasa idanuwansa sukayi jajir haka??"sadeeq kuwa cewa yakeyi zo kiji"amma tak'i kulasa ta tafi"hakan yasa ya kabbara sallar sa "bayan yagama yafara azkhar"be jimaba yatashi yashiga wanka.....
Noor kuwa part nata ta wuce"tana isowa bath room ta fara shiga tayi wanka da alwalah"tana fitowa tayi sallah"ta saka jallabiya doguwa bak'a ta saudiyya"ko mai bata shafaba"ta rufe bed room d'in ta da key ta tafi part d'in mamy"babu kowa main aparlour"hakan yasa noor ta mik'e kan 3seeter bacci yayi awon gaba da ita"tafi mintina 30 anan tana bacci"ahaka sadeeq yashigo parlourn"ya d'auki zazzafan wanka na k'ananun kaya"yayi kyau har yagaji"yanata zuba k'amshi"saidai idanuwansa jajir suke"da mamaki yaketa kallon noor dake bacci"yazo yaduk'a yasumbaci goshinta"yana ayyana gsky noor batada lafiya"sbd ko wannan yawan baccin ya isa ya nuna haka"d'aukarta yayi yanufi bed room d'in mamy da ita"saidai kawai mamy ta gansu"lafiya dai sadeeq?"tafad'a da mamaki tana kallon su"beyi mgn ba ya ajiye noor gefen bed"kafin ya zauna kan sofa yana gaishe da mamy"ta amsa tana fad'in wai meke damunka idanuwanka jajir haka??kansa ak'asa yace"mamy inaga noor batada lafiya wlh"yashiga yimata bayanin sauyawar datake masa"da gudunsa datakeyi"jiya tak'i yarda dashi"sosai mamy taji kunya da dad'i"domin haka yatabbatar mata da cewa noor juna biyune da ita"Ahankali tace"sadeeq kenan"idan anga irin wannan canjin ba fushi akeyiba saika rarrasheta kaji me takeso ko?"balle noor yarinya ce"taki rani d'azun taka mun k'arar ka"nice nace tazo nan ta kwanta"k'ilan baccin a parlour ya d'auketa"idan kunyi break fast zamuje asibiti adubata"amma raina yana bani juna biyune da ita"sadeeq fuska cike da fara'a yace"Allah yasa mamy"ta amsa da Ameen"kafin tace"masuyi mata aiki dg yau zasu fara"dama nasanar musu dakun dawo zasu fara"to shikenan bbu damuwa"gobe nima nakeso na koma office insha Allah"Allah yakaimu"amma kayi k'ok'ari kaje kaduba jikin Abban ka"hak'uri zakayi sadeeq"komai yafaru dashi halinsa yaja masa"kai kuma saika godema Allah daya tsareka"karka yanke zumunci"ka sadashi"ka girmama Alh labaran sbd yana nan amatsayin uba agareka"yanzun haka zahida aurenta saura wata 2"inaso ko furniture ne kamata sbd hakk'in zumunci"in sha Allah mamy zan mata"shi kuma zanje yau da dare na dubashi"ina Abba? (mijinta) yana can gidansa"dayake ba'a nan yakeba"d'azun yakirani yace"yana muku sannu da zuwa..... sadeeq na k'ok'arin mgn noor ta farka tana hamma"da alama yunwa ce ta tasheta"kin tashi y'ata?"Eh mamy yunwa nakeji"tafad'a tana tashi zaune"aikuwa ta had'a Ido da sadeeq dake zaune yanata kallonta yanajin kamar ya rungumeta"yakafe k'irjinta da yayi mugun cika da ido"turo baki tayi tana fad'in mamy nidai wannan mutumin yafita"dg mamy har sadeeq dariya sukayi"itama noor tayi murmushi"mamy na kallonta tace"yanzun za'a aza break fast d'in"amma bazan rasa wani abu dazaki ciba kafin agama ko?to mamy"kai kuma sadeeq katashi katafi sbd y'ata tafison abarta ta sake"shiru sadeeq yayi yama koma gyara zamansa"yana danna waya"mamy ta mik'e tsaye ta fita"kamar yana jira yad'ago kansa suka had'a ido"harara yasakarma noor"tayi murmushi tace"naji bbu komai"nidai kaje waje dan Allah"ajiye wayar hannunsa yayi yanufi gefen bed d'in yana fad'in kwana 2 d'in nan kin rainani ko?"wlh ba haka bane yaya sadeeq"kawai bana son k'amshin turaren ka"kuma banaso kana tabani"sannan bansan meyasa nakeyin saurin kuka ba?"amma naga kanajin haushin haka kayi hak'uri"tafad'a tana matsawa sbd ganin zai zauna gab da ita"bece komaiba ya zauna yana d'aukar wayarta"yaya sadeeq meyasa idanuwanka sukayi jaa?"jin beda amfani agareki"banganeba?"ni wlh saika fad'amun"tafad'a tana sakin kukan shagwab'a tana shure shuren k'afafuwa"kinsan Allah koki denamun haka ko kuwa na manta da d'akin mamy muke na amshi hakk'ina"sanin kankine kusan sati 1 kenan rabon danayi sex dake"shine jiya kikak'i amincewa dani"da ciwon mara na kwana my noor amma naga keko ajikin ki ko?"kayi hak'uri yaya sadeeq kayafemun bansan meyasa nayi haka ba"tafad'a tana share hawayenta"karki damu my noor na yafe miki ai tun jiyan"kawai dai ciwon mara ne ke damuna"matsowa kusa dashi tayi tana fad'in kataso muje part d'in mu koma miye zaka mun zan amince yaya sadeeq koda banaso sbd kasami nutsuwa"ni kaina abin yana bani mamaki"kodai asibiti zamuje adubani?"ai dama anjima da kinyi break fast zamuje"bazan barki ahaka ba my noor dole adubamun ke"yafad'a yana rungumeta ajikinsa"murya can k'asa yace"nasan koma baby nane kesamun ke kikayi wannan canzawar"Allah yasa shine yaya sadeeq"kaga idan na haifi mace nayita yimata kitso ko?"sadeeq ya matseta yanata dariya cike da farin ciki"yana k'ok'arin yimata mgn mamy ta turo k'ofar"tana rik'e da cup da plate"sai ledar 🍞"da sauri noor ta tashi ta amsa akunyace tana rissinawa"kici wannan kafin agama"bance kisamma sadeeq ba"cewar mamy tana murmushi ta fita"sadeeq na murmushi yace"mamy ba'a shiga tsakanina da noor"yafad'a yana kallonta ta ajiye plate d'in kan carpet"ta bud'a"kwaine soyayye sai naman kaji soyayye agefe shima"sai cup d'in tea mai kauri"ga bread yasha bota"yaya sadeeq kazo muci"ah ah kici my noor sai muje asibitin yanzun"kinsan ni saina kai 10 am nake break fast ko?"b'ata fuska tayi ta zauna k'asa ta juya masa baya"yayi murmushi yadawo gefenta yazauna yana jawo plate d'in yakama hannun ta guda yana fad'in zanci my noor adena fushin da yaya sadeeq ko?"juyowa tayi tana turo baki"suka had'a ido dashi"murmushi yasub'uce mata"yaja hancinta"beyi mgn ba dg haka suka cigaba da break fast d'in"wanda sadeeq bamaci yakeyi sosai ba"itace kawai yake lodamawa"bayan sun gama noor ta kwashe komai tamayar a kitchen"sannan tadawo tasami sadeeq yana waya"bed room d'in ta fara gyarawa har yagama wayar"yanata kallonta cike da so yace"ki barshi mamyn zata gyara mana"ah ah yaya sadeeq be kamata ba nabari ta gyara tunda gani nazo"tafad'a tana kwashe sharan data share"kisameni a part namu"dato ta amsa ya mik'e tsaye yafita"bayan ta gama gyara bed room d'in tana fesa air fresheners mamy ta shigo"wai noor d'awainiya kika azama kanki?"ah ah wlh mamy nagama"dama zamuje asibiti nida yaya sadeeq ne"to shikenan saikun dawo"dg haka sukayi sallama"noor ta fita "kai tsaye part nasu ta wuce"ta nufi bed room d'in sadeeq"gabanta nata fad'uwa"tasan had'uwarsu dashi ita kawai tasan meke nan"aikuwa tana shiga tasameshi kwance dg shi sai guntun boxer"ya mik'o mata hannunsa guda yana murmushi"itama murmushin ta masa ta iso tana aza hannunta saman nasa"ya janyota jikinsa suka rungume juna.......kusan awa 2 ana abu guda"har saida noor tafara kuka sannan sadeeq yabarta"dan yau jinta takeyi tafi kullum dad'i"sannan shike ki d'ansa da rawarsa"dan noor bata san abun kwata kwata"masu aiki nata knocking"mamy kuma nata kiran sadeeq ta waya amma shiru be d'auka ba"sbd tanaso taji ko sun dawo dg asibitin"sai wajen goma da rabi sadeeq da noor suka fito cikin sabon wanka"tana rigimar yunwa takeji"hannunta rik'e da cake da lemo"sadeeq dai nata aikin rarrashi"suka bar masu aiki sbd ak'ara gyara gidan"basuma nemi driver ba"da kansa yaja motar yana tsokanar noor data amince yafara koya mata driving"kasancewar tun suna saudiyya yaturo kud'i nura yasiya mata mota"tana turo baki tace"nidai bana son wacce yaya nura yasimun"karki damu my noor tunda yaya sadeeq na raye komai kikeso aduniya ai zaki samu ko?"murmushi tayi tana gyad'a masa kanta ,ta kwanto ajikinsa yana driving d'in"sunata fira har suka iso asibitin"acikin y'an mintina sadeeq yasaka aka had'asu da doctor mace"suka shiga office atare"duk abinda yadace akayi na bincikar noor"atake aka gano tana d'auke da ciki wata ukku......Alhamdllh!! shine abinda sadeeq ke fad'a yana k'ok'arin kiran mamy"yayinda noor ta lafe ajikinsa tana jin farin ciki tana shafa cikin"yyinda likitar ke kallonsu tana murmushi"sadeeq yakashe wayar yana dariya sbd yadda yaji mamy na murna"yad'ago fuskar noor suka had'a ido"atare suka saki murmushi"my princess muje gida ko?"to yaya sadeeq tashi muje"tafad'a tana tashi dg jikinsa"doctor tabashi maganin k'arin jini sbd noor bata ciwon komai"ta musu fatan alkhairi suka fito yana rungume da ita"koda suka shiga mota motsi kad'an sadeeq kinji yace"yaya dai my noor?kina son abu kaza na siya miki?"me kikeso?"itadai saidai tayi murmushi tace"ah ah,ko bbu komai"can ta d'auki wayarta kanta agefen kafad'ar sadeeq tafara k'ok'arin kiran umma"bugu 3 umman ta d'auka tana yin sallama"noor ta amsa tana gaisheta kafin tace"ina sadeeq?"noor ta turo baki tana fad'in umma kinsan ciki ne dani fa"uwaki nace marar kunyar banza"noor na dariya takashe wayar"sadeeq yadungure ta da hannu guda sbd yanajin maganar umma"kin koma marar kunya ko noory nah?"awajen waye na koya?"hmm! sbd kinga bake d'aya bace shiyasa kike Jana ko?"gwalo ta masa tak'i mgn"da haka suka iso gida"abin mamaki mamy na zaune abakin k'ofar shiga main parlou kan resting chairs"tana hangosu ta mik'e tsaye tana murmushi"sadeeq ma bakin yak'i rufuwa"Alhmdllh! Alhmdllh!! sannu noor kinji?"Allah ya iganta mana"noor tayi k'asa da kanta"mamy ta kama hannunta suka wuce ciki"tanata nan nan da ita"noor da sadeeq suna zaune kan carpet"yana rik'e da hannun ta"komai na break fast na'a gabansu"mamy na gefe tana had'awa noor tea"Alh tukur yafito dg d'akin da shine nasa agidan" yana murmushi yace"yarana sannunku da hutawa"sadeeq na murmushi shida noor suka gaishesa"sannan yafita"k'at sadeeq da noor sukayiwa cikinsu"kafin sadeeq yaraka noor bed room d'in mamy ta kwanta bacci"shi kuma yafita"sbd zaije yaduba compony nasa yaga yaya abubuwa ke wakana.....


**********************
kwanci tashi asaran me rai inji masu iya mgn"haka rayuwar noor taci gaba da kasancewa a k'ark'ashin kulawar sadeeq da mamy"dan yadda mamy ke bama cikin kulawa zaka zata itace uban y'ar ko d'an lolx....watan cikin noor 5 sukaje agadaz suka gaisa da kowa da kowa na dangin umma"alokacin kuma noor ta k'ware da driving sosai"yyinda ansha bikin zahida"wanda sadeeq ne yamata komai na kayan da uba keyi"sannan yak'ara ma Ahmed jari na million 2"aranar saida Alh labaran yayi kuka"yakuma rok'i gafarar sadeeq"dukda har yanzun maganarsa bata fita"amma yasami sauk'i"zai iya tashi yayi komai da kansa"amma har yanzun yana d'oyi"saidai yarage ba kamar daba"dan saika matso dab dashi sannan zakaji"wannan dalilin yasa har yanzun beyi aureba"yyinda mahaifiyar zahida itama tayi aure"Ahmed ne ke dhirin yi....tunda cikin noor yashiga watan haihuwa suka tafi london"itada sadeeq da mamy da goggo saude"wanda cikin yasaka noor duhu da kumburi"sannan batacin abu me yaji sbd k'warnahi takeyi"gaba d'aya wani irin shagwab'a noor ke zubawa son ranta "sadeeq da mamy na biye mata kuwa"itadai goggo saude na gefe tana godewa Allah da irin baiwar da yayiwa noor y'ar d'an uwanta"wanda gashi sanadinta suna dan gwalan arzik'i"dan yanzun haka private skul sadeeq yasaka zainab"jafar kuma yabashi jari me kauri"sannan duk watan duniya saiya aikama da inna da kayan abinci....


Ayau yakama week end"tun safe noor batajin dad'in jikinta"daurewa kawai takeyi"sbd tasan sadeeq daya lura zai damu"kuma be yadda doctor namiji yadubata ba sai mace dai"kuma room d'aya suke kwana da noor"tun bayan yaje yayi sallah azahar yaja noor suna tafiya ak'asa sbd tayi exercise"saidai tafiyar tasu batafi ta mintina 11 ba noor tafara rintse ido tana dafe k'aton cikinta da yayi k'asa"da sauri sadeeq yace"yaya dai my summy??"marata da bayana da k'ugu na duk ciwo sukeyi yaya sadeeq"tafad'a tana kama hannun sa ta aza ak'asan mararta"gaba d'aya rikicewa sadeeq yayi yana fad'in kodai haihuwar tazo ne?"nima bazan iya ganewa ba"ahhhhhhh! ta furta sbd azabar dataji"sadeeq yad'auketa gaba d'aya dg ita har cikin yajuya yana tafiya "duk turawa nata kallonsu"yana sauri had'e da gudu yayi cikin asibitin da noor"kai tsaye labor room aka nufa da noor"sadeeq bema sanarwa mamy ba"suna can room nasu"kasancewar turawane"kuma acikin labour room d'in kowace da room nata"hakan yasa sukabar sadeeq yashiga"hankalinsa yatashi sosai dayaga yadda aka sama noor hannu aka fashe fire"sai ihu da raki takeyi"cikin wani yanayi sadeeq ke furta dan Allah doctor ku shiryata amata CS gsky"wannan wahalar tayi yawa"yafad'a cikin harshen turanci kamar zaiyi kuka"noor tasaki k'ara tana kiran sunansa"aguje yanufeta ya rik'e hannunta suna kallon cikin idon juna "yaya sadeeq dan Allah kasanya afito mun da abinda ke cikina mutuwa zanyi pls"bazaki mutu ba noory nah"C's zasu miki gsky"bansan haka akeshan wahalaba da tuni wlh shine aka miki.....wata iriyar damk'a noor ta masa tana k'wallah k'ara"atake baby boy yafad'o duniya"mai tsananin kama da sadeeq kamar yayi kaki ya ajiye"noor kuwa wata k'arar ta koma saki tana rintse ido atake baby girl ta fad'o duniya me tsakanin kama da noor"sadeeq yad'aga hannu sama yana fad'in Alhmdllh"yayinda noor ta sume......✍️


Team d'in noor da sadeeq dole ku takaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ€Έβ€β™€οΈπŸ₯°


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK


Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251


Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba......... Sadeeq yadubi noor dake asume yana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un! karka damu both normal zata farka in sha Allah"kaje zamu kawo yaran mu turota d'akin hutu idan an gama kimtsata"badan sadeeq ya nutsuba yafita dg cikin labour room d'in"directly d'akinsu mamy yanufa"ko knocking beyiba yatura kai ciki yana k'walama mamy kira"ta amsa tana fad'in lafiya dai sadeeq?"ina noor d'in take?"tana labour room mamy"ta haifi twins mace da namiji.....yaushe kafara wasa dani sadeeq?"wlh da gske nakeyi mamy"yalabarta musu yadda akayi"mamy tayi hamdala ga ubangiji itada goggo saude"kafin afara kiran y'an nigeria ana sanar musu"sadeeq kuwa bayan yagama waya da nura"kayan noor ya d'auka wad'anda zata canza"kayan baby kuma dama tunda sukazo anan sukayi siyayyar kayan suna wajen doctors"atare sadeeq dasu mamy suka fita"sadeeq na k'ok'arin wucewa ciki"mamy ta dakatar dashi gun cewa" kajira suyi aikinsu yadda yadace"kayan dazata canza zan kai mamy pls"dama fa suma tayi nakasa nasamu nutsuwa wlh"mamy batace komaiba sadeeq ya wuce ciki"yasamu an kusa gama shirya yaran"noor kuma na kwance an gama kimtsata har tana fira dasu"yana shigowa doctor tace"madam ga mijin naki dakiketa nema yadawo"noor tadubi sadeeq tana b'ata fuska tak'i mgn"sorry my princess"naje na Kira su mamyne shinefa kikaga baki ganniba"sannu ya jikin?"yafad'a yana matsowa gefen bed d'in yakama hannunta"kukan shagwab'a ta saka tana fad'in nidai bbu ruwana da twins d'in"nima haka my noor bbu ruwanmu dasu ko?"eh yaya sadeeq tunda sun wahalar dani ko?"sai abama mamy su kawai"yana dariya yace"kefa keso mu haifi mace kodan sbd kimata kitso yanzun kin fasa kenan?"Eh na fasa mana"duk sukayi murmushi"to yanzun ki canza kaya sai muje d'akin hutun kici abinci saiki huta ko noory nah"mai fad'in yaya sadeeq mutuwa zan.....kukan shagwab'a data saka tana mintsininsa ayatsa yasaka yayi shiru yana dariya yanata kallonta"aka mik'o masa yaran"baby girl d'in yafara amsa yana fad'in me kama dake zan fara d'auka my summy"sai asannan noor ta dubi yaran tana murmushi tanajin sonsu da k'aunar su aranta"sadeeq ya sum baci lips d'in yarinyar"sannan yadubi noor suka had'a ido"ya langab'e mata kansa"hakan yasa ta amshi baby boy d'in tana kallon sa sak sadeeq ne"addu'a ta masa ta tofe yaronta dashi"shima sadeeq yayima macen sannan ya amshi namijin"gaba d'aya yafita dasu wajensu mamy"noor kuwa ta tashi ta d'auraye jikinta ta canza kaya"aka wuce d'akin hutu da ita"mamy na rik'e da macen goggo na rik'e da namijin suka shigo"sadeeq kuma yana can wajen doctors sbd yaji komai normal a tsakanin noor da yaran"kuma yaji Alhmdllh"order d'in abinci ccika masu rai da lafiya sadeeq yayima noor"yadawo d'akin hutun yakawo"sannan yatafi yaje yayi wanka sbd so yakeyi zuwa jibi su tafi nigeria"sosai noor taci ta k'oshi tasha magani"sannan takoma bacci"yaran kuma doctors suka amshesu sbd sune zasuyi musu wanka"sau 2 sadeeq na zuwa noor na bacci"sai wajen marece ta farka"tana tashi ta dubi mamy tana hamma tace"ina yaya sadeeq mamy?"d'aure fuska goggo saude tayi tana fad'in kina fama da d'anyen jego kina tambayar miji"ki kiyayeni wlh "zakija idan mun koma gida atafi dake wankan gida....ai gsky goggo saidai kuyi hak'uri bana jin zan bari arabani da matata"tunda dai zuwa wankan ba addini bane al'adace"cewar sadeeq daya shigo yaji kalaman goggo"mamy ta hararesa tana fad'in ungo nan marar kunyar banza"tafad'a tana masa dakk'uwa"yasosa k'eya yana jifar noor da kallon k'auna tayi k'asa da kanta tana murmushi"goggo kuwa dariya tayi tace" babu wanda zai rabaku sadeeq sai Allah"ki tashi muje na miki wanka koda da towel ne"dato noor ta amsa tana satar kallon sadeeq da hankalinsa na wajenta"da ido yake mata alamar beson amata wanka agane masa jikinta"ita kuma tana masa nuni da mamy na kallonsu..... sadeeq kaje dg waje wanka zatayi"anjima kadawo sannan suma yaran an musu wanka suna wajensu tun d'azun"cewar mamy"dato kawai ya amsa yafita"noor kuma tabi bayan goggo bath room....sunfi mintina 30 aciki"sannan suka fito noor najin dad'in jikinta"ta shirya cikin kayanmu na nigeria na hausawa"sosai tayi kyau kamar ba ita bace ta haihu"tea me kauri mamy ta koma had'awa noor"tana cikin sha ummanta ta kirata"sun jima suna mgn kafin tabama mamy wayar"sannan goggo saude ta amsa sukayi mgn"sai bayan sallar magrib sadeeq yadawo d'akin"tare da doctors da yaran"sbd noor tafara shayar dasu"tana zaune tana murmushi idan ta tuna itace ta haifi y'an biyu"su mamy na zaune kan carpet"ahaka sadeeq suka shigo"agefen noor ya zauna aka ajiye gadajen yaran"mamy na kallonta tace"kije ki wanke maman sai kiyi addu'a da bissimilah ki fara basu dana dama"dato noor ta amsa ta tashi sadeeq zai bita sunansa kawai mamy takira yasan me take nufi"noor kuwa sosai abin yabata haushi daza'ayi ta son nesan tata da mijinta"tanata b'ata rai taje ta wanke ta fito dg toilet"alokacin doctors sun fita"mamy da goggo saude sun tafi room nasu su dawo"sadeeq ne kawai ad'akin da yaran suna cikin gadonsu idonsu biyu"noor na fitowa suka had'a ido ta toge tak'i

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login