Showing 54001 words to 57000 words out of 91674 words
Chapter 19 - SALON SO SABON SALO COMPLETE Book by Momyn Fareesa.txt
akeyi idan anyi auren"wani k'asaitaccen murmushi yasaki yana ganin anya zai iyayima noor irin haka"sbd gani yakeyi kamar bazata iya daukarsaba"gaba d'aya abin mamaki sai yaji yau wai feeling yakeji abinda bai tab'a jinsa yana jiba....da wannan tunanin yayi bacci sai gashi yayi mafarkin gashinan shida noor acikin yanayi na ma'aurata"saida yayi wanka sannan yayi sahur da ruwa ya kwanta....
Bayan wasu y'an kwanaki.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba*Bayan wasu y'an kwanaki*
..........tun bayan dawowar sadeeq dg Abuja noor bata koma zuwa gidan mamy ba"saidai kawai kullum sadeeq yaje gidan innah ya d'auketa su tafi office"k'arfe 2 yamai dota"k'a'ida bayan sallar isha'i sai yazo"kuma kome noor zata bashi zaici agabanta asoron innah"gaba d'aya kowa a dangin noor yana zaton soyayya ce me k'arfi tsakanin noor da sadeeq marafa"sosai acikin y'an kwanakin mamy tayi kewar noor saidai su gaisa ta waya kawai"tun azumi nada 20 sadeeq yaka mata kayan sallarta daya amso dg gun d'inki"kasa amsa noor tayi tasaka masa kukan sunyi yawa"meyasa yake b'annata dukiyarsa akanta haka?"sosai sadeeq yayi fushi harma zai tafi sannan ta karb'a ta masa godiya....ayau yakama daren sallah sbd anga wata"kuma sadeeq yabama ma'aikatansa hutu na sati biyu kwana 4 da suka wuce"wanda shi kansa yayi busy sallar tahajjit dayake tashi duk dare"mamy ma haka tana tashi"noor kuwa idan tana sallar tahajjit har kuka takeyi akan Allah yabaiyana mata mahaifiyarta yasadata da ita"yasaka mata tunaninta aranta"wanda duk idan tayi wannan addu'ar saita yi mafarkin umman na kiranta.....a fannin Abba dahiru kuwa yaji bak'in cikin burin hamisu be cika ba akan noor"sannan duk d'awainiyar da sadeeq keyi da ita dasu inna duk yana samun labari" sosai yakejin zafin abin sbd shi ba'a masa ba"ayanzun haka hamisu be gida kusan sati 2 kenan"ba'a ma san Inda yakeba"sbd tun bayan yabar gidan innar da kai fashe yawuce wajen dandalinsu na y'an iska"yayi jinyar kwana 4 "aranar cikon kwana na 5"duk abokan nasa sunyi shaye shaye yalalibesu yakwashe k'udinsu da kayan mayensu sbd yasiyar" sannan yakoma gida yasanarwa Abbansa yadda akayi agidan Inna"dg nan basu koma ganin saba"dukda yanayin kwana5 ko 7 be kwana gidaba ko basu ganshiba "amma tunda yayi sati 2 suka fara tunanin anya lafiya?"kuma idan an kirashi ba'a samunsa"wannan kenan....
Ahankali nura ke driving d'in"sadeeq marafa na gefensa azaune"kallo d'aya zaka masa kasan yanajin azumin sbd ayau ana k'wala rana da zafi"ga fuskarsa bbu walwala"yyi y'ar rama wacce tak'ara masa kyau da kwarjini"nura yasaci kallon sa yana fad'in wai abokina duk dan sbd noor d'in bata gida kaketa wannan d'acin ran, ba'an kwatanta mana gidan da akeyin lallen ba?? sai muje idan munyi la'asar"k'ilan duka hannayen an musu lalle shiyasa bata d'aga kiranka ba"sadeeq yad'auki kusan second 15 kafin yaja tsaki yace"muddin mukaje ba'a gamaba gsky saidai nakaita wani wajen amata"abu tun safe har la'asar"bata san aikin taba meyin lallen"bafa haka bane "kasan yanayin sallah kowa zaiyi lalle akwai layi kuma zatabi shiyasa.....yanzun wannan kayan dana rakaka ka amso gidansu noor zaka d'ibarmun kasona ko?"tab'e baki sadeeq yayi yace"bazai yuyuba matata tamun abu na baka bayan kaima da taka matar....dariyar shakkiyanci nura yasaki yana fad'in oh marafa kaine ke wannan zancen?lallai YAU DA GOBE ta wuce wasa"amma ka bari ad'aura auren sannan kaji dad'in cewa matarka da hujja"my khairat kuma kasan tayi nauyi cikinta 7month"y'an gidansu na bari zasuyi mana girkin abincin sallah dana fito"ta cika rangwanta ne gsky" nasan my noor ko nauyi tayi irin haka baza tak'i bani kulawa ba.....dariya sadeeq yashek'e da ita yana fad'in ka ajiye izzah da son girman ka furta mata ko?"gobe zan furta abokina insha Allah tunda tak'i ta furtamun ko kuma ta nuna ta gane Inda nadosa"yo ai wlh itama tana sonka marafa"duk wanda yasan so yayi zaman minti biyar daku zai gano kun mace a son junanku"to Allah yasa itama ta mace a soyayya ta"shiru kawai nura yayi yana mamaki aransa yana jin dad'i....kayi parking anan muje masjeed mana"cewar sadeeq"wai yau nagadai kanajin azumin nan"kusan haka gashi kuma na k'arshe ne"hardama rashin ganin baby nah da banyiba yau da jiya"to ai yau zaka ganta ko?"k'ilan ma na rungume kayata"dukda nasan bazata aminceba sbd kunya"yafad'a suna fitowa"nura yadinga dariya...bayan sun idar da sallar la'asar"suka nufo gidan mamy"bayan sun iso"sadeeq yabud'e boot"suka fito da trays manya guda 3"wanda akayi rafin da leda me k'yalk'yali sai k'amshin curry dasu spice's ke tashi"da alama za'a ji nice acikin koma miye dake a trays d'in nan"cewar nura"sadeeq ya rufe boot d'in yace"nikaina dana sha ruwa dasu zan fara"ban san ko miye ba aciki" shekaran jiya dai nace mata miye zatamun nida ku idan muntaso sallar idi muci kafin naci girkin mamy"shinefa yau ta turomun text wajen 10 am na aiko a amsa ita zataje gidan lalle"wlh nazata yanzun ta dawo shine nace maka muje muka samu bata nan"yanzun ai saika koma kai d'aya nidai gida zan wuce"amma yasin sai an zubamun sbd raina yabiya"sadeeq yayi y'ar dariya yana fad'in muje parlourn mamy na baka ledoji ka ibi ko meye aciki"dg haka sadeeq yayi gaba yana rik'e da tray guda" yayinda nura ke rik'e da trays biyu"babu kowa a parlourn sai mero dake jera abin bud'a baki samqn dining table"ta amsa sallamar su ta gaishesu"sadeeq yadubeta yana fad'in mamy fa?"tana bed room"kamun ledoji manya a kitchen da service spoon"dato ta amsa suka zauna kan kujera sadeeq yafara duba abinda ke ciki"tray na farko chinchin ne dayaji kayan had'i da kwakwa aciki"sai tray na biyu dambun kajine yanata tashin k'amshi"sai tray na ukku cake ne aciki"😋😋masha Allah afuska kenan inaga yashiga baki mitumina"cewar nura"sadeeq yayi dariya kawai"mairo ta iso ta russina ta basu ledar da service spoon tabar parlourn"nura da kansa yazuba komai yana yiwa sadeeq tsiyar yakusa fita sahun gwabraye....ahaka mamy ta shigo cikin parlourn"nura ya gaisheta yafita"mamy ta kalli trays d'in ta dubi sadeeq kafin tace"wannan kayan dad'in fa sadeeq dg ina?"sai k'amshin dambun naman ke du karmun hanci"d'an murmushi yayi yace"noor ce tamun gobe insha Allah nida abokaina idan mun taso idi muci da kuma girkinki"baki washe mamy tace"gsky ta kyauta sosai sadeeq"ai noor nada k'ok'arin aiki wlh"dama mungama soyen ragon dana kajin miya"na huta dayin dambu tunda an maka"hakane mamy yanzun ma zanje gidan da akeyi mata lalle"muddin ba'a gamaba wlh saidai na dakkota muje wani wajen"d'aure fuska mamy tayi tana fad'in sadeeq bazaka dena wannan halin nakaba na saurin d'aukar abu da zafi ba ko?"in sha Allah nasan an gama"shiru yayi yana b'ata fuska yamik'e tsaye"adaidai lokacin wayarsa tayi ringing"wani tattausan murmushi yasaki sbd jin ringing d'in daya sakawa noor ne"itadai mamy na zaune tana kallonsa yad'aga wayar"angama ko ba'a gama ba my noor?? yafad'a batare daya amsa sallamar taba"dg d'ayan b'angaren tace"angama yaya sadeeq "dama naga miss call nakane yanzun"shine nakira sbd karnayi laifi ko?"bakiyin laifin komai awajena my noor"yanzun zanzo mutafi gida nasan ke ai baki azumi jiya da yau....zaro ido noor tayi tana mamakin taya yagane jiya azuminta yakare? bayan tun shekaran jiya rabonta dashi"kina mamaki ne?"saurin kashe wayar noor tayi"mamy ta girgiza kanta tana mamakin sbd sadeeq be fara soyayya da wuriba shiyasa bata san beda kunyaba"satar kallon mamy yayi yaga bashi take kalloba"danshi harga Allah yama manta da tana acikin parlourn"mamy zanje nadawo"dg haka yafice da sauri yanajin tana masa addu'ar sauka lafiya.......acan cikin anguwar su noor"anan sadeeq yanufa shika d'ai banda driver"kasance war gidan k'unshin sananne ne"yana isowa layin yayi parking"yanaso yagano gidan da kansa sbd beson yakira noor ta waya dan d'azun tabashi haushi data kashe.....wata yarinya yagani ta fito dg wani gida da lalle a hannunta"da hannunsa yamata alamar tazo bbu musu ta iso gabansa"awancan gidan ne akeyin lalle ko? yafad'a yana nuna gidan dayaga zata shiga"eh nanne"jeki ciki kice baby noor tazo inji yaya sadeeq nata"dato yarinyar ta amsa aguje tayi cikin gidan yayi murmushi"dan shidai yana son yara nunawa ne kawai beyi..... yarinyar na shiga tayi saurin cewa" ance baby noor tazo inji yaya sadeeq nata! noor dake zaune ta gama cire lallen k'afa taji fad'uwar gaba"itafa shirin tafiya gida takeyi ma ashe gara data jinkirta"dayazo bata nan"wacece baby noor?"yarinyar takoma tambaya"sbd azatonta noor d'in yarinya ce kamarta"me lalle na murmushi ta dubi noor dake kallon yarinyar tace"kefa ake kira ko?"kanta ta gyad'a"tana fad'in gani nan zuwa"yarinyar ta fita"bbu jumawa ta dawo da kud'i 2k ahannunta tana murna sadeeq yabata"noor dai tayi murmushi tayiwa me lalle sallama ta fita" y'an matan dake gidan sunata kallonta"doguwar riga ce ta amfa ajikinta red"sai mayafi red data yane kanta dashi"sbd jiya taje an mata gyaran gashi"kuma ga bata azumi sosai tayi kyau"kamar ta sani daza tazo ta fesa turare over ajikinta"gaba d'aya kunyar sadeeq takeji sbd kalamansa na d'azun"ahaka tafito dg cikin gidan"sadeeq na tsaye gefen motar sa yasha wankan k'ananun kaya yanata kallon k'ofar"ahaka noor ta fito tak'i yarda ta kallesa k'irjinta na bugawa"sosai yau ta masa kyau sai kace ayau ne sallar"yafad'a aransa yanabin dogayen yatsun hannunta da kallo sbd lallen yayi kyau masha Allah jaa da bak'i....oyoyo my noor tunda ko kallona baza kiyiba"murmushi yasub'uce mata ta b'oye fuskarta da tafikan hannayenta"ta haka yasami damar kalle lallen sosai"masha Allah yayi kyau lallen "zo muga na k'afar mana"waini yaya sadeeq d'aukar k'aramar yarinya kakemun ko?"shine kake fad'in oyoyo?"my noor kenan"ke y'ar yarinya ce awajen yaya sadeeq"kuma yanaso kita masa shagwab'a shi kad'ai"ai kamata yayi danace oyoyo kizo aguje kiyi hugging nawa ko?"yafad'a yana langab'e mata kansa"turo baki tayi tana tsayawa gefensa tace"yaya sadeeq ana kallonmu fa"hmm muje mota sarkin kunya"yaya sadeeq dukka rame wlh.... noor ta fad'a batare data shiryaba"duk kunya kuma ta kamata"d'an murmushi yayi yace"abu biyu yasaka na rame kuma ba azumi bane"kawai dai yau nasan ina jin k'ishi sosai sbd anyi rana"ke kuwa bakyajin kishin sbd bakiyin azumi"yafad'a yana bud'e k'ofar motar yashiga..... sunkuyadda kanta ak'asa noor tayi tak'i mgn"bayan yaja motar cikin nutsatstsiyar muryarsa yace"ayau wahayin jin kunyata aka saukar miki dashi ko?"to Allah ko kimun mgn ko kuwa naci gaba da zancen"ai nasan jiya baki azumi da yau......kukan shagwab'a ta saka tana fad'in koka dena zancen nan koka saukeni ni"nayi shiru noory nah"to amma akwai pads d'in ko ak'aro....yaya sadeeq dan Allah saukeni"shikenan nadena"dg haka motar ta d'auki shiru"gidan innah zamuje?"yatambaya"eh acan zamuje"itafa mamy yaushe zakije ki ganta my noor?"duk kin manta da ita ko?"gobe insha Allah da an taso idi zanje"okay amma ban amince kiyi make up ba sai jibi muna tare zakiyi"sbd ban tab'a ganinki da make up ba"meyasa goben zaka hana?"zakiji agoben"to zanje sallar idi?"Eh tare dani ba"kai yaya sadeeq nida su jummai zamujefa"tafad'a cikin shagwab'a"to meyasa bakyason zuwa dani?"bbu komai fa"nimafa duk sallah tare da friends nawa nake tafiya amma yanzun sbd nasameki dake zanje"shikenan yaya sadeeq Allah yakaimu"Ameen my rigimammiya"kishirya 8:am sbd 8:30 akeyin sallah masallacin G R A"to shikenan Allah yakaimu lafiya"kinsan kayan dana keso ki saka?"kanta ak'asa tace ah ah"shadda zaki saka"dato kawai ta amsa tana tunanin meyasa yace tayi haka?"parking yayi bakin titi cike da tsokana noor tace"yaya sadeeq kacika rangwanta sbd azumin na k'arshe duk ka rame haka"ta fad'a yana d'aukar goran ruwan data gani a ajiye gefenta"my noor ki kalli idona kice mun raggo mana"d'an murmushi tayi ta bud'e ruwan ta zuba a hannunta ta yarfo masa"lalalalah kika jik'ani?"nifa na zata zakisha ruwan ne"bud'e k'ofar tayi tana murmushi tace"na watsa maka kaji sanyine"hmmmm! yaya sadeeq pls kaje ba saika rakaniba kaji?"kaje ka huta da dare zan kiraka"da gske bazaki kashemun waya ba?"bazan kashe maka ba yaya sadeeq"inaso ka huta ne"to shikenan my noor"kin hanani naga lallen na k'afa ko?"gobe zan nuna maka"da gske ?"kanta ta gyad'a masa tana rufe k'ofar motar ta d'aga masa hannu ta nufi gidan inna cike da shaukin soyayyar sadeeq aranta"fatanta Allah yasa goben zai mata suprise d'in yana sontane.....
Ayau da dare misalin k'arfe 2:11 am k'atti 4 suka diro gidan Abba dahiru"gaba d'aya binciken Inda zasuga hamisu sukeyi amma bbu shi bbu alamarsa"cikin wulak'anci suka tashi mutanan gidan dake kwance tsakar gidan.....atsorace Abba dahiru ke binsu da kallo yana fad'in lafiya su waye ku??"ina hamisu d'anka yake??wani ya tambaya cikin muryarsu ta y'an shaye shaye"bamu san Inda yakeba kimanin sati 2 kenan muna nemansa"tsaki guda yaja yana fad'in ya yashemu sbd b'arawo ka haifa"ka biyamu kud'inmu komu kasheka"ah ah kuyi hak'uri zaizo yabaku ni banida ko sisi"wata dariya suka kece da ita"Inna saratu jiki na rawa tafara basu hak'uri"guda yaja tsaki yanufota da wuk'a ahannunsa"halima tasaki k'ara tana rik'e uwar dake gefenta"babbansu yace"ku dakata ga tsuntsu dg sama gashashshe"tunda yaci mana kud'i yagudu sbd cuta muma mu fanshe ga k'anwarsa......gaban innah dana Abba yabuga"halima ta zaro ido tana fad'in idan kunayiwa Allah karkumin komai kubarni da darajata"dariyar mugunta suka saki gaba d'aya..... Abba dahiru naji na gani agabansa k'atti 4 sukayiwa halima fyad'e tana ihu da kururuwa da komai harta suma basu bartaba"saida kowa yasami biyan bukatarsa sannan suka tafi sukabarta kwance cikin jini"wannan tashin hankalin yasaka atake innah saratu tasami tabin hankali"Abba na kuka da komai har gari ya waye"mutane na murnan yau sallah amma shi bak'in ciki yakeyi"yasha fama halima ruwa ya watsa amma har yanzun bata numfashi"dg k'arshe yana kuka ya d'aure innah daketa fisge fisge tana zage zage yafita "bbu jumawa yadawo gidan shida wani ma'aikacin lafiya"halima na yashe tsakar gidan an rufe jikinta da zani"k'uda nata binta ga jini agefen k'afarta"tun kafin mutumin yadubata yasan rai yayi halinsa"amma bece komaiba yafara dubata"dg k'arshe yace"kayi hak'uri y'arka ta rasu"ka d'auka hakan shine yafi alkhairi alhakin mutuwarta na wuyan wad'anda suka aikata mata haka"yana fad'in hakan ya masa sallama yafita"Abba dahiru jikinsa na b'ari yafashe da kuka"atake kuma mariya da abinda yamata yafad'o masa arai"atake gabansa yafad'i.....sai bayan an taso idi aka mik'a halima makwancinta"dan kowa yasan sanadin abinda yakasheta"inna saratu kuwa gidan mahaukata aka wuce da ita"gidan yayi saura dg Abba sai autah.....
Ab'angaren noor....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe ........ Ab'angaren noor kuwa washe gari tun wajen 8am ta gama tsara shirinta"acikin d'inkin doguwar riga ta shadda giznah lemon green"an mata aiki da red d'in zare"tasaka hijab red har k'asa d'inkin jalbab"takalmi ma plate tasaka red da hand bag red"ta fesa turaruka ajikinta"fuskarta tasha light make up"kanta bbu d'an kwali sbd hijab d'in me hula ce dg gaba"tayi kyau harta gaji"zainab da innah nata wasa irin kyawun da noor tayi"itadai tanata murmushi tayi tsaye atsakar gidan"innah kuma da zainab na girkin abincin sallah"ahaka wayar noor tayi ringing"d'an murmushi ta saki bata d'aga ba ta kalli innah tana fad'in zamuje sallar idi nida su jummai"Allah yatsare hanya inna ta mata"ita kuma ta fito k'ofar gidan cikin nutsuwa"gabanta sai bugawa yakeyi"mayen k'amshin turaren sadeeq marafa yadaki hancinta"tayi saurin kallon gefenta"abin mamaki sadeeq na tsaye da shadda irin ta jikin noor"y'ar ciki da malun malun"yasha kyau tamkar ango"fuskarsa d'auke da tattausan murmushi yana binta da kallo tun dg yatsun k'afar ta zuwa baby face nata"wayoyinsa na ahannunsa"itama murmushin tayi zata russina ta gaishesa yayi saurin dakatar da ita gun cewa NO! kibarshi karki b'atamun kwalliyarki"gefensa ta k'araso tana fad'in ina kwana yaya sadeeq?"lfy qlau my noor yasu innah?"suna lafiya "masha Allah anjima idan na maidoki zan shigo na mata barka dashan ruwa ko?"yafad'a yana kallon hannayenta dasukasha lalle gwanin sha'awa"sosai yaji kishin wani yakalli hannayen nata"noor dai kanta ak'asa"kinyi kyau sosai"yafad'a cikin tattausan muryanshi"kaima haka yaya sadeeq"to muje mota karmu makara"yafad'a suna jerawa tamkar miji da mata suka fara tafiya cikin nutsuwa"murya can k'asa noor tace"ina suprice d'in yake?"muje dai mota zakiji ki kuma gani"batace komaiba har suka iso da kansa yabud'e k'ofar motar yana fad'in shiga my summy beauty"kacika zolaya yaya sadeeq"tafad'a tana shiga ta zauna"shi kuma yazagayo yashigo"sai bayan yatashi motar"yazaro wasu card dg aljihun malun malun nashi sunata tashin k'amshi"ya aza agefen cinyar noor yana murmushi be furta komai ba"k'irjinta na tsananta bugawa ta d'auki card d'in ta fara dubawa"zafafan kalamaine na nuna tsantsar kulawa da k'auna da soyayya ga mutum.....noor batayi mamaki ba murmushi yasub'uce mata ta b'oye fuskarta da tafikan hannayenta tana dariya"yes my noor INA SONKI! da gske kuma da aure"ina fatan zaki zab'i yaya sadeeq naki amatsayin masoyi kuma abokin rayuwa"fad'in yadda kike araina tun tuni k'auyancine noor I LOVE so much! na bari sai yau na furta sbd girman wannan ranar"ina fatan idan munyi sallah zamu rok'i ubangiji yasa mana alkhari acikin wannan kyakykyawar alak'a tamu....dg iya nan marafa yayi shiru yana murmushi yana driving cikin nutsuwa"noor dai ta b'oye fuskarta sbd wata iriyar kunyarsa takeji"k'asan ranta kuma farin cikin ya furta mata wannan kalma me tsadar gaske....bakya sona ko my noor?"yafad'a cikin wata iriyar murya yana yin parking"yamik'a hannu ya d'akko prayer mates guda 2 aback sit"noor sai a sannan ta janye hannayenta tana murmushi tak'i mgn"my noor pls kisanar mun kinji?"nidai kazo muje kar a kabbara sallar"tafad'a cikin shagwab'a"bece komaiba amma gabansa fad'uwa yakeyi"yana tunanin karfa ya ajiye ajinsa ya furta mata ita kuma tak'i accepting d'in soyayyar sa"babu wata alamar damuwa afuskarsa yafito yayi lock d'in motar"wasu mutanan da suka sansu a company akayita kallonsu ana zaton soyayya sukeyi"gefen mata sadeeq yarakata bbu mai mgn acikinsu"prayer mate d'in ya shimfid'a mata ya matso gab da ita jikinsu har gugan juna yakeyi yakama hannun ta"da sauri ta kallesa tayi narai narai da ido tana fad'in mutane fa yaya sadeeq pls"d'age gira yayi bece komaiba yasaka hannu guda yana gyara mata hijab nata sbd yaga gashin gaban goshinta yafito"ta turo baki"d'an murmushi yasaki yaja karan hancinta yana fad'in ki zauna anan idan angama zanzo nasameki"nok'e kafard'arta tayi tana shagwab'e fuska"menene kikeso?"to idan kaje wa'ancan sukayita kallonka fa?"d'an murmushi yayi yace"ko yanzun masu kallonmu sunada yawa my noor"ki ajiye wannan rigimar ki barni naje yanzun za'a kabbara ko?"yafad'a yana sakin hannunta"ita kuma ta cire takalmin k'afarta tahau samqn prayer mate d'in ta zauna tana kallon sadeeq daketa kallonta yana latsa