Showing 1 words to 3000 words out of 57158 words
Chapter 1 - YAYA FAHAD NAWA NE COMPLETE by Nasmatu Muhammad .txt
ο»Ώπππ *yaya*πππ
ππ *fahad*ππ
πππ
π
πππ *Nawa*πππ
ππ *ne*ππ
πππ
π―ππ―
*5 star's β¨β¨ online writer's association*π
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_β
_Bismillahirrahmanirraheem_
*Yan,uwa masoya barkarmu da sake saduwa daku awannan sabon lbr nawa mai suna yaya fahad nawane, kamar yanda na alqawanta muku ayau Allah s w a. Ya cika mana gamu a shafin farko. Ubangiji Allah ya jangorancemu har mu kammala wannan lbrn lfy, tareda fatan xai fadakar kuma ya nishadan tar daku masu karatu Allah yaqara hada kawunan mu ya dai daita tarenmu daku taxamo mai amfani aduniya da lahira ameen!*
*β’1/5β’*
Awan qauye ne masuna kukunba wanda yake a qarakar hukumar dukkum ta jihar gomben najeriya ayau kuma nana mota ta saukeni ga dukkan alamu yau yar mutan arkilla tayi nisan kiwo, badan komai ba saidan farauto muku lbr wanda xai motsa kunnuwa da xuciyoyin ku
Kubiyoni
Dan qarami qauyene wanda awuni daya jal mutum xai iya qirge yan tsirarrun gidaje da bukkokin dake cikinshi a qofar wani dan madaidaicin gida naxo wucewa wanda kaf din qauyen shikadai ne mai dakin bulo da bugun kwana harmada felista da fenti
Fatee! Fatee!! Shine sunanda naji wata yar tsakatsakin mata tana qwallawa kira da iyakar qarfinta hakan yasa nakunna kai gidan tareda fatan samun abinda nake nema, aikuwa inashiga naji muryar wata yar matashiyar budurwa wadda aqalla shekarunta baxasu gaxa sha biyar xuwa sha shida ba,
Tace na,am goggo gani nanfa, dagani har goggon daga kanmu mukayi sama ta inda mukaji amon muryar yarinyar yafito yasalam na fada inda goggo kuma tashiga rafka salati da sallallami, yanxu fatee kuma rufin daki kika hau? Aina kika taba ganin mace da irin wannan haye2? Hahahhhh wadda aka kira da fateen ta fashe da dariya kai goggo saikace wani abin al,ajani jifa yanda kikayi kamar kinga wani abu dabaki taba gani ba, hmmmm to wake naxo diba kinsan fa baffa yace yaya fahad gobe xai dawo qasar nan, wayyo dadi taqara kecewa dawata irin mahaukaciyar dariya aradun Allah alalen wake xan mishi nasandai dole yaxo gaisa babbfa kai ko baixoba ma ni har gomben xanje inkai mishi ita,
Goggo dai shiru tayi dan taga fateen kamar ta xautune ina yarima fahad ina alale? Alalenma na qauye yaronda tuntashinsa ko qauyenma bayyason gani balle abin cikisa tasani sarai inbadan rayuwar mai martaba ba toda xumuncin ma yarima baxaiyi dasuba
Tana tausayin yarinyar data dauki ranta ta qwallafa mishi tun yarinta gashi har girma yataso mata sa,oin ta duk anyi musu aure amma ita duk wanda yataso mata da haukan tsiya take koranshi tace ita ta yaya fahad ne yaya fahad kuma nata ne,
Ba abin tacemata koxuwa yayi baxaici alalen nan ba, tsaf tasan halin fatee indai tagaya mata hakan kam baqaramin aikinta bane tafado daga saman dan akan yaya fahad dinnan ba abinda baxata iyayiba
Girgixa kai goggo tayi taci gaba da wanke kononin datake tace shikenan ai inkalam yaxo yasameki acan kin fada masa, ahab inji fatee wai mutum dai badaman yasakeyayi abu saikaji ance malam inadai malam dinnan baffa nane? To mutum saikace dodo ayita tsorata mutane dashi haba dan Allah
Ta duqa taci gabada diban wakenta tana turoshi qasa tana yan waqe2 ta goggo dai bata koma cemata komaiba, tacigaba da aikinta, sallamar baffanta taji a tsakar gidan malam kenan, ai dasauri tamiqe tsaye akan kwanon malam yaxuba mata ido kawai yana kallonta
Take jikinta yahau kadi yana karkarwa kwararararararararara naji tasako fitsari yakuwa biyo kwanon jikake yarrrrrrrrrrrrr yasakko al,amarinda ya kusa yasaka malam dariya dattijan yajuya yafita daidai da shigowar bashir yayanta malam yafita yanacewa bashir ka sakkoda ita nanfa fatee tabare baki tahau balla kuka ko,ina anajinta wayyo yaya fahad kaxo katai makeni wayyo yaabaffa xasu kasheni
Figigit yarima fahad yafarka daga nannauyan baccin dayakeyi sakamakon kiran dayaji daga muryar dayasaba jin kira da ita akowacce safiya kodare, yana bisa katafaren gadonshi na alfarma daqyar yadaga hannu yakunna bed site yakalli agogo haryanxu su a inda suke dare ne garin bai gama wayewa ba tukunna sweezland kenan kyakkyawar qara waddata wadatu da albarkatu da ababen more rayuwa yakalli gefenshi Sonia ce kwance tana sharar baccinta hankali a kwance
Yaja dogon tsaki yarasa meke damunshi tun daga ranarda yaje qauyen kukunba wajan yiwa baffanshi qanin mahaifinshi sallama haryafito xaishiga mota wannan qaramar yarinyar takirashi da *yaya fahad* yajuya yai mata murmushi badan yasoba saidan yakasance halayyarsa ne,
Totundaga wannan lokacin yacigaba da jinkira da wannan muryar lokaci xuwa lokaci cikin bacci ko a farke
Tsawan shekaru biyar kenan
Tofaπ€
π *Nasmy ce*π
Yar mutan arkilla love you all π
πππ *yaya*πππ
ππ *fahad*ππ
πππ
π
πππ *Nawa*πππ
ππ *ne*ππ
πππ
π―ππ―
*5 star's β¨β¨ online writer's association*π
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_β
*β’6/10β’*
Wani tsakin yakomayi sannan yamiqe bayi yanufa yasalam reader's kuxokuga tsari saikace dakin wata mace macenma ta masu hali, nikam nasmat nace saikace ba gobe? Wai nandaki ne anan brush yafarayi sannan yayi wankan tsarki yaxuro jallabiyya yafito saida yabar dakin tukunna yafada wani tamfatsetsen falo nanfa idona suka nemi sumin yajin aiki dan suna cikin kallon wannan xan maidasu kan wancan masukaratu bansan yaxan keatanta muku tsaruwar wannan falon ba, cos nikam dai tunda nake duk a yan leqe leqena bantaba arba da tsararren wuri kamar wannan da yarima fahad keciki ba, da daya tilo gamai martaba sakin gombe, qaitaccen saurayi mai aji mai taqama da mulki miskili na qarshe mutumin da yaqware wajan sanin halayyar dan adam wannan ne yasaka ayanwancin lokuta inyakalli mutane saikaga yana murmushi cos lokaci daya xai kammale sanin dabi,in dakafiyi da abinda kafi qi dakallo daya, wannan kadan kenan dagacikin baiwarda Allah yayiwa yarima fahad,
Baicika yin magana ba galibin maganarshi yanayintane da ido koda hannu, wannan ne yasaka baicika hulda da mutaneba cos indai basanin halayyarshi kayiba to xama dashi xai baka wahala. Mutum ne kaikirki tawata fuskar uwa uba taimakon naqasa dashi bayya son kagode mishi idan yamaka abu xaifikyautuwa ka godewa Allah kalmar yarima kenan gaduk wanda yace mishi yagode
Akwaishi da son rayuwar hutu nau,ukan wasanni qalilan ne yake bugawa kuma akowacce wasa dayakeyi sarki ne, fannin mata kuwa ba,a magana domin yarima yana cikin mutanennan masu yawan sha,awa saidai ahakan ma bashiyake neman mataba susuke nemanshi wannan ne yabashi damar amatan ma baoowacce kucaka yake kulawa ba, yanadaga tsarin yarima inya sadu damace sau biyu xuwa uku tagam tashe awurinshi kuma daganan kusadashima bata isa takoma raba ba, komai kyau da nasabarta,
Wannan ne yasaka dayawa daga matan jami,ar suke jinjinawa sonia kasancewarta mace tafarko data karya alqadarin yarima ta wannan fannin hartakai watanni biyu yarima na dasawa da ita, sonia takasance yar qasar Indian ce wadda itama yar,sariki ce a garin nagapuran na india, qaramar yarinyace matashiya saidai gogagga akan harkar karuwanci sonia tanada sani sosai akan makamar namiji ga sirrikan tsafi na gado datake amfani dasu wajan qara mallake yarima, wayanda bakowane yasanda hakan ba,
Ayanxu itace tagaban goshin yarima fahad wadda yake shanawa da ita kuma cos daya suke karanta da ita
Koda namaida kallona ga yarima harya buda qofar wani qaramin daki yashiga ikon Allahπ€
Kunsan me nagani reader's?
Hmmmm dakine na musamman wanda aka taneshi domin yin salla ko karatun alqur,ani mai girma
Shimfide yake da lallausan cafet gawata yarqaramar sef da akayi mai masaqalar litattafai, litattafaine na addini acikinta kowanne dasunanshi ajikin inda yake yayinda gefe daya yakasance shimfede da wata faffadar sallaya tasha kyau ga laushi da carbi agefe. Can naga yanufa yadai daita akai sannan ya kabbarta salla
Duk iskanci dashashanci na yarima baya wasa da salla kokadan yanayin kowacce akan lokacinta
Yana nan har time din asuba yayi yagabatar da ita xuciyarshi cikeda tunanin komawarshi 9ja da xamandaxaiyi acan harna watanni uku hmmm yasauke numfashi tareda jan dqn guntun tsaki
*A kukunba*
Daqyar bashir ya iya hawan rufin kwanon dukda kasancewarshi namiji ai tun daga can yafara ranqwashint yar banxa maikan mangwaro taqara balle baki
Yasakko da ita goggodai uffan batace dasuba dan fateema ta cancanci fiyeda hakan ita da a brni taje haihuwa datace canjan ya qkamata yariyar kwata2 bata biyo halintaba balle na malam, ya bashir na janyeda hannunta sun sakko yana tunani sakinta danyasan muddin yasaketa haka saitasami abinda tamishi tunda ita komin qanqantar abu inaka mata wlh saita ram......................,
Ai baigama tunaniba yaji saukar lafiyayyen cixo a hannunshi dake riqe da ita bashiri yasaketa tayi waje dagudu tana Allah ya isa ya bashir kam yarfe hannu yahauyi kan ubancan wlh xaki dawo kisameni fatee kam tuni ta shilla waje π
π *Nasmy ce*π
Yar mutan arkilla love you all π
πππ *yaya*πππ
ππ *fahad*ππ
πππ
π
πππ *Nawa*πππ
ππ *ne*ππ
πππ
π―ππ―
*5 star's β¨β¨ online writer's association*π
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_β
*β’11/15β’*
Baffa dake qofar gida yabita da kallo cikeda jimami yagirgixa kai tareda yimata addu,ar Allah shirya, batayi birki ko inaba sai gidansu innawuro shaqiqiyar qawarta wadda tasu taxo daya ko sallama bb haka ta afka maman innawuron taci karoda,ita a xauren adda yanlijam adda dake tsaye a tirken awakanta tana basu ruwa ta dago a ah fatee maubegelle jamfelen noye dadasare modon? Fateen tabata amsa da hausa lfynta qalau
Innawuro don sarena ko uburti? A,ah odon tadaga murya ta qwalawa innawuro kira itamadai kamar an cillota yawwa tawan daga ina haka? Tace diga wuro mana, wai kinsan wani abu? Saikin fada ta falle baki jango yaya fahad udon warta sare, inna wuro ta qwalla ihu dan Allah fa? Tace wlh gobexai dawo qawata am dagudu innawuro taja hannunta sukabar gidan sunata ihun murna! Wayyo dadi inatayaki murna fatee
To yanxun mekika ganiyadace muyi mishi?
Tofa?π€lallai wayannan iska tana wahalarda mai kayan karaπ
Fatee tadan nisa cikeda damuwa tace wlh ban saniba da alalen wake nayi niyyar yimasa amma harna debo waken wancan baffan yatsoratani yasa aka sakko dani wlh yanxumma gudowa nayi a hannun yaya innawuro ta kece da dariya shagga fatee wlh kinburgeni yanxun yaxa,ayi to? Tace nikam yanxun babu saidai ko ke tayi murmushi bari kawai tawar tashi muje jeji mudebo xobo haddashi mujiqa mishi musiyi cola gun diyeri mai kanti muxuba mishi tajiyo dasauri tarungume qawar tata kai hanijin wadi emiyiduma qawata wlh nagode tashi mutafi najfa suka nausa jeji
A gwanar wani yaron mai anguwa suka sauka xobo yayi jajir yayi kyau sosai manya2 suka kalli juna suka fasheda dariya kai Allah kasa wannan ya iya gyaran gwana, kinga yanda sukayi kyau? Hahahhhhh nanfa suka fara yashe xobon kamar xasu cire duka gwanar innawuro ce tace kai fatee wannan fa ya isa haka Allah karmu wuce qarfinmu, itamadai datakalli tulin xobon dasuka tara akan mayafansu dole ta tsaya suka daddaure suka dauka sunci sa,a ba wanda yagansu har suka kai gida amma bata yarda sunje gidansuba gidansu innawuro suka taka birki alokacin adda tafita kaiwa baffan innawuro fura a jeji wajen garken shanunsu, nanfa aka fara aiki babu kama hannun yaro qatuwar tukunyace saida suka cikata nat da xobo suka banka wuta π dayar kuma tatafi karbo bashin cola gun mai kanti,
Saiyamma suka samu gama hada xobon suka juye a wani babban bokiti bayan sun tace kamar yanda sukaga anayi a gidajan biki suka rufe dai dai lokacinne adda tashigo gidan da sallamar data gagara iyarwa danganin tukar xobo kqca kaca da gidan ko gidan biki albarka tayi salati fatee kongi aimi? Mexan gani haka innawuro? Nan sukafara raba ido wannan takalli wannan wannan takalli wannan, fateence mai tsaurin idon magana adda jangofa yaya fahad udon warta sare shine mukaga yadace mu hada mishi xobo maimakon adda tayi musu fada sainaga ta tintsire da dariya saida tayi mai isarta suna kallonta sannan ta tsagaita ta kallesu lallai kunan anyi shashashu, shi yariman gombe ne kukesaka rai xaisha wannan kwadon naku? Suka kalli juna 1time fuskar fatee ta canja a ah fa adda a,a. Ni banaso ai dole yashashi wlh kinsan wahalar damukasha kafin muhada wannan? Har bashin cola fa mukaciyo
Kuma ma ko yariman inane ai nan ne asalinsa kuma nidashi duk dayani xariya daya shi ya,isama yace baxai shaba? Hmmmm inji innawuro wlh daya gama wulaqanta mu, adda tayi murmushi tace to Allah yasa yasha din
Sai alokacin tayi murmushi yawwa adda abinda yadace muji daga gareki kenan
Sannan ta kalli innawuro yar,uwa nixantafi gida yamma tayi kixo gobe da sassafe muhada alale kinji tace to Allah yakaimu gobe lfy tarakata har qofar gidan sannan tajuya
Itakuwa tana kaiwa daf da qofar idonta yasauka akaj wata kynama taketa xarya a qofar, aikuwa sainaga tayi murmushi sannan taqwalla ihu ta fadi qasa can gefe da kunamar, tayita kwarara uban ihu wayyo ni Allah wayyo qafana jama,a kutaimakeni kunama ya cijeni wayyo qafana, tadinga birgma a qasa da gudu yaya bashir yafito ke lfy tana riqeda qafar tana wutsil wutsil ta nuna mishi kunamar da sauri yadaga wani makeken dutse dake gefe ya maka mata saida ta fashe ta nanike a gurin sannaj yadawo kan fatee sannu fateema taso mushiga gidan aikuwa saitaqara fashewa da kuka nibaxan iyaba qafata xata cire wayyo
Kafin yayi magana sukaji kaganar baffansu malam aqofar gidan daga ciki yana cewa to ka dakkota mana bashir yaya bashir ya sunkuya ya tallabeta daqyar yasabata a kafada kasancewar shi lauqa lauqa bawani jikine dashiba malam yajuya suka bishi abaya fateema kuwa dariyace taso ta kubuce mata amma saita gintse tahau dukan bayan yaya bashir da dukkan qarfinta wayyo xafi wayyo qafana nidai ka saukeni qafata xata fadi haka suka isa a qofar inda goggo ke xaune akan taburma ta matsa gefe yasauke fateema akai saboda qaqaro kukan dole datakeyi hartayi gumi sharaf afuska da jikinta kamar dagaske kunamar ta cijeta nan malam yahau yimata kamu sukuma sunabinta da sannu tayi lamo akan ciyar goggo qafar kuma tadora akan cinyar yaya, aranta kuwa sai qyalqyala dariya take dayiwa kanta kirari saini fatee fatar wayau mahassadana fadawa na, hhhahhh dayanxu ance a dakeni π
*washe gari da asuba*
Lah yaya fahad yaushe ka iso? Qayataccen murmushinnan nashi ya badeta dashi wlh yanxu naxo qanwata yaki k? Lfy qalau toyasu yayabaffa da umma? Yace lfynsu qlau sannan yabita da wani kallo fateen goggo angirma fa yanxunkam sai maganar aure ko? Tayi murmushi tayiqasa da
Kanta wai adole taji kunya yaqara murmushi. Kunyarki na qara xaburar da xuciyata ga kuradin aurenki yanxun mekikace ? Meye ra ayinki akan maganar ? Zaki aureni? Ahankali tadago idonta taxubasu anashi fuskarta daukeda ni,imtaccen murmshi xatayi magana kenan taji muryar goggo ke fatee fatee haba mana fateema kitashi kiyi salla tareda kowa
Firgigit ta farka gani kanta kwance bisa lfiyayyar katifar tata, yasa ta tabbatarwa kanta abunda ya farunnan mafarki ne, goggo takalleta tace to ya qafar taki tayi saiqi? Wani irin haushi taji ya lillibeta eh da sauqi, to Allah yaqara sauqin, tajuya tafita
Itakuma ta sauke ajiyar xuciya wayyo yaya fahad inasonka.............
Yarima fahad dake riqeda trolley dinshi yana shirin shiga motar daxata kaishi airport baisan sanda yasaki jakarba domin sautin kiran dayaji yadaki kunnenshi da wannan sababbiyar muryar
*yaya fahad*
π *nasmy ce*π
Yar mutan arkilla love you all π
πππ *yaya*πππ
ππ *fahad*ππ
πππ
π
πππ *Nawa*πππ
ππ *ne*ππ
πππ
π―ππ―
*5 star's β¨β¨ online writer's association*π
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_β
*β’16/20β’*
.
Sonia dake maqale a gefenshi takalleshi cikeda mamaki what's wrong with you Prince? Shiru yayi nayan daqiqu batareda yayi maganaba yaduqa yadauki trolley din yasaka a motar sannan yajuyo gareta all my problem is u Sonia I don't want miss u anymore ya marairaice fuska duk da cewa itama tanacikin damuwar amma saita danne tata taqara fuskantarshi hannunta sarqe fanashi tashafa gefen guskarshi u ar main Prince and I am urs , whenever u ar I know I will be in ur heart as u ar, in my on heart
Qarajanta yayi yamata kyakkyawar runguma sannan yasauke numfashi I love you Sonia ! Love you too my Prince taqara qanqameshi hawayen dake idonta suka fara kwarara tafara sheshsheqar kuka ahankali yafara bubbuga bayanta dasigar rarrashi don't worry my angel I will be back very soon dear OK? I can't miss u 4 3months I can't, yakaimata kiss a baki lokacinda ya raba jikinshi da nata ta kalleshi cikin ido Prince I don't know how to live with