Showing 21001 words to 24000 words out of 57158 words

Chapter 8 - YAYA FAHAD NAWA NE COMPLETE by Nasmatu Muhammad .txt

07 Feb 2025

5526

hannunshi ya cilla mata a inda take tsugunen




Fateema tadago tana kallonshi da mamaki dan ita ko aranta batamasan yanda ake sakin aureba balle tayi tunanin shi akayimata tace yaya meye wannan? Mexa,ayi dashi? tafada lokacinda tadauki takardar tana qoqarin warwarewa




Ke jaka yadaka mata tsawa da wata irin muryar da tajita kamar bashiyayi taba sam batasan fahad ya iya ihu hakaba cikin matsanancin mamaki tadago tana kallonshi Domin jin kamar daya iefeta da ita saidai cin mutunci dacin xarafin data hango acikin qwayar idonshi ya girmi abinda yayi mata nanfa taqara shiga rudu da mamakin dalilin wannan masifa metayiwa yaya tsakanin fitarsu biki xuwa dawowarsu? Mehakan yake nufi?






Baitsaya kallon yanayin data shigaba yacigaba da magana ckin sigar masifa basaikin warwareba takardar saki ce daga dareni wadda narubuta ta da hannu na ni fahad yariman gombe ba irinki yakamata ki kasance katata ba wannan kuskuren na mahaifina ne gyaran kuma nawane kije kikoma imda aka daukoki natsaneki bana buqatar sake ganinki fateema!!!






Yana kaiwanan yajuya yafice a matuqar fusace yabanko mata qofa bammm!
































*Nasmy ce* 😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯














*5 star's ✨✨ online writer's association*👌








*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍












*•141/145•*


















Fateema sulalewa tayi daga tsayen datake xuwa xaune xomin jindatayi qafufuwanta na baraxanar jefarda ita sbd tsananin rawar dasukeyi da dakuma sanyin da sukayi alokaci daya shiyasa suka kasa daukar gangar jikinta




Jikin wardrobe tajingina batasami wani tunaniba har tsawan mintuna biyar domin qwaqwalwarta gabadaya ta tsaya ta daina aiki kwata2 tabbas kuka ma rahmane domin kuwa babu yanda fateema bata nemi tayishiba amma yaqi xuwa mata tanaso tayishi ne koxata sami sassauci na wani irin qololo datakeji ya tokare mata a maqogoro yanamata wani daci da tiririn xafi da maqaqi






Shiru natsawan mintuna dayawa hatta motsin kirki batayi sai can qofofin tunaninta suka bude alokqcin ne kuma taji wasu xafafan hawaye sunabin kuncinta tabbas ayau *yaya fahad* ya tarwatsa rayuwarta yasakata a nadama da danasani wanda basuda iyaka tayi nadamar saninshi arayuwarta ma ballantana kasancewa yar,uwarshi dakuma son datayi mishi arayuwarta wata irin tsanarshi taji tahuda qirjinta






Kaitsaye tunanin iyayenta yafado mata arai Allah sarki goggo uwa kenan tadade tana nuna mata illa dakuma gargadinta akan son fahad data saka a ranta ta tunada baffa dakuma xumunci da irin soyayyar dake tsakaninshi da dan,uwanshi mai martaba gashi tashi daya fahad na nema ya tarwatsa shi




Sai kuma tasake tunawa da abinda je tsakaninta da matasan maxan qauyensu yadda take gaggaya musu magana akan fahad yau awayi gari suji ankaita gidan fahad daren farko yasaketa innalillhi abinda tafada kenan data kawo nan a tunanin nata tabbas *yaya fahad* yajefa rayuwata acikin hadari tafada afili sannan tacigba da tunani




Kometa tuna oho kaitsaye wani qarfi yaxomata naga tamiqe tabude dorowar akwatunanta da akaxodasu daga kukunba naga ta fiddo tabude bayan aqaramin akwatin takardune naga taciro nakammala karatunta wayanda basufi sati da fitowaba baffa yakarbo matasu tun tana gida tamayar tareda takardarnan da fahad yabata tarufe tasake bude babban akwatin tadauko kayan sakawa guda biyar taloda a qaramin akwatin Wanda ke daukeda kayan gold na sarqoqin aurenta takalmi biyu tadauka da jakunkuna duk tasaka a akwatin tarufe






Tadauki mayafi tarufe jikida fuskarta sannan tadauki akwatin tafita ahankali taratsa falon tanajin hayaniya da hirar qawayenta yan qauyensu daga dakinda suke wasu xafafan hawayen ne suka koma silalo mata dasauri taqarasa ficewa daga sashen










Batasami matsalar fita gidanba kasancewar dabaqi sosai a gidan shiyasa babu wanda yatareta koya tuhumeta


Da isarta titi alokacin qarfe tara tayi dan adaidaita ta tare tacemishi malam tashar bauci xaka kaini batajira cewarshiba tashiga tanq rungumeda akwatinta suka dauki hanya








Qarfe tarada kwata yasauketa a tashar inda da isarta yan union sukafara taronta hajiya inaxuwa? Kano ko bauci sokoto saura mutum daya ina xuwa hajya?






Batareda wani dogon tunaniba tace sokoto xani badan komai taxabi sokotonba saidan taji yace saura mutum daya dan ita ayanxu dai dai da minti daya bataso taqarayi acikin garin gwambe sam baxata iya jurar baqin ciki da habaice habaicen mutanen kukunba ba, gwara ta tafi koma inane itadai burinta shine tayi nisada duk wanda yataba saninta




Jintashin mota shiyadan dawoda ita daga tunanindatakeyi ahankali motar tafita dagatashar sukanufi hanyar fita garin




hawaye ne sukacigaba dabin kumatunta yayinda xuciyarta ke dada tsinewa yarima fahad tanabinshi da allah ya isa mara adadi domin yaxame mata tauraruwa mai wutsiya yarabata da iyayenta da yan,uwa da qawaye yakuma rabata da mahaifarta wato jihar gombe




Saikawai tafasheda kuka
























*Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯














*5 star's ✨✨ online writer's association*👌








*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
















*•146/150•*
























Kukanta take hini an sam bata damuda yawan mutanen dake cikeda motarba waiyau itace xata bar gari itace xata nisanta da iyayenta itace xata bar mahaifarta abinda ko a mafarki bata taba kwatantawa kanta ba kai yaya fahad ka cuceni tafada a xuciyarta nasoka ka qini bayan qi ka illata rayuwata illarda batada gyara




gabadayan hankalin mutanen dake motar yadawo kanta sbd kukanda takeyi dai daiku daga cikinsune suka shiga rarrashinta yayinda sauran sukebinta da harara na takuramusun datayi aciki kuwa hadda fa,ix wanda tundatafara kukan ba abinda yake sai tsaki ko kallon indatake baiyiba aranshi yana ja jantawa kanshi dajin haushin kanshi na shigowa motar hayar dayayi


Wata xuciyar kuma tace dashi ai dai danka kenan saida akace kabi jirgi kaqi kaiga mai ra,ayin riqau to ai kashiga motar hayar kaji abinda ake guje maka




Yaidan tsaki jin maganganun da xuciyarshi tayi mishi cikin fushi yajuya danufin yiwa mai wannan kukan masifa da rashin m amma me? Koda idonshi suka sauka a kan kyakkyawar fuskar fateema saiyaji bakinshi yayi shiru xuciyarshi tashiga kai kawo da raya mishi hafix ai wannan ce irin matarda kake nema tsawon lokaci yajinjina kai alamar hakane


Yasake qurawa fateema ido ko qiftawa babu ayanda take kukanma abin ya mutuqar birgeshi nandanan xuciyarshi tashiga kaikawo da xarya akan wannan kyakkyawar nudurwar mai daukeda abubuwanda yadade yaja neman macenda ta mallakesu Tundaga kan fatar jikinta har xuwa siffofin fuska da tsarin jikinta kai masha Allah alhmdllh






Saikuma yaji gabanshi yakoma faduwa dumm! Dayatuna yanda take ayanxun budurwa kamanta tashigo mota tana kuka wataqilama gudowa tayi daga gidansu kokuma cikin shege tayo iyayenta suka korota wannan tunanin ba qaramin baqanta ran fa,ix yayiba saiyaji duk haushinta yakamashi kaiharma da kanshi atake fuskarshi ta canxa ranshi yayi masifar baci da yayi niyyar kulata yayi mata magana amma saiya fasa yama juyarda kanshi can gefe yadaina kallon inda take








Haka fateema tayikukanta saidataji tagaji dankanta tabari alokacin tafiyarsu tanisa sosai dayawa cikin mutanen dake motarma bacci suke amma banda ita da duka duniyar ke mata xafi tayaya xata iya runtsawa? Xaune kawai tayi tajingina da kujerar motar




To fa,ix madai kasan rintsawar yayi ga wahala da takuara irin na xaman motar da baisaba ba gakuma tunani dayayi mishi yawa akan wannan budurwa dako sunanta bai saniba
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯














*5 star's ✨✨ online writer's association*👌








*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
















*•146/150•*
























Kukanta take hini an sam bata damuda yawan mutanen dake cikeda motarba waiyau itace xata bar gari itace xata nisanta da iyayenta itace xata bar mahaifarta abinda ko a mafarki bata taba kwatantawa kanta ba kai yaya fahad ka cuceni tafada a xuciyarta nasoka ka qini bayan qi ka illata rayuwata illarda batada gyara




gabadayan hankalin mutanen dake motar yadawo kanta sbd kukanda takeyi dai daiku daga cikinsune suka shiga rarrashinta yayinda sauran sukebinta da harara na takuramusun datayi aciki kuwa hadda fa,eex wanda tundata fara kukan ba abinda yake sai tsaki ko kallon indatake baiyiba aranshi yana ja jantawa kanshi dajin haushin kanshi na shigowa motar hayar dayayi






Wata xuciyar kuma tace dashi ai dai danka kenan saida akace kabi jirgi kaqi kaiga mai ra,ayin riqau to ai kashiga motar hayar kaji abinda ake guje maka




Yaidan tsaki jin maganganun da xuciyarshi tayi mishi cikin fushi yajuya danufin yiwa mai wannan kukan masifa da rashin m amma me? Koda idonshi suka sauka a kan kyakkyawar fuskar fateema saiyaji bakinshi yayi shiru xuciyarshi tashiga kai kawo da raya mishi fa,eex ai wannan ce irin matarda kake nema tsawon lokaci yajinjina kai alamar hakane


Yasake qurawa fateema ido ko qiftawa babu ayanda take kukanma abin ya mutuqar birgeshi nandanan xuciyarshi tashiga kaikawo da xarya akan wannan kyakkyawar nudurwar mai daukeda abubuwanda yadade yaja neman macenda ta mallakesu Tundaga kan fatar jikinta har xuwa siffofin fuska da tsarin jikinta kai masha Allah alhmdllh






Saikuma yaji gabanshi yakoma faduwa dumm! Dayatuna yanda take ayanxun budurwa kamanta tashigo mota tana kuka wataqilama gudowa tayi daga gidansu kokuma cikin shege tayo iyayenta suka korota wannan tunanin ba qaramin baqanta ran fa,ix yayiba saiyaji duk haushinta yakamashi kaiharma da kanshi atake fuskarshi ta canxa ranshi yayi masifar baci da yayi niyyar kulata yayi mata magana amma saiya fasa yama juyarda kanshi can gefe yadaina kallon inda take








Haka fateema tayikukanta saidataji tagaji dankanta tabari alokacin tafiyarsu tanisa sosai dayawa cikin mutanen dake motarma bacci suke amma banda ita da duka duniyar ke mata xafi tayaya xata iya runtsawa? Xaune kawai tayi tajingina da kujerar motar hawaye nabin kuncinta






To fa,eex ma dai kasa rintsawar yayi ga wahala da takuara irin na xaman motar da baisaba ba gakuma tunani dayayi mishi yawa akan wannan budurwa dako sunanta bai saniba jimi jimi saiyaja tsaki a ganinshi tabata wayanta takuma wofantarda kyanta abanxa
Can kuma sai wani sashe na xuciyarshi yace mishi to kasani ko dangi takedasu a sokoton? Ba mamaki mutuwa akayi musu shine take kuka wata qilama uwa ko uba kokuma dangi nakusa Allah sarki




Sai kuma yaji tausayinta ya mamaye duka xuciyarshi Allah sarki qaramar yarinya abar tausayi nandanan haushinta dayaji daxu yafice aranshi tausayinta ya maye gurbin dayakeshi ajerin kujerun dake gabansu fateema yake saiya juyo a karo nabiyu daya kalli fuskarta saiyaga sabani da akasin daxun dan ayanxu duk fuskarta ta kumbura yayinda idonta sukayi jajir gakuma kumburi sunyi luhu-luhu atake yaji wani irin yanayi na damuwa yashigeshi idonta alumshe suke saidai ya tabbatar ba bacci take ba sbd yanaganin hawaye suna fitowa daga idonta sunabin kuncinta




Kaman yayi mata magana saikuma yafasa yajuya yaxauna dakyau shima ya lumshe idonshi kamar yanda tayi yajingina dajikin kujerar xuciyarshi ta dinga kai komo tsakanin fari da baqi wato dalilin fitowar wannan budurwar shin alkhairi yafito da ita ko akasin hakan ?






Dahaka mota tayita tafiya dasu kowannensu da abinda yake saqawa aransa


Domin itadai fateema ayanxu fargaba da nadamar gudowa daga gidan sunfara yawo a xuciyarta adalilin tunaninta na insuka isa sokoton ina xataje? Ko ya rayuwarta xata kasance a inda ba a gaban iyayentaba?






Shikuwa fa,eex qoqarin daidaita xuciyarshi yake akan tayiwa yarinyar tunani mai kyau da kyakkyawar fata akan fitowar tata








































*Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯














*5 star's ✨✨ online writer's association*👌








*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍














*•151/155•*




















Washe gari misalin qarfe tara nasafe suka shiga kano domin driver din kwana yayi yana tuqi anan yafaka domin akarya masuyin salla kuma suyi duk passengers suka fita kowada abinda yakeyi domin wasu har siyayya sukadanyi a tashar






Fateema ma tasauka tanemi ruwa tayi
alwala, a akwatinta ta dauko hijaf tamaida mayafindake kanta. tasami dan wuri tayi sallarta sannan takoma motar taxauna dagacan tana hango abokan tafiyarta yanda suketa kacaniyar karyawa saidai ita ko ajikinta sam cin abinci baya gabanta






Fa,eex shine kadai mutumin daya damu da fateema a cikin matafiyan gabadayan hankalinshi yana kanta yana lura dakomai nata yanda takeyinshi asanyaye gashikuma bata karyaba, kuma ko tunanin karinma batayiba takoma mota taxauna tabbas tana cikin damuwa yace afili alokacinda yakammala cin abincinda yayo order daga wani babban restaurant dake gun






To Allah daiyasa rasuwar akamata dominkuwa in cikin shege tayi baxai iya sontaba domin yatsani maxinata haka yafada aranshi (nikuma nasmy dake gefe nace kaji fa,eex da garaje wayace maka itama xata soka😝 hhh abudai kamar King yaga nadiyya lolx🤣)






Takeaway yakarbomata na irin abincinda yaci yashiga motar haryanxu idonta baidaina xubda hawayeba tana xaune kamar andasata komotsin kirki batayi




Yai mata sallama da hadaddiyar muryarshi mai tsadarji koga maxa balle matan amma fateema kodagowa batayi takalli mai maiganarba tadai amsa sallamar domin wajabcin hakan agareta kasancewarta musulma fa,eex baidauki hakan datayi mishi amatsayin wulaqanciba saima qara burgeshi datayi arayuwa yanason mace mai aji dasanin darajarta na yamace






Yadora dacewa sannu yam,mata nanma bata dagoba kuma bata amsaba yadanyi shiru yana naxarinta kafun yasauke siririyar ajiyar xuciya yace yihaquri nasan bakya buqatar takura a halin yanxu kasancewar naga alamar kinacikin damuwa saidai naga kina qoqarin aikata wani kuskure daya wanda sam baidace ba yadan saurara na yan seconds kafin yadorada duk yanda ranki yabaci baidace ki hori kanki da yunwaba bakya tunanin xata iya shafar lafiyarki?






Abinda yafada dinnan yasa fateema dagowa dasauri ta kalleshi tagashin waye wannan? Wanda yadamu da lfyarta? Karaf idonta suka hade da nashi fa,eex wanda dama itayake kallo






Kyakkyawan saurayi tagani wanda bataji ta taba ganin maikyawu kamarshi idan aka dauke yarima fahad batasan wani maikyau kamar wannan ba




Yanatsaye akanta yariqe kujerar mota da hannunshi daya yayinda daya hannun ke riqeda babbar leda fara




Kallon tsaf tayimishi kafin tamaida kanta qasa saitaji mutumin yayi mata qwarjini baxata iya qyaleshiba tace banajin yunwarne kawai fa,eex yai murmushi yace haba beuty taya xakifadi hakan bayan tun a daren jiya muna tare dake anan gashi har tarada rabi nasafe kicemin bakyajin yunwa na yarda saidai in kedin ba kutum bace




Fateema taji duk mutumin nan ya cika mata ido tayi shiru kawai tana wasada yan yatsun hannunta yayinda hawaye suka cicciko idonta waye wannan? Meyasa yadamu da ita har yake gudun abinda xai taba lafiyarta?




















*Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯














*5 star's ✨✨ online writer's association*👌








*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
















*•156/160•*




















Dayake fa,eex ba maiyawan magana bane sai kawai ya ajiyemata ledar akan kujerar dake gefenta yace abinci ne kitabbatar kinci yanxu baijira jin mexata ceba yajuya ya fice daga motar yakoma yaxauna a inda yaci nashi abincin






Fateema ta tsurawa Ledar ido xuciyarta na mata wani dar dar toko waye wannan? Mekuma yashafeshi da sakata cin abinci hadda wani cewa taci yanxun kaman wani ubanta taja gajeren tsaki tajuyarda fuskarta gefe, tokodai barawon mutane ne? Nan xuciyarta ta kobeta haba fatee aikodai barawon ne baxai saceki anan cikin dubun mutane ba takoma tambayar kanta to inba hakaba meya dameshi dani takomayin tsaki tareda murguda baki ta harari ledar abincin




Kusan mintuna biyar gashi har wasu sun fara dawowa mota dago kan daxatayi kawai sai taga wannan mutumin daya kawo mata abincin yana tsaye akanta ya harde hannaye aqirji ya kafeta da ido kamar maishirin dukanta duk dacewa batasanshiba amma da kallo dayan agane ya tamke fuska alamar ranshi yabaci






Nandanan taji jikinta yahau rawa kamar wadda taga wani abin tsoro baice da ita komaiba haka itama batayi magana ba taja ledar tabude tafiddo abincin takeaway ne tabude takalli abincin soyayyar kaxa ce da wata lafiyayyar jolof rice agefe wadda taji hadin vegetables , sai kayan drinks kusan guda uku





Badan tanasoba tafara danna abincin abaki ci kawai takeyi badan tanajin dadin abincinba kawai dan tsoron wannan mayen daya kafeta da ido kamar yanda ta saka mishi suna, hmmm wai maye kai fateema






Jin abincin take tamkar duwatsu take jefawa a qirjinta sbd tsananin damuwa da tashin hankalin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login