Showing 57001 words to 57158 words out of 57158 words

Chapter 20 - YAYA FAHAD NAWA NE COMPLETE by Nasmatu Muhammad .txt

07 Feb 2025

5535

Ki da wannan matsalar zai kasan ce tare da ke ya kuma magance Miki ita in a simple way taku har kullum (yar'mutan Arkilla) nagode da kaunar ku gareni da kuma bibiyar littafi na da kukayi inaneman ggafarar duk Wanda na batawa rai a cikin wannan rubutun nawa ko ta dalilin shi daga karshe kirana ga yan'uwa marubuta mu watsar da girman Kai mu so juna ta yanda hankali da nutsuwar makaran ta zai daidaita garemu aikin mu shine fad'akarwa








*Godiya* ga ilahirin members na kungiyar ZAMANI writers association bisa gyararraki da shawarwarinku ga Nasmat Ana matukar tare🤝 Allah ya Kara d'aukaka ZAMANI WRITERS ASSOCIATION makaranta labarin Yaya fahad nasan koda da sunayen groups nayi amfani bazan iya kirga ku ba Sai dai in ce nima Ina kaunarku fatan alkhairi gareku a duk inda kuke. Albishir da zan muku shine mu tafi Kai tsaye ga sabon Novel d'ina na gaba (JA'JIRTACCE) 🙏












*Yar'mutan Arkilla* ✍

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login