Showing 6001 words to 9000 words out of 57158 words
Chapter 3 - YAYA FAHAD NAWA NE COMPLETE by Nasmatu Muhammad .txt
ba, mai martaba ya karbi maganar dacewa hutawa saikace wanda yaxo da qafa? Yarima dai baice komaiba yamiqe hannunshi nariqe da nata. Haka yabita cuciyarshi na quna suka fita, kai tsaye hanyar makarantar bokonsu tadauka tanata xuba mishi surutu kamar parrot, iyakacinshi eh kokuma to sai murmushin dole,
Cikin makarantar suka shiga yakalleta mekuma xamuyi a school? Ta washe baki xaku gaisa da qawatane dakuma malaman mu, yai murmushi daganan kuma inbinciki kqratunki inkinayi da oyauba, ta qyalqyale da dariya Allah kabincika lbr mai dadi xakaji dan kaf a makarantar nan babu kamar fateema aliyu, tafada cikeda alfahari abinda yabawa fahad dariya yakuwa dan dara kadan
Daidai nan kuka suka iso qofar wani aji Tundaga qofar take raraka mata kira innawuro! Innawuro!! Itamadai kaman aiiraye take fit saigata gabansu yawwa qawata ga yayana yaxo innawuro ta rusuna tagaisheshi cikeda girmamawa ya amsa da fara,a yakuke ya karatun tace alhmdullh yace good, ya kalli fatee nan ne class dinku? Tace eh yaduba saman qofar nan yaga s,s,3a madallah kudage da karatu sosai tunda yanxun kuna final year kunji suka amsa da to atare, yakalleta yanxu kuma sai ina? Tace rafi inaso mutafi rafi murmushi kawai yayi baice komaiba ya saka hannu aljihu yaciro kudi yan 1k masu dan dama yabawa innawuro ganin kudin kadai saida yatsorata ta tagirgixakai tace a a nagode takoma aji aranshi yace qauyanci bayyiba, yamayarda kudinshi yaja hannun fatee suka fita school din,
Hanyarma sai xuba take suka isa rafi mutanen qauyene samari da yanmata cikeda gurin wasu suna wanki wasu kuma suna wanka a nakin gulbin. Yarima yayi mamakin kawoshi nan datayi dayake kusan duk wanda ke gun yasanshi haka suka ringa daga hannu suna gaisheshi yana amsawa kawai danshi baimasan wasun ba
Fatee kuwa saitahau raba ido da,alama wani take nema aikuwa ta hangoshi duqe yana wanki inusa wani saurayi daya taba neman auranta takoreshi kamar yanda tasaba korar sauran saidaishi saida yatsaya ya gaggaya mata magana kusan shekara dayafa amma fatee bata mantaba shine yau taxo ta rama ko ince tamaida martani, shikuwa yarima baisan abinda keranba taja hannunshi bimta kawai yake. Har suka isa bayan inusa dake duqe hannu tasaka ta finciko rigarshi yaxabura adan tsorace yamiqe tsaye ganin fatee da yariman gombe yaqara tsoratashi domin tuna abinda yafaru tsakanin su
Gyara tsayuwa tayi taqanqance idanu irin xa,ayi rashin m, tabishi da wani irin kallo na raini inusa gunka naxo shin xaka iya tuna abinda kagaymin abaya kusan shekara daya data wuce? Toyau ranar maida martani taxo inafata daikagane wannan yaya fahad ne dan uwanyariman gombe wanda na gayamaka takalminshi ma yafiminkai afannin so, xaka iya tuna mekace min awaccan ranar? Tobarini intuna maka cewa kai wai koda dan,uwana ne ba,abinda xaiyi dani wai baxai soni ballamtani yakai ga aurena togashiyau agabanka nakawoshi yagaya maka dabakinshi matsayina dana soyayyata gareshi,,, takalli fahad yaya kasanar da wannan yaron cewa ni takace mallakinka kuma kai nawane mijina haskena jagora natafida rayuwata tundaga tashina har girmana kaikadai nakewa kallon namiji daya cancanci yaxama mijina
Daga inusa har yariman bawanda yayi magana gabaki daya hankalin mutanen yadawo kansu
yarima yafada tunani taredayin danasanin biyota da yayi, ashe haka yarinyarnan take? Yanxun.............. yaxaiyi? Yakalli mutanen dake gun yagaduksu suke kallo sannan yamaida kallonshi ga inusa.........................
👉 *Masmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•41/45•*
Cikin murya mai sanyi yace kayi haquri abokina fateema tawace matata uwar yayana, ka kiyaye gaba dan bataran faeema xai iya haifar maka da damuwa, yanagama fadin hakan yaja hannunta sukabar wajan akabisu sa kallo sunburge kowa agun fateema dadi kamar ya kasheta
Shikuwa fahad yafadi hakanne dan karya kunyata yar,uwarshi tajini a cikin mutane amma bandashi ai inusan gaskiya yafada inadhi ina auren fateema? Qaramar yarinya yar qauye ranshi yayi bala,in baci da abinda tayi kuma tasakashi yayi yanxun wato qarya abunda ba halinshi bane sam
Sunyi nisa sosai ba tsammani taji ya fixge hannunshi dake riqe da nata dasauri ta kalleshi kafintayi magana taji saukar wani lafiyayyen mari a kuncinta wanda ya tilasta mata dafe wajan saidai bata yi yunqurin kukaba dan tsananin mamakin daya tirniqeta wai yaya fahad ne ya mareta,
Cikin tsananin fushi yafara magana bakida hankaline wane irin qurciya ne dake? What's nonsense is that?
Tayaya nixan aureki ni sa,ankine kokinga mun dace dake? Luck dagayau kar insakejin kalmar sona daga bakinki, karkisake wani yakomajin hakan kisoni amatsayin dan,uwanki mahaukaciya kawai gashi kinsaka nayi qarya dan karemiki mutincinki, xan iyafadar hakannan amma kisani baxan taba iya auranki ba,
Marin da yarima yayi mata kokadan baikaimata xafin kalaman bakinshi garetaba, tsananin rudani da tashin hankali tashiga take xuciyarta tayi rauni hawaye sukafara bin kuncinta, taya rayuwa xata xomata tahaka? Itakanta batasan tsawan lokacinda tadauka tana renon son yarima aranta ba, kuma ba ita tasakama kanta ba, kawai tatsinci kanta acikinshi dumu2 taqara kallon yarima taga irin kallon tsanar dayake mata hankalinta yaqara tashi kuka ya awace mata tasaka hannu ta toshe bakinta tafara jada baya dagudu yaga tajuya takoma inda suka fito saidai ba hanyar rafi tabi ba, tagefenta ta dauka yabita da kallo dan yama rasa mexai cemata yadanjima tsaye agun kafun ya kada kai yawuce yanufi gida,
Fateema kuwa can cikin jeji tatafi wata gwana mai ni,ima gwanarsuce wadda take kusana rafi hakan yasaka wajan yayi sanyi sosai cikin inuwar mangwaro ta xauna qwaqwalwarta na tariyo mata abinda yarima ya gayamata kukatayi sosai saida tagaji dankanta tayi bacci agun
Yarima na karya kwanar gidan gabanshi yqyi mummunar faduwa tunawar dayayi xa,a tambayeshi ina fateema mexaice? Yaji kaman yakoma ya nemota saikuma yaji baxai iyaba dantafiyar dasukayin nan duk ya gaji ga rana tafara xafi agefe daya kuma yanajin haushin yarinyar
Yarda ko secondary bata iyarba wai hartasan wani abu SO harmada maganar aure mtsww yaja tsaki shi inbanda igiyar xumunci tama isa ta fuskanceshi balle tamishi irin wannan shirmen
Da ire iren wayannan tunanukan ya isa gidan yai sallam dukkansu sunanan indayabarsu sunata hira da mutanen mai unguwa dasukaxo yanemi guri yaxauna bayan yayi musu sannu iyayen suka kalleshi lokaci daya mai martabane ya tambayeshi ina yata? Gabanshi yabada rass! Amma dayake namijine saiya dake ahankali yace wannan yar taka dukta gajiyar dani har rafi takaini sukayi murmushi. Sannan yace acan nabarta dawasu yara nafuskanci shiririta tamata yawa
Baffa yace aihaka take fateema kam tafida hakama dagangan kabita sukaci gabada hira har yamma salla kadai ketashinsu suyi sudawo harsuka fara shirin tafiya shirudai ba lbrn fateema
Yarima yafi kowa damuwa dahakan tunaninshi kar wani abu yasameta tunda jeji ta nufa gashi kuma tare suka fitadashi
Fateema kuwa anayin sallar axahar tafarka dawani irin xaxxafan xaxxabi wanda bata tabajin irinsaba daqyar ta iya kaikanta gidansu innawuro acan ta kwanta inda adda tayita tambayarta kolaifi tayi aka daketa agidan tacemata a,a innawuro kuwa duk hankalinta ya tashi ganin qawarta acikin wannan yanayin
Gashi xamutafi amma haryanxu fateema bata dawoba inji mai martaba baffa cikin damuwa yace to allah dai yasa lfy danni hankalina yafara tashi kasancewar tasan kuna nan mawuyacin abune taxauna wani gurin haryanxu bata dawoba indai tana lfy
Yayan cikin yarima suka kada hankalinshi ya qara tashi yaya bashir yace bari inje in dubata wajan ina kabarta bros?
👉 *Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•46/50•*
Yayi maganar lokacin da yake miqewa tsaye yarima ya diririce amma sbd gudun xargi saiya dake ya boye tashin hankalinshi yaceda bashir bari intashi muje tare yafadi hakan ne dan bashida amsar daxai bashi axuciyarshi kuwa cewa yake to yanxu ina xai nuna? Can mana inda kaga tabi inji cuciyarsa, suka fita dakin ajere saidai kafin sufita barandar gidan suka hango inna wuro tariqo fateema irin yanda suke tafiya kaidagani kasan na lfy ba, sukaja suka tsaya cikeda makaki sunajiran isowarsu qirjin yarima yahau dukan tara tara addu,a yake aranshi Allah yafiddashi indai ba wani abu yasami yarinyarnan ba acan jejin kar axo a xargeshi
Suka iso barandar innawuro tayi sallama suka amsa tare suka hada baki wajan tambayar meyasameta? Bata amsasuba saida taxaunar da fateema tukunna kafun tace wani abu tuni baffa da mai martaba dake ciki suna hangesu sun fito waje sumadai tambayar daya ce meyasameta?
Tace wlh tunda rana take gidanmu da xaxxafan xaxxabi shine mukaga yamma tayi adda tace inkawota gida dukda tasha magani amma haryanxu xaxxabin bai saukaba
Fuskokinsu cikeda damuwa baffa yace fatee meke damunki? Tayi shiru jikinta sai rawar sanyi yake, mai martaba ya isa gareta yadagata yace yata kohebuma? Meyasameki? Gayamin mana meke damunki
Hankalin fahad yaqara tashi cikeda tashin hankali shima ya matsa kusada ita yakama hannunta qamwata meyasameki ne? Kiyi magana mana fateema da koganin yariman batasanyi tajuyarda kanta gefe sannan tafara magana.............................
Xaxxabine dama tunjiya yafara mun shine naje rafi nayi wanka shikenan saiya tasomin haka, tana maganar haqwaranta na haduwa sbd sanyi datakeji baffa yafara fada kedai wato baxa,a rabaki da abin asshaba har yaushe yarinya kina girma kinacin qasa kinsan kinada xaxxabi amma baki sanarda kowaba bayan haka kuma kikaje kikashiga ruwa
Mai martana yace haba kaikuma bafada xakaimata ba addu,a xakayi wanda yake cikin wannan halin xakamq fada to dawanne xataji? Yafadi hakanne lokacinda yaga hawaye nabin kuncin fateema
Allah sarki yarima aj nutsu yakasa koda magana dan yatabbatar da abinda tafada ba gaskiya bane yasan abinda yayi matane yasakata damuwa da kuka har xaxxabin ya rufeta. Sosai yarinyar tabashi tausayi saiyaji abinda yayi matadin sam baikamata ba, dayasani da lallabata yayi da nasiha ya ganar da ita kuskurenta,
Maganar mai martabace ta dawo dashi daga tunanin dayake indayaji yana cewa axoda mota akaita asibitin dake garin nandanan akadauko motar suka shiga sudukan innawuro ce ta riqata amotar ma bisa jikinta take sai xubar qwalla take aminiyar tata ta tausaya mata ainun yaya bashir na gefe sai sannu yake mata harsuka isa asibitin
Dagaggawa akashigarda ita danganin wayanda ke tafe da ita, sosai likitan yayi bincike akanta tareda yimata yan,tambayoyi tanabashi amsa, saboda tsananin xaxxabi da xafin jiki yajona mata drip, qaramar gora tareda wasu allurai guda uku take bacci ya dauketa likitan yabuqaci abarta ta huta kowayayi waje banda yarima acan wani bare na xuciyarshi tausayin yarimyar yakeji dan aganinshi shine mysabbabin ciwon nata
Yaqara matsawa gaban gadon yaja kujera yaxauna a gabanta yaxuba mata ido tunda yake baitaba yimata kallon tsaf haka ba, baccitake amma fuskarta kamar tana murmushi yan qananan pink lips dinta manne da juna haka yalwataccen gashin idonta ya kwanta lip lip kamaryanda nagirartama yake baqi sidik. Ga gashin kanta maikyau da silbi nafulanin asali dukda kanta da dankwali amma xaka iya gane manyan kitsone akan nata, danga jelarsunan kwance akan pilon datake kai kai dagani kasan akwai wadataccen gashi fuskarta kam gwanin sha awa kamar kar kadauke ido akanta
Yadda yanayin jikinta yake yanuna nangaba idan taqara girma xatayi dan tsayi da jiki mai kyau, saiya tsinci kansa da murmushi alokacida idonshi yakai qirjinta dominkuwa yan madai daitan nafulaninta yagani kusan rabinsu duk awaje farare sol dasu gwaninsha,awa sunyi luhu luhu tsaitsaye ahakanma basu gama cikana
Dasauri
Yadauke kanshi yamayar gefe dan gudun faruwar wani bu yasan xuciya xata iya rayamishi yataba dansun burgeshi sosai
Wata xuciyarshi ce tace to bandama xuwan lokaci ina wannan yarinyar tasan So dahar ta isa shan wahalarshi?
👉 *Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•51/55•*
Mai martaba ne tadawo dakin da sallama ganin yanda yarima yaxauna agaban fateema cikeda damuwa yaqara tabbatar mishi da irin son dayake hange akwai atsakanin yaran nasu axuciyarshi yayi hamdala yagodewa Allah. Dawannan hadan yake kyautata xatan xumumcinsu xai qara qarfi da dorewa kobayan ransu
Ya isa gareshi yadan bubbuga kafadarshi karkadamu yarona in Allah ya yarda xata sami lfy likitan yace data tashi xata tashi da qwarin jiki insha Allah, kaxo mutafi karmuyi tafiyar dare
Batareda yace komaiba yamiqe yabi bayan mahaifinshi axuciyarshi yanayiwa yar,uwarshi fatan samun lfy, awajam sukaiyi sallamq dasu baffa a gaggauce nasukoma gidanba dan yamma tayi sosai yasa aka kira wayar sauran motocin dake can yace su shigar dakayan tsarana cikin gida suxo su sakesu anan dayake bakin hanya asinitin take bajimawa sai gasu suka qarayin sallama tareda yiwa fateema addu,ar samun sauqi suka wuce gida
Baffa yace yaya bashir ya tsaya gunta shixai koma yasanarwa goggo itakuka innawuro taxo ta wuce gida kar dare yayimata anan, badan tasoba haka tabi bayan baffa suka koma cikin unguwar
Bayan sallar magariba yadawo tareda goggo harxuwa lokacin fateema bata farkaba bashir na xaune a gefenta yadawo daga masallaci, goggo taji tsoro yanda taga yar tata ko kotsi batayi ga ruwan da aka saka mata nandanan tafara sharar qwalla ta isa ga fateema yarta daya mace da Allah yabata addu,a sosai tayimata ta tottofa mata ajiki alokacinne aka fara kiran sallaf isha baffa da yaya suka tafi masallaci goggo kuma tayo alwala tagabatar da sallar anan
Qarfe goman dare fateema ta farka alhamdllh jikin yayi dan qarfi saidai bata dainajin xigi da radadin kalaman yaya fahad a xuciyarta ba amma batayarda ta gayawa kowa ba,tabarwa Allah lamuranta kafin wa,adin mutuwarta yaxo dan ayanda takeji indai babu fahad arayuwarta tokuwa mutuwa xatayi, tayi qoqarin danne damuwarta dan kwantar da hankalin iyayenta ta nuna taji sauqi
Likitan yabasu sallama tareda magungunan daxata rinqa sha safe a yamma, haka suka lallaba suka koma gida cikin duhun dare a dakinta aka ajiyeta sai sannu ssuke mata tana murmushin yaqe ainaji sauqi ba abunda kemin ciwo, sukaja mata qofar kowa ya nufi nashi dakin domin yin bacci
Fateema kam naccin ko kusada ita bai rabo ba tashi tayi tafita tayo wanka tadauro alwala sannan tadawo dakinta tafara rankon sallolinda natayi ba, tanayi idonta na xubda hawaye data kammala saita dora da nafila rak,a biyu tayita roqon Allah akan damuwarta
Da takammala sai takoma kan katifarta harxuwa lokacin hawaye basu yanke a idontaba, gefen katifar naga ta cusa hannunta ta dauko wani dan madaidaicin hoton yarima na katako ne irin laminated dinnan yayi kyau sosai kamar yayi magana ta qurawa photon ido tana xubda qwalla
A,ah dan,uwana abunda kamun sam baidace ba, yayana ina sonka sonda bantabayiwa kowa irinshiba wlh bani nasakawa kaina ba, nimajinshi kawai nake a xuciyata ina qaunarka kuma kasani nasadaukar da rayuwata ga soyayyarka baxan taba daina sonkaba kodai xaixamo dalilin mutuwata ina sonka
Ta rungume photon tacigaba da rera kukanta qasa qasa
👉. *Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•56/60•*
Har gariya waye fateema bata runtsaba idonnan nata sunyi suntum sun kumbura harsunba fuska daqyar tayi sallar asuba takoma ta kwanta qarfe shidda gaggo tashigo dakin a ah fatee a ummaki juludaha joni? Dataga mayafin data rufu murya a dusashe tace nayi salla tindaxu
Ayya to sannu yajikin naki? Dasauqi tafada tana maida mayafin a fuskarta goggo taqarasa ta yaye mayafin ganin yanda fuskar yartata takumbura tayi jajir ya tsoratata fatee xaxxabin ne yadawo? Batada xabi shiyasa tace eh jiya da dare ne ciwon kai yatashi amma meyasa baki kirani ba? Bakomai ainaji sauqi tafada da dan qarfi qarfi danta kwantarda hankalin goggon
Dai dai lokacin baffa da ya bashir suka shigo sumadai sun damu da yanda fateen takoma lokaci daya dukta canja sukayi mata sannu ta amsa sunashirin fita wayar baffa tayi qara yadaga da sallama ah Allah yataimakeka kun isa gida lfy bamuji me akace a dayan nangarenba nadaiji yace eh dasauqi to tunjiya da dare kukadawo gida ai, to to yace sannan ya miqawa fateema wayar sallam tayi da disheshiyar muryarta ya amsa mai martaba ne, tagaisheshi ya amsa tareda tambayarta ya lfyr jikinta mai makon tabashi amsa saikawai ta fasheda kuka, al,amarida yadada daga hankalin mai martaba kiyi haquri yata wai meyake miki ciwo ne? Yishiru ki gayamin kinji? Itakanta batasan daliliba amma takasa barin kukan saida baffa yakarbe wayar tomeye haka kenan daga