Showing 15001 words to 18000 words out of 57158 words
Chapter 6 - YAYA FAHAD NAWA NE COMPLETE by Nasmatu Muhammad .txt
nan na yaya fahad tafara kallo tana shafawa kamar wadda ta shekara bata ganshiba, innawuro ce tashigo dakin dagudu tana ihun murna wayyo my fatee oyoyo ta rungumeta itamadai qanqameta tayi dan tayi kewar qawarta ba kadanba
Kai fatee awodi kinyi kyaufa wlh kinxama yar birni tafada tana kallon fuskar fateen yanda tadada yin fresh ta goge tayi dariya ba dole inyi kyau ba qawata wlh bakiga yanda yaya fahad yake ji dani ba ta dauko qaramar jaka taxaxxageta kayan mayuka ne kawai sa na make-up tace kallifa irin wannan kayan danake shafawa yanxun tabude mata manyan trolleys dinnan taga irin kayandake ciki innawuro takama baki cikeda mamaki kai fatee wlh kekam Allah yabaki wannan yayan naki yana sonki Allah yasakamu a danshinku
👉 *Nasmy ce* 😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•101/105•*
Wasu hawayene masu xafi taji sun cicciko idanunta suna qoqarin xubowa tayi hanxarin maidasu dan hatta qawar tata bataso ta fahimci yaya fahad baya sonta amma agaskiya tana tsananin tausayin kanta
Takawar da maganar da yar dariya kai innawuro kema in Allah ya yarda xaki sami naki gwarxon to Allah yasa sukayi dari nan tafiddawa innawuro kala uku masu kyau cikin kayan ta bata. Tayita godiya dan tajidadin kayan sosai da murnarta tanufi gidansu
Bayan tadawo daga rakiyar innawuro ne ta dauko kayan duka tanunawa goggo sosai goggo tayi mamakin fahad dayiwa fateema wannan hidimar haka. Aranta tace to kodai yafara son fateen ne?
Afili kuwa har kama baki tayi kai fatee wannan kayan haka saikace kayan aure? Tayi dariya hmm kaji goggo wlh ni kayan aurena saisunyi goma irin haka itama goggon dariya tayi to Allah yakawo mijin xamu gani ai inda rai fateema ta kiklnkimi kayanta tashige daki dan itakam miji indai ba yayanta fahad bane ta haqura da aure duka
Sati biyu da dawowar fatee ta ware tafara komawq fateen nan mai yawan tsokana fara,a da walwala kullum cikin bawa kanta haquri take akan soyayyar yayanta dukda tasan naxata iya barin sonshiba amma tana neman sauqi akan abin
A bangaren fahad kuwa sam baisan fatee wata abace ga rayuwarshi ba saida suka rabu yau kwana biyu kenan daya kori sonia kasancewar duk abinda yakeyi da ita yakasa samun nutsuwa kwatan kwacin wadda yake samu idan yana tareda fatee suna hira, ahalin yanxu yagama yarda da cewa shima yakamu da son fateema, cos tunqnita dayasakashi agaba ako ina, yake kuma akoda yaushe tuna kyakkyawar fuskarta yake mqganar ta, yanayinta, shagwaba, da abin dariya kai komai ma, komai na yarinyar burgeshi yake
Yagama tabbatarwa yana sonta kuma ashirye yake daya aureta akowane lokaci dan yanxun shikadai yasan yanda yake axabtuwa da rashinta a kusa dashi idan yaji kewar tata ja neman illatashi sai yakira kawu sugaisa daganan saiya yanemi abata wayar sukan dade suna hira saidai baitaba gaya mata yanxun shima yana sonta ba, yanaso yafara maganar da mahaifinshi ne,
Kwanci tashi ba wuya awajan Allah yau wata biyu da tafiyar yarima yakai qarshen haqurinshi da boyon soyayyar fatee dayakeyi aranshi wani lokacin ma jiyake kamar yadawo gida ayi auren yakoma da ita, amma yanxunma yace yasan abinyi
Fatee kuwa ayanxun jarrabawa ce ta dauki hankalinta ssce da suke rubutawa wato warc and neco karatu take sosai dan ayanxun tanaso ta ilmantu taxama cikakkiyar yar birni wayayya mai aji burinta kenan arayuwa taxama likita intasami dama, hakan ne yasa ayanxu ko wayar yarima ta daina amsa saidai tace agaisheshi ita karatu take, abinda ke matuqar bashi mamaki da tsoro kenan kardai yarinyar nan tasami wani ta manta dashi
Yau takam ranar jummu,a ne babbar rana dayanayin hadari kuwa agarin hakan yasaukarda ni,ima sosai ga maxauna garin, daga can fadar mai Martaba akaturo mota ta musamman aka dauki baffa akaj cewar mai martaba yanason ganinshi cikin shiga ta alfarma baffa yashirya sukatafi da yaya bashir
Qarfe hudu nayamma baffa ya dawo cikeda farin ciki tareda rakiyar dinbin mutane da kayan aure yashiga gida da sallama bayanshi kuwa mutane ne dauked kaya goggo ta taresu cikeda mamaki bayan fitar mutanen yaciro kudi dubu hamsin daga aljihunshi ya ajiye agabanta taqara cikada mamaki yace ina fateema take? Tace ta tafi gidansu injawuro, yaceto madalla dama banaso taji me xamu tattauna goggo taqara gyara xama inajinka yace ayau dai Allah yayi andaura auren fateema goggo ta xaro ido tace aure? Baffa yace aure kuwa murya a sarqe take tambaya aure kamar ya malam? Dawa kenan? Yai murmushi yace da dan,uwanta fahad mana nanfa goggo ta hau murna da farin ciki kai alhmdllh yau fateema buri ya cika dama ashe da aure tsakaninta da fahad Allah sarki Allah mun gode maka
Baffa yace to ai wani hanxari ba guduba, yaya yace kar asake asanarwa fahad wannan auren harsai ya tabbatar shima yana sonta danfa wannan hasashenmu ne yarima bai taba fada yana son fateema ba saidai mu amatsayin mu na manya mun fahimci akwai so atsakanin su
*Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•106/110•*
Goggo taqara murmusawa akwai so mana malam nima da nadauka ita kadai ke dawainiya da sonshi ashe bahaka bane abaya-bayan nan na fahimci shima yana Santa dan irin kulawa da hidimar dayakeyi da ita ma ai bana wasa bane kai madalla yau fatee xatayi baccin farin ciki
Hakadai suka cigaba da tattauna yanda mai martaba yatsara xa,a tafiyarda komai ahankali amma itakam lallaine asanar mata saidai baxa,a gaya mata bada sanin fahad din akayi ba kartaji wani iri,
Dai dai lokacin fateeka tayi sallama tashigo gidan sanyeda kayan makaranta ganin manyan akwatunan da ke jibge a tsakar gidan yasata sassauta tafiya takalli goggo wannan fa daga ina? Kayaj me wannan goggo?
Tayi murmushi kayan auranki ne, tabata amsa ataqaice ta qara kallonta cikeda rashin fahimta da Neman qarin bayani tace banganeba goggo taja hannunta ta xaunar da ita a gefenta sannan ta kalleta nakine fateema ayau dubannin mutane ne suka shaidi daurin aurenki a garin gombe babban masallacin mai martaba fateema ta xaxxaro ido aurena fa kika ce goggo
Nanda nan qwallq suka ciko idonta wannan wane irin hukunci aka yanke mata yanxu shikenan an gurgunta mata burinta nayin karatu mqi xurfi taxama likita hawayen suka gangaro kan kumatun ta goggo tayi murmushi nikaina bansanda xancenba fateema haka Malam ma, wannan hukuncin na mai martaba ne yadaura aurenki da yayanki fahad bisa yarda da tarbiyyarki tareda tabbacin baxaki bijire masaba, nikuwa abin yayimin dadi dan nasan kinason fahad din, kuma koba komai gwara hakan duk sa,anninki a garinnan suna gidan maxajensu wasu hadda haihuwa
Sam fateema bata tareda goggo saidai idonta nakan fuskar goggon tanaganin lebenta suna motsi alamar magana take mata saidai ko kasheta xa,ayi batasan me goggon take cewaba, tun daga likacinda taji wai an daura aurenta da yaya fahad, innalillahi
Tajuya ta kalli baffa idonta cikeda hawaye saidai takasa furta komai haka tamiqe taja qafufuwanta daqyar ta isa dakinta me hakan yake nufi? Andaura aureta da yaya fahad? Tanaxuwa ta xube kan katifarta nanfa hawayen sukacigaba da surnanowa itakanta takasa tantance wane mataki take ciki shin farin ciki ne ko baqin ciki?
Shin yaya fahad din ne dakanshi yanemi aurenta kodai qaqaba mishi ita akayi? Tabbas tasan babu sonta ko kadan a xuciyar fahad kuma bata tunanin xai sota naxaman aure saidai na xumunci kamar yanda akowane lokaci yake tabbatar mata,,
Hmmm yanxu inhar tunaninta yatabbata meye makomar rayuwarta a gidan yaya fahad, meye makomar burinta nakaratu daxama cikakkiyar likita? Nanfa wani sabon kuka ya qwace mata
Kafin kace meye lbrn auren ya karade gari, domin baffa yaje yasanar da mai anguwar shikuma ya sanar masu jin dadi sujaji masu baqin cikin rasa fateema kuma nayi domin kuwa sosai takeda masoya a garin kawai kulasune batayi
Haka mata suka dinga tururuwa xuwa wajan ganin kayan lefen nata abinda ba a taba ganiba wato ba wadda aka taba yiwa kwatan kwacin haka a qauyen adda ma taxo daj goggo ta aika yaya bashir yakirata haka innawuro tabiyo bayanta bayan gama ganin kayan tabi qawarta daki domin tayata murnar wannan al,amarin farin ciki na baxata, fateema tayi iya qoqarinta ta danne damuwarta sundan dade suna hira anan innawuro tace kin gode Allah yau muka xana jarabawar qarshe da an hanaki iyarwa yanxukam sai jiran sakamako ko baffama xai karbo miki tayi wani dan tsaki banda abinki qawata meye amfanin resold din tunda an riga anmin aure ai karatu kam yaxo qarshe tace hakane kam toke fatee ai kema saninki ne ba wani karatu daxa,a barki kiyi agarinnan ba aure, danma Allah ya taimakemu mungama wannan danmafa bakiji yanda ake xagin mu agarin nan bane wlh kin huta nima nasan nan bada jimawaba auren xa,amin sukayi dariya kafun fateema taji kira daga goggo ta tashi tafita wata dattijuwa tasamu xaune a gefen ta, tagaishesu sannan itama ta raba gefe taxauna tace gani goggo ta kalleta tace wannan inna kenan daga yau ba inda xaki koma fita inna itace wadda xata cigaba da kula dake agidannan kuma karki yarda inji tace ga abinda xakiyi kimata gardama fateema ta amsa da to tamiqe xata koma daki dawo aitundaga yanxu xa,a fara tatusa qeyar fateema suka shiga bandaki wasu ruwane dasukaji hadi da kayan qamshi dasu tayimata wanka bayan tasha fama da ita wajan cire kayanta haka ta fito tana sharar qwalla goggo bata kulata takoma dakinta tana gunaguni qasa qasa tasamu innawuro ta wuce hakan yasa tacanxa kayan jikinta tabi lfyr shinfidarta
*Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•116/120•*
Maihaifinne yafara yin sallam yarima ya amsa cikin jajircewa amma dukda haka kuryarshi rawa takeyi cikin kulawa mai kartaba yace yarona lfyrka kuwa yanaji muryarka wani irir haka? Nanfa yaqara narkewa abbana qanwata fateema ce dasauri mai martaba yatari nufashinsa dacewa meyasami fateemar dan shima yaji tsoro akan tabbatarwar dayayi yarima kuka yakeyi
Bansaniba abba batason jina koda nace abata waya mugaisa saitace a,a bata karba bansan menamata ba tatsaneni haka abba da tana sona sosai inajin dadin xamada fatee yaqarashe maganar a raunane abin tausayi
Abban yayi murmushin farin ciki irin nasu na manya sannan yamaida numfashi yace to banda abin yarima wannan ne wani abun damuwa bayan kasan shirmen yarajta irin nata ai ba lallai saikayi mata wani abin ba, ni wlh ka tsorata ni, inadai kuna gaisawa da baffanka? Yarima yaishuru jiyake kamar ya yadora hannu aka wannan tsohon baxai fahimceni ba, yai shiru
Dattijon yaqara yin murmushin gamsuwa yace to share hawayenka bari xan mata magana inafatan dai kanayin karatun dakyau nanmq shuru yarima yamishi baidamuba yacigaba to Allah ya taimaka nagode baijira cewar yarimaba ya katse wayar
Abba abba shine abinda yarimq yacigaba dakira kakar xautacce yakoma dannq kiran layin abban yadaga xuciyarshi fall da farin ciki, yadai yarima? Abba kataimakeni bansan yaxanyiba nayita kiran ummana bata daga wayar abba inada damuwa mai martaba ya gyara kishingidarshi yace inajinka meye damuwarka? Itace abba mai martaba yace ita wa? Fateema yafada ataqaice inajinka abban ya buqaci qarin bayani, yai shiru na dan lokaci yana wani guntun tunani, daya tabbata bashida xabin daya wuce yasanarda abban nashi koxai sami sassauci da biyan buqata kumq yasan tabbas abban xaiyi farin ciki dajin xacan
Abba dama itace dama itace nakeso in gabatar maka amatsayin wadda nake SO abbana inason fateema sosai ayanxun nafitarda dafin dake raina hukuncinkq kawai nake jira Abba ni wlh karatun mq nadaina fahimtar komai
Sainaji daga gareka abba duk abinda kayanke but pls karkaa hanani yarka fateema yana kaiwa nan yakashe wayarshi ya kwanta awurin yana maida numfashi kamar wanda yayi gudun kilometers 50 yakai 15 minutes ahaka sannan yatashi yaxauna yadauki drink daya ya kwankwadeshi tas yakoma yakwanta
Mai martaba kuma yana datse wayar yarima yakira layin baffa ya labarta mishi yanda sukayi da yarima dukkansu sunyi farin ciki nan mai martaba yasanya sati mai xuwa ranar tarewar fateema dan baxata yakeso yayiwa Prince
Nanda nan goggo tashiga rarraba mintin gayyata dama suna ajiye fateema kuma tsoro da fargaba ne suka qara kanainayeta hankalinta sai dada tashi yakeyi ganin kwanaki na shudewa shirye2 na qara kankama dangi nanesa duk sun fara xuwa gida yafara daukar baqi wasu kuma gombe suka wuce
Yau takama ranar assabar ce ranarda akasanya domin tarewar fateema gidan mijinta gidansu kam yacika tnijim da baqi yan yanin biki amarya dawasu tsirarun qawayenta duk suna gidan lalle da gyaran jiki wanda mai martaba dakanshi ya aiko mota da wasu matasan kuyangi guda uku suka daukesu suka tafi can xa ayi komai hadda gyaran kai,
Damisalin qarfe uku na yamma mai martaba yakira wayar yarima alokacin su acan yammane sosai bayan sun gaisa yace to yarona danganeda xancenda kaxomin dashi na fateema kayi qoqari duk abinda kakeyi nanda awa daya kasami jirgin 9ja kaxo ayi komai dakai yarima dadi yaji kamar yatashi sama duk dacewa akawi ayyuka dayawa na karatu agabanshi amma Sam baidamu dasuba kaitsaye yahada kayanshi sai airport yafara cuku2 plat yayi sa,a akwai aqasa saidai sujajiran customer's Prince kuwa yana xuwa yabiya duka kudin mutane biyar dinda suka rage musu suka tashi
Qarfe hudu na yamma aka dawoda su fatee gida kwaliiyar ma dagacan akayo mata, wohoho fans kuxo kuga kyau,tsari,dakuma haduwa, nikainanasmy nakasa gasgata idona anya kuwa wannan fateen goggo ce?
A gaskiya fateema tahadu sunyimata make-up na kece raini fukarnan ta haska sai sheqi takeda walwali wata weading-gown ce ajikinta light pink colour, mai shara2 asama tasha xubin stone's sai daukar ido take
sukayimata he'd tied da blue haka shoe's and bag dinta ma, qawayan amaryama ba laifi sunyikyau innawuro ce kan gaba, suma ankon blues din material sukayi
wayannan kuyangin ma anan akabarsu suna biyeda ita a baya haka suka shiga gidan nanfahankalin kowa yadawo garesu gida yakaure da ihu da sowa ga amarya ga amarya yar sarki matar yarima
Fateema tayi qasada kanta dasauri tashige dakinta koxama basuyiba sukaji ankaureda hayaniya ga motocin daukar amarya sunxo nanfa goggo tashiga dakin taqarayiwa fateema nasiha a gaggauce, Malam kam yakai sati daya kullum saiyayi mata nashar, wata qanwarta taja hannunta suka fita mota biyu aka warewa amarya da qawayanta kasancewar motocin sunadaYawa sosai
*Nasmy ce*😍
Yar mutan arkilla love you all 😘
💞💞💞 *yaya*💞💞💞
💞💞 *fahad*💞💞
💞💓💞
💓
💞💞💞 *Nawa*💞💞💞
💞💞 *ne*💞💞
💞💓💞
👯💓👯
*5 star's ✨✨ online writer's association*👌
*Writing by*
_Nasmatu Muhammad_✍
*•111/115•*
Haka rayuwar fateema ta dore har tsawan wata daya tana samin kukawa ta musamman daga wannan dattijuwar na fannin gyaran jiki saidai duk tsayin lokacinnan sam bata yarda sunyi waya da yarima ba dankuwa bata tunanin jin mai dadi daga gareshi dan baxata manta yanda yanuna mata bacin rai alokacinda tafurta kaomar so agareshi ba, to balle yanxun da aka daura masu aure Allah kadai yasan mexai gaya Mata
Aduk lokacinda yakira baffa yace abata wayar saitaqi amsa duk kuwa dacewa tanasonjin muryarshi saidai tana gudun bacin ran daxai haddasa mata, shikuwa baffa dadi abin yayi mishi tunda dama basa son yarima yasanda auran yanxu
Shikuwa yarima abangarenshi kusan haukacewa yayi soyayyar fatima da tunaninta xasu kasheshi gashi taqi tabashi damar kodajin muryar tane yarasa yaxaiyi duk yaxama wani iri harma abin yana nema yashafi karatun sa
Agidan sarautar gombe kuwa sosai umman yarima ta nunawa mai martaba bacin ranta akan wannan auran daya qulla, dafari ta tashi hankalinta itada laxeera saidai dagabaya yayarta hajiya kaltum mahaifiyar laxeera ita ta kwantar musu da hankalisu tace ai ba,a rama gayya da fushi aure ne dai anriga an daura saidai babu wata macen data isa ta rabi yarima sai yarsu laxee
nanfa suka dunguma Neman sirrika wajan bokaye da malaman tsibbo mallakar yarima sukesonyi yadawo sai yanda sukayi dashi tundaga nan ta kwantar dakai tabawa mai martaba haquri akan komai ya wuce saidai tadaina daga wayar yarima idan yakirata dan ita a