Showing 42001 words to 45000 words out of 113548 words
kyaleni taje tasiyo madara tabata tasha daqyar sai kuka take, duk da inajin kukan
a raina haka na qyaleta
Washe gari da safe muna zaune afalo nida kaka ta tashi tahau shiri, zani naga ta dauka ta goya
yarinyar, tacemin " to ni na tafi saina dawo"
Cikin sauri nace "kaka ina zaki kaita?" 橙提 踫
Mrs Usman ce 踫[5/6, 3:32 PM] 儭DANGI DAYA儭: 潤摹DANA SANI 潤摹
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
31
Kaka tacemin "siyar ta zanyi,"
turo Dan qaramin bakina nayi Gaba, nace "to ki kawo ta in bata tasha," tace "riqe abinki nafi,"
tajuya ta fice
Bata zame ko ina ba sai gidan baba Adamu tayi masa bayanin komai da gashi har qanwar
mama kala, sun amince da wannan batu sosai sunji dadi, daga nan kuma ta wuce sai tashar
mota, cikin sa'ah suna Zuwa saura mutum daya lodin zaria yacika, saboda haka tana shiga
suka dau hanya
** *** **
Suna zaune adakin da aka kwantar da mama, danma jikin nata da sauqi suna Dan taba fira
kadan kadan, husna tana shan tea, yayinda mama take shan farfesun kayan ciki wanda husna
takawo daga gida, shikuma Abba yana zaune akujera a gefe, yana waya da Ammu
Da kuma abinda ya yanke, Ammu yace "yaya hakanma yafi, mu kanmu shine rufin asirin mu, da
kuma ita kanta nafeesan"
Abba yace "to shikkenan dama shine, ka gaida ita maimunan"
Ammu yace "to zasuji"
Wayar Abba ce tasake ringing ya daga tare da fita
Bayan wani lokaci sai gasu sun shigo tare shida kaka
Mama ta tashi zaune, husna tace "ga kaka ga kaka"
ta cacimeta
Kaka tace " kai bari karki karyani, duk sai kunga bayana daga ke har nafi"
Husna tasa daria
Kaka ta kunto babyn bayanta, Abba ya meqa hannu zai karbeta husna tace "a a Abba bari in
fara daukanta"
Tayi zuruf ta karbeta, Abba yace "eh lalle husna yanzu de kin nunamin yarinya taku ce" 橙提
Su mama suka sa daria
"Masha Allah kaiii mama wallahi kin ganta kamar baturiya, Dan Allah nide kiban ita wallahi ina
Santa" 橙提
Abba yace "husna banasan shirme kinji ko, bani ita,"
dakyar de husna ta bashi ita, yace "masha Allah, Allah yaraya," kaka tace " amin,"
"gatanan batada aiki sai kallon wutar lantarki, kamar agidansu Babu"
Mukasa daria, husna tace "kaka aike ta biyo"
Abba ya miqawa mama yarinyar, ta karbeta tace " to Allah yatayamu riko," kaka tace "amin"
Husna tace "mama yanaga tana kama dake ne"
Kaka tace "kamar uwar ta ta iyo, bakya ganin yatsanta sak irin na uwar ta, abinda yasa zakiga
haka itama nafin kamar mahaifiyarku tayi shiyasa"
Abba yace "eh hakane kam
Kinyi Mata bayani ne mama?"
Kaka tace "bance Mata komai ba, ai ita nasan dadi ma zataji anrabata da qaya, wallahi ma'azu
Yau yar nan ba tasha nono ba, madara kawai nake bata har mukazo nan, uwar taqi bata, nayi
nayi da ita taqi, shiyasa nima na dauko ta ko bayani banyi mataba" 橙提
Abba yace "to bari ayi Mata huduba,"
ya karbeta, idan ta cikin na Abba, 橙提
Abba yace "husna yar nan taku batada kara, kallo haka ido cikin ido," 橙提
kallanta yayi yace "
To bazan aure kiba de,"
duk mukasa daria
Husna aranta tace lalle feenah tayi kokari, nikam idan yata ce wallahi bazan yarda ba, gara
abar min abata 橙提
Ina kwance afalo ina kallo, naji wayata na ringing ina dubawa naga Abba bayan mun gaisa yace
"
Uwata dama akwai maganar danake so muyi dake, Akan maganar yarinyar nan na yanke
shawara maman ku Zata rike ta, kema hakan zaifi miki rufin asiri,"
cikin sanyin jiki nace" to Abba na gode, "Abba yace" a a Babu godia atsakanin mu
Sai magana da biyu wanne suna kikaga ya dace asamata? "
Nafada masa, yace" Toshiknn ki kwantar da hankalin ki kinji, idan kin Gama hutawa kema sai ki
dawo gida a fara shirin bikin yar'uwar taki, "nace
" to Abba a gaida su mama "
Bayan nakashe wayar bansan meyasa ba kawai naji kuka yazomin, shikkenan kuma nida baby,
sunan danaji zuciyata tasa Mata kenan, ina kaunar yarinyar saide tabon mahaifinta bazai goge
ba a idona
Abba yayi murmushi aransa yace wannan suna nafeesa ai saiku yan zamani, ya daga baby yayi
Mata huduba, husna tace" Abba ya sunan ta? "
Abba yace " IZDIHAR," husna tace "wallahi yayi dadi," mama tace "aikam wannan suna kamar
na larabawa," Abba yace "eh sunan larabawa ne"
Kaka aka Tabe baki a kace
"Lalle nafi Babu kara, yanzu Akan ta dubi irin wahalar danasha tun daga kano Zuwa zaria ai
yaci ace Rabi'atu tasawa wannan yarinyar 橙提橙提"
Husna tace "tab lalle kaka, ai sunanki yanzu saide inna haihu na tausaya miki nasa sunan ki,
Amma wannan fine girl din a a bazamu samata ba"
Kaka tace "kyaji dashi"
** *** **
Babu yanda na iya haka na tattara nakoma gidansu kala, saboda kaka taqi dawowa tace sai
anyi suna, kala tayi kokari akaina haka ta dinga bani magunguna na matsi ina amfani dashi, da
kuma wanda zai taimaka min wajan zubar nono na, cikin yan kwanaki kuwa, yadena zuba, na
dawo normal kalau nake jina kamar ma ban fidda wata halitta daga jikina ba
** *** **
Sati na zagayowa akayi suna yarinya taci suna IZDIHAR kamar yanda nafadawa Abba, kaka
saida taqara kwana biyu bayan suna sannan tadawo gida
Haka na baje inacin kayan suna kamar ba gobe musanman nama橙提
Takawo pictures din da akayi na suna, duk sunyi kyau Babu wanda zai ce ba mama ce ta
haifetaba, haka kuma husna ta tutturomin wasu ta whtsp, kawai nace Allah yaraya
** *** **
Bayan sati daya na wuce zaria, lokacin bikin husna saura wata daya daidai
Tunda nakoma gida kwata kwata bana kula yarinyar, saide in tana wasa inta kallanta, mama
Zata barta Akan kujera a kwance idan ta gaji da baccin tafara kuka inaji zanyi mirsisi na kyaleta
Saide husna ta goyeta, har tayi shiru
Hatta wankin fitsarinta bansaniba, bana tsinana Mata komai
Akwai lokacin datake kuka tana kan doguwar kujera Garin daga kafa datake yi irin na jarirai qiris
yarage ta fado qasa , Allah yakawo mama tayi sauri ta rike ta, ina zaune Akan kujera, mama ta
kalleni, tagade abin nawa harda rashin hankali aciki, 橙提anan tamin tatas daga karshe tacemin
shashasha dabatasan ciwon kanta ba balle tasan na wani
Haushin yarinyar yakamani, duk itace sila dabatazo duniya ba da mama batamin wannan fadan
ba
Kalatynmu takira husna tace taje kano, ta huta kafin bikin, ganin haka yasa nima nace zan bita,
Babu wanda yahanani, mama tace min ala raka taki gona 橙
Dasafe muka shirya zamu tafi, nasa doguwar Riga nayi rolling da Jan mayafi, har zamu tafi
naga baby afalo, nasa hannu na dauketa, nabawa husna wayata nace tayi mana pictures
Aikuwa cikin sauri ta karba tayi ta mana, tana bani style, har saida nace ya isa sannan tabari,
na ajiye ta, mu kayiwa mama sallama muka tafi
** *** **
Kala takanas takira mai gyaran jiki take gyara husna, nima kuwa nace ayimin, cikin sati uku
muka wanke fes damu, kamar hardani za'a yi bikin
橙提
** *** **
Saura sati daya biki, lokacin muna gidan kaka baba Adamu yazo da wata magana, yayi mana
bayani Akan yasama min Scholarship kamar yanda aysha tasamu tatafi Uganda, tonima ya
nemamin Dan haka na shirya kayana, cikin satin nan zamu tafi, kaka tace " to Adamu wacce
qasa zataje?"
Yace "Sudan,"
kaka tace "eh hakanma yafi idan Allah yakawo mijin sai ayi Mata auren,"
baba Adamu yace "eh wlh, Allah yakawo nagari"
dukanmu mukace "amin,"
cikin kwana biyu akayimin passport, kawai jiran visa nake, su mama ma kansu sunji dadin
wannan batu
** *** **
Muna kwance a gado nida husna ni ina chting, ita kuma tana waya da tahir, tace masa "yaude
ga auta ku gaisa,"
nakarbi wayar yace "autar mu, kin buya,"
nace "doctor ai kaine ka buya bamu taba haduwa ba,"
yace "tunda biki yazo kinsan abubuwan zasuyi yawa, Amma insha insha zamu hadu ai, keda
mukeso ma ki taro gidanmu," 橙提
nace "a a mama bazata Baku ba,"
haka muka sha raha dashi daga qarshe nabata wayar
** *** **
Bikin husna saura kwana uku visar mu ta futo, gwamnati ta nememu, Dan haka muka shirya
washe gari muka tafi, ina kuka mama ta nayi, muka rabu haushi na daya bazanga bikin sis ba,
Abba ne me dauriya, kaka ma kuka haka kowa de jiki yayi sanyi suka rakani airport anan
nahadu da abokan tafiyar mu, kafin lokacin tashinmu yayi, inaji ina gani su mama suka tafi, na
sunkuyar da kaina Akan cinyata ina kuka,
Tunda tazo wajan hankalinsa yake kanta Gaba daya tatafi da imaninsa, yarinyar tahadu ba
qarya 橙提
Karfe 9:30 jirginmu yatashi sai Sudan
Mrs Usman ce 踫
[5/6, 3:32 PM] 儭DANGI DAYA儭: 潤摹DANA SANI 潤摹
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
32
Umarni aka bayar musa belt, nima nasa nawa na rufe idona, ina tunanin rayuwa ta
** *** **
Suna zaune afalo, daddy yana karanta jarida, ahmad da waya ahannunsa, Amma Gaba daya
hankalin sa baya kan wayar, daddy yace" my son ina fatan de komai yana tafiya yanda ya dace
Babu kowacce matsala ko? "
Kamar da gunki yake magana
Daddy yace" my son "
Amma shiru, cikin tsawa yace "ahmad!!"
Azabure yajuyo har wayarsa tana faduwa, "na.. Na'a... Na'am daddy"
Daddy ya kalleshi da kyau yace "me yake damunka ne ka zauna kana tunani kai kadai?"
Ahmad ya shafa sumar kansa yace "Babu komai daddy"
Daddy yace "tashi kaje ka kwanta"
"To daddy gud night"
Yana fita daddy yakwala wa momy kira
"Hajiya! Hajiya!!"
Sai gata tazo, ta nemi waje ta zauna, "me yake damun yaron nan ne?"
Momy tace "alhaji halin ahmad fa ba'a iya masa, nan nasamu waje nazauna nayi masa nasiha,
Amma kamar qara zigashi nake"
Daddy yace "cewa nayi me yake damunsa? Yazaku barmin yaro ya lalace haka, duk yafita a
haiyacinsa, yaro me kuzari duk ya susuce,"
momy tace "alhaji kayi hakuri insha Allah zamu kiyaye
Amma ba komai ne yake damunsa ba, kaji kaji," nan momy tabashi labarin komai, daddy yace
"kai halin ahmad ma saishi, to ai dasai yasamu wata kafin Allah ya baiyana masa wadda yake
so din,"
momy tace "to nide namasa fada," daddy yace" shikkenan tashi kije zan sa meshi muyi
magana," momy Takoma Dakin ta
** *** **
Ina jikin window ina kallan gajimare munyi nisa a tafiya, narasa yaya zanyi in manta dashi, koda
yaushe yana cikin raina, ko menene dalilin sa na yaudarata?
Kome namasa dazai sakamin da hakan,?
"Ahmad kenan"
nafada abaiyane, watace a kusa Dani ta juyo ta kalleni, tace "sannu fa"
Nace "yauwa"
Daga haka banma qara kallanta ba
Daniyya yake tashi, yaqara gyara zaman sa, duk Dan yahangota kasancewar tana kujerar Gaba
shikuma suna can baya, "kai Allah ya mallakamin wannan babyn," yafada aransa
Awa uku muka diba muna tafiya takai mu ga Sudan, muna sauka, mukayi yan cike ciken
takardu muka futo daga airport din, wakilinmu ne yakawo mana motoci muka shiga, bamu zame
ko ina ba sai gidansa, maza kuma yakaisu wani gidan daban
Munci abinci munyi wanka, daga nan kowa ya nemi wajan hutu
Inajin yan uwana Mata sunata firarraki Amma nide bana cewa komai, kawai tunanin su mama
nake
Da daddare, yazo yace mu shirya muje asiya mana sim card, haka muka fita, doguwar Riga ce
ajikina kawai Dan mayafin rolling din nayafa akaina muka tafi, ina kallan wannan yarinyar da
muka zauna tare tanata kallo na, Amma na share ta
Wata mota muka shiga takai mu wajan, na daga kaina na kalli wajan naga ansa AFRA da
turanci da larabci, muka shiga, muna shiga wani sanyin esi ya bugoni na lumshe ido nace "um
duniya" 橙提
Bamu bar wajan da wuri ba kasancewar saida aka gamawa kowa, sannan muka tafi gida, daga
nan kowa yasai kati, yayi mana bayanin yanda zamuyi amfani dashi, ina kwanciya nasa nawa,
nakira su mama, husna ihun murna kamar Zata fasamin kunne
Da zamuyi sallama nasawa mama kuka, itama de daurewa tayi ta kwantar min da hankali,
bayan nagama wayar nakashe ta na kwanta bacci kasancewar lokacin ba daya ne dana Nigeria
ba
** *** **
Hannu ya miqa masa gamida sallama yace" Malam Dan Allah ko masu gidan nan kuwa sun
dawo? "
Me shagon ya kalleshi yasake kallansa yace" Amma bawan Allah ko yan'uwanka ne wadannan
mutanan yaci ace ka rabu dasu, kazo kazo, ance basa nan Amma kaqi hakura, haba"橙提
"To sun saida gidan, sun siyar shi, yanzu haka wani alhaji ne zai rushe wannan din yasake
sabo"
Ahmad yace "to Malam na gode,"
mutumin yace "to Allah yatsare,"
yana tafiya ahanya aransa yace shikkenan tafaru taqare tabbas nasan narasa ta, narasa feenah
** *** **
"Gaskya musa wannan zaifi,"
"kai ahmad fararan nan zasufi kyau, Allah,"
"nikuma sai naga blue din zasufi yi mana kyau tahir"
Tahir yace "a a ranace ta farin ciki, Dan haka gaskya musa farare,"
"ok" kawai Ahmad yace, yadi ne fari ahmad ya dinka musu, yaji aiki mai tsada, fararan agogo,
farar hula, da babbar Riga wadda taji aiki mai kyau, shikuma tahir ya dinka musu blue mai kyau,
daddy ne yakira su yace to shi zai wuce, su idan sun Gama batawa kansu lokaci saisu futo
Aida sauri suka futo, masha Allah kowa yagansu saiya sake waigawa sunyi kyau sosai kamar
asace su a gudu, sunzo harabar gidan, tahir ya daga wayarsa yace "my man kalla,"
ahmad yana juyowa tahir yayi musu selfie, sunyi mugun kyau, daddy dayake zaune a bayan
mota shida driver aransa yace wadannan yara saisu, kuda ake jiran ku kune masu photo
kallansu yasake yi, kamar su biyu ne angwayan, shima ahmad inda ace tasan tana nan aida an
hada anyi musu auren shida abokin nasa
Suna shiga mota driver yaja, sannan tawagar mutane sukabi bayansu
Amasallacin juma'ah aka daura auren tahir da husna bisa sadaki naira dubu hamsin lakadan ba
ajalan ba, ango yaja ahmad suka sulale suka futo waje, ahmad yace " shikkenan de alkawari
yacika," tahir yace "wallahi kuwa gwauro"
Ahmad yace "iyee yaushe akama auren dazaka fara min tsiya zaka sameni ne inde nine,"
abokansa ne su doctor Bashir duk sukazo suna masa tsiya wai y dauke musu dalibarsu, to
daga yanzu sun dena nemansa,橙提 Dan kar yaga wata ya yiwa dalibarsu kishiya, haka sukai ta
masa tsiya da fatan alkhairi suka juya gida Tahir yakira husna yace yanaso yaganta kafin yatafi, Babu yanda ta iya haka ta cewa mama
zataje su gaisa dasu tahir
Mama tace to ai nan akwai cikowar mutane kuje can gidan ammunku saiku gaisa anan
Anty maimuna ce mai cewa karde ki bari komai yafaru橙提橙提 husna tace to my anty
Duk inda tayi Ana ga amarya
Haka ta futo taje gidan Ammu, tayiwa su tahir din kwatance sukaje
Ruwa takawo musu da lemo suka zauna afalo, sannan ta futo domin su gaisa, dama a kace jini
daya yafi karfin wasa, ahmad yana ganinta yaji gabansa yafadi
Duk Dade ba wata kama suke d feenah ba saide kama ta yan'uwan taka, bayan sun gaisa ne
tahir yace " husna ga babban abokina aminina kuma dan'uwana ahmad," husna tace "au dama
shine?"
Ahmad daya Zuba Mata ido yana kallan yanayin ta da muryarta kusan ta feenah yace "eh nine
yakike?"
Husna tace "lafiya,"
yace "to alla yabada zaman lafiya," 橙提
daga haka yatashi yayi waje
Husna ta dubi tahir tace" my heart dama haka yake? Daga gaisawa sai tafiya?" Tahir yace"
haka yake, dama budurwarsa ce tadan sauya mana shi, kuma yanzu basa tare shine yakoma
halin sa nada, "
husna tace" Allah sarki, to Allah ya bashi ta gari"
tahir yace "amin,"
daddy ne yakira wayar tahir yana jiran su suzo su tafi, Dan haka tahir yamike ya yiwa husna
sallama, harya fara tafiya dayaga de batada