Showing 15001 words to 18000 words out of 113548 words
tare dake Nafeesa, ina sonki, ki
kulamin da kanki pls"
ya qarasa a hankali tare da riqo hannu na, wani yarrr mukaji lokaci daya, dagani har shi,
saboda Abu ne wanda bamu taba tsintar kanmu aciki ba sai Yau, Amma abinda yabani mamaki
shine yanda nakasa yimasa musu, haka shima yakasa cikani,
Saida yagama jaddada min kaunar dayake min sannan yasakeni, ajiyar zuciya nasauke, yajuyo
ya kalleni," na takura miki ko?" Nace masa" Dame kenan? "
Yace" gashinan narike miki hannun ki", kawai murmushi nayi, yacemin zai tafi, tare da miqomin
leda nace a a yabarshi,
Yace "ashe kuwa bazaki fice daga motor ba, karbi mana baby bayan dazu aka Gama fasamin
qwan, ashe nima ina da kyau" í ¾í´£
Yafada yana murmushi
"Allah yaya zan ma kuka,"
to naji karbi ki shiga ciki, Dan dole na karba, nace ya gaida su momy da mami
Bina yayi da kallo saida na shiga gida sannan yatafi
Ina shiga gida kaka ta nunamin kudin daya bata dubu a shirin, haka tayi ta shimai albarka,
muka duba kayan daya kawo min, nabaje mana mukasha
Saide kuma dazaran natuna yanayin da muka kasance tare dashi dazu, Gaba daya sai jikina
yayi sanyi, inji dama kada lokacin ya wuce í ½í¹ˆ
** *** **
"Sofy Yau nayi babban kamu, gaskiya bazan iya hakura dashiba saina dandani zumarsa, yaron
akwai kudi da gayu, bakiga yanda yake wasa da nera ba ingaya miki,"
"Kai qawata bani nasha" , anan tabata labarin ahmad," ke yanzu haka nasa amin bincike
akansa da komai da komai nasa, sati daya yayi yawa na dandaneshi na wullar,"
dariya Sofy ta saki" Allah qawata,"
" wallahi nake fada miki, "
" Gaskiya ne qawata dole ajinjina miki,"
Tace" waya fada miki LAILA CHILLING WASA CE"
Tofa
Mrs usman ceí ½í¶Š[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
15
"To kayi hakuri Abban husna, ai abin bana zafi bane, duk ka daga hankalin ka"
" to ai kedin ce naga alama nema kike ki sande,"
"to alhaji Allah yabamu nagari,"
"yauwa kokefa."
** *** **
After 2 months, a wannan lkcin soyaiyar ahmad tayimin mugun kamu, har banajin zan iya auren
wani bayan shi, banga abinda zai nema in hanashi ba inde ban sabawa addini naba, koda
yaushe muna liqe awaya, haka a chting dinma ba banza ba, sosai ya koyamin yanda zan soshi,
ta yanda bazan iya mai musu ba, haka shima idan muna waya tamkar bawana yake zama.
** *** **
Wayarta ce tayi ringing, tana kallan wayar, wannan ne kira na hudu, dakyar de ta amsa, tana
wani yauqi, iklima Kenan 'ya awajan mai bawa gwamnan katsina shawaraí ¾í´£, kai tsaye tace
"doctor ya akayi,"
"Haba iklima sau nawa ina kiranki, baki amsaba, meyasa ke bakya bani time dinane, kamar kin
manta da soyaiyar da mukayi, iklima kema kinsan irin soyaiyar danake miki, a school fa har
sha'awarmu ake"
" dakata doctor tahir, yanzu menene laifi na saboda ban amsa wayarka ba,? So kake infatse
abubuwan dasuke gabana inqare akanka?
Sannan Bama wannan ba, iklimar da daban ta yanzu daban, a yanda nake jina kam, na wuce
ajin doctor, saide matar governor, rayuwar school dakake magana, kawai nasoka ne saboda ka
taimakamin kuma kagama, Dan haka banda case dakai, dif takashe wayar ta"
Daskarewa doctor tahir yayi awajan, baisan lokacin da wayar ta fadi qasa ba, nan take ta
tarwatse.
** *** **
"My feenah yaushe zaki bani dama inzo inga wannan kyakykyawar fuskar taki ne?"
"Karka damu my ahmad nabaka dama koda yaushe zaka iya Zuwa"
"serious?"
"My ahmad kenan da gske nake"
"Toshikkenan zaki ganni very soon,"
sukai sallama
Number tahir yake kira Amma akashe, to me yake damun wannan gayen shida baya rufe waya,
cigaba yayi da nemansa ganin yakasa samun sa saiya yanke shawarar Zuwa office din nasa,
domin yafada masa yazama ready zai kai shi su gaisa da gimbiyarsa feenah.
Asbitin tahir din yanufa, dayake yanada hospital nasa nakansa, halinda yatarar da abokin nasa
aciki yayi bala'in daga masa hankali, tahir yagani kwance shame shame Babu alamar numfashi
atare dashi
Acan cikin asbitin kuwa marasa lafiya suna ta jiransa wanda shi zai dubasu da kansa
duk suna tunanin yana wani uzirinne, shiyasa bai futo ba, ahmad Gaba daya ya rude Yama rasa
ya zaiyi, fita yayi daga office din, saura kadan suyi Karo shida wata nurse, anan yayi Mata
bayani ta kira wani likitan aka kai shi wani Dakin, aka fara bashi temakon gaggawa
Bayan wani lokaci ya farfado, ruwan da aka qara masa ya kallah, yajuya ya kalli ahmad dake
zaune agefensa, ya share qwallar idonsa, "ahmad shikkenan iklima ta gujeni bansan Mena
mataba ta gujeni, iklima tacemin bazata iya aure naba, shikkenan yanzu burin hajiya bazai
cikaba, bazata ga jikokinta ba, Haba, haba iklima Mena miki meyasa zaki gujeni alokacin da ni nafi buqatar ki a kusa Dani,
Mena miki iklima,"
yana magana yana hawaye abin tausayi
Ganin abin nasa zai zama kamar sambatu ahmad yatashi yakira wani doctor yazo yayi masa
allurar bacci, yana fita daga Dakin, office din tahir ya nufa, Yau saide ayi abinda za'a yi, Amma
saiyaci mutuncin iklima, saita gane kuranta, saide yana Zuwa office din yaga wayar a tarwatse,
haka ya hakura Dan kansa yace Allah yasaka Maka abokina, insha Allah, Ubangiji zaiyima zabi
da mafi alkhairi wadda tafi iklima
Dakin yakoma ya zauna yana jiran farfadowar tahir
Yakusa awa daya yana zaman jiransa, sannan yafarka, saide ba magana yana kallan silin
Dakin, yayi shiru, ahmad ne ya dinga kwantar masa da hankali da dadadan kalamai,
"man bazaka ganeba, ni tun farko nayi tunanin wannan Zata kasance, dole nasan iklima akwai
abinda ta taka shiyasa take wulakanta ni, Amma Babu komai Dan kanta, rayuwa ce, ba
governor ba, ta auri shugaban qasa ma,í ¾í´£ ahmad baisan sanda ya kwashe da dariya ba yace"
baba buhari fa kenan"
"yes" inji tahir
"Ahmad kaga idan bazaka bani hakuri ba Dan Allah ka tashi katafi kabarni da abinda nakeji
araina," ganin serious yake maganar hakan yasa ahmad ya daina dariyar yace," yanzu menene
mafita?"
Tahir yace" damuwa ta dayace ahmad ummi ta matsa insami mace inyi aure, Sanin kanka ne ni
kadai suka mallaka, yanzu haka jiyan suka zaunar Dani Akan inyiwa yarinyar danace musu
inaso magana, zasu tura ayi maganar auren mu, yanzu ya zanyi? Yaya take so nayi Dan Allah,
meyasa tun farko bazata fadamin Ba? "
"Ahmad yaja dogon numfashi yace" karka damu abokina nasan yanda za'a yi, matso kaji, "
Tahir ya matsa, ahmad yayi masa rada akunne, dagowa yayi,
" Kana ganin hakan zai iyu?"
" Mai zai hana, ta so muje wajan ummin ni zanyi Mata bayanin komai. "
Mrs Usman ce í ½í¶Š
í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
16
"Oh ni rabi'atu, yar nan tun dazu kike ta kwalliya kamar zakije wajan zabar sarauniya,"
"hmm kaka kenan, ai wannan ba kwalliya nakeba, kawai gyaran fuska nake,"
kaka tace "ahakan?" "Emana kaka,"
"To yanzu nafi ina zakije,"
"Kaka baqi fa zanyi,"
"au to to to, to jikanane ne zaizo?"
"Kai kaka yan makarantar mu nefa zasuzo,"
"Bawani nan munafuka, ai zanji zan gani, kinga mayafina ma nadauka zani unguwa, Amma
nafasa sai naga qwaqwaf," í ¾í´£
"Ke kaka ashe kin koma sa'ido bansaniba?"
"Tun yaushe, tun yaushe nafi, ainajima a wannan halin
Tunda ki kazo gidan nan baki taba irin wannan caba adoba, tayaya Yau zakiyi, sannan kicemin
wai qawanki ne zasuzo nayarda, kema kinsan ba wannan mgnr nafi"
Fari nayi da idona, nace" to kaka zauna wallahi, inkin gaji da kanki zaki tafi, zakice nabaki
labari"
"Aiba inda zanima nafi"
** *** **
Ahmad na hango ya rike tahir suna tafiya dakyar, tahir ya dora kansa Akan kafadar ahmad suna
tafe dakyar, me gadi yana ganinsu, ya matso "sannu alhaji, sannu, ba shida lafiya ne?"
"Eh"
kawai ahmad yace suka qaraso cikin qayataccen falon gidan, wanda yaji kujeru na alfarma,
ummi na hango a zaune ta zubawa TV ido tana kallah hankalinta kwance
Bayan sunje wajan ummi ahmad ne yayi Mata bayani, da yanda yasa meshi a office dinsa, da
kuma dokar likita na adena takura masa Akan tunani, (duk wannan shirin ahmad ne) haka ta
dinga sababi, wai wata shegiya zatayi Mata sanadin ran danta, daga karshe de tace zatayi
masa addu'ah Allah yabashi mace ta gari, ta San da iklima dinma ya aura bazata haifi da mai
idoba, shi tahir kawai yana jinta ne Amma baya tunanin zai qara San wata yarinya kamar yanda
yaso iklima
Daga karshe tace "to Allah yasawaqe kamashi, ahmad kuje daki,"
tahir kuwa sake langabewa yayi, saida tataso da kanta ta rike hannu a kaje da kinsa aka
kwantar dashi
Dakin yayi kyau komai neat, black and white komai, sosai Dakin ya yi kyau
Saida ahmad yaqara Jan kunnansa Akan yarage tunani sannan yatafi
Tafiya yake yana so yaje gida ya shirya, yana so yaje yaga babynsa tunda shide tahir Zuwa
bazai iyu dashi ba
Wani super market yashiga yana so ya siya Mata koda ice-cream da chocolate ne
Shigarsa keda wuya kawai daga siyan chocolate saiya wuce wajan perfumes
Wani turare yagani mai kyau na Mata aqallah kudin sa zaiyi 50k yakai hannu zai dauka itama ta
dora nata hannun, dasauri ya janye hannun sa, ya kalleta, mace ce aqallah zatayi 28 year's,
murmushi tayi masa tace "sorry fa,"
"no problem" yace
Yabar Mata turaren aikuwa tasa hannu tadau ka, memakon taga yadauki yadauki wani irinsa
kawai sai taga yadauki Dan 95k yasa akwando yayi Gaba ko a jikinsa
Murmushi tasaki tabbas nasamu wanda ya dace da rayuwa ta, yana gama abinda yake yaje
yabada ATM dinsa suka cire kudin su yayi gaba
Motorsa yashiga ya dau hanyar gida
Har gate man ya Bude masa, tana kallansa harya shige sannan tasake sakin wani murmushin
tayi rebus Takoma gida
Wanka yadauka yayi shigar manyan kaya, yadi yasaka fari mai ratsin ash color, sosai yayi kyau
bema shiga ta wajan su momy ba kawai wucewa yayi
Yana tafiya amota suna waya, shida ita, saida yazo har kofar gidan sannan yace ta futo, mayafi
ta yafa ta fice, kaka ta bita da kallo, tun kafin taqaraso ya zuba Mata shanyaiyun idanunsa, yana
cikin mota,
Saida ta qaraso sannan yabude ya futo wani qamshi ya bugeta, ta lumshe idonta, shikuwa
yasamu abin kallo yayi shiru yana kallanta, firgigit ta dago kanta aikuwa suka hada ido
Tayi murmushi ta sunkuyar da idonta
"my feenah yakike ya missing dina?"
"Bayan tun dazu inata jiran ka shine ka shanyani,"
"sorry feenah abokinane baida lafiya, aina fada miki da tare dashi zamuzo tahir, Amma kuma
hakan bai samu ba,"
nace" ayya to Allah ya bashi lafiya "
Yace" amin
Danma likita ne yasan yanda zai kula da kansa," nace" au doctor ne?"
Yace" babba ma kuwa,"
" Allah yabashi lpy, "
" amin my feenah"
"Muje kimin iso na gaida kakarmu ko"
"ok"
kawai nace
Gaba nashiga, yana Bina abaya, Gaba daya ya shagala da kallan yanda nake tafiya, duk natafi
da imaninsa
Kawar da wannan tunanin yayi sbd agaskiya baida burin daya wuce suyi aure ba tare da komai
ya gifta ta tsakanin suba, yaqi jinin zina haka yana Allah wadai da masu aikatata
Kaka Ana zaune akujera yar tsugunno sai ganinsu tayi, kallan mamaki take masa, saida ya
tsugunna har qasa ya gaisheta sannan tace" Dan nan ban wayekaba,"
yayi murmushi baice komai ba, kasancewarsa bamai yawan maganaba
Feenah ce tace" kaka yayan saudat nefa, "
Sannan kaka a kace" au to, yanzu naji batu,yasu sauden yaro? "
Oh ya Allah feenah tafada da karfi tare da dafe kanta í ¾í´¦í ¼í¿»â€â™€
" to menene zaki fara iyayin naki, menene laifi dannace saude yaro,".
ahmad yayi murmushi yace" Babu komai kaka,"
" Yauwa kokaifa, yaya sunanka ne?"
" Sunana Ahmad Muhd marzuq kaka, "
" Oh Allah sarki amadu, (kawai sai kaka tafara kuka) amadu anacan karkashin qasa
Yaro ai sunan majina kaci, shima haka yake akwai shi da fara'ah
Allah yaji kanka amadu tafada tana goge hawaye, "
ahmad yace" amin kaka Allah yaji kansa, "
Dago kai tayi ta kalli feenah tace" nafi ko shine wanda kika cemin kwanaki yanada kyau?"í ¾í´£ í ¾í´£
" Wayyo kaka bashi bane "
Tabe baki kaka tayi," ke kika sani "
Tashi yayi zai fita Yabar wa kaka kudi masu yawa, feenah tabi bayansa suka tafi
Ajikin mota sukai ta firarsu daga karshe yace yagaji dole sai ciki suka koma, Gaba daya
yagama kashe Mata jiki da sanyaiyar muryarsa
" Nafeesa tah"
yakira sunan ta, kafin ta amsa yaci Gaba da cewa "nafeesa ina kaunar ki, inaso Allah ya
mallakamin ke ki dinga haifa min yara masu matukar kama dake,"
"Nafeesa," yasake Kiran sunana, kafin in amsa yaci Gaba da fadin" a koda yaushe idan na
daga kai na kalli sama sai inganta cike take da taurari masu matukar haske, Amma haske mafi
mafi haskaka kyawun fuska da yaye duhun zuciyata yana tare dake Nafeesa, ina sonki, ki
kulamin da kanki pls" ya qarasa a hankali tare da riqo hannu na, wani yarrr mukaji lokaci daya, dagani har shi,
saboda Abu ne wanda bamu taba tsintar kanmu aciki ba sai Yau, Amma abinda yabani mamaki
shine yanda nakasa yimasa musu, haka shima yakasa cikani,
Saida yagama jaddada min kaunar dayake min sannan yasakeni, ajiyar zuciya nasauke, yajuyo
ya kalleni," na takura miki ko?" Nace masa" Dame kenan? "
Yace" gashinan narike miki hannun ki", kawai murmushi nayi, yacemin zai tafi, tare da miqomin
leda nace a a yabarshi,
Yace "ashe kuwa bazaki fice daga motor ba, karbi mana baby bayan dazu aka Gama fasamin
qwan, ashe nima ina da kyau" í ¾í´£
Yafada yana murmushi
"Allah yaya zan ma kuka,"
to naji karbi ki shiga ciki, Dan dole na karba, nace ya gaida su momy da mami
Bina yayi da kallo saida na shiga gida sannan yatafi
Ina shiga gida kaka ta nunamin kudin daya bata dubu a shirin, haka tayi ta shimai albarka,
muka duba kayan daya kawo min, nabaje mana mukasha
Saide kuma dazaran natuna yanayin da muka kasance tare dashi dazu, Gaba daya sai jikina
yayi sanyi, inji dama kada lokacin ya wuce í ½í¹ˆ
** *** **
"Sofy Yau nayi babban kamu, gaskiya bazan iya hakura dashiba saina dandani zumarsa, yaron
akwai kudi da gayu, bakiga yanda yake wasa da nera ba ingaya miki,"
"Kai qawata bani nasha" , anan tabata labarin ahmad," ke yanzu haka nasa amin bincike
akansa da komai da komai nasa, sati daya yayi yawa na dandaneshi na wullar,"
dariya Sofy ta saki" Allah qawata,"
" wallahi nake fada miki, "
" Gaskiya ne qawata dole ajinjina miki,"
Tace" waya fada miki LAILA CHILLING WASA CE"
Tofa
Mrs usman ceí ½í¶Š
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
17
Laila bukar kenan, 'yace guda daya tilo awajan iyayenta, mahaifinta mutumin kirki ne haka
yanada kudi sosai, wannan ne dalilin yasa Laila take wadaqa da kudi San ranta, mahaifiyar ta
hajiya salaha mace ce mai izza Sam taqi jinin talaka,
Ita take daurewa yarta gindi tayi abinda ranta yake so
Acewarta me amfanin kudin ta inde Laila bazataji dadi ba, tana aikata komai Dan Jin dadin
yarta, yayinda alhaji bukar baisan wainar da'ake toyawaba,
Saide in sunce suna buqatar kudi kawai zaice su dauka ne
Laila tana kyau dai dai ita, babbar mace ce, meji da aji, da kuma gayu, qawarta daya sofy
Basa komai sai shashanci Yau sune gun wannan alhaji, gobe sune gun wancan
Duk wannan kudi na mahaifinta hakan bai hana Laila zurma zuciyarta Akan masu kudi ba
Itade kawai abata
Idan Laila ta qyalla ido akanka tofa saita samu abinda take so take barinka
Babbar yar iskace ta bugawa a jarida
** *** **
After one week
Zaune muke aqasan bishiya, saudat ta kalli agogon hannunta, tace "wannan bawan Allah fa ya
shanyamu dayawa,"
hararar wasa nayi Mata "nifa banasan raini, bazaki yiwa majina ba wallahi,"
zaro ido tayi, "lalle feenah yaushe yaya yakoya miki rashin kunya ina zaune a gefe?"
Nace" bawani rashin kunya ai inda mutunci nima anty yakamata kina cemin "
Baki ta riqe," lalle soyaiya mai raba sis da sis, ni banda yace kar direba yazo dauka na da tuni
nayi tafiya ta, inyaso ku qone ma bayan soyewa," budar