Showing 6001 words to 9000 words out of 113548 words
munje kano mun sauka gidan kaka Rabi dake hotoro,
mama de bata tsayaba tawuce gidan suna, nida husna da aysha cousin dinmu muna zaune
agidan kaka muna mata shaqiyanci, "a'i tashi ku tafi gidan sunan kinji kun zauna sai zancen
makaranta kuke, ke usena naga Babu ruwanki jasu ku tafi Nafi tashi,"
"gsky kaka ki dena cemin nafi, haba saikace azamaninku,"
daquwa tamin, "ke nafi nafiki rashin mutunci wlh nafi zance, su nade guda daya a dinga
yanyankashi saikace albasa haba"
, kyaleta mukai tana ta sababinta mukuwa dariyar mu muke.
Sai yamma muka tafi gidan kala yaro yaci sunan sultan, agidan muka kwana mama kuma gidan
kaka rabi, sai washe gari muka dawo gida muna yiwa aysha murnar samun qani, Amma da ita
kadai qwal.
** *** **
Bayan sati daya muna zaune afalo dukanmu muna kallan shirin gari ya waye atashar Arewa 24,
Ammu ne yashigo bayan mun gaida shine yake tambayata exam dinmu yafuto na duba ne?
Nace "ai ban San ta futoba ba,"
"yacemin aikuwa wani abokina yacemin takai kusan sati da futowa, number ta yakarba yace
bari yaje yadubomin, husna tace" Ammu zanje"
"me zakiyi"
" Dan Allah Ammu ai harda feenah ma,"
toshkn kawai yace muka shirya muka tafi.
Result dina yayi kyau sosai, nan muka dau hanyar gida, Ammu kuma yayi wani wajan, muna
tafiya a hanya muka ga mai balangu husna tace" wlh yabani sha'awa"
nace" nima haka," anan de aka yanke shawarar siya Dan akwai wata guntuwar dari ukunmu,
bayan mun siya husna tace" gsky wannan naman kamata yayi sai mun Gama abinda muke
munyi wanka idan zamu kwanta saimu ci, "
nace" hakane kam" ina tura tsokar naman daya abakina, muka dawo gida bamu bi takan
mamaba kasancewar tana Dakin Abba, muka wuce dakinmu da nama husna ce mai cewa
inboye mana, nikuma banyi wata wata ba na tura nama qasan gado, muka dawo falo muna Dan
fira kafin mama ta futo, husna ta shiga wanka Abba yafuto da buta ahannun sa, anan na bashi
results din nawa, "masha Allah uwata sakamako yayi kyau, insha Allah dazaran anfara bada
admission kema sai anema miki" , nace "to Abba"
Bayan nima nayi wanka muna falo nida mama kaina yana kan cinyarta" feenah! Feenah!!
Feenah!!! Husna ce take qwala min kira, kafin na amsa tacemin ina yake?" Nace "Mata me?"
Tacemin" abinda muka siya nabaki ki ajiye", tuni nagano ta, mama tace" menene? "Mukai shiru,
nace" ki duba yana kasan gado, ta duba can tasake cemin "na duba baya nan,"
nace" a a sake dubawa de, "í ¾í´£
Tasake cemin" na duba banga komai ba, Amma de nagano wata takarda acan karshen gado",
ai inajin haka bansan yaushe na sauka daga cinyar mama ba, nayi daki, nakarbi fitilar hannun
husna kasancewar Babu wuta, haskawar da zanyi saina gano takardar balangu akarshen
gado,í ¾í´£í ¾í´£" ita ce, wallahi itace anty husna," daqyar dai mukasa Abu muka janyo takardar
balangu, anan mukaga takarda ayaiyage nama sai tsoka uku, í ½í¸±atare muka hada baki wajan
fadin kaiiii, "bera ya cinye" mukaji maganar mama a kanmu, tai juyawarta falo tana ta dariya,
aida ku nan din nama ne aka siyo za'a yi qurmusu, wlh wannan bera ya kyau tamin tafada
tanaci Gaba da dariya, meqomin sauran in bashi ya cinye inji mama, na kalli anty husna data
rike sauran takardar nama ahannun ta, nice nayi karfin halin cewa garama ni naci tsoka daya,
husna sai lkcin aka samu bakin magana a kace" shege wlh bamu yafeba, "munaji muna gani
haka muka hakura
** *** **
" Momy wai yanzu yarinyar nan dady yadage saitaci Gaba da karatu, me saudat ta nema tarasa
Momy," hmm numfashi hajiya hafsat taja, tace" kaima kasan de halin alhaji idan yafada din nan
bazai fasaba, Amma kai kayi masa magana may be yajika, "toshkn Momy,"
da daddare bayan sun Gama dinner ahmad yasamu dadynsa da zancen karatun saudat, dady
yace "wato ahmad saudat bata rasa komai ba, Amma inaso in inganta Mata rayuwarta banaso
ta dogara Dani, sannan koda ace batayi aiki ba, bamusan me gobe Zata haifar ba, Yau mune
gobe bamu bane, to gara de tayi karatun ko yaya ne, kuma wannan karatun bawani dadewa
zatayi ba diploma ce zatayi, kuma nasan saudat Zata riqe mutunci ta, "
"hakane dady to Allah yasa hakanne yafi zama alkhairi" amin my son.
** *** **
Muna zaune afalo nida husna muna kallan film din india atashar bollywood, "nace sister kinsan
me, wlh soyaiyar yan India tana birgeni,"
tabe baki husna tayi tace" nikuwa banga abin birgewa ba, kiss hug shknn aikinsu", nace" hmm
anty bakisan soyaiya ba, shiyasa nifa nake San Korean film Babu tashin hankali sosai aciki sai
zallar "hub" (so)"
" malama kawai kice aure kikeso shiyasa kike fakewa kina cewa wai soyaiya kede kawai kice
kina kallan "qubla"( kiss) koba haka kika ce sunan kiss da larabci ba,"
murmushi nayi nace" su anty husna anji larabci"
fari tayi da ido tace "to ya ranki, nafi San soyaiyar bahaushe mutum ya rike mutuncinsa sai yayi
aure" , nace "sis hakan yanada kyau Amma fa suma wannan din bawani Abu ne yake faruwa ba
bayan wannan din" , tace "wasunsu ba,"
nace" to Allah yaqara kare mu"
tace "amin."
Mrs Usman ce í ½í¶Š
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
9
Murmushi nayi nace" aikuwa kya koyamin din,saboda rashin kirki irin naki kinajin larabci kakanki
balarabe Amma bakyasan yimin larabci nikuma inaso saboda ina girmama abinda nake
karanta, "
tace" toshkn aikuwa zan dinga yi miki, yanzu de sister Tuba nake bani inyi, "
bayan tagama mukaje mukai submitting, mun Gama abinda zamuyi zamu fita tadau waya ta
kira driver yace hajiya ta aikeshi Amma yayansu yace zaizo yadauketa, OK kawai tace, tayi
dialing number ahmad, saide kuma baturiyar nan tafada Mata cewa batada kati," bani aron
wayarki sister zan kira yaya, tawa kudin sun qare,"
bayan nabata takirashi, Amma no answer, tunawa tayi da baya daga sabuwar number, saita
tura masa da text cewar saudat ce yakirata, sai bayan kusan minti biyar sannan yakira, alokacin
wayar na hannu na, bansan number sa bace zuciya daya nadaga tare da fadin " hello,"
sake kara wayar yayi akunnansa saboda Jin wata irin zazzaqar murya ta daki dodon kunnansa,
" hello, hello! Wai waye ne?"
Saudat ce takarbi wayar tace "kode yayane?" Tana dubawa kuwa taga shine, dasauri tace
"hello yaya,"
dasauri yadauke wayar daga kunnansa Jin muryar saudat na shirin fasa masa dodon kunne,
"saudat gani nan Zuwa 2 minutes"
"OK yaya," takashe wayar, araina nace wannan yayan nata Dan renin wayo ne wato shine ina
masa magana ya shareni sai ihu nake da waya akunne hmm. í ¾í´£
Munzo gate nace "sis zan hau adede ta, sai mun sake haduwa,"
"haba sister Dan Allah ki tsaya ku gaisa da yayana, Baku taba haduwa bafa,"
nace "karki damu "Marra jay" (next time) zamu gaisa insha Allah,"
tace" ke bazai iyuba sai kin tsaya,"í ¾í´£
nikuma nace" bafa zan tsaya ba, ki bari da week end sai nazo gidan, "
tace" a a, muna wannan musun wata hadaddiyar mota ta tsaya agabanmu kirar
Mercedes-cls63, saudat tayi sauri ta Bude gaban motor, "
yaya tare nake da qawata ko zamu sauketa kafin mu qarasa gida,"
"ok" kawai yace tajuyo tace "sister muje,"
tashiga Gaba nikuma na Bude gidan baya nashiga, ina shiga naji wani sanyi ya dakeni na
"mukayyab" (ac) hadeda wani daddadan qamshi, bansan lokacin dana lumshe idona ba,
haduwar gashin idona waje daya, sai hakan yaqara yimin kyau, daidai wannan lokacin shima ya
kalloni ta glass din gaban motor,yanaso yaga wacece wannan dabazata iya gaidashi ba, hankali na
yanakan wayata idona aqasa, nadago da niyyar ince masa ina wuni, karaf idanunmu suka
hadu, yana sanye da farin yadi, farar hula da agogo qirar Gucci yayi kyau sosai, subhanallah
yace aransa, anya wannan kuwa mutum ce? Ya tambayi kansa, Qarar da waya ta ta dauka shiya dawo dashi daga tunanin daya afka, wata yar "kulliyarmu" ce
(faculty) daukar wayar nayi tare da cikakkiyar sallama, magana takemin tana neman saudat,
Zata bata book dinta, sai a kace Mata mun shiga mota tare, kuma takira saudat din wayarta
akashe, shine take so nahadasu, kafin nabata amsa wayar ta katse, still wani Kiran yaqara
shigowa nadago nace saudat, da zazzaqar murya ta, "ittasil biki fittal fon" (Ana kiranki awaya)
Ahmad najin haka aransa yace no wonder ashe balarabiya ce shiyasa bata gaishe niba, ashe
batajin hausa,
kafin yagama tunan sa yaji nace masa " ina wuni," kallo na yayi ta madubi, yakasa dauke
idonsa akaina, nice na fara janye nawa idon, qiiiii kakeji yaja wani wawan birki, saudat dasauri
tace "subhanallah yaya me kake tunani saura kadan kabige me wancan motor,"
saida yaseta kansa sannan muka ci Gaba da tafiya, har layin unguwarmu suka kawoni, na leqo
ta window nacewa saudat "nagode sister, yayan sister nagode,"
lalle ma wato yayan sister, baikai matsayin dazata kira sunan saba í ½í¹„
Bayan sunje gida suka zube afalo cikin gajiya, saudat Zata fara surutun nata taga hankalinsa
yanakan aminiyar tasa wato waya, saita yunqura Zata tafi daki taji yace" sauda", juyowa tayi
tare da fadin "na'am yaya,"
"wacece wannan?" Kasan cewar hankalinsa nakan waya yasa tayi tunanin wata yake nuna
Mata, ta leqo fuskar wayar tana so taga wayake nufi, Amma bataga komai ba
"qawarki nake nufi "
"yaya feenah cefa qawata danake Baku labarin ta kullum, wannan yar zariyan," alama yayi Mata
da hannu alamun tatafi kawai, tabe bakinsa yayi bayan wucewarta shide baisan wata feenah
ba, tunda ba sabgar labarin qawayanta yake shigaba, tashi yayi daga falon yayi banqarensa.
** *** **
" Kaka ingaya miki saura kadan Yau muyi hatsari,"
dafe qirjin ta tayi tana fadin "subhanallahi ni badawiyya, Garin yaya? shiyasa banasan kina
hawa adedetan yara masu ji da karfin balaga,í ¾í´£ yanzu saisu nemi halakaka,"
í ¾í´¦í ¼í¿»â€â™€dafe kaina nayi da hannu na, "haba kaka tun bakiji komai ba harkin fara sharhi, nifa a mota
nazo,"
"waye yakawo ki a mota,"
"yayan saudat nefa wannan qawar tawa,"
"oh naji naji, to Garin yaya zaku fadi a mota," nace "wlh tsautsayi kaka,"
rike haba tayi tace" to Allah ya kiyaye Gaba, nan Gaba karki sake shiga motarsa bazai halakaki
yabarmu da koke koke ba, "í ¾í´£
nace" kaka baki ganshi ba me kyau wallahi," daquwa tayimin da hannu nide nayi daki ina
dariya.
Mrs Usman ce í ½í¶Š
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to yar'uwa rabin jiki, mabaruka
10
Fadawa kan gado yayi tare da lumshe idonsa, itan dai yake gani, alokacin data rufe
idanuwanta, bacci yake so yayi Amma yakasa banda juyi Babu abinda yake yi, wayarsa ya
janyo da niyyar Kiran tahir yafada masa halinda yake ciki, tsawon sati biyu, sai kuma yafasa,
yaga shima macen ce take wahalar dashi
Yayi ajiyar zuciya dole de yakawo qarshan wannan matsalar bazai iyaba, ina da sake, shida
Bama kula matan yake ba, tayaya wata tunanin ta zaiyi ta wahalar dashi, shida ake sansa, ya
mutsa sumar kansa yayi sai sheqi take (ahmad abinda kayi...)
Dayaga dai tunanin Babu inda zai kaishi saiya tashi yayi shirin masallaci.
** ***
"Kaka na gaji, na gaji da wannan karatun wallahi, so nake naganni kusa da iyayena,"
"a a to yar nan waya riqeki"í ¾í´£
"haba kaka ni kenan koda yaushe saboda karatu ace baza kaga yan'uwan kaba,"
nafadi haka tare da turo bakina, "to ai sai kiyi tayi nafi" cewar kaka, "ni kaka ki dena cemin nafi"
"aikuwa nafisa nasani haka zan fada, nafisa uwar ma'azu "í ¾í´£
dafe kaina nayi da hannu na" haba kaka kuma abin harda 'bankaro sunan mahaifi,"í ¾í´£
"to ai nafada miki saboda kisan itace sa'ar yina,"
"hmm kaka kenan, kinga ni Yau banajin rikici kiyi tayi, ni kinga tafiya ta,"
nayi cikin daki na kwanta,
Zeey nakira itada Atu, mukasha fira, inda take cemin itama tana legal ta jigawa, Atu kuma
bikinta za'a yi, anan de mukasha fira
"Nafi! Nafi!!"
Kaka ce take kwalamin kira, nace "na'am kaka ya akayi" , tace "namanta ban fada miki ba, dazu
aisha tazo bakya nan, tace inkin dawo ki kirata, ita ta nemeki bata sameki ba, in kuma bakida
kati ki nemeta a watsar (whatsApp)" jijjiga kai nayi wannan matar bazata sauyaba
Kwanci tashi Babu wuya awajan Allah gashi har muna shirin Gama semester farko, karatu nake
Babu kama hannun yaro, musamman damuka samu interval nayin karatu, saiya kasance bana
Zuwa ko'ina koda yaushe ina karatu na
Mun futo daga "imtihan" (exam) ta karshe, sauda ta dubeni tace "yanzu sisi har semester ta
qare bakije gidanmu ba,"
nace "sister kemafa baki je gidan kakaba,"
tace "haba feenah karki manta bakuda yawa dagake sai kaka, nikumafa qanne na koda yaushe
suna tambayata yaushe anty feenah zatazo, bini bini suna tambayarki aike kuwa kodan wannan
yaran kyaje,"
nace "shknn yanzu de insha Allah nayi miki alqawarin idan Allah ya aramin lokaci idan na dawo
daga hutu zanzo," tace "shikkenan idan kinje ki gaida su mama, nace" zasu ji, "
haka muka rabu cike da kaunar Juna, ita tahau saman gada, tana jiran driver nikuma nahau
adedeta nayi gidan kaka
** *** **
Kaka Yau sai gida insha Allah,"
"to nafi yanzu tafiya zakiyi ki barni,"
haba kaka ta ai kamar yaune na dawo, "
tace" shikkenan, Amma ai kyaje gidan uwar taku kiyi Mata sallama ko," nace" to kaka bari
intafi,"
bayan nagama shiryawa tsaf nahada kayana, sannan nayi gidansu aysha, munsha fira sosai,
anan take fadamin tasamu admission na scholarship babanta ya nema Mata, kuma tayi sa'ah
tasamu, yanzu haka next month Zata tafi Uganda, Amma kafin tatafi zataje zaria nace Mata ai
dole, bayan mun rabu nazo gidan kaka nadau kayana, nahau adedeta yakaini tasha, Allah sarki
kaka harda yar qwallarta. í ¾í´£
** *** **
Zaune yake a part dinsa, yana falo, yazubawa katuwar plaxmar falon nasa ido, saika rantse
kallan yake, Amma Gaba daya hankalinsa da tunanin sa baya tare dashi, yana tare da ita.
Ya lumshe idonsa ya Bude itande yake gani "oh ya rabbi, wannan wacce irin masifa ce" yafada
abaiyane, Ace kullum yarinya ta hanani aikata komai, banda aikin tunanin ta bana tsinana
komai,shiru yayi kamar wani zautacce ya zubawa p.o.p din Dakin ido
Momy tayi tambayar harta gaji, saide ya zauna a Dakin shi kadai yana faman tunanin ta, wai
yanzu shida baya shiga sabgar yanmata shine soyaiya take wahalar wa haka
"ya rabbi, ukrijni fi hazihil mishkila ya Allah (ya Allah kafitar Dani daga wannan matsala) ya fada
abaiyane
Wayarsa ya janyo yashiga inbox dinsa, text din da saudat ta turo masa da number ta yake
nema, kasancewar akwai massages din yanmata dasuke turo masa dayawa, dakyar de yagano
number, tuni yayi saving dinta,
Sake kallan Number yayi, yana murmushi dialing Number yayi, saikuma ya katse,
To ai dole ya katse, idan ya kirata meze fada Mata,? nine Ahmad sanki nake?
Gani nayi ya shafa fuskar wayarsa yana murmushi ina leqawa sainaga ansa FEENAH TAH
Wani tunanin yayi kawai sai naga yasaki murmushi, "yes haka za'ayi"
Yafada abaiyane
Mrs usman ceí ½í¶Š
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
11
Sati na daya agida, muna dakinmu nida husna, datake karatu, dayake tana shirin shiga final
year ne yanzu, waya nake nida auwal, yana qara jaddada min yanda yake sona, nide ina jinsa,
araina nace dama ace yanda auwal yake sona yakasance kamanninsa kamar yayan saudat
ne,í ¾í´£ danaji dadi, da Babu abinda zaisa naqi shi, saide kuma shi yayansu saudat din ne, naga
alamun zaiyi dagun kai, maganar auwal ce tadawo Dani daga tunanin dana fada,
"Nafeesa kina jina kuwa?"
"Eh inaji, am Dan Allah kagane, wlh nadan gaji ne, inaso in Dan huta, mayi waya "ba'aden"
(latter) "
" OK to to my heart, rabin raina, gaskiya kam gara ki huta din, nima ai zanso ki huta dakyau,"
nace" ok bye,"
banjira amsarsa ba nakashe wayar.
Husna kallo na tayi gamida girgiza kai, dariya namata, nace" wallahi girgiza kanki dakyau, bana
sansa yanzu har Sai kinyi aure sannan nima zai samu kaina, har in aure shi, Amma yanzu kam,
ban shirya ba,"
sake girgiza kai tayi batare datace komai ba
Chatting nahau, ina fira da fan's dina, ta whatsApp, naga new number tayimin magana, sallama
akamin, araina nace yanzu haka irin samarin nan ne masu Jan magana, zanyi maganin ku,
nafada araina, larabci zanyiwa koma waye, bayan na amsa sallama nace "man?" (waye?)
Murmushi yayi, yarinyar nan yaga alama tanasan larabci
"ma'aki Ahmad "(kina tare da Ahmad)
Gaba nane yafadi, Ahmad, Ahmad kuma, dp natafi na duba Babu pic din mutum sai na flawer,
sunansa na duba still naga ansa, hammad, nace to waye kuwa wannan tambayarsa nasake yi"
" Aiyi ahmad