Showing 18001 words to 21000 words out of 113548 words
bakina kuwa nace "wallahi kuwa "
Tace "kaji masoya,
Wannan idan kunyi auren ma Babu mai Zuwa gidanku,"
nace" toda waye zaije yaga abinda yafi karfin idonsa, "
Zata sake magana, waya ta tayi ringing
My ahmad yafuto baro baro Akan 'shaasha' (screen) cike da shagwaba na daga, Itade saudat
tazama yar kallo
Nace" gaskiya my man, nayi fishi, tun dazu muna ta jiran ka bayan da tuni ina gida, Amma
shine ka shanyamu ko? "
Yace "a kowanne lokaci, kowanne sa'ah kowanne minti kaunar ki sake qaruwa take acikin raina
my feenah, soyaiyar ki kamar assignment ne Allah yabani, kinga kuwa bazan denaba, Tuba
nake sarauniyar kyawawa,"
nace "anyi Maka, irin wannan kalaman ba dole mutum yayi hakuri ba"
Bansan me yace mataba tace "ok gamu nan Zuwa,"
Najuyo da nufin in cewa saudat tazo mu tafi sai naga tayi sakare tana kallo na, tace "um duniya
Gaba dayanku naga alama kunyi nisa,"
nace Mata "yes kuma bazamuji Kiran kiba"
Muna fita daga gate muka ga motarsa a gefe yayi parking, tun daga nesa yazuba Mata
shanyaiyun idonsa, tana sanye da atamfa ja mai ratsin baki, da hijabinta har qasa,
Ni kaina kasa dauke idona nayi akansa, ahmad karshene wajan tsafta da gayu da kuma kyau,
yana sanye da wando jeans da Riga yellow da kuma jacket kalar jeans din, yana jingine Ajikin
motarsa Mercedes brabus, gaisawa mukai dashi duk ya zubamin ido, nide nakasa hada ido
dashi, saudat tayi zuruf tashige baya, gamida rufowa, yaqi dauke idonsa akaina, Gaba daya sai
naji na takura, ashe saudat idonta yana kanmu ta cikin motar dayake glass din tinte ne ita tana
ganinmu, mune de Bama ganinta, "sannu sarkin kunya duk kin wani boyemin beautiful face
dinki, tun daga nesa nake ganin wani haske agate din, ashe kece sinadarin dake haskaka
wannan hasken"
, dago daradaran idanuna nayi nace "ni din?"
"Ke kuwa, aike kamar hasken wata kike mai hasken dake haskaka zuciyata, haka kuma
kalaman ki tamkar suger suke, ma'abocin zaqi, tabbas kinyi kama da...... Dakatar dashi nayi
nace" my ahmad saudat fa tana jiranmu "
nafada cike da shagwaba,
Shafa kansa yayi "to ai kece my feenah" shima ya kwaikwayi muryata yafada
Amma kinsan me, maimaita abinda kika fada saina barmu mu shiga mu tafi, wannan sunan da
kika fada nakeso ki maimaita,"
nace" nide Dan Allah mu tafi, "yace" saifa kin fadamin, "
da naga da gske yake yanaso yabata mana lokaci saina kalli idonsa nace" my ahmad,
shikkenan? "Kafin yabani amsa nasa hannu zan bude gaban motor in shiga, dai dai lokacin
shima yasa hannun sa, haduwar hannayenmu waje daya shine ya haifar mana da wani yanayi,
tuni narigashi janye hannu na, cikin sauri yabudemin na shiga, kafin ya zagayo yashiga mutafi,
saudat tace" wallahi saina Rama kun wani shanyani sai soyaiya kuke, ai ina kallanku, "najuyo
na kalleta ina murmushi kafin nabata amsa, yashigo motor, muka dau hanyar hotoro
Babu wanda yake magana acikin mu, kawai wa'azi muke saurara, har mukazo gidan, saudat
tayi sauri tabude tashige ciki, nima zan Bude in fita naji kofar a rufe, da niyya yarufe kenan,
najuyo na kalleshi, yace "yanzu Babu sallama kawai saiki tafi?" Nide nayi shiru ina wasa da
yatsun hannu na, "FEENAH"
yakirani acan kasan maqoshin sa
Kasa amsawa nayi saboda Gaba daya kwarjininsa ya cikani, "nafeesa bazan gaji da fada miki
ina sanki ba, pls nafeesa ki daure kici Gaba da kaunata pls," yana magana kamar wani qaramin
yaro,
"Bansan adadin kaunar danake miki ba, Dan Allah kema ki soni ni kadai kinji,
Nafeesa wani lkcin idanuna sukanyi kishi da zuciyata, saboda a koda yaushe kece mafi kusanci
da zuciyar tawa, su kuma idanuna kin kasance maiyin nesa dasu,
Feenaaaah, yakirani gamida Jan sunan nawa, har saida hakan yayi tasiri ga jikina, ya haifar min
da kasala, banyi auneba naji ya ruko min hannayena duka biyun
Jin haduwar hannayenmu shiya haddasa mana Jin wani yanayi, shi kansa yaji abin har ransa,
yanaso koda yaushe yaji hannun ta anashi, saboda yanayin dayake tsintar kansa aciki yana
masa dadi
Babu yanda ya iya dole yasaki hannun nata gudun afkuwar "mishkila" (matsala)
** *** **
"Saude kina jinako, ki dinga yiwa nafi fada, sannan ban isa inyi magana ba, yarinya saita fara
zinburamin baki, na matsu ku Gama karatun nan, kotayi aure muhuta," saudat tayi dariya, "to
kaka ki daina damun kanki zanyi Mata magana,"
"Yauwa Saude nikuwa da gske yayanki yake Santa?"
"Emana kaka sosai yana Santa, ai shine ma zai aure ta insha Allah"
"To ai shikkenan, zanyi magana da babanta, ni gara ayi auren ma nahuta,"
Saudat ganin karfin halin kaka take, kebada 'yaba kece mecewa zaki aurarta ki huta
** *** **
"Yaya zan shiga gida kasan halin kaka, yanzu saita fara sababi danma saudat tana ciki, banaso
ta futo saboda kaima yanzu Zata hada dakai,"
"a a my feenah ni fa angon tane bazatamin ba"
Dariya nayi nace" Toshiknn wataran zamu jiku ai inde ka kace "
" To yanzu ki fadamin kalma daya dazan tafi ina tunanin ta "
Nace" I love you my ahmad, "
Shima Bude idonsa yayi dasuka kankace," I luv u too "yace can kasan maqoshin sa
Badan munyi kusanci ba, Babu abinda zaisa nima nakasa jinsa
" gawannan ki shiga dashi "
" na menene?" Na tambayeshi
" Idan kin shiga kya gani," nace" Allah yaya um um kabarshi, "
Hade rai yayi yadawo ahmad yayan saudat
" Bansan musu karbi "
Nakarba nace" toshkn nagode, "
ina turo bakina," feenah"
yakirani, najuyo "pls yimin murmushi Dan Allah"
Dole murmushin namasa sannan ya budemin nafita ina masa bye bye
Mrs usman ce 踫
[5/6, 3:32 PM] 儭DANGI DAYA儭: 潤摹DANA SANI 潤摹
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
18
Gida na shiga na tadda kaka da saudat sai fira ake suna raha, kaka tace" irin wannan dadewa
haka nafi, Allah yasa de ayi damu, "橙提
Uffan bance ba danna lura neman magana take
" Bari ma'azu yazo muji ta bakinsa, "橙提
" Wai kaka miye haka, nida ko dedetawa bamuyi ba, "
Kaka tace" eh gaskiya kam, inaga sai kun kwana Kuna fira shine zaku dedeta, inba hakaba
awarku nawa? "
Tajuya ta kalli saudat tace
" ke saude awarsu nawa?"
Saudat tanata dariya tace" kaka minti talatin nefa, "
" Au to minti talatin me marabarsu da awar,
Mugani meya baki aledar",橙提
ko kula ta banyi ba, ta zari ledar ta bude, "
Aikin kenan yaran zamani bakuda aiki sai shan zaqi, idan watanku yazo ciwon mara yakusa
yimuku illa, wallahi Allah yakaimu idan watanki yazo kikazo kina cemin kina ciwon mara, ba
asbiti ba ko chemist bazan rakaki ba
Saide shi daya daure miki gindi yazo ya kwashe ki yakaiki "
Saudat tana dariya tace" kaka nide bari intafi wannan drama taku bamai qarewa bace, "
" Um saude tunda kin hada ai dole ki zame, saikuma ki fada masa zamu hadu ne, zamu
gauraya "
Nide nace" saudat ki gaida twins sai munyi waya," tace" aiwa "
Kaka tace" yara kuyi ku Gama duk tsiya de iyayenku hausa suke, ahh mu ayi mana karyar
larabci,"橙提
itade saudat tana dariya ta fice suka tafi
Mujima da yawa hammad da sauda
** *** **
" Hassan tunda kun dedeta tsakanin ku, ai ina ganin Babu wata matsala, kawai kafada Mata
zamuje kano din domin muyi magana da iyayenta, akwai gidanmu na gado nasa anfara gyara
makashi, saikuje can ku zauna, maganar kayan lefe kuma zamuje nida yayarka maman
nafeesa zamu siya nadauki nauyin wannan, inyaso kai kuma saika basu sadakin "
Ammu Yama rasa bakin magana kawai saiya rungume yayan nasa," yaya nagode Allah yasaka
da alkhairi, "
" haba haba hassan
Idan banyi maba wanake dashi dazanyiwa, karka mantafa mu kadai iyayenmu suka bari,
hassan kadena yimin godiya
Ka cancanci ayi Maka komai,"
Haka Ammu yatashi yana fara'ah, bakin nan kamar gonar auduga 橙提
After 5 day's
Su Abba sunje gidansu anty maimuna dake kano rijiyar lemo, kuma alhmdlh anyi musu karba ta
mutunci an tsaida ranar aure nanda 4 month's
** *** **
Kwanci tashi rayuwa na tafiya har muna semester qarshe, yayinda soyaiyar mu nida ahmad tayi
nisa, har idan bamu haduba Bama Jin dadi.
** *** ***
"Musa ya maganar aikin dana baka,"
jikinsa na rawa yace. "hajiya anfara de saboda aikin yanada yawa, Amma yanzu nafara nasamo
number sa da kuma gidansu"
"OK to ka turomin Number ko,"
"To hajiya laila,"
"Dan waye shi?"
"Dan gidan sanata ne meci ayanxu,"
murmushi ta saki
"OK jeka saikaji alert"
Tundaga wannan lokacin laila kullum saita kira ahmad, shikuma baya amsa new number, daga
nan ta koma text, ganin yanda ta da meshi da kira ne yasa, ya amsa, anan ta zayyana masa
yanda take sansa kawai sai yayi rejecting Kiran
Ran laila ya baci, kuma tunda yayi Mata haka ta qudurta bazata barshi ba, saita samu abinda
take so awajansa.
** *** **
"Khadijaty yakamata fa, gobe mu shirya da wuri, tunda kinga doctor din da aka gayyato mana,
ance baida mutunci, ba shida wasa Akan aikin sa,"
"wallahi husnaty haka naji Ana fada, baida fara'ah, kullum fuska atsuke, to kinga kuwa ai gara
mu kiyaye, da ayi mana rashin mutunci"
"Ato shiyasa nake miki tuni khadijaty Dan nasanki da nawa, in kika fara kwalliya zaki dau
lokaci,"
"to husnaty ni kece da bazan tsaya inyi kwalliya ba, haka kawai Dan kinga da kyanki ni saiki
hanani,"
"to khadijaty naji pls nide kiyi sauri,"
"karki damu qawata, insha Allah zamu rabu lafiya dashi,"
"Allah yasa qawata
Wallahi bakijiba gabana har faduwa yake"
"lalle husnaty, nikuma yanda kike da ilmi har addu'ah nake dama nice ke
Kawai ki kwantar da hankalin ki, Babu abinda zai mana, munga doctor marafa ma, kuma mun
rabu dashi lafiya,"
"Toshiknn khadijaty sai anjima, sai mun hadu goben"
Mrs Usman ce 踫
[5/6, 3:32 PM] 儭DANGI DAYA儭: 潤摹DANA SANI 潤摹
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
19
Ta shirya tsaf cikin atamfarta pink da sirkin green, dinkin Riga da sket, sosai dinkin ya karbi
jikinta, ta dauko lapcourt dinta ta saka, taje gashin kanta tayi, tayi faking dinsa, powder kawai ta
shafa, ta dansa pink lipstick, taja mayafinta pink tayi rolling, Jakarta ta dauka tafuto,
"Mama na tafi,"
"Zonan husna, yanzu duk jiya cikin dare kika hanamu bacci, saboda bakyajin dadi, Amma
bazaki hakura da Zuwa asbitin nan ba?"
Agogon hannun ta ta kallah, goma da rabi, kuma adaidai wannan lokacin doctor dinsu zaizo
"Mama ai nasha magani naji relief,"
"to shikkenan idan bazaki iya bade ki nemi izni ki dawo gida"
"To mama insha Allah"
"Saikin dawo,"
"to"
Wayarta ce tafara ringing, "hello khadijaty,"
"husna kina inane, doctor fa yazo, wallahi ba fuska awajansa meya zaunar dake ne?"
"Khadijaty Babu lkcin bayani, kawai sai nazo gani nan, ta katse wayar"
11:6 dai dai tayi Mata agaban Dan qaramin ajin dasuka shiga domin qarin bayani Akan lemonia
dawasu daga cikin cutukan da yara suke fama dashi
Yana sanye da suit baqa tayi masa kyau sosai, kansa sai sheqi yake, bayani yake cikin
qwarewa da salonsa na qwararran doctor
Yanmatan kan Gaba daya yadau hankalinsu yana bayani Amma duka tunanin su yana kansa,
gaskiya basu taba haduwa da likita maiji da kai da iya bayani kamar doctor TAHIR ba
Takai kusan minti ashirin a tsaye, ita bata nemi iznin shiga ba, shima kuma sarai yaganta bai
bata damar shiga ba, kawai bayaninsa yake
Sam baya San yara masu sakaci Akan aikinsu, ahakan suke tunanin aiki bayan abinda zai
amfanesu ma, basu maida hankali sunzo Akan time ba
Su yan ajin dayake bayanin dansu dayawa hankalinsu baya kan bayanin nasa, ita kuma baiwar
Allah dataga ba shida niyyar bata iznin shiga, kawai saita nutsu ta maida hankalin ta Akan
bayanin nasa,
Tun tana tsaye harta nemi waje Ajikin window ta jinkina tana jinsa
Har 12:30 tayi
Su kansu yan ajin sun gaji bare ita datake tsaye 橙提橙提
Shiya fara futowa daga ajin yana takun qasaita yazo daf da ita ya kalleta ya wuce
Khadija ce tafuto, tajanyota jikinta, "husnaty meyasa haka?"
"Wallahi sister ciwon kai cikin dare, dakyar mukai bacci nida su mama"
"Ayya sorry kinji,"
"Ok ngd" cewar husna
"Muje muci abinci muyi sallah Ana jimawa zai dawo"
Munci abinci a capteria, mun idar da sallah muna jiran lokaci ya qarasa mu tafi, khadijaty tace
"wallahi doctor din nan baida mutunci
duk yanda akai baida Mata, Dan da yanada iyali bazai bar mace awaje ba, tunda baiji dalilin
lattin ba,"
nace
"Toya za'ai sai hakuri"
Jakarta ta janyo, tafara kwalliya saida ta kammala sannan tajuyo ta kalleni
"Gashinan gyara fuskar ki mu tafi,"
"Share kawai khadijaty,"
"A a husnaty gaskiya ko powder ne ki shafa,"
Haka Babu yanda na iya nakarba nasake gyara fuska ta
Kai tsaye ajin muka tafi, duk Ana zaman jiransa, 1:45 yashigo muka dora daga inda muka tsaya
Saida yagama bayanin sa kaf, kafin yayi tambaya
Nanfa yan aji kowa yayi shiru, yasake maimaita tambayar nan de dakyar wani acikin maza, yayi
bayani shima doctor tahir yace bai gamsu ba,ko akwai me qarin bayani?
Aji akai shiru, khadija sai zungurin husna take da kafarta
Husna tana jinta ta share ta,
Muryarsa suka tsinta yana cewa
"dama ku dakikai ne?踫踫董 In bata lokaci ina koya muku Abu karshe cikin ku arba'in da daya,
mutum dayane zai iyamin bayani?
Ina hankalin ku yake?
Zanyi magana da director dinku, ni kwata kwata ma bai dace ku fita this year ba, 踫潤蕃
Ahakan zakuje asbiti?"
Haka yake ta banbamin fadansa saida yagama, sannan acikin Mata wata ta daga hannu, tana
ta kwarkwasa itama de bayanin kamar na namijin ta kwashe ta sake fada 橙提
Yasake tambayarsu Babu mai qarin bayani?
Khadija tayi kasa da murya tace" husna ki fada nasan kin sani sarai
Pls ki fitarmu kunya, ni wallahi ko na tashi, inna fara bayani murya ta rawa Zata fara karshe ya
tsinka min mari yace in zauna 踫萵橙提橙提
Dariya taso kama husna, aikuwa kai tsaye ta daga hannu
Shi kansa mamaki ne yakamashi, ganin bata shigo ajiba, Amma ta daga hannu
Aransa yace zanyi maganin ki 橙
Yace Mata "futo kiyi bayani,"
aikuwa yan aji aka bita da ido yuuuu踫
Tafita gaban ajin tafara bayani cikin nutsuwa, kawai ruwan bayani take zubawa
Shi kansa tun kansa yana sunkuye saida yadago kai ya kalleta, saboda shi a tunanin sa
yarinyar bazatayi wani abin kirki ba
Aikuwa ya zuba Mata ido, kamar yasamu TV, kawai Dan karamin bakinta yake kallah yanda
take bayani filla filla harma da abin da ba'a tambayeta ba, take qarin bayani akansa, maganar
gaskiya itace shi kansa baiso tagama bayanin ba,踫橙提 Takoma wajan zaman ta ta zauna,
Sake qarin bayani yayi sannan yayi musu sallama yafita, Amma zuciyarsa tana ingizashi Akan
yaqara kallanta ko sau daya ne, haka ya share, saboda gudun renin dalibai
Office din abokinsa yanufa kai tsaye, doctor Bashir yana daddana system din gabansa, yace
"kaga manyan likitoci, yaya daliban namu?"
Murmushi yayi, yace" daliban ku, sai alkhairi, nagama dasu Amma bazan sake dawowa ba koda
kun turamin requesting "
" Haba doctor tahir, me yayi zafi haka,? "
Anan yabashi labarin abinda yafaru, yace" saida qyar wata yarinya tayimin bayani filla filla,
Amma abinda zai baka mamaki shine wallahi ta window taji lecture, hanata shiga ajin nayi,
saboda tazo late, wallahi yarinyar ta birgeni sosai "
D. Bashir yace" Amma wacece wannan kuwa, kode husna mu'az ce? "
Tahir yace" doctor taya zan sani nida Yau nafara ganinsu, "橙提橙提
Bashir yace" gaskiya tunda naji kace bayani filla filla nasan cewa ita kadai ce me wannan
qwarin gwiwar, "
** *** **
" Khadijaty yi sauri mu tafi, wallahi banasan ciwon kaina yadawo, mama bazata min ta dadi ba,
saboda dama saida tace karnazo"
Riko hannun ta khadija tayi suka fara tafiya abinsu gwanin birgewa, adaidai lokacin su kuma
sunata qyaqyata dariya, sun futo daga office dinsu, ai suna ganin doctor Bashir har hada baki
suke wajan fadin" Malam ina wuni? "
" Lafiya khadija, husna sannun ku ko, "
sukace yauwa suka wuce abinsu
" Khadija kiga mutumin nan Dan renin wayo, yanda yake dariya mukuwa yawani daure mana
fuska kamar tsohon kumurci, "橙提
" hmm husna kenan abinda