Showing 60001 words to 63000 words out of 113548 words

Chapter 21 - DANA SANI BY AMNAH EL YAQOUB .pdf

Advertisement

03 Apr 2025

9421

Kodan magungunan dakike dirkawa kanki ma yaci ace ai kin nemi
wani alhajin kun huta"

Laila tace "bari kiga naki wasane sofy"

Fridge din Dakin ahmad ta nufa Gaba daya ruwa da lemon dayake ciki, saida tasaka qwaya
aciki, ta shege da daria, tace "zancenka yaqare ahmad"





Mrs Usman ce ✍️
[5/6, 3:32 PM] ❣️DANGI DAYA❣️: DANA SANI

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to my family

41


Tana dawowa falo ta cewa sofy, "aikin Gama yagama sofy, saura yasha kawai"
Daria suka sa gamida tafawa, nan sofy tayi Mata sallama tatafi
Dakin ta tashiga tasake wanka tasa wani kayan bacci mai suna dashi da Babu
11:45 yadawo gida
Laila tana labe tana kallansa harya shiga dakinsa yarufo kofar
Sake fesa turare tayi, tafita ahaka, bata zarce ko'inaba sai dakinsa, tana shiga taga baya nan,
motsin danaji a toilet shiya tabbatar Mata da wanka yake
Zama tayi agefen gadon, tana qara Baza gashin kanta
Zuciyarsa daya yafuto daga toilet din, dagashi sai towel iya qugunsa
Ganinta haka yasashi cikin wani yanayi, Amma yayi fuska ya share ta, gaban madubi ya nufa
yafara fesawa jikinsa turare masu shegen qamshi, sannan ya dauko wani mai zai shafa
Laila da taga yamaidata gunki awajan Dan haka ta tashi tana wata karairaya, sai qara turo kirji
take ta qarasa gabansa
Ta bayanshi ta rungume shi, ta karbi man dayake shafawa cikin qissa tace

" bari in tayaka shafawa ahmad,"

mansa ya qwace yace "no barshi kawai"
Cikin yanga tafara shafa jikinsa tace "ahmad ina sanka,"
hannunta yana yawo ajikinsa, tana masa magana a kunne, shiru ahmad yayi yana sauraren

abinda bai tabaji wata mace tayi masaba, hakan yabawa laila damar daukar man, taci Gaba da
shafa masa,
Ahmad yayi shiru yana daukar karatun, Jin hannunta cikin towel dinsa yasashi juyowa da ita
yace
"keee, fyade zaki min ne? Miye haka? Haka yadace mace budurwa tayiwa mijin ta?"
Laila da idanunta suka sauya kala saboda tsabar jaraba, tace "eh, shi zanma, tunda kaqi bani
haqqina,"

ahmad yace "to inke mayya ce saide kici kanki da kanki, bana sanki, bana kaunar ki dole ne?
Ke wacce irin..."

Dif laila ta hade bakinsu waje daya, ta nayi masa wani irin salo
kirjinta take gogawa anasa, haduwar fatar jikinsu ba tare da kaya ba, shiya haifarwa da ahmad
shiga wani irin Hali, laila ta riqeshi gam, shide ahmad baisan lokacin da hakan yakaisu ga gado
ba, laila tafara aiwatar da komai akansa
, ganin tana nema tafi karfinsa ne yasa, aransa yace wannan idan banyi Mata abinda take soba,
Babu zaman lafiya
Hakan yasa yabata hakkinta, saide yanda yayi tunanin ta, hakan ce ta kasance, dama yasan
yanda take nuna zulamarta afili yasan, tabbas mazinaciya ce

Bayan komai ya lafa, nan Yabar laila tana kwasar bacci, tashi yayi tsaye, ya kalleta, aransa
yace jarababbiya
Toilet yashiga yayi wanka, yadauro alwala yafuto, falo yakoma ya tada kabbarar sallah
Cikin sallah yana kuka yana adduah, ya Allah haqiqa nasan na aikata laifin zina, shiyasa nima
ka jarrabeni da auren mace mazinaciya, ya Allah kasani cewa wannan al'amari daya faru
tsakanina da nafeesa ba laifi na bane, qaddara tace tazomin da haka, kuma nakarbi kaddara ta,
ya Allah kasani banasan wannan auren, iyayena nayiwa biyayya, ya Allah kasa naga
sakamakon biyayya, ya Allah kabimin haqqina, haka yaita addu'ah daga karshe bacci ya
daukeshi anan falon

da safe Dakin yakoma, yashiga toilet yayi wanka cikin sauri ya shirya cikin farar Riga mai
ratsin baqi, sai farin wando, sumar nan tasha gyara sai qamshi yake, wani akwati ya bude,
agogo ne aciki kala kala, ajere, yadauki daya yana daurawa cikin sauri,fridge yabude yadau
ruwa zaisha, saiya fasa yace kada cikinsa yayi ciwo baici komai ba yafara da ruwan sanyi,
maida ruwan yayi, kallan gadon yayi laila tanata bacci, ba sallah bare salati, ahmad yace inkin
gaji kya tashi, cikin sauri Yabar part din
Wata farar mota yahau Range Rover Yabar gidan, kosu momyn ma yana sauri bai shiga
wajansu ba

Sai wajan 11 tayi juyi ta tashi, agogo ta kallah da sauri ta tashi, tayi miqa, tasaki murmushi, tace
ahakama baisha magani ba, naji dadin abin, inaga yasha magani kuma yanda zai dinga komai
yana cikin shauqi

Wanka tashiga tayi, ta shirya cikin atamfa, ko Dakin bata gyara masa ba, bare toilet din,
ma'aikata takira tabasu umarni su kwashe duk kayan fridge din Dakin ahmad su zubar, su saka
wasu, nan da nan suka cika umarninta,

part din su momy
Tanufa tana shiga tagansu a zaune, momy da mamy, tana sallama suka zuba Mata ido, domin
kuwa suna gida daya, tafi sati ba tazo inda suke ba, shiyasa mamy hakima tahana
maryam da Muslim da bukhari Zuwa inda take, tunda itama batazo ta gaida suba, dasuke
iyayen mijin ta
Har qasa ta zauna ta gaishe su, suka amsa ba yabo ba fallasa, tace
" momy dama... am dama magana nazo muyi," momy tace Mata

" Babu komai laila inajin ki, nida hajia ai duk daya," laila ba kunya tace" dama so nake kiyiwa
ahmad magana bayasan saukemin haqqina na aure, nikuma nagaji, shine naga ya dace infada
miki ko zaki masa magana," mamy hakima da momy suka hada ido lokaci daya


** *** **

"A a Aysha kifara fadamin naki albishir din," aysha tace "a a feenah kifadamin naki first," feenah
tace ," saura 4 months na dawo gida, Amma hutu zanzo inyi na wata daya, zan dawo inyi
masters, akwai wani gari anan madani, anayin masters cikin 1 year, shine nakeso inzo inga su
mama, saina dawo"
Aysha tasaki ihun murna awaya, tace "feenah, shekara uku bakya Nigeria, yanzu kin kusa
dawowa wayyo, Allah yakaimu feenah, wallahi tun safe muna airport"
Daria feenah tayi tace "to naji, yanzu fadamin naki," aysha tace "ansa bikina nanda wata shida,
Naso ace kina nan feenah, Amma gashi kince hutun wata daya zakiyi," feenah tace "kash,
inama wata hudu akasa ko wata biyar, Amma ai muna tare babu damuwa," aysha tace "kyace
haka mana, danki kare kanki," feenah tace "ai na dena damuwa Akan irin wannan abubuwan
aysha, tunda akai bikin husna bana nan, kinga ayi na kowama,"

aysha tace "kut"
Tuni feenah ta kashe wayar tana daria

Idan kin Gama dariyar nide ina jiranki, taji maganar mukhtar abayanta, cikin sauri ta juya, dama
tana jiran sa ne a school, Akan maganar dasuka ce zasuyi
Feenah tace "har kazo?" Mukhtar yace "emana,"
Waje suka samu suka zauna, na fuskanceshi nace "mukhtar da gaske kake zaka aure ni?"
Mukhtar cikin mamaki yace "meyasa kikamin wannan tambayar feenah,"

tace "saboda inaso inji inda gaske kake zaka aureni, akwai maganar danake so muyi," mukhtar

yace "feenah, Amma nafada miki, zan aure ki ko? Please feenah kidena tunanin Akan soyaiyar
danake miki, nayi miki alkawarin zan aure ki feenah,"

Feenah tace "wato mukhtar abinda yake faruwa shine...."

** *** **

Momy tace "to laila, insha Allah za'a yi masa magana kinji, ki kwantar da hankalin ki," laila ba
kunya tace "to momy na gode sai anjiman ku," tana fita mamy hakima cikin tsananin mamaki
tace "hajiya?"
Momy tace "toya zamuyi hajiya tunda alhaji ya janyo mana wannan jarabar, yanzu ina hankali
awajan wannan? Saide kiyi masa magana, nikam wannan maganar tamin girma"
Mamy hakima tace "um duniya tazo qarshe, insha Allah idan yadawo zamuyi magana," momy
tace "a a kirashi, kirashi yanzu yazo kuyi maganar," mamy hakima tace "to hajiya," gamida
daukar wayar ta


** *** **

"Feenah kidena kuka haka mana, ya isa, hakika na tausaya miki, kuma insha Allah zan tabbatar
miki da maza ba duka muka taru muka zama daya ba, insha insha zan baki kulawar da ahmad
yakasa baki, karki damu feenah koda 'ya' ya goma kika haifa zan kasance tare dake, kinji?
Yauwa togoge hawayen ki" yafada yana miqa Mata handkerchief


** *** **


"Oh tahir, to yanzu kafadawa husna ne?"
Tahir yace "wallahi har darura nake infada Mata, saboda nasan rikicin ta" , ahmad yace
"yakamata kayi Mata bayani, aiba wani dadewa zaka yiba, 1 year ne, kamar yaune ai," tahir
yace "hakane,"

"yaya madam laila?" Ahmad yace "wayasan inda takene wannan"
Tahir yace "angon laila," ahmad cikin sauri yace "da feenah, kamata yayi kace angon laila da
feenah, Amma zuciyata guda dayade na mallaka wa feenah ita," tahir zaiyi magana, kira
yashigo wayar ahmad yadauka yace "ok mamy gani nan Zuwa"
Ahmad yace "to mamy na kirana, mayi magana daga baya," tare suka futo shida tahir din kowa
yayi gida


** *** **

"Kiyi hakuri mana, to menene abin kuka? Baga wayaba,"
ummi data rafka uban tagumi tace "kayya tahir barta, barta tayi kukanta, nima kaina inakan
hanya,"
tahir yace "haba ummi yanzu Dan Allah yazaku hadu dukanku Kuna kuka, tafiya ba mutuwa
bace ummi, zakusa nima jikina yayi sanyi," ummi tace
" Toshiknn, yi hakuri kinji husna," ummi takamata tana rarrashinta, ummi tace "yanzu yaushe
zaku tafi Spain din?"
Tahir yace "next week zamu wuce mu uku ne zamuje, insha insha bazamu wuce 1 year ba"


** *** **


Suna zaune shida ita adakin ahmad nada, komai tsaf kamar yana ciki har yanzu, "Kaji de
abinda tazo mana dashi dazu,"
ahmad yace "Amma nayi mamaki mamy,"

ya furzar da iska mai zafi, yace "Amma Babu komai mamy insha Allah zan gyara,"
mamy hakima tasha fa kansa, tace "kayi hakuri ahmad nasan abinda kakeji akwai ciwo, Amma
kadaure kaci jarabawar da Allah yadorama,"
dora kansa yayi Akan kafadarta, ya lumshe idonsa ba tare dayayi magana ba


** *** **


After 2 months, a wannan lokacin karatu yayi mana nisa, ina shirin kammala degree Zahra
kuma tana shirin shiga level 4
Da ita muka shirya zamuje hutu mudawo, karatu muke sosai, Amma mukhtar ba zaije hutu ba,
tare dashi zamuyi masters din, Dan haka shi zai zauna ya nema mana admission din

Agidan su ahmad kuwa rayuwa tana tafiya yanda yakamata, haqqi ne yana sauke Mata tunda
tahadashi da mahaifansa, saide abinda yake Mata ciwo shine yanda yake Kiran sunan feenah,
feenah, idan sun kasance tare yayin raya sunnar manzo, abinda yadami laila kenan, Amma
Zata yi maganin hakan

** *** **


Lokaci na tafiya komai na sauyawa, harsu feenah sun kammala school, sunyi bikin graduation,

Amma bata karbi result dinta ba, mukhtar zai karba musu yanema musu admission kafin tadawo

"Kinga wannan kayan zaiyiwa twins din sister husna kyau sosai ko?"

Zahra tace "sosai ma, kuma gasu iri daya babu banbanci,Amma feenah sai tsaraba muke siya
banga kin siyawa izdihar komai ba,"
feenah tace "ke share ta," duk da acikin ranta, tanasan hakan,
Zahra tace "wallahi bazai iyuba,"
haka taita daukarwa baby kaya masu shegen kyau, dole saida feenah tasiya mata suka bar
wajan, Gaba daya Cikin kwanakin basu da zama sune nan sune nan, suna shirye shiryen tafiya
gida,
Agajiye suka dawo gida, suna Zuwa suka zube aqasa suna maida munfashi, feenah tace

" bari inkira kaka"
Tana kira kuwa kaka ta daga, cikin qara feenah tace "kakaaa"

Kaka tace "oh ni rabi'atu nafi zaki kashe min kunne"

Feenah tasa daria tace "to albishirinki"

Kaka tace "goro fari qal nafi"

Feenah tace "next week zan dawo"





Mrs Usman ce
[5/6, 3:32 PM] ❣️DANGI DAYA❣️: DANA SANI

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to my family

42


Kaka tace "keni nafi wannan yaran naku saiku, nikam bazan gane Shiba,"
feenah tace "to rana itayau zan dawo," kaka tace "ayyiriri, alhmdlh har karatun, yaqare ko?"
Feenah tace" eh, Amma hutu zanzo inyi na wata daya saina dawo inyi shekara daya "
Kaka tace" to Allah yakawo ki lafiya nafi,
Amma idan ki kazo ai anan zaki sauka, saikinmin kwana biyu sannan zaki wuce ko? "

Feenah tace" kaka me kika ce? Inaaaa banyi miki alkawari ba kaka, bazan zauna ba, zaria zan
wuce kai tsaye"
, kaka tace "to ai shikkenan nafi, dama wani abin dadi ne zan hada miki,"


feenah tace "a a wallahi kaka rike abin ki, nikam wajan mama zani,"

kaka tace "to ai shikkenan," nace "eh din, sai anjima tsohuwa," nakashe wayata

Zahra tace "kai feenah bakida dama, Akan ki kwana biyu agarin namu, kika sanima kokiyi kwalli
da gwanin ki,"

nace "Zahra Dan Allah dena yimin zancan mutumin nan," kama bakinta tayi da hannun ta, tace
"shikkenan zance ya wuce
Yaushe zaki rakani unguwa zanje inyi sallama da qawayena," "wanne unguwa?" Na tambayeta
Tace "ma'amura,"

nace "saide wajan yamma, sai muje"
Tace "ok"


** *** **


Afalo ta sameshi yana aikin danna computer yana daga kwance, Dagashi sai singlet da gajeran
wando, ga ruwa nan agefensa, tazo cikin shiri tace

"majnunun laila, ni zan fita,"

ahmad ya kalleta da kyau, shi sai maganar tata ma tabashi daria, wai majnunun laila,duk
yanda yaso boye dariyar sa saida ya murmusa, cikin murmushi yace Mata "aiba saikin
tambayeni ba, kawai kije duk inda zaki,"

laila tacika tayi fam, aranta tace wato saboda baya sona, baya kishina, shiyasa zai fadi haka,
har murmushi yake yana murna, saboda Zata fita tabar gida, kallansa tayi tace "ok thank you,"

tayi gaba, da kallo yabita, yana murmushi, wai majnunun laila, ina laifin ma tace majnunun
feenah, cigaba yayi da aikinsa


** *** **

"Mom nagaji, gaskiya nagaji da wannan zaman na kulle, haka kawai kullum mutum yana zaune
agida, Babu fita yawon nan nabude ido,"

hajiya salaha tace" to menene laila, ai kema hakan kamar hutu ne agareki "
Laila tace" sannan mom duk lokacin danake tare dashi, bashida aiki saikiran sunan wata wai
feenah, bazai iyuba mom, nida biyan buqata wata da samun waje azuciyar sa, wallahi dazan ga
wannan yarinyar dayake kiramin ita cikin dare acikin kunne na, wallahi saina Mata illa "
(niko Amnah nace to ina zaki ganta, shima nemanta yake)

" sannan har yanzu shiru, Babu alamar ciki awajena, mom ko batan wata bantaba yiba
Maganar data kawoni kenan, gaskya idan naqara wata uku, Zuwa hudu bansamu ciki da kudin
da nakeso ba, to zaki ganni da kayana nakashe auren na dawo gida," hajia salaha tace

" Toshiknn yanda kikeso yata haka za'a yi, danni dama wannan auren kawai de Dan yaron yana
da kudi ne shiyasa na yarda, Amma ace yaro kullum fuskarsa cikin qunci "

Cikin ransa yace kina kashe auren ki kuwa daga ke har uwarki saide kufuce kubarmin gidana,
nagaji da halinku, maganar alhaji bukhar kenan daya Gama Jin duk zancan dasuke


** *** **

" Momy kin ganta ko, Allah saikin bani alawa ta,"
inji mima kenan dasuka zo gida tare da maman su husna, Ana shirye shiryen zuwan feenah
gobe �
Husna tace " baby, bakyaji ko, wannan fa yarinya ce, qanwarki ce kibata alawarta saina baki
sabo,"

izdihar tace" to ai anty itace tafara daukemin nawa,"

mima tace" Allah bani bace mama ce, "

mama datayi shiru tana jinsu tace" kaiii Allah mom bani bace mima ce,"

husna tace" ke baby waye ya dauke miki alawa? "
Izdihar ta kallesu Gaba daya takasa banbance wacece ma mima balle mama, sai tace"
dukansu, dukansu ne anty, shiyasa nima nadau wannan kuma bazan Baku ba "
Mima tasa kuka, tace
" mom kingani ko "

Husna tace" a a bazaku samun hawan jini ba, ina Zuwa, "daki tashiga ta dauko musu wasu
tabasu
Mama datake gefe tace

" yafi miki de, ai wannan yaran su kadai ma aka barka dasu sun isheka,"

husna tace" Allah mama baby bataji," daria mama tayi, tace" ai duk halayan nafeesa babu
wanda wannan yarinyar tabari, Kuna yara itama hakan take "


** *** **


" Yallabai dama ina neman afwa ne, yarinya ta tagama karatu zatazo daga makaranta zanje in
dauko ta, in kaita can gida, " cewar Ammu

ahmad yace" haba hassan, aibabu damuwa kwana nawa zakayi?" Ammu yace" jibi zan dawo
insha Allah,"


ahmad yace" babu damuwa, Allah yakiyaye,"

godia Ammu yayi masa tare da ficewa


** *** **


Dagashi sai Abba ne amotar dayazo daga zaria yadauki Ammu anan kano suka wuce airport,
dayake ta kano zasu sauka, saida suka biya gidan da company su ahmad suka bawa Ammu,
suka dauki maimuna sannan suka tafi Gaba daya

Jira kadan sukayi, jirgin su feenah yasauka, bayan tagama komai ta futo, kawai ganinsu tayi
daga nesa aikuwa da gudu taje ta rungume anty maimuna, Abba sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login