Showing 84001 words to 87000 words out of 113548 words
Chapter 29 - DANA SANI BY AMNAH EL YAQOUB .pdf
naba, aranta tace may be baccin gajia
nake, anjima zan tashi
Da aka jima dinma de haka taji shiru, tana Zuwa ta leqa dakina, ta ganni na tuqun qune cikin
blanket, tace "auta tashi kiyi sallah mana ''
Natashi dakyar, nace mama wallahi sanyi nakeji, tace yanayin ne haka, kinsan sanyi ya matso
Natashi nayi sallah nakoma bacci,
Da gari ya waye ma haka, mama tajira taji shiru ban futo ba, taleqa Dakin, kawai sai ganina tayi
ina rawar sanyi, da sauri taqaraso tana tambaya ta lafiya?
Cikin rawar murya nace "zazzabi mama"
Dasauri tayi waje takira Abba, Babu bata lokaci muka tafi asbiti
Ansamin qarin ruwa, sai allurai da aka min, likita yace su kwantar da hankalin su babu abinda
yake damuna
Kawai damuwa ce araina, yakamata su kiyaye abinda zaina batamin rai saboda hawan jinin
danake tare dashi
Abba da mama lokaci daya suka hada baki wajan fadin "hawan jini doctor?"
** *** **
Tsawon kwana daya dayayi yana jiran Kiran feenah, duk yadamu, saida saudat tayi dana sani
yafi aqirga,
wata sabuwar qaunar tace take shiga cikin jini da gangar jikinsa, fatan sa daya feenah takira
waya
** *** **
" Yanzu auta saboda Allah dama baki cire maganar baby aranki ba?
Har hakan yasa doctor yace mana kinada hawan jini, haba nafeesa, kiyi hakuri mana"
"Abba kayi hakuri insha Allah nadena, Amma ku kwantar da hankalin ku, tun lokacin haihuwar
baby dama inada hawan jini"
Sanin dasukai idan mutum zai haihu mafi yawan Mata sunada hawan jini, hakan ne yasa suka
yarda da maganar ta, Abba yace
" to shikkenan, ga magungunan ki nan kidaure kisha kinji," nace
" to Abba"
Mama ce takawomin abinci naci sannan nasha magani na kwanta
** *** **
After 1week
"kaji Abba Dan Allah kabani, Allah a hankali zan tafi,"
Abba yace "a a mamana tafiya daga zaria Zuwa kano, ke kadai, kuma ni nasan hannun ki bai
fada ba da driving din nan,"
Cikin shagwaba nace
" Allah Abba a hankali zanja, kaji Abba
Kaga inada kaya dayawa, ga tsarabar su anty husna da yara,
Amma kaga idan kabani motar shikkenan '
Abba yace "Toshiknn naji, Amma kitafi a hankali banasan gudu," nace" to Abba insha Allah"
Da saurina kuwa nasa duka kayan aboot din motar
Nayiwa su mama sallama tana cewa yaushe zaki dawo nace kawai sai kun ganni mama, tace"
na gaida kowa da kowa'
Agidan kaka nasauka saida nawuni agidanta muna abinda muka saba, sannan natafi gidan
husna,
Sunyi mamaki sosai dasuka ganni da motar Abba, tahir yace "gaskya nayarda autar ce, tunda
Abba yayarda yabaki wannan motar," dukanmu mukasa daria, kamar mun saba dashi dama
haka naware mukai ta fira
Sai jana yake da fira, harda cewa ban hadashi da mukhtar ba, nace karya damu gobe zan
hadasu su gaisa
Husna ce tace" yaushe zanje inga baby" nace
" gobe da safe insha Allah"
** *** **
Yana gama cike ciken wasu takardu yadawo da hankalinsa ga baby datake game da kayan
baccinta ajikinta, yace
" yauwa baby nikam Yama sunan sabuwar anty?"
Baby tasa daria tace
" uncle kawai haka sunanta, nima haka nake kiranta"
Ahmad yace "kai baby, kuma bata taba fada miki sunan taba?"
Tayi shiru alamar tunani sai can tace "yauwa natuna
Tataba cemin sunanta nafeesa"
Gabansa ne yayi muguwar faduwa
Mrs Usman ce í ½í¶Š
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Dedicated to my family
52
Yace " me kika ce baby?" Tace "nima haka naji mama tana fada Mata, uncle sabuwar anty tana
sona, kaima kana sona ko?"
Kamar wani dolo yace
" emana,"
tace "to kamar yaya?"
Yace "kamar cikin duniyar nan"
Daria tasaki tace " to ai itama haka tace,"
ahmad yace " wa?"
Tace "sabuwar anty mana," í ¾í´£
Gaba daya jinta yake kawai Amma azahirin gaskya gabansa mugun faduwa yake, yace "baby
tashi kije ki kwanta"
Turo bakinta tayi gaba tace "uncle nifa bangama game dinaba," yace " bani wayar nan kije ki
kwanta,"
tace "to ai Babu school ko"
Yace "saboda babu school bazakije ki kwanta ba, oya tashi,"
Tashi tayi tatafi cikin fishi, yadauke wayarsa jikinsa asanyaye
Ganin tatafi ko sallama babu yace " baby,"
tajuyo yace "zonan,"
tana Zuwa yanuna Mata kumatunsa,
Tagane abinda yake nufi, Dan haka tayi masa kiss tace "bye bye, uncle," yace "yauwa baby na,
bye"
Tana fita yafada duniyar tunani, karfa ace qanwar feenah ce wannan yarinyar
Nafeesa!
Ya maimaita sunan aransa, kai gaskiya da sake, dole gobe da sassafe yashirya yaje zaria
Kawai zai tambayi mama bayan husna da baby batada wasu yaran ne? To kuma bazatayi
tunanin wani Abu idan yayi Mata wannan tambayar kai tsaye?
Kai da sake, gaskya de dole gobe yakira mama awaya, kokuma de yaje Garin da kansa yaji
gaskyar al'amari
Da wannan tunanin ya kwanta, Amma zuciyar sa Gaba daya banda faduwa babu abinda take
Asuba ta gari hammad
** *** **
"Kawai kisa Mata su acikin wannan jakar nakega ai tafi girma ko?"
Nace " yauwa anty husna kin kyauta, ai danma wannan teddy's dinne dayawa, da bazasu cika
jakar ba"
Tace "hakane, nikam da kinji tawama Dakin sani, dabaki siyo dayawa ba, tunda wannan gidan
bana tunanin baby Zata rasa komai," í ¾í´£
Nace "zanje de inga wannan gida, inga me ake bawa baby data manta da maman ta"
Husna tace "ok yanzu kinayin yar da ita kenan,"
nace "dama ina yi, alkunya nake muku," í ¾í´£
cikin daria tace "Allah ya shiryeki feenah" nace "amin"
Ina gamawa nace "bazaki tafi wajan mijin kiba?" Tace "aikuwa kamar kinsani, nasan yana can
yana jirana, bari natafi" , ta miqe Zata dauki
Mima nace "sister barsu kawai, barsu mu kwanta"
Tace " ok"
Adduah nayi musu nakashe wutar Dakin na kwanta, ina Allah Allah gari ya waye inje inga baby
nah
Asuba ta gari nafisan mukhtar
** *** **
"Mom kudin hannu na fa sun qare, kozan samu ko dubu hamsin ne awajanki?"
Hajia salaha tace "yanzu laila bazakiyi wa kanki fadaba? Kikaga de duk abina nayi hakuri, ina
zaune agida lafiya, har Allah yasa hankalin babanki yadawo kanmu yayi hakuri ya maidamu,
Amma shine ke koda Yaushe kina cikin yawo?"
Laila ta yatsina fuska, tace "mom
Bazaki ganeba
Tunda nace bazaki ganeba, bazaki gane dinba
Inada party anjima kadan, bazan samu damar dawowa gida ba, sai wajan dare, nina tafi"
Hajia salaha tana " laila, laila tsaya mana,"
dakyar ta tsaya, hajia salaha ta tashi tace
" yanzu ke laila Kodan abinda yafaru a asbiti ba zaisa ki nutsu ba?"
Laila tace "no ba damuwa mom, ni kinsan haihuwar mafa wani lokacin matsala ce
Yaran sun cika damuwa, so ni ban wani damuba
, am mom kina batamin lokaci, ni nayi nan" í ¾í´£
Tana fadar haka tayi waje
Hajia salaha ta rafka uban tagumi tashiga DANA SANI Akan tarbiyar data bawa laila
** *** **
Yana tafiya Akan titi, yana waya sai murmushi yake, daka ganshi kasan yana cikin walwala
"Please feenah ta, kidaure idan kinje ki hadani da baby naji muryarta nima"
Feenah tace "karka damu mukhtar, insha Allah ina Zuwa zan hadaku," yace
" to shikkenan ki kulamin...." Maganar dabai qarasaba kenan yaga anrufe masa fuska da wani
baqin qyalle
Wayarsa tafadi aqasa, daya daga cikin mutanan ne, yadauki wayar yashaqewa mukhtar wuya,
yace" kana magana wallahi ina aikaka lahira"
Feenah tun tana hello hello, taji shiru saitace may be babu network ne, Dan haka tasaka
Wayarta cikin hand back dinta
Baqar abaya nasaka, nayi rolling da Dan kwalin rigar, sai Jan baki danasa pink, nataje girata
nagyarata, nayi kyau sosai acikin rigar, inata zuba qamshi na futo falo, naga husna tana hada
break fast, naje nakarba ina kaiwa dining
Tace "bade harkin Gama shiryawa ba," nace
" wallahi inasone naje na dawo da wuri, inaso inje wajan Zahra"
, ina Gama kaiwa dining, naje na gaida ummi na dawo
Munfara break kenan tahir ma yafuto cikin shiri, husna tace " Amma de Yau Babu inda zakaje
ko?" Yace "babu inda zanje my heart ina gida tare da iyalina"
Murmushi tasaki
Nace " yaya tahir ina kwana," kallo na yayi cikin ransa yace masha Allah, shi kam yanayiwa
ahmad sha'awar yarinyar nan, Amma Babu yanda za'ai, tunda ita ansa Mata rana, shikuma ya
liqewa wannan jarababbiyar yarinyar
Cikin sakin fuska ya amsa, nan muka ci Gaba da break, nariga su gamawa, husna tace
" aide kya bari ingama ko, sarkin gaggawa," tahir yace "a a banga laifin taba, barta taje taga
yarta," nace "yauwa yaya tahir fada Mata de,shekara guda bangan taba"
Husna tashi tayi, taje ta daukomin sweet dayawa tace "gashinan idan kinje saiki kaimata
wannan sweet din, nasan halin baby da mugun San alawa"
Nace "anty husna aike ta biyo"
Tace "wa,? Kema kinsan wata biyo"
Tahir yace "towa ta biyo acikin ku kenan?" Husna tace "wallahi ita ta biyo," dukanmu mukasa
daria
Tahir yace "to kinsan gidan ne kokuma Asa driver yakaiki?" Nace " a a bansaniba saide inkira
Ammu ince masa ya turo min address din gidan, tunda suncemin uban gidansa ne, kaga ai
zaisan gidan ko?"
Husna da tahir suka sa daria baki daya, tahir yace " tunda kin sameni ai kingam samun
address, abokina ne fa, tun muna yara, aminina ne sosai," nace
" to alhmdlh
Rubutamin,"
takarda yasamu yarubutamin, nakarba nayi musu sallama nafice da kayan baby ahannuna
** *** **
"Uncle Yau zaka kaini wajan wasa?"
Ahmad da gabansa yake faduwa tun jiya, yace
" baby banajin dadi, bazan iya kaiki ba, jekice wa mamy tabawa mabaruka abinci na takawomin
daki, banasan sauka,"
Tace " to uncle," bayan ankawo masa break dinne ya zauna adaki yanaci, Amma still gabansa
yana faduwa, baby tana gefensa, cikin ransa yace tomeke faruwa ne haka?
** *** **
Tana tuqi taji qara shigowar text, ta duba number taga number mukhtar ce, afili tace
" wannan ina tuqi, banaso na kalli waya, idan naje gidan sai naduba," ta ajiye wayar taci Gaba
da tuqinta
** *** **
Suna zaune afalo, husna sai sakin tsaki take, tace
" wannan yarinyar ina takai Wayarta ne, sai kira nake naji ko taje lafiya Amma bata dagawa,"
tahir dayake kwance Akan kujera yace" wacce yarinya kenan?"
Tace" FEENAH mana, ta wani bar waya awani waje "
Kansane yasara lokaci
daya dajin wannan sunan, yace" me kika ce?"í ½í¹†í ¼í¿» Cikin mamaki husna tace" kamarya?"
Yace"sunan nakeso naji,"
tace "feenah nace,"
yace "wai dama haka sunan ta?"
Husna tace "kajika da wani magana wai kana nufin kacemin bakasan sunan da qawaye da
yan'uwa suke Kiran taba? Ai sunanta feenah"
Gabansa yayanke yafadi, taci Gaba da cewa " idan kace nafeesa aiba kowane yasanta da
wannan sunan ba" í ¾í´£
"Dan dakata "
Abinda tahir yace kenan, yadauki wayarsa yakira ahmad
Bugun farko ahmad ya daga, yace tahir yanzu nake shirin kiranka, wallahi tahir gabana faduwa
yake tun jiya,tahir cikin ransa yace ai dole,
Amma afili saiyace
" subhanallah to Allah yasa lafiya, nawan dama tambayarka zanyi, nikam Yama sunan
budurwar nan taka?"
Ahmad yace "feenah mana,"
tahir yace
" no na gaskya,"
ahmad yace " nafeesa"
, tahir yace "kuma a zaria take ko?"
Ahmad yace "emana,"
"Amma please yaya kammaninta suke?"
Ahmad yace "zaka ganta yar fara, me dimple, yar doguwa kadan, wai meke faruwa ne?
Kokuma inturo ma pic dinta?"
Dif tahir yakashe wayar, batare daya bawa ahmad amsaba, yadubi husna yace "Mata, akwai
matsala ba yar qarama baí ½í¹†í ¼í¿»"
** *** **
"Malama kiyi hakuri Akan aikinmu muke dole sai ansanar damasu gidan koke wacece sannan
zamu barki kishiga,"
feenah tace "kace musu yayar izdihar ce,"
Baiyi musu ba yashiga gidan, duk yan gidan suna falo Gaba dayansu, dayake weekend ne,
ma'aikacin yacewa mamy hakima Hajia kunyi baquwa wai yayar izdihar, mamy da momy kai
tsaye sukace suyi sauri su shigo da ita, aikuwa yana komawa, yakarbi jakar hannun feenah,
yace "Hajia kawo jakar" í ¾í´£
Babu musu tabashi, gabanta sai faduwa yake
Ta kalli harabar gidan tace cikin ranta masu kudi suna abinda sukai niyya, yanzu anan baby
take rayuwa
Mamakinta bai qareba saida suka shigo falon, taga wata sabuwar aljannar duniya, momy tace
"sannunki da Zuwa zauna mana, ya hanya?"
feenah ta zauna, nan suka sake sabuwar gaisuwa, mamy hakima tace wa momy Hajia kiduba
kiga yanda suke kama da baby, banda shirme irin na ma'aikata aida sunga kamar ma yaci ace
sun barta tashigo, ta dubi su mabaruka tace" ku Baku iya gaisuwa bane? "
Nan suka fara gaisheta tana amsawa, mamy tace" bari inkira alhaji yazo ku gaisa,"
tayi sama, momy tasa ma'aikata su kawo Mata abun motsa baki, nan da nan suka cika Mata
gabanta da kayan ciye ciye su dangin fruit, daddy ne yasauko feenah tayi sauri tasauka qasa ta
gaida shi, daddy sosai yayaba da tarbiyar yarinyar
Itama cikin ranta tana cewa a a wannan sunada mutunci
Momy kaunar yarinyar take har ranta, tace
" baki zuba lemon ba yata, yaya sunan kine?"
, feenah tayi murmushi tace "sunana Nafeesa ," gamida daukar robar ruwa tafara tsiyayawa a
glass cup din gabanta
Adaidai wannan lokacin su baby sungama break fast itada Ahmad yariqo hannun ta suna
saukowa daga beni, Jin takunsu ne yasa feenah dagowa, aikuwa karaf idonta yahadu dana
baby, baby da gudu ta iyo wajan ta tace "yeeeee ga sabuwar anty"
Feenah tatashi da niyyar rungume ta, gabanta yayi mugun faduwa ganin fuskar dabazata taba
mantawa ba
Cikin mamaki tace
"Ahmad!!!"
Daskarewa yayi awajan cikin mamaki shima yace
" feenah!!!"
Jin wannan sunan yasa momy tatashi tsaye tace "a a wai feenah ce qawar saudat?"
Ahmad bai kula momy ba yaqaraso wajan ta yace
" feenah kece da gaske ko mafarki nake?"
Murmushin takaici nasaki nace "yanzu ma kayi mamakin ganinako?"
Nan danan kuka ya qwace min
Nace "danasan agidan nan kake wallahi dabanzo ba Ahmad , mayaudari kawai,"
Ahmad yasake matsowa kusa da ita yace "feenah kibari nayi miki bayani"
Tass kakeji ta daukeshi da marií ½í¹†í ¼í¿»
tace cikin kuka í ½í¸ "mezanji ahmad? Ka lalata rayuwata, ka zubarmin da mutuncina na ya
mace, karshe kaje kayi auren ka, kafadamin meya hadaka da 'yata?"
Cikin mamaki yace "yarki?"
Cikin takaici nace "au baka ganeba kenan shine kake tambayata? To yarka"
Jiri Momy tafara gani, tana daga tsaye, sai luuu tafadi qasa Allah yaso akwai kujera awajan
Feenah kuwa taja hannun baby sukai waje, kotakan kayan data kawo Mata batabi ba í ¾í´£
Ahmad tsugunna wa yayi awajan yana ambaton
" Innalillahi wa inna ilaihir raju'un"
Yayinda sauran yaran sukai kan Momy suna kuka
Mrs Usman ce
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: í ¼í¼±DANA SANI í ¼í¼±
Writing by Amnah el yaqoub
Wannan shafin nakune kyauta, iyalan maman khaleel jama'ar í ½í¸LOVELY FANSí ½í¸
53
Daddy ne daya daskare a tsaye, yayi karfin halin cewa adebo masa ruwa, mamy hakima ce
tafara kokarin kamata Zata gyara Mata kwanciya, ahmad yatashi zai gyara Mata, cikin fishi
daddy yace "karka kuskura"
Mamy hakima cikin kuka tace "haba alhaji, ka barshi mana, Dame zamuji ne?"
Shiru yayi, batare daya tankaba, ganin hakane yasa ahmad yadauke ta cimak, yamaidata kan
doguwar kujera, aka kawo ruwa aka yaiyafa mata, ba'a dauki lokaci mai tsawo ba tafarka,
Amma banda kuka babu abinda take
Itakam tacire hannun ta a al'amarin ahmad,ace mutum kullum kaine cikin matsala
** *** **
Ina kuka inajan baby muka futo daga gidan, masu gadi sai kallo na suke, sunga nashiga kalau,
na futo da kuka, inajin wani yana tambaya "hajia lafiya kuwa?''
Kyaleshi nayi, na fice daga gida
Muna Zuwa wajan mota dayake awaje na barta, baby tafara tirjewa tareda alamun kuka tace
" anty ina zamu? "
Kai tsaye nace Mata
" gida,"
tace" to anty nide ki tsaya uncle "
Nace" baby zaki