Showing 3001 words to 6000 words out of 113548 words

Chapter 2 - DANA SANI BY AMNAH EL YAQOUB .pdf

03 Apr 2025

9260

a masar, shikuma muhd yace yafi
San Nigeria inda yagama karatunsa yafada harkar siyasa har yakai matsayin sanata, saide suje
masar ziyara shida iyalansa, matarsa ta farko hajiya hafsat tanada yara hudu Ahmad shine
babba sai saudat dataci sunan kakarta wadda ta rasu, sai kuma yan biyu bukhari da Muslim, sai
mamy hakima, tanada yara biyu mabaruka da maryam, gidan Ana shimfida zaman lpy Babu
tashin hankali, haka kuma basa nuna banbanci Akan yaransu saide Akan Ahmad, mahaifinsa
yana mutukar sansa, ya shagwaba shi duk abinda yake so yi masa yake, kodan shine babban
dansa oho.
Yana wadaqa da kudi San ransa, haka iyayensa agaban kowa nuna masa kauna suke, Yau
shine wannan mota gobe waccan, saide baya neman Mata haka kuma Babu ruwansa dasu
shaye shaye na zamani kamili ne na gske haka kuma yatsaya Akan qannansa Babu wasa sosai
yake kula dasu. Ahmad yahadu qarshe ne wajan kyau Gaba daya shiya dauke kamar kakansa marzuq saide
kawai launin fatarsa ne yadau na momy wankan tarwada ne, yanada doguwar fuska gashin
idonsa gazar gazar masu tsawo tare da dogon hanci idan yayi murmushi gefen kumatunsa daya
yana lotsawa yayinda yake Dan karamin lips masu laushi, ba shida jiki sosai, haka kuma Shiba
ramamme bane, yanada tsawo daidai misali, Ahmad yahadu karshen haduwa gashida gayu,
kuma sai gayun nasa yahadu da kudi, Dan haka yake facakarsa San ransa, duk kannansa
farare ne bnda maryam shida itane kawai fatarsu take da Dan duhu Amma daka gansu kasan
hutu yazauna musu, baya shiga sabgar yanmata shiyasa har Yau baida wata budurwa,
shekarar sa 27 yanzu, yagama degree dinsa a masar wajan kakansa, yakaranci bangaren
kasuwanci (business administration)

** *** **

Kinsan Allah feenah idan bakiyi sauri ba zamu tafi mu barki, turo bakina nayi nace kai sister
ynxu fa zan Gama, tsaki tayi "haba mutum kullum baya gajiya da shafe shafe" wayarta ce tayi
ringing ta amsa tace" hello sister aysha gamu nan fa ahanya", husna ce ta zare wayar tace"
karyata ke aysha kinganta nan tana abinda ta iya, shiru tayi sannan naji tace karki damu ai Yau
sai kwanan kano insha Allah, OK bye sai mun zo. "






Mrs Usman ce 🖊
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: 🌱DANA SANI 🌱

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to Mrs Abdallah


7


"Sister Dan shirya ki rakani gidan su khadijaty mana, tun shekaran jiya take ta damuna awaya
inje, naqi Zuwa, shine Yau nace Mata gani nan ahanya tare da autar mama" ,nace
"khadijatyn ki qawarki ta Amana,"
tace "yes kinsan ni banasan kwashe kwashen qawayen nan kamar ki"
, dariya nayi nace "Allah sarki ni, aina kusa denawa insha Allah nima ina shiga babbar
makaranta shikenan,"

tace "nikuwa ina qawayen ki su Zeey,"

"dazu ma munyi waya kalau suke"

"OK,"

Munje gidan su khadijaty yarinya me hankali tayi mana tarba ta mutunci, Babu ruwan ta, saida
suka Gama firar rakinsu sannan mukadau hanyar gida.
Munzo daidai layin gidanmu mukaji Ana mana horn abayanmu, Babu wadda tajuya acikin mu,
"haba yanmata inata muku magana kamar bakwa jina" juya manyan idanuna nayi nace "ayya ai
kasan dayake ba jinsinmu daya da motor ba shiyasa mukayi tunanin da yar'uwarta kake,"
murmushi yayi yaga alama tanada zafin kai, husna ya kalla yace" to kuyi hakuri, nayi laifi nide
sunana auwal kuma ina zaunane a kaduna, naga sister dinki kuma tayimin wlh ina kaunar ta
Dan Allah ko zaku bani dama nasaukeku agida ta yanda zanga gidan namu?"

Husna lkci daya tayaba da hankalinsa Babu ruwansa da tarkacan nan irinsu tara suma na
samarin zamani, tace" karka damu, acan baya kadan muke ai munkusa qarasawa, "
Yace" a a anty kode bakwasan shiga ne, Baku yarda daniba, "

tace" masa shknn, sis mushiga",

muna hanya yake tmbya ta number ta, nace masa" bnda waya," yacewa husna" wai haka ne
anty, "murmushi tayi tace" karka damu zan baka"

, inajinsu yana tambayarta tanata bashi amsa akaina, daga karshe ta bashi Number ta, muna
Zuwa kofar gidan, gabana yabada damm ganin Abba da Ammu atsaye, sum sum muka futo
daga motor mukayi gida.
Juya motar yayi, shima ya futo su Abba suna tsaye suna kallan ikon Allah, yatako yazo har
wajansu, har qasa ya tsugunna yagaidasu ya gabatar musu da kansa, sosai su Abba sun yaba
da hankalinsa, "yaro daga ganinka naji hankali na ya kwanta dakai inde nafeesa kake so ka
nemi soyaiyar ta, idan kun dedeta atsakaninku shknn ni bnda damuwa, Amma yanzu de
makaranta Zata tafi, bazan iya yi musu auren dole ba Amma inde kun dedeta banda matsala,"
godia auwal yayi yana farin cikin Jin kalaman wannan bawan Allah, yatashi yatafi.
" kai wallahi bakiji gabanaba yanda ya yanke yafadi, husna tace" gabanki ko gabana nida na
zaqe harda shiga gaban motar, 🤣"

" hmm Allah de yarufamana asiri, nikam gaskiya be minba",

" kai sister nikuwa kinga nayaba da hankalinsa shiyasa ma nayarda har muka shiga,"

nace" haba anty husna kinganshi fa, wani babba dashi, nikam ina bana sanshi, "
kallona tayi tace" wato ke sai yan zamani ko masu ajiye suma suna tafe suna kakkade takalmi
da handkerchief"🤣
, nace" a a dede misali de, "

" auta kinga ki shiga hankalin ki da irin samarin nan, ni basa birgeni,"

" kai anty husna kuma de daga magana"

" to sai kiyi tayi ai kuma wlh saina ziga Ammu anbaki shi, inyaso ki mutu,"

aikuwa kan kace me na fara kuka ni wlh bana sanshi, haka kawai za'a min auren dole, ganin ina
kuka kuma sai jikinta yayi sanyi, dafa kafadata tayi tace" feenah wasafa nake miki, haba keda
kike auta waye zai miki dole bayan mama ma tana ji dake, "

dago kaina nayi ina murmushi Dan nikam inaso inji Ana zugani awajan mama, tace" yauwa
kokefa, share hawayanki in baki wani labari, kawai rannan basai naga wannan maimunan taku
ba,"

nace" wai anty maimuna"
tace "yes ita, wlh mun futo daga lecture kawai naji ance husna, ina juyawa naganta, ni
mantawa ma nayi ban fada mikiba, tace kuma in baki hakuri wlh tarasa paper din data rubuta
Number ki da address din gidan nan da tuni ta nemeki, harfa number mukai exchange tace ma
inbawa Ammu number,"
😳 ido na zaro nace" sanshi fa take",

"aida gani sanshi take, shekara da shekaru takasa mantawa dashi, tace yanzu bari idan
yashigo yana mana muzurai kawai zan bashi number shknn mun rufe bakinsa,"

"aikuwa haka za'a yi," dariya mukasa hade da tafawa.
"kun dawo ne? Mama yanzu muka dawo auta nake rarrashi yanzu ma wai Dan tayi miki suruki
nace zamusha biki shine take kuka,"
murmushi mama tayi tace "Allah ya kyauta."

Da daddaren kuwa Ammu yashigo husna ta bashi Num. Kamar bayaso ya karba, nan kuwa
wani sanyi yaji aransa, nikuwa sai washe gari nakirata mukasha firar yaushe gamo.
Kwance nake a dakinmu ina karanta novel a wattpad husna tace" ansamu wattpad anmanta da
littafi yanzu andawo online, "
" dariya nayi nace wlh banyi tunanin karatun online zai kai na littafi dadiba ada nafijin dadi in rike
novel ahannu na ina karantawa Amma yanzu inaaaa sai wattpad," husna tace" ai shine abinda
nake fada miki kinki yarda, ya kikaji hafsatul ikhram, wannan yana so wannan anaso ahadasu
ashe duk cikima Babu me dauka, pilot zaizo ya dauke abarsa, nace "wannan shi ake kira da
rashin sani."
Da daddare saiga kira da wata new number nadauka, bayan mun gaisa yake sanar Dani auwal
ne, tsaki nayi araina nace DANA SANI daban amsaba, anan yake sanar Dani yanda sukai dasu
Abba, yaqara tabbatar min da cewa zai rikeni Amana idan na amince dashi hakade yayi ta yimin
surutu nide nawa eh a a shikkenan, ahaka nace masa saida safe zan kwanta.
** *** **

Haka auwal yake ta kokarin kirana a koda yaushe wataran in daga wataran inqi,haka rayuwa
tayi ta tafiya har lkcin bada admission yayi.
Ammu shine yayi duk wani shige da fice yasama min, muna zaune yazo yake sanar Dani cewa
nima nasamu admission a legal, mama tayi murna, nikuwa araina nace shknn nazama yar
jigawa," to Ammu nagode yaushe zan tafi jigawan?" Yace '' me zakiyi a jigawa, haba nafisa
dama abinda yasa nakaiki nesan saboda rashin jinki ne, Amma yanzu legal ta kano nake nufi,
bansan lkcin danayi murmushi ba, sbd dangin mama dasuke kano.

** *** **

Agajiye ya dawo gida, yana sanye cikin qananun kaya bakin wando tare da jar Riga, kan nan

yasha gyara, sai sheqi yake, yana sanye da agogo Gucci, fadawa yayi cikin daya daga cikin
kujerun falon, "wash Allah, yafada" ,walaya ce tazo da sauri yallabai sannu da Zuwa, bai amsa
bataba tajuya takawo masa ruwa mai sanyi, ta sake juyawa kenan taji yace kiramin sauda, to
yallabai angama angama, ta Juya, wayarsa ce tayi qara akasalance yadaga guy ya akayi,
bansan me a kace daga daya bangaren ba, yace tahir Babu wata Abuja da zamu je kawai ka
share ta haba yrinya karama Tanata juyaka, kawani nace Mata, ba inda zani, naji naji ni
karkamin kuka, Allah yakaimu jibin sai muje Amma gsky saide mubi flight bazan iya tuqi ba OK,
right ya wullar da wayar Akan kujera ya lumshe idonsa, yagaji wallahi daga office din dady yake
yagaji, gashi daga can ya wuce yadubowa saudat admission latter dinsu daya futo.
Yaya gani, sai sannan yabude idonsa, yafada Mata dalilin Kiran, yeeeee tasaki tsallan murna ta
rungumeshi, bigeta yayi waike saudat yaushe zakiyi hankali ne, karkayi tunanin cikin zafi yake
maganar a a da sanyinsa yake yi shi ala dole fada yake Mata, dariya tayi tace yaya murna ce
fa, fari tayi da idonta shknn nakusa yin friends, inshiga lecture, idan kun kirani in daga ince yaya
ka kirani alokacin muna lecture, ganin shirman nata bazai qare ba ne yasashi girgiza kansa
yajuya yayi part dinsa, ita kuwa ta daga kai sama Tanata Zuba batasan ya silale yabar falon ba,
tace indinga shiga motata, ina Zuwa siyan shawarma daga nan indawo gida koba hakaba ya...
Ganin wajan tayi wayam lalle ma yaya hmm zamu hadu ne saina qarasama wallahi



Mrs usman ce🖊
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: 🌱DANA SANI 🌱

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to my family

8


Tunda na fara karatu na tsaida hankali na waje daya, banda wasu qawaye, kawai abin gabana
nake, banda burin daya wuce yanda na fara karatuna da Arabic in qarasa dashi, kuma sai nayi
sa'ah suka bani faculty of Arabic din, kullum daga gidan kaka rabi nake tafiya, aysha tayi tayi in
koma gidansu Amma naqi, nace sai na gaji da gidan kaka sannan zan dawo nasun. Sanye nake cikin doguwar Riga me sauqin kudi, nayi rolling da farin mayafi, tafiya nake
hankalina kwance kasancewar akwai sauran minti talatin kafin mu shiga lecture, "guy kaga cikar
danake fadama, yarinyar tayi bala'in tafiya da imanina"

" haba salman karka bani kunya mana, kaida Mata ke rububi, suke burin ka kulasu Amma
wannan abar kakasa tun kararta haba salman karka bada gayu mana,"

cike da takaici salman yace da abokinsa "kaga yaks karka qara kiranta da wata aba, babyn
nawa zaka kalla kakira da wata aba,"

dafa kafadarsa yaks yayi yace "haba abokina menene abin zafi kuma naji sorry"

"karka sake nafadama karka sake,"

"haba salman wannan yawane kawai komai ya wuce kabasar kawai, yanzu de jeka karka bada
gayu,"

"kuma fa haka ne"

yafada tare da saukowa daga kan motor
Kaina aqasa ina tafiya kawai sai ganin mutum nayi agabana "Malam lafiya?" miye haka? Ko
bakaga tafiya nake ba? Duk maganar datake kawai Dan qaramin bakinta pink color yake kalla
yanda take sarrafa lips dinta, "Malam ko da kurma nake magana ne, bakajina?"
Murmushi yayi yace" salman, salman guy kenan, wannan shine sunana, tun ranar dana fara
ganinki naji kinmin, so abinda nakeso dake shine kiyimin biyayya, ban taba son mace tace bata
sonaba, kinyi sa'ah da nazo dakaina nace ina sonki, surarki tamin Gaba daya idan ina tunanin ki
kasa bacci nake, ki amince Dani kiga harka yanmata"
, bakinsa na kalla yanda kasan nayi amai, Gaba dayansa mashayi ne ga dukkan alamu, kakarin
amai na fara, cike da hanzari yace "baby menene"
nace" Malam zakasani amai, Dan Allah ka matsa daga kusa Dani kar mutane su ganmu tare
ace nima na fara shaye shaye kamar ka,"

"kut"
Jin yafara zagi yasa nayi Gaba abina, yasake shan gabana, ya daga hannu zai mareni nace"
karka fara, "

"ke har kin isa kifadamin magana nine ma mashayin?"

Nace "to waye zaiyi abinda kayi inba mashayi ba, kuma da kake cewa baka taba San mace taqi
kaba, to kazo inda za'a qika, idan ko wacce budurwa tana sanka Toni bana sanka, kayimin
kazanta, inyi soyaiya dakai,"
Mari yasake kaimin akaro na biyu, na bige hannun sa nayi Gaba, ihu wasu daga cikin dalibai
sukasa, ashe wai har taruwa akai Ana kallanmu.

" kekuwa baiwar Allah meya kaiki yin rikici da namiji, namijin ma irin wannan? Bayan daga
ganinsa kinsan baida mutunci, ko bakya tsoro amatsayinki na mace?"

Kallanta nayi daga sama har qasa, daga ganin kayan jikinta kasan nera ta zauna, kyakykyawa
ce ajin farko, daga ganinta kasan ta hada jinsi da larabawa, abinda zan nuna Mata wajan kyau
kadan ne.
Ganin yanda nake kallan ta yasa tacemin" karki damu, tun ranar dana fara ganinki naji

nutsuwarki ta birgeni, bakida kule kule irin na qawayen banza, kuma koba niba duk wani wanda
yake faculty din nan zai yabeki Akan tarbiyar ki, idan bazaki damu ba, zanso mu qulla qawance,
"

tafada tana murmushi,tareda miqomin hannu sunana" SAUDAT MUHD MARZUQ"

hannun nima nabata nace "NAFEESA MU'AZ (FEENAH)"

"nice name" tace, mukayi murmushi atare.

Daga wannan lokacin muka qulla qawance nida saudat, tanada kirki sosai, haka kuma tanada
sauqin kai, kokadan bata bani hanya nagane cewa itadin yar wani ceba, saboda bata daukar
kanta a komai, nunawa take itama mutum ce kamar kowa, duk inda ka ganni zakaga sauda,
munzama kamar wasu taurari, duk inda mukai sai mun haska.

** *** **

Agajiye na dawo gida Yau, kaka rabi a kace" sannu, "

nace" yawwa tsohuwa,"

" ga abinci," nace" haba kaka, saikace azamaninku, aikya bari inyi wanka ko, "

tabe baki tayi, tace" 'ya'yan zamani iyayinku bai isheku ba, "

nace "eh munji,"
bayan nagama komai nahuta nazauna na fara assignment din da aka bamu tun ranar Monday
kuma jibi alhamis ne yakesan karba,bayan nagama ne nahau chting bansan ma bacci ya
daukeni ba, sai Jin muryar kaka nayi tana cewa "nafi, ke nafi ki tashi kiyi sallah yanzu haka
nasan qila kina nan kina watsar, (whatsapp) koba watsar ba, nasan in kika maqa daki aka jiki
shiru to shi kikeyi," 🤣

nide ko kulata banyi ba, hammam (toilet) na wuce nayi wanka Dan naji karfin jikina sannan
nadauro alwala domin gabatar da sallar magrib.
Washe gari, bayan na shiga school ina tare da saudat, "qawata wlh na gaji da school din nan,
harma Garin, Gaba daya nayi kewar su mama, da sis husna,"
sauda tace "haka ne, dole zakiyi missing dinsu Amma yazakiyi hakuri zakiyi, gashi keba wani
yawo kikeba bare kiji Dan sauqi, Dan Allah Yau kizo muje yawo da motata Babu me kulamu,
kinga ni yaya bazai yimin fadaba idan yaji da qawata zan fita yasan bazanyi shirme ba, zai
barni, kema kuma kina yiwa kaka bayani shikkenan, "
nace" sauda bazaki ganeba, wlh bansan yawo kokadan Amma ki bari wani lkc zaki ganni har

gida nace miki nazo ne mu fita yawo,"

dariya tayi tace" tab bade wannan feenan ba,"

nace" shikkenan sister zanyi miki "mufaja'ah"(surprise) tace "shknn nide kisani su momy da
twins har damuna suke Akan yaushe zan kaiki,"

nace "karki damu zanzo"

tace" to Allah yasa "

" amin "
Bayan wasu mintina tace" nifa banyi assignment din lacturer nan ba, "

" meyasa?"

Tace" wallahi yaya ne yasani aiki kuma kinsan shidin ba wasa wlh bazaiga girmana ba, tsaf
zansha na jaki,"🤣

murmushi nayi nace" aikin kenan kede koda yaushe complain din ki, yaya yaya, bansan yaushe
zaki sauyaba, ki fada masa idan yasake sakaki aiki toya tabbatar ya karbi "bahas" (assignment)
dinki yayi miki, inba hakaba kozan baki nawa saikin koyamin larabci sannan nima zan baki,"

😳ido ta zaro cike da mamaki tace
" yayan zan fadawa haka? "

Nace" to miye? "

Tace" na gwammace inyi ta koya miki larabcin bakisan yaya bane"





Mrs Usman ce 🖊
[5/6, 3:32 PM] â£ï¸DANGI DAYAâ£ï¸: 🌱DANA SANI 🌱

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to Mrs Abdallah

6

Husna tayi gaba, nagama kwalliya nakalli kaina amadubi, gskyr Zeey ne datace idan nayi wata
shigar ta larabawa bazaka taba cewa ni din jinin hausawa ceba, kamar yanda kuka gani a
bangon littafi na.
Kalatinmu ce ta tahaihu zamuje wajan taron suna, (muna kiranta da kala ne kasan cewarta
qanwa awajan mama kuma duk nice silar fada musu wannan sunayen) kowa yagama abinda
yake ni kadai suke jira, dana futo kowa ya miqe "masha Allah" mama tace aranta , Abba yayi
waje da Ammu mukuma muka rufe gidan,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login