Showing 6001 words to 9000 words out of 70697 words

Chapter 3 - Yan Abuja Compelet Book by HAERMEEBRAERH--.pdf

27 Apr 2025

4548

da kanshi in mun tafi, sai dai akwai
wasu shawarwari da nake son baki, wanda na san kin san da dama daga abubuwan zamab
aure, amma wannan mata da maza sun rasa su shiyasa ake samun sabani mai yawa a gidan
aure, na farko dai akwai son zuciya, miji da an kwana biyu ya daina dokin amaryar shi sai son
zuciya ya shige shi, ya fara fito mata da halayen shi mara kyau na kwadayin son ya zamana ta
fara taimakawa gidan dan ya samu sauqi, ba a ce mace karta taimaka wa mijin ta ba hakan
abune mai kyau, dan zai qara mata samun lada mai yawa, sannan zata samu soyayyar mijin ta

da yawa, amma abinda ba a so miji ya sa son zuciya ya dinga especting din matar da hakan,in
batai ba a zo rai na baci, yana jin haushin ta, daga nan an samu matsala, ita kuma mace son
zuciyar ta shine kwadayin abun da mijin ta baida hali, dan ta gani a maqota kama daga sutura,
abinci, da abin hawa, sai ta fara nuna halaye na sin zuciya wataran har ya kai ga tana sabon
Allah dan ta samu kudin wadannan , kinga kenan ta biye wa son zuciya daga nan aure sai ya
lalace azo ana samun matsaloli, zan barku anan saboda dare nayi kuma na san amarya ta gaji
tana buqatar hutu ko ba haka ba?" Murmushi tai mai sauti tace"Mun gode Allah ya saka da
alkairi" Ameen" suka amsa gaba daya, anan wani abokin su kuma ya amsa yai masu addua mai
yawa wadda zatai masu matuqar amfani a rayuwa in Allah ya amsa masu, a haka ne suka ce
bari su tafi, ya tashi zai raka su, yana miqewa ya bige da jikin kujera, yar qara yai ta shagwaba
kamar wani mace, tai sauri ta dago tana mai sannu, ido abokan shi suka zuba mata suna
mamakin kyau na qaramar yarinya haka, nan gaba ta qara girma ya zata koma? ganin haka
ne yasa yai sauri yai gaba yana "to kuzo mu tafi mana"� ( wai kishi ana kalle mai mata lols�)
fita sukai suna zuwa soron gidan yace "to guys ni zan koma na gode Allah ya bat mana
zumuncin mu da amana" Ameen" suka amsa, wani ne a cikin su yace " kai dai ba sai ka kore
mu ba muma sauri muke , dan na kula ko second uku.ba ka son qarawa anan" dariya sukai yai
wuf ya shige yana daga masu hannu. Zaune take ta hade kai da quiwar qafa taji shigowar shi,
bayan yai sallama ta amsa ne ya je kusa da ita ya tsugunna, yanda nungashin shi ke sauka a
kan hannayen ta daya riqe sai da ya sa zuciyar ta sauri, ga tsoro ga wani feelings sabo da ke
shigar ta, " Princess kin ga ya da kkai kyau kuwa? Ba dan kar nai qarya ba sai nace tinda nake
ban taba ganin kyakkyawa irin ki ba" Kai Yah Jabeer wannan kowa yaji yasan dadin baki ne
kawai" matsawa ya qarayi sosai fuskar ta na saman tashi, amma kusancin su ba mai yawa
bane daya qara matsawa hancin su zai hadu, sannan yace" Hmmm ke kk ga hakan amma ni
iya gaskiya ta na fada" wani irin abu taji ya bi qafar ta har kanta, bata taba jin wannan feelings
din ba" wannan shine auren dama" My Goodness, this is going to be awsome, da na zaci wata
azabar ake sha kamar yanda qawar ta shamsiyya da akaiwa aure wata uku da suka wuce take
fada masu," me kk tinani haka" ya fada a jikin leben ta da ya qarasa kai bakin shi jiki, da sauri ta
miqe tsaye tai breaking kiss din da yaso ya mata, ta hau kame2 tama rasa ina zata shiga, daki
zata ko waje zatayi, kamo kafadun ta yai dika ya hade ta da bangon da take tsaye kusa da bed
room din su" calm down my princess, is not like i am gonna hurt u or something" murmushi tai
na yaqe tace" Yah bacci nake ji jikina ciwo yake" " Ok to muje ki alwala mui nafila sai ki samu ki
rage kayan jikin ki mu kwanta zan maki tausa ma" baki na rawa tana sauri cike da in-ina tace"
Aaaa..... bama....bama sai .. ka min tausaaa ba " dari yai ganin yanda hankalin ta ya tashi
kamar wadda yai wa wani abun already, he just almost kissed her, alwala sukai sukai salla
raka'a biyu bayan sun idar ne ya kama kanta, ya fata kwararo adduoin da suka zo a sunna, na
ma'aurata kamar haka" Allahumma innee as'aluka khairaha wa khaira ma jabaltaha a laihi wa
a'udhu bika min sharri ha wa sharri ma jabaltaha alaihi" bayan sun gama ne ya koma palo ya
dakko ledar da abokan shi suka aje mai, ya dawo da plate da cu daya, juye masu kaza yai a ciki
da chips din da yasha hadin hanta da kayan kamshi, ga attaruhu da albasa, an mata yanka mai
kyau, kamshi je ya karade dakin daya motsa mata da yinwar da take tare da ita, ga kumaadara
mai sanyi a gefe da jus din exotic na Dansa, niyyar ta ta qi ci, dan qawayen ta sunce in an bata
kar ta ci, in taci sai ta biya shi da jikin ta, inaaaa yunwar ta ta motsa" Allah yana ban amshewa
zan me yai zafi, iyaka na fara kuka nasan zai hakura" aiko yana miqowa daidai bakin ta cikin

jin kunya ta amshe, tana are ido dan dadi, a haka ya na bata yana ci suka gama, bayan sun
gama ne ya fara qoqarin rage mata kayan jikin ta, bayan ya dakko mata na barcin da zata saka,
wuga ido ta fara ko ta ina, ga shi sun ciko da hawaye taf, "Yah Ka bar ni nai da kaina" Ok" ya
ja baya yaje ya cire nashi ya saka na bacci a gaban ta, lokacin da ya cire rigar da wandon ya
cire vest da sauri ta juya,tana kwalalo ido waje hankalin ta ya tashi gano yanda jikin shi yake,
take jikin ta ya fara bari," like what u see? " d hanzari tace " no i don't infact banga komai ba"
murya na rawa, " gaskiya Naseer ya kyauta danai wanka kan mu zo amma da bnsan ya zan ba
yanzu dan a matse nake zuwa wankannan batan lokaci zai" zaro ido ta qara kamar su fadi
qasa " Yah to kaje toilet mana tinda ka matsu?" Hmmmm gama ki ga me nake nufi" yana
kashe mata ido daya take hankalin ta ya tashi dan ta gano shi yanzu, a hankali ta dau kayan
tai palo ta canjo ta dawo yanzu kam she is crying like a bby, zuwa tai ta kwanta a hankali dan tai
wa Inna Deeje alqawarin bazata giji mijin ta ba , zata bashi duk abinda ta nema mudin bai
sabawa Allah ba, janyo ta yai jikin shi, yana shinshina qamshin ta, " kaiii amma princess gaba
daya qamshin nan ya sa na qara qaguwa na kusanta da ke" shafa ta ya fara yana mata salon
da ita kanta ba zata so ya daina ba, a wannan lokacin Yah Jabeer ya fara qoqarin cika aiki,
addua taji ya fara ta saduwa da iyali, kamar haka" Bismillahi Allahumma janibna shhaidana wa
jannibasshaidana ma razaqtana" kukan da take son yi ta mayar ta hadiye, bata qaunain da zai
bata ranshi ya fasa, kuka da roqo da komai tayi mashi a ranar, har cewa tai tama fasa son
nashi, tinda haka ne bayan komai ya dawo masu daidai ne ya mannata da qirjin shi yana
mata adduoi da saka albarka, sannan yana nuna mata mahimmancin kawi mai budurcin ta da
tai , da illar da zata same ta da bata kawo ba din, kuka take qasa qasa, tashi yai ya saka kayan
shi ya fita ya hada mata ruwa mai dumi ya kaita bayin su ja su kadai a sata ciki taji dadiin ruwan
sosai bayan sun gama sukai wankan tsarki suka fito suna zuwa zama. Tai dan lokacin qarfe
3:30 sallolin nafilar ta tai ta fara bacci a wajen,sai shi ya daga ta bayan ya idar da nashi, sukai
baccin su.

















'YAN ABUJA kuwa bayan sun isa wani katafaren hotel suka sauka mai suna Chelsea

hotel.................
[11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: 'YAN ABUJA


BY HAERMEEBRAERH




Hey guys, i want u to know that i really and truelly apriciate ur love, Allah ya barmu tare, as for
those of u that ar requesting for this novel ta prive dan Allah kui hakuri na kai page 5 as u can
see wayata riqewa zatai in ina tura novel da yawa abun ba mutum daya ba, so dan Allah ai
hakuri da ni.Tanx.

I dedicated this page to all it's fans, and WATA UWAR's fans. ANA MUGUN TARE. ME LOVE U
XOXO❤




Page 5:








Tinda suka je farfajiyar wajen bakunan su Suwaiba yaqi rufuwa, ganin irin manyan motocin da
suka gani, wasu sai a American movies suka taba gani, wasu ma basu taba ji ko ganin su ba, (
abun ku da masu idon cin nera) hankalin su ya kai qololuwa wajen kwadayin son suga mahallin
su, sun shiga wajen da ake gabatar da dinner, inda suka qarasa wajen hight table din su hudun
su, iya ganin su iya ganin jajayen hulina ne, sai fararen kaya da sirkin ja, daga matan har
mazan shigar kenan, sune kadai suka saka baqin lace da ratsin baqi, mazan su ma farin
shadda da jan aiki a jiki da jar hula ne akan su, wani mutum babba suka gani a gefe mutane
kowa ya shiga sai ya gaida shi, ya hakim ce a wata qatuwar kujera, suma tashi sukai suka kai
mai gaisuwa sannan suka koma mazaunin su an fara gidanar da dinner lfy, inda daga baya aka
umarci kowa yake yai serving kan shi abin da zai ci wajen maza daban wajen mata daban, wani
irin nama ne na daban da aka zo dafawa aka mai dahuwar laushi sosai duk abin mutum ba zai
gane na meye ba, matan kuwa kaji ne da sauran tarkace abinci kala2 a wajen har da na
qasashen waje, sunci sun sha, daga baya akai ta rabawa mazan wani ruwa a wata kwalba mai

duhun kala, jikin su har rawa yake dan murna, kowa ana bashi ya kafa kai tas suka shanye,
suka aje kwalbar, bayan an yanka cake ne da sauran bidi'o'i aka tashi daga wajen inda
angwayen suna shiga mota suka bama matan wani ruwa a cups masu kyau da sirkin wani
magani a ciki, suna sha take bacci ya dauke su, madadin su yi gidajen su da su sai naga sun
dauki wata hanya kamar za a bar garin, wani katafaren gida ne suka isa mai gate guda uku
manya, katangar gidan duk maitar mutum na ya gudu ba zai samu dama ba, suna isa wasu
qattai ne naga sun fito murdaddu sun sha baqaqen kaya da neck tie red, daukar su Suwaiba
sukai a hannu suka shiga da su gidan a wani qaton falon nan anan suka aje su kan kujeru suka
juya zasu fita, ji sukai wata qatuwar murya tai magana, kai min ko wacce daki, ka hada su a
gado daya, wani turmusheshen mutum ne ya fito ba riga daga shi sai gajeren wando, i have
been wondering were on earth do they found his size God he is huge ga tsaho ga qiba, ga
tumbi, ga sanqo, ga gashin baki, ga hammatar nan cunkus, ga idonnan jawur, ga ga ga....... my
goodness, i can not describe this guy, kawai gashi nan dai, haka ya tako da fataken qafafun shi
ya kalle su suka duqa, alamun gaisuwa, daga masu kai yai ya ce" kuje sai nan da sati biyu ku
dawo,dan ban taba ganin mata masu kyau irin wannan ba" yana lashe baki, daga kai sukai suka
amsa da " to oga zaks, fita sukai kowa hankalin shi kwance dan sun san samun su zai rubanyu
da yawa, Nicon hotel suka wuce su hole abun su, dan su dama sunyi auren ne dan gudun
maganar mutane, amma ba dan sun damu da auren ba, tinda a cewar su mata na nan kamar
jamfa a jos.








Shigar Oga Zaks dakin keda wuya ya isa gaban gadon, yana lashe baki, kashe wutar yai ya
kunna bed sid lamp, cire masu kaya yai ya dakko wani magani ya shaqa masu, maganin bacci
ne, wanda zai kai su kwana bakwai cif suna bacci ba tashi, ina ganin zai zame rugegen gajeren
wandonnan nai gaba da gudu ‍♀‍♀‍♀‍♀.

Ba shi ya fito daga dakin nan ba tin daren sai qarfe tara na safe hamma yake yana miqa yai
wani bangare ya shiga wani daki, waya yai naji yana " ku shigo, ya aje wayar ya shiga wanka,
wasu mata ne dattijai suka shigo, dakin da su Suwai ba suke nan suka shiga, gyara su suke,
suna tausaya masu, amma dayar tace" hmmmm wama ya sani ko garin shegen son abun
duniyar su ne suka hadu da su, ai kinga ban ga laifin su ba kwadayi mabudin wahala" haka ne
kam" tafiya sukai bayan sun kammata, a palo suka hadu da shi yana zaune, ya baza uban
tumbi yana kwasar girki, " daga yau duk wata shegiyar tsohuwa a cikin ku da ta qara gulma
akan matan da suke shigowa gidannan sai na mai daku matana kuma ta inda baku tsammata
ba tana zan na amfani da ku, munafukan banza da wofi" jiki na rawa baki na kyarma suka hau
bashi hakuri, korar su yai ya barke da wata mahaukaciyar dariya.

Salma matar me saida mota kuwa, wani qaton gida aka kaita a wata unguwa a gwarinpa, wani
qaton gida ne mai kyau, ya tsaida motar, fita yai ya je ya bude gidan da kan shi, ya dawo ya
shigar da motar fitowa sukai yana riqe da ita a jikin shi, bayan sin shiga ne take ta zare ido
ganin dukiyar dake gidan, wani daki ya kaita mai kyau, suna shiga ya janyo ta ya fara aika mata
saqinnin shi, dan shi dama bai wani more ta ba sosai, kuma ba laifi tana tare da budurcin ta, ba
sallah ba salati ba godiya da Allah na daren farko na ma'aurata ba adduar komai haka ya maida
ita mace, yasha kuka da zagi, dan ashar sai wanda ta manta, bayan sun kammala komai ne yai
ta rarrashin ta, qasan zuciyar shi yana " zakici uban ki ne wannan zagin da dukan da kk mun
duk sai na rama na fanshe abuna, yar me kwadayin tsiya" amma a fili wani lelen ta yake kamar
kwai, a cikin sati dayan nan ya nuna mata gata sosai, wanda ta dinga hango gidan su tana
ayyanawa a ranta" tab haka rayuwar Abuja take dama, ga miji gangariya na samu, ga kayan
alatu na ci na sha na kwanta miji namin hidima, tab amma an bar Juwaira a baya ina tausaya
ma rayuwar ta" " tinanin me kike haka ?" " ba komai, ina tinanin ka ne kawai" ta fada tana wani
karairaya ta haye cinyar shi, " woww karki damu ai gani kome kk so naki ne, nema kawai zaki a
baki" dariya tai tana shafa jikin shi tana limshe ido, " da gaske Alhaji na?" Da gaske mana
tambayi ki ga aiki da cikawa" hmmm ni dama dubu dari biyu kawai nake so zan je na dan siyo
kayan sawa na gida, dan na ga ba a kawon kayana nan ba, kace a bari inna zo gidan ka akwai
amma ka hana ni shiga dakuna ukun can, sannan kuma in da nake ba wasu kayan kirki" (
yarinya wannan lokacin nake jira da zaki nemi wani abu a wajena) amma a fili cewa yai shirya
muje na kaiki ki siyo kayan" da sauri ta sauka tana murna ta saka kaya ta dau jakar da tazo da
ita ta fito, tsaf ta ganshi a tsaye yana mata shegen murmushi, fita sukai suka dau hanya, suna
tafiya taga suna barin gari," ina zamu ne sweety?" Wani waje zan kai ki in kk ga wajen zaki ji
dadi sosai" wooow u ar so romantic babe, i love u" I love u more dear" kiss yai wa hannun ta, a
haka yana tuqi tai bacci, bata bude ido ba sai a wani qauyen da bata san ina bane, wani gidan
qasa ne mai girman gaske, ko ta ina mata da yara qauyawa ne a ciki sai wasu dattijai a gefen
wata bishiya, sina cin wani tuwo baqi miyar koriya sharrr da ita, da sauri ta miqe ta fara murza
ido, a zaton ta mafarki take, " babe ina ne nan? Me muke yi anan? Ko mafarki nake ne?"
Hhhhhhhh ba mafarki kk ba Salame, nan shine ya dace da ke, kuma nan ne gidan ki, na asali,
can gidan gidan oga na ne daya karban auren ki, anyway , karki damu bangaren ki yafi na dika
gidan kyau, da taimakon ogana, harda TV an sa maki, tin da ko gidan uwale da ubale ai babu
su ko?" Ya fada yana wani shu'umin murmushi, ita ko ta dade da fara kuka harda majina, kuna
take tana bashi hakuri ya maida ta ma Goggon ta ita ta fasa auren, wanka mata mari yai," dan
uwar ki mai kwadayin nan an gaya maki wawa ne ni? Na kashe maki yan kudadeb nawa kice na
maida ki gida, ai ke da gida sai kin haifi biyar a qalla, sai dangin ki sun manta dake , ba dai
Abuja kk so ba, to ai nan ma Abuja ce, dan haka baki da damuwa,inna fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login