Showing 9001 words to 12000 words out of 70697 words
Chapter 4 - Yan Abuja Compelet Book by HAERMEEBRAERH--.pdf
ku tabbatar kin biyo
ni in ba haka ba gaban su zan fara ballaki, danni ba sabon abu bane wajena dukan mace" daga
kai tai dan yanzu wani irin tsoron shi take ji ba kadan ba, hankailin tq in yai dubu to ya tafi yawo,
musammab da ta shiga taga daki daya ne dakin nata da wata yar TV da kayan kallo, sai gado
qarami da kujeru biyu, da yan kwanika da ledat daki, kai abun dai kamar wata mara gata, haka
ta shiga tana kuka kamar ta suma, biyo ta yai yace ta biyo shi daki mai kallon nata, amsawa tai
ta abishi kamar raquma, wani daki ne mai cike da tarkace da tsohon gado, sai wata uwar datti
da aka tara a gefe na kayan wanki, ga poo din kashin yaro ba a zubar ba qazanta dai ta
qarshen qarni kawai, wasu yammata ne a gefe an ci ma an yi fari ta fuska an dashe har fuskar
tayi wani kampala kampala, ba kyaun gani, sun sha bra ta dame su anyi daurin qirji da yan
wayoyi a hannu, manyan yayan shi ne, a qauyen da Talle aka san shi, mijin marka, markan ce
ta fito kamar wata baqar mahaukaciya, futu2 da ita tana goge hanci da zanin ta, ido yai jawur,
alamun girki take kenan, duk qauri da warin hammatar ta ya bude wajen, " dalla malama ki sauri
yau zan koma ni" shigowa tai tana bin salma da mugun kallo, "wannan fa Talle?" "Qanwar ki ce,
dama na zo ne na kawo ta zan koma, ki kula da ita in ta bar gidannan kashe ku zan , kuma
haka" sa kai yai zai fita, " ina zaka rabon ka da nan wata uku kenan, sannan yau kazo ko kwana
ba zakai ba zaka wuce" " jarababbiya muje na maki ko sau daya ne ba dai jarabar ki in ta
motsa har gabam yayan ki sai kin nema ba" eh naji din muje" a gaba ta sa shi sukai daki yaran
na dariya suna tafawa, ita ko salma qafafun ta taja tai dakin da yake nata,gado ta fada tana
kuka mai ban tausayi, ga mijin da take so cannda wata qazama yana mu'amalar aure da ita duk
suna jiyo wa, ga talaucin da ta hango tsabar shi a gidannan, yau ina zata saka kantaí ½í¸í ½í¸í ½í¸
Oh Yau meye ranar kwadayin na ta? Kuka take sosai taji an banko qofar" Malama kije ki qatasa
mana abincin tin da baba ya qule daka da marka, yunwa muke ji , dan yanzu kan su fito sai an
gan su" shewa sukai yaran suka tafa, "Hahaiiiiiiiiiiii casssssssss " suka fada a tare, miqewa tai
ido yai mata jawur tace" ni na sa uwar taku shigewa daki da ubam naku da zaku nuna min ku
fitsarraru ne?" Ke malama yau zamu daga maki qafa ko dan darajar Baba na gari, amma ki
kiyaye mu nan gaba mu zane matan baba muke ki tambaya kiji, sakarai kawai, kema ba zai
wuce tarkon baba kika fada ba" dariya suka saka suka sake tafawa, wata ce da bazata wuce
shekara 14 ba ta shigo dauke da bokiti akai na markaden koko, kallon su tai ta kauda kai , " ke
jummala je ki qarasa abinci marka bata kusa," " ku me kuke yi tin dazu baku je ba? Ba in da
zani sakarkaru kawai" wucewa zatai huwaila ta janyo ta ta kwada mata mari, kuka ta saka tana"
Allah ba zan ba mugaye kawai sai dai ku kashe ni, baku da aiki sai dai kuci kui wanka in su
yaya Baban gida sun zo suita lalibe ku da sunan wasan abokan wasa kuke yi, ko ji kuke ban
sani ba ne?" Shiru sukai suka sake ta suka kama hanyar shiga madafin nasu, kuka taci gaba da
yi, a hankaki tai shiru ta daga kai taga Salma " laaaaa kece amaryar Baba da za a kawo dama?"
Daga mata kai tai ta shige daki, shigat ta ke da wuya Talle ya fito daga daki...........[11/26, 12:34
PM] Hermeebrah: í ½í²…í ¼í¿¼ ' YAN ABUJA í ½í²…í ¼í¿¼
BY HAERMEEBRAEH
Page 6:
Yana gyara wandon shi riga a kafada, ita kuma ta fito da daurin qirji, sai miqa take bakinnan
wani wari kamar an bude shaddar gidan haya, hammatar ta har wani kore2 brown2 take, qafar
nan fururu da ita kan ya danqare, ba a qanin tsagar kitson ma, kuma gashi ita mace ce mai cika
da tsahon gashi, yawu ne cike a bakin shi ya je ya zubar, yana masifa" ke ba a binda kk iya
kuma kk si sai ki wanta a biya maki buqata baki san ya ake gyara ba sannan in na nema a wani
wajen ki fi kowa kishi, to wallahi ba zai yu ba, ko ki canja hali ko wannan karon inna tafi sai na yi
wata shida.ban.dawo ba" " kai hakuri Talle amma dai kasan ba laifi na bane ko, kana ganin baka
bar mana komai kk tafiya, ni nake wahala na ma yara nai ma nawa yayan, sannan ga
wadannan shegun 'ya'yan da iyayen su ba sa nan, duk a kaina, yaushe nake da lokacin gyara?
Kawai hakuri xakai, in ka gyara kaga gyara, in baka gyara ba ka ga dan gundun uban qazanta a
gidan ka" ta murguda baki ta wuce tana kada manyan duwaiwakan ta" ga mace har mace da
mutum zai huta amma an kasje kai da qazanta Allah wadai" zib da yawu ya qara yi har zai fita
ya tina da salma, leqawa yai yaga tana kwance har lokacin sai kuka take, dakin ta ya tura qofa
ya hau gadon yandago ta, saka ta yai a cinyar shi taji wani amai ya taso mata sakamakon warin
da yake na hammata ga warin yawu, da gudu ta fita waje ta kasa aman ga wahala duk ta ishe
ta, kuka ta fashe da shi na takaici," ke dan uwar ku mai kwadayi ni zaki wa iskanci? Ni zaki fito
kina toshewa hanci kina qoqarin haras wa? Yau zaki ci uban ki kan na tafi kuwa" janta yai da
qarfi yai dakin da ita yaran nashi manyan suna labe suna jiyo kukan ta, ya wurga ta gado ya cire
kaya ya hau aiki, kuka take tana kakarin amai amma saboda yunwa ba komai a cikin ta sai
wahala kawai take kwasa, " ni ka daga ni kaje kai wanka kasan ba zan qi ka ba, wannan warin
zai kashe ni in baka tashi ba,nimfashina kamar zai dauke" mari ya sakar mata ya ci gaba yana
cewa" kema sai kin shaqa dan uwar ki niba a haka aka sani nai har sau biyu ba ban tsinci komai
ba? Dan haka dole na sauke akanki dan inna tafi ban san randa zaku ganni ba" a haka ya gama
abinda zai ya tashi gajiya fal jikin shi, ba wankan tsarki balle na daudar daya kwasa haka.ya fice
ya sa kai yai cikin garin Abuja,inda ya barta nan kamar matacciya, ita kuma Marka ana can
gabam murhu, anyi goho ana hura wuta, ko wanka bata damu da ta je tai ba, gaba daya murna
ce fal cikin ta, yau talle ya cika mata aiki, hankalin ta kwance, dan ta sani talle ba qaramin
gwarzon maza bane, ya qi tsayawa ne kawai ya kula da ita da iyalin shi dika, ga girma na kama
su, dan shi zai yi shekara 47, ita kuma zatai 38, lokaci ne da ya kamata su zauna su mori
rayuwar su amma inaaa, kowa da nashi matsalar, tin asali ita ta bazama shi, qazantar ta da
rashin sanin ya kamatan ta, shine sanadin kwadayin matan waje da yake, musamman in ya
gansu fes da su, daya shigo ya ganta duqun2n ji yake kamae ya rufe ta da duka, a hankali ya
fara da marin ta in ta cika mai ciki, sai duka ya biyo baya, a haka har halayen shi suka munana,
lokacin da take son ya gyara lokacin shi kuma idon shi ya bude da matan waje, still ita kuma
bata gyara ba, ga yaran su da suka lalace duk a sanadin muguwar tarbiyyar iyayen su, tinda in
suka tashi kusantar juna ba ruwan s da yaran zasuji ko baza su ji ba,zasui abun su kamar
dabbobi su fito suna zagin juna ko yabon juna a gabam yaran, ta haka Huwaila babbar yar su ta
fara miqawa Baban gida cousen din su jikin ta yana lalubewa, domin so take itama taji.me
Marka kewa ihu tana nuna jin dadin ta akai, ana haka Badamasi shima ya ke jan Jummala sui
nasu, kafin kace me yara idon su ya bude, Haule ce kawai Allah ya sawa nutsuwa a yaran Talle
kaf, dan ita har makaranta take zuwa, kuma mamar ta daban a gidan,bata san ta ba, shi kanshi
bayace ga uwar ta ba, dan tinda ya saki uwar ta aje masa Haulen ba ta sake juyowa ba, dan
gani suke gidan shi ba abin son hada zuria bane ba sam, haka rayuwar gidan Talle take, yana
tare da iyayen Badamasi da Baban gida.wanda Yayan shi ne, iyayen su sun rasu, suma Su
Badamasin Mahaifiyar su bata da rai sai mahaifin su, watan ta shida da rasuwa, sun rasu ita da
jaririn ta da tazo haihuwa, dan haka daga su sai uban su da yaqi aure sai bin 'Yayan jama'a
sa'annin su Jummala, gidan Talle gida ne na marasa da'a da tarbiyya, ko kadan ba mai kwaba a
gidan, lokuta da dama Marka na leqawa dakin Yayan mijin ta su watse tare,sakamakon nesa da
mujin na ta keyi da su, wataran sai yai wata shida, bakwai baya nan, yana cikin garin Abuja,
wannan ta'asar da ake ta tafkawa yaran basu sani ba,.domin a fili nunawa suke su ko gaisuwa
basu ishi juna ba, amma da dare yayi in wani na buqatar wani zasu qwanqwasa qofa a bude su
shige su gama su fice, wannan shine Gidan Tallesious
A bangaren amarya Juwairere kuwa, suna shaqar amarcin su cikin jin dadi so da aminci, a gefe
ga qawar ta kuma yar uwar ta Nafeesa na debe mata kewa, da taya ta aiki in Yah Javeer ya fita
kasuwa wajen jakunkunan shi, a haka dai ana cin dadi zara bata barin dami, sai ibtila'in talauci
ya ziyarce su, anan haka Juwaira bata taba nuna mai wani sauyi ba sai ma qara mai qwarin
gwuiwa da take kulluma, ana haka sai ta fara fuskantar canji daga wajen Surukar ta wato
Hansai wadda suke kira innarmu, bata nuna mata a fili sai dai a qasa, da habaici, domin ba
qaramin kwarjini Juwaira ke mata ba, badan haka ba tana jin zata iya furta mata abun da ke
ranta, ( bankomai ke jawo wa bawa kwarjini ba kaga yana da maqiya amma su rasa ya zasui da
shi face tasbihi,zikiri , da yawaita hailala da istigfari, komai maqiyin ka zaiyi, nafarko Allah zai
kare ka ko abun ya same ka ka sani yana daga cikin jarabawar rayuwar ka shiyasa u can not
escape it, iya hakurin ka iya lada da daukakar ka, na biyu yana sa maqiyan ka suji tsoron ka ka
gagare su, ga soyayyar Allah da malaiku da bayin Allah managarta, mu riqe ambaton Allah a
koda yaushe, kina tuqa tuwo ne, kina shara ne, kina tqfiya ne, kina ma megida wanki ne ko
guga, kina ma yara wanka ne, ko zaki sauke tukunya ne, ki bismillah, komai zaki ki sa ambaton
Allah a ciki rayuwar ki zata zama abin so wajen kowa, sannan Allah zai so ki ya ambace ki a
tsakanin mala'ikun shi). Wannan dalilin ne yasa ta fito da dabarar yi maya zagon qasa wajen
Yah Jabeer.
Wata rana ta zo za tai abinci sai ta share madafin ta ta gyara, ta qara dauraye tukunyar ta ,
sannan ta hada wuta ta dora ruwan zafi, ta fara gyra wake, ta gama da waken kenan ta wanke
ta zuba sai ta yanka albasa a ciki dan yai laushi da qamshi, dama tasan ba su da kayan miya
man ma manage za tai masu da shi, kuma da dikkan alamu in suka ci wannan nandare sai dai
ai hakuri, ta kammala kenan tana shirin dakko shinkafa ta rege ta wanke ta nema ta rasa ko
sama ko qasa, hankalin ta ya tashi sakamakon duba lokacin dawowar Yah Jabeer da ya kusa, "
Oh ni Juwairah yanzu in ya dawo me zan bashi, ya wuni kasuwa, sannan ya bada kudi daidai
gwargwado a mai girki, ince ina ta tafi to?" " kin kusa gama abincin ne ? Dan na fara jin yunwa ,
innar mu ma na can tana neman abinci yunwa take ji sosai" " na shiga uku, kinga anan na aje
shinkafar na kewaya bayi kan na fito na rege na saka ban ganta ba" baki ganta ba fa" inji
Nafeesa, kuka Juwairah ta fara ta koma daki tai tagumi ta rasa abin yi, dabata ce ta fado mata,
tashi tai ta samu wannan waken ta rage ruwan sosai, ta samu dan man daya rage masu, da
dan wani magi da take da guda uku, sai gishiri ta zuba a ciki ta qara albasa sosai, inda suke
shuka alayyahu ta je ta yanko mai yawan gaske ta zauna ta cinke ta gyara ta wanke sosai ta
zuba, nan da nan abinci ya hadu murna tau tana godewa Allah da wannan dabarar da tai, duk
da qarancin shekaru irin nata, bayan ta gama ta zubawa kowa ta kai masu, kan ta fita taji
Innarmu da wani yaro tana "ka siyar shamusu nawa ya baka?" Bata jin me yaron yace," amma
dai bai kyauta ba gaskiya, a fa wajen shi Juwairah ta sai shinkafar amma shine ya rage har nera
saba'in dan nema mai kan buta" mamaki ne ya cika Juwairah, dama ita ta dauka??????
[11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: í ½í²…í ¼í¿¼ 'YAN ABUJA í ½í²…í ¼í¿¼
BY HAERMEEBRAEH
Page 7:
Bata qarasa mamaki ba taji innar mu na cewa, " shegiyar yarinya, daga zuwa komai na mu ya
fara tabarbarewa, gaba daya Jabeeru ya tare a qasan ta, ko shigowa gida yai da mun gaisa wuf
ta tafi wajen ta, ya dan zauna mui hira ma yanda muka saba amma inaaaa an janye mai
hankali, to ni ba zaki mulkar min da kamar yanda uwar ki tai ba, in dai ina raye, hqka kawai, ke
na haifarwa dan? To mu zuba shege ka fasa" kuka ne ya kusa kwace ma Juwairah jin kalaman
surikar ta, wannan wace irin rayuwace kuma?" Ya Allah help me" abinda ta iya furtawa kenan ta
share hawayen ta ta koma ban garen ta, qarasa gyara wajen tai tai wanka, tai brush, ta gyara
gashin ta da ta wanke, ta daure bayan ta shafa mai mai ta taje, ponytail tai ma gashin, ta dakko
daga qanan kayan ta da, Inna Deejee ce ta siyo mata su yan gwanjo ne, amma masu mayuqar
kyau, tin da basu da halin siyan sabbi, kalar shigar ta, kalar pink da black ne, riga da wando
pencil, sun amshe ta ba kadan ba, fita tai ta debo garwashi ta saka tiraren wuta, sannan ta fesa
jikin ta da tiraren, ta shafa humra, kyautar Goggon ta Kareema kenan, kafin kace me da ka kalle
ta zaka dauka yar wani hamshaqin me kudin ne, ko matar wani attajirin, Nafeesa ce ta shigo"
dadina da matat Yaya kina burgeni, ko ta wacce gaba aka latsa ki kina nan, a shekarun mu kina
da kaifin hankalin da babba ma bai da shi, duba kiga yanda kikai mana dabara dazu, Innar mu
da ta koma daki da ta ga abincin ban san me ya razana ta ba, dan naji harda ashar ta baza
mana a dakin dazun" ta qarasa cikin dariya, " kai sisto irin wannan fasa kai haka, in kk fashe
man kan nawa yayan ki ya dawo kin masa bayani ai" Sallamar shi suka ji da sauri Nafeesa ta
fito zata bar wajen, tsayawa tai ta gaida shi sannan ta wuce, tana jin Nafee ta fita ta taso cikin
yauqi da tafiya mai daukan hankalin masoyi, wani lumshe ido naga tana yi kamar mai jin bacci(
duk a cikin salon daukan hankalin Yah Jabeer ne) tana isa wajen shi, ledar hannun shi ta
karba, sannan ta jawo hannun shi zuwa daki, suna shiga kamar jira yake duk yar qibar nan tata
da manyan duwais dinnan baya jin nauyin su, dagata yai ya manna ta da jikin bango,dariya take
mai sanyin sauti, ta zagaye wuyan shi da hannayen ta , dora fuskar ta tai a kan tashi, tare da
hade bakin su waje daya, sai da tai mai kiss mai tsayawa a rai, sannan ta kai bakin ta wajen
kunnen shi tana mai sannu da zuwa, " Jarimin maza ina maka barka da dawowa, ina fatan yau
kasuwa da mutanen cikin ta basu wahal min da kai ba ko? Dan in haka ta faru akwai hukunci
mai tsanani akan su daga wajena" hura mai iskar bakin ta tai a kunnen tare da yin kiss a ciki ba
shiri ya nemi wajen zama da ita a hannun shi, " a gaskiya samun mace kamar ki Juwairiyyana
akwai wahala, u ar one in billions, samun kamar ki ancikin mata million zai wahala, ke ce daya
tamkar da dubu, in zance zan tsaya fadan wacece ke bakina zai running out of words, so kawai
ke kadai ce , kuna ke daya Yah Jabeer din ki ke so" wani irin dadi ne ya lullube ta, kamar yanda
kullum take son faranta mashi, shima qoqarin shi kenan, basu da arziqi, ba su da abubuwan
more rayuwa, amma suna da junan su, tashi zatai daga cinyar shi amma sai da ta goga
mazaunan ta a jikin shi da yasa shi sakin yar qara, gwalo ta mai ta