Showing 15001 words to 18000 words out of 70697 words

Chapter 6 - Yan Abuja Compelet Book by HAERMEEBRAERH--.pdf

27 Apr 2025

4555

jin su, ga wani mugun tsoron su da take ji yanzu, dan duk wani
rashin mutunci da yake faruwa a kunnen ta, yau da gobe duk tana jin su, fitowa tai dan ta tsira

da jikin ta, dan yanda suke ikirarin dukan ta kullum tasan za su aikata, " kinzo ba zaki magana
ba ma?" " gani" " to ki bude kunne da kyau ki ji, daga yanzu ke zaki dinga girkin gida, su yaran
sj ji da na siyarwa, ba zai yu nai ta wahala ba a gidannan, ke kina nade a gado, saidai na dafa
na miqa maki, ki cinye ki gyara daki ki wanka ki koma ki kwanta, ai ba abinda ya kawo ki kenan
ba, bautar aure kika zo, dan haka kula da yaran tsakar gidannan ma yana ciki, tsarkin kashin su
da masu wanki, duk naki ne yanzu, in dai hutun amarci ne sati daya budurwa, bazawara kwana
uku, ke ko ban san ame zan saki ba, tsabar adalci irin nawa wata biyar da kwana hudu na baki
kika huta, dan haka daga yanzunnaj ba sai anjima ba ki dau aikin ki" " wo ke wo ke markan
Talle" yaran suka dauka suna ta mata kirari tana kada qafa tana hura hanci su kuma suna
dariya, " banji kin amsa ba " " to" ta ce ta juya zata tafi taji wani daga yaran yana " Naaa
gaaamaaa" wani kuka ne ya taso mata, tinawa da tai tinda take bata taba daukan Ammar ba
balle ta kai ta ga mai tsarki, gashi yau za taiwa dan wasu, kuma an maida hakan aikin ta, " bakiji
bane sai kin gama qamar da dan mutane?" Sim sim sim ta wuce zata wanke amai,Haule ce
tace" Aunty bar shi na wanke mai" " ke uwar kitifi uwae kinibibi, ina ruwan ki da hukuncin dana
yanke? To a hir din ki kar kina min haka ranki zai mummunan baci, ita na ga dama ita zata
wanke" " na gode Haule zan masa kije kawai" wanke mai tai zuciyar ta na matuqar tashi,
tanafitowa suka kwashe da dariya har uwar suka tafa, murhu ta nufa, ta hura wuta ta dora
ruwan tuwo, ranar dai na taqaice maku ba ita ta kwanta ba sai goman dare, jikin ta ba inda baya
mata ciwo, tuwo ta tuqa yan kwano biyu, dan haka tana kwanciya ta hau bacci kamar
matacciya.










" Dan Allah Juwairah ki sauri mana, duk wannan wankan naki na qa'ida sai ya sa ba mu fita da
wuri ba" Nafeesa ke jiran Juwaora da ta gama girkin rana wajejen qarfe sha daya na safe,ta
kammala gyaran gidan tsaf tana son yau taje ganin Maman ta , Nafee tace zata, ita har ta
shirya amma Juwairah na wanka ne ma, can bayan kamar minti takwas ta bude ta fito daga
bayin" kin san Allah, ba dan kina jirana ba sai na qara five minutes, ya zan nai wanka jikina bai
fita ba, kowanne bangare a jikin mace fa ana son amai wanki mai kyau, musammab lunguna da
saqon jikin mace ke har kunne da cikin kunne sai na wanke ni haka kurum Yah yazo min
soyayya a kunne yaji dacin datti" "iyyee iyayen love, aiko ba zan gangancin wanke kunne na ba
ruwa ya shige min a banza a barni da zuwa asibiti da jin azaba" " hhhhhh dadina dake komai
baki iya ba, in zaki ai dabara zaki, tinda kinga yawan goge kunnen nan likitoci na ta hanawa bai
da kyau, to saiki samu ki karkata kunnen ki gefe daya, ki wanke ta baki bakin da lungu da saqon
shi, in kk gama kk dauraye saiki saka towel ko zani ki tsane ruwan tas, in kk gama da bari daya
sai ki wa bari dayan ma haka, kinga ba ruwan da zai shiga kuma kin wanke shi fesss" " kaiii

Juwairah wayon ki da sanin yaiamatan ki na ban mamaki, dan na kula wataran Mama Bilki ma
mamakin ki take sosai akan halayyar ki" hmmm tashi to mu wuce na gama" tashi sukai suka tafi
bayan sun leqa sum ma Su Innarmu sallama ita da Baba Balarabe, qara masu kudin mota yai
yace su gaida mutan gidan in sunje, kar sui magariba a can, amsawa sukai sukau godiya suka
tafi.

Da sallama suka shiga gidan, cikin zumudi ta fada dakin nasu, Mama Bilki ce ta fito dauke da
fara' a sakamakon gane mai sallamar da tai, a hanya suka hade suka rungume juna suna ta
murna, Ammar ne a gefen maman, da sauri ta dauke shi tna mai kisses ko ta ina," i missed u so
much my bby broth, how ar u doing dear?" Dariya yake tayi kamar ya gane ta yana ta surutai
irin na yara masu son yin magana, dariya tai ta aje shi a cinyar ta suka hau gaisawa, Nafee ma
gaida su tai, tana mai jin dadin yanda taga soyayyar 'ya da uwa, da kuna dan uwa, " Aa
mutanen kano ta dabo ci gari jalla babbar hausa, ne a gidan namu" Goggo ce ta fafa tana
dariya," Kano ko da me kazo an fika ba, in mutum ya fadi alkairi yanzu mu bashi amsa dan
gidan ya tarar amma in ya kuskure nan ma sai muje maqota mui aron rashin mutunci mu bashi
amsa" Nafee ce tai maganar, " kul Nafeesa, ai uwa ce Goggo a wajen ku, kome zatai karku
tanka, ku barni da ita nice daidai ita" Hahaiiiiiiiiii Casssssss a hakan? A hakan ne kk daidai ni?
Dga shekaran jiya da yarana suka min waya zuwa yanzu kudin da suka shigo mun ta akawun (
account) ba qanana bane, ke kuma fa? Me ta kawo maki, tuwon dusa muyar lalle?" Dariya ta
kwashe da shi sosai harda riqe ciki" kedai anyi sallamammiyar mace, yanzu me kk kenan? Kin
tsaya kina rashin mutunci gaban yara, ke da baki da kamun kai, baki son a zauna a gidannan
lfy, kullum sai kin nemi tijara ina sane, yauma ba zaki sawa kanki salama ba kenan" Abban su
Juwairah kenan da ya dawo lokacin da take masifa, " oyoyo Abba da gudu taje wajen shi, ta
rungume shi, shima rungume ta yai ya kama hannun ta suka zauna, qasa ta duqa ta gaishe shi,
Nafee ma haka amsawa yau cikin nishadi" Ehhhhh lallau ne yau yar so ta zo, ka balbale ni da
bala'i a gaban su mana, yarana tunda suka tafi baka neme su ba, amma wannan nunar ranar
kullum sai ka tambaye ta, yau kuma ji yanda kk rungumar yar cikin ka kamar a gidab qabila" ke
malama in baki da abin fada mai kyau fita ki ban waje, Jahila kawai wadda bata san e ake kira
da musulunci ba balle ta san abin cikin shi" magana za tai ya daka mata tsawa, fita tai tana
qunquni, ci gaba da gaisawa sukai sosai sukai ta hira, a haka dai har lokacin tafiyar su yayi,
Mama ta tashi ta hau dan har hada mata wasu abubuwan iya qarfin ta dai, sallama sukai tana
kuka suna lallashin ta suka koma gida, suna isa sun zaci Innar mu ta dora girkin dare amma
inaaa, murmushi Juwairah tai ta shiga ta canja kaya, ta hura wuta ta dora taliya a cikin kayan da
mama ta basu, ta hada da ganyen alayyahu da albasa, ta daka yar daddawa kadan dan ba
isasshen maggi to daddawar zata taimaka abincin yai dadi , nan da nan ta kammala ta fada
wanka , (Hikima r gyara daki kenan a wajen mace kan ta fita, in kk gyara gidan ki tsaf in da hali
ma ki girki kan ku fita, da kin dawo to wanka zaki ki zauna ki huta, ba ruwan ki da zama cikin
qazanta, da kuma taraddadin aiki a gaban ki) tana fitowa daga wanka Jabeer ya dawo, fita tai ta
amshi ledar hannun shi ta ajiye sukai barka da dawo war su yanda suka saba, sannan ta ja shi
bayi, sabon wanka ta sake domin cewa yai bata fita ba sai ya sake mata, tana dariyar gano
wayon shi da tai tace" to shikenan ka gama nima sai na maka naka muje muci abinci dan na
gaji yau da wuri zan kwanta" " tab yarinya ku daina zancen vacci ma in zaki bari" yana yi yana
matsa cinyoyin ta da yake wankewa, yar qara tai ta shagwaba ta fada jikin shi, tana goga cinyar

ta a jikin shi," Yah Jabeer akwai zafi fa" yanda tai maganar a saitin kunnen shi wani abu yaji har
tsakiyar kanshi da qafat shi, janye ta yai ya kiqa mata soson" yi sauri ki wanke ni, nima ba zan
iya jira ba, dariya tai ta amsa tana mai wankan cikin wani salon da ya amshe soson ya aje gefe
ni dai ganin halin da yake neman jefasu yasa ji fecewa 😱🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀ [11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: ν ½ν²…ν ΌνΏΌ 'YAN ABUJA ν ½ν²…ν ΌνΏΌ




BY HAERMEEBRAERH




This page is for u our missing Sawwama Qawwama, i and all ur fans ,tum hari yaad aa rahi hoo,
we wish u will be back soon dearν ½νΈ₯❀











Darene yanzu a cikin garin Abuja, a wani hotel da su Alh Salihu suka maqale wa, tare da 'yan
matan su da bazan iya tantancewa arna ne ko musulmai ba, wata naji an kira da 'yar Gwal,
daga nan na gane hausawa ne, amsawa tai ta juya, dayar ta mata nuni da ido, murmushi naga
sun sakamr ma juna, " mene ne naga kuna wani dariya kamar wasu wadan da suka cinci damin
kudi a qasa?" Inji Alhj Kallah kenan da ya ga sanda sukai hakan," 'Yar gwal ce ta hau cinyar Alhj
Salihu tana wani karairaya tana shafa shi" Alhaji na kudi muke so, gaba daya qawayen mu sun
wucemu a komai, bayan muna tare da ku, gaskiya zai zama abin kunya ace ko motar hawa
bamu da ita" tana magana tana kai bakin ta jikin nashi, wani irin nunfashi Alh ya fitar da bai san
yana ruqe da shi ba," Haba 'Yar gwal yanzu dan wannan shine kuke wani abu kamar baqi, ai in
kuna son abu kamar umarni zaku bamu kuga an cika, dan haka,..... kan ya qarasa kamar jira
suke suji zaa biya masu biqatar su, suka miqe tsaye suka ja su daga clube din dake cikin hotel
din zuwa dakunan hotel din , tin a hanya suke romancing din su, naje leqawa sukai slamming
qofar a fuskataν ½νΈ₯ haka nai baya na koma gidan Suwaiba naga wainar tmda take toyawa.

Hango ta nai tana zaune ta baza kaji a gaba da fresh milk a gaba tana diba, hankalin ta
kwance, tana danna wayar ta, bayan ta gama taje tai wanka tai brush, ta saka kayan hacci,

amma sam bata jin bacci, komawa tai palon ta kunna kallo, tqna kallo tana duba lokaci, wannan
rayuwa, ace miji ba zai dawo da wuri ba sai dare ya raba? Tashi tai ta dakko fruit salad data
hada ta saka a fridge, ta zauna tana kallo tana sha, bayan ya qare ne, ta aje bowl din a gefe,
dai hamma take tana miqa, duk ta gaji da zaman shirun, wayar ta taji tana ringing, miqa hannu
tai ta dauka, "Saudat love" shine sunan da ya fito akan wayar, " Hey sis"
"Hey"
" ya kk, da yayan nawa?"
" muna lfy, Ya Alhjn ki?"
"Muna lfy"
"Dama kiran ki nai naji ko Baby na gidan ku, tsoro nake ji, gidannan ya min girma, duk dare sai
naji kamar kirana ake," ta fafa cike da tsoro,
" Sis kiyi hakuri baya nan, nima zaman jiran mine nake, duk yanda akai suna tare, ki kwantar da
hankalin ki ki mori abinda ya kawo ki, tin kan lokaci ya qure maki" amsawa tai da"to" sallama
sukai suka kashe wayar Suwaiba ta tashi tai daki, bata jima da kwanciya ba, lokacin qarfe
2:45am ya shigo bakin shi duk warin giya, tsabar kwarewa da sukai ba sa layi, sai dai a gane ta
idon su, da saurin fushin su,Suwaiba ce ta miqe ta nufe shi, " wai wannan wanne irin wulaqanci
ne Sweethert, tinda nazo gidan nan i can't remember d last time we had xxx, amma da nai
magana kace lokacin ban da lfy ne, yanzu danaji sauqi ka kasa sauke nauyin dake kan ka,
amma kai da dikkan alamu har yanzu kayi auren ma wasu kk bi a waje, ga giyar da kk sha
wadda ni ban san kai din dan giya bane, wannan ai iskanci ne" ta fada tana daga murya tana
masifa" ni kk kira dan iska? Ni kk kira dan iska ko, ba dai ni kk cewa dan iska ba ? Yau zakiga
iskanci ganin idon ki Suwaiba" miqewa yai ya janyo ta ya hau duka kamar an aiko shi, a haka ya
cire mata kayan ya wurgar duk ya yaga su, aiki ya fara akan ta full time, and non stop, gaba
daya jikin ta yai tsami ga duka , ga xxx din da ba tai niyya ba, kuka take tana" kai hakuri nice yar
iskar ba kaiba, ba zan qara ba , ka taimaka min, ka duba auren soyayyar da mukai da kai"
kwade bakin ta yai yace " auren soyayya ko auren kwadayi?auren kudi? Karki zaci ban san kr
da uwar ki kwadayayyu bane da yan uwan ki? Ina sane da komai, ni ba qaramin mutum bane"
qara wurgata gadon yai da take qoqarin guduwa ya kwanta a jikin ta, nan da nan bacci ya
dauke shi, kuka take sosai jikin ta na ciwo, haka ta tashi ta ja jiki da kyar, ta tafi toilet, ruwan zafi
ta hada mai zafi sosai, ta shiga, tana shiga tai qara dan azaba, a haka ta gasa jikin ta taji dadi
sosai, nan da nan bacci ya fara diban ta a xaune a ruwan, fita tai taje ta saka wasu kayan ta
koma daya dakin ta kwanta, ta rufa, nan da nan baccin wuya yai gaba da ita, da asubar fari
Saudat ta kira ta a waya tana kuka, Ta sanar da ita irin cin mutuncin da Alhn ya mata itama,
sata yai tai ta mai tausa, har wayewar gari, data fara gyangyadi ya zabga mata mari, ta dora
daga inda ta tsaya, kuka sukai tayi, ba mai lallashin wani, itama Suwaiba labarin nata ta bata,
sannan sukai akan gobe zasu hadu in mazajen sun fita, qoqarin shigowa ake ta danne wayar ta
kwanta tai lamo kamar me bacci, qarasa shigowa yai ya zauna kuda da ita, " Haba my Suwai
hakuri zaki, ke ma kin san in rai na y baci bana son a cika tambaya ta musamman maganganu
na rainin wayo, auren kudi kikai kuma ga kudin nan, to meye na damuna sai na maki wani
abun?" Kuka take ta gefen ido bata ce komai ba, janta yai jikin shi yana shafata, take ta fara
saukr ajiyar zuciya tana hamma, don bacci take ji sosai, kiss ya mata ya maida ta ya kwantar
yace shi zai fita, daga mai kawai tai ta koma ta lumshe ido, bayan ya fita ne tai baccin awa uku
ta tashi tai wanka , ta hada abin karyawa mai rai da motsi da tea mai kauri ta ma manta jibgar

da ta sha, taci tai nak abinta, Wayar ta ce tai ringing ta amsa da " ku barta ta shigo qanwa ta ce"
ta kashe, Wajen kamar minti 5 Saudat ta shigo, cikin shiga ta alfarma, ga wata arniyar mota da
ta zo da ita driver na tuqata, ta ci gold ko ta ina hannu da qafa da kunne, dan harda sarqar qafa
suke daurawa, isa tai itama kusa da sister din ta akan dinning table ta ja plate ta zuba chips da
kwai da farfesun naman kan rago, sai tea da ta hada itama mai kauri ta hau sha, sai da ta gama
sannan ta yada kai baya ta zame kadan daga kujerar tace" Sis ina cikin tashin hankali wanda
da dikkan alama kema haka ne, dan ga jikin ki ya nuna, dubi fuskata" ta fada tana mai nuna
mata fuskar ta da tai jawur ta kumbura, sai rufewa tai da mayafi da ta shigo," ga zaman yunwa
da nai dan jiya kwata2 kasa cin komai nai"
" yar uwa bari kiji, ki cire komai a ranki shawarar da zan bamu shine mu cire rai a son sai sun
zama mutanen kirki, tin da dai ba halin su bane, mu zauna mu mori dukiyar da muka zo Abuja
domin ta, mu xama manyan hajiyoyi,mu bawa maqiyan mu kunya, dan ni kam kin ganni nan, in
ba jiya dana sha jibga ba, bana wasa da abin ci ko wani nau'i na jin dadi, sannan kuma da kk
ganni nan haqqina na aure in daga yau ya ce ya daina ban ba zan damu ba, domin kuwa akwai
hanyoyi da dama da zan iya maganin matsala ta, wanda na san kema kin dan su ba sai na
tsaya bayani ba, i hope ba zasui gangancin turamu wannan stage din ba, zasu na daure wa ko
once in a while ne suna biya mana buqatun mu, to kinga ba mu da matsala da bin matan su ko
kuma wani abu mai kama da shan giya, sun dade ba suyi baν ½νΉ„ dan ba zan qara yarda a taba
lafiya ta ba, an gama daga jiya" " kaiiiii yar uwa wannan shawara tayi wallahi" tafawa sukai suka
koma palo duka debo dambun nama da juice suka dawo palo suka kunna kallo, sunayi suna
hira qarshe waya suka dauka, suka hau kiran Goggo Sarai, suna waya, a lokacin suna tsakar
gida dikkan su, Mama Bilki, Abban su Juwairah, Ammar, da ita kanta Goggon, wanki Mama Bilki
keyi na kayan Abban su da na Ammar, ita kuma tana girki, wanda ta dade da dena cin abincin
gidan sai dai tai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login