Showing 21001 words to 24000 words out of 70697 words

Chapter 8 - Yan Abuja Compelet Book by HAERMEEBRAERH--.pdf

27 Apr 2025

4557

ta fini. Wajen Malam" Innar mu me kk nufi hakan?" Inji
Nafeesa kenan, Jabeer kuma a ranshi cewa yake" Allahumma ameen" " Innar mu bari na wuce
naga ko ta shirya mu tafi" " to Allah ya qara afuwa" tashi yai baki a washe kamar gonar audiga,
ya isa, qamshin da yaji ne ya qara kwantar masa da hankali, ga nutsuwa da qaunar matar shi
da yake ratsa shi, sallama yai ta amsa, durqusawa tai ta gaida shi, ya amsa tare da jawo ta jikin
shi, daga kanta yai yana kallo, wata riga tasaka shara2 ko ina ana hangowa a jikin ta, sai wando
guntu rigar bata gama rufe mata cibiya ba , tai parking gashin ta in to ponytail, fuskar ta tai
fayau kyaunta na qara fitowa, the more yana kallon ta the more yana qara ganin kyaunta, bata
cikawa fuskar ta makeup ba, iyakar ta powder da lipstick, sai tirare da ta fesa ta shafa mai,
zame rigar yai yana shinshina wuyan ta, ita kuma maida kanta baya tai tare da miqa mai qirjin
ta gaba, nan take hannun shi na rawa ya daga ta tsaye ya zame rigar ta ta yana qare mata
kallo, duk wata tsiga a jikin shi ta gama tashi saboda wani irin kyau daya ga ta qara" Babe ni dai
bana son wannan kallon da kk man yai yawa, tin da ka shigo kk kallona" ta fada cikin shagwaba
da sake narkewa a jikin shi tana wani dan zame wa shi kuma da sauri ya janyo ta, gaba daya ta
gama rikita shi, daukar ta yai cak sukai daki, bam qara sanin me ake ba sai da naje na wajen

Innar mu na sha kokon safe na dawo� a gadon na hango su suna manne da juna, " My
princess , jiya kin manta yau munyi zan kai ki asibiti ne? Gaba daya naga yanda jikin ki yake
jiya da yamma yau kin tashi garau da ke" Eh My dear, kaga in banda da asuba dana tashi naji
kaina na dan ciwo kadan, sai da na zo brush warin toothpast din ya sani amai, tin da nai aman
nan naji dadi, yanzu inajin na warke ba sai mun je ba ma" " Aa ba haka za ai ba, ya kamata mu
je asibiti muji me ke saka motsin da kk ji ko ya daina" yana fada yana shafo cikin nata da
tausayawa, nan da nan idon ta ya ciko da kwalla" Yah bai daina ba, dazu ma ya min, ga tsoro
da yake ban in ya motsa din, sai naji kamar wani abu ne a ciki" ta qarasa tana mai yin kuka"
Here, here my baby, stop crying , ba komai inshaa Allahu sai alkairi, u don't have to worry ur self
babe, koma meye zamu samu maganin shi tashi muje mui wanka mu shirya muje" tashi ya fara,
ya miqa mata hannu ta kama, a hankali ta miqe, sai yanzu ya qara ganin qirman da qirjin ta
yayi, ga cikin ta ya dan tasa ta qasa, ta yi wani fari sosai, kamata yai ya zura mata doguwar
riga da dan hijab din da take zuwa wanka, tinda gidan akwai suruka, sannan kuma safiya tayi,
shima ya zura tashi rigar , qofar su yaje ya rufe sannan suka shiga wankan bayan sun gama ne
suka dawo suka shirya, suka fita, saida ta biya wajen Innar mu ta gaida su sannan ta tashi zasu
tafi" Juwaireren Mama ki yafe wa Innar ki laifukan da ta miki domin Allah, sharrin shaidan ne ya
shige ni da son zuciya, amma in Allah ya yarda ya wuce ba zan sake ba" wata kwalla ce ta fito
mata ta godewa Allah da ya kawo mata komai da sauqi kuma da wuri," Haba Innar mu ai ba
komai, ni fa yar ki ce, ke uwa ta ce, ban dauki hakan.a komai ba, face gani.nake nice bana
kyautata maki yanda ya kamata, nima ki yafe min"Baba balarabe na daki yana jin dadin
kasancewar Juwairah a matsayin surukar shi, yarinyar dan uwan shi, da yake so, yarinyar data
samu tarbiyyar iyaye na gari.

Sun isa asibiti bayan layi da suka bi, gwajin farko aka gano tana dauke da cikin wata hudu da
sati biyu, zaro idanu take kamar mara gaskiya👀 ga murna ga kunya duk sun ishe ta, ta rasa ya
zatai, janyo hijab din ta tai ta sunne kan ta a ciki tana dariya qasa qasa, Jabeer ta gani ya tashi
yai sujjadar godewa Allah yana kwallar murna, itama a cikin ranta take maimaita" Alhamdu
lilLAAHi ala kulli halin, hamdan katherran ya rahman, murna take sosai taji hannun shi ya janyo
ta jikin shi, hada fuskar su yai waje daya suna shaqar nunfashi junan su," Juwaireren mama kin
ga ikon Allah akan mu ko, ya mana kyauta mai dadi da sanya farin ciki ko?" Daga masa kai
kawai take tana murmushi, Doc. ne ya ce" to Lovey-Dovey sai a tsaya a saurare ni kuma in
anje gida an qarasa murnar, ina da wasu masu jiran a waje" yana fara'a da jun sun burge shi
yake maganar, shawarwarin da zasu taimaka masu ya basu, ya rubuta magani inda yace su je
su nuna takardar kawai za a basu kyauta ne,godiya sukai mai yawa sika fita, he locked there
hands together, dan ji yake kamar ya dauke ta karta wahala, he is happy, kula da hakan da yai
ne yasa ta tsada su a wani wajen da ba mutane sosai tace" Babe can i ask u a favour?" "
Anything for u my love,just say it, inshaa Allahu in baifi qarfina ba i will do it for u" murmushi tai
ta sunkuyar da kai qasa" Yah pls don't tell anyone that i am pregnant plssss" ta qara damqe
hannayen su" But why, abun murja ne fa? Don't u want them to be happy for us, and must
importantly to pray for us, and our baby" ya qarasa cikin rada, " Yah is not what i meant, kawai
ni kunya nake ji, kowa ya san me nai na samu cikin nan, har da Abba😱 " kiran Abban ta da tai
wata kunya ta qara kamata kamar yama gani, dariya Jabeer yake sosai yana riqe ciki, " amma
kema baki da wayo na kula, to bari kiji, tin kan a kawo ki aka san in an maki aure zamui abin da

zaki samu ciki, come on mu wuce gida rana da dukar min ke" maqale kafada tai tana turo baki, "
what again?" " i am so hungry" but we just ate?" " yeh i know, but i am still hungry" yatsina fuska
take kamar in bata ci ba wani abu zai same ta ne, " k then me kk so?" " Yah ga me agwaluma
can ita nake so, kuma ina son waccan zogalen dafaffe" "ikon Allah, ashe kwadayin da kk ta min
kwanaki bbyn mu ce ke saka ki" ya maqale murya" Yah ka taho mun da gyada mai gishiri, ka
tahon da rake, kazo man da akwaluma mai yawa" kukan shagwaba zatai yai maza ya kama
bakin shi, alamar yayi shiru" yi hakuri ba zan sake ba kin ga a titi muke duk da katangar nan ta
kare mu kinga masu agwalumar zasu maki dariya" narke fuska tai" Oh ni Juwairah yau naa ga
tsokana da ranar Allah""Auuuuu kin fi son a tsikane ki da dare kar ki damu wannan ma ba a
barmu a baya ba ai" da sauri yai wajen masu agwaluma yana dariya, zura hannun ta tai a riga
tana shafa cikn ta dayake a lafe kamar ba komai, amma tana jin motsawa kadan kadan, " Ikon
Rahman, wato wai ni Juwairah ke dauke da ciki ban sani ba, Allah na gode maka, kasa duk
abin da zan haifa ya zama musulmi mumini salihi, Allah ka sani na bi dukkan yanda Annabin ka
ya tsara mana don samun 'ya'ya na gari, tin kafin aure na har yanzu da ka ban wannan arziqi,
Allah ka sa su zama wadan da muslunci da musulmai zasui alfahari da amfanuwa da haihuwar
su, Allah na gode maka ka ba wadan da basu da shi, ka sauqaqa min wajen haihuwa" hannun
shi yasaka ya ce" Earth to Juwaireren mama, tinanin me kk haka? Na dawo ina tsaye baki ji ba,
wato har zaki fara manta ni ko" ya fada yana shagwabe baki kamar yaro" ba komai muje gida
nayi na sha abunnan yunwa ta qaruwa take" dariya yai suka kama hanyar fita suka samu abin
hawa sai gida, lokacin da yake fadawa innar mu gudu ta saka tai bangaren su tana dariya, kowa
murna yake a gidan kamar me, labari nan danan ya bazu a dangi Juwairah na dauke da cikin
wata hudu da sati biyu, kowa na murna da saka albarka, jin wannan labarin da Goggo Sarai tai
ya daga mata hankali, domin tunanin ta ya tafi akan dama yaran ta ne, ko dan samun wani kaso
nadukiyoyin surukan nata,nan take tinanin Salma ya fado mata, wayar ta ta dakko, taita zabga
kira ana mata turanci, hankalin ta ya tashi sosai, mayafi ta yafa ta leqa ta kira Abban su, ta
bashi ya ji me ake fada, ce mata yai wai layin baya aiki yanzu," wai ni wa kk kira haka ne,
Malam wannan Yarinyar Salma mana, duk Yan uwan ta sunyi waya anji daga wajen su amma
ita shiru, ga wannan kabarin da ya iske ni na samun cikin wannan kodadiyar" " hmmmm
Sarauta kenan A gabana kk sok ki ciwa 'yata fuska wai kodaddiyar 'ya na gode, Allah zai raba
su lfy, ita kuma Salma Allah ya sa ki same ta a wayar, in kun yi magana kin sanar da ni" yai
shigewar shi ciki, wayar suwaiba ta kira ta dauka itama tambayar ta tai tace bata ji daga wajen
ta ba, Saudat ma amsa daya ta bata, hankalin ta suka kwantar akan cewa ta yu ma sun fita
qasar waje d mijin ne shiyasa, wani farin ciki ne ya maye damuwar ta.



Salma wadda ta koma Salame kuwa, ana can qauye, jikin ta qaura yai la'asar, ba kowa ne da
yasan ta zai gane ta ba, duk ta kode ta jeme.

Yau ne ranar karbar jini a wajen su Suwaiba wanda Oga Zaks ya buqaci ko a kai su, ya qara
dana su, ko akai jini........
..
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: 💅🏼 'YAN ABUJA 💅🏼



BY HAERMEEBRAERH












page 13:










Mijin Suwaiba ne Alhj Salihu yai wa mijin Saudat magana akan yanda zasu aiwatar da qudirin
su na samun abinda suke so cikin sauqi, dariya suka bushe da shi suka tafa, a tare suka furta"
'YAN ABUJA" lokacin suna dawowa gida,dan daga wajen Oga Zaks clube suka wuce as usual
amma yau basu dade ba dan sha dayan dare suka dawo gida , cikin kwalli kowa ya tadda iyalin
shi, an sha kayan ado, fatar nan har wani sheqi take sabida jin dadi da hutu, sai dai suna isa
kowacce ta tanadi magana a bakin ta da ta ja masu jibga, Suwai ba ce ta fara gabatar da uzurin
ta kamar yanda Goggo sarai ta sa ta fadi" Mine " "Na'am" tana fada tana wani tauqi tana manne
mai a jiki, " dama cewa nai ko zamu asibiti a duba mu ne, lfyr mu qalaou kuwa? Har yanzu fa
ban taba koda barin wata ba, ga qanwar mu na da ciki, kuma zai zama mana abin gori mu da
mahaifiyar mu ace mu uku ba mai ciki" wani wawan mari ya antaya mata, ya hankada ta qasa
sai da ta kifa, " dan uwarki ni zaki mayar qaramin mutum qaramin yaro? Wanda bai san me

yake ba? OHHH wato ki haihu na samu magaji ko? Ko ki kashe ni ki karbe dukiya ta ko? To bari
kiji wani abu, wannan dukiyardaga karuwai sai masu saida giya su zasu more ta, ba tsarin yara
a rayuwar nan tawa, ban sani ba ko gaba, amma as of now ban da wannan burin da kwadayin
yaran da ke zaki sani neman haihuwa" " dan Allah ka saurare ni ka kuma fahimce ni" kan ta
qarasa ya rufe ta da mugun duka ko ta ina yana " baki yarda ki daina sa in sa da ni ba ko, ina
fada kina fada kema , aiko xaki ci uwar ki yau, sai soyayyar yara ta fita a zuciyar ki yau", waya
ya ciro ya dinga zabga mata, tin tana kuka har ta rufe idon ta a qasan wajen ta daina mitsawa, a
haka ya samu damar ida qudirin shi na mata allurar bacci, ya debi jinin ta dan mugunta har
keda biyar, yana gamawa yai ma mijin Saudat magana ta waya, yaji yana haki, tambayar shi yai
ko lfy, ya bashi amsa da " sai da jakar taci duka tukunna, wai ni zatai wa zancen haihuwa" "
kalla rabu da su wannan shegiyar uwar tasu ce zata zugo su ai gashi ta ja musu duka , ni leda
biyar na diba dan uban ta, ai ta gina jikin da kayan kudin" dariya Kalla yai sosai," ni kuma hudu
da diba" to sai mun hadu yanzu zan fito,tsallake ta yai ya fice dakin shi ya saka jinin a inda aka
basu su saka, wata jakar fata da akai mata ado da ja, da ratsin baqi a jikin ta ta ratayawa ce, ba
a son su aje ta a qasa ko da da mistake ne sai sun ba da wani wannan ya tashi aiki, in ba haka
ba sai an kaiwa Oga Zaks matan, domin ko kusantar su yai jinin nasu diban shi ake, sun isa
wajen Oga zaks, suna isa suka miqa mai jinin wata dariya ya barke da ita kamar an yaga zani,
ba ko dadin saurara" aikin ku na kyau, shiyasa kuka fi sauran abokan harka shanawa, bakuda
tsoro, bakwa jinkiri, ku gaggauta maza muje a ba Dodo jinin kyawawa ya sha" ta shi sukai suka
shiga wani daki, dan tsoro ina leqawa nai baya a 360 ba zan iya dakko maku rahoton komai ba
anan, gidan Saudat na je, tana kwance rabin jikin ta na kujera, rabi na qasa, fuskar ta ta
kumbura tai sintim, dan tafi ta kwanaki hayewa, jikin ta ko digon duka babu, a zuciyata nace
wanan Alhj Kalla shi na shi hukuncin Kalla mari ne kawai🤔 mari kam iya mari ta shashi da
dikkan alamu, dan ina jin shi ya sata suma ma, ruwa na yayyafa mata na labe, a firgice ta miqe
tana" ni bana son Yaran ma har abada, kayi hakuri ka daina kallan mari" tana fada tana kuka
fuska dagaje2 da hawaye ga majina da yawun azaba" dube2 ta hau yu taga ba kowa, ga wani
irin jiri dake dibar ba, da tsananin ciwon kai, komawa tai ta kwanta, tana maida nunfashi, suwai
ba ko vata farka ba sai da suka koma gida wajen qarfe hudun asuba, yana isa daga ta yai toilet
da ita ya hada ruwan zafi ya saka ta, ihu ta saka na azaba, dan jikin ta duk ya farfashe," kayi
hakuri mai sunan Annabawa na tuba, ba zan qara maka zancen yara ba har mu mutu, ka yafeni
sharri shedan ne" rife mata baki yai yana hawayen munafurci, yana bata hakuri shima, harda in
ya sake ko taba hannun ta da sunan duka ne, duk.hukuncin da taga za ta mai ta masa, runtse
idon ta tai.tana jin yanda zafi ke shigar ta, nan take zuwa Abuja ya sire mata a rai, wannan
wace irin azaba ce, in kaci dadi na wata daya sai an zaizaye maka shi a kwana daya? Yanzu
yanda take jin ta kamar wadda akaiwa yasar wani abu, bata da qarfi ga cuwon kai da take ji
kamar kan ya fice, barin ta yai ya tafi kitchen ya samu fruits ya markade ya tace ya kawo mata
ya sa mata abaki yace ki sha zaki samu qarfi sosai a jikin ki, bangaren d masu aikin su suke
yaje,ya tas mai girke2 dan ya mata farfesu, ko na naman meye ma a samu ta samu kwarin jiki,
ai ko ba komai ta maida mugun yawu, sannan abinda ya kawo ta kenan, inji shi, farfesun naman
rago yai mata da yaji kayan hadi, irin farfesunnan ne wanda mutum zai zaci gashi ne, yasha
kayan lambu a ciki, qamshi da maiqo sai tashi.yake, fresh milk ya hadi mata da shi, ya koma
toilet din bata shanye jus din da ya mata ba dika, dakko ta yai ya dawo da ita gado ya cire towel
din ya samo riga iya guiwa mai dan fadi ya zura mata, kanta ta jingina da frame din gadon idon

ta lumshe, zuwa yai ya dakko wannan hadin ya shigo da shi, ai tana jin wani qamshi mai dadi
sai ga idon Suwai a bude, wani yawu ta hadiya na kwadayi, Alhj Salihu yace" shegiya dangin
maita, ji fa uban ta da taci amma ta ga nama har ta miqe" a ranshi yake wanan maganar, isa yai
gaban ta ya aje mata ya fara bata taga baya sauri, daga mai hannu tai.ta saka nata dayan
hannu ko ta kan spoon din bata bi ba, ta hau ci kamar tsihuwar mayya, ci take ba ko tsayawa
sai da tai nak, ta kora da fresh milk, ta zame ta kwanta, lokacin Subh payer ta yi amma ko a jikin
su, haka suka kwanta bacci, manne mata yai yana shafa ta, abin ku da wadda ta dade miji na
gabza in ta nemi haqqin auren ta, yau.ta samu a bagas dik da zafin da take ji haka ta miqa mai
kanta, ranar ta murna ba iyaka, tini ta nemi zafin ciwon ra rasa, kusan abinda ya faru kenan a
gidan Saudat,sai dai akwai wani plan da Suwaiba ta hada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login