Showing 39001 words to 42000 words out of 102125 words
Chapter 14 - KISHIN MATA Book Complete 1-End by Hafnancy Lurv.docx
cikin tsananin farin ciki yace''Toh toh masha Allah kai Mukhtar tashi kaje ka musu iso ciki..ʼʼ
Mukhtar shima ya mikʼe yana jin wani irin farin ciki na ratsashi don ko ba komi yanason ayi sulhu kʼanwarsa ta koma dakinta,suka fice shida Ayuba,mami kuwa wani tsalle tayi ta dire take fadi cike da masifa''Wallahi Alhaji tun wuri idan sulhu sukazo nema agaskiya bazamu kʼarbi kokon bararsu ba don lokaci ya riga da ya kure babu zancen maida hannun agogo baya,insha Allahu Hafsa ta gama aurenshi ya bata takaddarta kawai....ʼʼ
Jin abunda ta fada yasa Hafsa fashewa da uban kuka tace''mami don girman Allah kiyi hakʼuri ni inason mijina kaddarace tazo mana ahakan,wallahi nina hankalta zan koma nayi maneji da igiya dayan daya sauran mana...ʼʼ kwasheta da wawan mari tayi tace''In sake jin wannan maganar ta fito daga bakinki saina sa almakashi na yankeshi,kinsan da cewa kina sonsa toh meyasa kika bari hakan ta faru..?toh ki sani ko zaki koma wannan gidan ba yanzu ba sai shima dʼin ya gane kuransa,oya maza ku tashi ku shige ciki kafin su shigo..ʼʼ
Da gudu ta shige ciki adaidai lokacin ne kuma su Aliyu sukayi sallama suka shigo,mukhtar ne agaba sai sauran suka mara mishi baya,Gidado ne akarshe kan nan nasa akasa,Ganin manya ahadʼe yasa Daddy saurin mikʼewa yana musu maraba da zuwa cikin mutunci da kuma karramawa,mami kuwa ko kallo ma basu isheta ba,suka samu wuri suka zauna aka gaisa dakyau,daddy ya umarci Nabeelah data kawo musu ruwan sha,sukace aʼah abarshi kawai sun gode,
Nabeelah ta shige ciki don tseguntawa Hafsa cewa ai tare akazo dashi Gidadon,Baba Haruna ne yayi gyaran murya ya soma magana bayan an natsu kasancewar shine babba,yace''Alhaji muna zaune sai ga kiranka donmu harga Allah bamu da masaniyar afkuwar wannan alʼamarin,kuma fa ana tare har shi dʼin ammh be gaya mana komi ba saida ka kira kake sanar da mahaifinshi,agaskia wannan abu beyi dadi ba ammh ya zaʼayi tunda kaddararsu ce tazo da hakan,sai muyi imani da cewa hakan bazai faru ba saida hukuncin ubangiji,ayi hakuri don girman Allah yaro yayi babban laifi shiyasa muka tasoshi agaba don ya nemi yafiyarku sannan kuma ya maida ita atake tun kafin mutane su ankara da halin da ake ciki...ʼʼ
Kallon Gidado yayi wanda kansa ke adukʼe yace''kai maza ka bada hakʼuri sannan kace ka maidata...!ʼʼ
Caraf mami ta cafe tace''Ai wallahi koya bada hakʼuri ba komawa zatayi ba sai lokacin da muka so...ʼʼ azuciye Daddy ya kalleta yace''wai ke Amina meyake damunki ne..?ya zakice bazata koma ba shin kece keda iko da ita koni..?maza shiga ciki kibar maza suyi magana...ʼʼ
Tsoki tajah sannan ta shige tana gunguni,daddy ya dafe kansa cike da takaicin yadda ta dizgashi gaban surukansa,Mukhtar shi kansa ji yayi tamkʼar ya rusa kuka ko zaiji sanyi aransa,su baba haruna kuwa sai jinjina rashin mutuncinta suke,suka sake tabbatar da cewa lallai kam biri yayi kama da mutum,halayenta ne kaf yʼar ta kwasa,Shi kanshi Gidado aransa yace''Ashe halayenki ta kwaso tsaf...ʼʼ
Daddy yace''Don girman Allah kuyi hakʼuri kunsan shaʼanin mata sai ahankali,badamuwa yarinya zata koma dakinta ayau dinnan basai gobe ba..ʼʼ har ya mikʼe zaibi bayanta sai Gidado yayi hanzarin dakatar dashi yace''Daddy karka matsa mata don Allah abi komi asannu kuma ahankali,ni abunda yasa na saki Hafsa ba don komi bane illah fusatani da tayi,ta nunamun cewa ban isa da ita ba tare da yiwa matata da sauran yanʼuwana gorin haihuwa........ʼʼ
''Yo! Kujimun zancen banza fa toh kʼarya tayi..?nace kʼarya tayi..?su dʼin ba juyayyu bane..?ka gayamun yaʼyan da suka fito daga tsatson mahaifiyarka acikinku akwai wanda ya haihu ne...?baka ma gode Allah cewa Hafsa ta aureka ba tare da nuna damuwa akan rashin haihuwar taka ba..?ita wancan wahalalliyar ita taga zata jure zama dakai ammh Hafsa dai bazata koma gidanka ba,dama kaddarace ta hadaku kuma kaddarar ta rabaku,alhamdulillah naji dadin hakan sosai,akarshe ina mai shawartarku daku hanzarta binciken mahaifiyarku don ina tuhumarta akan cewa dasa hannunta acikin rashin haihuwarku dukah....ʼʼ
Gabaki dʼaya kallonta ake cike da mamaki da alʼajabi,ashe da Daddy ya korata ciki labʼe ta musu,afusace Gidado ya mikʼa jikinsa na mugun shaking with running tears yasa hannu ya ciro wata farar takadda ya isa ga daddy ya mikʼe mishi yace''Daddy kuyi hakʼuri ga takaddar Hafsan ammh kamar yadda na fada afarko ayanzu hakan ma ina kan bakana ne donni nagartaccen mutum ne wanda baya tabʼa canza maganarsa,i always stand by my words,idan Hafsa ta hankalta kuma taga zata iya cigaba da zama dani da lalurar da mahaifiyarta ta zayyano toh ina maraba da ita...ʼʼ da rawar jiki shima daddy yasa hannu ya karba,kafin yayi magana tuni Gidado yasa kai zai bar falon ana kiranshi ko waigowa beyi ba,dasauri Aliyu da sagir suka bi bayanshi,Baba Haruna da Baba munniru suma suka mikʼe afusace suka sallami daddy suka fito,dasauri daddy da mukhtar suka bi bayansu ammh ina ko sauraransu basuyi ba,
Afusace daddy ya koma ciki yana nuna mami da yʼar yatsa''Amina saʼarki daya ni ba irin mazajen nan bane masu daga hannu su daki matayensu ba,daʼace ni irinsu ne da ayau kin yabawa aya zakinta,ammh kije ni _*BILYAMINU AHMAD NA SAKEKI SAKI DAYA*_ sakamakon cin mutuncin da kikawa surikaina kuma surukanki,idan kinje gidanku kya musu bayanin hakan....ʼʼ yasa kai ya shige,
Mukhtar dasu Hafsa da suka fito suka shiga nanata kalmar innalillahi suna kuka gami da fadin'' haba Daddy haba Daddy meyasa kaima ka biyewa zugin shaidanʼʼ mami kuwa zubʼewa akasa tayi tana birgima har daddy ya dawo falon ya cillar mata fara takadda yana fadi cike da dacin rai''Amina na gaji da zama dake,ayau hakʼurina ya kʼare ga takaddar sakin nan arubʼuce sannan kuma gana yʼarki wanda mijinta ya bayar abata....ʼʼ ya fada yana sake cilla mata wata farar takaddar,su Hafsa sai kuka suke rusawa har Mukhtar,
Daddy ya shige ciki ya kulle kansa yana kuka,sam Allah be hadashi da mace ta gari ba,haka ma yaʼyansa ukun duk babu na kirkin gara gara Mukhtar yana da hankali sosai kuma baya biye biyen mata,shidai barshi da shaye shaye,
Can mukhtar ya nufi Hafsa ya shigeta da bugu yana fadin''shegiya yʼar iska ai duk kece kika jawo aka saki mahaifiyarmu kuma wallahi tun wuri ki dau damarar bautuwa acikin gidan nan,billahi azimu Hafsa babu tausayi ko rangwame atsakanina dake...ʼʼ kuka yaci kʼarfinsa ya cigaba da bugunta harsai da tayi laushi........
*********
Bayan fitar Aliyu ya samu Gidado yana dukan mota iya karfinsa hadda shuri yana kuka gami da fadin''Yumma why..?ni dama na dade ina zargin dasa hannunki acikin rashin haihuwar yaʼyanki sabida tsanar da kike nuna mana musamman ni tayi yawa ammh shiru kawai nayi don aganina bazaki tabʼa iya aikata abunda nake zarginki akai ba,Yumma meyasa kika hana mana haihuwa...?wani laifin ne mukayi miki da muka cancanki girman hukunci makamancin wannan...?you need to ans my question Asap....
Ya fada yana kokarin bude driverʼs side,Aliyu wanda ya gama jin zancensa shine yayi saurin dakatar dashi yace azuciye''kai Gidado meye haka..?shin kayi hauka ne..?meyasa kake kokarin barin maganganun matar nan suyi tasiri ne acikin zuciyarka..?
Azuciye shima yace''Aliyu ka rabu dani ai gaskia ta fada,itace mutum na uku data fadamun wannan maganar,sauran da suka gayamun ban tabʼa daukar zancen serious ba ammh ayau na dauki na mamin Hafsa don ina ji ajikina mahaifiyata tana da hannu agame da rashin haihuwata da sauran yanʼuwana....ʼʼ
Girgiza kai Aliyu yayi shima din zuciyarsa ta shiga zarginta ammh sai ya daure yace ahankali''plsss Gidado ka binne maganar nan kar kowa ma yaji don ba gaskia bane ni ban yadda ba....ʼʼ kafin yace wani abu sai gasu Baba haruna sun fito rai bace tare da sagir wanda ya koma dakko agogonsa daya manta dashi,babu wanda yace da wani kala har aka isa gida,Jamila sai kiransa take tayi awaya ammh ya kasa dagawa,can ta kira Sagir shine yake fada mata cewar ta kwantar da hankalinta mijinta nanan tafe nan bada jimawa ba,
Sanda aka zayyanewa Tsoho labarin abunda mamin Hafsa ta fada sosai ya fusata ainun don kusan zan iya cewa baʼa tabʼa soya ransa kamar yau ba,sai jeka ka dawo kurum yake tayi ana kallonsa kowa ya zubawa sarautar Allah ido da kuma jiran irin hukuncin dazai yanke,Yumma kuwa sai kuka take ta sharbawa tamkʼar ranta zai fita ji da tayi na ashe mutane zarginta suke akan dasa hannunta agame da rashin haihuwar yaʼyanta,Gidado ma kin bari yayi ya hada idanu da ita,zukatan wasunsu suma din suna zarginta ne,Tsoho ya daga murya ya soma magana cike da zafi''Jibi idan Allah ya kaimu ina son gabaki daya zuriʼar tsoho manya da kanana,na nesa dana kusa kowa ya hallara agidan nan,abuga asanar da kowa cewa akwai gagarumar meeting din gaggawa,zan nunawa matar nan cewa baʼa wulakanta zuriʼar Tsoho sannan kuma azauna lafiya,saina tabbatar dana sa ta jishi ajinin jikinta daga ita har yʼar tata...................ʼʼ
_*kuyi hakuri pls hidindimu sunsha gabana ne kwanan nan,ku sanya mahaifina cikin duʼaʼinku yau yake cika shekaru goma cif da rasuwa*_
_*1 extra free page remaining purchased by Nanarh Ayeesha,insha Allahu daga gobe pages din Nanarh ya kare don haka maza garzaya kiyi register da 200kacal don samun cigaban wannan littafin mai cike da kitimurmura,hajiyata ki sani koda kudinki saida rabonki*_
_ku nuna min kauna da soyayyarku wajen Siyan *KISHIN MATA* Akan Naira 200 kachal👌,ta wannan account Nombar, *0824409678 Hafsat mustapha Access bank,sai ki Turo Shaidan biya ta wannan nombar *07065481260* ko kuma katin waya na MTN,shima sai ki Dauki hoton katin aturo kai tsaye ta wannan Nombar *07065481260* Sai kun zo ina maraba daku masoyana.._
*Karku manta da garabasanmu mai son Siyan Biyu MALIKA-MALIK na Janafty,300 ne kachal👌shima zai iya Turo ta nombar bankin dana bada ko katin waya na MTN ta nombar saman dana bada, ko kuma kai tsaye ku Tuntubemu ta wadannan Nombobin domin karin bayani*...
07065481260..Ko kuma 09069067488
_*#HAFNANCY_LURF💓*_
_*#KISHIN_MATA*_
_*#2020_NOVEL*_
_*#SALO_NA_DABAN*_
_*IWA🖊*_
*🍃KISHIN MATA🍃*
🍃🍃🍃
_mai dauke da salo na daban🤙..!_
*NA*
_*HAFNANCY LURF💕*_
_*[Hafseesee]*_
~masha Allah kamar yadda dai nayi alqawari wannan shine last free page,extra free pages dinda *NANARH AYEESHA* ta siya ya kʼare ayau,don haka mai bukatar ganin yadda rikita rikitar dake cikin wannan littafi zai kaya da kuma ganin salo salon *KISHI* na *MATA* daga bʼangare daban daban both na *KISHIN ILIMIN* dana *JAHILCIN* sai ya biyoni ya biya kudin karatu akan naira 200kacal,ko kati tanan layin 07065481260 ko kuma aturo ta account 0824409678 *HAFSAT MUSTAPHA ACCESS BANK* ,sai aturo da screenshot na transaction ga wannan layin 07065481260,Hafnancy tana maraba da masoyanta na gaskiya👏~
_*💍NANARH AYEESHAʼS LAST PAGE..!😘*_
_*💫BABI NA SHA BAKWAI..💥*_
''''Haba Sahibu ni har yanzu na kasa yadda da cewa kaine ka aikata wannan irin dʼanyen aikin don ko amafarki ban tsammani zaka tabʼa iyawa ba ammh sai gashi azahiri ka shayar da kowa madarar mamaki,haba Gidado meyasa ka biyewa bʼacin rai ne haka har tasa ka tafka babban kuskure...?
Lumshe idanu yayi sai ga ruwan hawaye sun dʼan zubo mishi,dasauri yasa bayan hannu ya share gudun karta kamashi yana kuka sannan yakwantar da kansa asaman tsala tsalan cinyoyinta gami da kamo yatsun hannayenta yana dʼan murzasu yace ahankali''matata wai meyasa kowa ke tunanin na tafka babban kuskure ne..?baku ganin na jefar da kwallon mankwagoro ne na huta da gudʼa..?ke kanki kinsan nida Hafsa bazamu tabʼa zama inuwa gudʼa ba idan har ba canza hali tayi ba kuma ga dukkan alamu ya nuna cewa it will be very hard for her to change sabida tun farko haka ta taso,kamar yadda na fadʼa miki wannan tarbiyar shine tarbiyar mahaifiyarta ta dorata akai..ni yanzu tsorona gudʼa bansan irin hukuncin da Tsoho zai zartar ba yadda yake neman hadʼa meeting din gaggawan nan,kin kuwa san da cewa mahaifiyar Hafsan ta gaya mana life agabanmu cewa tana zargin Yumma akan itace ta hana mana haihuwa nida yanʼuwana...???ʼʼ
Waro white eyes dʼinta tayi waje cike da tsantsar mamaki tace''whattttt...!? ah nufinta Yumma mayya ce kenan..?meya shiga kwakwalwarta ne har yasa tayi wannan bahagon tunanin..?
Ta fada hawaye na shirin zubo mata,ido cikin ido yake kallonta for some seconds kan yace''Ai dalilin dayasa Tsoho ke neman hada meeting dʼin gaggawa kenan don sosai ya fusata ainun da wannan zance,fusata mafi muni kuwa ammh hearthrob gayamun gaskiya kema kin tabʼa zarginta akan hakan ko aʼah..?
Batasan sanda ta ture kansa dake saman cinyoyinta ya ta mikʼe jiki na rawa gami da fashewa da kuka tace''Haba Haba Suleiman wannan wacce irin zancen banzace kakemun haka ne..?idan ma zan zargi wani akan dasa hannunsa agame da rashin haihuwarmu sai in fara tunanin Yumma..?mahaifiyarka..?toh ayau inason ka san cewa ni Jamila koda rana dʼaya ban tabʼa dora zargi akan kowa ba,nayi imani da Allah cewa haihuwar ahannusa take,idan yaso ya bada in kuma yaso yaki badawa,Suleiman plsss karka bawa mutane dama su shiga tsakaninka da mahaifiyarka don na hango yarda da kuma amincewar maganar tasu kwance cikin kwayar idanunka...ʼʼ
Fashe mata da kuka yayi tare da jawota ta fado jikinsa yana fadin''Jamila dagaske ne wallahi zuciyata ta yadda da zancen nasu plsss ki kwabeta akan tayi watsi da batun,ki fahimtar da ita cewa mahaifiyata bazata tabʼa aikata abunda mutane ke zarginta dashi akai ba,matata am so confused...ʼʼ
ya fada yana dada kankameta,hannu tasa tana shafa mishi kai sanin da tayi na cewa abunda yafiso kenan ta masa idan yana cikin damuwa ko kunci,cikin narkar da murya take fadi''plsss mijina dnt be confused sannan kuma karka bawa zuciyarka dama wajen zargin mahaifiyarka akan abunda nake da tabbacin cewa bazata tabʼa iya aikatawa ba,inaso ka yadda cewa samu da kuma rashinta duk daga Allah suke babu wanda ya isa ya bayar ko kuma ya hana face Allah kaji mijina..?ʼʼ
''Jamila bansan mezan iya cewa ba ammh abunda kawai na sani shine matata ta dabance 'yar aljannah,nagode da kike yawan dawo dani kan hanya aduk sanda nake neman kaucewa,i love you so much matata Allah yayi miki abarka,Allah ya azurtamu da yaʼya masu albarka..ʼʼ ya fada hawaye na ziraro mishi,itama din amsa masa tayi da ameen cikin rauni sannan tace''Sahibu muje kadan saka wani abu aciki don nasan koda kaje can baka saka komi abaki ba..ʼʼ cikata yayi yana fadin''Ina kuwa na saka bayan tashin hankalin dayake ta jirana..?ke hearthrob wallahi tunda nayi wayau ban tabʼa shiga tashin hankali irin wanda na shiga ba ayau,abun zai baki mamaki idan nace miki ayau Yumma ta karbe belt ahannuna ta zaneni don kawai ina hukunta su Ramlah....ʼʼ
Gwalalo eyes tayi tana dada gyara zama tace with amazement''whattt...?sahibu wasa kake dai...u mean Yumma ta dakeka akan ka hukuntasu Ramlah..?
''Karin abun takaicin ma wai agaban idanunsu...ʼʼya fada akufule,hannu tasa tana kokarin danne dariyar dake neman kufce mata ammh ta makaro don yakamata,yace''Au dariya kikemun ko..?
''Yumma ta burgeni wallahi Allah dai ya biyata...ʼʼ ta mikʼe da gudu tana tikar dariya shima din mikʼewa yayi yabi bayanta don kamota yana mai dariyar karfin hali ammh akasan zuciyarsa shi kadai kurum yasan abunda yakeji.
***
Duk da tashin hankalin da ake ciki acikin zuriʼar tsoho hakan be hana Azeema takurawa Kasim kan su hadu ba kamar yadda dai suka tsara ajiyan,gashi kuma gobe ne ake saka ran dawowar mijinta mustapha,ah 5-star hotel Kasim ya kama masu daki kuma ya rigata isa yana kwance saman lallausar bed yana hutawarsa,ciro waya yayi ya aika mata da sunan hotel din da kuma room number,
Tsaye take gaban madubi daga ita sai three quarter na mata,ta aza wata ficiciyar riga akanta sannan ta dakko doguwar hijabinta dake ja har kasa ruwan kwai ta zura bayan ta sanya bakar safarta,akarshe ta dakko nikabi ta sanya wanda ta siyo akasuwa sabida fitar yau da zatayi zuwa hotel,batasan kowa yaga fuskarta sai kwayar idanu,
kwayar idanun ma daʼace akwai yadda zatayi don karʼa gansu ai da tuni tayi hakan,agurguje ta fito sabida kiran da Kasim keta jero mata akai akai don ya gaji da jira,Zuby na ganinta ta mikʼe cike da mamaki tana fadin''Ya ilahi...! Anti Zeema yau kece acikin doguwar hijabi hadda nikabi da safa...?gashi yau dai ba asabar ba balle ince walimar saukar alqurʼani zaki ammh kodai an gayyaceki yin nasiha ne awajen walimar aure...?ʼʼ
Afusace tace''Malama meyasa kike tambaya banson sa ido fa Zubaida,ina ruwanki da shigata...?
'Yo anti naga sabon abu sai inki magana..?wallahi dole inyi tambaya don ban tabʼa ganin kinsa ko hijabi bane balle akai ga batun nikab,duk da cewa mijinki uztas ne ammh akullum cikin mayafi kike kuma kinsan bayaso ammh kike yadda kika ga dama...ʼʼ
Saurin taran numfashinta tayi''Don ubanki kika sani kona canza raʼayi ne..?kinga Zubaida tun wuri ki kama kanki banson sa idon banza da wofi,idan saka mun ido zaki cigaba dayi tofa zan hanaki zuwa gidana nadai gaya miki,ki kula da gida saina dawo...ʼʼTa fice rai bʼace ayayin da Zubyn ta bita da kallon mamaki tana fadin''Allah ya kyauta...ʼʼ
Ko motarta bata dauka ba taje ta shiga ta haya,drop ta dauka wanda har gaban hotel din ya sauketa sannan ta shige ciki kai tsaye bayan ta biyashi,gabanta sai dukan chalude kurum yake tayi,sam bata wani sake ba tana tsoron kar wani ya ganta har kuma ya shaidata,ah reception tasa wani maʼaikaci ya mata jagora zuwa dakin bayan ta musu bayanin room number din da take nema,yana nuna mata ya koma ita kuma kai tsaye ta tura kofar ta shige don dama ya fada mata cewa da zarar tazo ta shigo kawai kofar abudʼe zai basshi,shi kansa he was suprised and shocked ganinta acikin doguwar hijab da nikab,be gama shanye mamakinsa ba saida yaga ta kwabe hijabin bayan ta cire nikabin,anan ne yake ganin irin shigar da tayi mishi,saurin runste idanu yayi tare da kawar da kansa gefe yana furta''Ya salam...! Meye haka anti Azeema...?ʼʼ
Fadawa tayi jikinsa tasa hannu tana shafo fuskarsa take fadi''Kaya man my kani..?koban hadu bane..?ʼʼ dan siririn tsoki yaja ya shiga kokarin dagata daga jikinsa ammh saita hana,da azama ta cafko bakinsa ta shiga aika masa da sakonni,dasauri ya fuzge yana sauke ajiyar zuciya yace awahale''dakata tukun..!fara settling hotel bill din dana kashe kafin mu cigaba...ʼʼ
''Nawa ka kashe...?
Tayi tambaya tana kokarin cire masa farar shirt dʼinsa,yace''15k ne hade da kudin mota dana kashe...ʼʼ
Bata ci musu ba ta jawo jakarta