Showing 54001 words to 57000 words out of 102125 words
Chapter 19 - KISHIN MATA Book Complete 1-End by Hafnancy Lurv.docx
hakan ya datse call yana fidda huci,dogon tsaki yaja yace"wani godiya zan maka da auramun ƴar cikina dakayi…?Ni Tsohon nan wallahi da'ace ana roƙarwa mutum mutuwa ne da tuni na maka shi ka tafi kabarni kozan samun sukunin jindadin rayuwata,haba sai kace ni kadai ne jiƙanka…?" ya ida magana tare dasa hannu yana dauke guntun hawayen daya zubo masa,fitowarsa wanka kenan da towel daure aƙugunsa shine tsohon ya ƙira,ya nufi wadrope don neman jallabiya ya saka,ah part ɗin Jamila yake wacce ita kuma tana can tana sallamar mutanen da suka rako amarya,Hafsa kuma tana part ɗinta tana waya da maminta,tana bata labari tana kuka ayayin da uwar keta aikin rarrashinta da kuma kisa mata salo salon makirci,bayan wucewar Jama"a Jamila ta koma part ɗin Baddo ta sameta zaune har yanzu ah inda suka barta kan wani two seater,har yanzu kukan take,idanunta sun shisshige tsabar kukan data ci,sai Jamila duk taji ta bata tausayi,ahankali ta karisa gareta tare da zama agefenta ta kamo yatsun hannayenta da suka sha zanen flower,cikin kwantar da murya tace"Haba Mubeenah meyasa kike haka ne wai sai kace wata ƴar ƙauye wacce bata waye ba…?inason ki gayamun ko menene makusa atattare da Gidado every gal's crush i always think of...kuma nasan kina tsoronsa Mubeenah ammh...." dasauri ta katseta cikin muryar kuka tace"Anti wannan ba shine damuwata ba...damuwata anan shine da aka auramun mijinki,shiyasa na kasa bari mu haɗa idanu dake tun sanda aka daura auran don na rasa ko da wani idon ne zan kalleki dashi sabida tabbas naci amanarki anti Jamila,taya za"ayi ace kina amsa sunan matar DCP Suleiman Gidado sannan ace nima ina amsa wannan sunan....?and what about my education yanzu duk ginin da yabbana yamun ya rushe kenan…? "
saurin tallafo habarta Jamila tayi tana kokarin danne kishinta tace tana murmushi"Mubeenah dago kanki ki kalleni don wannan ba wani abu bane awajena don kin auri mijinah,sannan kuma ginin da yabba ya miki ko kadan bazai taɓa rushewa ba..." runtse idanu tayi tare da girgiza kanta tana fadin"No Antina kiyi haƙuri i can't kice Hamma ya sakeni kawai......." bata karashe ba taji saukar mari saman kuncinta wanda yasa ta kasa tantance ko aduniya take ko lahira,Gidado ne ya shigo suna firan ammh basu ankara da shigowar tasa ba sai jin saukar mari Baddon tayi,azuciye yake magana"Idan na sake jin kalmar saki ya fito daga bakinki sai kinyi nadamar sanina arayuwarki kuma maza ki tashi kije kiyi wanka kici abinci if not ranki zaiyi mugun ɓacewa…" atsorace take kallonsa tana kuka tace"kayi haƙuri bazan sake ba sannan ni aƙoshe nake..."ta fada tana matsar ƙwalla,tsawa ya doka mata tare da nuna mata hanyar dakinta yace"Zaki tashi kije kiyi wanka ki fito kisa abu aciki ko kuwa sai jikinki ya gaya miki gakiya tukun…?
da gudu ta miƙe ta nufi direction ɗin daya nuna mata tana cizgar kuka,ta tattara kayanta dake jaa akasa gudun karta fadi,Jamila ta dubeshi ranta abace tana kokarin magana ya katseta ta hanyar datse lips ɗinsa"shhhhhh! dont dare utter a word,kema tashi ki fita kuma kar wanda ya sake bata haƙuri in ba haka ba ran mutum zaifi nawa ɓacewa…" Sum sum Jamila ta tashi ta fita tana masa addu"ar shiriya,Jefar da Ledar kazar daya shigo dashi yayi asaman centre table sannan ya nufi dakin da Baddon ta shige,shigarsa kenan ya hangota gaban wadrope ta tuɓe harta daura towel wanda ko gwiwa bai rufe mata ba,Jikinta ya dauki rawa sosai tare dajin wani irin kunya ya lulluɓeta,shi kuwa ko dar beji ba aransa ya nufeta tamƙar wani mayunwacin zaki,dasauri takai hannu zata dauki gown ɗinda ta cire da nufin ta mayar ah jiki,ganin hakan yasa yayi taku ɗaya ya fuzge kayan ya jefar akasa,atsorace ta dubesa sabbin hawaye na ziraro mata tace da rawar murya"amm...ammm..wankan...zanje...inyi....fa" ko sauraronta baiyi ba yacigaba da kusantar inda take ita kuma tana ɗan ja da baya,juyawa tayi taga kiris ya rage ta isa ga bango sai kawai ta shammacesa ta kwasa aguje ta giftashi,da azama ya cafko towel ɗin jikinta ya warwaroshi sai gata ta rage daga ita sai pink pant,bula bulan boobs ɗinta kuma suka bayyana,kara ta sanya gami da sanya hannu tana kare ƙirjinta,murmushin mugunta ya sakar mata kan yace"ba tserewa zakiyi ba...?toh fita ahakan mu gani man..." kuka ta rushe masa dashi mai daga hankali tace"Don girman Allah Hamma kayi haƙuri ka bani abunda zai rufemun tsiraici na…" ta fada tana mai runtse idanu hawaye na cigaba da bulbulo mata saman kunci yana diga akasa ammh gogan ko gezau bai ji ba yace"ki rufe tsiraici..?karki manta fa ance wai kefa matata ce don haka tsayawa ma agabana ahakan ba wani abu bane illa ladan da zaki samu...."
Dasauri ta katseshi cikin kuka tace"Hamma...." shima ɗin saurin taran numfashinta yayi yana fadin"keep shut...! daga yau sai yau karki sake ƙirana da Hamma donni ɗin ba yayanki bane haka kuma ban daukeki amatsayin mata ba sai ma ƴa,from now on Daddy zaki koma kirana donna isa mahaifanki is dat taken....?" dasauri ta daga masa kai har zuwa wannan lokacin idanunta arufe suke tace"Naji Daddyna plssss ka bani kayan in saka..." amaimakon ya bata sai ya nufeta cikin sanda tare da fuzgota ya wurgata saman gado,dasauri ta buɗe idanuwan tana kallonsa,ammh kafin tayi magana yakai mata shaƙa ah wuya yana fadi cike da zafin rai"Mubeenah yau gani gake kuma mai rabani dake anan sai Allah,dama kince in addana kalamaina har sai mun hadu gaba da gabanta,toh yau gani agabanki,i dnt want to die of constipation so can you help me...?kuma kece mutum ta farko datasa mahaifiyata dizgani agaban idon mutum fiye da ɗaya,ta wulaƙantani agaban idon kannaina…"
kakari ta soma yi tana kokarin kwatar kanta ammh inaa karfinta da nashi ko kusa ba ɗaya bane,ganin hakan yasa ta shiga rokonsa tana magana daƙyar"Hamma...don..girman...Allah...ka..."
"Daddy zaki ce ko kin manta ne...?" ya fada da jajayen ido...runtse idanu tayi tana jin yadda zuciyarta ke harbawa don tsananin tsoronshi tace"Daddyna am sorry plsss forgive me bazan sake yi maka rashin kunya ba i promised…" sai kuma yaji duk ta bashi tausayi,dasauri ya cikata yana aika mata da wani mugun kallo ganin tana kare ƙirjinta yace"mai kike karewa bayan ƴan iskan waje sun gama lakudawa da kuma tsotsewa…?" Ranƙwafowa yayi gareta tare da lowing voice ɗinsa yace"ki sani babu abunda zakimun tinƙaho da kuma yanga dashi donni bana amfani da abu second hand…" kafin takai ga magana sai ga Hafsa ta faɗo dakin babu ko sallama don ta kasa haƙuri ya zama dole ta gaya mishi magana son ranta ko hankalinta zai kwanta,ganin Baddo acikin wannan yanayin yasa hankalinta dagawa ssai,duk suka zuba mata idanu suna kallo,ran Gidado yayi mugun ɓacewa ita kuwa Baddon ta shiga kiciniyar neman abunda zata ƙare jikinta dashi,bata ankara ba kawai taji Gidado ya sake fuzgota ya jefar asaman gadon sannan ya haye samanta tare dakai bakinsa ya dora akan nipple ɗinta daya yana tsotsa cike da kwarewa yana gurnani idanuwansa ƙyam akan Hafsa don da gayya yayi hakan,yayi ne don ya kunsa mata baƙin ciki kuma yaci nasara don rushewa tayi da kuka tare da zuwa ta rarumo kujerar dake gaban dressing mirror ta nufesu gadan gadan,ita kuwa Baddon fashe masa da kuka tayi ta shiga musu musun son ta kwaci kanta ammh inaa ya saukar mata da duk ƙarfinsa,sai fadi take tana dada nanatawa"Daddyna plsss kabari karka manta fa ni ɗin kamar ƴar cikinka nake........."
***
Har Andrew ya dauki waya zai latso Hafsa sai kuma ya fasa yace"This is not the ryt time..bari nadan ara mata lokaci,ammh banso ta koma gidan nan ba...." ya fada tare da bugan kasa,
Mustapha yasamu ƙira daga mai girma gwamnan jihar kaduna ah inda yake ce masa ya shirya gobe goben nan zasuyi tafiya zuwa India domin check up,murna awajen Azeema ba"a magana tamƙar ta zuba ruwa akasa tasha don murna,tana son sake kadaicewa da Kasim cuz she so desperate to have a baby...........
~wai meke damun Hafsa ne...?Fans da alamun fa sauran igiyar zaiyi damagy😄~
_*HAFFY MOUSTAFA🌷...*_
KU DUBI GIRMAN ALLAH KU RIKEMUN AMANA KARKU FITARMUN DA LITTAFI👏*_
_LITATTAFAN NAN NA SIYARWA NE DON HAKA KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI_
_*KISHIN MATA...!*_
_Na marubuciya Hafnancy..._
_akan naira 200kacal👌_
_*MALIKA-MALIK...!*_
_Na marubuciya Janafty..._
_shima akan naira 200kacal_
_Idan kuma duka biyun kikeso toh kin samu garabasa zaki biya 300 ta hanyar turo katin mtn ta layin nan 07065481260 ko transfer ta acct 0824409678 ~*HAFSAT MUSTAPHA*~ ~*ACCESS BANK*~ saiki aiko da screenshot na transaction_
_*💫BABI NA ASHIRIN DA BIYU..💥*_
.........wani irin miƙewa yayi ya nufeta tun kan ta ƙaraso garesu ya warce kujerar ya jefar akasa sannan ya daga hannu ya kifa mata wawan marin daya sata duƙawa har ƙasa don azaba,ta fashe da wani wahalalliyar kuka tare dasaurin kai hannu ta dafe wajen jin yadda yake mata mugun zogi,cikin muryar kuka take fadin"Suleiman ni ka mara...?meh na maka..?" azuciye yake nunata da ƴar yatsa yana fadin"ohh! baki masan abunda kike shirin aikatawa bako..?Hafsa wai ke yaushe zaki taɓa yin hankali ne arayuwarki eh tambayarki nake...?tunda nake arayuwata duk iya shegena ban taɓa daga hannu na dorashi akan matar aure ba,iyakaci in tsaya akan kannena ammh gashi ke kin kaini bango..." kallon Baddo yayi wacce ta kwashi towel ta dora tana shessheƙa sai yaji duk ta bashi tausayi,yasan zatace aranta shine ni ka mareni dazun..?shin ni ɗinma ba matar auran bace...?
Hakan yasa ya maida kallonsa kan Hafsa dake rera kuka yace yana nuna Baddon"Dazu i slapped her bcuz she's still my sister kuma idan ta sake aikata ba daidai ba zan hukuntata ne don ba mata kadai na dauketa ba har yanzu ƴar'uwa take awajena ammh ke bani da wannan hurumin na taɓa lafiyar jikinki shiyasa kikemun abunda kika ga dama ko...?" girgiza kai yayi yana fadin"Dont worry zan sake daukar wani matakin......." Jin abunda ya fada yasa Hafsa saurin kallonsa tace tana mai fashewa da kuka"Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya ɗaya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran ƙarfi da yaji…" afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun bakin ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin ƴar"uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwana da sanin cewa mijinta yana ciki...?har uwar daka fa kika biyomu Hafsa...?kuma har kike neman illatamu...."
Haɗiye miyan takaici yayi yana cikin yadda zuciyarsa ke masa radaɗi,itama ɗin afusace ta miƙe tana fadin"so kake in ƙyaleku kuci amanata don bani da wayau…?23days after our wedding Suleiman shine zakayo man kishiya sannan kace in tsaya ina kallonka kana aikata abunda kaga dama da wannan kucakar yarinyar bayan ni anawa daran farkon ma ko hannuna baka taɓa ba……shin baka ma ji kunya ba kana neman haɗa shimfiɗa da ƴar cikinka…?"
sauran taran numfashinta yayi yace azuciye"menene abun kunya aciki ina ce dai matata ce wacce dubban jama"u suka shaida daurin auranmu...?fine yanzu na gano dalilin shigowarki har cikin ɗaka,so kike kiga yadda zan raya sunnar ma"aiki da matata,shikenan Hafsa yau zan baki mamaki,zan nuna miki cewa bake kadai ce kika iya fitsara da rashin kunya ba akwai shugabanki anan,zan kwanta da matata,agaban idonki zamu raya sunnar ma"aiki,zamu kwashi dumbin lada ayayin dake kuma zaki kwashi tarin zunubi da tsinuwar ubangiji adalilin tsaya kallon tsiraicin wasu wanda ya haramta agaremu mu musulmai..." fashe masa da kuka tayi tana fadin"Gidado you are juz kidding...nasan bazaka iya ba..." murmushi yaƙe ya sakar mata tare da dage mata gira ɗaya yace"Really…?Hafsa you ar taking me for granted kin manta ko wanene _*DCP S.A.G*_ kenan wanda idan ya fadi abu tofa baya fail sai ya aikata,watch and see..."
Da hanzari ya nufi kofa ya murza key tare da cire makullin ya wurgashi saman bed sannan ya daga murya yadda Baddo zata jishi don tunda suka soma rikicinsu ta shige bandaki tana wanka,kuma duk tana jinsu sai kuka take rerawa sannu ahankali,bata gama tsinkewa da lamarin ba saida taji Gidado na fadawa Hafsa cewa agaban idonta zai kwanta da ita,waro eyes tayi waje tare dasa hannu ta toshe bakinta don tare kukan dake neman kufce mata,cikin daga murya yace"Baby were ar you...?ki fito ki bani haƙƙina i seriously nid you…" shiru tayi masa tana matsar ƙwalla,gabanta ya tsananta faduwa,dama ta gama watsa ruwan sai ta jawo towel ta daura tasa hannu tana gyara gaban gashin kanta dayasha ruwa,
"Mubeenah nasan kina jina pls come out.." ya fada yana tunkaran bathroom ɗin,arikice ta nufi ƙofar zata murza key ammh inaa ta makaro sai gashi ya faɗo bandakin,kallonta ya tsaya yi ganin yadda jikinta ya dauki rawa sosai ga kuma ruwan hawayen dake ta bulbulo mata non-stop,cikin rawar murya tace"Daddy plss dont do diz to me..." bai bari ta karashe roƙonta ba ya fuzgota tare da kinkimarta kamar wata baby ya fice da ita,idanun Hafsa akansu tana mai son ganin ikon Allah,girgiza kai Gidado yayi yace aransa"lallai ayau zan bawa yarinyar nan mamaki,zata sakani aikata abunda ban shirya ba ammh no backing off saina nuna mata cewa shege sai shegiya...."
Direta yayi atsakiyar bed tana cizgar kuka tamƙar ranta zai fita,sai roƙonsa takeyi ammh ina yayi nisa baya jin kira sai ma kokarin tuɓe jallabiyarsa yake,bayan ya cire sai ya rage daga shi sai boxers,afusace ya sauka daga gadon ya nufi Hafsa wacce ta kafesu da idanu ranta na mugun suya,fuzgota yayi da karfinsa ya kaita gaban bed ya zaunar da ita akan wani kujera sannan yace"zauna anan kiji dadin kallon dakyau,yau zaki kalli life blue film na ma"aurata..." ya fada tare da sakar mata wani naughty smile,ita kuwa fashe masa da kuka tayi tana mai jero masa Allah ya isa,bai tankata ba yakoma ga Baddo wacce tayi ruf da ciki tana cizgar kuka,mirginota yayi gabansa ya dora haɓarsa saman ƙirjinta ammh bai kwance towel ɗin ba don ko bakomi she deserve a self respect agaban Hafsa,trying to act dramatic yace cikin salon soyayyarsa"Haba babyna why crying...?shin baki ƙaunar dadyn naki ne…?kiyi hakuri ki bani haƙƙina kinji pls am horny of you…" yasa halshe yana lasar hawayenta,can ya gangaro wuyarta ya shiga lasa,tuni Baddo taji wani irin sabon al"amarin da bata taɓa experiencing ba,jikinta ya dauki rawa sosai don ko shi kansa ta bashi tsoro da mamaki ammh bai damu ba yakai bakinsa kunnenta yana mata raɗa"Ke!! ki natsu ki bani haɗin kai babu abunda zan miki kawai so nake na ƙunsa mata baƙin ciki,bayan haka da wallahi ko kallo baki isheni ba don in zaki tuna na gaya miki ni Suleiman bana amfani da abu second hand....."
haƙiƙa wannan magana ta daki Baddo,sai kawai ta saka masa kuka tare dasa duk ƙarfinta tana kokarin tureshi daga jikinta ammh ta kasa don ko motsawa beyi ba,hakan yasa tayi ladab ta shiga magana cikin murya mai bayyana zallar tausayi"Haba dady...!!Haba daddyna ka tuna fa ni ɗin ƴar cikinka ne kamar yadda kake ta fada,toh abunda nakeso in sani shine wai shin dama uba yana iya haɗa shimfiɗa da ƴarsa ne...?" Shiru yayi mata ya kasa magana hakan ya bata damar cigabawa"Hamma koka yarda ko karka yadda ni Mubeenah matarka ce kuma babu abunda zai iya canza hakan saidai in sakina kayi,so plsss na haɗaka da girman Allah karka tara dani agaban matarka,wannan ba koyarwar manzonmu bane tarawa da iyalinka agaban idon wani…"
Saurin taran numfashinta yayi yace"kin manta ance mijinki ko yana saman raƙumi ne yayi ƙiranki toh ya zama dole ki amsa ƙiran nasa if not fushi da kuma tsinuwar Allah zai hau kanki…?Sannan kuma aganina ai ita taso ayi abun agabanta so i dont care ni kawai ki bani haɗin kai…" ya faɗa yana kokarin haɗe bakinsu waje guda,saurin kawar dakai gefe tayi tana fadi"Hamma plssss my self respect matters alot,muna bukatar sirri so dnt do diz to me don girman Allah..." ta ida magana tare da sake fashewa da kuka,sosai yaji mugun tausayinta ya lulluɓe masa zuciya,gaskiya ba karamin haƙƙin yarinyar nan yake kwasa ba don bazai iya kirka iya adadin daya sakata kuka adalilinsa ba,da azama ya miƙe yadauki key yaje ya buɗe kofar sannan ya waiga ga Hafsa wacce take rera kukan baƙin ciki ya doka mata tsawa cikin tsananin ɓacin rai yace"Now Get ur assbutt out of this room kafin nadau matakin da bazai mana daɗi ba dukah…"
Azuciye ta miƙe tana fadin"Dama ai ka saba daukawa don haka ba abun mamaki bane,kazo ka karashe abunda ka soma agaban idona who cares..?to hell with you both and…"
"will you kip shut...yana magana kina magana who is the man then...?ni ban taɓa ganin mahaukaciyar mace mai haukan kishi kamarki ba wallahi,kisani wallahi bawai kunyarki nake ji dahar yasa nakasa barin mijina ya tara dani agabanki ba,a"ah my self respect matters and my marriage intimacy have to be secret,bazan so kishiya ta kwashi salon kwanciyana taje tana gwadawa ba,so in kina jin ke ɗin wata shegiyarce toh kisani mai maganinki ta iso,now bounce out ur assbutt out of my apartment and never you come in again,idan kinason ganina zamu dunga haɗewa ah can main parlor…" Baddo ta ida magana tare dasa hannu ta buɗe ƙofar daƙyau har tana taka Gidado bata sani ba,ba Hafsa ba hatta shi kansa mamaki ne yakusan kashesu duka akan Baddo,lallai idan kaga mutum kawai ka barshi anan,ya tabbata karamar ƙwaron nan da ake rainawa itace zatayi maganin Hafsa agidan,da alamun bazata taɓa barinta takwana ba,
Cike da tsantsar mamaki Hafsa ke nunata da ƴar yatsa tana fadin"you…?ni kika zaga...?ashe watarana ma har dukana kina iyayi tunda har kika fara da zagina tun ba"a kwan ba....aiko da ranar naci kutumar ubanki...."
saurin katseta tayi"you see ta inda kike samun matsala da mijinki kenan,you really lack attitude and manners of talking,kizo nan ni zan koya miki yadda ake zama da mutane...." tsawa Gidado ya doka mata yana mai dafe kan dake barazanar sara masa yace"Enough mubeenah....banason wannan tsiwan koma ciki kije ki saka kaya kizo muje kici abinci dare najaaa..." bata ci masa musu ba ta nufi wadrope tana shaking ɗin jikinta idanunta ƙyam akan Hafsa tana mai aika mata da kallon tsana,
"Agabanka take zagina ammh ka kasa daukar mataki akai...?" Hafsa ta fada hawaye na ziraro