Showing 63001 words to 66000 words out of 102125 words

Chapter 22 - KISHIN MATA Book Complete 1-End by Hafnancy Lurv.docx

02 Jun 2025

1834

ba...

bayan sun keɓe mustapha shiga yi masa bayanin irin tashin hankalin da suka shiga ayau da Azeemar,yana bayanin yana kuka,Gidado ya rungumeshi yana bubbuga bayanshi sai sakin murmushin yaƙe kawai yake yana kokarin danne nashi damuwar yace"haba dan"uwa meye hakane kake yi wai sai kace wanda bai karanta ba..?karka manta fa ka fini sanin addini,kaine kake yawan bani magana kan mucigaba dakai kukanmu ga ubangiji ammh meyasa ayau kai kake neman karaya...?"

Cikin rawar murya mustapha yace"Dan"uwa ka gafarceni wallahi Azeema ce ta dagan hankali sosai yau,kuma ina tsoron kar rashin haihuwar nan yasa ta shiga cikin wani hali..." ajiyar zuciya Gidado ya saukar yana wani guntun tunani,can ya furzar da iska yace"I dnt think so ammh dai mu cigaba da binsu da du"a"i dukah....Allah ya zaɓa mana abunda zaifi alheri duka arayuwarmu…"

Mustapha ya amsa da ameen sannan ya miƙe still fuskarsa dai ba"a sake ba,suka sha hannu tare da kaiwa juna ɗan bugu kafada da kafada,basu wani jima ba suka wuce gida don ta samu ta kwanta ta huta don tasha magugunan zazzaɓin da aka haɗota dasu daga asibitin wanda suka je akarshe agidansu Gidadon…………

   Ƙwanan Jamila ya ƙare harma ayau ne yake kwanan ƙarshe awajen Hafsa,kenan washegari ne kwana zai zagayo kan Baddo,ai kuwa ya cika alkawari dayace zata ga saƙon shawarar daya yanke ana gobe kwananta,fitowarta wanka kenan ta tsaya gaban mirror tana tsane gashin kanta wanda ta wanke da wani karamin towel,ta cikin madubin ne ta hango wata farar takadda asaman pink and greenish bedshit ɗinta,dakatawa tayi daga tsanen kan sannan ta nufi gadon da sauri tasa hannu ta dauki takaddar cike da tsantsar mamakin wanda ya kawoshi har ya ajjeshi anan,warwarewa tayi idanunta suka sauka akan short note ɗin dake rubuce kamar haka……………………✍

_*HAFFY MOUSTAFA🌷*_

_*KU DUBI GIRMAN ALLAH KU RIKEMUN AMANA KARKU FITARMUN DA LITTAFI👏*_

_LITATTAFIN NAN NA SIYARWA NE DON HAKA KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI_

   

_*KISHIN MATA…!*_

     _Na marubuciya Hafnancy…_

         _akan naira 200kacal👌_

_ta hanyar turo katin mtn ta layin nan 07065481260 ko transfer ta acct 0824409678 ~*HAFSAT MUSTAPHA*~ ~*ACCESS BANK*~ saiki aiko da screenshot na transaction_

_*💫BABI NA ASHIRIN DA BIYAR…💥*_

_*NOT EDITED ❌SORRY PLS👏*_

…………Saƙon kamar haka:- _"Salam alayki,nayi nazarin bukatarki kuma ta karbu don haka ki shirya tarbata amatsayin wanda ke amsa sunan mijinki adaren gobe, massalam"_ waro idanuwa tayi cike da tsantsar mamaki da al"ajabi don ita tama manta wai sun ajje magana haka,arikice take fadin"A"ah daddy don girman Allah kar muyi haka dakai wallahi ni bada gaske nake ba,nasan koda wasa bazaka taɓa haɗa shimfiɗa da ƴar cikinka ba shiyasa kawai na faɗi hakan ko za"a dace ka yadda dani,don in ƙarya nake zaka gano gaskiyar zance tunda hakanan dai ni ba wawiya bace da har zance ka kwanta dani idan nasan ƙarya nake maka,ka fahimceni wallahi am not begging for sex……Hamma ni ba 'ƴar iska bace kamar yadda kake tunani ba...." ta saka kuka mai daga hankali tare da zuɓewa saman gado tana birgima,haka dai ta cigaba da haukanta ita daya adakin,babu wanda yasan wainar da take toyawa,idanuwanta sun ɗan kumbura sabida kukan dataci wanda har yasa Jamila tambayarta abunda ke damunta don kallo ɗaya zaka mata ka karanto damuwar dake kwance saman fuskarta,bata bari sun haɗa idanu ba tace mata bakomi,Jamilar dai bata matsa mata da tambayoyi ba don ba"ayi ciki don abinci kadai ba,anyi shine hadda riƙe sirri,janta zuwa dakinta tayi ta haɗata da kayan karin ni"ima don kusan kullum saita bata haɗin nan taci sannan kuma tasha har abun ma ya soma isarta,gashi batasan ko don menene take bata ba,sai dai kuma bata ci mata musu,takan yi mata yadda takeso ɗin don bata ƙaunar ganin ɓacin ranta,Hadin Kaza da yan Shilla mata da miji ne,wanda aka dafashi yayi lugub,mai Hadin mgani,sai kuma kayan Fruit wanda aka makarɗe su waje daya,sai aka juye madara peak guda goma,sai gumbar mata ƴar sokoto wacce zata sha da Nono kindirmo,bata barta haka ba sai da ta haɗa mata da Ferfesun kayan ciki mai Romo Romo,kuma ta tasata a gaba sai data shanye duka tana zumbura baki…..

Murmushi Jamila ta saki wanda ya bayyana fararen haƙoranta kan tace"Wannan abun da nake miki its for ur own gud kid sis,watarana keda kanki ma zaki zama CEO na wannan harkar...." ta ida magana tare da kashe mata ido ɗaya,narai narai tayi da idanuwa tace ashagwaɓe"Antina wai menene kike dura mun ne haka kullum..?meye amfaninsa don wallahi aduk sanda nasha saina ji yanayin jikina ya canza..." saurin taran numfashinta tayi ta hanyar dafa kafadarta tace"kikan tsinci kanki cikin mugun feelings wasu lokutan...?" Cikin rashin fahimta tace"Ban fahimceki ba...feelings kamar ya kenan..?"

matsawa kusa da ita tayi ta shiga yi mata raɗa akunne tana gaya mata amfanin kayan haɗin da take sha,gwalalo idanu waje tayi tana fadin"haba dai Antina ya zakimun hakan bayan mijin ma ko kallo ban isheshi ba...?kallon ƴa fa yakemun…har yanzu bai ƙarbeni amatsayin mata ba plsss antina stop it kar abun yayimun yawa ajiki kinga niche ke cutuwa,don Allah karki jefani cikin wani hali don wallahi bazan iya kwanciya da mijinki ba,infact am even too small for dat ..." ta barke da kuka,cike da takaici Jamila tace"excuse me mijina kuma mijinki...kinga Mubeenah ina ganin nayi iya kokarin dazan iya miki ta hanyar nuna miki tips ta yadda zaki samu mijinki atafin hannunki ammh it seems u ar not ready for diz marriage,shikenan ki cigaba da kallon ruwa ƙwaɗo yayi miki kafa,daga yau nawa dake ya ƙare idanu kawai zan zuba miki inga iya gudun ruwanki…"tana gama jawabinta ta tashi ta barta zaune anan tana cizgar kuka,yinin ranar zirr bata samu wani fuskan kirki awajen Jamila ba hakanan kuma hatta kwanta bacci bata haɗa ido da gogan ba don ya dawo late ne,sanda ya dawo kuma ya cimma harta kwanta bacci yayi awon gaba da ita……

washegari Baddo ta amshi girki,ta wayi gari ne da rashin walwalar fuska da yawan jin faduwar gaba,ga wani mugun tsoro daya lulluɓe zuciyarta,tun kafin ta tashi yafice kuma da gangan yake hana musu ganin juna,sai ya wani ce aiki ne ya tasashi gaba acikin kwanakin nan,yau ɗinma har dare bata ga dawowarsa ba,ta dubi lafiyayyen girkin data kashe jiki ta mishi ammh yanzu duk ya tashi abanza kenan,sosai ta shiga damuwa da rashin sakashi ah ido harna tsawon kwana ɗaya da yini guda,hannu tasa tana share hawayen daya ɗan zubo mata tace ahankali"Daddy i rilli missed you alot..." tana cikin wannan halin ne Jamila ta fito cikin shigarta ta kayan bacci ta dubeta tace"kibar damuwa dama ya saba hakan wasu lokutan,kaga ayyuka sun tasashi agaba,ki kwashi kulolin kikai part ɗinki tunda dama wajenki yake da kwana,na tabbata in ya dawo zaici..." tana gama fadar hakan ta juya takoma ciki kuma har zuwa wannan lokacin bata sakko daga dokin fushin data hau akanta ba,hakan ne ya dada haifar da rashin walwalar ita Baddon....tashiwa tayi ta kwashi kulolin tayi part ɗinta,hakanan kawai ta tsinci kanta da barkewa da kuka,ta rasa dalilin dayasa ta wani damu akanshi,afalonta ta dire kulolin akan centre table sannan ta zuɓe akan wani three seater tana kuka kasa kasa,shigarta da kamar minti goma sai gashinan ya shigo duk agajiye liƙis,bai gan kowa afalon ba hakan yasa kai tsaye ya nufi part ɗin Jamila,tana ganinsa ta miƙe tana ƙare masa wani kallo tun daga ƙasa zuwa sama kan tace"Sahibu ina ka tsaya...?don ah iya sanina baka taɓa kai goman dare awaje komin yawan ayyukan da suka sha gabanka kuwa,in tayi wuta kakai takwas da rabi ammh daga jiya zuwa yau ka canza ko meyasa...?"

Ajiyar zuciya ya sauke kan yace"Tunda dai gashi na dawo ai shikenan...ki bani ruwa insha banson hayaniya don kaina barazanar fashewa yake neman yi.." ya fada tare da kama kan dake mugun masa ciwo,dasauri tace"ka sani ko kayanka ma bazaka ajje anan ɗakin ba balle kasa wani abu abaki don ba"anan kake da kwana ba,don haka ka wuce kawai inda ya dace zaka samu duk wani abunda kakeso acan ɗin…" ta ida magana tare da nuna masa hanyar ƙofa,ɗan siririn tsoki yaja sannan ya juya ya nufi ƙofar cike da haushin fitina irinna Jamila,har yakusa fita ya sake jin saukar amon maganarta"Duk kasa yarinya shiga cikin damuwa sabida rashin kulawarka akanta,rabon data haɗa ido dake tun jiya,baka damu kasan halin da take ciki ba,damuwarta da kuma abunda takeso duk baka sani ba,kanka kawai ka sani,wallahi Suleiman kana shiga haƙƙin yarinyar nan ba kadan ba,yanzu ba fata ake ba if you die at diz very moment mai zakaje kace da ubangijinka..? don girman Allah mijina ka tausayawa yarinyar nan ka haƙura ka karbeta amatsayin matarka karka jawo mata wani ciwon da ƙaramin sheƙarun nan nata plssss don wallahi she cared so much about you,Mubeenah ta fara sonka ammh ita kanta batasan da hakan ba,na haɗaka da girman Allah da kuma darajar iyayenka kaima kayi kokari kadan bata soyayyarka amatsayinka na mijinta………" ta ida magana cikin karyewar murya,sosai jikinsa yayi mugun sanyi da kalamanta,kai kurum ya daga mata yace"Naji thanks...'' sannan yasa kai yafice ayayin da ita kuma ta zuɓe saman gado tana rusar kuka,tafiya yake ammh sam baya da kuzari sai juya maganganun Jamila yake aransa _*"MUBEENAH TA FARA SONKA AMMAH ITA KANTA BATASAN DA HAKAN BA....NA HADAKA DA GIRMAN ALLAH DA KUMA DARAJAR IYAYENKA KADAN BATA SOYAYYARKA AMATSAYINKA NA MIJINTA..…"*_

Bai shiga part ɗin Hafsa ba ammh ya ƙirata awaya don yace mata ya dawo ammh bata daga ba,da alamun tayi baccinta ne don ita bata damu yama kwana awaje ba idan har ba"a wurinta yake da kwana ba,direct ya nufi ɓangaren Baddo riƙe da hularsu ta ƴan sanda,bayansa kuma goye da back pack ɗinsa,ah falon ya sameta kwance akasa tayi ruf da ciki,sai duk yaji ta bashi tausayi,ita kuma tana jin shigowar mutum tayi saurin miƙewa idanunta ya sauka akansa,ware mata hannaye yayi alamun yana bukatar hug,da gudunta ta nufeshi tana mai barkewa da wani sabon kukan,ta afka cikin jikinsa shi kuma yasa hannu ya dada kankameta gami da aza kansa asaman kanta yana shakar daddaɗar kamshin turarenta,cikin wani yanayi yace"Babyna am so sorry nayi laifi agafarceni...i promised never to stay late again kinji..?" da muryar kuka tace"D.......nayi ƙewarka sosai wallahi,ka horani ta hanyar hanamun ganinka tun jiya meyasa...?" cike da mamakinta ya cikata,idanunsa acikin ƙwayar nata idanun yace"Mubeenah yaushe kika fara sona ne haka dahar kika shiga damuwa akan rashin ganina..?sannan kuma wani sunana aka canza mun haka ne tell me…?"

Itama ɗin cike da mamaki tace"Ya zama dole in damu dakai donko bakomi kai ɗin dan"uwana ne,duk yadda kakai ga kuntata mun tofa babu yadda za"ayi ƙaunar da nake maka ta yan"uwan taka ya samu rauni,kasani ni bazan taɓa tsanarka ba kamar yadda kai ɗin ka tsaneni,sannan kuma bazan taɓa zarginka akan abunda banji ba haka kuma ban gani ba,akarshe kuma D daka ji na ambato farkon harafin sunan Daddy ne…" tana gama fadar hakan tasa hannu tana kokarin ƙarbar jakar hannunsa,bai hanata ba ya cika mata don duk jikinsa yayi mugun la"asar ne da kalamanta,ayau ya sake tabbatar da cewa lallai age are juz numbers tunda gashi dai shi katon banza bai yi tunanin da karamar yarinya kamar Baddo tayi ba,saida ta tasashi agaba ta ciyar dashi abinci da kanta kuma sosai yayi enjoying meal ɗin,bayan ta gama feeding ɗinsa sai shima ya jawota zuwa jikinsa yace"Nasan kema baki ci komi ba oya maza bude baki inyi feeding naki.." kuma yayi gaskia don babu abunda tasa aciki,haka yayi ta bata abincin abaki harsai daya tabbatar data koshi sannan ya rabu da ita,ta jashi zuwa dakinsa ta haɗa masa ruwan wanka don ita tuni tayi nata,kafin ya fito tuni ta fidda kayan baccinsa ta ajje masa saman gado sannan ta wuce nata dakin don kwanciya,ya fito daure da karamin towel aƙugunsa,daya kuma yana goge gashin kansa dashi,turus yayi ganin babu Baddo haka kuma babu dalilinta,murmushi kawai ya saki gami da lashe kasan lips ɗinsa sannan yakwashi kayan baccinsa da wayoyinsa ya nufi dakinta,ita tuni ma har ta kashe wuta,yasa hannu ya kunna wutar idanunsa suka sauka akanta ta lulluɓe kanta da bargo ammh sam idanuwanta basuyi kama dana mai jin bacci ba,saurin runtse idanuwan tayi don tunda uwarta ta haifeta bata taɓa ganin babban mutum ah irin yanayin daya shigo mata ba,wato daga shi sai karamin towel daure ah ƙugu,murmushi ya sakar mata yana dariya kasa kasa kan yace"wato guduwa ma kikai kika banni ko bayan kin kwana da sanin cewa mun ajje magana ni dake...ko baki ga short note ɗin dana ajje maki bane jiya da safe…?"

Gabanta ne taji yayi wani irin mummunar faduwa don harga Allah ita tama manta da wannan zancen,dasauri ta buɗe idanuwan jin yana tunkaro inda take,wani irin hantsilawa tayi ta sauka daga kan gado tana fadi dakyar"D don girman Allah kar muyi haka dakai wallahi ni bada gaske nake ba,nasan koda wasa bazaka taɓa haɗa shimfiɗa da ƴar cikinka ba shiyasa kawai na faɗi hakan ko za"a dace ka yadda dani,don in ƙarya nake zaka gano gaskiyar zance tunda hakanan dai ni ba wawiya bace da har zance ka kwanta dani idan nasan ƙarya nake ba,ka fahimceni wallahi i wasnt begging for sex....ka yadda dani Kasim bai samu yadda yakeso awajena kamar yadda kake tunani ba…" ta rushe da kuka tana mai dafe kirji jin yadda yake barazanar fasowa waje,shi abun nata ma har dariya yaso bashi ammh ya cije yace"Naji wuce bayi mu dauro alwala mu gabatar da sallar nafila...ko bazakiyi ba..?" amatukar tsorace tace"Zanyi zanyi muje.." dasauri ta rigashi shigewa gaba,tare suka dauro alwalar sannan suka fito ya jasu sallar,bayan sun idar ya daga hannu yana ta kwararo musu addu"a hadda kukansa kan Allah ya basu haihuwa,hawaye ya shiga kwaranyo mata na tausayinsa,bayan sun kare itace ta soma hayewa saman gado tana fadin"D gudnite karka manta ka kashe mun wuta idan zaka fita..." dariya yadan saki kasa kasa yana mai jinjina girman yarintarta,

Da Toh naji kawai ya amsa mata,saida ya ɓata like 20mins yana duba system ɗinsa sannan daga ƙarshe ya miƙe ya rufe,yana kallon yadda take ta motsi da idanunta kamar tana bacci ammh nan pretending kawai takeyi,rufe kofar yayi da key sannan ya kashe light,duhu ya gauraye ko'ina,ji tayi mutum na kokarin rungumota zuwa jikinsa,dasauri ta buɗe idanuwanta gabanta na dukan chaluguɗe,cikin in ina tace''Haba D ai ba"a nan ka saba kwana ba koka manta ne...?" kwantar da murya yayi yace"Yau nan nake da ra"ayin kwana,ke kinma isa ki kwana ke ɗaya bayan ayau ina ɓangarenki…?tare muka saba kwana don haka yau ɗinma taren zamu kwana ɗin…" dasauri tace"Toh toh bari ni in sauka kasa tunda ko adakin naka ma akasan na saba kwana..."

Haɗa goshinsu wuri guda yayi suna shaƙar numfashin juna kan yace cikin wani irin yanayi"Haba baby karki cemun baki gane abunda nake nufi ba...plss karki hanamun gudanar da binciken nawa akanki kinji…?" dasauri ta kawar dakanta gefe tana fadi atsorace"D plss stop it ka tashi ka tafi dakinka nace maka ni bada gaske nake ba,babu wani binciken da zan bari ka gudanar akaina,idan baka yadda cewa Kasim bai taɓa kwanciya dani ba toh ai shikenan so be it…" wani irin grabbing ɗinta yayi ya cafko lips ɗinta ya shiga tsotsa dakyau cikin salo na mugunta,ta shiga mutsu mutsun son ta kwaci kanta ammh ya hana,saida yayi mai isarsa sannan yace yana sauke numfashi"karki sake mun tsiwa don ni ɗin ba sa"arki bane,kiyi biyayya kawai ko kuma na miki ta ƙarfi…" kuka ta saka masa mai daga hankali tana fadin"Pls Daddy karka ɓatamun rayuwa ka tuna fa ni ɗin tamƙar ƴar cikinka nake…wayyo Allah wallahi ni Kasim bai samu komi daga gareni ba ka kirashi ka tam...... "

Bata karashe ba taji kawai ya rufe mata baki da nashi,ya kamo halshenta ya shiga tsotsa dakyau yana mai tura mata milkcouse ɗin dake cikin bakinsa,babu shiri ta karbe sweet ɗin don ya sakoshi ne babu zato cikin bakinta,can ya sake karbewa ya mayar cikin nashi bakin,ya dauki tsawon lokaci yana mata hakan sam yaki bata damar fidda kukan daya makale mata,can bayan sun kama shanye sweet ɗin sai ya cire bakinsa daga nata yahau kokarin cire mata rigar jikinta,toh alokacin ne ta samu damar sakin kukan daya makale matan,dasauri yasa hannu ya toshe mata baki sannan yakai bakinsa kunnenta yace ahankali"Ke bani son rough game,ki natsu ki bani hadin kai don nafison ne na gudanar da abun cikin kwanciyar hankali,karki maida abun kamar fyaɗe nake shirin miki bayan we had an agreement on this….."

Har yana shirin cigaba da abunda yakeyi sai kawai ta fuzge hannunta ta sauka daga kan gadon tana cizgar kuka,cike da mamaki yabita da kallo ganin tayi hanyar kofa,afusace yace"ke ina zaki...?" ba tare data juyo ba ta amsa masa itama ɗin afusacen"kararka zankai wajen Antina ince mata gaka anan kana kokarin cin amanarta..." wani irin dariyar takaici ne ya kufce masa ya rike ciki yana fadin"Kai Mubeenah ashe baki da wayau ban sani ba...?ai ga irinta nan atashi ah aura maka karamar yarinyar da bata gama sanin ciwon kanta ba balle tasan na wasu...! Kizo nan yau zan maidaki cikakkiyar mace mai aji da kuma wayau,ayau zan daga martabarki ki tashi daga karamar yarinya ki koma babbar mace,zan nuna miki ta yadda akai na banbanta da sauran mazajen da kikai mu"amala dasu awaje✍.............."

_*pls inada test ran monday ku tayani da addu"a...update sai wednesday insha Allah...*_

_*HAFFY MOUSTY🌷*_

_*KU DUBI GIRMAN ALLAH KU RIKEMUN AMANA KARKU FITARMUN DA LITTAFI👏*_

_LITATTAFIN NAN NA SIYARWA NE DON HAKA KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI_

   

_*KISHIN MATA…!*_

     _Na marubuciya Hafnancy…_

         _akan naira 200kacal👌_

_ta hanyar turo katin mtn ta layin nan 07065481260 ko transfer ta acct 0824409678 ~*HAFSAT MUSTAPHA*~ ~*ACCESS BANK*~ saiki aiko da screenshot na transaction_

_*💫BABI NA ASHIRIN DA SHIDDA…💥*_

…………Tuni Baddo taji kawai wani abu mai nauyi ya tokare mata ƙirji,zuciyarta ya shiga mata zafi da radaɗi sosai,ta rasa meyasa Hamma sam yaki yadda cewa Kasim bai samu komi awajenta ba,infact ita dashi bai fi sau biyu da suka taɓa ƙebancewa ba,ruwan hawaye ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login