Showing 57001 words to 60000 words out of 102125 words

Chapter 20 - KISHIN MATA Book Complete 1-End by Hafnancy Lurv.docx

02 Jun 2025

1840

mata,afusace ya dubeta yace"Ai ni ko hannu takai miki bazan ce mata komi ba don kece kika kawo kanki dakinta kika kuma nemeta da rigima,zoki fice ko kuma ni inbar miki dakin and you know what that means...."" ai mutuniyar da gudunta ta fice tana cizgar kuka tamƙar ranta zai fita,maida ƙofar yayi ya rufe sannan ya jinjina da bango yana furta ya salam! idanunsa akanta ta dauki kayan bacci da hijab ta shige banɗaki ta canza sannan ta fito ta sameshi,kanta aduƙe ta russuna tana fadin"Daddy am so sorry bazan sake ɓata maka rai ba i promise,ka yafe mana dukah karka ce zaka dau mataki...."

kura mata idanu yayi sai yaji tadan burgeshi ammh kala bece mata ba ya buɗe ƙofar yafice yana fadin"kizo muje kici abincin don ina da labarin yinin yau zirrr baki saka abun kirki aciki ba..." tasan babu wanda zai fada masa sai Jamila,Allah sarki baiwar Allah ita bata masan wainar da aketa toyawa ba don tana can dakinta ne tanata sana"ar kuka da kuma roƙan Allah ya danne mata kishinta akan mijinta,yasa ta dunga kai zuciyarta da nesa kan abunda zatayi ta cin karo dashi,

sakata yayi agaba har taci kaza da masa da yawa,tana ci tana hawaye har ta gama sannan ya rakata daki ta kwanta,yakashe mata wuta kana ya fice zuwa dakinsa dake part ɗinta,ai fa yau ne ake yinta don bata saba kwana ita ɗaya ba kuma shima ɗin yana da labarin yadda take da tsoron kwana ita kadai ammh don mugunta hadda kashe mata light duhu ya karade ko"ina,tafi 20mins idanunta ah runtse ayayin da tsoro yake neman fasa zuciyarta,can ta buɗe eyes gabanta na mugun bugawa ta fashe da kuka,da gudu ta sakko daga saman gadon ta laluɓo kofa ta buɗe ta fice,dama dakinta da nashi na facing juna ne,tana jin tsoronsa ammh tafi tsoron kwana ita ɗaya don haka kome zai faru ya daɗe bai farun ba,

yana kwance idanunsa na kallon yadda fan ke juyawa,ammh azahirin gaskiya yayi nisa ne cikin tunani,yana cikin wannan halin ne yaji ta murɗo ƙofar dakin ta shigo atsorace kamar barauniya,dim light ɗin dakin ne ya taimaka masa wajen ganeta,ahankali yace"Meya faru kuma...?" kuka ta fashe masa dashi tana fadin"Daddy i cant sleep alone wallahi ko agidanmu ma bana kwana ni kadai..."

Saurin taran numfashinta yayi yace"aiko ya zama dole ki koya don nan ɗin da gidanku akwai banbanci sosai,can gidanku nan kuma gidan aurenki sannan kuma yakasance mijin naki mata uku gareshi,toya zaki dunga yi aduk ranar da bani dakwana awajenki...?" saurin dafe kansa yayi yana fadin"shittt…!wai meyake damuna ne...?why am i saying all diz bayan nace ban daukeki amatsayin mata ba sai ƴa…?

Ita dai bata tankashi ba sai kuka take rerawa tana rokansa kan yabari ta kwana adakinsa ko akasa ne,bai san sanda ya dauki pillow ya wurgeta dashi ba yana fadin"ki kwanta akasan ammh only for today,saiki fara tunanin yadda zakiyi gobe don bazaki sake kwanamun adaki ba ƴar iska kawai…" bata damu da wulakancin daya mata ba ta dauki filon ta kwanta asaman cool tiles ɗin abun dai gwanin ban tausayi ammh shi ko gezau beji ba…

  Hafsa dai da bakin cikinsu ta kwana,ta raba dare tana aikin kuka tare da daukar alƙawarin koyawa Baddo hankali…………

_*KWANAKIN AMARCIN*_ daya biyo baya duk bata sauya zani ba,har iyau Gidado yaki bawa Baddo fuska ammh dai yadan rage takura mata,idan dare yayi kuma yana ƙyaleta ta kwana akasan cool tiles ɗin dakinsa har dai kwanakinta 7 ya cike,yau Jamila zata karbi girkinta,Baddo ta shiga cikin tsantsar tashin hankali da damuwa don ta rasa yadda zatayi da kwana ita kadai,wannan karon ma kwata kwata ita kadai acikin wannan makeken apartment ɗin toh hakan yasa hankalinta sake dagawa sosai..............✍

    _*fans ku fito kuba Baddo shawara....😀😅*_

_*#KISHIN MATA*_

_*#MEELAT*_

_*#HAFSY*_

_*#MUBEEY*_

_*HAFFY MOUSTAFA🌷*_

_*KU DUBI GIRMAN ALLAH KU RIKEMUN AMANA KARKU FITARMUN DA LITTAFI👏*_

_LITATTAFIN NAN NA SIYARWA NE DON HAKA KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI_

   

_*KISHIN MATA…!*_

     _Na marubuciya Hafnancy…_

         _akan naira 200kacal👌_

_ta hanyar turo katin mtn ta layin nan 07065481260 ko transfer ta acct 0824409678 ~*HAFSAT MUSTAPHA*~ ~*ACCESS BANK*~ saiki aiko da screenshot na transaction_

   _*💫BABI NA ASHIRIN DA UƘU…💥*_

…......Ayau ɗin su matan babanninta ne suka zo ganin ɗaki,kamawa daga momy matar Baba munniru (maman kasim kenan),matar baba haruna,matar baba Alseny,da kuma Hajju,Yumma ce kawai bata bisu ba don kunsanmu fulani akwai kunya😃,kai hadda su Ramlah ma sun bisu,Baddo ta rasa inda zata saka kanta don murnan ganin ƴan"uwa,tare suka shiga kicin ita da Jamila suka haɗa musu lafiyayyen girki,kowa sai yaba irin wannan haɗin kan nasu yake tare da binsu da addu"ar zaman lfy,ita ko Hafsa tunda dai ta fito ta gaishesu takoma bata sake fitowa ba har suka wuce,sanda zasu tafi Baddo hadda kukanta wai su tafi da ita,su abun nata ma dariya ya basu,su Ramlah sunata mata tsiya ammh ko ajikinta,ita babu abunda ma yafi bata haushi kamar yadda ummanta harta koma batazo sunyi sallama ba,tayi kuka da hakan gashi bata da waya ahannu balle ta ƙirata…

sannan kuma abu na biyun daya ƙara daga hankalinta shine sanda su Ramlah ke fada mata cewa ai sun kusa resuming 3weeks kawai ya rage musu,yanzu ita shikenan tayi bankwana da makaranta kenan...bayan wucewar tasu ne ta shiga ta sake yin wanka taci kwalliya kamar yadda Jamila ta koyar da ita cin ado don mai gidan ya dawo ya ganta fes cikin wani sabon shigar bawai ya sake dawowa ya ganta cikin nada ba,suna main parlor ita da anti Jamila suna fira,ita ko Hafsa tana part ɗinta tana haɗa kwamacalarta don acewarta ita bazata iya cin girkin kowacce shegiya acikinsu ba,kuma umarni ne daga maigidan nasu yace duk randa wata acikinsu take da girki toh kuwa ya zama dole ta girka gaba ɗaya kowa yaci,sam bai yadda da wannan salon na wai kowa sai tayi girkinta ba ammh da alamun Hafsa na neman ƙarya doka,

"Antina plsss don girman Allah ki saka baki Hamma ya banni na koma makaranta wallahi inason naga na cikawa yabba burinsa nason yaga na zamo likitar mata…" ta fada tare da kamo hannayen Jamilar ayayin da idanunta suka kawo ruwa,girgiza kai Jamila tashiga yi tana fadin"A"ah kid sis karma ki soma wannan zancen don bazan ɓoye miki ba wallahi bazan iyayin komi akai kuma ba,ki tuna fa agabanki Tsoho ya takamun burki yace kar in sake in shiga hurumin daba nawa ba,kar in kuskura in dau miki alƙawarin da bazan iya cikawa ba sabida bani da wannan hurumin,don haka Mubeenah am sorry to say wannan zancen tsakaninki da mijinki ne,kece ya dace ki sameshi da maganar zaifi fahimtarki daƙyau…" gwalalo eyes tayi tace atsorace"what...??kinsan meh kike fada kuwa...?mutumin dako kallo ma ban isheshi ba shine kike cewa inje in nemi wannan alfarmar awajensa...?antina kimun rai wallahi bazan iya ba ki taimaken plsss.."

Ta ida magana tana girgiza kai alokaci ɗaya kuma hawayen daya taru acikin ƙwarmin idanunta ya samu damar zirarowa,dasauri Jamila ta tureta tare da miƙewa tsaye tana fadin"Mubeenah nima ɗin bazan iya ba kina jina ko…?wai ni sai yaushe ne zaki bar tsoron dan"uwanki kuma mijinki...?ina mai tabbatar miki da cewa muddin kika cigaba ahakan tofa babu yadda za"ayi ki samu soyayyar mijinki don haka kid sis plsss wake up,kiyi watsi da komi ki tashi tsaye ki rungumi aurenki daƙyau don shine hanyar samun aljannarki,ki sani daga yau bazan sake baki shawarar wai ki gyara alaƙarki da mijinki ba,i think i hav done more than enough don tun shekaranjiya nake ta fama dake akan abu guda ammh kinki karbar shawara,ki gayamun wacce macen ne zata zauna tana nunawa abokiyar zamanta yadda zata shawo kan miji zuwa gareta...?look Mubeenah i hav done my best sauran ya rage naki...."

Tana ida magana ta juya zata bar wajen cike da haushin Baddo,da azama Baddon ta cafko hannunta gami da rushewa da kuka tace"Anti Jamila plsss karkiyi fushi dani don wallahi arayuwata na tsani ganin ɓacin ranki balle ace niche sanadin shigarki cikinsa,Anti Jamila ki sani duk inda na shiga dake nake tinƙaho,kece fitilar data haskaka rayuwata kuma take kan haskakawar,Antina kiyi haƙuri na kasa karban mijinki ne amatsayin nima nawa mijin shiyasa kikaga things aren't working out the way you wanted it to be ammh ayau nadau miki alƙawari zan soma gwada abubuwan da kikeso idan har hakan ne zai faranta miki,pls kibar fushi dani antina..." ta ida magana tare da rungume kafarta ɗaya tana mai cizgar kuka,ajiyar zuciya Jamila ta sauke don sosai maganganun Baddon yayi mata dadi,ana haka ne sukaji karan shigowar motar ogan alamun an taso aiki kenan,Jamila ta fuskanceta dauke da murmushi akan fuskarta tace"Naji ƙanwata ammh abu ɗaya zakimun wanda zaisa in haƙuran…?" dasauri tace"Anti gayamun wani abu kenan...? wallahi nayi alƙawari zan miki koma menene don nasan bazaki taɓa sanyani na aikata abunda ba daidai ba..."

"Daƙyau tawajena ammh kin tabbata har zuciyarki dagaske kike zakimun abunda nakeso…?" ta jefa mata wannan tambayar tare da tsareta da fararen idanuwanta,daga mata kai tayi kan tace"Eh antina bada umarni kawai kiga aiki da cikawa..."ta furta tana mai sakin wani lallausan murmushi wanda har yasa beauty point ɗinta loɓawa,Jamila tace"Good...so nake idan yashigo ki tashi da sauri ki karbi back pack ɗinsa ammh bance kije bagajam bagajam kamar ana turaki ba,a"ah da salon tafiya mai jan hankali zakije gareshi and dont be too fast and so also dont be too slow,and again ki binne wannan tsoron naki karki sake ki bashi wannan face ɗin,free yourself and be smart cuz he's ur husband not a monster da fatar kinji duka jawabina...?"

waro idanuwa tayi tana fadin"Antina kiyi haƙuri bawai bazan iya bane ammh aganina kece da girki don haka ke ɗince yakamata kiyi wannan aikin bani ba…" zaro mata eyes tayi tace"And so...?kina da matsala ne da hakan..?fine naji nine da girki ammh kuma nace ki karbi hannuna kiyi wannan aikin,ni zan shiga daga ciki idan ya tambayeki ni kice masa nadan kwanta kaina ne ke ciwo,idan kin karbi jakar tasa ki kawo part ɗina don duk inda yake da kwana awajen yake ajjeta,Mubeenah gaya nan zuwa kuma wallahi kiyi yadda nace in ba haka ba daga yau babu ruwana dake,kar kuma ki manta ki soma taransa da ruwa don zai shigo ne agajiye..." dasauri tasa kai ta shige ɓangaranta bayan ta gama jawabinta,shigarta keda wuya sai gashi nan ya buɗo kofa ya shigo dauke da sallama abakinsa,hannunsa riƙe da hularsa ta ƴan sanda,back pack ɗinsa kuma rataye ah one shoulder ɗinsa,baya taɓa bari yaransa su karbi jakar da nufin taimakonsa inba matansa ba,matansa sune kawai suke iya taɓa wannan jaka,idanuwansa sun ɗan faɗa alamun akwai gajiya atattare dashi sosai,tunda ya shigo idanunsa suka sauka akanta sai ya tsinci kansa dajin wani irin faduwar gaba mai tsanani,sosai ta masa ƙyau acikin army green shaddarta fitted gown wanda ya zauna mata daram ajiki,fuskan nan nata sai ƙyallin amarci yake ta sheƙawa,babu ma abunda yafi jan hankalinsa gareta kamar karamin pink lips ɗin data murzawa white lipstick,sai sheƙi leɓunan keyi,ahankali ya maida ƙofar yarufe sannan yafara tunkaro cikin falon sosai walking sluggishly kamar wanda ƙwai yafashewa aciki,kuma har yanzu idanunsa akanta hakan ya sakata feeling uncomfortable,tunawa tayi da Jawabin Antin nata don haka sai tayi kokarin danne tsoronta aranta tace"Ya rabbi ka dorani bisa kansa ayau..." ta soma takawa sannu ahankali aɗan yangance,she's not too fast nd not too slow,abun dai gwanin ban sha"awa,tabbas ta burgeshin ammh ko kadan baya mata kallon mata cuz she is too small for him,ji yake inama ace ƴarsu ce da suka haifa da Jamilarsa,tunanin hakan ne yasa murmushi suɓuce masa sai ta aza ko da ita yakeyi,gabanta ne taji yahau dukan chaluguɗe don ko ah duniyar mafarkinta batayin zaton samun wannan tarban daga gareshi ba,

bata gama shanye mamakinta bakuma taga yakoma ainihin DCP ɗinsa data sani,dasauri ta ƙawar da kanta gefe because she can't take the sudden horror look he's throwing at her,gab da gab suka kusanto juna,dasauri ta russuna kanta aduƙe tace cikin sanyin murya"Sannu da zuwa Daddy ka dawo lfy ya aiki...?" sassanyar kamshin turarenta ya doki hancinsa wanda har yasashi lumshe idanu,saida ya dauki lyk 15secs don har tama fidda ran cewa zai amsa mata sai kuma taji yace"lfy small baby dafatar kin yini qalau...?" atleast ta danji dadin kulawar daya nuna agareta hakan yasa ta dago idanunta ta saukesu acikin nashi,ai batasan cewa hakan da tayi babban kuskure bane don neman hankalinta tayi ta rasashi,within some minutes ta rikice sai daga masa kai takeyi tamƙar kadangaruwa tana fadin"Am fine!Am fine thank you...!"

Afusace yace"ke wai meh kikeyi hakane sai kace wata foolll..?dallah malama give me way in wuce ko kuma inbi ta kanki babu abunda yasha mun kai..." sai alokacin hankalinta yadawo jikinta,dasauri ta miƙe arikice tana fadin"kayi haƙuri kawo jakar in kai maka ciki…" kallon anya kina qalau kuwa yayi mata kan yace"excuse me ban gane ba..?wani jakar kike nufi..?" wani miyan takaicinsa ta haɗiye kan tace nearly in tears"Ta bayanka nake nufi.…."wani dogon tsaki yaja tare da bangajeta yacigaba da tafiyarsa yana fadin"Baki da hankali……shin ba"a faɗa miki cewa duk wanda aka gansa riƙe da wannan jakar toh tabbas shi ɗin yana da matuƙar muhimmanci  awajen mamallakinsa bane…?tambayarki nake ba"a gaya miki ba…?" yayi tambayar tare da waigowa yana bata wani irin look,

Sosai baƙaƙen maganganunsa suka chaki zuciyarta ammh sai ta dubeshi tana murmushin yaƙe tace"Ammh fa aganina ai ɗiya tana cikin sahun waƴenda keda matuƙar muhimmanci acikin rayuwar mahaifinta,don haka idan har da gasken ka daukeni amatsayin ɗiya ne toh be kamata ka gayamun hakan ba…daddy karkayi girman kai say sorry sabida kayi kuskure anan…" ta ida magana tare da kama kunnuwanta duka biyun tana kallonsa ammh zuciyarta tamƙar zata faso waje don fargaban abunda zai biyo baya,to her greatest suprise sai gani tayi ya haɗe rai yace"sorry..." sai kuma taji wai ya bata tausayi ahakan da yayi,tace still tana kallonsa"its okay daddyna..."

"Ina my wife...?" yayi mata wannan tambayar tare da tsareta da idanuwansa masu kashe knees,tace"wacce aciki kake nufi..?" Wani uban harara ya watsa mata kan yace"wacece my real wife ɗin kuwa bayan meelat Gidado…?" shafa kansa yayi kan yacigaba"Abunda yasa kika ga ina tambaya shine aduk ranar girkinta tofa zata zauna ne anan main parlor tana jiran dawowar mijinta…yana shigowa zata tarɓeshi cikin tarairaya,kulawa da kuma ƙauna..." aranta tace"Toh who cares..?wama yake gayawa hakan don naga dai waccan jakar bata nan balle ace ya fada ne don taji haushi..." maida kallonta tayi gareshi sannan tace"Tana ciki ta kwanta kanta ke ɗan  mata ciwo..."

"whattt....?" ya furta in shock tare da jefar da katotuwar back pack ɗinsa ya shige part ɗinta dasaurinsa,girgiza kai Baddo tayi sannan ta nufi inda ya yarda jakar tana mai farin ciki don ko bakomi zata samu ta faranta ran antin tata,daukar jakar tayi wanda yayi mata matuƙar nauyi ahannu saɓanin shi da only one shoulder ya rataye,ita kuwa da both shoulders ɗin tayi using sai jan jiki takeyi daƙyar,ta mara masa baya,

Jamila tana nan miƙe saman wani three seater na falonta,idanunta cike da ruwan hawaye sai ciccije lips takeyi duk akokarinta nason ganin ta danne kishinta,acikin wannan halin ne Gidado ya fado dakin arikice yana fadin"hearthrobe where you...?" ya furta yana dube dube,can ya hangota ta tashi zaune tana kokarin ɓoye damuwarta tace"owh my bby is back...welcome sahibu ya aiki...?" ta fada tare da yunkurin tashiwa don taje gareshi,dasauri ya nufeta yasa hannu ya dakatar da ita yana fadin"Na hutasheki my angel keda ma baki jindadi...?an fada mun cewa kanki na ciwo kodai wannan karon nayi ajiya ne...?" yayi tambayar tare da dage mata gira ɗaya yana murmushi,kafin ta bashi amsa saiga Baddo ta shigo falon dauke da sallama abakinta tana jan jiki daƙyar sabida nauyin jakar,duk suka zuba mata idanu suna kallonta,farin ciki fal ran Jamila ganin Baddo da back pack ɗinsa wanda sam baya bari kowa ya taɓa masa shi idan ba ita ko Hafsa ba,aranta tace"Nyc one Mubeenatu aikinki ya soma ƙyau,first task completed……so so proud of you 'ƴar ƙanwata…" shi kuma aransa cewa yayi"Don Allah jibi wai wannan ƴar kwailar ce matata bayan ko ita kanta ma bata gama iya kula dashi ba,jifa ordinary back pack bata iya daukawa ba toh taya zata iya kula da bukatun a 37years old man lyk me…?"

Tunaninta ne ya katse sanda yaji ita Jamilar nawa Baddon sannu ayayin da ita kuma take tambayarta ya jikin..?lallausan murmushi ta sakar mata kawai,itama Baddon ta maida mata da martani,Gidado sai kallonsu yake ammh kala bai ce musu ba don ya riga ya dago cewa ashe it was all planned,bayan ficewar Baddo ya dubi Jamila fuska ahade yace''Jamila meyasa kika daina sona ne...?inason na sani yau.. ?is it bcz am useless bana haihuwa...?ayau inason ki fito fili kawai kice Suleiman na daina sonka don baka da wani amfani awajena kawai hakurin zama dakai nakeyi...'' Cike da mamki ta waro eyes waje,baki kuma sake,takai lyk 30secs kan tace''Sahibu meya shiga cikin kwakwalwarka ne dahar yasa kayimun irin wannan tambayar..?i hav been with you for almost 10years ban ta6a complain akan rashin haihuwarmu ba sai ayanzu ne zanyi bayan na tabbata Allah yakusan share mana hawaye...?ka tuna fa kaine wasu lokutan ma kake neman 6ace hanya sai kaga nayi saurin dawo dakai baya...ammh shine ayau kake gayamun hakan..?''

Ta ida magana voice dinta na mugun shaking wanda har yasa zuciyarsa karyewa,saurin rungumarta yayi sai alokacin kuma ta samu damar rushewa da kuka,bayanta ya shiga bubbugawa yana fadin''its okay bazan sake bata miki rai ba ammh ni ki daina cusa mun wasu acikin zuciya don bazan taba son wata ba bayan ke...'' da azama ta tureshi daga jikinta tana fadi cike da zafin rai''Tanan ne kuma zamu samu matsala dakai idan har kace bazaka dunga kwatanta adalci atsakanin matayenka ba,musamman Mubeenah she need ur time,love and care...'' saurin taran numfashinta yayi azuciye yace''Enough..! karki soma tarbata da bacin rai atleast i nid a cup of water to quench my taste....'' yana gama fadar hakan yasa kai yabar falon yakoma main parlor don acan ne ake haduwa aci abinci duka idan yadawo,bata da wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login