Showing 42001 words to 45000 words out of 102125 words

Chapter 15 - KISHIN MATA Book Complete 1-End by Hafnancy Lurv.docx

02 Jun 2025

1830

ta zaro bandir din kudi ta mika masa yasa hannu ya karba yana fadada faraʼarsa tace''Ga times two din kudaden daka kashe,wato 50k...ʼʼ

Bata bashi damar godia ba ta sake cafko lips dinsa akaro na biyu tana tsotsa dakyau,acikin sakonnin da basu wuci goma ba duk suka fara fita daga hayyacinsu,kowannensu nayi yana zubar da hawaye ne wanda hakan zai tabbatar maka da cewa baʼa san ransu suke aikata abunda sukeyi ba,Kasim ne hadda kukan dadinsa akan niʼimar daya kwasa wajen Azeema,bayan komi ya kammalah sai ya rungumeta yana kuka''Anti Zeema hw i wish u ar my wife..!..my halal!...my muharrama...ʼʼ

kuka yaci kʼarfinsa,ita kanta kukan ta fashe dashi tana fadin''Kasim meyasa ka fadi hakan..?

Tsaida kukansa yayi yana kallonta ido cikin ido for some seconds kan yace''Sabida inason na cigaba da samun dandanon zumarki mai dadin gaske,anti zeema i dnt wana hav a taste of any other woman again rather than you...ʼʼ

Saurin taran numfashinsa tayi tace''Gara tun wuri ka rage kwadaituwa da niʼimata don da zarar na samu rabo dakai toh ya zama dole mu kawo karshen wannan abu...ʼʼ

Azuciye yace''kinata batun samun rabo dani what if idan rabon ya ratsa tsakanina dake sannan ni kuma nazo nayi aure nan gaba ba fata ake ba sai Allah yaki bani haihuwa,toya zaʼayi da gudan jinina dake hannunku...?dan mustapha zaʼace ko kuwa nawa...?

Gabanta ne yayi wani mummunar faduwa ammh bata kai ga bashi amsa ba sai ga kira ya shigo wayarta,tana dubawa taga mustapha ne,tuni zufa ya shiga keto mata kota ina,fashewa tayi da kuka tana fadin''ka...kasim...mustapha..ne...ke...kira...ʼʼ

Arazane ya sakko daga saman gadon ya dauki boxers yana kokarin sakawa yace''haba...dai..?innalillahi...na..shiga..uku..Allah dai yasa ba samun labarin inda muke yayi ba ...ʼʼ

Dakyar ta hadiyi tsoronta sannan ta danna receive,tun bata gama kai wayar kunne ba taji hargowarsa''Zeema ina kika shiga...?ʼʼ

Arikice tace''Ban gane ina na shiga ba,ina gida mana...ʼʼ

Cike da mamaki yace''Gida..?gida kika ce fa..?toh gani dai acikin gidan saukata kenan ammh baki aciki sai Zuby na sama ita kadai...ʼʼ

Agigice ta mike ta tsaya atsaye akan gado tana fadin''Ka dawo..?bakace sai gobe ba..?toh toh gani nan zuwa dama naje saloon wanke kai ne....ʼʼ

''Azeema Mohammad Taufeeq da izinin wa kika saka kafafu kika fita..?Babu abunda na tsana arayuwata kamar in dawo in iske matata bata agida da sunan ta fita ne ba tare da izinina ba wallahi sai in dunga tunanin tamkʼar yawon iskanci ta tafi yi,,na rantse da wanda raina ke hannunsa gwanda ace mutuwa nayi ayau da fitarki ba tare da izinina ba,na baki juz 10mins duk inda kike ki hanzarta tasowa ki dawo gida....ʼʼ

Yana gama fadar hakan ya datse call din cike da zafin rai,fashewa da kuka tayi tana fadi cike da tsoro''wayyo Kasim mun shiga uku ya zanyi da shigar jikina..?wallahi idan mustaphan dana sani ne ina isa zai cajeki ciki da wajena,toh wani tunani ne kake ganin zai fara fado ransa idan yaganni dagani sai yar gajeriyar wando da ficiciyar riga...?ʼʼ

Kasim daketa safa da marwa yace cike da zafi''Ai duk laifinki ne anti zeema,ni wallahi banma san meya shiga cikin kwakwalwarki da kikayi irin wannan shigar kika fito ba..ʼʼ kuka take rerawa sosai meh daga hankali,tuni ya rikice ya rasa abunyi can wani tunani ya fado ransa,dasauri ya kwabe farar shirt dinsa mai gajeriyar hannu wanda yasan mata ma suna iya sawa ya mika mata yace''Ungo kisa kiyi sauri ki tafi...ʼʼ baki sake take kallonsa fuska shimfide da tsantsar mamaki,yasake cewa''karbi man tunanin meh kike..?hope dai kinsan lokaci ya soma counting daga cikin lokutan daya diba miki..?ʼʼ

''Toh kaifa ya zakayi...?ʼʼ

Yace''karki damu da batuna zansan dabarar dazanyi,kedai karbi ki saka...ʼʼ ya sake insisting,bata ci musu ta karba dasauri tana sakawa shi kuwa kallonta yake yana jin wani abu na masa yawa azuciya,aransa yace''how i wish sheʼs my halal,forgive me danʼuwa naci amanarka...ʼʼya fada tare da sanya hannu ya dauke guntun hawayen daya ziraro mishi,

Sosai farar shirt din ta mata mugun kyau kai kace nata ne,gwalalo eyes tayi bayan ta tuna cewa bata da dogon wando tace''My kani toh da gajeriyar wando zanje masa dashi...?ʼʼ

Ta fada idanunta na kawo ruwa,dogon wandonsa ya cilla mata yace''shima dauka ki saka...ʼʼ cike da mamaki tace''whattt...?wandon maza..?

''Toya kika iya ai duk kece kika jawo,dakin suturta jikinki dakyau ne kafin ki fito toh da hakan bata faru ba,ki saka kawai ni zansan dabarar dazanyi wa kaina....ʼʼ

Cike da tausayinsa tace''thanks so much my kani da nuna kulawarka agareni ina sonka matuka..ʼʼ ta fada tare da rungumeshi,duk suka tsinci kansu dajin wani irin bugawar zuciya,tsaf ta shirya ta sake daura nikabinta don tasan muddin mustapha ya ganta da wannan shigar da yake yawan mafarkin son yaganta acikinsa tofa ba shakka zai sakko ne,

Ta fita ta barshi adakin dasauri saurinta,tana cikin cab ne momynta ta kirata bayan ta daga bata jira taji ta cewarta ba tace''Azeema budʼe kunnuwanki dakyau ki saurareni,yanzu muka samu labarin cewa Mr.Governor ya dawo gari hakan kuma ya bamu tabbacin cewa shima Mustapha yana gari yanzu haka,so kamar yadda dai muka fada tun farko dazarar mustapha ya shigo garin tofa zamu raba auranku ne,yanzu maganar da nake miki mahaifinki ya shirya maganar auranki da dan abokinsa senator Rufaʼi,kina fitowa bayan kin gama idda babu bata lokaci zaʼa shiga biki,don haka kiyi kokari ki tasashi agaba adaren yau ya baki takaddar sakinki inko ba haka ba gobe goben nan zamu zo mu karbeshi ta kʼarfi.....ʼʼ

Dif ta katse call din bayan ta kare maganarta,Azeema ta rushe da kukan tausayin kanta tana ambatar kalmar innalillahi,da wanne zataji..?da fitinar mustapha dake jiranta ko kuwa da rigimar iyayenta..?

Driver na tambayarta ko lafiya take kuka ko tankashi batayi ba har ya kawota inda zata sauka,tun daga nesa take hango mustapha tsaye yana jiranta akofar gida,sai safa da marwa yake,dagani ko kayan jikinsa be cire ba suit ne kawai ya kwabe,farar long sleeve dinsa stocked acikin bakin wandonsa with short blue necktie,idanunsa akanta sanda ta fito daga motar,dasauri sauri ya nufesu har yana cin tuntubʼe,mustapha akwai bakin kishi..........

_*Toh jamaʼa anan na kawo karshen free pages,don son ganin yadda zata kaya atsakanin Azeema da kasim sai ah biya naira 200kacal kamar yadda na fada tun farko,sannan kuma wani hukunci ne kuke tunanin Tsoho zai yanke..?shin Andrew zaici nasara akan Hafsa ko kuwa zata koma gidan Gidado..?Nabeelah our bea fa kuna ganin burinta zai cika akan samun hadin kan Gidado..?and lastly kuna ganin rashin haihuwar Gidado da yanʼuwansa daga Allah ne ko kuwa akwai lauje cikin nadi..?kar in cikaku da surutu ku biyo alkalamina✍*_

_ku nuna min kauna da soyayyarku wajen Siyan *KISHIN MATA* Akan Naira 200 kachal👌,ta wannan account Nombar, *0824409678 Hafsat mustapha Access bank,sai ki Turo Shaidan biya ta wannan nombar *07065481260* ko kuma katin waya na MTN,shima sai ki Dauki hoton katin aturo kai tsaye ta wannan Nombar *07065481260* Sai kun zo ina maraba daku masoyana.._

*Karku manta da garabasanmu mai son Siyan Biyu MALIKA-MALIK na Janafty,300 ne kachal👌shima zai iya Turo ta nombar bankin dana bada ko katin waya na MTN ta nombar saman dana bada, ko kuma kai tsaye ku Tuntubemu ta wadannan Nombobin domin karin bayani*...

07065481260..Ko kuma 09069067488

_*#HAFNANCY_LURF💓*_

_*#KISHIN_MATA*_

_*#2020_NOVEL*_

_*#SALO_NA_DABAN*_

_*IWA🖊*_

_*KU DUBI GIRMAN ALLAH KU RIKEMUN AMANA KARKU FITARMUN DA LITTAFI👏*_

_LITATTAFAN NAN NA SIYARWA NE DON HAKA KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI_

   

_*KISHIN MATA…!*_

     _Na marubuciya Hafnancy…_

         _akan naira 200kacal👌_

_*MALIKA-MALIK…!*_

    _Na marubuciya Janafty..._

       _shima akan naira 200kacal_

          _Idan kuma duka biyun kikeso toh kin samu garabasa zaki biya 300 ta hanyar turo katin mtn ta layin nan 07065481260 ko transfer ta acct 0824409678 ~*HAFSAT MUSTAPHA*~ ~*ACCESS BANK*~ saiki aiko da screenshot na transaction_

   _*💫BABI NA SHA TAƘWAS…💥*_

   Kallo ɗaya zaka mishi kai tsaye ka gasgata tsantsanin kamarsa da kasim don kana iya rantsewa da cewa su ɗin ƴan biyu ne alhalin ba ciki ɗaya suka ma fito ba,nan ƴa'ƴan shakiƙan ƴan'uwa ne wa'enda iyayen ne kawai suka fito daga ciki ɗaya ina nufin _*BABA ALASSANA*_ da kuma _*BABA MUNNIRU*_

     Abinda yasa Mustapha saurin shaida Azeema kuwa shine,sanda take cikin motar hayar,bayan ta ƙare waya da mahaifiyarta toh tsabar tashin hankalin data shiga ne yasa ta cire nikaɓin babu shiri,dalilin da kuma yasa mijin nata shaidata kenan bayan ta sakko,hakan yasa ya nufesu dasauri saurinsa har yana cin tuntuɓe burinsa kawai ya tsaida mai motar dake koƙarin reverse,duk da cewa sosai ta bashi mamaki ganinta acikin doguwar hijabi ayau ammh sabida tsantsar ɓacin ran da yake ci hakan bai sashi yaji ta birgeshi ba,ita kanta jikinta ne ya soma ɗan bari ganin yana tunkarosu ammh kafin tacewa taxi man ɗin yayi sauri yabar wajen tuni mustaphan ya iso yana ƙare mata wani irin mugun kallo tun daga ƙasanta har samanta,da hanzarinsa ya karisa wajen taxi man ɗin yana fadin''malam dan dakata...! don girman Allah daga ina ka dakkota..?" yayi masa wannan tambayar tare da tsareshi da jajayen idanuwansa masu canjawa hanjin ciki wajen zama,gabanta ne taji yayi wani irin faduwa don tayi imani da Allah bata taɓa jin faduwar gaba irin wannan ba,tuni ta shiga wasu ƴan kame kame tana fadin''Haba mustyna meyasa zaka wani tambayeshi ko ka daina yadda dani ne..?nace maka saloon naje saloon naje saaa....''

       Saurin taran numfashinta yayi ta hanyar dora ƴar yatsa asaman lips ɗinsa yana fadin''shhhhh...!kip shut ban tambayeki ba haka kuma babu ruwanki da tambayar dana masa kimun shiru if not ranki zaiyi mugun ɓaci.."

Ya ida magana in greatest degree of annoyance kan ya maida kallonsa ga taxi man wanda ya shiga cikin rudu agame da wannan al'amarin mutane biyun wanda ya tabbata mata da miji ne,mustapha yace''malam kaifa nake sauraro daga ina ne ka dakko mun mata...?"

Toh shidai mal Musa bayason ko kadan ya haɗa fitina tsakanin wa'ennan ma'auratan,tabbas ƙarya ta sharara masa don adaidai gate ɗin hotel ya dakkota kuma yanayinta ma ya nuna alamun sauri take sannan kallo ɗaya zaka mata ka tabbatar da cewa hankalinta ba'a kwance yake ba,ya ƙara yadda da hakan ne sanda taci kuka amota bayan ta ƙare waya kuma yanzu yake tunanin watakila dama da mijin ne sukayi wayar,ajiyar zuciya ya sauke bayan ya gama yanke shawara da zuciyarsa akan ya rufa mata asiri kamar yadda aka umarci musulmin kwarai da yayi,ya dubeshi yace''eh ai gaskiya ta faɗa maka daga _*'HAIR AND NAIL PALACE'*_ na dakkota wanda yake acan hanyar Garki…"

   Yana gama faɗar hakan yayi saurin kawar da kanshi gefe don shi mutum ne dabe saba da ƙarya ba toh shiyasa ake saurin ganoshi idan ya laftata,ita kuwa gimbiyar wani ɓoyayyen ajiyar zuciya ta sauke wanda har yasa wani munafikin murmushi suɓuce mata,sai jerowa mal musa godiya take tayi aranta.

  Mustapha yace yana dubansa akaiƙaice''ka tabbatar da abunda ka faɗa gaskiya ne don zanyi bincike kuma idan na gano cewa ƙarya kamun tofa duk inda ka shiga afadin duniyar nan saina nemoka nasa an daureka...''

Mal musa dai ya gwammace duk abunda zai faru ya faru ammh baza'a taɓa jin mutuwar sarki abakinshi ba,haɗiye wani miyan tsoro yayi sannan yace''Yallabai na tabbatar da hakan,daga hair and nail saloon dake garki na dakkota,ina tahowa ita kuma alokacin tana fitowa shine ta tsaidani..."

    Ba don mustapha ya yadda da zancen nasa ba yace"shikenan naji kana iya tafiya nagode.." ya fada tare da watsa hannayensa cikin aljihu yana mai hura hancin takaici,babu ɓata lokaci mal musa ya tayar da mota yayi gaba yana mai sauke ajiyar zuciya ahanya,atsorace take kallonsa hawaye na shirin zubo mata tace da rawar murya''love muffin am so sorry pls forgive me bazan sake fita ba tare da izininka ba kaji plsss…"

Afusace ya dubeta voice ɗinshi na mugun shaking yace"enough Zeema ki riƙe hakurinki bana son jinsa,yaushe kika koma gyaran kai ah hair and nail palace bayan duk wani wanda ya miki farin sani yakwana da sanin cewa babu saloon din da kikafi so wa'enda suke miki abunda kikeso face big brother hair studio…?"

  Marairaice fuska tayi tace ashagwaɓe"na mance ne ban faɗa maka cewa na canza saloon ba,gyaransu yanzu kwata kwata baya amsan kaina sai kaga duk gashin na tsintsinkewa..."

murmushin yaƙe ya saki kan yace yana shafa kasumbarsa"Really...?okay dz gud amma dat hasn't answered my question,meyasa kika fita ba tare da izinin mijinki ba Zeema..?yanzu idan wani abu ya sameki ba fata ake ba har ya zamo ajalinki toh meh zaki gayawa ubangijinki idan kinje can tunda baki nemi izinin mijinki ba kika fita..?"

    Rau rau tayi da idanuwa kamar gaske tace"Am trully sorry mustyna bazan sake ba ka yafeni.." ta fada tare dasa hannu tana share hawaye,murmushin ƙarfin hali ya sakar mata yace feeling so weak"ya wuce Zeettyna and am so happy seeing you in diz outfit don Allah ki cigaba dasa hijabi kina fita dashi don karkiso kiga yadda kikayi matuƙar ƙyau acikinsa,ga wani irin haiba da cikar mutunci daya daɗa miki…" ya ida magana tare da kashe mata ido ɗaya…

wani irin pretty smile ta sakar mishi tace''an gama mustyn zeetty yadda kakeso haka za'ayi insha Allah...'' suka rankaya zuwa gida,suna tafe suna ɗan taɓa hira,zuciyar nan tata cike fal da farin ciki ganin be dago komi ba,tuni da bance da batun wani kasim balle ta tuna da halin data basshi aciki…

  

     ¥******¥

Aɓangaren kasim kuwa bayan Azeema ta tafi ta barshi sai ya shiga cikin cakwakiya ba karama ba kuwa don akalla yakwashi fiye da 30mins zaune yana neman mafita,ya rasa ina ne gabas kuma ina ne yamma,ina ne gudu ina ne kuma arewa,ya saka wannan ya warware duk ya kasa tsaida gamsasshiyar shawara,after like 50mins he finally came up with an idea,dasauri ya isa ga landline ɗin dakin yana fadin"yes!yes !yes!! good idea..haha thank you buddy for d advice..." yana nufin zuciyarsa,reception ya kira yake faɗa musu cewa yana bukatar taimakon gaggawa,babu ɓata lokaci yaji ana knocking..dasauri ya miƙe yaje ya buɗe ƙofar dagashi sai multi coloured boxers ɗinsa da singlet fara sol,cin karo sukayi da matashin saurayi as the receptionist,receptionist ɗin yace dashi"sir how may we help you…?

         kasim yace"Don Allah inason ka taimakeni ka siyomun trouser and a short sleeve shirt in any of the nearest boutique around plssss help a friend…" ya faɗa yana mai marairaice masa fuska don kawai yaji tausayinshi,beci musu ba yace masa no problem,cike da farin ciki ya koma ciki ya zaro 30k acikin kudin da Azeema ta bashi sannan yadawo ya miƙa masa yace ya siyi masa masu sauƙin kudi sauran canji ya riƙe,washe haƙora yayi yana godiya sosai,tuni ya sami ƙwarin gwiwan zuwa siyo kayan,shine hadda tambayarsa colors ɗin dazai kwaso,kasim yace"juz get me any colors i'll appreciate and pls be fast about it..."

dasauri receptionist ɗin ya tafi,kasim yakoma ciki yana tunanin Azeema,yanzu koya ya kasance mata..?Allah yasa dai kar mustapha ya dago komi agame da halin da suke ciki…mintuna 20kacal receptionist ɗin ya batar sai gashi ya dawo hannunsa dauke da shopping bag,kasim na gwada kaya suka zauna ajikinsa daras kai kace ko an aunashi da tape ne dake kuma yanayin jikinsu da kuma tsawonsu kusan ɗaya ne da receptionist ɗin toh shiyasa ba'a samu matsala ba...sosai yayi masa godiya sannan ya kwashi yanasa yanasa ya fice,sam yama manta da kayan Azeema dake yashe acan kasa yayi ficewarsa abunshi yabar musu

*****#

Azeema ce ta shiga dakinta don cire ƙayan jikinta,ammh kafin nan saida ta soma haɗawa mustapha ruwan wanka ta rakashi banɗaki don ya watsa,sai mamakinta yake ayau data ki shiga suyi tare kamar yadda suka saba kuma ta kasa cire hijabi,be matsa mata ba ya shige ita kuma tana ganin shigewar tasa ta wuce dakinta da sauri sauri,cire hijabinta keda wuya sai gashi ya faɗo dakin yana fadin"Zeettyna ina kike nama manta ban tambayeki dalilin korar mai gadi ba,ina dawowa na tarar babu shi babu dalilinsa sai zuby ke faɗamun cewa ai firing ɗinsa kikayi amm……"

maganarsa ce ta yanke alokacin da idanunsa suka sauka akan kayan jikinta,jikinta ne ya shiga rawa sosai don batayi expecting cewa zai shigo ba shiyasa take ta gudanar da komi sannu ahankali itane hadda kallon kanta amadubi tana yaba haduwar kayan ajikinta,koƙarin tuɓe rigar ta shiga yi yayi saurin doka mata tsawa"maidashi jikinki karki sake ki cireshi..." ya furta yana firda hucin takaici tare da kutsa kai cikin dakin sosai har zuwa gabanta ya karasa,ya shiga zagayeta kanta akasa,yace cike da zafin rai"Zeeman musty kayan waye ajikinki...?whose shirt and whose trouser…?ans me now…" ya ida magana tare da grabbing neck ɗinta hannunsa na mugun shaking ga wani zafafan hawayen bakin kishin dake neman ƙwaranyo masa,fashe masa da kuka tayi tana fadi aruɗe"mustyna plss am...sorry...ka..yafemun..."

ta fada dakyar tana koƙarin ɓanbare hannunsa daga wuyanta,jefar da ita saman gado yayi yana fadin"meyasa kike saurin bani hakuri ko wani abun kikayi ne…?

baki na rawa tace dasauri"a'ah wallahi banyi komi ba Allah ka yadda dani mustyn zeetty.."

"fyn...then kayan wani gardin ne ajikinki don ah iya sanina bani da makamancin irin wa'ennan outfit ɗin balle ince nawa ne kika saka..."

Hawaye na zubo mata tace"mustyna pls forgive me wallahi kayana ne ya ɓaci ah saloon ɗin dana je wanda har bazan iya dawowa dashi gida ahakan ba shine mai saloon ɗin ya taimaka mun da wasu kayanshi dake ajje ashagon yace nayi maneji dasu, yasaka wata acikin masu mishi aiki suka kaini bayi na canza,laaa kaga ma na manta da nawa kayan abayinsu...."

Waro eyes waje yayi yana fadi cike da mamaki"whatttt...?and you expect me to believe diz story..?koda hakan yakasance gaskiya ne Zeema shine har kikayi kokarin saka kayan wani gardin wanda ba muharraminki ba kina matar aure...?wallahi na tabbata wannan ɗin katon arne ne ɗan aljihun baya wanda besan gabas ba kwata kwata be kallon alkibla,toh ki sani gobe bayan gama zaman meeting kafata kafarki sai munje wannan plazar naji dalilin dayasa zai baki kaya ki saka...."

Kuka ta rushe masa dashi meh daga hankali tana fadi arikice"nooooo plssss

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login