Showing 3001 words to 6000 words out of 59972 words

Chapter 2 - 'YAR JAMI'A Complete Book Hausa Novels by Aneesa Abubakar Rimi .pdf

Advertisement

08 Jul 2025

3240

yake binta da kallo yasa ta dan shafi fuskansa
da yatsunta"tace what meenu?ni bana son yawan kallo just gaya min sunansa da inda yake
zama don naje musami understanding don next baxan d'oki hakan ba!buks nashi ya kara gyara
xamansu kan cinyensa sannan yace gaskiya baiwar Allah bazan boye miki ba kin yi bade deba
saboda wannan lecturern babbane a scul din nan kuma ko ba dan girmansa ba ai ubane be
dace kina haka ba just kefa kina scul ne just to acquire knowledge and go"amma in kika biye wa
lec....heyy...shout up...ni xakai wa nasiha?din kawai na baka damar xama dani?karka rslena min
hankali malan"cike da fada take maganan"kabani sunanshi ka wuce period"ajiyan rai meenu
yayi yace sunansa sir khaleed ahmad sulaiman!wani fari beauty tai da ido"what kHALEED
AHMAD SULAIMAN?? Nice name"sai kuma ta toshe baki tana d'an fakar kallon meenu"au kayi
hakuri fa ba santin malaminku nai ba"sunanshi kam yayi hakan yanzu kaga lecture ta yau ta
wuce ni dan haka ina so ka zama mai taimako na wajen karatu in ba damuwa!karki damu
yanzu ni zan wuce gobe in kin zo sai ki kwafi na yau don sauri nake xan shiga library
research"!dariya abin ma yaba beauty yanxu ace duk lexturn har da shiga library"toh wane
lokaci shakatawa xata samu kuma?tuninta ta katse ta dubeshi tace ai tun da aka fara lecture
bana yi kai dai kawai bani nambarka mayi magana tunda sauri kake!ok gashi!nagode zankira
sai kai saving!har ya juya zai tafi tace baka ji ba sunana Hajara Aliyu Mai-dollar!gyada kai yayi
sunan yayi sai anjima,meenu ya fada yana tafiya!


Duk hirar da suke xee-xee na tsaye gyfensu tana jinsu!beauty ta juya ta kalle ta!hmm shegiya
ga sangayu ka tsoro toh zauna kiji!xee-xee ta zauna jiki ba kwari menene kuma? ni fa yau na
tsorata wallahi duk iskancina ina ragawa tsoho!!dalla yi min shiru sarkin tsoro ai nafiki girmama
tsoho bazaki gane bane yanxu dai bari kiga!hannu beauty ta saka cikin jaka ta xaro wani
karamin dairy(littafi)ta bude tace kalli nan zanyi tick(maki)anan!tanayi tace bari na fada miki
mena rubuta a wajen "PLAN ONE" TASK COMPLETED"!!


Fuska yamutse xee-xee ta dubeta tace Ni fa ban gane me kike nufi ba beauty!hmmn karki damu
zaki gane amma baki mamaki ba dazu dana kiraki baiwar Allah?? Toh saboda kar laifina ya
shafeki"Ko da yake tashi muje nemansa!
wa din???xee-xee tai maganan tana zaro kayen ido!wannan farin tsohon na mana!!beauty ta
fada tana wasa da mukullin motarta!

MUJE ZUWA!!!!

📓



📓07 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Mota suka shige basu zame ko ina ba sai gaban wani gini inda aka rubuta faculty of economics
da alama anan office dinsa yake tuna nin daya fad'o ran xee-xee kenan sakamakon dakatar da
mota da beauty tai a wajen!fitowa tai daga motar ta karaso wajen xee-xee"ki jirani anan yanxu
xan fito" ta fada tana mai juya baya zuwa kofar shiga wajen bude kofarta ke da wuya ta ci karo
da mutum gabanta cikin razana ta ja baya amma ina tuni jakarta ta daki hannunsa har wayarsa
ta fadi kasa ji kake rasssss!!! Ba shiri tai saurin durkusawa tana kokarin daukar wayar hankali a
rude!muryarsa ta tsinkaya ciki-ciki irin na kasaita yake fadin badai ni zaki dakko ma wannan
empty cell din ba?c'mon zaro min sim din ciki malama!jiki na rawa ta dauki wayar ta zare sim
din! ga shi ta fada tana mai daga ido domin ta mika masa! Wani irin hallita mara misaltuwa ta
gani gabanta ita hasken shima tsoro ya bata"kallon da take me ne"yasa ya katseta"hey my
sim"a dakule ta saki ajiyar zuciya!susa kai ta d'anyi tana mutstsuka face ta mika masa"kayi
hakuri ban.......karki kuskura ki apologising nawa kede kawai ki zama mai kamun kai!kalmar
daya fada kenan ya bude kofar yayi waje!
tayi kusan minti biyar tsaye tana jin voice dinsa a ranta ita bama maganan ke damunta ba"but
his lion voice" sai ta ji magana daga bayanta ana cewa what are u doing there?juyawa tai tana
sorry sir i came to see malam umar but unfortunately i forget his office number!here i'm ya fada
yana mai kokarin matsowa kusa da ita!'yammata taho muje office ai tsayuwa da irinku a waje
hadari ne!binsa tai abaya tana ok sir!karamin office ne ba laifi sai takaddu daya cika kan tebur
din nasa ga warin sigari sai tashi yake yi"!'yammata zauna ya fada yana bin ta da kallo me zan
kawo miki ki sha? No! ka zauna kawai ba damuwa!kujerar dake kallonta ya zauna!toh ina jinki ki
fadi damuwarki!
Murmushi ta saki kafin tace ba komai bane maganar da mukai a waya ne yanzu nazo
akanta"!au dama ke ce mukai waya dake lallai Allah yayi halitta!ai dole kudinki ya karu yanzu
duk aiki daya 50k!kin amince??hmmn amma ai ba haka mukai da kai ba?ada kenan wane
malami zai ganki bai k'yasa ba ni ma dai...katseshi beauty tai saurin yi da hannu"kaga mubar
wannan maganar yanxu dakko min task file d'ina sauri nake!tashi yayi ya dakko wani file yace
gashi duk wani malami na department dinku akwai sunansa,lambar wayarsa kai har da ta mota
akwai ciki"nagama nawa aikin saura naki!murmushi beauty ta saki alamun ta ji dadin aikin!to
shike nan ga wannan 50k ne baya cikin kudinka kawai somin tab'i ne!ta ja kujerar baya ta mike
tana fadin yawan aikinka yawan kudinka"so sai ka ji ni a waya!me yake yi malam umar in banda
dariya ai karki damu beauty don kuwa aiki ai kin zo gidanshi" !kul karna kara jin wannan sunan

a bakinka sunana *YAR JAMI'A* daga yau ko ka manta ga jami'ar nan a hannu na daga haka
tabude kofar tai waje murna fal cikinta!!
📓📓

08 'YAR JAMI'A

_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Da fara'arta beauty ta fito daga faculty din wajen xee-xee ta dosa bude motar tai ta shige"cike
da son jin labari xee-xee ke tambayar irin wannan fara'a haka tawan kodai prof. Ya hakura
ne?yamutsa fuska tai beauty lokaci d'aya tace pls kar fa ki b'ata min rai daga laifi d'axu se bada
hakuri yanxu?dama nai haka ne kawai dan ki rako ni nan"ai shi ya kamata ya bani hakurin don
shi yayi laifin ba ni ba" ya baki hakuri fa kika ce beauty?eh mana ko kina ganin hakan baxai yiyu
ba?lallai baki san wace hajara ba ma"amma ina ganin wannan abin na hannuna shixe kara
wayar miki da kai"kan sitiyarin motar xee-xee ta dafe ta mai da dubanta ga titi tace"agaskiya
beauty kin yi min nisa kuma ina ganin tafiyarmu tare a jami'ar nan baxai yiyu ba"duk iskanci na
baya wuce na cikin unguwa ko tare da wasu bebs da tsagerancinsu be kai naki ba"amma ke
naga kamar kin aje karatu a side"kamar xe fi kyau ki kara duba class ko Allah xe sa ki samu
dede ke"ajiyar rai beauty ta saki jin xee-xee ta kai karshen maganarta"hannu takai ta juyo da
face dinta suna facing juna tace"xee-xee ashe kallon 'yar iska ma kike min wacce bata damu da
karatu ba?kina tsammani ba karatu naxo yi ba?karki yaudari kanki toh wallahi karatu ya kawo ni
amma ta hanya me sauki xan bi don na samu"sanadin ni da wahala bamu had'a hanya ba"se
kuma wasu 'yan kananan dalilai nawa"so karki damu baxaki tab'a dana sanin kasancewa tare
dani ba".
Yanxu haka kinga yinwa nake ji bari naje motana sai muje capteria xqki ji wani abu daga file din
nan ko hankalinki ya kwanta"bata jira cewanta ba bude marfin motan tai waje xuwa nata".
*******

Waje ne ya cika da jama'a inda aka fi sani da *stop & chop*duk wani ko wata mai ji da kanta kai
hatta wasu daga cikin lecturers sukan zo nan don cin abinci bude kofar tai suka shiga!kujera
biyu ta gano a can front side da alama da mutum a zaune ya tashi don ga jakar laptop nan a
saman table din!har wani sauri take ta cimma wajen ta isa wajen ta zauna!xee-xee ma taja
d'ayar ta zauna!waiter!waiter!beauty ke kira tana d'aga masa hannu!ina xuwa ya fad'a yana
tahowa!me kike so akawo?matso kusa kaji!matsowa yayi tsammaninsa fad'a masa zata yi!nan
tace kaga so nake daga yanxu har ku rufe wajen nan yau duk wanda yazo cin abinci ka zuba
masa kace ya bar kudinsa *'YAR JAMI'A* ta biya kuma ka tabbatar ka nunoni yayin da kake
fad'a har nabar wajen!ga wannan naka ne!5k ta saka a cikin tissue wacce take ajiye a wajen ta
mika masa!nawa ne??naka ne ta fad'a tana masa alamar ya wuce!!amma ka miko mana
maltina musha!toh ya fada yana shigewa ciki!
Kusan minti uku da faruwar haka sai ga wani saurayi wanda bai wuce shekara 30 ba ya shigo

ciki sanye da wani coffee brown suit!cikin sauri daliban dake wajen suka fara morning sir!wasu
uku daga ciki suka biyo bayansa!tafiya suke basu tsaya a ko ina ba sai a gaban su
beautyl!d'aya daga cikin daliban ne yace"excuse me gals ku d'an ba da seat wa sir zai
zauna!har xee-xee na kokarin tashi beauty ta riko hannunta"ta murgude baki gefe tace ka fad'a
masa *'YAR JAMI'A* ta zauna a wajen kuma ita bata tashi sai ta gama abinda take but in xai iya
jira"better for him"kawai sai ta ci gaba da shan maltinan ta hankali kwance!a fusace wani
student ya taso jin maganan beauty d'aga hannu yayi da zummar zai mareta cikin sauri Prince
ya rike hannunsa!karka soma batta kawai fuskan nan cike da murmushi!karka damu kan ka
amma ka fad'a mata ta zama mai kamun kai!cikin sauri ta dago kai don ta ga wanda ya fad'i
hakan akaro na biyu kenan"amma ina tuni ya xari jakanshi ya juya ya fita! binsu tai da kallo su
kuwa daliban suka juya suna ta cece kuce!xee-xee kawai binta tayi da kallo tana fadin kin
burgeni wallahi na zaci zaki ce muta shi nai wani d'anyan aiki yanzu!ai da mikewa nai xan d'au
jakar na buga masa a kai don atunani na ya samu mental problem"kinsan tunda kikace na saki
jiki dake karatu xe xo min da sauki toh nasan xaki yi hakan"gauran numfashi beauty ta saki
hmmn kema ai kinsan haka bazai taba faruwa ba!ace wai ni hajara ina xaune wani ya tashe ni a
seat"haba never"!
*****
Dalibai kuwa duk wanda yashigo siyan abinci sai a xuba mishi a kuma ce yaje kawai *YAR
JAMI'A* ta biya kuma a nunota abinka da dalibai ai kafin kace me waje ya cika makil! ganin
haka yasa beauty kallon xee-xee toh yanxu zan iya baki kadan daga cikin labari na amma fa
karki dauka komai"s dan ki xauna tare da ni" tunda hayaniya ta cika wajen ba mai jinmu!!






📓📓09 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*

Ni dai sunana *HAJARA ALIYU KABIR MAI-DOLLAR* kamar yadda na fada miki ranar da muka
fara haduwa!na kasance Yarinya d'aya tal ga mahaifina alh.Aliyu mai-dollar wanda ina ganin ba
sai na gaya miki wanene mahaifina a jahar nan ba tunda shahararran attajirin d'an kasuwane
kuma na hannun dama a gwamnatin kasa!Asalin mahaifina dai d'an garin yola ne wanda shine
na 4 a wajen iyayensa!alh. kabir mai-dollar da hajiya ramatu madaki sune mahaifansa (Wato
kakanni na) allah ya azurtasu da 'ya'ya hudu 3mata 1 namiji!aunty fatima itace babba!sai aunty
khadija da kuma aunty Aisha!mahaifina shine auta acikin su ya samu cikakkiyar kulawa da gata
daga iyayensa duk da wannan mahaifinsu baiyi sake wajen basu ilimin addini ba don dukkansu
sunyi karatunsu a england in banda daddy wanda yake a china kasancewar kakus bai fiya
zaman kasarba!Da zarar sun gama jami'a suke dawowa gida dan aure haka rayuwar gidan

kakus ta ci gaba cikin farin ciki da jin dadi!har izuwa lokacin da ya kamata aunty aisha ta dawo
gida don ta gama karatunta na jami'a anan ne tai burus da maganar kakus har take ikirarin can
yafi mata nan hankalin kowa ya tashi a gidan nan musamman hajiya wacce sanadin hawan
jininta kenan!alokacin daddy bai san abinda ke faruwa ba har sai da tayi shekara 2 acan wanda
yayi dai-dai da kammala karatunsa!lokacin da ya dawo ne ya sami wannan mummunan labarin
hakan yasaka shi kiran wani abokinsa da sukai makaranta tare dan kasar england da ya
taimaka masa wajen sanin halinda take ciki sakamakon rantsuwar da daddy yayi bazai
nemetaba tunda ya bata dukkan tarbiyyar da uba zai ba 'yarsa amma tai watsi da hakan!daddy
ya shiga matsanancin hali da kiranda abokinsa yayi masa yana shaida masa aunty aisha tabi
wata kungiya ta mawaka yanxu haka dasu ake damawa acan england!tunda Alh.kabir ya samu
wannan labari yayi wa daddy gargadin idan har yakai 'ya'yansa mata waje toh bai yafe masa ba!
nan beauty ta d'an tsagaita da labarin nata ta dan surb'i maltinan gabanta ta ya mutsa fuska
tace kinji fa abu irin na tsoho yaci duniyarsa dan bala'i baxe bari mu jikoki muci tamu ba".kina ji
de ko xee-xee
A da daddy ya fara aiki a kamfanin kakus sai daga baya karfin kasuwancin yadawo kano inda
daddy ke lura da kasuwancin kano!kakus kuma na can yola!da haka har kakus yabar masa
kamfanin tunda bashi da wani d'a a gabansa"kin ga dai aunty fatima tayi aure har da d'anta
itama aunty khadija tayi aure amma bata haihuba!kiga tun lokacin fa kenan gashi yanxu duk sun
tara family nasu"! Karar wayan beauty ne ya katseta da hiran dole ta tsaya ta dauko wayan a
jakanta"number ta gani kawai nan ta katse kiran ta dago kai tana kallon xee-xee da itama ita
take duba tace wannan kenan amma
Kiyi hakuri xee-xee bazan iya baki labarin mahaifiyata yanxu ba da yadda mahaifina ya aure ta
saboda baki da hurumi akai!kawai de nasan hankalinki yana ga file din da kika gani dazu na
karbo a faculty!toh bari na shaida miki wani abu xee-xee tun lokacin da daddy yasama min
admission a jami'ar nan nake jiran fara shigowarta don kuwa Ranar lahadi da daddare wancan satin daddy yake shaida min zai yi tafiya ta sati biyu amma ya
fada wa wani malami gobe zan fara shiga don an gama yi min registration amma zai bani wasu
takaddu ya kuma bani file dina akan na kai department dinmu ya kuma she damin wannan
mutum xe kara mun bayani sosai akan makarantar da haka kenan muka rabu yana min sai da
safe!



📓10 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*

Safiyar litinin da misalin 9:a.m na shigo scul bayan daddy mun rakashi airport ni da ummah a
inda ya bani lambar wayar malamin da xa xan nema!kira daya cikin ikon Allah ya dauka!nai
masa bayanin kai na" cikin kankanin likaci ya gane!yaron office dinsa(massenger) ya turo ya tafi
damu! office ne babba muka shiga zaune yake dattijo d'an kimanin shekara 45 kansa kasa yana latsa

laptop!shigowarmu ne yabashi ikon tsayawa da mai da dubansa garemu!'ya ta kin iso?haka
yafada yana mai sakin murmushi a fuskarsa!eh na fada ina kallonsa!toh ga waje nan
zauna!cikin nutsuwa na zauna!muka gaisa!sai naji yana cewa!mun gama magana da mahaifinki
kuma nasan ya gaya miki!eh kawai nace!yawwa toh yanzu ga wannan takaddun ki hada cikin
file dinki zan saka a nuna miki inda xaki kaisu!haka na karba na saka !yaron office dinsa ya kira
ya kuma umarceshi da ya nuna min faculty dinmu da office din umar!daga nan nai masa
sallama inda yake cewa in har kina da wata matsala karki nufi kowa kizo nan 'yata don bada
kowa ake sabo a *jami'a* ba!amma kinsan kawai na ji shine xee-xee!
Baba habibu sunan masinjan nashi"gaskiya naji dadin hada ni dashi da yayi don ya nuna min
komai wanda ya kamata na sani in banda malam umar da muka je baya nan !anan ne fa baba
habibu yake ta maganganu ciki-ciki wai watakila yaje biyewa shashashan 'yan iskan yaran
makaranta ne!wani abu ya faru baba?na fada ina mai da duba na gareshi!hmn ke dai 'yata ki
kama mutuncin kanki kawai amma kinga *jami'a* mahadar gyara ko b'arna ce dole zaka zabi
daya amma narasa dalilin da yasa yaran suke biye masa wajen ashararanci ga bala'in san kudi
a cikinsa kamar dan kasuwa!dagaske baba?na fada ina zaro ido!kedai bari kawai ai shi jariri ma
zai iya masa aiki indai zai biya shi cewar baba yana tab'e fuska!ni gaskiya baba har na tsorata
dashi kawai ka bani lambarsa in na samu kawa a ajinmu sai ta rakani wajensa don kar naje kai
file din ni kadai yazo min da wata maganar!da yake ranar babban mayafi na saka cikin ikon
allah kuwa sai naga ya zaro waya!yana fadin kin san da yake duk yawancinsu ina da lambarsu
kasancewar ni din na jima dasu anan!cikin sauri na dakko wayata na saka lambar !5k na zaro
na mika masa amma kin san bawan Allahn nan sai yak'i karba sai da na nuna masa dan allah
na bashi sannan mukai sallama dashi da haka na dawo gida!!
📓




11 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
A.K.A
*PRINCESS'QUE~DEE*


Nisawa beauty tai daga bada labarin ta dago kai tana kallon xee-xee tace
Bar batun haduwarmu da malam umar yanxu dai bari na bude file d'in nan na gano mana
abinda ke ciki!kofin dake gabanta me dauke da maltina ta d'aga tasha sannan ta dauki file
din!bismillahi xan bude sirrin jami'a ta fada tana kashe wa xee-xee ido d'aya!matso da kujerarta
tayi ta hau nuna mata nan! kinga sunayensu ne da lambar wayarsu ke harda ta mota kin ga
kuwa iyakar wayona iyakar nasarata!ko ba haka ba?Washe baki kawai xee-xee take tana fadin
kice nima xa'a bani wadansu na lasa!hmmn yanxu ba lokaci bari naga wannan yaron sai mu
wuce kin san fa gobe nake birthday na manta ban gaya miki ba don haka sai ki san da wane
gayen zan ganki!don allah na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login