Showing 15001 words to 18000 words out of 59972 words

Chapter 6 - 'YAR JAMI'A Complete Book Hausa Novels by Aneesa Abubakar Rimi .pdf

Advertisement

08 Jul 2025

3235

ya nemi ixinin zama".hira suka shiga yi sosai irin na d'a da uba,inda prof ke ta
zubo masa tambayoyi game da jami'ar don jin ko yana fuskantar wani k'alubale"hakan kuwa
sameer yace babu don tun fara aikin bautar k'asan sameer a makarantar babu wata 'ya mace
data samu damar masa magana duk da ana yawan yabawa da komai nashi amma sam yak'i
bada fuska"kasancewar shi mutum ne mara son rai ni ko kad'an".daga haka prof ya d'an k'arayi
ma sameer wasu 'yan nasihohin duk de akan sharrin mace"abin har yakai yana ba ma sameer
mamaki yadda prof ke masa nasihan" don shi tun tashinsa mace ma bata gabansa balle har
yayi tunanin biye mata"haka de yabi prof da toh kafin daga bisani yayi masa godiya da
nasihan".
Long sheet dake gabanshi a hankali prof yake kallonta can ya nisa ya ce wannan fa result ne
na yaran can da ake k'ok'arin kafe musu yau kasan sati uku baya sukai jarabawan"
D'ago kai sameer yayi yana mai bin sheet d'in da kallo sannan yace but sir ande samu gud
performance nasu ko? Ehh toh gashi nan amma de.....
Bud'e k'ofan da akai ne ya hana prof kasa k'arasa magananshi"hantar cikinsa ce ta bada wani
irin k'ara cike da razanin halittar da ya gani gaban k'ofarsa"cikin isa da tak'ama ta k'araso har
gaban tabur d'in nasa daf da kujeran da sameer ke zaune taja kujeran gefe d'aya ta zauna"kallo
duk suka bita dashi musamman sameer da be tab'a tsammanin ganin wata mace a office na
prof ba"musamman irin wannan matan"sam mace ba kamun kai"ga jiki kusan tsirara har kana
iya hango kalar bra din jikinta don tsananin hasken kayan data sa" kai k'asa sameer yayi don
baze iya jure ma ganin abu irin wannan ba"

Shirun nasu ta katse cike da shauk'i beauty ke fad'in
Morning sir"ka ganni se yanxu ko bacci ya d'auke ni da yawa" by d way bade wannan
ne result d'in namu ba?let me see?hannu ta kai ga sheet d'in hankali kwance ta rabo shi da ita"
Shiko ji yake prof kamar ya bud'e k'asa ya shige a ciki dan kunya"yanxu da wane ido zai d'aga
ya kalli sameer?yanxu fa yake masa fad'a kan bin ashararan matan jami'a gashi tun ba'a je ko
ina ba shi ya kamasa da irinsu".
Wow good job dad'i na wallahi da mutane na saurin d'aukar darasi kaga de kowa yasan
hak'k'in d'an uwansa"but second class kuma?"yamutse fuska beauty tai can kuma ta saki tana
fad'in i will just manage it bari naga na k'awas d'ina" nan ta shiga duba na zee-zee"
Hhhhh dariya"shegiyar gari wallahi ta haye kalli wannan gaye d'in ma da tace course na shi
da wahala se gata da B2 da alamun ya bada kai kenan"?
Ke wai me haka kike yi ne?cikin zafin nama da rashin jin dad'in abinda beauty take sameer
ke maganar". A raunane beauty ta d'ago kai cike da mamaki ta wurga masa wani wulak'an
taccen kallo tace and who are yuh? Kake min tsiwa baka bari uban gidan naka yayi?ko kuwa
wani sabon iskanci ne hakan?". Be kai ga magana ba prof yayi saurin dakatar dasu" wai what's going on ne haka? Kuyi shiru
mana"magana prof yake duk a kunyace"ya ma rasa me xaiyi"
Kasa jurewa abin yayi sameer lura da yadda yanayin prof duk ya canja yasa shi mik'ewa tsaye
a fusace ya hau dubanta yana gyad'a yatsa"
Surely u dn't know who i'm"
But i sameer d son of Alkhaseem cn't take all these of your nonsensity"
In kuma kinyi denaying haka wait and see"bugun da yakai ga tabur d'in yayi dai-dai da
juyawansa don fita".zafin naman itama de beauty ta nuna inda ta cakulo wuyansa tana me
wurgi da sheet d'in waje guda tana wani zare ido kamar mayunwaciyar zakanya cike da huci ta
fara fad'anta"ni kake ma shouting akai?baka san wace *'Yar jami'a*ba ko?ka rubuta ka aje
wa'adin aikin ka yazo k'arshe".
Sake mai kwalan riga tai ta juya a fusace da yake ba komi hannunta dama ta shigo haka tai
waje abinta"
Karo na farko da wata 'ya mace ta tab'a matsowa har kusa da sameer haka sai gashi abin ya
kai ga cakumar riga?"kan ubancan"
Yayi maganan a fili yana kallon prof da tuni idonsa ya gama cika da kwalla" dan takaici"abinda
yake gudu kar wani yasani yayi masa kallon ashararan mutum yau ya tabbata"
Hannu ya k'ara kaiwa ya bugi tabur d'in cikin tsiwa sameer yake fad'in ashe kuwa yarinyar nan
ta taro match se na nuna mata ya ake rayuwar jami'a"bade tai ikirarin ita *'yar jami'a*bace? Be
jira cewar prof ba ya juya a fusace yayi waje"ji kake garrrrraaaammm na rufewan k'ofa"!
[1:50pm, 24/11/2016] Salaha: 📓📓23 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*



Bata jira ji daga gareshi ba beauty cikin zafin nama ta mik'e had'e da sauke wata nannauyar

ajiyar zuciya,tai hanyar fita,cigaba malam umar yayi da kiran sunanta abin tin yana k'asa da
voice nasa har ya k'ara raising nashi amma sam beauty tak'i sauraronshi."
Cikin b'acin rai na rashin samun mafita da haka ta baro office d'in nan ta nufi hanyar barin
jami'ar" gudu take sosai abin ta har ta cimma babban gate d'in kamar baza ta tsaya ba kuma
kome ta tuno ai ko ta saki uban birki a bakin wajen ji kake keeeeeeeeeeee"na k'arar tsayuwar
mota"cikn sauri mutanen dake bakin wajen kowa ya dawo da hankalinsa gareta don ganin ko
lafiya?hankali kwance take bud'e glass na motan tare da fiddo hannu rik'e da k'aramin kati(exit)
a hannunta ta mik'a ma security man d'in"tun tsayuwar motar agun duk ma'aikatan gurin sun
fahimci motar wace shiyasa ma basu wani d'aga hankali da abun ba don inda sabo su kam sun
saba"hannu ya mik'o had'e da amsa da haka ta maida glass nata sama ta ja motanta gaba".
******

Mutumi na kana ina ne?cewar sameer wanda yake zaune cikin mota yana tuk'i ga waya a
manne a kunnensa yanayi hankalinsa a tashe kana gani kasan cike yake da damuwa"daga
d'ayan b'angaren aka bashi amsa sannan yace owk toh gani nan k'arasowa ina hanya".katse
wqyan nashi yayi ya ci gaba da tuk'insa,kusan minti goma kenan da yin haka sai gashi a bakin
wani makeken gida"horn biyu yayi mai gadi ya lek'o gami da bud'e gate d'in fahimtar wanda ya
zo da yayi",a parking Space na gidan yaje cikin jerun motocin gurin ya aje nashi gami da fitowa
ya nufi cikin gidan".a falo ya tarar da mama wato mahaifiyarameenu inda cikin girmamawa ya
gaisheta sannan ya nemi izinin shiga cike"cikin wannan takun nasa na isa da tak'ama yake
takawa kamar wani wanda ke tsoron k'asa haka ya riski d'akin".da sallamarsa sameer ya bud'e
d'akin"amsanshi ameenu yayi a nutse"amma sameer ko ta kansa bai bi ba ya nufi gado
abinsa"kwanciya yayi ya juya baya had'e da rufe ido kamar wani me bacci"
Ameenu Dake zaune saman 2 seater rik'e da magazine yana karantawa, cike da mamakin
yanayi irin na aminin nasa dole ya ajiyeta gefe guda ya nufo gareshi"
Prince lafiya? Meke damunka haka?mtsssssss......... wani dogon tsaki da sameer ya saki ne
ya k'ara tabbatar masa cewa da abinda ke damunsa"hannu yakai ya d'an dafa kafad'ansa a
hankali ya shiga bubbuga masa ita yana fad'in pls be lyk a man"fushi fa ba naka bane"koma
waye ya b'ata maka just forget about it & let us chill like nothing do you man pls"wani wawan
juyi sameer yayo nan take kuma yabi shi da kallo cike da b'acin rai kafin ya iya mosa lips na shi
a hankali yace"kasan kuwa me kake cewa?kana so kace na manta da abinda ya faru yau?that
is unbearable"ba ran iya hak'ura ba wallahi"nan da nan kuma yanayinsa ya canja jijiyoyin gaban
kansa duk suka riga suka mik'e cikin zafin nama ya d'ago jajayen idanunsa yace"se na koya
mata hankali"sena tabbatar mata cewa jami'a ba gidan iskanci bane gidan koyan karatu da
ladabtarwa ne" wai ni sameer yau wata banza har zata kalleni ta fad'a min magana"by the side
ita 'yar gidan uban wace take jin kanta haka?
Sai a lokacin ameenu ya fahimci inda sameer ya dosa"duk ta k'are dama yasan hakan na iya
faruwa'don ba yarda za'ai matashin namiji kamar sameer ace bai samu matsala da mata ba"sai
gashi yau yazo masa da zancen"murmushi mara sauti ya yi kafin ya kai dubansa ga sameer ya
iya cewa"calmdown prince yanxu akan wata mace kake d'aga voice naka haka?kamar ba
sameer d'in dana sani a baya ba wanda kullum kake cemin mace bata gabanka yau kuma ya
abin ya canja?ko de ka fad'a mata wani secret na mind d'in ka tayi rejecting ne?fad'amin naji
wace lucky gal ta yi nasara akanka haka?"cike da zolaya yake maganar"mugun duka sameer ya

kai masa a cinyarsa ji kake d'asss..dan maganar tai mai ciwo"stop it kaga bana cikin wasa
yanzu"ko zakai min wasa karka k'ara had'ani da wannan 'yar iskar wacce bata ma san ciwon
kanta ba"may be ma iskanci akai da uwarta aka haifeta shiyasa itama take haka amma kana
dangantani da ita?ganin yadda sameer ya d'au zafi na ruwan bala'i yasa ameenu sassauta
murya ya hau masa nasiha"
Kaga de prince ba'a haka a rayuwa duk laifin da mutum yayi maka baka ai batashi haka don
baka san wanne baiwa Allah ya aje a tattare da shi ba"duk da na fahimci akan mace kake
wannan fad'an toh ina so ka sani ita mace k'ara min tunani gareta abu k'an k'ani na iya saka ta
ga tafarkin dai-dai haka zalika abu k'arami yakan iya jefata ga halaka"saboda su mutane ne
masu rauni"idan mace tai maka ba dai-dai ba rabuwa kake da ita sai kai mata addu'ar shiriya".
Addu'ar shirya?shirya fa kace?lallai baka san yarinyar nan ba kenan? ai ba zata tab'a
shiryuwa ba" illah kawai na samu hanyar da zan lalata mata rayuwa ta gane cewa tayi kuskure
a rayuwarta data d'auki jami'a tamkar gidan b'atanci zalla"kaji de na gaya maka"yana wani
gyad'a masa hannu alamun gargad'i". Toh naji but meye sunanta?
Cike da harara sameer yake kallonsa" kamar shi yayi masa laifin can kuma ya saki wani dogon
tsuka yace" i don't care to know that"all what i know de ana kiranta da *'yar jami'a* kaji wani
banzan suna"sameer ya fad'a yana watsa hananye"shide ameenu binsa kawai yake da ido kafi
ya nisa ya ce toh Allah de ya sawwak'e amma yanzu muci abinci ka huta se na rad'a maka wata
sauk'ak'ak'kiyar hanya ko zaka iya binta may be da haka ka rama wanna abun da tai maka"
Jin haka ba k'ara min kwantar ma sameer rai yayi ba don shi babban burinsa dama be wuci
yaga ya rama abinda beauty tai masa ba musamman ya samu hanyar korarta a karatunta".
Haka suka zauna gidan bashi ya koma gida ba se can bayan 10:00p.m.koda ya koma watsa
ruwa kawai yayi tare a jero nafilfilinsa na dare sannan ya haye makwancinsa".






📓22 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE




Tun fitowar beauty bata zame ko ina ba sai office d'in malam umar ko da ta isa ta tarar da dashi
tare da bak'o"dole ta d'an dakata a waje"kusan minti goma da haka sai ga shi ya fito don raka
bak'on nasa ai ganin beauty tsaye gaban office nasa sai kai kawo take a wajen kamar wata
zautacciya"dole yayi sallama da bak'on nashi ya k'araso gaban ta cikin sauri" "Yar jami'a lafiya?

Da saurinta beauty ta juyo daga zagayen da take yi se wani ajiyan xuciya take saki tace"mu
shiga ciki wannan ba maganar waje bace"

Gaba ya wuce tana biye da shi a baya har suka k'ara office nashi"tsaye tai gaban kuje ran"yayi
yayi ta zauna amma sam beauty tak'i"
Dole shima ya taso ya dawo kusa da ita ya shiga magana cikin tattausan lafazi don ya lura
tabbas yau ran mutuniyar tasa b'ace yake"
Pls kyakykyawa ki d'an saki fuskan ki daga wannan cukulewan wlhi sam be dace dake ba"
Wane abu kike so a makarantar nan baki samu ba?
Ina ce na baki file me d'auke da komai na jami'ar nan'kuma da bakinki kince min kingama
samun komi naki"
Wait malam kar ka sake cewa ka bani komi"baka bani ba ni zakai ma wayo"cike da tsiwa
beauty ke maganan"
Wallahi a iyakar sanina na gama baki komi, amma fad'a min me kike so yanxu?
Kallo me cike da raini beauty ta wurga me dole ya d'an kauda kai"kafin can ta d'ago kai tace:
"Ina so ka gaya min game da wani wai shi sameer alqaseem"tell me waye shi?kuma d'an
gidan uban waye a garin nan da har ze zage ni a gaban prof KAS"?

Wqni gauren numfashi malam umar ya saki cike da fargaban sunan da yaji beauty ta kira
nan ya ja kujerar dake gefensa ya zauna dan samun cikekken nutsuwa"
A hankali ya matso da wata kujera dake gefensa kusa dashi yayi ma beauty nuni data zauna
ba musu kuwa da zauna ta maido dubanta gareshi tana saurare"

Wato kina ji ko 'yar jami'a bazan b'oyr miki komi ba dan nasan mun zama d'aya kuma ko
wane abu zaki iya yi a makarantar nan amma bazan tab'a lamunce wa kaina baki damar shiga
harkar wannan bawan Allahn ba"dan shi ba malami bane"aikin bautar k'asa ne ya kawo shi nan
garin kuma yanxu yaci rabi zuwa k'arshen shekara zebar wajen nan"ki rabu da shi kawai in ma
abu yayi miki kiyi hak'uri a karo na farko de pls"!!
What malam umar kasan ko me kake cewa?ai gara kace min baza ka iya ba kawai na nemi
wata hanyar amma ba ka tsaya min wa'azi ba"dan ko wallahi ka rubuta ka aje korarsa za'ai a
jami'ar nan confirm".

📓24 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*





Ta b'angaren beauty kuwa ranar tun komawarta gida d'aki ta nufa ta kulle kanta haka ta wuni

ciki"tun abin be dami ummah ba har yakai ga ya fara don sam beauty bata fiya jimawa haka a
d'aki ba ko da kuwa baza ta fito parlo ta zauna ba amma dai ta kan lek'o tym to tym sab'anin
yau'se de ko da ummah taje ta tambayeta se ta nuna mata ba komi"
Da misalin k'arfe 8:00p.m daddy ya shigo gida sashensa ya wuce inda ya iske ummah tsaye
rik'e da garwashi na turaren wuta tana turara falon"wani a jiyar zuciya dady ya saki sakamakon
wani daddad'an k'amshi daya doki hancinsa"cike da murmushi umma ta nufo shi tana me ajiye
garwashin gefe guda" Rungume juna sukai na d'an tsawon lokaci wqnda hakan ya nuna tsantar kulawa da missing
na junansu da sukayi"umma ce ta shiga janye jikinta a hankali tare da amsan jakan dake
d'auke a hannunsa"
Sannu da dawowa dear"
Yawwa umman beauty"ya kula da gida da kuma kanki hope de baki wahalar min da jikin nan
naki sosai ba?"daddy ya fad'i idonsa k'uru bisa nata"
Haba dear kaima kasan ba yadda za'ai na wahalar maka da jikin nan naka da yawa,zaka
sameshi yau fiye da kullum"
Allah umman beauty??cewan dady yana washe baki.
Sosai ma kuwa! se de fa wani hanzari ba gudu ba yau na kasa gane kan yarinyar can tun
dawowqrta a makaranta take d'aki".what??? Amma kuma kike cemin gida lpy?yoh ba gwara
komi ya hargitse ba da b'acin ran gudaliya ta"bari naje naji me ke damunta"cikin matsanancin
damuwa daya riski daddy lokaci d'aya haka ya nufi sashen beauty" Knocking......yes daddy come in"beauty dake kwance can saman gado ta juya ma k'ofa baya
tai maganan sanin cewa daddy ne kad'ai ke mata irin wannna knocking d'in"
Bud'e k'ofan yayi had'e da kiran sunanta yana mai k'ara sowa cikin d'akin"k'aramin teddy nata
dake mak'ale a jikinta ta janyo gami da wurga ma dadmdy shi kamar yadda ta saba in tana
matsanancin fushi irin wannan tace pls daddy go away ni bana son ganin kowa yanxu"just
go"tai maganan tana turo baki waje"be biye ta nata ba dady ya haye gadon daf da ita ya zauna
tare da sak'ala hannunta cikin nashi ya juyo da fuskanta gareshi murya ciki-ciki dady ke
tambayan beauty na waye ya b'ata miki rai ki gaya min ko waye shi & i promise u cewa zan
dealing nashi kowaye pls my one and only one"lura da yadda daddy ya damu sosai da halin da
take cike da yadda dady ke fad'in ze dealing ma damuwanta yasa ta d'an saki ran nata kad'an
ta shiga magana uwa tana rad'a"dady wani lecturer ne baya son cigaba na a school d'in nan
duk yabi ya dameni yau fa har ikirari yake wai se ya koreni don kawai na samu result me kyau
so shine nake so dady ka saka a koreshi kafin shi ya aiwqtar da nashi akaina"
Jim dady yayi a fari da jin batun da beauty ta zo mai dashi yana tunanin hanyar da zai magance
damuwan nata"
Beauty meye ne had'inki da wani malami a makaranta kinsan fa duk wani abu dazai janyo na
samu nak'asu a har kar kasuwancina beauty bana so"bana so in ji kina rigima da wasu don duk
wanda yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login