Showing 12001 words to 15000 words out of 59972 words

Chapter 5 - 'YAR JAMI'A Complete Book Hausa Novels by Aneesa Abubakar Rimi .pdf

Advertisement

08 Jul 2025

3228

don sanin
ainihin waye sir.prince amma ya zai yi dole ya d'an sauke kai ya maida dubansa ga sir.wanda
tuni yana zaune a can kujeran gaba hankalinsa kwance yana rik'e da phone nashi yana
dannawa ga d'ayan hannun nashi rik'e da coke yana sipping passionately".kallo ya k'ara
maidowa ga waiter d'in duk suka dubi juna"ka taimaka pls wallhi da hajiyar nan yanxu nake
samun alheri mara musaltuwa"jin haka daga waiter yasa d'alibin gyad'a kai da alamar
amincewa ya nufi sir.prince".
Salamu alaikum sir"wa'alaikassalam"sir ya fad'a had'e da d'ago kai yace"ya akai ne abdul"
Eh dama sir wai motanka ne toh....de"what's dix abdul?kai magana strightly mana. Wai dama
motanka yayi blocking wani car ne shine....saurin dakatar dashi sir yayi".
Ohhhh bade yarinyar da ta shigo nan yanxu ana shouting ma waiter dani take ba"?shine har
aka aikowa na janye mota"?well xan janye but she should bear it in her mind cewa se tai dqna
sanin min hayaniya in public"..maganan zuci.
Mik'ewa kawai prince yayi ya janyo key nasa dake gefe kafin ya juyo ya kalli abdul ya ce seat
here'i wll be back soon" da haka ya fice"
Tsaye take gaban mota se girgid'a k'afa take dan haushi duk wannan mutumin ya gama
b'ata mata lokaci".jin alaman motsin mota tai bayanta ai ko da saurinta ta juya taga ana gyara
parkin d'in da yake motan bak'i ne sosai se bara ta iya gano wanda ke ciki ba"kwafa tayi da
sauri ta shige nata motan ta tayar"wani ja da baya tayi da motan har se da ya riski motan
sir.prince na baya fitilan baya kake jin kwassss......na fashe wanshi".dariya beauty ta saki ganin
b'arnar da tayi me ta k'ara sa kai gaba a motan ta ta fice a wajen tana fad'in maganin blind man

kenan gobe ma ka sake wrong parkin".
Shiko sir du da abin ye me ciwo amma se yaa kasa komi agun ga jama'an dake bakin wajen
duk sun ga abinda ya faru dole ya kasa fita a motan ya kira abdul daya mik'o masa kayansa a
table.nan ya mik'o masa kawai ya bar wajen rai b'qce".
A wani gaban print container beauty ta tsaya ganin motan zee-zee a gun laluban wayan ta ta
shiga yi"kira biyu kuwa ta d'aga"shegen kaya kina ina haka? Eh gani a print place ina printing
wasu papers"ok in kin fito ina bayanki ki k'araso"toh zee-zee ta amsata dashi da haka ta kashe
wayan". Tana zaune cikin motan nata taan cin take away da tayi ne se ga shigowan zee-zee kallo
beauty ta kai gareta aiko suka sa dariya baki d'aya wow k'awana amma fa kin sha
kyau"maganan zee-zee kenan "ina kyau d'in yake ai ban kai kiba".
Shiru ya biyo baya kafin tace Yau fa beauty ban ganki a lecture ba kuma nai trying ma layinki off
ko lafiya?
Eh toh kusan de lafiya amma baza ki sake gani na ma alecturen yau ba don na gama da
lecturen"
Hhhhhhhhh shigiya beauty bade kina so kice min prof. KAS Yaxo hannu ba?"eh toh kusan de
yaxo hannu amma saura kad'an"
Ban tari lumfashin ki ba fa amma ina ganin kamar an canja mana lecturen 1301 saboda yau
wani sabo ne yaxo kin ganshi yaro matashi daga gani huta ya xauna jikin nan"wai shi sir prince
baki ga yadda matan nan ke ta admiring nashi ba fa"
Cikin halin ko in kula beauty ta juyo tana kallonta can kuma tace kee kinga koma sir king ne ba
prince ba shima xe mik'o kai"don haka kiban wani labarin ba wannan ba"
Nisawa zee-zee tai tace ke k'awa jiya fa k'iris ya hana baba ya kamani ba hijab"ina karyo
layin gidan mu zan kai motata inda na ke ajeta kinsan be san Alh.bushasha yase min ba kawai
se na ganshi yana k'okarin shiga gida"ai ba shiri na canja hanya da sauri"kinga yau ma dan kar
ya gane wani abu dole se da nazo school na canja" Wani uban dariya beauty tasaki had'e da kaima zee-zee duka a hannu tace'shegiyar gari ga
son jin dad'i ga tsoro amma fa gaskiya baban nan yana kwafsa miki kamar ba uban zamani
ba?"kinga niko daddy wani abun ma shi yake siya min duk da ummah bata so"
Ke ni kuma mama na so amma baba ke min cikas zee-zee ta fad'a tana tab'e baki".
Ok dear kar ki damu da baban nan ke de ki iya takunki kawai se kiga munci duniyar mu da
tsinke'ki bari ma zuwa dare zan duba file d'ina duk lecturen da naga bashi da wani anfani a
wajena zan turo miki number nasa"yanxu de kije kawai later zaki jini"
Cike da jin dad'i haka zee-zee tai sallama da beauty.daga nan ko beauty ta nufi gate abinta tai
wajen a school d'in..


📓
17 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*

A hankali take knocking kofan office d'in amma shiru kake ji kamar ba alamar mutum ciki har
tana k'ok'arin tura kofan kenan taji ance yes"ai ko cikin sauri ta tura k'ofan amma se ta tsinci
kanta da kasa shiga ciki dole ta d'an tsaida nutsuwarta waje d'aya sannan ta shiga ciki"taku
take cikin wani salo na kwarkwasa ga yadda sanyin office d'in ke ratsata ta ko ina"wani irin
annashuwa taji ya dirar mata duk da bata san dalilin hakan ba"har ta cimma gaban table d'in
nashi kansa juye yake yana tsaye gaban wani k'aramin drawer nashi wanda ke cike da buks da
alama wani research book d'in nashi yake nema"ganin haka ya bata damar kyara kujeran wajen
sosai ta xauna ta had'e k'afa d'aya bisa d'aya"tare da kura ma inda mutumin nan yake da
kallo"can ya nisa ya juyo rike da wani k'aton littafi ya shiga kad'eshi saboda k'ura"yana fad'in pls
i'm so sorry for keeping u.....ai be k'arashe maganan da yayi niyya ba idanunshi ya dira ga
beauty" tuni ya shiga tambayar kansa toh me ya kawo yarinya k'arama haka offince d'inshi?ko
de sabuwar d'aliba ce tayi missing office d'in da take nema?k'are mata kallo yayi tsaf yaga de
tabbas shigar jikinta babu alamar tarbiyya ko kad'an aciki"!dole ya dawo da nutsuwarsa sosai
gareta tare da d'qn b'ata fuska yace wani abu ya kawo ki nan?jim baeuty tai da jin yadda yayi
tambayar cike da manyance".leb'e ta d'an cije a lokaci d'aya ta mik'e tana k'ok'arin k'ara sowa
inda yake".

Hannu yayi saurin d'aga mata"da alamar dakatarwa yace ke ina xaki?kuma me ya kawo ki
nan?"share tambayar tayi"inda taci gaba da takowa" wani wawan tsawa daya daka mata se da
gilashin idonsa ya zame Allah yasa da igiya a jiki".duk da razanar da beauty tai da tsawansa
hakan be bata damar nuna masa ba"amma tunani take ta faman sak'awa a rai ta yadda zatai
dealing da prof kAS cikin sauk'i ba tare da tasha wahala ba".

Agogon hannunta takai ma kallo taga har minti 4 ya tafi a cikin minti 10 data nema daga security
man".karaf taji wata idea tazo mata cikin sauri tai juyi da baya kamar wacce ta tuna wani abu tai
hanyar k'ofa" hannu takai ga mukullin k'ofan ta danna shi ciki had'e da murd'a shi ta ke kake jin
k'ofan ya rufu gam"zare mukullin tai ta shiga gyara gaban rigarta ta jefa shi a rigar mama(bra
nata)juyowa tai ta kwashe da wata irin dariya na k'eta lalle beauty ta cika shu'uma toh me take
shirin aikatawa?

Cikin halin ko in kula prof KAS ke kallonta dan abinda take sam baya bashi mamaki don ya sha
tsallake farmaki na 'yammata da zaurawa kai wasu ma matam aurene"balle wannan k'aramar
yarinya a tunaninsa".ganin ta ci gaba da tahowa wajensa yasa shi harzuk'a ainun gaba d'aya
jijiyoyin kansa suka d'aure"magana ya hau yi cikin fad'a".
Ke dan ubanki fice min a office kafin na sab'ar miki"!duk tashan balagar iskancin naki kirasa
inda ze k'are se a kaina wato kin tsallake shashashan yaran makaranta kin taho garemu".dan
tsabar rashin kunya bama yaran cikinmu ba ni zaki kawo wa shirmen banza cikin office".toh yau
xan koya maki tarbiyya bari kiga"!hannu ya kai cikin aljihu yana laluben waya".

Wayar ya xaro nan ya shiga laluben number a ciki har beauty ta k'araso daf dashi nan ta ja
birki ganin yadda duk ya wani kid'ime wai shi a dole ransa ya b'aci da hakan".nan ta watsa
masa wani dogon numfani data saki tace":

Sorry sir' ni fa bana zo nan dan wani abu bane kawai nazo miyi hoto ne dan naga kana
kama da daddy na"jin maganan da tayi ne yasa shi d'ago kai inda yayi dede da kashe masa ido
d'aya da tayi"!
Hoto?hoton ubanki xaki d'auka dani"ke kinsan kuwa da wa kike magana?".jin yadda yake
magana cikin fad'a ne ya k'ara tunzura beauty"
Enough! nace enough!!wanna hayaniyan naka ya ishe ni haka ko an fad'a maka ni ma ban
iya bane?da na zaci xami abu cikin sauk'i mu gama ashe ba haka bane"toh wallahi kaji
rantsuwa d'aya kenan koka amince muyi hoton nan ko kuma yau na nuna maka wace *'Yar
Jami'a* don se na maka abinda duk wanda ya ji labari akanka se yayi Allah wadai da halinka"se
kuma nayi silar barinka wajen nan in kuma kana ganin wasa nake toh ka gwada jayayya dani" ni
kuma in nuna maka kaidin mata".

Tana kaiwa nan a zuciye ta nufi saman table dinsa inda ta d'ora jakanta hannu takai ciki ta zaro
wayarta a fusace tayo kansa"tunani,bacin rai,ga wani azababban ciwon kai sun hadu sun cure
masa aka"wai yau shine zai fad'a tarkon mace ko me?".ganin yadda Take nuni tabbas yasan
yarinta na matuk'ar damunta kuma kome tace tabbas ita me iya aikatawa ce" be an kara ba
cikin tunaninsa yaji kyas"kyas kyas !! har sau uku an d'auka"jikinsa har wani b'ari yake na ganin
wani sabon abu yau a tattare dashi".bakinsa na rawa ya kallo ta kawai yace 'yar nan kiji tsoron
Allah".ganin burinta ya gama cika gashi ta barshi tsaye da waya a hannu shi be kira ba kuma
shi be aje ba yasa ta sakin wata irin muguwar dariya tace zuwa dare zan kiraka muyi magana
so ka aje phone naka kusa da kai".
Daga haka beauty bata jira cewan saba ta xare jakanta tai bakin k'ofa hannu takai ta zaro key
d'in daga bra nata ta bude k'ofan tai waje hade da janyo masa ita".

ya salam! ya salam!! furucin prof KAS kenan inda yake k'ok'arin durk'ushewa a k'asan
kafet"inda tuni hawaye ya gama cika fuskansa ace wai yau 'yar cikinsa ke masa barazana da
jikinta"yarinyar da bata wuce sa'ar autar 'yarsa ba".toh yanxu wani cikin makaranta yaji wannan
labari ai ya kunyata duk kaffa-kaffan da yake da kame kansa amma yau babu".haka ranar ya
wuni cikin mawuyacin hali duk aikin office d'in ya gaza yi".


Itako tun fitar ta cikin sauri ta k'arasa bakin k'ofan shiga wajen inda ta tarar da security man a
zaune rik'e da radio yana sauraron shirin *RAI ANGIN GORO* Se wani lumshe ido yake hannu
ta tafa ba shiri ya d'ago ganinta yasa shi rage sautin radion yana fad'in wai har kin fito"?kallo
kawai takai ga agogon hannunta se kuma ta d'ago tace me acikin minti goma daka bani naci
tara"shima dubi yakai ga nashi inda ya tabbatar da hakan"
Bata jira cewan saba nan ma de ta hau laluban zif na jakanta ta bud'e wani k'aramin dairy buk
d'inta ta zaro nan ta shiga bude page har takai inda aka rubuta PLAN 2:PROF KAS nan ta duba

gefe cikin wani karamin box da akai tai alamar mark" na gama aiki"kafin ta d'ago kai tace TASK
COMPLETED".

cikin rashin fahimta ya bita da kallo inda ta maida buk d'in jaka tai mai sallama ta doshi motanta
da niyyar tafiya capteria duk da taga alamar lokacin shigarta lecture hall yayi amma yunwa take
ji".

Cikin nishad'i ta kunna motar inda tai hanyar Stop and chop"..






📓📓20 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE







A B'angaren beauty kuwa sam daren ranar bacci k'aurace mata yayi don kwance take hannunta
naga phone nata ta k'urawa agogon wayanta ido"tqna jiran lokaci kamar yadda ta tsara"
diqq...diqq...diqq...bugun alarm kenan da yayi na nuni da 12:00a.m cikin wani matsanancin farin
ciki beauty ta kai hannunta ga d'aya daga cikin sunanyen contact nata" MY KAS sunan da ke
bayyane akan screen nata kenan"laluban wayan na shi ta shiga yi"har sau biyu yana shiga
amma ba'a d'au ka ba"m'ikewa tai daga kwanciyan da take tare da cunkud'e fuska tana mai ci
gaba da latsa wayan nata"Allah yau kam ko asuba xa tai min se na tabbatar da ka..... ba ta kai
k'arshen maganan zucinta ba ta ji takkk....alamun d'aukan waya"wani gauran numfashi ta saki
tare da manna wayan akunnenta"
Amincin Allah ya tabbata a gareka jarumin jarumai"

"Shiru"

Sorry fa na hanaka bacci"

"Shiru"

Nasan tabbas kana ji na but ba wai maganan na ka ne abin so na a yanxu ba,abinda zan gaya

maka shine abin so na da kai ka ji"

"Duk da haka de Shiru"

A zahirin gaskiya na yaba da kamala irin ta kwarzon dattijo kamar ka,don naji kowa yakan yabe
ka,sai de ni na kasa gaskata hakan,ko meye dalili?nasan de bazan tab'a samun had'in kan ka
ba,bawai dan bazan iya ba,ko banda hanyar yi,nop ko d'aya sai dan ba wannan buk'atar ce a
wajena ba"
Prof.KAS abu ne k'arami a wajena amma bansan yadda kai zaka d'aukeshi ba"wato na
tak'aice ma de course naka da kake yi wato 1301 nake so naga correct A1 a result d'ina"
Yin hakan gareka kamar taimakon kai ne kaga ni na samu jarabawa na, kai kuma ka tsira da
mutuncinka,in kuwa ka bijire wa buk'atata toh wallahi abinda zai biyo baya se yafi haka zafi da
muni dan ko sai na sa an yad'a min kai a jami'a da hoton da mukai na cewa ka nemeni a office
naka nak'i baka had'in kai,kasan de sharrin 'ya mace saurin karb'uwa ne dashi dan haka sai ka
zab'a aciki!".
Hankali kwance beauty ke maganan har ta k'arashe alamun da take gani na kamar baze
tanka taba ne yasa tai k'arfin halin sai-saita dariyan da take tace"prof.nasan tunanin da kake na
matarka da 'ya'yanka kai har ma da sauran jama'ar gari yadda zasu kalleka ko"?so just think
about it wisely". Emmmm by the way sir d'axu baka zo lecture ba wani yaro ka turo shi wannan ya sunansa?
"Shiru"
Bacci ya fara d'aukana pls ka fad'a min mana"

Sunansa _*SAMEER ALK'ASEEM MAJI-DAD'I*

Dan Allah yarinya ki ji tsoron Allah ki fita harka ta duk da nasan ban nemeki da sharri ba wallahi
ban tab'a aikata abu makamancin haka ba"ban tab'a injustice ko ba wani marks free ba se yau
kike so na da hakan why?baza kije ki karatu ki ci marks d'in da kanki ba"duk yadda na kai ga
wulak'anta mata masu zo min da buk'ata irin naki na kasa miki haka"toh meyasa kema baza ki
fita a harka na ba pls"ko ba dan komai ba ki duba girman shekaruna da iyalina mana".
Heeeeyyyyyyy ix ok sir bana son wani surutu haka"wa'azi zakai min?toh ka de ji abinda nace ni
ban nemanka da sharri ba kawai de kabi dokar *'YAR JAMI'A*
_So just go and sleep and i wish u a colourful night_
Tana kaiwa haka ta katse wayan abunta"tai wurgi da ita gefe".
******

Haka rayuwa ga beauty taci gaba cikin jin dad'i da kwanciyar hankali duk wani abu nata da take
buk'ata na rayuwa tana samu ga mahaifinta"in kuma batun makaranta ne data buk'aci wani abu
zata kira wanda abun ya shafa"dan jami'ar ma yanxu ta tsaya da zuwa sai dai lokaci-zuwa
lokaci wani uzuri nata ya kaita"sosai mu'amala ta goge tsakaninta da lecturers d'in nan yadda
take so haka suke mata"wanda duk yaso shiga harkar ta ko a school tuni zata sa a dakatar da
mutum a karatu"shaharar beauty ta kai inda takai"dan kowa yasan wace *'yar jami'a* babba ko

yaro"
Duk inda ta wuce nuna ta ake"b'angaren zee-zee ma de abin ba'a cewa komi duk da takan
shiga lectures amma dai suna ne don yawancin yanzu tare suke zuwa yawonsu sai can dare ko
yamma lik'is sukan koma gida.
Koda ummah ta tambayeta game sa canjin lokacin na dawowarta yanxu kam cewa tai an
gyara musu time table ne,duk da ba wani gamsuwa tai ummah da hakan ba amma ya zatai dole
ta barta a hakan!"gudun fad'an dady!"
A b'angaren Sameer kuwa tun randa dady yazo mai da maganar baya son ganinshi a harabar
gidansa se ya zamana kullum yana sashensa"don k'arfe 6:00a.m yake fita waje baya kuma
dawowa sai 9:00p.m tunda Allah ya had'ashi da wani frnd Ameenu shike nan ya samu gidan
zama!" [1:50pm, 24/11/2016] Salaha: 📓📓21 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*




Kamar kullum dai yau ma prof KAS zaune yake a faffad'an office nashi"kansa duk'e yana bitar
wasu takaddu wanda da alama suna da matuk'ar anfani a gareshi yaji an bud'e k'ofa".ko da ya
d'aga kai da murmushinsa ya sauke ga bak'on nasa"matashi ne ajin farko wajen iya shiga da
haiba" wato Sameer kenan"k'ofan ya me da ya rufe ya k'araso ciki"cike da girmamawa ya
gaishesa kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login