Showing 6001 words to 9000 words out of 59972 words

Chapter 3 - 'YAR JAMI'A Complete Book Hausa Novels by Aneesa Abubakar Rimi .pdf

Advertisement

08 Jul 2025

3224

ga bai min ba dauke kai zanyi kamar ban sanki ba!daga haka ta
tashi tqna dariya ta shige ciki tana leken inda yake don tasan nawa zata biya!zaune ta ganshi

gefen wasu mata suna had'a kayan girki!baka jiba" ta fada tana matsowa kusa dasu!cikin sauri
ya mike yana fadin hajiya har kin gama ai da kin sa an kirawo ni"shigo mu karasa ga waje can ki
zauna!no" ba sai na zauna ba fadi kudin kawai sauri nake!hajiya ai duka abincin wajenfa har ya
kare!ai na san zai kare kudin na tambaye ka malam" ta fad'a cikin d'aga murya!gaba daya dubu
sha uku da dari biyar ya kama!ok gashi amma gobe kukara hannu wajen girkin don zan baka na
kwana biyu nan gaba dan bazan kara zuwa ba sai juma'a !hannu tasa cikin jaka ta zaro dubu
talatin ta mika masa!ku nawa ne ma'aikatan wajen?mu biyar ne hajiya!ok ga wannan ka raba
muku kuma ka kiyaye kada matar wajen taji don naji ance ba zama take ba!daga haka ta juya
tayi waje!cikin mota ta tarar da xee-xee sautin waka ya cika motar!ta bude ta shiga tana
kallonta!sai ina yanxu?beauty ke tambayarta"habeeb zan kai wa ziyara gidansa bayan la'asar
sai na wuce!dariya kawai beauty tai ta fice daga motar!har ta juya kamar ance ta waiga cikin
motar ta hangi hijab!wancan fa ta fada tana nuna mata!em!em !kin san baba sai a slow shiyasa
nake yawo dashi da na shiga layi nake sawa kin san shi ba kamar mama ba"kinsan abin ne se
kana basaja" koya kika gani?shegiyar gari ni na wuce ke dai ga son dadi ga tsoro kuma!dariya
suka sa duka sukai sallama ta wuce!


Mota beauty ta shiga sai gida!horn take baba me gadi ya bude mata gate yana mika gaisuwa!
Hannu kawai ta d'aga masa ta shige"cike da rera wak'a ta fad'a falon ganin ba kowa yasa ta
hayewa sama!ta bude kofar falonta!me zata gani ladiyo ce ke tsaye tana goge tv!ke me kike min
a falo?cikin sauri ta juyo tana kallonta!sannu da zuwa beauty dama umma ce tace....! Yi min
shiru munafuka wallahi k'arya kike mata kawai halinki kika zo yi kuma wallahi yau zaki bar gidan
nan bari daddy ya dawo!jiki a sanyaye ladiyo ta dauki tsimman nata tayi waje!cikin fushi ta
shige d'aki!jakarta ta aje ta saka file d'in cikin drawer !yawwa bari nai wanka na kwanta na huta
kuma"towel din dake sarkafe gefe ta janyo tayi bayi"lokaci kankani se gata ta fito"karamin riga
ta xurq ma jikinta ta fad'a saman gado se bacci"!




📓📓12 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Buga kofar da daddy yake ne yasa ta farkawa daga baccin da take"! sanin daddy ne kad'ai ke
mata haka ya sata saurin bude ido"tace swit daddy gani nan zuwa! Karamar riga ce iya kar
kwiwa ke jikinta ta bude kofar tana bude hannayenta!matsowa daddy yayi ya rungumeta
jikinsa!daddynki yayi miki laifi beauty na!ya fad'a yana kama hannunta suka koma cikin
dakin!laifin me kayi daddy na?Dama Na gayyaci 'ya'yan abokaina don su zo su tayamu murnar
birthday dinki gobe mantawa nayi ban sanar miki ba d safe"!kara kwantar da kai tai jikinshi
murya cikin shagwab'a tace ok"daddy ba damuwa hakan yayi ai ba laifi bane!

ehh toh dama bawai wannan ne kadai ba ibmn baki manta ba ina wannan aminin nawa
alh.Mukhtar'wanda na tab'a baki labarinsa wanda yake abuja da zama!d'ago kai beauty tai tace
eh daddy na ganoshi!
yawwa beauty dady ya fad'a cike da fara'a"shine d'azu ya kira ni yake shaida min d'ansa an turo
shi service nan kano kuma ya kama gida"shine nafa be kamata ace ga gidana ace har yakai ga
xaman gidan haya"duk da dai nasan bak'yasan ganin kowa gidan nan my beauty kiyi hakuri ya
zauna damu just 4 a year kinji my bea.........saurin janye jikinta daga nashi tai ta hau buga kafa
kasa tana fadin no!no!no daddy ni dai bana so kawai kaji daddy bana so kace ya je wani gidan
ya zauna!beauty bazan iya ba aminina ne fa"nasan shi baxe nemi ya kawo shi ba amma tunda
yace min yaronsa na kano ai ya kamata ni na gane me yake nufi"kuma ba anan zai zauna ba
wancan bangaren zai zauna kinga bazaima takura miki ba kinji beauty!turo baki tayi ta wani
had'e giran sama dana kasa tace'toh daddy zan yadda indai zaka kori ladiyo daga aiki!
ladiyo kuma? mai tai miki daddy ya fada yana mikewa tsaye!tana yi min sata a dakina!duk da
daddy yasan ba halin ladiyon bane amma haka ya biye mata!basai na koreta ba amma yau
zata gane kurenta na shigo miki daki!fita daddy yayi ya nufi kitchen ya tararda umma da ladiyo
suna ta aikin kwashin tuwo ai ta inda ya ke shiga ba ta nan yake fita ba!sai da yayi mai isarsa
sannan ya juya ya haye sama!kallo ummah kawai ta bishi dashi ita kuwa ladiyo tunda daddy ya
fara kanta k'asa yake!
Kallo ummah ta kai gareta kafin tace ladiyo kiyi hakuri kinji!ummah ta fada tana mikewa zata bar
kitchen din!
Kai sunkwi ta amsata da bakomai hajiya yarinta ce kuma zata daina!yarinta?wannan haukane
ba yarinta ba!dan allah ke ma karki b'ata min rai cigaba da aikinki kawai!tana kaiwa nan ta nufi
sashenta duk rai ba dad'i".
Ranar haka beauty ta wuni bata ko lek'o k'asa ba don bata son fadan umma!




📓
13 *'YAR JAMI'A*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE-DEE*


💕


Washe gari Tun bayan sallar asuba ladiyo ta hada kan sauran k'ananan ma'aikatan gidan don
fara shirye-shiryen birthday na beauty kamar yadda daddy ya saka ayi,bayan data gama hada
breakfast ne a dining table ta koma cikinsu dan cigaba da hidima!hayaniyar aiki kake ji ta ko ina
a gidan sai gyara yake d'auka" a d'aya bangaren kuwa har daddy da ummah suka gama cin
abinci beauty bata ko lek'o falo ba gudun fad'an ummah take!cikin tsanaki suka gama cin

abincin nasu har ummah ta mike tsaye tana shirin shiga kitchen don kai flask na ruwan xafi!
daddy ya kira sunanta! Ta amsa tana mai komawa ta xauna!fuska ba yabo ba fallasa yake
kallonta"sai kuma yace"ina ganin lokaci yayi da zaki canja halinki don axama na dake sam ba
haka kike ba"bansan yanxu waya d'oraki bisa wannan d'abi'arba?ace kawai dan nayi ma wata
'yar aiki fad'a shine kike fushi dani da 'yata ko?bama wannan ba ai ko ba komai yakamata
beauty na'ta zama anan wajen!yanxu tana ina?nasan fad'anki ta gudar ma!ace 'yar cikinki
baxaki iya sakar mata mara a duniyar nan ta huta ba"toh meye anfaninmu a gurinta banda
ganin farin cikinta"baki ummah ta hau motsawa tana kokarin magana daddy ya katseta da
hannu"kul ban son jin kome yanxu maxa aje kayan hannunki ki hau sama ki nuna mata farin
cikinki da wannan ranar tata duk da nasan kin manta yau birthday d'in ta toh ni ban manta
ba"dan na damu da kayana!toh kawai ummah ta amsa dashi ta mike ta nufi sama abinta!ta jima
bakin kofar tana bugashi amma beauty bata bude ba!can take itakam beauty saman gado rik'e
da waya tana ta faman chart da frnds suna tai mata murnar xagayowar haihuwarta"wasu kuma
wanda tasan 'yan abi yarima asha kida ne se gayyatansu take xuwa shagalinta na
ranar"!tunanin bugun baxe wuce na ladiyo ba shi yasa tak'i amsanta"!cikin k'aguwa tace"bacci
kike ne hajara?ummah ta fada tana murda hannun kofar!tuni tai wurgi da wayan hannun ta gefe
jiki na b'ari ta nufo kofa"a'a ganinan xuwa!cikin sauri ta taso ta bude kofar tana 'yan boye-boye
jikinta"!ina kwana ummah!sakin fuska ummah tai ta amsheta da lafiya lau ya kika
kwana?alhmdullah!ta fad'a tana d'an sakin murmushi!hannunta ummah ta kama ta had'e da
nata tace ina miki murnar xagayowar haihuwarki ina fatan kuma xaki yi shagalinki cikin farin ciki!
Cike da d'an guntun fad'uwan gabanta ta k'ara sakin fuskan tace
tnx ummah!sakin hannun nata tayi ta d'an gyara tsayuwanta had'e da dubinta"naga daddynki ya
gama tsara kome naki da fatan de bakya bukatar wani abu daga gareni ko?eh ummah babu
kome se de pls ke ma ki gayyaci frnds naki"naga daddy ya gayyaci nashi"kallo ta watsa mata
me cike da tuhuma kafin tai k'arfin hali ummah tace xan duba na gani"!daga haka ta juya baya
tai waje ba tare da ta jira wani cewa na 'yarta ta ba!dafe kai beauty tayi ta muxgune fuska"cike
da tunani fal cikinta ta shiga hakaito wacce irin uwa allah ya bata haka?"wacce ita a lissafinta
babu socialization ko kad'an"ganin bata da amsar hakan ya sata sakin rai ta shiga sabgar
gabanta

Haka wunin ranar ya kasance beauty bata saka daddynta a ido ba har gashi ana maganar
la'asar ganin haka ne yasa ta shiga neman number auntyn 'yan gayu kamar yadda suka
tsara"bugu biyu ta d'auka"itama de wishes d'in tayi mata kafin beauty ta bata full address nata
ta kashe wayan". Sallah ta fara gabatarwa sannan ta shiga ta watsa ruwa"tun tana cikin toilet take wilk'iyo
maganganu a d'akin nata cikin xumud'i kuwa ta sheka ruwa jikinta ta fito"auntyn 'yan gayu ce
xaune cikin wasu kaya riga da skirt sun hadu sai wata bakuwar fuska gefenta"da fara'arta ta
k'arasa wajensu suka k'ara gaisawa nan take shaidawa beauty cewa wannan itace me gyarata
ga kuma kayan sawarta nan an tanada mata kud'i kawai xata bayar"tsalle beauty ta saki had'e
da rungumota tana fadin ok! ba damuwa yanxu dai tashi a fara shirin nan k'adan xqki ji jama'a
sun fara hallara"!.

📓📓14 *'YAR JAMIA*📓📓
_BY_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*

Gyal-gyali na wasu kyawawan ababan kwalliya kake iya ganowa ya cika ko ina na harabar
gidan"ga kujeru da tebura an jera su da kaya na tand'e-tand'e da lashe-lashe"wasu kananan
fitilu masu kala launin j'a da shud'i su ke ta walkiya a wajen"a hankali motoci na alfarma suke
shigowa kowa ka gani cikin kaya na keta raini"daga maxan har matan sam babu na bari dan
kowa yayi ma wannan ranar shiri na musamman"sanadin sanin waye Alh. ALIYU KABIR MAI
DOLLAR" a gefe guda kuma makid'a ne ke ta sakin sauti a hankali irin me tsuma jiki din nan"sai
masu rawa da suke ta nishad'antar da wajen"daddy da tawagar abokansa tuni sun hallara
wajen"inda ummah na gefensa itama dai da nata xugar"shagali ake tayi ainun amma har kawo
yanxu mai gayya me aiki bata k'araso ba".
Ummah ce ta d'an tab'o daddy da hannu tana nuna masa agogo da xummar lokaci na tafiya"kai
ya gyad'a mata kawai ya nemi uxuri daga wajen abokan nashi ya nufi ciki"da saurinsa ya nufi
sashenta nan su kai kicibis a bakin kofar'wow marvelous daddy ya fad'a yana shafo kumatun
beauty'kauda kai tayi tace no daddy bana so u re late 2 wish....saurin toshe bakinta yayi da
hannu yace so sorry beautynah kinsan fa yau ranar muce dole na shiga busy yanxu haka guri
ya gama cika ke kawai ake jira"hannunta ya kama su auntyn 'yqngayu da wasu frnds din' na
take mata baya"da haka suka karasa filin"
Koda isarsu tuni kid'i ya tsaya cak kowa ya mike ji kake raf'raf'raf"hannu na tafi ta ko ina dan
nuna girmamawa ga celebrant"kujeran da aka tanada mata ne taje ta xauna"nan shagali ya fara
inda akaji tak'aidaccen tarihin beauty da abubuwan da tafi so na rayuwa kai har da wanda bata
so"duk wasu abubuwa na nishadi kam anyi su"nan aka bukaci gabatar da beauty da ta taso dan
yanka cake dinta"daddy da ummah su suka rakata har gaban cake d'in cike da farin ciki ta
yanka" nan ta gucuro ta manna ma daddy a baki saura ta saka ma ummah"!tuni ganin haka
makid'i ya saki sauti daddy ya kamo hannun ummah da beauty su ka hau dancing abinsu"a
kunyace ummah ke rawan duk ba dad'i take ji toh amma ya xatai da farin cikin mijin nata'kafin
kace me jama'a sun fara yawaita a wajen" rawa ake tayi sosai'juyin da ummah xatai ne ta
hango wani d'an abokin daddy rik'e da k'ugun beauty ga maxa duk sun xagayeta se rawa
suke"cikin sauri ta doshe su" taji karaf an rik'o hannunta"cikin fushi ta d'ago kai dan magana
taga daddy dauke da hannu bisa baki yana g'yada mata kai"matso da kunnensa yayi dede nata
ya rad'a mata pls dear let her be"it's her day"dn't spoiled it 4 her"baki ga yadda ta girma bane by
the way da haka xata iya samun guy".kallo ummah ta kara watsa masu taga still yaron na ri'ke
da ita"cike da takaici tace ka gafa me suke yi kace wai i should leave her"why"why dear kake so
mu bar yarinyarmu ta lalace a haka"xaro ido daddy yayi yana dubanta da maganan da tayi"kinji
kuwa me kikace?ce mata fa ki kai yarinyar nan ko kin manta beauty ta xama cikakkiyar *'YAR
JAMIA NE*Last year ai ba'ak haka ba so if this year nayi mata be kamata ki nuna damuwanki
ba"any way mu bar maganan nan yanxu je ki wajen mutanenki ni ma bari na janyo nawa mu
d'an rage jiki"dariya ya saki ya wuce yana d'an gyada kai alamun sauti na d'ibansa ya barta nan

tsaye"
Itako beauty rawa take sosai abinta babu alamar damuwa tare da ita"xee-xee ta hango rike da
wani guy se rawa suke nan ta tab'ota suka saki dariya ganin yadda beauty ta had'e ne wani guy
ya matso kusa da ita ya rad'a mata chai gal u luk so take a way"kashe mata ido d'aya yayi nan
ta saki murmushi ta mik'a masa phone nata ya shigar da number dinsa"!haka akai taro me cike
da tarihi da k'ayatarwa aka watse"!kyaututtuka kam beauty an sha su"!lik'is tai ranar don gajiya
don kuwa har 8:00p.m aka kai ana shagali"!ta rako xee-xee da yake itace karshen tafi parkin
space ta ga alamar shigowar mota cikin gidan"tsaki ta saki tare da kwallawa me gadi kira jiki na
b'ari ya nufo yace gani hajiyata"wa ka bude wa gate ba tare da ka fa'dan ba??emm.emm!!dama
bakon daddy ne"bakon daddy kuma?beauty ta nanata tana jinjina kai"can maganansu da daddy
na jiya ya fado mata"tsuka ta sake yi ta galla me harara tace ok jeka ashe mayen ne yaxo"ido
bude xee-xee ke nanata kalman"nan ta katseta"ke manta dashi kawai shiga mota ki tafiyanki ni
bacci nake ji xan shige gida"tana kai wa nan da magana beauty tai mata sallama tare da k'ara
gode mata"






📓16 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Yau da yake lecture ba na safe gareta ba sai ba tai wajen karatun nasu ba"da yake safiya ne
se ya xamana ba wani jama'a sosai" tafe take a hankali cikin motanta har ta isa wani building
dogo wanda kana gani kasan offices ne na malamai jeren mktocin data iske wajen taje itama ta
jera nata cikinsu"xaune take kana gani kasan da abin da take jira sakamakon wai-waige da take
yi"hango shawo kwanar wata had'ad'd'iyar mota kirar end of discussion tayi na hararo wajen
parkin ma motocin'saurin sunkwi da kai beauty tayi ta manna shi ga sityari tana d'an kare
fuskanta da wani guntun handkachef"cikin nutsuwa wani dattijo manne da gilashi saman fuskar
cikin shiga na suit ga karamin jakanshi na laptop rike a hannu ya fito"key na hannunshi ya d'an
latsa se ga motan yayi k'ara alamun rufewa"hankali kwance ya hau tafiya har ya cimma building
d'in Nan security ya mik'e da saurinsa ya bude me k'ofa yana fad'in morning sir'!"
Jin babu alamar motsi a wajen ya bai wa beauty daman d'ago da kanta tare da sauke wani
ajiyan xuciya" ba tare da b'ata lokaci ba ta shiga gyara jikinta ta k'ara feshe kanta da wani
mayataccen turare me bala'in k'amshi"d'an karamin madubin dake gaban motan ta kai dubanta
gareshi wani gwalalo ido tai cike da murmushi saman fuskanta tace wow wato Allah yayi halitta
fa ajikin nan nawa"!dariya ta saki tana me bud'e k'ofan nata tayo waje"a bakin k'ofan shiga ta
iske security wani wurgin kallo yaayi mata amma yadda beauty ke da wani irin haiba na ko kana
son mata fad'a se kaji ka kasa!yasa shi yace" Baiwan Allah ina xuwa?eh xan shiga ciki ne

dama!xaki shiga ciki wajen wa toh?bama haka ba kinsan dokace fa duk wani d'alibi baya xuwa
da safe haka nan wajen se captains ko kuma da wani kwakwkwaran dalili"jin haka yasa beauty
d'an rau da ido kalar tausayi ido ciki-ciki tace haba me sunan baba na me xe kawo ni wannan
waje haka da sanyin safiya inba daliliba"ni nan daka ganni ma'abociyar guje ma mutane ce
amma ya zanyi?tunda prof KAS yayi test bana aji ina can kwance gadon asibiti gashi ance baya
sake wata shi yasa da naga shigowarsa yanxu nace bari naxo ko Allah xesa ya
saurareni"!wa??? prof KAS wai kike magana toh malama in xama ki san inda dare ya miki tun
wuri gara ki tafi don Allah ko ke 'yar gidan uban wace bare saurare ki ba"don munsan halin
kayanmu"kinga dashi da wani sabon matashi nan guraren da be jima da xuwa ba ai na gaya
miki basu da rangwami kome bisa doka suke binsa balle ke yanxu ki shiga office d'insa a haka
wallhi inaga d'ankwalin kanki a hannu xaki fito da shi don takaici"
Tabbas kalaman security d'in sun ratsa beauty don taga ainihin wane prof KAS rannan ace
mutum yaga mace kamar ita amma ya kauda kai ya koreta a aji ga wani ixxah da yake ji
dashi"wai shi a dole na gari ko?xe sani ne"!xancen xuci take da murmushinta ta d'an k'ara
rankwafi da kai tace toh bak'in jin maganar ka ba amma kasan ance se angwada akan san na
kwarai da xaka lamince min minute 10 kacal na shiga da kaga sakamakon da zan fito
dashi"!badan yaso hakan ba amma yana da yak'inin b'acin rai kawai beauty xata shanyo ta fito
haka ya wangale mata k'ofa yana fad'in a fito lafiya amma karki ce ban gaya miki ba"!bata bi ta
kansa ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login