Showing 39001 words to 42000 words out of 63585 words

Chapter 14 - FEERYAL Part 2 Complete Hausa Novels by Rasheeda S Director.txt

masa.

Sauran suka birkice ganin ya d'ago yana kallon su.
wad'an da suka kamo Zuly suka hankad'o ta ciki.
suna cewa
"Ga ta nan Oga mun kamo ta, sunan ta Zulaihat, inkiya Zuly 'yar Kano ce zaman kanta take a nan."
ya juya yana binta da kallon kyama gami da tsana,
wai mace ce wannan ta banzatar da kanta ta tsunduma harkar iskanci da shaye-shaye.
ya tako gaban ta a zafafe yashiga d'auke ta da maruka da hannayen sa biyu ta ko wani gefen fuskarta.
a gigice ta zube kasa sabo da wani irin masifaffen jiri sai take ji kamar ana jonata da wutan lantarki ne.

Cikin fusatacciyar murya ya ce
"Ku kamata ku d'aure ta kuyi mata aski."
nan da nan suka rirtiketa sukayi mata d'aurin goro.
Jaq ya aske mata kai tas har yana walkiya.
ya janyo kujera ya zauna a gabanta ya kuma d'auketa da mari d'aya sai da gefen bakin ta ya fashe.
cikin tafasar zuciya ya ce
"Yanzu ke baki ji kunya ba, wai ke a hakan mace ce! sam baki dace da mace ba, da shashashshun maza irin wad'an can kika dace,
shiyasa nasa a miki aski!
da ke ake had'a baki ake cin zarafin 'yan'uwanki mata ke baki ji kunya ba!."
ya karashe maganar tare da naushin kujerar da take kai a d'aure, tayi baya ta bugu da jikin garo.
ya mike a fusace ya tako gaban ta cikin kakkausar murya ya ce
"Kar ki sake na sake ganin ki a garin nan, ki koma gidan iyayenki ki samu miji kiyi aure, kina ji ko!!."
ya karashi maganar cikin karaji sosai.
ta zabura tana gyad'a kai ba kakkautawa, jiki na kyarma.

Ya juya ya dubi su Jaq ya ce
"Ku sake su, kuyi mata bukin Airplane ku bata 10 million yau d'in nan tabar ganin nan, kar ki sake nasake jin labarin ki a garin nan,
su kuma a sasu a taxi zuwa gida."
yana kaiwa nan ya juya Dr Imran yabi bayan sa.
yana biye da shi yana ta kallon shi kamar bai tab'a sanin sa ba.
shifa mamaki yake bashi baka tab'a gani alkiblarsa.
har suka shiga mota suka bar gidan gonar bai fasa kallon sa ba.
"Kai janye idanunka ka a kaina."
ya yi maganar idanun sa a kan titi.
"AA wai dama kasan ina kallon ka ne,
nifa wallahi wani lokaci tsoro-tsoro kake bani,
idan kayi wani abun sai naga kamar canzaka ake, sai na kasa gani wanne ne asalin wanne ne ake kawo shi jikin ka."
hararar shi ya yi da wutsiyar ido yana cigaba da driving d'insa.



Suna isa gida sashin Mommy ya nufa Dr Imran ya biyo shi.
kasan cewar da ba'i a sashin nata ta kofar baya ya shiga, ya shige bedroom d'in nata.
Mommy na zaune da wasu 'yan'uwan ta suna ganin shi suka mike suka fita bayan sun gama masa kirarin ango.
Dr Imran ya zauna kan kujera yana gaisheta da yi mata ya gajin biki.
tun kan ya zauna Mommy ta soma masifa
"Wai me ke damun ka ne Abdurrahim, a kawo maka amarya jiya ka tsallaka cikin dare kafita kabar ta cikin d'aki,
wai kaje niman wata mayyar aljana;
ka barta ta kwana ita kad'ai a wannan makeken gida,
tayi hakuri da haka ta aje alkunyar mu ta mata ta tashi da kanta taje in da kake ka zazzageta ka kore ta, kaki saurarar ta,
anya Abdurrahim ka kiyayi fushina fa ka guji fushina akanka fa,
na ce maka bakai ba aljanar yarinyar can babu wani taimako sakanin kai da ita,
kai kasan wace ce ita kuwa yarinyar nan ba karamar hatsabibiya bace,
ban yarda ba ban yarda kasake taimakon ta ba, ka barta ta tafi duk in da zataje,
wad'an da sukayi lamanin ta suje su nemo ta;
matarka kuma bana son sake jin makamancin haka,
jiya da kyar tayi bacci saboda tsoro kar ka sake barinta ita kad'ai,
akan wancan banzar yarinyar zaka sallaka kabar matarka cikin d'aki;
kar na sake jin wannan nagaya maka ke nan."
ya mike tare da nufar kofa yana cewa
"Tun da tana tsoro, ta koma gida mana idan ta daina tsoron sai ta dawo."
"Ai ko baka isa ba dan ba'a tab'a haka ba, kar ka sake ka wasa min kasa a ido ka sani shiga kunyar kawaye."

Ganin ya yi waje Imran ya bisa da sauri cike da mamakin lamarin.
suna fita waje Imran ya ce
"Lallai wannan yarinyar 'yar sosai ce, auren jiya-jiya shine har an fara kai kara,
karan ma akan miji bai saurare ki ba,
to kai ma ka saurare ta mana me kake jira, da bazaka more angonci ba, kaje ka kwashi gara kawai mutumi na."
wani kallo ya wurga mishi.
Imran ya tsaya yana cewa
"Ni bazan ma shiga ba daga nan zan tsaya,
kai nifa tsoron yarinyar nan nakeji,
kanaji Hajiya rannan ta ce da zakuna ta bisu,
ga Mommy ma tana ce bakasan waye ita ba,
to ni bari na koma daga nan, ban shirya had'uwa da damisai ba,bazanje ayi attack d'ina ba."
Ya juya da sauri Abdurrahim yaja tsaki.

Yana shiga bedroom d'in sa ya rage kayan jikin sa ya wuce bathroom.
ya yi wanka ya fito, ya shirya cikin wando 3qtr da singilet.
Kuraiba tanajin dawowan sa, tayi sauri-sauri ta shiga tayi wanka ta d'au wani yalolon riga iya cinya ta saka, sannan ta fesa turare.
ta fito ta nufi b'angaren sa.
tana shiga parlour'n sa dai-dai da yana sauka daga stairs kenan.
tana wani taku cikin yauki ta karaso shima ya karasa sauka kenan, ta rungumo shi tana fad'in
"Mijin Kuraiba tun d'azu nake jiranka, ina katafi ka barni,
ga abinci can masu aiki sun kawo, yana wancan dinning d'in, yunwa nake ji nakasa iya cin komai bakanan, taho muje mu ci."
zame jikin sa ya yi ya karasa parlour ya zauna.
ta taho ta d'ale kan cinyarsa ta sakalo wuyansa, tare da kai bakin ta kan.......!





19
Kan bakin shi tana kokarin kissing lips d'in shi.
ido ya ware kan fuskarta ya yi saurin kai hannun sa ya ture fuskar nata yana wasa mata wani kallo.
shgwab'e murya tayi tana wani bankaro kirjinta da kusan rabin sa a waje suke ta ce
"I'm sorry, I really love you
shi yasa nake zuwa gare ka,
You are very handsome, komai naka is so cute,
ka daina kori na ajikin ka bazanje jikin wani ba, kai ne miji na,
be with rne please.
cikin side d'in can tsoro ya ke bani,
ni fa ban saba zama ni kad'ai ba."
tana maganar rana tafiya da hannunta daga wuyan sa zuwa kirjin sa."
"It's okay tashi."
ya fad'a yana kokarin ture ta.
jikin shi ta shige ta manna nonuwan ta sosai a jikin shi tana wani dad'a narke wa.
da karfi ya cirota tana kokarin kuma komawa jikin sa,
ya d'auke ta da marin da sai da ta zube kan kujera,
ya mike tsaye.
ta saki jikin ta sharaf tare da ware kafafun ta.
yadda ta zube ta ware kafafunta hatta pant d'in ta sai da ya bayyana ana hango shatin pussy d'in ta.
cikin tsawa ya ce da ita
"Stand up and get out!
idan kika sake shigo min nan sai ranki ya b'aci, tashi na ce!."
ta zabura ta mike ya kuma nuna mata hanya da hannu yana dad'a gimtse fuska.
ba shiri ta bi hanyar.
tsaki yaja ya d'au wayoyin sa yafita.

Cikin garden yaje ya zauna
ya d'au d'ya daga cikin wayoyin sa ya kira number Ajmal.
Ajmal ya d'aga da sallama ya ce
"Je ka karb'o min Breakfast gurin Aunty."
Ajmal ya ce to.
ya fito daga b'angaren su ya nufi b'angaren Aunty.
Aunty na kichin tana shirin d'aura girkin rana, jin sallamar Ajmal ta fito.
bayan ya gaishe ta ya sanar mata da sakon yayan nasu.
Aunty ta isa dinning ta had'a masa nau'in abinci kala uku da Sudan tea daya fi so.
tana mamakin har yanzu bai karya ba,
tasan bazai tab'a cin abincin masu aiki ba in zai wuni,
tun lokutan baya da Mommy tayi mata rashin mutunci akan samasa abincin da take, wai tana sa masa magani ciki duk ta mallake mata 'ya'ya mazanta,
kar taje ta samusu guba suci su mutu.
shari'a har gaban Hajiya.
daga nan ta rage samasa abinci har yazo ma yabar kasar.
daya dawonnan kuma idan ba shi ya aika ba bata sa a kai masa,
gudun abin da zai je ya dawo sakanin ta da Mommy.

Ajmal na tsaye idanun sa a kan kofar Feeryal.
Aunty ta taho ta mika masa tray'n data shirya kayan breakfast d'in ya karb'a yana cewa
"Aunty wai ina Feeryal tun da na shigo ban ganta ba."
"Tana ciki tana bacci ne, bata jima da shiga ba tasha magani kanta na ciwo."
"Subhanallah Allah ya sawaka."
ya fita yana waigen kofar nata.

Ya iso garden ya aje tray'n saman table d'in gabansa.
yana shirin tafiya ya jiyo muryarsa yana fad'in
"Me ya hanaka gyaran d'akin yau?."
da sauri Ajmal ya dube shi,
har yau d'in ma bai sami 'yanci daga bautar side d'in nasa ba,
ai shi tun da akayi auren nan yake murnar zai huta da gyara masa side.
bayan keyar sa ya sosa ya ce
"Am Bro dama wai naga akwai babbar Aunty ce to nayi zaton zata had'a duk ta gyara."
d'agowa ya yi ya dube shi.
Ajmal ya shiga kame-kame.
"To.to..tobari na je yanzu na gyara."
ya juya da sauri ya nufi ciki.

Ko da Ajmal ya gama ya fito lokacin yagama breakfast d'in ya kwashi kayakin ya mayarwa Aunty abinta.

Kiran Mommy ne ya shigo wayarsa, yana d'agawa cikin fushi ta ce
"Me Kuraiba ta maka zaka mare ta, 'yarka ce ita? kar na sake jin labarin ka kai hanu jikin ta idan ka kuma wlh ban yafe makaba Abdurrahim,
kayi gaggawan zuwa ka bata hakuri idan ba so kake ka gamu da b'acin raina ba."
"What! naje na bata hakuri fa kika ce Mommy."
"Eh haka nace idan na isa da kai kaje ka rarrasheta, daga kawo maka mata zaka mai da ita jaka, ina dalili ina famari,
so kake kasani a bakin duniya,
a baka mata kana wulakantata,
to wlh na gaya maka kar na sake ji,
kuma umurni nake baka idan bakajeba ban yafe maka ba."
Mommy ta kashe wayar tana cigaba da bombomi

Teburin gaban sa ya nausa ransa ya b'aci matuka, ya mike rai a jagule ya shige ciki, da zummar d'aukar key'n mota ya bar gidan.
ganin ta ya yi kwance a kan gadonsa,
da wani rigar vest da wando iya cinya.
tana jan sheshsheka.
a zafafe ya nufo gadon ya fizgota zai yarfa mata mari.
sai kuma ya dunkule hannunsa tuno da furucin Mommy a kan in ya kuma tab'ata.
rungume shi tayi tare da sakin kukan makirci tana fad'in
"Ko kashe ni zakayi bazan daina zuwa inda kake ba, dan bana son Allah ya kamaka akan hakkina na kulawa da ni."
da karfi ya fizge jikin sa ya d'au makillin motarsa ya fice cikin fushi.
bayan sa tabi da kallo tana wani lullumshe ido.


Da daddare Kuraiba bata daddaraba ta yiyo d'akin sa wai ita a dole tsoro take ji.
amma ko da ta tab'a kofar nasa taji sa gam haka ta hakura ta ja kafa ta koma.

Washegari karfe goma tayi masa a
AA FIYA Hospital.
d'aya daga cikin asibitocinn sa da ke nan
Lagos.
ma'aikatan sa suka rika shan mamaki angon kwana biyu da zuwa aiki,
wasu kuwa cewa suke wata kila CS ne ya kawo shi.

Dr Imran ya shigo office d'in sa yana binsa da kallon mamaki.
"Kai kuma me ya kawo ka, bayan mun baka hutun wata guda, kaje kaci amarci,
Dr Omar, High Doctor of General Hospital,
shima wata guda ya ce kayi, dan haka ka koma gida mu zamuji da sauran aikin,
kar ma kace zaka wuce general hospital."
hararar sa ya yi,kana ya mai da idanunsa kan system ya na cewa
"What is the problem?."
"Matsala ta ke nan ka tashi ka koma gun matar ka, ya za'ayi ma ka barta ita kad'ai ka fito."
tab'e baki ya yi yacigaba da latsala system nasa.
knocking akayi Dr Imran ya ce a shigo.
ta turo kofar ta karaso ta tsaya gefe ta gaban sa ta d'an duka ta ce
"Good morning sir."
"Morning."
ya fad'a batare da ya d'ago ba idanunsa akan system.
"Am Sir akwai patient's masu son ganin ka, an aje su gefe ne bamusan zakazo yau ba,
an tura files list d'in su a system naka,
a sasu a layi ne?."
"No! ba aiki nazo ba ku turasu gurin wani Dr."
"Okay Sir."
ta juya tana karairaya ta fita.

Dr Imran yabi bayanta da kallo cikin muryar dariya ya ce
"Yarinyar nan fa har yanzu da alama bata hakura ba, ga wani kallon da take maka."
"Mttss." yaja dogon tsaki.
jin surutun sa ya yi yawa ya ce
ya tashi ya koma office d'in sa ya dame shi da surutu.

Satin Kuraiba guda a gidan,
yanzu ko daman ganin sa bata samu dan baya wuni a gidan,
idan ya dawo da daddare kuma baya bata damar shigo masa dan yana dawowa zai rufe kofar sa.


Da misalin karfe 7 na yamma motar Abdurrahim ne ya shigo gidan.
akan idon Siyama har ya wuce side d'in shi.
da sauri ta juya ta koma ciki, yanda ta fad'o parlour'n yasa Umma Karima cewa
"Ke ya haka kamar an ingizo ki."
sharaf ta zube a kujera,
ganin sa yasata jin ina ma ace itace cikin side nashi yanzu zaije ya same ta.
"Aunty Karima wai har sai yaushe ne aikin nan zai kammala,
boka Mali dayace ana d'aura aure aiki zai fara baza'aje ko nan da can ba zan aure shi, amma har yau sati da auren sa babu wani alamun daya nuna hankalin sa ya karkata a kaina."
Umma Karima ta sauke numfashi
"Siyama nafiki shiga tashin hankali, sai dai na yadda da maganar boka Mali abin da na sani kawai bazai tab'a wasa min kasa a ido ba, mu dad'a jinkirtawa dai tukun amma gobe zanje naji me yake tafiya."
Siyama ta karkad'a kai, gaba d'aya nutsuwa ya janye a jikin ta..


Kuraiba zaune gaban mirror tana jin shigowar motar sa ta mike ta leka ta jikin window.
har ya gyara parking ya fito ya shige ciki, kafin ta saki labulen, tana juyowa wayarta ya fara ringing.
ta karasa bakin gado ta zauna tad'aga wayar tana cewa
"Besty ya akayi ne?."
"Allah yasa dai ango baya kusa."
"A'a baya kusa ya dai?."
"Shi ke nan kinyi aure online d'in ma kin wasar gashi can munata tashin kan juna a group,
wasu sabbin fitowa ne babu wanda bai yaba ba, ana tayi kina gefe,
sabo da kina da mai sosa miki duk san da ya motsa miki,
ki duba ki kara kwarewa, ki tashi kan ango da shi,
ni dai yanzu nagama tashin kan cucumber na cinye."
"Ai kuwa bari na duba yanzu."
ta kashe wayar, tashiga Whatsapp.
group nasu ne na kawayen su 'yan makaranta maza da mata,
babu abin da suke sai ture-turen video batsa.
shahararru daga cikin su kuwa sukan had'u dan kawar da sha'awarsu idan suka motsa sha'awar tasu a cikin group.
tana shiga ta saki wani ihu ganin yadda ake zuba tsiya cikin group d'in.
ai kuwa ana jin isowarta group ya birkice da sowa.
ta bud'e blue films d'in ta soma kalla.
nan da nan ta birkice.
ta tura hannunta cikin pant d'in ta
tashiga kwakular kanta.
tana kallon yadda suke yi cikin video gaba d'aya ta rasa ina zata sa kanta.
ta mike da saura ta tafi kichin tarika dube-dube tana niman inda zataga cucumber.
ta wargaza kichin d'in tas bata gani ba.
kai ta dafe,
da a gidan su ne da ta samu ko nawa take so.
dan sawa take a kawo shi sosai cikin kayan ganye, ita ta cusa musu ra'ayin cin cucumber sosai.

Ta koma d'aki ta baje kan gado, tarika kwakular kanta da hannunta, wan da bata jin yana zuwa mata ko nan da can.
wani irin mika tayi gaba d'aya jin kanta kamar kanta zai bud'e sabar yanda take jin kanta.
a gigice ta mike tayi waje tana gyara d'aurin zanin da ke jikin ta.
ta nufi d'akin sa kai tsaye.
duk da bata da tabbacin samun kofar nashi a bod'e.
tana tab'a kofar taji sa a bud'e wani numfashi ta sauke,
ta tura ta shiga.
tana shiga yana fitowa daga bathroom.
fuska ya murtuke ya yi mata alama da hanu ta fita.
da sauri ta tako gabanshi ta rungume shi tare da sakin kuka tana fad'in

"Idan ka tauye min hakki Allah bazai barka, sati na guda a gidan nan baka tab'a taka cikin d'aki na ba,
bakasan natshi lafiya ko akasin haka ba,
haba mijin Kuraiba your partner must Satisfy your body and soul, me yasa me yasa kake son hanani zuwa gare ka, me I love you,
ka gwada ni zaka fahimci ina son ka,
son da nake maka yake sani aje kunya ta ta mace na zo gare ka,
dan Allah ka daina korina ka barni narika zuwa jikin ka,
inajin sassauci game da irin son da nake maka duk san da nake jikinka,
ka barni na kwana da kai tsoro nake ji bazan iya kwana ni kad'ai ba."
tana maganar tana wani irin shigewa jikin sa a haukace.
tana yawo da hanunta a sassan jikin sa,
ido ya rumtse
lallai wannan yarinyar ba karamar shed'aniya ba ce,
tana shirin kunce shi a matsayin sa na lafiyayyen na miji,
dole yaji wani abu idan mace tazo masa a irin wannan tsigar.
yana kokarin cireta a jikin sa ta saki zanin jikin ta ta had'e fatar jikin ta da nashi.
ido ya kuma rumtsewa.
ta yi baya ta janyo shi suka zube kan gado.
jikinta na rawa.

Ya yi matukar mamakin ganin yadda yarinyar ta kware a iya romance,
sai da jikin sa ya yi sanyi da ita.
baiyi sammanin wayewan nata yakai har haka ba.
jikin sa bai dad'a sanyi ba sai da ya shige ta, duk da gyara da like-liken da gurin yaji bai hanashi fahimtar gurin a bud'e yake ba.
Kuraiba kamar zatayi hauka gaba d'aya ta rikece ta gama susucewa, jin shi a jikin ta,
lallai shi d'in bana wasa bane,
girman dick d'in shi ya tsaya mata arai.
tana jinsa fiye da yadda ta sammace shi.
kukan makirci ta sake tana fad'in
wai ya yi mata a hankali da zafi.
1h ya yi yaji gaba d'aya abin ya fita masa a kai, ya yi relax ya zare jikin sa ya yi bathroom.
ya sarkake jikin sa ya fito ya ganta kwance shame-shame a kan gado, kafafunta a wawware.

Fuska ba wasa ya ce
"Tashi ki tafi."
murya ta marairaice ta ce
tana wani taune lips ita a dole zafi take ji,
"Mijin Kuraiba please help me kaga in da gurin yayi kuwa, zafi sosai fa, gaba d'aya ka gajiyar dani bazan iya tashi."
sawa ya buga mata ya ce ta tashi.
ta mike tana kunkuni tajanyo zanin ta ta d'aura.
tana wani tafiya a hankali ita adole zafi take ji.
tayi waje.
gajeren tsaki ya ja, ya saka kaya ya haye gado ya kwanta.



Feeryal ce tafito daga bedroom d'in ta.
Aunty na zaune a parlour ta karaso ta tana kokarin zama Aunty ta kura mata ido da sauri ta ce
"Ina bra baki saba, koma kisa."
baki ta cuno ta langwab'ar da kai
"Ammie ban gani bane fa."
"Bra'n ne baki gani?."
kai ta gyad'a tana dad'a shagwab'e fuska.
Aunty ta mike tana fad'in
"Ni zan gani ai bari naje na nemo miki tun da sun b'ata."
ta biyo ta tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login