Showing 27001 words to 30000 words out of 205258 words
Chapter 10 - AL'AMARIN MARYAM BOOK COMPLETE PDF END .txt
ita akan fannin sharia" wanda yayi tambayar yace "Tab ai wlh gwanda daka riqe mata wuta daka sake mata rainaka zatayi musamman intasan tafika ilimi mata yan boko mugayen yan rainin wayo ne. Kai kuma sani da kake wani xance ai mata xuma ne da wuta ake cinsu" Sani ya balla masa harara yace "inkasan ba shawarar arziqi zaka bayar ba ka daina xuga xugagge yana ciwa yar mutane mutunci"
Badaru yayi saurin tareshi cikin hargowa "kaga sani ya isa, ni ba wani wanda yake zugani haka nayi niyyar tafi da gidana kuma haka nakeyi. Intaga xata iya xama dani a haka ta zauna, in kuma bazata iya ba sai in mata saki daya taje gidan nasu ta dandana xama taji. Ai tasan rufa mata asiri nayi, kaf gidansu ita kadaice budurwar data rage. Sannan tace xata kawomun wani fi ili? Bokon banxa bokon wofi meyasa bokon nata be bata mijin aure ba. Wlh ko shugabar qasa ce ita dole ta bini yadda nakeso intaqi ga hanya nan. Nasan kina jina MARYAM in bazaki iyaba kixo ki tafi gidan ubanki."
Duk yanda taso danne xuciyarta abun ya gagara kuka take wurjanjan, batasan yadda akaiba sai ganinta tayi a parlourn adai dai lokacin da yake cewa "ai kinsan yadda kika sha wuya kika zaunu kafin Allah ya kawo miki ni na aureki, ki qoqari ki kashe auran kina budurwa ma kin rasa miji bare kina BAZAWARA."
Sai a lokacin ya ankara da wanxuwarta a parlourn, ya kalli idonta da fuskarta gabansa yayi mugun faduwa domin bai taba ganinta cikin wannan yanayin ba duk abunda yake mata.
Sani yayi saurin shan gabanta ganin ta nufi qofar fita, a qoqarinsa na dai daitawa, yace MARYAM Dan Allah dan darajar iyayenki kiyi haquri kar fita. Ta tsaya cak! Badaru dake gefe ya saukewa boyayyar ajiyar xuciya ganin ta tsaya.
Sani yace Badaru, beye lefin yarinyar nan? Saboda ni kayi haka? Daga gaya maka gaskiya xaka ci mata mutunci haka? Lefin me tayi maka?
Mimi ta matso kusa dashi ta kalleshi, yai saurin yin qasa da kansa. Tace cikin nutsuwa da qarfin zuciya " kayi haquri qaddarace ta hadamu, amma karka manta kai ka ganni kace kanaso ba talla aka kawo maka niba. Kuma tabbas miji na rasa shiyasa na aureka, inba dan haka ba ai babu wacce xataso xama da namiji irinka. Kuma da Allah ya hanani miji daga baya ai yabani kai? To haka nake sakaran duk renda Allah ya sa ka rabu da ni Allah xai bani wani mijin. Gari da yawa ai maye bayacin kansa Badaru. In shaa Allahu yadda Allah ya doramun jarrabawar xama da kai xai bani ikon cin jarrabawar, wlh nima ba Jin dadin xama dakai nake ba. Allah ya na madakata yana jiranmu kuma zai mana sharia"
Simi simi daya bayan daya abokan nasa suka fice, kodan kada aure ya mutu ace ta sillarsu ne. Ya rage sai Sani kawai, ya kalleshi yace "yanxu wannan abun da kayi me gari ya waya? Burgewa kayi? Ka tauna asirin gidanka a idon duniya. Allah ne kadai yasan inda wannan zancen zai tsaya, kuma tunda da wata niyya kake kawo abokai gida daga yau babu abokin da xai kuma xuwa gidanka. Ya juya ga Mimi yace MARYAM kiyi haquri, anbata miki Allah ya baki haquri ya huci xuciyarki." ya juya ya fita.
Tunda ta shiga daki bata qara fitowa ba sai da akai kiran magriba ta fito alwala, ta taddashi zaune a yayi tagumi. Daganan bata qara fitowa ba har wajen 9:03 taji ya tada inji tayi shirin kwanciya ko wanka bataiba bare cin abinci dan ranta har yanxu a bace yake.
Tanajin lokacin da yaxo ya kwanta kusa da ita, tai saurin rintse ido. Dan jitayi wata irin tsanarsa ta taso mata. Bata tabbatar da Badaru bashi da kunya ba sai da taji hannunsa a jikinta yana lalubarta. A tunaninta yau zai haqura tunda sunyi sabani, amma ina mayen ya kasa haquri duk kuwa da ya gwada yin haqurin ya kasa. Tai masa banza taqi bashi fuska, take banxa ne sai ya fara qoqarin gwada mata qarfi zai shigeta, a salonsa na kwanciyar awakai. Ta qanqame jikinta ta hanashi yin hakan, dole qanwar naqi yayi amfani da lallashi ta hanyar cewa "maryam dan daure ki barni nayi, na kasa bacci kinsan na riga na saba" sama sama ya samu nutsuwa ba kamar yadda ya saba ba.
Ya koma gefe ya kwanta yana tunanin da maryam din ta tafi dazu da ya zaiyi? Dole ya sake taku, kodan lalurarsa ya xama dole ya zauna da maryam dan bayajin xai iya haqura da buqatarsa koda ta kwana daya ne. Dan yana sahun mabuqata ga kuma qarin magunguna da yake sha, bayan haka kuma bai gama more kudinsa ajikin maryam dinba.
Duk da bata taba turje masa a gurin kwanciya ba sai yau, amma yana mamakin duk sanda ya batawa maryam rai to ranar baya samun yadda yakeso ajikinta. Duk da kuwa ba hanashi takeyi ba, amma duk qoqarinsa baya gamsuwa. A fili yace dole in gyara lamura na da maryam kodan shimfidata.
Mrs π
[9/30, 1:03 PM] βͺ+234 706 296 6299β¬: ππΌππΌππΌAL 'AMARIN MARYAM ππΌππΌππΌ
Writing & story by rahman Mohammed (hajia)
Editing by mmn khairat
πFANTASTIC STARS WRITERS {F S W }
Page 2β£5β£
Dedicated to
Sahura Musa Mohd (ina cigiyarki)
Su 3 ne kawai zaune a majalisar, Badaru, Mekudi sai wani abokinsu da suke kira KB. Hira suke yayin da KB ke daga gefensu kadan yana karatun news paper. Badaru ya kalli Mekudi yace "ya babu lbr ne? Na jika kwana biyu shiru? " Mekudi yayi wani shu'umin murmushi sannan yace "yo ni ana raba ni da lbr ne? Kamar ka shiga xuciyata ansamo wani be zafi, amma fa a tube yake ita zaka matsa ka cusawa kafin ka shiga, sauran bayani kuma xaka bani lbr da kanka. Ya fada yana daga gira"
Badaru ya washe baki tare da cewa "Allah mutumina π? Yana ina? Bani " mekudi yadan muskuta tare da cewa " sai dai fa yana da illah, yakan bata mahaifa ko hana haihuwa gaba daya, saboda haka ka kula, amma dadi kam xakaji dadi kamar ka mutu π" Badaru ya miqa masa hannu suka tafa yace " yo ni ina ruwana, ai dama bandamu in haihu da ita ba, amfanin ta kashe qishirwata da ita".
KB da tunda suka fara maganar hankalinsa na kansu ya magantu "Badaru me kake shirin aikatawa? Sirin shimfidarku kake budewa anan? Har kake shirin batawa yarinya mahaifa? to wlh karka soma. Kai kuma mekudi kaji tsoron Allah ka tuna kana da yaya mata in akaiwa yarka haka xakaji dadi? " sukai tsit suka sunkuyar da kai, saboda suna respecting KB dan ya girme musu.
Suna idar da sallar magriba Mekudi ya tashi tafiya Badaru ya miqe shima tare da cewa " Bari in koma gida nasan tana zaune a duhu ba wuta."
Yayi saurin tadda mekudi a motar sa yana shirin tashin motar ya bude ya shiga, ya miqa masa hannu "Bani maganin" mekudi ya sheqe da dariya yace "shege baka haqura ba" shima yayi dariyar tare da cewa "aimu bama wasa da kayan aiki". Ya miqa masa maganin a kwalinsa tare da cewa "ka kula". Badaru ya fito ya shiga tasa motar, yayi gida yau ko gurin Nafee baya son xuwa tunda ya samu.........
Mimi tayi mamakin barin jikin da Badaru keyi a kanta yau, duk da ba sabon abu bane a gurinta sambatunsa a shimfidarsu. Tana jin lokacin da ya cusa mata wani abu a gabanta. Tai saurin yunqurawa xata tashi, yasa hannu ya danneta. Tace "meka sakamun a jikina?" cikin rashin nuna kulawa ya bata amsa "xan cuceki ne? To vaseline na saka saboda kin matse da yawa na kasa shigarki" daren ranar ta gurxu a hannun Badaru, ga wani irin ihu da sambatu da yake tana tsammanin maqota na kusa zasu iya jiyoshi.
A dan wannan tsakanin Badaru ya xama wani irin qasurgumin jarababbe, kullum cikin yin abu daya yake. Ba dare ba rana, domin da ranar Allah xai baro kasuwa yazo gida ya shafe awanni yana dirxarta. Kuma in dare yayi ma babu hutu, sai yayi aqallah sau 3. Ita har mamaki take sam baya gajiya, zata iya cewa tunda aka kawota gidan Badaru yau kimanin wata hudu kenan (4 month) bai taba fashin kwanciya da ita ba, sai dai in period take.
Lokaci guda ta qare ta lalace, a xuciyarta take cewa ashe da ba wahala nakesha ba, yanxu ne nake ainihin wahala. Gashi dai bata nemi komai ta rasa ba (Faty ta tsaya mata) amma jarabar Badaru tasa ta xama kamar tsumma. A gefe guda kuma ga rashin mutuncinsa domin babu abunda ya fasa, sai ma qaruwa da yayi.
Sau tari takanyi tunanin matan da suke cewa aure da dadi, sai ta rasa ta inda sukejin dadin auran, ta xaman takewar gida kota kwamciyar aure? Domin ita dai tunda suke da Badaru ko na second daya bata tabajin dadin kwanciya ba, hasali ma axaba takeci ba kadan ba. Da farkon aurenta tana danganta hakan da rashin sabo, amma yanxu data dan kwan biyu sai take ganin halittar tace haka. Ita dai tasan in azabar da takeji ce jin dadin aure sai take ganin ba macen da xatace aure da dadi.
A lokacin sai takejin babu abunda ta tsana a duk duniya irin sex life (kwanciyar aure). Duk da gori da qalubale data fuskanta a rayuwarta ta yan matanci sai ta kwammace gara rayuwarta ta gida da wannan rayuwar da take yanxu.
*** *** *** ***
Yau babban baqo garesu, Badamasi qanin Badaru wanda tunda akai auren bai taba xuwa gidan ba. Yauma yaxo ne bisa takurawar ummansu.
Tunda yaxo Mimi keta hidima dashi dakko wannan, kawo wannan. Duk da batasan da xuwansa ba, tai masa tarba ta musamman da girkin alfarma. Tana ta xarya tsakanin parlour da kitchen, cikin tsawa da umarnin Badaru, wanda duk fitowar da tayi sai ya nemi wani abun da zaice batai dai dai ba.
Yanxu ma tafito ne dauke da qaramin tray wanda ta doro cups da lemon happy hour na kwali ta taho, ya daka mata tsawa da cewa "wai ke komai sai anyi jiranki ne? Kinsa wani hijabi na munafurci, wazai kalleki anan? Ni da babu abunda bansani ba a jikin ki, ko Badamasi dake dan uwana uwa daya uba daya? " Badamasi ya runtse ido cikin takaicin abunda Badaru yakewa yarinya, tana qoqarin kare masa mutunci ta hanyar suturta kanta yana kwaye mata baya. A dan xaman da yayi yanxu ya fuskanci inda aurensu yasa gaba. Shiyasa yaga maryam din duk ta canja, mace qayatacciya kyakykyawar gaske me fasali amma cikin lokaci kadan ji inda Badaru ya kwararrabata. Ya gyara xaman wayarsa dake kan hannun kujera, wacce yake recording din duk abunda ke faruwa tun daxu, da nufin in yakoma gida ya sakawa iyayensu suji yadda Badaru kewa yar mutane.
Tunaninsa ya katse lokacin da yaji Mimi na ajiye lemon da ta kawo a kusa dashi. Badaru ya tsai da ita, tare da daka mata wata muguwar tsawa "ke dauke Badamasi bayashan irin wannan lemon na kanti, sai zobo kije ki kawo masa zobo" (kunji fa kamar ya siya ya ajiye) ta dauki tray din lemon tare da cewa "to bara na dafa zobon sai dai babu qanqara...... " maganar ta dauke lokacin da taga Badaru ya daga hannu da nufin kai mata mari. Tai saurin saka tray din hannunta ta kare fuskarta, hakan yasa dukan ya sauka kan farantin kayan ciki suka watse. Badamasi yayi saurin miqewa tsaye cikin razana π³. Badaru ya dora da cewa "Dan ubanki harni xan saki aiki kice babu qanqara? Meyasa baki siya kin ajiye ba?" idon Mimi qurrr akansa tana kallonsa cikin mamaki Dan yaune karon farko da yakai hannu jikinta da sunan duka, kuma yaune karon farko da ya xagi ubanta dake qarqashin qasa.
Cinkin dinbin mamaki da razana Badamasi yace "Badaru π³dukan mace? Kamar jahili, metai maka? Dama abunda nakiji na cewa kana tara abokai kaci mata mutunci gaskiya ne? Me tayi maka? " Badaru ya tare Badamasin cinkin hargowa kamar xai dakeshi, "baka ga abunda tai ba? Yar iska mara mutunci, duk abunda xata xubarmun da mutunci ta iya, banxa jaka"
Idanunta jajur suna digar hawaye take kallon Badaru ba komai yayi mata ciwo ba irin zagin ubanta. Cikin qarfin zuciya tace" karka kuma zagarmun uba, domin yana kabari akwance". Yayi saurin cewa "an zageshi uban ubanki ma yaci ubansa, kiyi abunda xakiyi" ta mayar masa da martanin cewa "babu abinda xanyi domin xagi xagawa yake, kuma duk abunda kakemun Allah ya na jinka, yana ganinka kuma zaimun sakayya."
Ya watsa mata wani kallo sannan ya funciko hannunta ya hankadata bakin qofa tare da cewa "fita ki tafi gidan ubanki shegiya mara tarbiyya gayyar tsiya." Badamasi ya daka tsalle tare da dakawa Badaru tsawa kamar shine gaba da Badarun yace "wlh Badaru ka kiyaye ni, na rantse da Allah xaka tarkowa kanka bala'i, domin yanxu xanje na fada Abba abunda gidanka yake ciki" yana kaiwa nan ya figi muqullin motar Badaru dake kan kujerar parlourn (domin shi baixo da mota ba) ya fita. Mimi ma tasa kai ta fita yayi saurin cewa " ban baki izinin fita ba" ko takansa bata biba tai waje ya bita da gudu ya jawo ta ya dawo da ita tare da furta "maryam akanki ake shirin hadani da iyayena, kowa nawa sai ya rabu dani a kanki. Abokaina, yan uwana, yanxu kuma iyayena? Meyasa haka?"
Acikin motar Badaru kuwa Badamasi ne a kifa kansa a sitiyari yana jin quna a ransa, wlh da yasan yacce xai tarar da Mimi kenan da bai zoba. Bazai juri ganin Mimi cikin wannan halin ba, yanxu meye abunyi? Yayi dan gajeran tunani, baxai fadawa iyayensu abunda gidan Badaru ke ciki ba yanxu. Domin inyayi silar mutuwar auren Mimi sannan daga baya yazo yace yana sonta cewa xa ai ya kashe mata aure dan ya aureta. Ya dakko wayarsa yayi saving recording din da yayi saboda wata rana.
Hannunsa yakai kan aljihun motar ya jawoshi, saiga kwalayen magani guda 4 duk iri daya (maganin da mekudi ya bawa Badaru, yake ajiyarsa amota saboda kar Mimi ta gani) ya dakko ya duba kwalin hotunane ajiki na mace da namiji tsirara suna xxx kala kala hutunan abun ba kyan gani. Ya duba rubutun jikin maganin, yaga illar da yake, a qa'idar maganin ma matan banxa masu blue films akewa amfani dashi dan su fita hayyacinsu, kuma suma din sai anyi aggrement. Amma dan zalunci da son zuciya Badaru yakewa yar mutane amfani dashi, kuma bama kwali daya ba, alamu sun nuna ya dade yana mata amfani dashi tunda ga kwalaye nan har guda 4.
Ya share hawayensa ya dauke ragowar maganin a fili yace "MARYAM Allah ya saka miki, Allah ya miki canjin alkhairi domin Badaru ba miji bane.
Mrs π
[9/30, 1:03 PM] βͺ+234 706 296 6299β¬: ππΌππΌππΌAL 'AMARIN MARYAM ππΌππΌππΌ
Writing & story by rahman Mohammed (hajia)
Editing by mmn khairat
πFANTASTIC STARS WRITERS {F S W }
Page 2β£6β£
Dedicated to
Sahura Musa Mohd (ina cigiyarki)
Cikin kwanakin da suka biyo baya tai wata irin ramewa kamar me ciwon SIDA (AIDS). Ta fita hayyacinta kwarai, ga wani irin mugun qaiqaiyi dake addabarta a qasanta, ga dukkan alamu ciwon sanyi infection yayi mata mugun kamu. Domin har gari gari take gani a gabanta a memakon danshi da akasan ya mace dashi, ga wani irin wari danma bata ramo da inserting almuski.
Badaru tsakaninta dashi dangantaka tayi tsami kwarai da gaske, domin sai suyi 3 dayz koma fiye da hakan bai mata magana ba, kuma inma tayi masa baya amsawa. Walau kuwa koda gaisuwa ce, sai dai tagaji da tsuguno ta tashi. Wanda hakan shiyasa kawo mugun koma baya a lfyarta, sau da yawa sai dai ta ganta a kwance kamar gawa batasan abunda ya faru ba tunda babu kowa a kusa balle ya karanta ta mata abunda ya faru kafin ta tsinci kanta a hakan.
Babban abun takaicin shine : duk wannan takun saqa da suke da shi, hakan baya hana in dare yayi yazo ya mutsutstsuketa da sunan yazo neman haqqinsa na aure. Sakamakon ciwon sanyi da yayi mata illah yasa ko yazo baya samun komai (babbar illar ciwon sanyi kenan, wato qafar da ni'imar mace) wanda hakan ke jawowa ya fusata yayi ta xaginta da aibatata.
Data kula sosai sai ta gano cewa ba ita kadai ciwon ke damu ba, saboda Badaru ma Kullum cikin sosa al aurarsa yake, alamu shima ciwon na addabarsa.
Dan lfyar kanta da kuma maganin wulaqancin da Badaru kemata a shimfida (domin tana kyauta zaton rashin samun biyan buqatarsa na daga abunda ya sa wulaqancinsa ya kuma ta azzara) yasa ta tunkareshi da sunan ya barta taje asibiti domin ciwon sanyi ke damunta. Da farko be kulata da maganar ba, sai daga baya ya jiyo qanshin gaskiya a