Showing 57001 words to 60000 words out of 205258 words
Chapter 20 - AL'AMARIN MARYAM BOOK COMPLETE PDF END .txt
kallon Mimi batason yi saboda kwantsamewar da Mimin tayi, kuma sau tari in ta kalli Mimi sai taga kamar tana kallon hoton rayuwarta ne ta baya, domin itama haka ce ta kasance gareta lokacin aurenta na fari. Ta maida hankalinta kacokan kan kula da hajja ( mamanta) wacce tazo bikin Mimi da nufin sai angama xata tafi.
Bayan magriba yan bikin da babu amarya suka dawo, atsakar gida suka jiwo muryar anty na cewa wannan wane irin biki ne kamar na bagudajiyar qauye? Biki lami kuma dan abun kunya event daya? Neman kudi anan dai beyi rana ba wlh, shiyasa amaryar taqi xuwa ta qirqiri ciwon qarya π. Ai wlh ba a taba abun kunya a gidannan irin wannan ba domin ko taron suna ake a gidannan anayin shagalin da yaci uban wannan kai andaiji kunya wlh, lallai kwantai beyi ba, π dama haka bikin yan kwantai yake komai tsiya 2 ? Allah ka cigaba da bawa yayanmu miji da wuri tun suna da quruciyarsu. Babu wanda ya kulata a dangin mama da suka cika gidan domin hajja ta hana a tanka mata a cewarta wanda ya tara jama a baya fushi ko fada in yayi fushi to ya bata taronsa.
Washegari juma a aka daura auren MARYAM AL AMIN da BADARU MOHD INUWA akan sadaki 50k, kuma a take Baffa ya kirata ya bata sadakinta kamar yadda addini ya tanada, tana shiga daki ta wullar da kudin sadakin ta sa kuka, sai mama ce ta dauke kudin. Washegari akai yini anan gidan babu wani armashi qarfe biyar aka tafi kai amarya kasancewar unguwar da xa a kaita da nisa sosai da kyar aka fito da ita daga gidan domin ta qanqame mama tana kuka da kyar momy ta banbareta daga jikin Maman tai waje da ita tasata a mota, momy da wata yar uwar su Baffa (qanwace a gurinsu baffan) mama saude suka shiga aka tafi kaita.
Mrsπ[9/30, 1:03 PM] βͺ+234 706 296 6299β¬: ππΌππΌππΌAL 'AMARIN MARYAM ππΌππΌππΌ
Writing & story by rahman Mohammed (hajia)
Editing by mmn khairat
πFANTASTIC STARS WRITERS {F S W }
Page 1β£7β£
Dedicated to
Maryam Baita
Tun fauxa qawar Mimi, na jiran xuwan tawagar ango da sunan siyan baki har ta gaji da xaman jiran. Wajen 8:30 pm tai shirin tafiya, ta miqe ta dau mayafinta dake gefen Mimi ta yafa, tace "qawata nikam xan tafi tunda har yanxu angon be qaraso ba, kuma kinga layin naku da nisa daga titi kar dare ya qarayi inrasa abun hawa".
Mimi ta marairaice cikin zubda kwallah πͺ tace fauxa kema tafiya xaki kibarni kamar yadda kowa ya tafi yabarni? Fauxa qawancenmu yace haka?.
Ta xauna gefen Mimi tare da cewa qawata haquri xakiyi, kinsan nabar Aslam a gida gurin mama, kuma nasan yanxu yanacan yana kuka, indai har Baba ya dawo ya datta bananan nabarshi yana rigima fada xaimun. Wlh dana taho dashi sai najira xuwan su Badaru inyaso sa maidani gida.
Ta riqe hannun mimin sannan tace "qawata kiyi haquri komai yayi farko xaiyi qarshe, ikon Allah ne kawai bashi da farko bashi da qarshe, Allah ya sa alkhairi acikin aurenki. Kimaida AL AMARINKI gurin ubangiji, in shaa Allahu zakiyi alfahari da wannan aure, karki bari rashin son mijinki ya taba biyayyarki gareshi har irin tawa ta sameki (mutuwar aure), bana fatan haka Mimi. Ki tuna ba duk abunda kakeso kake samu ba. Kiyi biyayya, kiyi ibada, abu na qarshe da xan fada miki shine kada ki sake ki zauna da yunwa ". Na sanki Jan wuya ce ke wurin ibada, to qira akai".
Tana kaiwa nan ta juya ta tafi ita kuka Mimi kuka.
Tun bayan tafiyar fauxa take xaune a tsorace, koya taji motsi sai ta firgita duk kuwa da cewa ita din ba gwanar tsoro bace, amma yau sai tasami kanta cikin mugun jin tsoro, ji take kamar ta tashi ta xura da gudu, kasancewar ba wuta a unguwar sai chaja aka kunna.
Batasan iya lokacin data dauka a haka ba, sai ji tayi ana bude kofar gidan ta waje, alamar me gidanne. Shigowarsa parlon ya xowa Mimi da wata irin faduwar gaba matsananciya, gumi ya dunga karyo mata.
Sam bazata iya tantance ko yayi sallama ko beyi ba, domin ko yayi bataji ba balle ta amsa. Direct yayo kanta tare da cire mayafin data rufe kanta dashi yana huci kamar a fagen daga (filin yaqi) duk da a tsorace dake da abunda yayi hakan baisa ta motsa ba, ya qare mata kallo tare da hadiye wani mugun yawu duk da ramar da tayi hakan bai hana surarta bayyana ba, ya dure kallon nasa akan fuskarta ya qura mata ido yana mata kallon qurullah, abunda bai taba lura tana dashi ba kafin ya aureta yau ya ganshi wato tabon sallah take goshinta da danannen bakinta, sannan kwantancen gashin dake gaban goshinta, hakan yasa ya cire mata dan kwalin kanta, kyakykyawan gashin kanta dashi sampoo yake tashin qamshin mega growth ya bayyana, " SUBHANALLAH " ya furta afili sannan a zuciyarsa yace dama anasamun macen bahaushe da irin wannan gashin? Ya shafa gashin, sannan ya tura hannunsa cikin wuyar rigarta ya cafko qirjinta, abunda yayi tsananin firgigita tai saurin yin baya ta maqure jikinta.
Taso muyi sallah, ya fada ransa a hade cikin sigar bada umarni, sanin cewa batai sallar ishaba yasa ta tashi ta bishi inda yabi wato toilet tayi alwala suka fito, ya jasu Sallah sukayi isha, sallar ma aurata ta biyo baya. Tasan akwai adduar da manxon tsira (s a w) ya umarci miji ya dafa kan matarsa yayi mata ita kam baiyi mata, ya tashi yaje kitchen ya dakko cup ya tuttula L&Z Milk ya shanye sannan ya kuma cika kofin ya miqa mata a hankali ta girgiza kai alamar bata sha, ya bude ledar kazarsa ya cirota sai tashin qamshi take ya dora kan plate " zo muci " abunda ya cemata kenan, bayan ya fara yagar kazarsa yana hadawa da madarar yana kurba, alamar an dade ba a hadu ba π€£ (lol), ko kallonsa bataiba balle ya samu amsa.
Bayan ya tashi da kaza guda da liter daya na gorar madarar l&z, ya ture ragowar kayan da yaci gefe ya cire rigar shaddar jikinsa tulelen cikinsa ya bayyana alamar anyiwa cikin loding da yafi qarfinsa, ko singlet babu ajikinsa. Babu batun yin brush domin tsaftace baki kafin kwanciyar bacci balle aje ga dan yin tattaki domin narka abinci daya loda kamar yadda addini ya hana kwanciya bayan cin abinci.
Ya hayo gadon tare da janyo Mimi jikinsa ya saki ajiyar zuciya, cikin zaquwa ya fara cire mata kayan jikinta, lamarin da yayi matuqar tsoratata domin Sam babu nitsuwa a tattare da abunda Badarun keyi, lokacin da yazo cire mata riga ne ta riqe riga qam ta hanashi cirewa, yayi yunqure kwacewa ta qara riqewa gam, hakan yasa yayi amfani da qarfinsa wajen rabata da rigar, tuni ta sakar masa ganin yana shirin yaga atamfar super wax mallakar kamfanin Sheraton ( Sheraton super wax).
A haukace yake tsotsar qirjinta duk ya rude, ya kuma rudata, kuka take me hade da ihu π , Jin yadda yake matsa mata nono ba tare da tausayi ba kamar ba jikin me rai yake latsawa ba. Ya cire hannunsa ya shinfideta a kan gadon sannan ya xare wandon jikinsa, ita kam ya dade da rabata da nata kayan, ya rankwafo kanta da nufin hada bakinsa da nata, tai saurin kauda kanta, domin a tunaninta ai sai da soyayya akeyin kiss, ita kuma batason Badaru kuma tayi alqawarin bazai taba shan bakinta na, kuma bayan haka ma ai Badaru bashi da tsaftar da xata hada baki dashi, ita kuma macece me tsaftar gaske, yanxun hakama daya kifu a kanta qarnin gumi yake alamar tun rana rabon jikinsa da ganin ruwa (wanka).
Sucking din nononta yake tun qarfinsa kamar me shirin xugo ruwa, radadin da takeji ya zarce faduwa da baki. Ana cikin hakan ne taji ya danna yatsansa a matancinta, ta kwallah wani irin ihu tare da miqewa zaune a kan gadon ba tare da tasan tayi hakanba. Xuwa wannan lokaci shikam ya zaqu wajen San cimma burinsa, ya kalleta cikin fita hayyaci yace "ke meye haka? Dare na fa kike ihu maqota xasu iya jiwo ki, hanya nake nema shiyasa, in kuma kinsan gurin nunamun." ya qara janyota ya kwantar tana ihu tana bashi haquri da cewa "Dan Allah Badaru kayi haquri na dena, na tuba da xafi Dan darajar iyayenka."
Yayi murmushin mugunta yace "ba kince bakya sona na ba? nima ance miki ina sonki ne? Kinga wannan abun da nake miki shine dalilin aure na dake, domin MARYAM tun randa na fara ganinki Allah ya jarrabeni da muguwar sha 'awarki, wlh ko yarinyar da nakeso kamar raina bana sha'awarta kamar ke, tundaga ranar Kullum na kwanta sai nayi mafarkin ina saduwa dake, komai na halittar jikinki yayimun, amma fa bawai Love ba, no Just sha'awa ". Yana kaiwa nan ya kuma danna hannunsa a gabanta tare da tambayarta nanne? Gara fa in kinsan gurin ki nunamun dan karna shiga inda ba nanba, Dan wlh saina sadu dake ayau ko mutuwa zaki ".
Shigewar da gaba daya ta ya tsan hannunsa tayi ya tabbar masa da nanne hanyar kuma a take ya fara qoqarin shigarta iya qarfinsa yana wani irin ihu da sambatun ambaton sunan Nafeesa tare da yiwa Nafeesan wasu alqawura na soyayya, alamar dake nuna cewa itace a ransa. Muryar Mimi ta katse masa sambatun da yake.
Cikin kuka wurjanjan take furta "ka dubi Allah kayimun a hankali wlh ban taba yiba, kayi haquri xata jimun ciwo π" . Kalamanta suka sanyaya masa jiki kwarai, ya shafi gefen fuskarta yace "maryam wlh nasan ke ba mazinaciya bace, domin kedin duk wanda ya kalleki zega alamar kamewa a tare da ke koda maqiyinki ne, sai dai mutum yaqi Allah ya yi miki sharri"
Yana kaiwa nan yaci gaba da abunda yake, amma ala tilas ya haqura bayan ya dan samu nutsuwa, saboda ya gane baxai taba iya kauda budurcin Mimi a dare daya ba, saboda tana cikin jerin mata masu qaramar halitta, sannan masu kwarin tantanin budurci.
Bacci kona 1 minute Mimi bata samuba a daren saboda a tsorace take ga ciwon jiki, ga muguwar yunwar take addabarta, wacce ta haifar mata da tsananin ciwon kai.
Mrs π
[9/30, 1:03 PM] βͺ+234 706 296 6299β¬: ππΌππΌππΌAL 'AMARIN MARYAM ππΌππΌππΌ
Writing & story by rahman Mohammed (hajia)
Editing by mmn khairat
πFANTASTIC STARS WRITERS {F S W }
Page 1β£8β£
Dedicated to
Maryam Baita
Har garin Allah ya waye bata rintsaba saboda axabar ciwon kai, ta kalli agogon dakin dai dai lokacin 7:45am. Amma ta kasa tashi tayi wanka tai sallah.
Shikam Badaru kiran farko ya miqe yaje ya tsarkake jikinsa yayi nafilfili tana kallonsa, har akai kiran assalatu yayi sallah yaci gaba da karatun qur ani, da taga bashi da niyyar taimaka matane tace " Dan Allah taimakamun intashi lokacin sallah yana qurewa".
Ya kalleta shagarai "wai nufinki dan wannan abun da ya faru shine ya hanaki tashi? π lallai ke muguwar yar rainin hankalice, sai ki tanadi ambulance ranar da mai gaba dayan zai kasance, tashi kuma karki tashi ai da kindamu dayin sallah akan lokaci da baki tsaya langwai ba, hakan ya nuna ko acan gidan iyayenki haka kike wasarere da harkar addini abunda kuma bazan dauka ba kenan, dan ni natsani mutum din dabe damu da addini ba"
Ta runtse ido kalamansa sunfi abunda yayi mata daren jiya muni a gareta, domin ita mutum ce me tsananin kiyaye lokutan sallah, yan gidansu har cewa suke mata "mayyar sallah" amma rayuwa yau ita ake qalubalanta akan sallah.
Tana kaiwa nan a tunaninta ta qara kallon agogo a karo na biyu 8:03 agogon ya nuna, tai wani irin nishi cike da qarfin hali ta yunqura ta miqe, ta wuce ta gabansa tanajan qafa saboda axaba, taje kitchen ta kunna gas ta tari ruwa famfon kitchen ta cika tukunya ta dora.
Tananan tsugune a qofar kitchen din ruwan ya fara shuuuu alamun ya kusa tafasa taje toilet ta dakko bokiti ta juye ta daga dakyar ta kai toilet, naya kallonta dan rashin tausayi ko ajikinsa.
Bayan tayi wankan zarki dana sabulu ta xuba ragowar ruwan zafin a baho tasa gishiri ta shiga ciki ta zauna dakyar.
Koda ta fito daga wanka ta sameshi xaune yana shan tea da bread din daya shigo dashi jiya, kuma ga dukkan alamu iya cikinsa ya dafa ruwan tea din banda ita.
Tuni Badaru ya fita, ita kuwa tunda ta idar da sallah tana kan daddumar a zaune saboda kabaitar da ita da yunwa tayi ga wani mugun amai da yake taso mata.
Ta rarrafa da dakko wayarta dake kan bed side, ta kira yaya Faty, bugu daya ta dauka, "bazaku zo bane yaya Faty"? Shine maganar da Mimi ta fara fada bayan Faty ta daga wayar.
Ta danyi jum, cikin dauri ta danne kukan dake shirin taso mata, sannan tace "kinga Mimi na tashine da ciwon kai, ko sallah ma a zaune nayi, bazan samu xuwa ba sai kin dan kwana biyu, ya mijin naki kun tashi lfy?.
Duk da Mimi tasan cewa abunda ya Faty ta fada ba haka bane, saboda ta fuskanci yaya Faty batasan xuwa gidan Sam dan jiya ma batazo kawota ba, kuma tasan tausayinta da Faty keji shi ya haifar da haka. Ta daure tace "ayyah sannu sister Allah ya baki lfy, agaida ya Ahmad.
Bata qara gigin kiran wani ba, duk da tasan a al adar gidansu washegarin biki sai sun hadu duk yan gidan anje gidan amarya, amma ga dukkan alamu ita bata Sami hakan ba tunda gashi har goma tayi amma ko kare baixo wajenta ba.
Tananan zaune cikin ciwon kai da yunwa wanda tun qarfi suke shirin tayar mata da ciwonta na sarqewar numfashi, tunani take irin rayuwar auren tada ke shirin faruwa a kanta, ita dai tasha ji a fili da kuma littattafan soyayya yacce namiji ke tattalin mace a daren farko da kuma washe garin ranar musamman inya sameta virgin, amma ita sai yunqurin fyade da Badaru yayi mata (to fyade mana tunda bataso kuma bebi a hankali ba) duk da yasani kuma ya tabbatar da cewa ita din virgin dince. Sai kuma dan karen wulaqanci da tasha yau da safe ta hanayar yin halin ko in kula da ita. Afili ta furta "ALLAH KAINE KA JARRABENI, KUMA KASAN XAN IYA SHIYASA KA JARRABENI DAN KA GWADA IMANINA, ALLAH KA BANI IKON CIN JARRABAWA, KA BANI IKON BIYAYYA GA MIJINA."
Tananan zaune cikin yunwa da nauyin qirji, amma kuma sam batasan koda hadiyar ruwa balle abinci, taji ana buga gidan.
Ta tashi dakyar cikin jiri, ta fita ta bude. Little ta gani wato autar momy yar mama, sunanta na gaskiya MARYAM wato sunansu daya da Mimi, kasan cewar sunan hajja gareta babar su momy Lima itace auta a gidan momy shiyasa ake ce mata little (wato qarama), yarinyace da bazata gaza shekaru 13 ba, doguwa fara sol siririya kamar ka harareta ta karye saboda siranta kyakykyawa irin kyan su yaya Faty tunda dama tafi kama da yayan momy.
Little akwai kafirin iyayi da son nuna iyawa saboda rayuwar da ta taso ciki kasancewarta auta yasa aka sakar mata take sangarta son ranta ga kuma gatan yayye dana iyaye.
Tsaye take a qofar gidan alamar itace da buga qofar sanye take cikin riga da skirt yan kanti (kamar yadda yake ga dabiarta bata cikasa natives ba indai ba biki ba) kanta ba dankwali sai siririn gyale datai yane kanta dashi, fuskar nan tasha make up ga kuma wani qaton glass data kwama wanda ya shafe rabin fuskarta. Daga can bayanta kuma Huxaifa ne (Dan gidan Baffa) ke gyara parking din mota da alama shiya kawo Little din.
Mimi farin ciki ya rufe ta daka tsalle ta rungume Little din kamar ta shekara bata ga na gida ba haka takeji, tace "autar momy kece π" ku shigo ciki Huxaifa,
Little tace " name sake kamar yadda take kiran Mimi ko kuma tace mata ya Mimi, wlh mama ce ta tasoni, wai duk wanda tace yaxo ta aiko shi sai ya zame, waisu tausayinki sukeji, shine suka hadu ita da momy suka tattgoni "
Ta kalli gidan ta yatsine fuska sannan ta dora da cewa " nima fa name sake da nasan haka zanxo in tadda gidannan bazanzo ba, no wonder kowa yaqi xuwa, tai tsaki, ta dora da cewa duk yanda ake fadar munin gidannan banxaci abun yakai haka ba, gida sai kace xuciyar kafiri, gaskiya guy dinnan ya kwafsa mana "
Dai dai nan Huxaifa ya shigo da kaya niqi niqi, ya ajiye ya fita yace bari in jiraki a waje Little, Mimi tayi tayi ya zauna yaqi ko saboda qanqantar parlon ne oho.
Mimi ta fara fito da kayan daja ajiye tana gani, yawanci kayanta ne na amfanin yau da kullum, kamarsu system da chajar waya sai kuma pos π dinta, wacce ke qunshe dasu ATM dinta da I D cards.
Little ta matso tana bude ragowar kayan data shigo dasu yanxu tana cigaba da mita " ai wlh wannan anguwar kwata kwata batai ba duk ba Local champions ne a unguwar muna kawo kai naga ana kiwon shanu da raquma sai