Showing 18001 words to 21000 words out of 205258 words

Chapter 7 - AL'AMARIN MARYAM BOOK COMPLETE PDF END .txt

turare da sabulai, sannan ta bawa little ragowar kajin da Badaru ya kawo guda biyu tace ta kaiwa mama.


Har mota ta rakasu tana ta godia tace da Little sai yaushe autarmu? Ta daure fuska sannan tace " Allah name sake baxan kuma xuwa ba saboda daga gidan har me gidan basuyimun ba, wlh kinfi qarfin auran wannan bagidajen kawai dai akwai abunda Allah yake nufi da hakan"


Huxaifa ya jinjina kai cikin mamakin qarfin hali Iron na Little, sannan yayi saurin katseta da cewa "ya isa uwar iyayi in banda shirmenki mutum yana auran matar da ba tasa ba"?


Sukaja Mota suka tafi suna dagawa juna hannu.










Mrs 😊
[9/30, 1:03 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ



Writing & story by rahman Mohammed (hajia)


Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }


Page 1⃣9⃣


Dedicated to
Maryam Baita




Tafiyarsu bada jimawa ba akai kiran sallar zuhr, bayan tayi sallah tana zaune kan kujera so take tadan runtsa ko tasami saukin ciwon kai, amma abun ya gagara sai tunani take.


A irin hakan ta tunano rayuwarta acan baya. Akwai wani lokaci da AL AMARINTA ya damu mama har ta dau shawarar wata qawarta yar gurin aikinsu wacce suke kira da Anty saude.


Anty saude ta dade tana fadawa mama ta nemi taimakon malamai akan LAMARIN Mimi amma maman tanayin burus da zancen, sai dai a lokacin da matsin lambar Baffa Yayi qamari akan Mimi dole tasa mama amsa gayyatar Anty saude.


Anty saude ta tasa Mimi gaba babu san ranta ko kadan dandai mama ta dage ne, sukaje gidan wani malami acan wajen kurna babban layi.


Duk da bayanin da Anty saude taiwa malamin akan matsalar Mimi sai da ya buqaci Mimi ta qara yi masa bayani da kanta, wanda hakan yasa Mimi kuka domin batasan abunda zatace masa ba. Cewa xatai ta kasa daukan qaddarar da Allah ya dora ko yaya? Ko cewa xatai ya jawo mata mijin aure koda lokacinta beyi ba?. Sam ita batasan bin malamai.




Ganin Mimi na kuka yasa ya haqura dajin lamarin daga bakinta sannan ya dora da yimata tambayoyi kamarsu : kina mafarki ana saduwa dake? Tace gyada kai, alamar eh. Kina jin bacin rai haka kawai? Tace eh. Kina tsanin ciwon mara lokacin al ada? Tace eh.


Ya kalli anty saude yace da alama baqin aljani ya auri yarinyar nan, kuma indai ba a rabata dashiba to wlh ita da aure har abada.


Mimi ta tsorata dajin cewar wai itadin aljani ya aureta.


Ya basu turaren hayaqi ya fada musu yanda xatai amfani dashi, Anty saude ta bashi sadaka yace "a a dauki aimu sai buqata ta biya ake biyanmu."


Koda suka dawo ta mayarwa da mama yacce akai tabata turaren daya bata, mama tasata gaba tayi saida tayi duk turaren.




Kafin wa adin daya dibar musu na komawa gurinsa yayi, cikin ikon Allah Mimi ta sami saukin mafarkan da take yawanyi har ta fadawa mama ta dunga murna da cewa " Allah ya sa qarshen baqin cikinmu kenan, dama saude ta dade tanamun tayin neman taimako ina sharewa ashe akwai waraka aciki "


Ranar komawarsu gurin Anty saude bata samu xuwa ba saboda wani uxuri da yazo mata, Mimi ita kadai taje gidan.


Tai sa ar samunsa shi kadai acikin dakinsa da yake sallamar baqi, ta fada masa irin nasarar data samu akan maganin, yace yau ina maman taki? Tace taje asibiti gurin me haihuwa.


Yawwa dama nasarar aikin mukeso mu fara gani tunda yanxu anyi nasara akan wannan sai mutafi mataki na gaba. Ya kalleta sannan ya dan rage murya "kinsan tunda aljanin ya ruga ya sadu dake dole sai anyi miki wani dan gajeren aiki, wato sai an tsarkake gabanki saboda shafar da aljani yayi miki, sanyi rubutu a gabana sai in dan shigeki da nufin haramtawa aljanin qara kusantarki anan gaba."


Yana kaiwa nan ya matso kusa da ita da nufin tabata tai wufff ta miqe tsaye ta nufi qofar fita yayi saurin riqota da cewa ke taimakonki xanyi, inkuma bakiso shikenan ki biyani kudin aikin da nayi miki rannan. Kafin ya qarasa tai masa wata muguwar kutufo wanda ita kanta batasan ta iyaba, sai yanxu da taga ana shirin keta mata haddi. Nan take kuwa sai gashi a qasa wanwar. Sannan ta dora da cewa "in abunda kai nufin yimun alkhairine Allah ya saka maka da alkhairi in kuma sharrine Allah ya kawo me kwatantashi akan yar cikinka" sannan ta bude jaka ta watsa masa kudi, tace ga ladan aikinka nan, domin ni banacin haqqin mutum.




A burkice ta shiga gida, saboda har yanxu tsoron abunda akai mata bai bartaba idonta jawur, umma take tsakar gidan tace "lfy Mimi? Naganki wata iri ko hatsari kikai " ko ta kanta batabi ba ta shige dakin mama.


Har bedroom din maman ta isketa cikin kuka ta fara magana " mama meyasa bazaki dau qaddarar Allah akaina ba? Shin na dameki da yawon bin mazane shiyasa kika damu nai aure? Bakya ganin takurawarmu ga lamarina ba shishshigine ga Allah ba? Indan Allah ya kyalemu da kanmu xamuji dadi? Akwai wanda xai mana abu ba Allah ba? Wlh tun farko banso xuwa gurinnan ba Allah ya gani kece kika takura. Wlh! Wlh!! Wlh!!! Da inbawa malamin tsibbu jikina da nufin zaimun aikin da zan samu miji gara nayi ta xama ba miji har abada , domin nasan Allah baya mantuwa kuma bai manta daniba "


Jikin mama na rawa, cikin razana ta kamo mimin sannan ta zaunar da ita kusa da ita tace " meya faru mamana? Kinsani a duhu waye yayi yunqurin keta miki mutunci? "


Ta mayarwa da mama yadda sukai da malamin, mama ta tsorota da lalacewar zamani, ta yadda malami zai nemi mace dan kawai taje neman taimako, sannan ta godewa Allah daya bata nutsatstsiyar ya. Tace yi haquri Mimi bansan haka lamarin yakeba wlh da bazan soma ba. Da haka aka rufe chapter neman taimakon malamai akan LAMARIN MARYAM.




Badaru bai dawo gidanba sai magariba, gidan yayi baqiqirin saboda rashin wutar Nepa kuma duk fitilolin babu chaji. Ga xafi kasancewar ana tsaka da xafi, ya qudure dole ya samo injin generator koda qaramine saboda bayason zafi.




Yayi amfani da fitilar wayarsa wajen haska parlon ya ganta a xaune akan pray mat alamar sallah tayi.


Tayi masa sannu da xuwa, ya amsa direct ya wuce kitchen ya xubo abinci a tray (ina ruwan khadimul ci, bama a plate ba 🀣) taliyar da ya xubo xatai guda daya, lafto miyar kafin dama kajin, ya faraci ba tare da tambayar inda ta samu kayan miyan da tayi girkin ba ganin cewa baibata ko asi ba kuma bai kawo kayan miya ba.


Tayi mamaki da taga ya cinye Raliya tas ya dora da gwangwanin maltina, kamar shi ya siya. Yayi gyatsa. Sunanan zaune ita tana jan carbi shi kuma na danna waya aka kira isha ya tashi ya tafi masallaci.


Bayan idar da shafa'i da wuturi ta je kitchen ta debo red meat din da aka kawo mata dazu soyayye ta zauna taci tasha maltina, sannan taje tayi wanka da brush ta gyara jikinta da turarurka masu sanyi ta sanya riga da wandon bacci cotton, ta fito parlo ta xauna tana charting duk kuwa da cewa babu chaji a wayar, jira kawai take abunda taci ya fada taje ta kwanta dan bacci takeji.


Yau dai ansamu cigaba domin Badaru yayi wanka bayan dawowar daga masallaci, brush ne dai beyiba alamar be saba yiba.




Beyi mata magana ba, kawai dai yazo yaja hannunta kamar tunkiya ya shiga da ita bedroom din ya cillata akan gado tare da cewa " gara mu fara da wuri mu gama don yau bacci nakeji" babu xancen wani romance a cikin tsarinsa kawai dai ya hau wasa da qirjinta da kuma tsotsa kamar tababbe, tun tana daurewa har ta gaza ta fara yunqurin ture kansa daga jikin nipple dinta, lamarin da yasa ya gartsa mata cixo a nipple din, ta kwalla qara. Ya fara yunqurin cinma burinsa, amma sai dai yauma kamar jiya ya kasa duk iya nacinsa dole ya haqura domin shima ya fara jiwa kansa rauni.


Ya kwanta cike da baqin cikin kasa cimma burinsa, sannan na kukan da Mimi ke masa, a xuciyarsa yace kin kusa kiyi me dalili dan wlh gobe gurin Mekudi (abokinsa) xanje ya nemomin maganin qarfin maza.




Mrs 😊
[9/30, 1:03 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ



Writing & story by rahman Mohammed (hajia)


Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }


Page 2⃣0⃣


Dedicated to
Maryam Baita




Washegari bai samu kansaba sai wajen qarfe hudu na yamma, saboda yaje kasuwa daga can kuma ya wuce ya sayi inji (generator) ya kai gida ya kira masu hadawa suka hada, sannan yayi sallah ya tafi majalisarsu dake unguwarsu unguwar da iyayensa suke.


Ya samu Maikudi yace yawwa wlh kai nake nema tun safe nake kiran wayarka a rufe, Maikudi yace wlh babu chajine. Sannan suka kebe daga can qarshen tabarmar dake gurin. Yan gurin sunata zolayarsa da ango meya fito da kai yanxu, ba mun baka hutu ba.




Mekudi abokin Badaru ne, duk da cewa halinsu ba daya ba, domin mekudi irin mazannan mayun mata bashi da aikinyi sai yawan yaudarar yayan mutane duk da cewa yana da mata har yaya biyu, gashi Dan duniya na qarshe.




Bayan Badaru ya gama fada masa abunda ke faruwa na kasa kauda budurcin Mimi (kuji rashin sanin ciwon kai πŸ˜’). Mekudi yace " to kodai tayi cushe cushe nan nasu na mata a wajen? Kasan hakan nasa irin hakan"




Badaru yace "banajin hakan, domin yarinyar bata da rawar kai irinta yan matan yanxu, bayan haka kuma bata sona banaji zatai wannan abun da nufin burgeni, nafi dauka dai halittartace hakan. Yarinya fa yar baiwa ce ya fada yana dariya, sannan ya dora da cewa ta hadu dan kawai banasonta ne"




Yace to shikenan yanxu inada wani ragowar magani yana Mota ka hadiya tunda naga amatse kake, kafin in samo maka wani. Yawwa mutumina cewar Badaru wlh na matsu inji ya lamarin yake πŸ™ˆ.





Suna tsaye kofar gidan su Nafee, hira suke, awanni 3 kenan da shan maganin da Mekudi ya bashi, amma ga dukkan alamu maganin ya fara aiki a jikinsa, dan ji yake kamar cafko Nafee.




Yace mata "ni bara in tafi Nafee" ta marairaice tace kace baka santa amma tunda ka aureta inkazo Allah Allah kake ka koma gunta, me hakan ke nufi?




Yace "yi haquri yau kam banajin dadi ne, amma gobe innazo xan dade kinji" yana kaiwa nan ya fice ko takanta be kuma bi ba.


Yana xuwa ya ganta a duhu ga zafi saboda qanqantar gidan, wayarta babu chaji dan haka take zaune a duhu.




Yaje ya tada inji, kunna fankar parlon . Ta saki ajiyar xuciya dan zafi ya dameta kuma zafi kan iya tayar da ciwonta. Yaje yayi wanka ya xuba abinci yaci.




"Zo" yace da ita yana kashingide a jikin kujera, yanajin wani irin feelings.


Ta marairaice cikin zubar da kwallah tace "Badaru kayi haquri wlh kaina ciwo yake tun renda aka kawoni gidannan"


Yayi dariyar mugunta yace to aini ba kanki xan taba jikinki kawai nakeso, saboda haka kixo kafin na tashi nayi miki abunda xakiyi nadama.


Tai saurin qarasawa inda yake da rarrafe Jin abunda yace, "cire rigarki" ta zaro ido 😳. Haka dai saida yasata tai tik ta hanyar tsoratar da ita.




Sannan ya buqaci ta tashi tayi tafiya a gabansa a hakan, lamarin da ita kuma taqi yarda duk kuwa da yadda yakai da naci dole ya haqura, ganin tana bata masa lokaci kuma ga magani na aiki a jikinsa yasa ya huqara ya haye kanta anan kan centre carpet din parlon da kuma fitila akunne (Dan tsabar rashin sanin ciwon kai da rashin kunya).




Ashe kuwa gaskiyar Badaru da yake cewa ta tanadi ambulance, domin kuwa bata tabajin labarin daren farko me wahala irin nata ba.




Tun tana yunqurin kwatar kanta harta gaza ta xuba ikon Allah ido, ta gurxu iya gurxuwa cikin mugunta da wutar ciki ya kauda budurcinta.




Ya dunga kuka wiwi yana sambatun kiran sunanta ( dan rainin wayo ashe kasan sunantaπŸ€”) tare da alqawarin riqeta iya rayuwarsa.




Wannan dare ma bata runtsaba saboda ji take kamar an tsagata da reza an mata tsarki da attaruhu. Yayin da Badaru yake bacci harda munshari alamar cikar buri, kuma munsharinsa ya temaka kwarai wajen hanata bacci.




Sai gab da asuba ta samu baccin shedan ya kwasheta (na shedan mana tunda zai hanaka sallar akan lokaci).




Sanyin ruwan daya shafa matane yasa ta farka, "sannu maryam, kin hadu ni nasan bada banxa na gigice akanki ba, gaskiya xan huta, fatana ki koyi dauriya dan naga kedin raguwa ce" kalaman Badaru kenan. Kuma yana gama fadar hakan yasa kai ya fice, ba tare da la akarin yayi mata tagargazar da xata buqaci temako ba.




Yauma kamar ranar itace ta gyara kanta tayi sallah, ta nade xanin gadon da ya baci da wani abu chakal .kamar jirwaye da kuma ruwan ciwo. Amma babu jini sam. Ta shinfida wani.




Mrs 😊
[9/30, 1:03 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ



Writing & story by rahman Mohammed (hajia)


Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }


Page 2⃣1⃣


Dedicated to
Maryam Baita




A hankali rayuwa taci gaba da tafiya, lokuta na gudu tunda gashi Mimi ta samu kimanin wata daya da rabi a gidan miji.


Ixuwa yanxu yan gidansu kaf babu wacce bataxo mata ba inka dauke Faty, domin ta kasa xuwa gidan Mimi, ko meye dalili oho.


Kuma duk wanda yaxo tanajin dadi sosai, kusan ma ince duk takun saqar da suke da wasu daga cikin yan gidansu xuwansu gidanta ya goge mata komai aranta, duk da cewa in anxo sai anyi habaici da kushe gidanta da kuma jajanta mata irin mijin data samu.


Fauxa kam xuwanta daya gidan duk kuwa da nacin da Mimi ke damunta dashi a waya na rashin xuwanta. Takance "Mimi ni bamai aure ba aga ina yawan xuwa gidanki sai ace naqi zaman aure inaso inkashe miki naki "


Dake ita din ba gwanar qawaye bace, sannan kuma mafi yawan qawayen basusan tayi aure ba, sai ya xamana babu wata qawa inka dauke fauxa da taxo gidanta. Lamarin da yayiwa Badaru dadi, domin shi a tunaninsa qawaye na iyasa Mimi tayi masa bore kan axabar da yake mata.




A fannin kwanciyar aure dai Mimi ta kasa sabawa da salon Badaru, domin ita dai ixuwa wannan lokaci Kullum abun sabo yake gareta. Mekudi ya riga ya bata Badaru da shan maganin qarfin maza, kawai dan aganawa yar mutane azaba.




Saboda da haka Kullum Badaru cikin buqata yake, baya duba cewa ita din abun Sam be qarbeta ba duba da yanda take jigata aduk sanda ya kusanceta, wataran ma har rasa numfashi take na wucin gadi (ciwonta).




Yau laraba, kuma tun 7:30 Badaru ya fita a cewarsa akwai wadanda zasuzo siyan kaya shagonsa a kasuwa zaije ya sallamesu.




Bai dawo gidan ba sai yanxu, 11:45 am, ya datta Mimi duke a qofar kitchen tana shirya kayan wanke2 da tayi. Tana cemasa sannu da xuwa bebi takanta ba, kawai hannunta ya kama kiiiii yayi daki da ita.




Yana xuwa ya axata kan gado ya cire wandonsa, yana me cewa "kinga abunda ya dawo dani, wata nagani yanxu a kasuwa shedan ya qawatamun ita shine na dawo insamu nutsuwa"




Yana fadar haka ya farmata ya fara yunqurin shigarta, babu batun romance a salon kwanciyar Badaru sam, yanayin kwanciyarsa dai tafi kama da kwanciyar da manxon Allah (s w a) ya siffata masu yinta da dabbobi, wadan da suke farwa mace batare da tayar mata da tata sha'awar ba.




Sai da ya biyawa kansa buqata, sannan ya lura da pink din janbakin data fente bakinta dashi, ya bashi sha'awa kwarai, dan haka ya nufi bakinta da nufin kissing dinta, tai saurin kauda kanta.




Ya tsaya, yana qare mata kallo da Jin haushin ta hanashi tsotsarta yace " wai ke kina nufin bazan sha bakinki ba? Inafa lura dake duk sanda nazo shan bakinki sai ki kauda kanki, sai kiyi tayi kinwa kanki, tunda nasamu abunda yafi baki ajikinki kuma ina yanda naso dashi ai shikenan"




Bayan yayi shirin fita ya sameta akan gadon har yanxu bata gama wartsakewa ba da dirxar da yayi mata, yace " ni xan fita inason inbiya gidane in duba Abba yau be fita kasuwa ba wai kansa ke ciwo" tace to Allah ya sawaqe, kai mai sannu.




Sannan tace " Dan Allah ka siyo wake so nake inyi wake da shinkafa" sai da yakai qofar fita sannan ya cillo mata 30 naira yace gashinan ki sayi waken, yasa kai ya fice.




Tai tsam tana tunani, naira talatin ai ko wake gwangwani daya baxata sai mata ba duba da yacce rayuwa tai tsada yanxu.


Tunda aka kawota gidan Badaru bai taba daukan ko naira biyar ya bata ba, da sunan kudin cefane ko kudin wani abun daban. Duk da cewa baya kawo kayan miya ko nama, tunda ya aciye abinci da maggi me star sai jarkar mai kings sai gishiri be kuma kawo komai ba.




Tunda miyar da momy ta kawo mata ta qare, bata qara sa kayan miya a idonta ba, sai da ta gaji dan kanta da cin abinci da mai da yaji (duk da cewa ada tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login