Showing 57001 words to 60000 words out of 94393 words

Chapter 20 - TASWIRAR KADDARA BOOK COMPLETE PDF .txt

Advertisement

Mrs A.M   

03 Aug 2024

16976

da daya ai basu nemi shawara taba don haka in zaki iya daurewa har zuwa lokacin da zan koma daidai toh, in kuwa baxa ki iya ba baxan takura ki Zama da niba."


Daukar tab dinsa yai ya nufi dakinsa a ransa kuwa Mita kawai yake na rashin ajin ta Shi wallahi wannan shigar da tai ma ko kadan hakan bai daga masa hankali ba toh meye zai daga masa hankalin lemon tsami ko meye, haba sam ji yai sha'awar sa ta gudu, toh shi Astagfirulla yadda yake Jin karfi a marar sa in ya damke ta ai sai ya balla Mata karamin kwankwason ta.


Shigewa dakin sa yai ya rufe da key yana mitar rashin kunyar ta wato tazo seducing dinsa tunda ga dan iska.


Zeey kuwa da take hawaye a guje ta koma part dinta, tana zuwa ta dauki wayar ta kiran Malika ta danna, tana dagawa ta fashe Mata da kuka.


Tsaki Malika tai tace "ya miki wulakancin koh"


Daga kai tai tace "wallahi Malika baki ga yadda nayi wanka ba na feshe jikina da turare nasa kananun sexy dress amma a banza sai cemin yai wai baya sha'awa ynxu"


Ashar Malika ta buga tace "shiyasa tun farko nace miki ki yadda muje gurin malami na amma kika wani ce ke baxa kije ba ynxu wa gari ya waya"


Hawayenta ta share tace "dama ai Mummy ce bata so shiyasa kawai"


Cikin kufula Malika tace "toh zauna komai ki fadawa Mummy, kinga ita kishiyar taki sai ta kwace Miki mijin ke ynxu kina tunanin duk kwana bakwai din dayai Mata bai kusance taba"


Tsaki Zeey tai tace "don Allah ni ki daina tuna min wannan bakin cikin, shegia kawai sai kin ganta ma yar iska kawai"


Malika tace "ynxu dai toh zaki gun malam din a karkato da hankalin sa gun ki ke kadai ko kuwa"


Gyada kai tai tace "zanje Malika ai zuwa ya zamar min dole ma kawai dai yadda zan fito ne muje shine matsalar"


Dan shiru Malika tai tace "toh shiknn zanje gurin malamin in naje sai na hada ku a waya kuyi magana"


Da zakuwa Zeey tace "yaushe knn"


Dan murmushi Malika tai tace "cikin satin nn dai xanyi kokari naje kafin ki gama girkin"


Dariya Zeey tai tace"shiyasa nake sonki aminiyar, sai da safe"






*********
Washe gari ina tashi da asuba bayan nai sallah palourn na fito anan na tarar da iya da tsintsiya, gaishe ta nai na zauna akan kujera.


Cikin mutuntawa da nutsuwa yadda zata fahimce ni nace "Iya zaki dinga share palourn nan da dakin Mimi da wanke toilet dinta kullum da safe, dayan dakin kuma sai bayan kwana biyu haka sai ki dinga gyara shi tunda ba kowa a ciki, nawa kuma zan dinga gyara wa da kaina sau kitchen shima."


Gyada kai tai tace "bakomai Maa hakan yayi Insha Allah kuma baxa ki samu matsala dani ba."


Murmushi nai Jin tace "min Maa nace Allah yasa iya, turaren wuta kuma gasu nan ko yaushe a dinga sawa ba sai safe da yamma ba."


Gyada min kai tai tace "insha Allah"


Kitchen ta biyo ni na nuna mata plate dinta da cup da spoon da drawer din dana ajiye mata, a gaggauce na soya doya da sauce na dafa tea.


Dibar nawa nai naci ragowar kuma na ajiye wa Mimi da iya a flask.


Daukar Mimi nai daga dakina na maida ta dakinta, na fito Mata da kayan da in iya tai mata wanka zata sa Mata, wanka nai na shirya cikin dogon hijab dina.


Jaka ta rataya a kafada na fito Palourn sai kamshin turaren wuta na Mrs Dnah perfumes and more yake ko ina kal, ajiyar zuciya na sauke nace "iya ga Mimi nan in ta tashi ki mata wanka na ajiye kayan ta a ka mirror sannan in azahar tayi ki dafa muku taliya fara ina da miya a fridge."


Daga kai tai tace"insha Allah, a dowa lafia"


Murmushi nai nace "Allah yasa"


Ina fita na ganshi tsaye a jikin mota yana duba agogon hannun sa yayi kyau sosai cikin kananun kaya.


A hankali nake karaso gurin sa dago kai yai ya kalle ta, sai da ya sauke ajiyar zuciya ganin ta sanye da hijab, fuskar ta ya kalla yaga tayi fresh sosai ta Kara haske maida kallon sa kan lips dinta yai da suke ta sheki, lasar lips dinsa yai yana kankance idonsa ganin kayan arziki suna rawa a hijab.


Shiga motar yai Nima sai na shiga, bakina dauke da sallama gaishe sa nai daga min Kai kawai yai.


Ba wanka ya sake magana har muka isa makarantar, parking yai sannan ya juyo ya kalle ni yace "karfe nawa zaki gama"


Ina wasa da hannuna nace "karfe 6"


Daga kai yai yace "ina nan har tym din sai mu koma tare, gobe drivern da zai dinga kai ki school keda beauty zai zo"


A hankali nace"mun gode Allah ya kara Arziki"


Akan lips dinsa ya amsa.


Fita nai daga motar shima ya fito ya rigani yin gaba.


Ji nai an janyo ni ta baya, a zuciye na juyo sai dai banyi mamaki na gani zuby da su Nana.


A fusace Zuby tace "mai kike yi a motar Sir Azlan har kuka zo tare"


Wani malalacin murmushi nai nace "kin taba jin inda aka tambayi Mutanen da suka kwana gida daya karkashin runfa daya dalilin dayasa aka gansu tare da safe"


Cikin rashin fahimta tace "ban gane mai kike nufi ba"


Hade rai nai ina yatsina fuska nace "ashe dakikiya ce ke"


Zare ido tai tace "ni kike cewa dakikiya"


Gira daya na daga nace "fyn tunda brain dinki ta kasa fahimtar dake, baki san cewa matar sa bace ni"


Kwalalo idanu sukai gaba dayansu a tare suka kalli juna, murmushi kawai nai na juya na tafi hall nasan ko banxa na sa kansu a chaji ynxu.


Ina zuwa Asma'u ma tana zuwa, Zama mukai a tare bayan mun gaisa.


Cike da tsokana tace "Uwargidan Mr Wicked irin wannan fresh haka mai Mr Wicked yake baki ne iye"


Hararar ta nai nace ban sani ba yar rainin wayo, ke mai ya kawo ki makaranta ma wai da wannan katon cikin.


Dariya tai tace "zuwa nai kawai fah yau kawai amma daga ynxu baxan zo ba gaskia sai bayan na haihu, tunda farkon semester ne gashi EDD na ma ya wuce".


Dafe haba nai nace "Allah dai ya sauke ki lafia"


Murmushi tai tace "Ameen, kema Allah ya kawo kazantar daki a kurkusa"


"Hmm" kawai nace na maida kaina gun malamin daya shigo






*******
Cikin satin sabon driver yazo kuma ansa Mimi a sabuwar makaranta mai hade da islamiyya in ta tafi tun 8 sai 6 na yamma za'a dakko ta, sosai sun Saba da iya don iya badai barkwanci ba tsafta.


Ina lissafe da ranakun da girkina zai zagayo saura kwana biyu ynxu.




Kallon Malika Zeey tai tace "kin tabbata in na zuba mishi a abinci Zan mallake sa"


Tsaki Malika tai tace "wai ke meye matsalar ki don Allah, mutumin nan kunyi magana kuma ya fada miki ga abinda zakiyi amma kin tsaya kina kokonto to ki sani in baki yarda dashi ba baxai kama saba."


Ajiyar zuciya Zeey ta sauke tace "zanyi insha Allah Malika, ai in har maganin nan yaci sai na fara wulakanta waccan shegiar sannan zan sa shi ya Kada ta gaba".


Dariya sukai suna tafawa sai Kara dora ta a kan layi Malika take yadda zata ci karanta ba babbaka in asirin ya kamasa.










********
Yana zaune a Palour Zeey ta shigo dauke da sallama tana sanye da guntuwar Riga, duk da ya Mata magana amma haka take sa guntayen kaya ta kawo masa abinci wanda mai aikin tace take dafa masa, ajiye flask din tai akan dinning tace "Yaya ga abincin"


Sai da ya karasa abinda yake sannan ya mike, ba yadda zai yine shiyasa yake cin abincin da take kawowa amma sam ba taste mai dadi, shi Allah Allah ma yake ta fita daga girkin Maman yar sa ta karba yayi missing abincin ta kuma yayi missing kamshin turaren wutan da take sa mishi.


Shifa yana tunanin ma tunda ta fita daga girki part dinsa bai ga tsintsiya ba, Zama yai akan kujerar dinning dn yana kallon jallof din shinkafar da aka zuba masa, tsira Mata ido yai na wajen seconds sannan ya kalli Zeey yace "zaki iya tafiya"


Cikin rawar baki tace "Yaya abincin fa"


Hade rai yai yace "Zan ci mana ko wata sabuwar dokar ce sai naci a gabanki"


Girgiza masa kai ta sauri tana sauke ajiyar zuciya ganin ya dau spoon, sai da ya bari ta fita daga part din sannan ya mike da dinning din kitchen ya shiga ya dakko bakar leda abincin ya juye duka a ciki har na flask din sannan ya ajiye ledar a dustbin din kitchen.


Tsaki yai yana shafa cikin sa don yunwa yake ji sosai, kamar Wanda aka tsikara ya mike ya nufi part din Batul, a hankali ya bude ya shiga.


Lumshe idonsa yai Jin wani daddadan kamshi daya daki hancinsa, an rage bulb din palourn ko ina yai shiru, kallon ta yai tana kwance a kasan carpet tayi ruf da ciki da alama karatu take.


Hannun sa ya zura a aljihun wandon sa ya nufi inda take, har ya isa gab da ita bata San yana gun ba.


Gyaran murya yai yace "me kike yi ke kadai"


A tsorace na dago zan sa ihu, saurin durkusa wa yai akan gwiwar sa ya rufe min baki da hannunsa dayan hannun nasa kuma ya tallafo kaina, Dan hade rai yai yana kokarin hana kansa murmushi ganin yadda take zazzaro ido yace "matsoraciya nine nan"


Hannuna na dora akan nasa ina cire shi daga bakina ina turo baki, tsura min ido yai yana kallonta tana sanye da rigar bacci iya gwiwa mai siririn hannu, yadda tayi kwanciyar yasa gaban rigar dan zamowa har saman boobs dinta suka fito, zura ma boobs dinta ido yai ganin su sun kumburo riga lasar lips dinsa yai Jin makogoron sa ya bushe sai Kara ware idonsa yake yana kallon ta tuni ta karya masa alwala abinda bai taba yiba knn wai ya dauro alwala ta karye sbd motsawar sha'awa.


Kallon sa nai ganin inda ya zura wa ido yana kalla yasa nayi saurin dora hannuna akai na rufe ina turo baki, Sosa kansa yai ya mike yana wani murmushi da shi kadai yasan ma'anar kayansa.


Kallona yai yace "Zan samu abinci"


Da mamaki na kalle sa nace "ai yau ba girki na bane"


Hade rai yai yace "na fiki sanin haka koh"


Turo baki nai nace "toh kayi hakuri babu sai dai ko indomie zan fada ma tunda dare yayi"


Tabe baki yai yace Nono kike bani da zaki ban indomie naci na koshi


Zaro ido nai na kalle sa sai nai saurin dauke kaina daga kansa nace "meye haka don Allah"


Murmushi yai yace "in zaki bani Nono ne zan yi manage da Indomie din"


Toshe kunne na nai kamar zan fashe da kuka nace "wallahi ba kyau maganar iskanci meye haka don Allah"


Tauna lip dinsa na kasa yai kadan yana kallon ta yadda ta toshe kunnen ta da hannayen ta sun Kara bayyana masa boobs dinta.


Ni kuwa ji nake kamar kasa ta tsage na shige ciki don kunya sam bashi da kunya in ba haka ba taya zance na basa Nono ya salam, Kara Jin maganar sa nai yace "wai ke ciko kike yi ne ko wannan asalin nonon kine"


Mikewa nai na kwasa a guje zan tafi daki, juyowa kawai yai cikin zafin nama ya cafko waist din yayo baya dani.


Kuka na fashe dashi nace "don Allah ya Azlan meye haka kake yi ba kyau Allah"


Gajeran dariya yai yace "ynxu nine yayan ba Mr Wicked kike cemin ba, kuma meye ba kyau din ehe"


Girgiza kai nai ina kokarin sauka daga jikinsa don tsaf ya matse ni a kirjin sa har muna Jin bugawar zuciyar juna, a tsorace nace "Kayi hakuri Yaya wallahi tuni na daina ce ma Mr Wicked"


Matsa bom bom dinta yai din shima dama yana tsokane masa ido yana son sanin shin kadawar da suke na gaske ne ko kuwa, ai kuwa yaji hannun sa sun shige sbd laushi wata ajiyar zuciya ya sauke yana Kara latsa wa a kunnen ta yace "shi nonon na gaske ne ko ciko kike, kina fada min zan kyale ki"


Kuka na Kara fashewa dashi sbd takaici nace "ni ba wani ciko da nake"


Zaro idonsa yai yace "kice duk wannan kayan arzikin na gaske ne toh bani na latsa so daya ban taba Jin yadda yake ba"


Dukan kirjin sa nai ina kuka ganin wannan iskancin ya yake min, cika ta yai yana murmushi yace "shiga kitchen ki min girki yunwa nake ji bara naje nai wanka kin karya min alwala yarinya dake sai iskanci fal cikin ki haka kurin kina kawo wa budurci na hari kiji tsoron Allah."


Binsa da kallo nai har ya fita, turo baki nai nace Allah zai saka min Dan iska kawai, sai da na shiga daki nayi tsarki da ruwan dumi sannan na zira katon hijab, a gurguje na dafa masa paten dankali, a plate na zuba masa na ajiye akan dinning.


A guje na shige daki na kulle kofata da key Jin shigowar sa, dariya Azlan yai don yana kallonta ta shige dakin, abincin sa yaci cikin kwanciyar hankali yana gamawa ya koma part dinsa yana murmushi tuna abinda ya shiga tsakanin su dazu.


Nima duk yadda naso abin ya fita a kaina kasa don hannun sa kawai nake ji a sassan jikina dakyar na samu bacci ya dauke ni














Comments Nd share plz














Mrs A.M🥰


[12/09, 00:47] Deejarh🤍: ♠️♠️♠️♠️♠️


*TASWIRAR KADDARA*


♠️♠️♠️♠️♠️




Written by
Mrs A.M🥰


Page 31


Dedicated to Innar Nawaz🥰


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM




*TALLA TALLA TALLA*💃💃💃💃




*Mrs Dnah perfumes nd more*


*Ina masu bukatar kamshi da kayan gyaran fata duk ga dama ta samu, ku garzayo gun Mrs Dnah perfumes and more domin samun kayan kamshi, turaren wuta da Humra da kuma mayukan gyran fata yadda zaki dinga walwali kina daukar hankalin oga😉*


*Muna Saida*


*Perfumes*
*Turaren wuta*
*Humra*
*Kindikay(turaren jiki da na Kaya wanda ake yi a kujera da gabbasa)*
*Freshner*
*Turaren Mopping*
*Soaps*
*Body creams da anything na gyaran fata*.




*Duk wani Abu da kuka sani na kamshi da kuma wanda zai gyara maka skin muna siyar wa cikin farashi mai sauki.*




*Phone number*
+234 702 577 7778


Location kano



Washe gari sai karfe 10 na tashi shima mimi ce ta tashe ni don banda lecture, wanka nai na shirya cikin doguwar riga ta English wear mai tsantsi, humra na shafa na fesa turare kallon kaina nai a mirror naga nayi wani fresh sosai na Kara haske murmushi kawai nai na fita don dora mana breakfast.


Kunu da kosai nai mana a plate daya nasa mana da Mimi iya ma na zuba mata wanda zai ishe ta, Zama mukai a kan carpet muna ci muna kallon cartoon sbd Mimi.


Cikin nutsuwa ya shigo don yunwa yake ji sosai gashi tea da bread Zeey ta masa wai shidai kallo daya yai ma dinning din ya taho part din maman yarsa don ta basa abinci, a zaune ya gansu suna cin kosai da kunu hadiyar yawu yai don wata Kara da cikin sa yai gashi kuma yaga kosai kasancewar sa ma'abocin son abincin gargajiya.


A hankali ya tako har tsakiyar carpet din Zama yai a kasa shima ta tankwashe kafafun sa, da sauri na dago na kalle saurin sunkuyar da kaina nai tuno abinda ya faru jiya.


A hankali nace "ina kwana"


Daga mun kai kawai yai ya kalli Mimi dake ta zabga masa murmushi yace "yadai beauty ta"


Dariya tai tace "Daddy ina kwana"


Murmushi yai yace "lafia qalau beauty ya kike, kin tashi lafia"


Daga masa kai tai tace "uhm daddy tun dazu na tashi, Maa ce dai bata tashi da wuri ba sai da naje na taso ta".


Harara na zagba Mata nace "waya tambaye ki toh"


Kallon shi tai tace "Daddy fa nake fadawa"


Tsaki nai na juyar da kaina gefe cikin takaici.


Murmushi kawai Azlan yai ya shafa kumatun Mimi yace "kyale Maa dinnan taki yar rigima ce zan saita ta, ko ba kina so a siyo miki baby ba ki dinga wasa da ita".


Daga kai tai tana dariya tace "ina so sosai Daddy amma Maa tace baxa ta siyo min ba"


Haba ya rike yace "inji Maa din taki, kyale ta zan lallaba Miki ita ta siyo miki har guda biyu ma"


Mikewa tai ta rungume sa tace "I love u Daddy"


Dariya yai yana pecking kumatun ta yace "I love u too Beautyn Daddy".


Tabe baki nai na dauke kaina daga kansu ina Shan kunu na cikin nutsuwa idona na kan TV.


Kallon ta Azlan yai ganin yadda ta daure yasa shi murmushi kawai ya zubawa kirjin ta ido da suka fito sosai sbd yadda rigar ta kama ta, lasar lips dinsa yai a ransa yana fadin ya kamata ya dan latsa su dan ya tabbatar shin na gaske ne kuwa shiga yana tantama ace wannan mitsilar ce take dauke da wannan kayan aikin.


Jin danai a jikina ana kallona yasa na dago na kalle sa, AI kuwa kamasa nai na zubawa kirjina ido turo baki nai ina kauda kaina kamar zan fashe da kuka don takaici.


Shafa gemun sa yai yace "Zan samu kunu da kosan nima ko baxa a bani ba."


Dan kallon sa nai ta kasan ido sai kawai na mike ina turo baki a raina ina mitar meye ya kawo sa breakfast kuma bayan ba girki na bane.


Bin bayan ta yai da kallo yana bin mazaunan ta da ido kamar zasu fadi sbd yadda suke rawa sai da yaga ta shige kitchen sannan ya sauke ajiyar zuciya yace "Astagfirulla Azlan ba kyau iskanci in kana kallon ta ai sai ta karya ma budurci ma gaba daya".


Mimi da ke danna kosai a bakinta tace "Daddy mai kace ban ji ba"


Da sauri ya juya yace "bakomai Beauty kawai ina tunanin kai ki gurin granny ne zaki je uhm"


Washe yan kananun hakoran ta tai tace "zanje Daddy dama ina son in dinga wasa da Aunty Mufeeda har wayar ta ta bani ina game".


Kumatun ta yaja yace "ohk anjima sai muje tare koh"


Ajiye masa plate din kosai nai da kunu nace "gashi"


Tabe bakinsa yai ya gyara zaman sa ya shiga bawa cikin sa hakkin sa sai da ya gama sannan ya kalli Mimi yace "zo mu tafi ynxu kawai in na sauke har gidan tsoho zamu ku gaisa"


Kallon sa nai da sauri nace "ina zaku"


Narkakkun idanun sa ya zuba min yace "yawo zamu ko ban da ikon fita da yata"


Da sauri na girgiza kai nace "Allah ya baka hakuri sai kun dawo"


Ina kallo suka fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login