Showing 69001 words to 72000 words out of 94393 words
Chapter 24 - TASWIRAR KADDARA BOOK COMPLETE PDF .txt
yai yace "meye ba kyau din, in kunya kike ji ni bara nazo na cire miki uhm"
Hijab na janyo na rufe fuskata nace "Allah kana sani Jin kunya kuma ba kyau"
Murmushi yai ya karaso inda take hannu yasa ya cire mata hijab sai kayan baccin jikinta suma sai da ya cire su duka ya rage daga ita sai bra da pant, hannu yasa yana kokarin zare min hannun bra na fada jikinsa ina kankame sa.
Ajiyar zuciya ya sauke yace "naji toh bazan cire ba kunyanatu shikenan."
Ajiyar zuciya na sauke ina Kara lafewa a jikinsa wani daddadan kamshi ke tashi daga jikinsa ga laushi in ba karya nai ba sai naji jikinsa ma yaso yafi nawa karfi. Ina cikin wannan tunanin naji ya dauke ni cak da sauri na sa hannu na riko wuyansa ina zare ido.
Dariya yai yace "matsoraciya kawai ni ina mamakin ma yadda akai kike da tsiwa haka"
A kan gadon ya kwantar dani shima ya shiga ciki addu'a yai mana ya kashe wutar dakin, janyo ni jikinsa yai ya rungume yana sakin ajiyar zuciya.
Ba karamin kokari yai ba gurin kai zuciyar sa nesa don kar ya taba ta.
Washe gari ya riga ni tashi sai da yai alwala sannan ya tashe ni, kayana na mayar nasa Hijab dina har nakai kofa na dawo a gurguje na gyara masa gadon dakin na fita.
Sallah nai na shiga kitchen na mana breakfast a gurguje muna da text yau gashi ban wani yi karatu sosai ba, kai masa breakfast dinsa nai part dinsa, lokacin da nai wanka Iya har ta shirya Mimi.
Breakfast mukai muka fita hannun ta na cikin nawa, sai da muka fara ajiye ta sannan nima aka kaini.
Ina zaune a hall din nida Asma'u data zo da babyn ta sbd text din da mukai, wayata na dauka na shiga WhatsApp don ina son duba wani littafi da nake bi na Mom Ahlan wai shi Azima da Aziza Macizai ne, book din ya dau hankali na sosai har siya sai da nayi.
Ina shiga naga batai posting ba dan tsaki nai har zan fita naga wata number ta ta min magana, shiga nai naci Karo da sako kamar haka "Ashe yadda kike min tinkaho akan kin auri sir Azlan ashe duk na banxa ne tunda gashi na gansa yaje rage marar sa a club sbd baki iya kashe masa kishin ruwa ba kuma kisa a ranki dole ne na aure sa don shi nawa ne"
A kasan rubutun hotuna ne guda biyu jikina yana rawa na bude su na shiga sa sauri na rintse idona dayan Azlan ne zaune akan kujera wata mace tana kan cinyar sa sanye da bikini ya tura rabin fuskar sa kirjin ta, dayan kuma suna tsaye ne ya manna mazaunan ta a jikin wandonsa shima ta gefe aka dauka gefen fuskar sane kawai ya fito.
Wani irin bugawa kirjina yake ji nake kamar na fashe da kuka, numfashi na har wani Sama Sama yake, kallon Asma'u nai nace "bara na tafi gida kaina ciwo yake sosai."
Kallo daya tai min ta hango damuwa kwance a fuskar ta amma da alama bata son fada mata daga kai tai tace "Allah ya kara sauki yasa kaffara ne, nima daga next lecture Zan tafi"
Murmushi nai kawai na fita, a daidaita na tare nahau ina kokarin hana hawayen daya cika min ido zubowa.
********
Dago kansa yai don ganin waye ya shigo masa office kai tsaya ba tare da knocking ba, ganin ta yai tasha matsattun kaya an fente fuskar nan da makeup.
Yamutsa fuska yai yana hade rai yace mai kika zo min office
Wani juya ido Zuby tai tana karka da key din hannun ta cikin yanga ta tura masa wayar ta kan table din cikin bada umarni tace "Ka kalla wannan pics din da kyau Kai ne aciki da budurwar Ka, already pics din sun riga sun isa wayar Batul, don haka saura wayar mutanen gidan ku gwanda cikin kwanciyar hankali mu sasanta kanmu Ka aure ni ni kuma na ma alkawarin zan goge su ranar da aka daura mana aure."
Kallon pics din yake idonsa ya Kada yai jajir, shi babban abinda ya daga masa hankali da tace wai ta turawa Batul.
Kallon ta yai yaga sai wani juya ido take tana hura hanci, mikewa yai a hankali ya kalle ta cikin takun kasaita ya isa inda take kallon ta yai yace "ynxu so kike na aure ki sbd wannan pics din right?"
Kada kai tai tana wani murmushi tace "kwarai kuwa"
Girgiza kai yai yace "Anya kina da brain a kanki kuwa, ni Azlan kike so na aure ki sbd baki da hankali ko an fada miki ni irin shashacan maxan nan ne da wannan abin zai sa na yadda na aure ki"
Da sauri ta dago ta kallesa cike da mamakin maganarsa tace "har gidan ku zan kai pics dinnan kuwa"
Wayar sa ya zaro daga aljihun sa yai searching number ya miko mata cikin hade gira sosai yace "ga numbern Abie nan maza dauki ki tura masa"
Sakin baki tai tana kallon sa cike da tsantsar mamaki, wani murmushi yai yace "an fada miki ana iya blackmailing Azlan wannan kuskure ne"
Cikin daga murya tace "baxan yi mamaki ba dama an fada min cewa har karamar yarinya kai wa ciki kuma ta haife ma shegi....". Bata karasa ba taji wani lafiyayan mari ya sauka akan kuncin ta kafin ta dawo hayyacin ta ya Kara sauke Mata wani.
Cikin tsantsar bacin rai yace "kar na kara ji kin shaganta min yarinya na rantse Zan iya kalla ni don ubanki shegia yar iska kawai."
Kuka ta fashe dashi tana dafe kumatun ta duka biyun ta bude baki zatai magana da sauri yace "shhh kina Kara magana zanyi ball dake wallahi, wuce ki ban guri kar na Kara ganin koda inuwar ki a inda nake in ba haka ba.."
Jakarta data fadi ta dauka jikinta sai rawa take ta fita tana tsinewa Nana a ranta don ita ta bata shawarar yin haka.
Shi kuwa bayan fitar ta hannu yasa yana hargitsa gashin sa damuwar sa data batull
******
A kofa gida aka sauke ni na shiga ba kowa a compound din bayan gate man, part dina shige ina shiga na shige dakina.
Kan gado na zauna kawai na fashe da kuka da ban san dalilin kukan ba, na dade ina kukan har sai da naji kai na Yana tsara min, sannan na hakura.
Abincin dare mukai nida iya na kai masa nasa part dinsa, duk bana cikin walwala ta komai cikin dauriya nake yinsa duk motsi in zanyi sai pics din sun fado min a ido.
Bayan nai Isha'i wanka nai na shirya cikin kayan bacci, nasa Mimi tai bacci itama hijab nasa na tafi part dinsa tunda ya ce anan Zan dinga kwana amma ga mamakina bai dawo ba har lokacin.
Zaman jiran sa nai har 11 Shiru bashi ba labarin sa.
*********
Shafa kirjin sa tai cikin shagwaba tace "My man gaskia ban koshi ba nidai haba mun dade bamu hadu bafa"
Latsa bom bom dinta yake cikin zakin muryar sa yace "honey ni kaina ba wai na koshi bane 11 tayi shiyasa nake son zuwa gida nasan madam tana nn tana jirana"
Turo baki tai tace "Haba My Man plz Ka kwana kawai mana"
Mikewa yai yana sa kayan sa yace "zamu hadu gobe kinji kar ki damu kinsan ke din ta musamman ce koh"
Tabe baki tai tace "toh ynxu in Ka koma gidan mai zaka ce mata"
Wani killer smile ya saki yace "aiki ne ya rike ni mana uhm kema kinsan haka nake fada ai"
Dariya sukai a tare, ajiye mata Bandir din 500 yai yace "ga wanna a kara gyara sosai"
Wani kallo ta masa tace "mai kake nufi uhm wato ba dadi gun knn"
Da sauri ya zaro ido yace "na isa ke kinsan duniyar da kike kaini kuwa"
Wani murmushi tai tace "naji toh sai mun hadu goben"
Fita yai yana murmushi cike da nishadi......
*********
A gajiye ya shigo cikin palourn hannun sa rike da jakar system dinsa, wani irin bugawa gabansa yai yana kallonta yadda ta hade rai sosai.
Ajiye jakar yai ya karaso gabanta Zama yai a kasa ya daura kansa akan cinyar ta, cikin kasa kasa da murya ya shiga mata magana duk yadda naso naji abinda yake fada mata hakan ya gagara kawai naga tana sauke ajiyar zuciya hawaye yana zubo mata.
Sai da ya tabbatar ya wanke kansa tsaf sannan ya mike yace zuba min abinci yunwa nake ji bara naje nai wanka.
Bin bayansa da kallo nai kawai na saki wani murmushi, dinning na nufa ina Jin duk wani kunci na yana yayewa.
Yana shiga daki ya saki ajiyar zuciya, wanka yai ya dawo palourn tare suka ci abincin sannan suka tafi daki.
Daure wa yai ya ki ya tabata don baya son ranta ya baci duk kuwa da yadda yake da matukar bukatar ta a haka bacci ya kwashe su.......
Asuba ta garii.....
Kuyi manage da wannan plz ina busy sosai kawai nayi muku ne sbd nai alkawari.
Comments Nd share plz
Mrs A.M🥰
[19/09, 15:51] Deejarh🤍: ♠️♠️♠️♠️♠️
*TASWIRAR KADDARA*
♠️♠️♠️♠️♠️
Written by
Mrs A.M🥰
Page 36
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
*TALLA TALLA TALLA*💃💃💃💃
*Mrs Dnah perfumes nd more*
*Ina masu bukatar kamshi da kayan gyaran fata duk ga dama ta samu, ku garzayo gun Mrs Dnah perfumes and more domin samun kayan kamshi, turaren wuta da Humra da kuma mayukan gyran fata yadda zaki dinga walwali kina daukar hankalin oga😉*
*Muna Saida*
*Perfumes*
*Turaren wuta*
*Humra*
*Kindikay(turaren jiki da na Kaya wanda ake yi a kujera da gabbasa)*
*Freshner*
*Turaren Mopping*
*Soaps*
*Body creams da anything na gyaran fata*.
*Duk wani Abu da kuka sani na kamshi da kuma wanda zai gyara maka skin muna siyar wa cikin farashi mai sauki.*
*Phone number*
+234 702 577 7778
Location kano
Washe gari rai na fes na tashi don in har na tuna maganganun da Daddyn Mimi ya min sai na ji wani farin ciki ya mamaye zuciya ta.
A dakin sa nai sallar asuba sannan na koma part dina ina zuwa pics din da zuby ta turo min na fara gogewa kafin na shiga kitchen.
Ranar ban je makaranta ba kasancewar munyi waya da Aunty Bilkisu tace zata zo.
Wurin Azahar tazo naji dadin zuwanta sosai mun sha hira sannan ta taho min da kayan da'a data karbo mana gurin Aunty baby, nidai karba kawai nai bana jin amma Zan iya sha ynxu.
Kallona tai tace "na San halin ki batul zaki iya kin shan magungunan nan wallahi ki nutsu kina fa da kishiya ki maida hankalin ki kina gyara don Allah Batul."
Turo baki nai kawai a raina ina fadin wane gyaran kuma bayan wahalar daya bani, sai wajen 7 ta tafi.
Cikin kwana biyun daba girkina bane sosai na maida hankali gurin gyaran jikina, har dilka nai wa kaina kuma sosai na dage da shan kayan fruits haka kurin naji ina son nayi gyaran Nima.
Yau na karbi girki kafin ya dawo sai da na shiga part dinsa na gyara masa shi sosai na kunna turaren wuta, har bedsheet din gadon sai da na chanja ina yi ina turo baki.
Jera masa abinci nai akan dinning na koma part dina wanka nai na shafe jikina da Humra masu dadin kanshi, tsayawa nai ina tunanin kayan da zansa kawai sai na samu kaina da janyo wata English wear, riga ce mai siririn hannu tana da tsagu a ta gefen kafar tun daga kasa har kusan rabin cinyar ta ga kirjin da suka fito sosai kasancewar rigar ta matse ta ainun.
Juyi nai ina kallon kaina a mirror kamar na cire sai dai tuno hudubar Aunty Bilkisu yasa ni sakin ajiyar zuciya, hula na sanya mai roba ata karshen ta na Kara bade jikina da turare.
Jona wayata nai a charji na fito ina tafiya a hankali ji nake kamar na koma, cikin sanda na bude kofar na shigo daidai lokacin da ya debo abinci zai kai bakinsa.
Sakin baki yai yana kallon ta tunda ga kasa har sama ya kasa motsi gaba daya, dan murmushi na sakar masa sannan na fara takowa gabana yana faduwa nazo daidai gurinsa kawai yasa hannu ya fisgo ni jikinsa.
Har Kara na saki don na ji tsoro, kansa ya tura a wuyana yana shinshina wa sai ajiyar zuciya yake sauke wa, dago kansa yai ya zuba mata idonsa da suke sheki yace "ynxu fisabilillahi meye haka uhm Maman beauty, zuwa kikai ki hallaka ni kinsan yadda kike da kayan marmari kuwa ynxu gashi zuwaira ta ta mike"
Sunkuyar da kai nai kasa kawai ina kokarin sai ta kaina, yadda yake magana tsigar jikina har mikewa take.
Hannun sa yasa yana yawo dashi a saman boobs dinta yace "Zan sha wannan gidan dadi ta"
Da sauri na kalle sa nace "nidai ba ruwana"
Murmushi yai yace "Zaki bani nasha toh, ki taimaka kinji ina cikin wani hali"
Lumshe idona kawai nai ina tuna azabar dana sha a hannun sa, mikewa yai da ita a jikinsa kawai ya sunkuya ya dauke ta cak.
Dakinsa ya nufa da ita bai sauke ta a ko ina ba sai akan gadon sa, biyo ta yai ya Mata runfa yana kallon fuskar ta yadda ta lumshe idonta ba karamin kyau tai masa ba.
Cikin muryar sa data shige ciki sosai yace "kina da kyau mai daukar hankali"
Bude idona nai a hankali na zuba masa ido nima, a hankali ya dora bakinsa akan nata ya shiga bata kiss mai zafi wanda yaso tsotse ma Batul ruwan Kai.
Tun yana shafa ta a nutse har ya koma kamar wani zarrare tuni yai fatali da kayan sa da nata sai latsa ta yake, duk ya rikice lokacin daya nemi ya shiga babban birnin bata hana Saba sai dai taci uwar wuya kamar lokacin farkon.
Oga Azlan kuwa ihun sa ya dinga yi bil hakki sai rafkawa tsoho Kira yake, cikin fitar hayyaci yace "kiji tsoron Allah Maman Beauty kina lalatani ki kyale ni haka na huta na shiga uku ni Azlan Mijin Batul"
Hawaye kawai nake goge wa ina jinsa sai har da su Mami sai da ya kira, a hankali ya sauka a kanta ya koma gefe yana sauke numfashi.
Kallon ta yai ganin kuka take yasa shi daukar ta cak ya shiga da ita toilet, gasa ta yai sannan sukai wankan tare duk da sai noke wa take.
Kallon ta yake hannun sa nakan boobs dinta yana shafawa dayan na bakinsa sai tsotson Kayan sa yake, cire shi yai daga bakinsa yace "Maman Beauty"
Ban amsa shiba sai rintse idona dana sake, murmushi yai yace "wai zuma kike zubawa gurin ne in zaki zo, nidai ina Jin kamar yafi Zuma dadi ma in dan Kara sau daya kinji zuwaira ta bata jin lallashi"
Kuka kawai na fashe masa da shi da sauri ya daura kansa akan kirjin ta yace "yi shiru kinji baxan sake yau ba sai gobe, in sha nonon amma Shi baxan iya hakura ba kinga ina kallonsu fa suna kallona"
Cikin kasa kasa da Murya nace "kayi hakuri zafi suke min Allah*
Marairaice wa yai yace "kadan fa zan dan sha shinn kawai"
Shiru kawai nai masa ganin haka yasa shi mai da kansa yana tsotson kayansa har bacci ya dauke sa.
Washe gari sosai na kara gasa kaina dana koma part dina, breakfast dinshi part dinsa nakai har da nawa don yace min kar naci abinci tare dashi zamu ci.
Wanka nai na shirya cikin riga da wando masu kyau bandana na daura a kaina hakan yasa gashi na ya fito sai kamshi yake, Mimi data zuba min ido tace "Maa ina zaki gurin Daddy zaki shine kikai masa kwalliya"
Hade rai nai nace "ban sani ba waya koya miki surutun banxa eyee"
Sunkuyar da kanta tai tace "sorry MAA baxan sake ba"
Gyada kai nai nace "Maza jeki gurin Iya kuyi kallo"
Juyawa tai ta fita kanta a kasa ajiyar zuciya na sauke na Mata hakane don ta daina min suruta haka take tambaya ta mai yasa bana kwana tare da ita ynxu..
Hijab nasa sbd iya na wuce part dinsa ina, yana zaune a dinning da alama jira na yake.
Hijab din na cire na ajiye a kan kujera, takowa nai cikin tafiyar daukar hankali har na isa dinning din.
Cikin kasa kasa da murya nace ina kwana
Gyada kai kawai yai yana lasar lips dinsa, cup na janyo zan zuba masa tea din ya janyo ni jikinsa, shafa bombom dinta yai yace "ynxu nai man rigima kike ko meye haka, kinzo kina nuna min nono da duwawu sai juya min su kike ga zuwaira kuma ta ce bata yadda ba"
Kamar zan kuka nace"ni Ka sake ni na mike"
Kara riko ni yai sosai yace "Ki taimaki maraya"
Kallonsa nai nace "waye marayan"
Kasa kasa da ido yai yace"ni mana ynxu in baki bani na wa zai bani kinga na zama marayan karfi da yaji taimako zaki yi"
Da dadin baki ya sa na yadda muka tafi daki amma fa nayi nadamar binsa don ya wahalar dani, da kyar ya kyaleni muka fito idona sunyi luhu luhu sbd kuka.
Kwanci tashi munyi wata hudu da aure kuma muna karshen first semester don yau muka gama exam dn mu, zuwa ynxu sosai na saki jiki da Daddyn Mimi tun ina Jin tsoro in yazo da bukatar ta sa har na sake ko bai neme niba ina neman sa ni.
Ya mai dani mara kunya yadda yake bukata, sosai na fitsare idona ba kalar iskancin da ban masa tsakanina da Zeey kuwa sai dai in mun hadu mu gaisa Sama Sama na wucewa ta don ba karamin kishi nake da itaba.
Yau zan fita girki kuma karfe hudu muka gama exam dinmu, nufar office dinsa nai don gaskia so nake mu dan ja Kaya kafin na koma gida tunda nasan in na koma gida duty ya fita daga hannu na..
Plz kuyi manage da wannan kai na ke ciwo ngd
Comments Nd share plz
Mrs A.M🥰
[21/09, 01:52] Deejarh🤍: ♠️♠️♠️♠️♠️
*TASWIRAR KADDARA*
♠️♠️♠️♠️♠️
Written by
Mrs A.M🥰
Page 37
Dedicated to TASWIRAR KADDARA Club🥰
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
*TALLA TALLA TALLA*💃💃💃💃
*Mrs Dnah perfumes nd more*
*Ina masu bukatar kamshi da kayan gyaran fata duk ga dama ta samu, ku garzayo gun Mrs Dnah perfumes and more domin samun kayan kamshi, turaren wuta da Humra da kuma mayukan gyran fata yadda zaki dinga walwali kina daukar hankalin oga😉*
*Muna Saida*
*Perfumes*
*Turaren wuta*
*Humra*
*Kindikay(turaren jiki da na Kaya wanda ake yi a kujera da gabbasa)*
*Freshner*
*Turaren Mopping*
*Soaps*
*Body creams da anything na gyaran fata*.
*Duk wani Abu da kuka sani na kamshi da kuma wanda zai gyara maka skin muna siyar wa cikin farashi mai sauki.*
*Phone number*
+234 702