Showing 66001 words to 69000 words out of 94393 words

Chapter 23 - TASWIRAR KADDARA BOOK COMPLETE PDF .txt

Advertisement

Mrs A.M   

03 Aug 2024

17022

zaune akan kujera yau nayi shirin zuwa school duk da har lokacin gurin na min zafi amma haka zan daure naje, tea ne a hannu na nake sha idona nakan TV.


Ajiyar zuciya na sauke na kalli tym karfe 10 ta kusa, cikin nutsuwa na mike na kai cup din kitchen sannan nai wa Iya sallama na fito na tafi.


Sai karfe 6 na dawo duk na gaji tare da Mimi muka dawo, a compound din gidan naga Zeey ita da kawar ta suna hira da alama rakiya tai mata.


Suna gani na Zeey ta fara tafiya tana wani bude kafa sai yarfa hannu take daga murya tai yadda zanji tace "kawata bari kawai amma wallahi ba karamin Azaba Yaya Azlan ya ban ba kinsan yadda ya susuce akaina kuwa sai ihu yake, hmm toh abinka ga wanda yaji guri zamzam."


Tafawa sukai Malika tace "ki bari kawata kice fata fata yai miki"


Cije baki Zeey tai tace "Hmm da kyar fa na lallabasa ya fita da so yai ya kara bakiji sambatu ba nasha kalaman soyayya amma."


Banxa na musu kamar ba abinda naji na bude kofar palour muka shiga, iya ce ta riko Mimi zuwa dakinta don mata wanka nima na shiga dakina.


Amma abin da yaban mamaki yadda maganganun Zeey suka tsaya min a rai, wani abu mai zafi nake ji a kirjina duk lokacin dana rintse ido naga yadda take tafiya, knn wani abu ya shiga tsakanin su duk irin abinda yai min shi yai mata itama.


Ganin ina bata lokaci a tunanin yasa ni fara istigfari, wanka nai na shirya na fito Palour.


Abinci naci sannan na shiga duba littafai na, ina zaune a gurin har akai Isha'i mikewa nai naje nayi sallah na dawo nice har 10 amma shiru bai shigo ba kamar yadda ya saba, wani bacin rai ne naji yana taso min zuciya ta ta fara rayamin yana can yana ma zeey duk irin abinda yake min.


Kwalla ce ta tarar min kawai na mike na shiga daki na kwanta, da kyar bacci ya dauke ni duk juyi in zanyi sai na hararo sa kwance Zeey na kirjinsa.


Washe gari da bacin rai na tashi ko breakfast ban ba muka tafi makaranta.


Karfe biyu na hadu da Aisha tunda muka koma school bamu taba haduwa ba sai yau, rungume ta nai ina jin kwalla na tarar min.


Kallona tai tace "Ya Batul irin wannan fresh haka meye sirrin ko duk amarcin ne".


Hararar ta nai nace "bana son hauka fa meye wani amarci kuma"


Dariya tai tace "Nayi missing dinki sosai kusan kullum sai nayi wa Hub rigima ya kaini gidanki, yace zai kawo ni insha Allah ai"


Haba na rike nace "Aisha yaushe kika lalace au hub"


Fari tai da ido tace "eh mana ya Batul da so kike nace masa Yaya haba ai an wuce gurin har honey kiransa nake a lokacin da yakamata na kirasa da sunan"


Kallon Aisha kawai nake na girgiza kai nace "kin lalace Aisha"


Dariya tai tace "in har irin wannan lalacewar ce ynxu ma aka fara kin manta hudubar Aunty Baby Beauty lounge da tai mana lokacin gyaran jiki, ni nama fadawa hub zan koma gurin ta in nayi wata biyu tai min lafiyayyan gyara na yini daya kuma ta tsumani sosai yadda zan gigita Hub"


Da sauri nace "Astagfirulla wai haka kika koma Aisha"


Turo baki tai tace "wai don Allah Ya Batul kar dai ki cemin baki yarda komai kin rungumi mijin kiba, kinsan fa kina da kishiya kar ki tsaya wallahi ita ta mallake zuciyar sa kina zaune"


Tabe baki nai nace "ta dade bata mallake na ni ina ruwana"


Xaro ido tai tace "mun kade don Allah Ya Batul kiyi hakuri yadda kike dinnan munsan ba karamin haukata Daddyn Mimi zaki yiba Allah in kika ajiye komai a gefe kika rungumi rayuwar auren ki"


Hade rai nai naki magana don har ynxu rai na a bace yake wato sbd ya kwanta da ita shine ya manta dani koh, muryar Aisha naji tana cewa ynxu dai zaki gurin Aunty baby din kema


Daga kai nai nace zan je insha Allah ai ko bakomai ina son naga fatata tana glowing Nima


Shiru Aisha tai sai can tace Ya Batul yaushe zaki je gida ina ta missing su Umma Allah


Ajiyar zuciya na sauke nace bara na kirata ma mu gaisa taji mun hadu, nan na kira mana Umma sosai muka shagala da hira da ita sai murna Aisha take ganin wayata har Umma sai da ta fadawa irin sabuwar wayar da nai.


Sai da Zan shiga wani lecture din sannan mukai sallama kamar kar mu rabu.


Karfe 4 na isa gida yau zama nai bayan nai sallah wayata na dauka na shiga WhatsApp kamar wasa naga baby yamin magana, sai da na turo baki sannan na shiga karamin message ne "kiyi abinci Haidar zai zo da matar sa bayan magriba".


Hade rai nai kamar kar nayi tunda ai ba girki na bane sai kuma kawai na tashi.


Kitchen muka shiga nida iya kunun Aya na fara yi sannan nai scotch egg sai fried rice da pepper chicken da coleslaw, ana Magriba muka gama jera flask din nai akan dinning na ja Mimi wanka na fara Mata na sa mata simple kaya sannan Nima na shiga toilet.


Fitowa nai daure da towel a jikina sai kamshin sabulun wanka nake, sai da na karaso tsakiyar dakin idona ya sauka akan sa yana sanye da jallabiya yayi fresh sai kamshi yake.


Wani mugun hade rai nai ina tsuke bakina don kallon sa kadai ma haushi yake ban, ganin yadda ta hade rai yasa Azlan takowa har ya karaso gabanta.


Zura Mata ido yai yana kallonta yayi missing dinta sosai kwana biyu da bai sata a idonsa yadda ya kamata ba, busy ya shiga sosai ga lectins ga company su sun sami wani babban project kuma shi aka bawa zai yi zanen shiyasa duk baya samun zama ko jiya sai 11 ya dawo.


Dan dagowa nai na kalle sa ganin ni ya tsurawa ido yasa na murguda baki na ina kawar da kaina, murmushi yai yace "laifin mai nai Miki kayan dadi na"


Kara hade rai nai jin abinda ya fada ina turo baki, kankance idonsa yai cikin wata murya da shi kansa bai San yana da itaba yace "nayi kewar ki sosai"


Da sauri na dago na kalle sa jin abinda ya fada turo baki nai cikin shagwabar da ban san nayi ba nace "ba wani kewata day kai jiya ko kazo kaga ya muke nida Mimi"


Kama bakinsa yai yace "shiyasa ake fushi dani ashe kema kin yi kewar tawa"


Harara na watsa masa da fararen idanuna nace "ba wani kewar Ka danai nidin kawai dai Mimi ce take damuna da tambayar Ka"


Kankance ido ya Kara yana matso wa kusa dani yace "uhm haka ne ashe ynxu dai Mai zan samu a dan bani"


Kallonsa nai da mamaki nace "mai zan baka kuma"


Lasar lips dinsa yai yace "abin dadi mana "


Wani kallo nai masa kafin nace "yana dining muje na zuba ma"


Hannunsa yasa ta waist dina ya janyo ni jikinsa, wata wawuyar ajiyar zuciya ya sauke jin boobs dinta a kirjin sa yace "ynxu ko dan Nonon nan baxa ki taimako dashi ba"


Kamar zanyi kuka don kunya nace "wai Kai don Allah baka Jin kunya kadinga kiran abu haka ba sakayawa"


Kansa ya tura wuyana yana shinshina yace uhm toh mai kike so nace uhm


Rintse idona nai ina matse hannuna yadda yake shinshina wuyana sosai abin yake tasiri a jikina ina jin yadda jikina yake karban sakon sa yadda ya kamata.


Dago kansa yai daga wuyanta ya zubawa fuskar ta ido, murmushi yai a hankali ya soma matso da fuskar sa kusa da ita har ya hade bakinsu, wani zazzafan kiss yake bata da batasan lokacin data sa hannu ta rungume sa ba.


Tun yana kiss din shi kadai har ta shiga tayashi ba tare data sani ba, sai yawo yake da hannun sa a saman kirjinta.


Ringing din wayar sane ya dawo dasu daga duniyar da suka tafi da sauri na janye jikina wata kunya tana lullube ni kallona yai yace "uhm Ashe dai su Maman beauty an iya kiss gaskia ban koshi ba anjima zan shigo maki sai da safe ki kara min baxan iya Jira sai da safe ba."


Hararar sa nai ina juyawa fita yai yace "In Kin shirya ki same ni a part dina bakin sunzo"


Murmushi kawai na samu kaina dayi, toilet na koma na sake alwala sannan na fito sallah nai nasa Riga mara nauyi sai na dora hijab akai ba komai a fuskata sai lip gloss, turare na fesa Sama sama na fito banga Mimi ba nasan baxai wuce shine ya tafi da ita ba.


Da sallama na shiga palourn duk dagowa sukai suna kallona, Yana zaune a kujera 3 sitter Mimi na kan cinyar sa sai Zeey a gefe tasha kwalliya cikin riga da skirt sai yalolon mayafi data yafa, sai Haidar da matar sa akan 2 sitter.


Zama nai akan 1 sitter muka gaisa da su, cikin wasa Haidar yace "uwar gida sarautar mata ai ynxu nake tambayar gogon kina ina"


Murmushi kawai nai ina kallon Mimi dake Wasa da wayar sa, kallona tai tace "Maa Daddy yace zai siyo min iPad na dinga karatu ina wasa dashi"


Dan ware idona nai nace "da gaske"


Daga mun kai tai tana washe bakinta, mikewa nai ganin ba'a kawo musu ko ruwa ba nace "bara na dawo ynxu"


Ban dade ba na dawo dauke da tray dana sako musu drinks da ruwa sai jug din kunun Aya dana sako akai, ajiye musu nai nace bismillah


Komawa nai na dakko flask din abincin na ajiye akan dinning sai da na jera komai har plates sannan dakko dish din dana sa scotch egg din a ciki na ajiye a kan center table din palourn.


Haidar ne ya fara dauka yasa a baki, lumshe ido yai yace gaskia yayi dadi kallon matar sa yai yace "Madam zaki koyi wannan abin yamin dadi"


Dariya tai ta kalle ni tace "kina ji Maman Mimi zan zo koya toh"


Murmushi nai nace "Allah ya kawo ki lafia"


Kallona Yai yace "nima bani naci mana naga sai yabawa ake amma ni banci ba"


Kallon sa nai kamar zanyi magana ya kashe min ido daya, girgiza kai nai ina sakin wani tattausan murmushi, dauka nai guda biyu na sa mishi a tissue Mika masa nai ya karba yace "yauwa saura Kunun Aya"


Shima zubo masa nai na basa, hirar sai ta koma isu isu nidai ina kallon TV amma duk a takure nake.


Kiran sallah ne yasa su mikewa suka fita masallaci, kallon Matar Haidar nai nace "Madam muje ciki muyi sallah muma."


Mikewa tai tana kallona tace "muje kamar kinsan dama a matse nake sai dauriya nake"


Dariya nai nace "da kinyi magana ai"


Haba ta rike tace "a gaban Daddyn Mimi din tab baxan iyaba ni tsoro ma yake ban wallahi"


Girgiza kai nai naja hannun Mimi muka tafi, Zeey da ta cika dam tana ganin sun fta ta mike sa sauri ta dauki scotch egg guda biyu ta danna a baki, korawa nai ta kunun ayan tai gyatsa tace "shegia ashe ta iya girki"


Sallah mukai a dayan dakin sannan mukai exchanging number, palour muka fito nan muka tsaya hira anan take fada min ciki ne da ita wata 4.


Sai da Haidar ya kirata sannan muka koma palourn, a dinning na gansu suna zaune harda Zeey da ta kagu a bude abincn taci.


Karasawa mukai Maryam matar haidar tayi serving dinsa nima na zubawa Ogan nasa na tura masa, ko kallon bangaren da Zeey take ban ba ina gama zuba musu na rufe flask din dama already Maryam ta dibi nata.


Palourn muka koma tana ci muna hira, Zeey kuwa ta kulu iya kuluwa a fusace ta mike ta koma part dinta tana Jan Allah y isa.


Sai wajen 10 suka tafi bayan Azlan yai ma Haidar alkawarin kai mu muma.


Nidai suna wucewa na kwashe flask dina don na rantse Zeey baza taci abincin ba (Batul Banda bakin Hali fa😂😂)




Ragowar abincin nasa a fridge na koma daki, kwanciya nai bayan nai addu'a ina Jin tsoron karbar girkin da zanyi gobe.


Washe gari ba school Mimi ma bata je na kasancewar weekend ne, muna zaune a dinning muna breakfast ya shigo cikin kananun kaya yayi kyau sosai.


Zama yai a kujera dake kusa dani yace "ki shirya bayan Azahar zamu je gaida Baffa daga nan Zan ajiye ku a gida"


Daga masa kai nai nace "ina kwana, an tashi lafia"


Langwabe kai yai ya kalli Mimi ganin idonta baya kansu yace "ina na tashi lafia jiya baki Kara ban wannan kiss dinba, ynxu toh ki taimako da nonon kinji"


Da sauri na kalle sa kamar zan fashe da kuka nace "wai don Allah kai baka jin kunya, ni wallahi kunya kake sani"


Lasar lips dinsa yai yace "baxa ki gane ba amma zansa ki gane, fatan dai kin warke don zuwaira ta taki kwanciya"


Salati na saki na mike da sauri na nufi palour ina fadin Innanillahi wa innanillaihir raji'un.


Biyo ta yai yana murmushi girgiza kai yai yace "ki kara gasa kanki sosai kinji don Allah baxan iya hakura ba wannan gurin na irin Wanda ake kyalewa bane, ni da zaki taimaka ma da na bar zuwaira ta a jiki kawai"


Kallon sa nai kawai na fashe da kuka, haba ya rike yace "meye kuma uhm so kike nasha nonon kaikayi yake shine kike kuka, to Maza muje daki ki bude min."


Bansan lokacin dana tsai da kukan nawa ba na zura masa ido ina mamakin tsantsar rashin kunyar sa, ganin yadda nake kallon sa yasa shi fadin "meye haka uhm nifa kinga bana boye boye duk abinda nake ji fada nake kawai, ke baxa kice kinyi missing din zuwaira taba"


Kau da kai kawai nai nace "Allah ya shirye ka"


A baxata naji ya bani wani kiss a saman lips dina da sauri na dago na kalle sa kashe min ido daya yai ya fita.


Binsa da kallo nai ina girgiza kai kawai, nida iya muka tuka tuwon semo da miyar kuka data ji kifi da nama.


Shiryawa mukai nida Mimi cikin atampa iri daya na yafa mayafi na tun daga Kai, basket din dana sa kayan flask din na dauka mimi kuma ta rike min jaka.


A motar muka same su suna zaune Zeey an kame a gaban mota taci katon glass, nidai ban Kula kowa ba muka shiga bakin nida Mimi.


Tafiyar minti 10 ta kaimu gidan Baffa, cikin mutunci muka gaisa sai sunkuyar da kai kasa nake don ni kunyar abinda nai a gabansa nake, fahimtar hakan dayai yasa shi dinga tsokana ta dn na saki jiki.


Nasiha yai mana sosai kafin mu muke nida Zeey muka fita bayan na ajiye masa basket din sai godiya yake.


Gyaran murya Baffa yai ganin yadda Azlan yabi bayan Batul da kallo da sauri ya juyo yana sosa kai sai murmushi yake.


Murmushin manya Baffa yai yace "zaki lafia"


Shafa kansa yai yace "lafiya lau tsoho"


Gyada kai Baffa yai yace "Naga Alhamdulillah aure ya karbe Ka kayi kiba abinka."


Gyara zama yai yace "wato tsoho ai na jawa Junaidu Allah ya isa da bai fada min haka abin yake ba da tuni na Jima da aure wata kila ma da ynxu aurar da yarinya zanyi"


Hangame baki Baffa yai yace "ban son shirme Zaki, taya zaka aurar da yarinya"


Shafa gemun sa yai yace "bara nai Shiru kawai ba kyau tone tone"


Tallake masa keya Baffa yai suka sa dariya a tare, mikewa yai yace "na tafi tsoho"


A gidan su Mami muka dade sai bayan Isha'i muka dawo, wannan Karan nice a gaba.


Wanka nai wa Mimi nasa Mata kayan bacci, nima wankan nai na shirya cikin riga da wando masu laushi.


Turare na fesa mai sanyi bayan na shafe jikina da Humra, ina cikin saka Hula ya shigo yana sanye da pyjamas blue colour sunyi matukar masa kyau.


Kallon sa nai shima zuba min idon yai, Kan dadduma ya hau yace "zo muyi sallah"


Zanyi magana yace "bana son gardama plz"


Sallah ya jamu a nutse Wanda yasani mamaki sosai, ya dade yana addu'a sannan ya shafa juyo wa yai ya kalle ni yace "muje koh"


Da sauri nace "ina zamu"


Tsare ni yai da idonsa yace "yau girkin kine, baxan Kara kwana ni daya ranar girkin kiba muje kiban nonona na sha, yunwar sa nake ji"
















Comments Nd share plz












Mrs A.M🥰


[17/09, 19:16] Deejarh🤍: ♠️♠️♠️♠️♠️


*TASWIRAR KADDARA*


♠️♠️♠️♠️♠️




Written by
Mrs A.M🥰


Page 35


Dedicated to Maman Imam Novel Group🥰


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM




*TALLA TALLA TALLA*💃💃💃💃




*Mrs Dnah perfumes nd more*


*Ina masu bukatar kamshi da kayan gyaran fata duk ga dama ta samu, ku garzayo gun Mrs Dnah perfumes and more domin samun kayan kamshi, turaren wuta da Humra da kuma mayukan gyran fata yadda zaki dinga walwali kina daukar hankalin oga😉*


*Muna Saida*


*Perfumes*
*Turaren wuta*
*Humra*
*Kindikay(turaren jiki da na Kaya wanda ake yi a kujera da gabbasa)*
*Freshner*
*Turaren Mopping*
*Soaps*
*Body creams da anything na gyaran fata*.




*Duk wani Abu da kuka sani na kamshi da kuma wanda zai gyara maka skin muna siyar wa cikin farashi mai sauki.*




*Phone number*
+234 702 577 7778


Location kano




Hadiyar yawu nai nace "toh bara na kai Mimi dakin ta sai nasa su kwana tare da iya."


Dan zuba mata ido yai kamar baxai yadda ba sai kuma kawai ya gyada kai ya fita.


Ajiyar zuciya na sauke na dauki Mimi gabana sai faduwa yake, dakin ta na kaita sannan naje na taso Iya nace ta kai katifar ta dakin Mimi su kwana tare.


Hijab nasa na nufi part din sa baya palourn hakan yasa direct na nufi dakinsa, a zaune na same sa a gefen gado yana danna waya na riga a jikinsa sai boxer kadai.


Kallo daya nai masa na dauke kaina gabana yana tsanan ta bugawa, a farkon gadon na tsaya kaina a kasa ina wasa da hijab dina, sam banji tahowar Saba kawai sai hucin numfashin sa naji a fuskata. Da sauri na dago wanda dagowar da zanyi shima ya matso da fuskar sa sosai kawai bakin mu ya hade.


A tare muka lumshe idonmu, ban hana Saba sai da ya tsotse bakin san ransa sannan ya sake ni, janyo hannuna yai yace "cire kayanci toh ina son na ganki sanbal ba komai, na mori sadakina."


Turo baki nai nace "tabdi kawai sai nayi tsirara a gabanka."


Wani murmushi yai yana lasar lips dinsa yace "kin manta na ganki a tsirarar ko ina fa ba inda ban gani ba"


Hararar kafafun sa nai ina turo baki nace "ba kyau dai fadar irin haka"


Zaro manyan idonsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login