Showing 27001 words to 30000 words out of 75434 words
Chapter 10 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt
kowa yasan da zuwansu ba, hafsa kuwa tanata kokarin zuwa skull dinta a saudia tazabe zuwa karatu, joda se korafi take akan hafsa zataje tabarta, ranarda zataje aranar su Ahmed suka dawo , dole tafasa tata tafiyar se bayan 2dyz,
Mahmud sashin gwaggo ya yada zango yana shiga yabuda fridge yaga kuwa da akwai Yar gidansa, yawashe baki yadauko yazuba a cup yafara sha, joda tafito kenan daga wanka daga ita se zani, ita bata ganshi ba tafara shafe shafenta, Mahmud kuwa rudewa yayi ganin irin kyakkawar surarta............
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�9鈨�
furar dayake sha takamashi tuni yafara tari, joda tajuyo dasauri tabuga kara takoma cikin toilet, Mahmud yace sorry kanwata bansan kina ciki bane, a toilet take kyaro masa magana, yayana yaushe kadawo, Mahmud yace yanzun fa, anan nafara nayi missing din furar gwaggona, inama taje, joda tace tafita unguwa ne , uhm yaya zansa kayana fa, Mahmud yace oh so sorry kanwata bari ma zanje gun Ahmed
Yana fita tasauke ajiyar zuciya, tafito takulle dakin ta Ida shirinta, akan dining yasame Ahmed Yana cin abinci, shima kuwa yarufa masa baya, Mahmud yace Ahmed dama kafada zamujo ne? Naga delicious haka, Ahmed yace a'a yanzun hafsa ta shirya mana su, Mahmud yace kai wannan hafsa tanaji da yayanta sosea,
Gaskiya duk wanda ya auri hafsa yagama komai arayuwanshi ga tsafta ga iya girki uwa uba ga ladabi da biyayya, abdallah yace bawani nan bazan baka itaba , Mahmud yajuyo yana kallansa yace to wayace maka santa nake , abdallah yace oho dae nadae gano inda kadosa, Mahmud yace kae nifa wlh bakomai believe me, abdallah yace to naji dae
Duk wannnan abun dasuke Ahmed baice musu uffan ba kawai abincinsa yake ci, har yagama yagoge hannunsa da tissue sannan yawuce room dinshi, Mahmud ma yagama yabisa, baisamesaba yasan cewa yana gurin wanka, sbd haka yahanye gado yana son yin bacci
Ahmed yafito sanye da jallabiya yace wannan iskancin fa, zakawani zo kahaye mun gado, bayan kasan ina fitowa bacci zanyi, Mahmud yabuga masa tsaki yatashi yashiga shima yayo wanka tareda alwala, sannan yabude wadrop yajanyo sabuwar jallabiya yasaka yatada sallah bayan yagama, yasakiran Ahmed, wanda har bacci yasoma dibanshi, Yace lfy malam kazo kana damuna bayan kasan natsani atadani ina bacci, Mahmud yace kayi sallah ne, Ahmed yace a'a banyiba kai nake jira , Mahmud yace kaifa Dan iska ne wlh, Ahmed yace idan iskancin kakeso sena koyamaka , Mahmud yagalla masa harara yadauki wayarshi yafita, se gidansu
Yana isa mom dinshi tafito tana oyoyo wazagani haka babu ko sanarwa, Mahmud yace mom nasameku lfy, tin dazu fa mukazo ina gidansu Ahmed acan nahuce gajiya, momy tace gidansu ubanka ko wannan Ahmed setayi tsamari nake ganinsa agidannan kaiko gakanan kullum yawon zuwa gidansu , Mahmud yace oh mom saunawa kikeson ingayamiki cewa shifa Ahmed haka rayuwanshi take se yayi sati agidansu ba'a San yadawo ba, rayuwanshi ce se addua,
Mom tace shikenan jeka huta, Mahmud yace yauwa my mom ina shukra da Khalifa, mom tace suna dakin abbanku, Mahmud yace suwai sai yaushe zasu girma kullum suna maqale daku kamar sababbin haihuwa, mom tace ehh baruwanka kadawo zaka fara takurawa, yayana koh, Mahmud yatabe baki yashiga daga ciki,
Bayan magrib aka hadu falo domin dinner, abba yakalli Mahmud yace muhammad yaushe zaka fito da matane nifa nagaji daganinka a haka, mom takarbe ahto nima dae wlh inason ganin jikokina tun inada karfina inmusu goyo , shukra tace lah bros kanada budurwa ne? Mahmud yagalla mata harara tuni tacigaba dacin abincinta, abba yace wai badakai muke magana bane, Mahmud yace toni abba mezance maka banda wata yarinya danaga takwanta mun arai wlh, momy tace to idan bakada ita zamu nemomaka, Mahmud yace what? Niyarone ko kuma nidan dane dazaku nemamun mata, abba yace tokuwa idan bakaso kafidda mata kawai karshen zance, Mahmud yace bashine abunda yadace kuyiba addua zakumun allah yazabamun mafi alkairi agareni,
Joda tagama shirinta tsaf zataje skull takarbi kudin adaidaita gun gwaggo tafita kenan sukaci karo da abdallah yace wow c diz gul, so cute n veuryfull, joda tace ina kwana, dkyar ya masa dacewa lfy , yaushe kika fara skull haka kuma turkish intentional skull fah, joda tace ya Mahmud ne yasaka ni, abdallah yace Y? Joda tace kawai yanason ganin farincikinane, abdallah yace kamm Ai kuwa wlh dole nadauki mataki idan bahakaba zai karyatamun mafarkina, yarinyar Dana jima ina burin ganin girmanta , in cire sha'awarta dake dawainiya dani, joda taji shirun yayi yawa, tafice abunta
Yauma kamar kullum tafito tasame driver yanajiranta, banza tamasa sannan ta mike titi tana neman adaidaita, driver yakarasa gurinta yace hava madam wlh idan kikayi late nizakijawa hasara Dan allah kada kisa narasa aykina, joda tace kainifa bazan shiga motarkaba sae kagayamun, waye wannan ogan naka ahankali yace Mrs marafa ne, ido tazare Jin ance Mrs marafa tasan mutun dayane akecewa Mrs marafa
Cike da tsoro tashiga motar, tin ranar batasake yimasa musu ba duk yadda tayi sammako zata samesa yana jiranta haka kuma idan yakaita baya dawowa seya maidata gida, duk wannnan abun bata taba gayawa gwaggo ba aganinta bakomai bane , dama kuwa duk abunda ke faruwa na gidan dae2 dasau 1 bata taba gayawa gwaggo ba aganinta bakomai bane..........
Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 4鈨�0鈨�
Haka karatunta yacigaba da tafiya babu abunda ke takura mata , har tasaba da rashin hafsa, wata umma khalthum ce tinda tafara zuwa skull din takeson kawance da ita ganin irin hazakar joda, joda tace lok kalthum kinganni nan nibakowa bace, banida kowa agarinnan se allah mu Fulanin daji ne dajin sokoto, mahaifina yarasu dalilin dayasa bana kawance dakowa, domin banaso indaukarwa rayutawa abunda yafi karfina
Khalthum tanisa shikenan joda dama dae bakison zama dakowa amma duk skull dinnan banga wanda yakaiki gata ba kodakuwa yafiki dukiya, dubi yanda malamai ke dar2 da bacin ranki , idan aka kawoki se antashi driver dinki yake komawa, breakfast sedai kizabi abunda kikeso abiya miki , shin intanbiyeki akwai wani gata dayakae wannan ? Joda tace shikenan idan baki yarda daniba , amma kisani ni ba kowa bace face Yar aiki agidan, khalthum tace naji dukda dahaka, ni I want be ur frnd, joda tace tom shikenan allah yabamu hakuri dajuna ameen, tin daga ranar suka zama wasu irin qawaye tamkar hanta dajini dukda basu taba ziyartar gidajensu ba, joda waya na burgeta amma bata iya magana
Yasir ya gabatarda iyayensa gurin dad domin shine ya wakilce iyayenta anyi maganar aure ansaka, sora 2mnth dazaran tayi j . l . c , abdallah nacike da bakin cikin rasata amma yakudurci seya more ta kafun taje gamijinta, wata zuciyar tace taya hakan zae faru, okey Soyy zaka kulla da ita, to taya zan kulla Soyy da ita bayan tana tsorona, sekuma yace zan koyamata yadda zata soni da kyawawan halaye na nadaban kyautatawa tausayi kulawa etc, murmushi naga yayi na Jin dadi daga ranar yafara shirye2 yadda zae fara mata
Joda anshirya cikin bakin yadi mai flowers red tayi matukar kyau kamar ba joda ba , wannan yadin yana dae daga cikin kayan da Mr marafa ke aykomata tin kan kayan make up cosmetic kayan sawa duk wani datake bukata sedai kawai taganshi, gashi bata ganin dad balantana tamasa godiya haka abun ketafiya, joda tawaye sosae fiye da zatonku
Tafito kenan zata tari taxi Sega driver dinta, dafe kanta tayi tace oh god, shi wannan driver sekace aljan bansan taya yake sanin schedule dina ba tsaki tabuga tashiga baya, basu tsaya ko inaba se gidansu khalthum, har ciki suka shiga, sannan tashiga parlour, wata mata nagani cikin shigar alfarma tareta da fara'a joda taxauna se kallon dakin take ruwa da lemu aka kawomata , sannan suka sake gaisawa, tace mama gurin khalthum nazo , mama tace ke kawarta ce koh ? Joda tace eh skull dinmu daya, mama tace ya sunanki, joda tace zainab muhammad, amma anfi kirana da joda,
Mama tace eyya aykuwa inajin zancen ki gun khalthum kullum batada zancen dayawuce na joda, joda tayi murmushi nan suka sha fira kasancewar khalthum bata nan, atake joda tashiga ran mama dazata dawo kuwa tamata shatara na arziki , haka takoma gida cike da murna dukda bata hadu da khalthum ba amma ranta fes domin kuwa mama akwai kirki
Tafito daga mota kenan sukayi kicibus da abdallah murmushi yasakarmta itama kuwa tamaida masa, abdallah yace kanwata daga ina haka, joda tace gidan kawata, abdallah yace shine baki kirani narage miki hanyaba kona rakaki, joda tajuyo cike da mamaki tace kae ne kake fadan haka? Abdallah yace balaifi na bane sako ne daga zuciyata, joda tace zuciyar ka fah?
Abdallah yace kwarai da gaske joda kinsan zuciya ta kan aykeka da sako a gurin da baka zato kuma ga wanda baka tsammani, joda tace lallai kam naga alama, dae2 nan takawo hanyar dakinsu tace ya abdallah sae anjima, abdallah yadaga mata gira c u ltr, ido da gangar jiki bazasu gaji da ganinki ba..........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 4鈨�1鈨�
Joda tashiga dakinsu kanta duk yadaure gameda zantukan abdallah ita dae a iya saninta wanda ake so akeyiwa wadannan kalaman to amma koma yane zata jira yafurta sannan ta yanke hukunci, har tafara bacci taji muryar mai gadi yana fadan tafito ga yasir can yaxo , joda tace kainifa bazan iya tsayuwa ba kace yashigo , haka kuwa akayi yashigo dakin su gwaggo tabasu guri
Acikin firar sune sune yake ga yamata yagama gidansa kaf, gobe zasu kawo lefe, 3 week masu zuwa za'a daura aure, joda tasadda kai kasa tace allah yakaimu, haka suka sha firar su har zuwa wani lokaci sannan yamata sallama, tsalle tabuga sannan tashiga kwalawa gwaggo kira, gwaggo tace ke lfy wannan Kiran haka? Joda tace albishirinki gwaggo gobe za'a kawomun lefe, gwaggo tace wani lefe kuma bayan nace bana bukatar kowace bidi'a , joda tace ay yace dakanshi zaikawo, gwaggo tace to Allah yakaimu ameen
Ta shirya tsaf zataje skull tayiwa gwaggo sallama, kofar dakinsu ta hadu da abdallah, joda tace a'a ya abdallah ina kwana kaine anan, abdallah yasakarmta murmushi nine kanwata kintashi lfy, joda tace lfy lau, yasu hjy, abdallah yace qlw, yanxu se ina? Joda tace skull mana, abdallah yace ok toh Muje narakaki koh, joda tace dakabarshi , abdallah yace oh...nadae gano bakya San ganina atare dake, joda tace bahakaba ne, nagode kawai tacigaba da tafiya har gate sannan tashiga motar ta driver yajata suka wuce
Abdallah yayi murmushi yace da sannu zaki shigo hannu yarinya, yajuya yashiga side dinsu, Jin ihun amina yasa shi tsaki yasan waccan antyn ce taxo, yana isa yagansu a parlour se hauka suke tsaye yayi akofa yana saurarensu, mansura na fadan magani yafara ci tinda Ahmed yafara daga wayana, tace anty kinsan me hadda tanbayana yake yagida, amina tace kai amma dae wannan malamin yayi wlh
Abdallah yabuga tsaki yashiga dakinsu ko gaisheta baiyiba, hjy tace ni wai narasa kan wannan yaron wlh, 2dyx dinnan yacanza hali, mansura tace yaji dashi can Dan iskan yaro kinaga ko gaidani baiyiba fah , hjy tace barsa zanji meke damunsa , mansura tace anty koh wlh har na hangoni kan jikin Ahmed, amina ta kyalkyale da dariya wlh kuwa anty zaki sha kamashi da laushi,hjy tace kai bansan iskanci maita zaki muna masa kiri2 koya, tin wuri kisake tunani kisauya ra'ayi kar kiyarda ya gane kina son yatabaki idan ma yatabaki kiyi masa bala'i kina jina koh, mansura tace inaji anty
Abdallah kuwa dakinshi yafada kan gado yarumgume filo duk juyi joda yake gani da murmushinta yana tuna dimple dinta, hakoranta fess ga wushirya atsakiyarsu, wanda takara mata kyau sosae da sosae runtse idonsa yayi yana hangosa manne da ita, lips dinta yariko yasaka anasa wani yarrr yaji ajiikinsa jikinsa narawa yakai nasa baki kan lips dinta ahankali yake tsotsensu tamkar mai shan minti, yana kara lumshe ido can yaji anvude ganbu firgigit yabude idonsa uban tsaki yabuga ganin an katse masa tinaninsa, hjy ce tasamu gu tazauna, tace abdallah meyake damunka ne plss, abdallah yace plss mamma ki kyaleni plss, ganin haka yasa hjy fita dakin tareda cewa allah yahuci zuciyarka Dana
Tana fita yabuga tsaki yacigaba da juyi yana ganin kamar yana tareda joda, gwaggo ta aika ma dad sako cewa za'a kawo lefen joda, dad yaji dadi yabada 30k yace a basu idan sunkawo , gwaggo tasha godiya kamar me, dasafe gwaggo tashiga kitchen tareda hasana mai ayki sukayi snacks da miya se meetpie, gwaggo tabada kudi aka siyo mata biyar malt ,exotic,hollondia, se 5 alive, haka aka hada kayan abun sha'awa , karfe hudu narana Sega yasir da abokanshi su biyu, sunkawo lefe 1 set kaya tubarikallah dae2 buqata..........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 4鈨�2鈨�
Shirye2 kawai akeyi gobe daurin auren joda da yasir kasancewar tayi junior weac , joda ansha kunshi da kitso dukda kitson fulani ne amma tasha kyau, dad yayi tsaye yagyara ma joda dakinta balaifi duk wannnan hidimar da ake hjy batada lbr abdallah kuwa kamar yayi hauka domin kuwa san joda yake kamar me , yayi kudi rin gayamata komai zaifaru yafaru , amma yagaji da dakon sonta
Joda takira khalthum da telephone tagayama mata, khalthum tayi matukar mamaki mezaisa amata aure daga yin j.l.c dinsu , cike da alhini tagayawa mamanta, haka suka dungumo suka zo tare, mama tayimata tirarika dayawa, da humra su kulacca da sauransu , koda suka isa gidan yafara jama'ar gwaggo da makota dayake bakowa yasan suba, khalthum kuwa fushi take da joda akan me zata boye mata har Seda akaxo final
Dakyar gwaggo tashawo kan khalthum tahakura suka ci gaba da hidimar biki , duk inda joda tasaka kafa khalthum na biye da ita, joda tace nikam wannan makalen name ne, khalthum tayi rau da ido hava joda ke bakya Jin kewar kowane, joda tace to ay bayau zanje ba yasir yace sena girma sosae, khalthum tace hmm wlh wanaki yake yau dinnan zakije gidan yasir kuma baxai sarara miki ba,
Joda tace kamarya kenan, khalthum tace a'a abun ma aurata mana, joda tace kenifa banganeba khalthum tace zokiji taje hannunta sukaje garden tashiga zayyane mata komai, joda kuwa tasamata kuka, khalthum tace ke dallah kimun shiru, dae2 nan abdallah yashigo dama kuwa yana kallon su ta window, yadauko kyalle yabata cak yatuna mata da Mahmud takarva ta goge hawayenta
Abdallah yace yace joda rana bata karya sedae uwar diya taji kunya, ranar wanka ba'a boyon cibi, joda ina sanki ina sanki ina sanki 4rm d bottom of my heart, joda tace what? Ya abdallah kasan mekake fada haka, abdallah yaduqa kasa yace hava joda so baruwansa da nasaba kudi ko mulki wlh ina sonki so bana wasaba,
joda tace amma meyasa ka boye mun seyanzu dabamuda abun yi, abdallah yadago da sauri yace u mean kema kina sona kenan?Joda tashige cikin khalthum, tace ya abdallah ban isa ince bana sanka ba kaine mutum nafarko daya ji tausayina agidannan bayan hafsa, abdallah yayi murmushi yace nagode dakika fahimci haka kanwata
Atake taji tausayin sa naratsata , tace kayi hakuri ya abdallah kaddara tariga fata, koba komai nasan kafi karfina, abdallah yace nagayamiki so baruwansa da nasaba kudi ko mulki, joda tace hakane ina maka fatan alkairi allah ya zabamaka wata wadda tafini ameen, Jin sukayi hasana na kwalawa joda kira hakan yasa suka juya gabadansu, tace ya abdallah sae watarana nagode, abdallah yayi mata murmushi yadaga mata hannu, tuni hawaye suka ciko a idonta , khalthum dae sae binsu da ido take, wanka tayi tasake shiri abunta , sannan takoma takwanta, ahankali takira sunan khalthum, khalthum kinsan wani abu wlh tin safe nakejin faduwar gaba narasa dalili inata maimaita innalilahi, nakaranta qur'ani amma kuma se abunda yacigaba tsoro nakeji yana shigata se wani sanyi nakeji kamar zazzabi haka
Khalthum tadafa joda tace don't worry besty fargaba ce kurum kike yi insha Allah ba abunda zaifaru, kat agogon dakin yabuga dasauri tadaga kae tadubi agogon, khalthum tace kinkusa zama mallakin yasir nasan yanxu ana gama sallan jumu'a za'a daura auren , joda tayi murmushi tarungume filo tace khalthum kamar baxai yuba wlh mafarki nake khalthum kitada ni, khalthum tayi jugum tana kallan joda, can kuma seta tashi tadauko mata ruwa tabata tasha , tsam naga ta tashi taje tashiga dudduba wadrop dinsu dkyar taganta, wata jacket ce tadauko tasaka, tareda saka kanta aciki tana shakar turaren daya kusa shekara bai cire kamshi ba
2:30 dae2 kamar yadda aka tsara za'a daura auren joda da yasir akofar gidan Mrs marafa , dad shine wakilin joda se alh baushe shine wakilin yasir akan sadaki dubu 30, liman yafara gabatarda komai davada joda a mana kan yasir yasir , yace yakarba , dad yace dukda bani bane mahaifin wannan yarinyar ba, amma nabawa yasir gidana dake kan kasuwa, baushe yace bamu gane bakai bane mahaifinta, dad yace dama azatonku nine mahaifinta ay mahaifinta yarasu ayki suke agidana,
baushe yakalli yasir yace yasir dama kasan dahaka Yar ayki zaka aura, liman yace Dan allah kubari ashafa fatiha mana, baushe yace shikenan allah yasanya alkairi har liman yafara bismillah se baushe yace dakata, Mrs marafa daga ina take, dad yace fulani ce Fulanin daji ne dajin sokoto, baushe yace what? fulani yo meya hadomu da fulani wlh Sam nafasa baxan bawa Dana izinin auren taba yasir yace hava baba miye aybun su? Baushe yace kai rufe mun baki babu aure tsakanin mahauta da fulani, Sam bazaka aure ta ba bada yawuna ba, haka yaja hannun danshi yana ta kuka suka bar gidan, duk yadda jama'a sukayi dashi Sam yaki yafahimta, dad yahasala matuka ga shi yagayyato abokanshi, dad yakira