Showing 57001 words to 60000 words out of 75434 words

Chapter 20 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30116

Ahmed dae baice kala ba ,
se gashi ana fadan hukuncin Wanda yaki bawa
iyalanshi hakkinsu alhali yana qlw, da matar da
ta guje mijinta,
Ahmed yakalleta yaga shi take kallo, tsaki
yabuga yabar gurin se dakinshi wanka yayi
yasaka jallabiya sann yadawo parlor koda yazo
har tafara bacci, bubbugata yayi firgigit tafarka ,
kisameni adakina yafada kawai seya koma ,
mansura tayi jugum tomeni Allah yasa dae
kudine zai bani da wann tunanin tabisa baya ,
suna shiga Ahmed yarufo kofa yanuna mata
gado, ba musu mansura tazauna, Ahmed ya
kashe light din. aykuwa gabanta yashiga dukan
uku Mansura tace lfy Ahmed menene, Ahmed
yace hakkinki zanbaki tinda kinkai karata agurin
Allah.
mansura tace no wlh bahaka bane Dan Allah Kayi
hakuri kabari se gobe ni yanxun ban shirya ba
kuma bana Jin dadi, Ahmed yace ni dinma bashiri
ne daniba amma naga alamar ke zaki iya kauce
hanya idan baki samu biyan bukata ba , mansura
tafashe da kuka na shiga uku, Ahmed kam ko
sauraran ta baiyi ba yashiga aykinshi ayadda
yake sarrafa ta kadae yasaka ta manta dawani
abun, Ahmed kuwa yakudurta aranshi Yau seta
rana kanta har kusan 3 bai wani abu ba, mansura
kuwa tasha gurza tin tana nishi har tafara kuka
yanda yake mata ne basauki ,
lokacin da yafara ibadar aure kuwa ihu take
kamar zata shide Ahmed kuwa bai mata a sauki
ba kuma yaki saurara mata, har kusan safe abu
guda ake seda yamata lissss ko yatsanta bata
iya dagawa sann yabarta yaje yayi wanka
yawuce masallaci yabarta agurin , yana dawowa
yaganta a yanda yabarta wata irin tsawa yadaka
mata seda tamike zaune bata shirya ba, Ahmed
yace maxa kificemun adaki kafun nayi miki Dan
baxan Duka fasika jahilar yarinya
Sanin dalilinsa na kiranta fasika baisa tayi
kokarin cemasa kala ba illah kawai tafita adakin
dakyar take takawa tsabar azabar dataji, kusan
kwana uku tana jinyar jiki Ahmed kuwa bai sake
bi takanta ba, dukda baya ganinta, mansura takira
hjy tayi mata bayani, hjy tace ay kinga irinta ke
wlh shegen kwadayin tsiya gashi duk kudin da
muka batar sunje abanxa, mansura tace Allah
anty bakiji yanda naji bane bana iya jure
bukatata
Hjy tace to ay ga abunda kika jamana nan, nan
talabar tamata yanda suka maida joda, tuni ciyon
ta yabace, mansura tace kae amina shegiya ce,
tamun dae2 karku bari yagane kuma karku
sakata ayki agabanshi, hjy tace ay bama zai gani
ba wlh haka nake son ji, kinga ma naji yana waya
da Mahmud cewa wae zamu je Egypt honeymoon
kafun mu dawo tazama kiyashi gabadai suka sa
dariya...........
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�2鈨�
Joda tagama gyaran dakin amina dana hjy sann
takoma yimusu wankin underwears, danko har na
hjy itake wankewa, joda tana wankin pants din
hjy kawai seta saka dariya, tace yoni wai duk
wann wake ken wandon duwawu ke
cikashi....nima dae asea abun yabani dariya
Ashe afili take zancen kawai taji ana fadan
duwawun uwarki shegiya , joda ta tsorata dajin
muryar hjy, danko tasan makomarta abi kadan
tayi setaci Duka bare kuma irin wann subul da
baka , tsawo ne mai kauri tasaka tadinga dukanta
seda ta mata liss sann tabarta tsabar tasaba da
Duka ko kuka batayi, tagama aykin ta tsab
dasauri ta tsere batareda tasanar tagama ba,
tana xua tasame gwaggo zaune tayi tagumi, joda
tace hey gwaggo lfy? gwaggo tace ina lfy joda
narasa meke damunki duk kinbi kin canza
Joda tayi ajiyar zuciya tace gwaggo lfy na qlw ki
sakani a addua, gwaggo kam seta fashe da kuka
joda ma haka ba mai lallashin wani acikinsu ,
Mahmud ne ya katse musu kuka, dasauri gwaggo
tajuya ta share hawayenta, Mahmud yagaida
gwaggo sann ya dubi joda yace yadae yar kanwa,
joda takirkiro murmushi tace qlw yayana,
Mahmud yace gurinki naxo gwaggo , gwaggo tace
nikuma Ince dae ko lfy? Mahmud yace qlw
gwaggo se alkhairi
Gwaggo tagyara zama, joda kuwa tamike zaune
domin tashi, Mahmud yace a'a yi zamanki joda,
takoma kusaga gwaggo tazauna, Mahmud yace
gwaggo gidanmu ne anmatsamun akan nafidda
matar aure musamman da aka ga Ahmed yayi
aure, nikuma arayuwa ta babu wadda nakeso
kamar joda tin kuna yan DAJI gwaggo tace ayya
Mahmud dacan kana sonta kaja baki kayi shiru ,
har aka maka riga ye
Mahmud yace bangane rigaye ba, gwaggo ta
zayyane masa zare da abawa , dogon nishi yaja
tare da hawaye har cikin zuciyarshi yaji kishin
Ahmed , Mahmud yace dacan Ahmed yasan da
auren kuma yakara mata? Gwaggo tace au dama
itakadai akace ya aura ne " Mahmud yace gsky
gwaggo joda matar mutum daya ce sann bata
cancanci rashin kulawa ba , naso ace ni aure ta
domin in zame mata gata , gwaggo tace hakuri
zakayi Mahmud Allah yahada ka da wadda tafita
ameen "
tin da suka fara joda take kuka , meyasa nake
samun masu sona tsakani da Allah amma anace
min akan Wanda baya sona, sekuma takara
fashewa da kuka, Mahmud yashiga lallashinta
dakyar tahakura, yana fita Sega khalthum taxo ko
kallon joda batayi ba taje inda gwaggo takai
mata korafin joda , gwaggo tace nikaina narasa
gane kanta dazaran na matsa mata kuka take
sakawa, khalthum tace kodai aljanu ne suka
shafeta, gwaggo tace to waya sani nibanga
alamar aljanu ba kawai abunda nafahimta akwai
wani abu dayake damunta bata san fada keda
kike kawarta kexaki san kome nene
Khalthum tace nayi2 gwaggo taki sanar dani
komai, abun nabani tsoro yanda joda tazama
kamar wata kaka , abun se an hada da addua,
mansura taxo gun hjy gaishe su tareda musu
bankwana, anan tasame joda na goge2 mansura
tace keee biyoni toilet ki wanke mun kafa na, ba
musu joda tabita toilet mansura tamika kafa joda
ta wanke mata tanayi ana mata ran kwashi wae
zata balla mata kafa , tana gamawa takoma yiwa
hjy guga aykin datake agidan har yazarce
tunanin mutum,
Karfe uku Ahmed yashigo gidan, direct dakinshi
yaje yakwanta baitashiba se kusan 4:30 dajin
motsinsa , mansura tace wa joda taje takai masa
abunci , cike da fargaba taje dakin bata ganshi
ba Dan haka tayi gurin table din dakin ta ajiye,
bata Ankara ba taji ta tayi tintibe da mutun
aykuwa abuncin ya bare Akansa tuwo da miyar
kuka , taji dad dawa , Ahhhh......naji Ahmed
yafada dasauri joda taja dabaya , fitila yakunna
Dan ganin waye. Ahmed yayi toilet Dagudu
yadunga sharara amai kamar zai a maye
hanjinsa, joda takara tsorata tashiga kwashe
abuncin ,
Ahmed kuwa wanka yayi kamar zai yi wankan
zallar tirare ajikinsa, yana fitowa yartada joda na
goge gurin, keee ubanwa ya izoki da wann
abuncin adakina jikinta narawa tace anty
mansura ta amina su kace nakawo maka, Ahmed
yace ke kuma Dan ubanki sekika zo kinga namiki
kama da mai cin tuwo da wann shegiyar miyar,
joda tace kayi hakuri, abunda yatsana kenan,
cikinta yayi yacabko rigarta amma tsabar tsamin
jiinta yasa kashi sakinta, joda ta bare baki xua
kuka carab a idon Ahmed yellow teeth dinta suka
masa arba da wani warin daban aykuwa Ahmed
anan yadin ga kwara amai harda su shesheka
Joda tafito dakin aguje, tayi inda gwaggo ,
Ahmed kuwa yana gamawa yasake wanka
arayuwarsa baitaba tsanar abu kamar yanda
yatsani joda ba musamman a yau, parlor yafito
fuskarsa ba annuri , amina! mansura! Haka
yakwala musu kira atare suka zo, seda yagama
yi musu kallon wulakanci sann yace wato Dan
kun rai nani zaku ay kamun tuwo da miyar kuka,
amina tace tuwo kuma wayayi tuwo agidann
Ahmed yace ubanki ne yashiga tsula mata belt
mansura tace hava Ahmed meta maka aykuwa
yahada su subiyu ya dinga Duka yana ball dasu
yanata hada kansu yana bugawa tuni
kowannensu tafidda jini, hjy tafito dasauri tarike
masa hannu itama ya wulgata gefe seda
yasumadda amina mansura kuwa da alama
yamata targade a hannu.......
( please masu cewa ina Jan aji akan novel dina
kokusa bahaka bane. Kurika uxuri akwai aykin
gida ga karatu, sann yanxu lokacin biki ne
munata lalura idan nasamu tym wlh bazan kiyin
typing ba, kuma kunfi kowa sanin typing akwae
wuya, abunda zan gaya muku idan nayi yau
baxan yi gobe ba sbd rai nason hutu , please ayi
hakuri da tsarina 馃憦馃徑 )
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/29/16, 12:09 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�3鈨�
Joda tafito rike da boket zatayi shanyar tufafi,
Sega Mahmud yaxo gidan ko kallonsa batayiba
ta cigaba da aykin ta. Mahmud yamatso yace
mata, kanwata karki damu zan same Ahmed muyi
mgn in har baya sonki tokuwa ya sauwake miki,
joda tadago idonta dasuka cika da kwalla tace ya
Mahmud kana ganin zai iya, baya son farin
cikina, ya rantse seya dauwamar da bakinciki
arayuwata sedai Allah baya bacci bare
gyangyandi Allah zai saka mun , Mahmud yace
no joda kar yiwa yayanki mijinki Allah ya isa
Joda takallesa ta girgiza kai sann tawuce
tabarsa, Mahmud yayi jugum koshine dalilin
dayasa duk tabi ta lalace batada wani sukuni,
direct gidan Ahmed yaje, yakirasa awaya, Ahmed
yace tokashigo mana kokuma sena maka iso
sekace baqo, Mahmud yashiga har dakinsa,
bayan sun gaisa yace Ahmed yanxu ashe har
akwai abunda kake boye mun, Ahmed yace
dakata inada aure bakasaniba shine zancen koh "
Mahmud yace yes amma hakan da kayi kayi
dae2 ,
Ahmed yace to menene amfanin gayama ka
bayan kana son yarinyar, Mahmud yace aykuwa
daka gayamun daban bari sonta yayi zurfi a
zuciya taba, Ahmed yace ohh....ashe hakane,
Mahmud yace Ahmed al_hakika bakaine mijin
dayace da joda ba Sam baku dace da Juna ba
joda na bukatar mai lallashin ta mai kwantar
mata da hankali bamai wulakantata ba kamar kai
Ahmed yace dama wann ne yakawoka? Mahmud
yace kwarai dagaske naxo karba mata yanci ne
either ka maidata gidanka kokuma kabata
takardarta inhar kasan bazaka iya xama da itaba,
Ahmed waxai kawo wann kazamar kucakar
yarinya agidansa yarinyar da ko.....sekuma yayi
shiru,
Mahmud yace kadaiji tsoron Allah, Ahmed yace
dama wann ya kawo ka gidana ? Mahmud yace
ehh shine yakawo ni, Ahmed yace please get out
tareda nuna masa kofa b4 kowa yaji mu agidann,
Mahmud yace idan ba'a fita dinma saime, Ahmed
yace wlh kasan abunda zan iya da wanda baxan
iyaba so mind yourself
Haka sukayi challenge daga karshe Mahmud
yabaro masa gidansa, yana fita Ahmed yafauko
eviron drink yasha sann yaji relief " Mahmud ya
fito kofar gidan anan sukayi karo da amina zata
gidan kallon kallon suke yiwa junansu daga
karshe amina tajuya dasauri tashige gidan,
Mahmud yace fine gul inaga nan zan maida
sheqata , tin daga ranar yake Jin feelings akan
amina itama haka dayake Mahmud akwai kyau
kadan Ahmed yafisa , gidansu yake xua kullum
gurin garden anan yake haduwa da amina amma
sedai su yiwa Juna kallon kallon amma ko
gaisawa basayi
Yau kam Mahmud yaci al_washin yi mata mgn
bayan yazuna yafara kara tin jarida Sega amina
tazo wucewa, Mahmud yace jimana, amina
tajuyo tana masa wani kallo, Mahmud yace
mezai hana mufitar da sakonnin dasuke
zuciyoyinmu , amina tace kana da saqo ne danni
dae banida shi, Mahmud yayi murmushi yace I
have mssg, I love you daz oll na kwana2, amina
ta kyalkyale da dariya lallae kayi kokari............
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�4鈨�
Daga ranar soyy tabar ke tsakanin amina da
Mahmud kudi yake kashe mata kamar me, shi isa
ta makale suka samu nonon ta tsa, joda nakule
dasu kishi fall aranta dukda tasan tanada aure
kuma bawani dating suke ba amma tana Jin
kishin sa aranta, jama'a kuji joda
Yaude su Ahmed anvar Nigeria, yaune kuma su
joda zasu fara exam karatu take bakama hannun
yaro, Sam bata kula da yanda jama'a ke hanta
rarta, karatunta take ba ruwan ta har Allah yasa
suka gama WC, agida kuwa tanan amatsayin
boya se abunda yakaru Wanda yasan joda baya
ganeta a yanxu sedai yayi la'akari da muryar
Rayuwa suke ba laifi a Egypt mansura bata sake
neman Ahmed ba shima haka, kuma ba abunda
yake nuna mata sedai tafahimci mayen boobs ne
idan tayi kwalliya sukadai yake kallo hakan yasa
takara yin shiga kala sometime baisan randa
yake tabawa ba seyayi nisa kuma seya tura ta
gefe abin na damun mansura gashi batasan kowa
ba bare tabiya bukatar ta gashi tana tsoron sake
tinkarar Ahmed kar yasake gurzarta kamar kayan
wanki
Muje zuwa gobe zan cigaba zanyi page 4 "
banda complain please, bakusan uzurina ba
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�4鈨�
Ahmed yafita siyo musu abunci, joda yadawo
mansura na dakinta yafi minti biyar baigan tazo
tarvonsaba, hakan yasa yashiga dakin, kana gado
yasameta a dukul qule se wani nishi take, Ahmed
yace lfy dae ko? Mansura tace marata yake ciyo
Ahmed, Ahmed yace ohhh....sorry month dinkine
kenan, mansura tace no Ahmed bashine neba ,
Ahmed yace to menene kinsamu ciki ne koya?
Mansura tace nima bansaniba plss help me,
Ahmed yace with what? Mansura tafashe da
kuka, wlh Ahmed kana cutuwata, kasan menake
nufi amma seka saka nafada sann
Ahmed yace mekike nufi, mansura tace
bansaniba aciki tsawa, Ahmed yazare ido nikke
yiwa ihu? Mansura tace ehh anyi kayi duk abunda
zakayi Ahmed yayi kadi da hularshi yabita kan
gado ya cakumi wuyanta dagota da zaiyi blanket
ya zube akasa bakomai ajikinta, Ahmed yabuga
tsaki sgegiya mayya kawai randa nake bantaba
ganin mace jarababbiya ba irinki ke kinma guce
harija wlh , ni Sam baxan iya daukar hakan ma,
ko abinci yana kosadda mutun bare mace,
mansura tace nadaijiya join me kawai, Ahmed
yabuga tsaki , kindai San aure na mutuwa akan
hakan al qur'an idan kika matsamin kotu ce zata
raba aurenmu
Sam bana iya wann jarabar , mansura tace okey
ayi timetable. Ahmed yace bakida hankali wlh
timetable sekace a skull, dahaka dae tashawo
kanshi sedai koyau ta gurxu, aranta tace kowani
irin karfi ne da Ahmed oho shi Sam baya gajiya
bare ya kasa tashi sekace wani inji, tin ranar
tsoron nemansa takeji aykuwa tafara zancen gida
tinda bawani yawo suke ba bare tasamu ta tsere
tanemi wani awaje , Ahmed kuwa yace se sunyi
2month zasu koma gida
Note.....wann isuwar page din jiya ne danayi
kadan. Okey....?
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�5鈨�
Alhmdllh su joda ankammala paper lfy sedai
fatan nasara aciki, suna waya da hafsa dinta
sosae har ta labar mata zancen amina da
Mahmud, baqaramun rudu hafsa tashiga ba,
sedai taboyewa joda bata son agane tana son
Mahmud daga ranar tashiga damuwa karatunta
ma duk yaja da baya , taqaqu hutunta yaqare,
joda kuwa nanan yanda take se abunda yakaru,
Mahmud yayi iyakacin kokarinsa amma yakasa
gyara ta dole yasaka mata ido " gwaggo kanta
tadena kulata abubuwa duk dunbi sun mata yawa
gashi tadena samun wayar doctor bare tagaya
masa halin datake ciki shikadai yarage mata
masoyi, khalthum , gwaggo, Mahmud duk sun
guje ta , batada wani hutu sena ayki idan ta
kwana tokuwa dare ne yayi asuba nayi sallah
kaday take watarana ko karyawa batayi za'azo
nemanta haka rayuwar ketafiya ba dadi agurin
joda, hjy kuwa da amina sunma daina kulata
saboda ta rigada tazama yanda sukeso
Wata daya da tafiyar su mansura, joda takamu da
ciyon kazuwa, gakuma kwarkwata akan ta, su
kansu su hjy kyamarta suke dole su kace sun
dauke mata aykin kafun taji sauki suna tsoron
kwasar cutar, gwaggo tafidda ita waje tana mata
ferfita, Sega hjy binta tazo dasauri gwaggo taje
ta tarveta tana mata sannu da zuwa, amma Sam
hankalin ta na gun joda tace gwaggo me
yasameta ne haka, gwaggo tace oho gata nan
kitambaye ta , hjy tace gayamun joda kinyi
wanka da ruwan gulbi ne kodai wani kwaro
yatava ki
Gwaggo tace kodaya tsabar zama da datti ne da
rashin wanka, hjybinta tace bangane rashin
wanka ba joda dana sani tsab2, gwaggo tace
asaninki nada ba, hjybinta tace joda ke kuwa
meyasa zaki jawa kanki bala'i haka keda kika fito
daji bakiyi wann ba seyanxu dakika zo birni,
birnin ma capital city . joda tafashe da kuka,
tace wlh ba laifi na bane su suka sakani hakan,
hjybinta tace su waye ?anan joda takwashe
komai tagaya musu duk wahalar dasuke bata
Take idon gwaggo yacika da kwalla shine baki
taba gayan ba, joda tace sunce zasu ballani idan
nagaya wa koda tsuntsu bare mutum, hjybinta
tace to menene silar hakan, gwaggo tabata
labarin komai tin zuwansu har auren ta da
Ahmed , dakuma zumuncin su, hjybinta tayi
murmushi kice alkhairi ne yakawoku nan, ayko
joda kinyi miji, shi isa suke miki hasada , ina
matar Ahmed zata zauna da datti Wanda baya
san ganin abun kaxanta ko kadan, yanxu yanda
za'ayi, ki hado mun kayan ta tsab, banda
wadanda tasaka acikin wann aykin sababbin
kawai zanje da ita gidana bayan munje asibity
angama kula da ita tinda bai fito dayawa ba
Gwaggo tace ayi haka zaki dorawa kanki nauyi,
hjybinta tace bakomai yayarki margayiya saratu
bamaijin kanmu kodanta zanyi haka, haka kuwa
akayi gwaggo tayi yanda tace, sann tace karta
gayawa kowa cewa ga inda joda take kice musu
Dan gin mahaifinta suka dauketa har taji sauki ,
gwaggo tace insha Allah. bawanda xaiji Allah
yasaka miki da aljanna mafificiya ameen
Meena hospital aka kaita kwanan ta shida sann
aka bata sallama jikinta yawarware sosae, suna
dawowa hjybinta tasaka aka hada mata sabulun
wanka mai kyau sann aka tsefe kanta aka wanke
shi Tass aka yi kala ba hudu, haka hjy binta
tasakata a toilet ta gurjeta son ranta da soso
Sega joda anfara haske ,haka aka dawo kan
teeth dinta tamkar dae wata yar kauye komai
seda aka maidashi sabo, kullum da sabulu mai
kamshi take wanka ga turaruka, tasha dilka da
kulacca,
Sati uku joda tazama balarabiya nikaina tsoro
take bani yanda tadawo kamar ba itaba jikinta
kamar auduga, gashinta aka shiga gyaran shima
ba laifi yadawo , hjybinta bata bartaba seda taga
tadawo dass da ita sann tadawo teaching dinta
akan yanda zata ja hakkinta akan mijinta da
kuma su mansura , fita take da ita gurare da
dama tana ganin abubuwa, yanda rayuwa ke
tafita ana haka joda tace mota takeson koyo hjy
tayi matukar murna dajin hakan............
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�6鈨�
Aykuwa tuni tafara koyo dayake joda akwai kai
nan danan ta iya, tayi wasu kawaye a unguwar
samira dakuma yuhana wadda take christa ce, da
taimakon su joda takara wayewa , waya gwaggo
ta aykomata wadda dad yabata dadewa, iPhone
ce mai kyau, yuhana itace ke koya wa joda waya
tabuda mata wp , fb imo, soma, Instagram,
snapchart, dasauransu, joda kam kallonta kawai
take tinda batada numbers din kowa , a hankali
har tafara iya yiwa kanta komai make up dama
light kawai take yi, amma seya karbeta
Watanta biyu agidan ta waye sosae tadauki
manners dayawa agurin samira da yuhana,
barinma yuhana data koya mata yanda zata ja
apixy da kuma yanda zatayi mgn atake ta basu
lbrn ta tsab hakan yakara sakasu suka bata tips
dayawa akan Ahmed da matarsa, aykuwa joda
taji harta kaqu takoma gida sbd tara ma zalunta
da a kaci , magana wann da kwarkwasa seda
suka nuna mata yanda zatayi
Su mansura andawo Nigeria murna gunta ba'a
mgn, gidan su Ahmed suka sauka ansha
delicious kala2 Ahmed kuwa dakinsa yaje yayi
baccin sa mansura kam wanka kadai sukayi
tacanza kaya suka yi gurin malaminsu, magani
aka bata Wanda idan tasha alawar zasuyi kiss
matukar hakan tafaru tokuwa komai takeso zata
samu agurin sa ko nawa tayi tambaya zata samu
agurinsa ba gaddama da murnarta tadawo gida
Yau kam joda ta matsa gida takeso tana son
ganin gwaggonta, mota hjybinta tafiyar mata
sabuwa gal fara kirar jar chavarolet, acikin gadon
mahaifinta murna gun joda ba'a magana, wanka
tayi tasaka prom gown green da ratesen black
tayi parking gashinta atsaka yazubo har gadon
bayan ta rolling kawai tayi ta dankwali tayi light
make up sann tasaka katon madubi Wanda
yakara fito da ita ga takalminta heel shoes
kamfanin prada, se yar jakarta wadda tada ce da
shigar
Tana fitowa hjybinta tasa shewa woww yata kin
ganki kuwa, har mota yuhana da samira suka
rakata sann tajata se gidan horn uku sann aka
bude mata gate din direct tawuce gurin parking
din motoshi kuma gurin da Ahmed ke ajiye motar
shi inda yataka mata kafa , horn tabuga dakarfin
tsiya kasancewar ta hango Ahmed a gefe yana
shan iska, Jin horn yayi yawa yasaka mansura da
amina gamida hjy fitowa domin ganin waye. tafi
minti goma kafun ta fito a motar tana chrt dinta
tamkar bazata fitoba shikanshi Ahmed yakagu
yagan kowane ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login