Showing 75001 words to 75434 words out of 75434 words

Chapter 26 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30118

amra ,
wanda kamar sun raba yayan ne " dad na
matukar farin cikin hakan yanda suka hade kansu
sosae sann baka gane Dan wane sun dauki su
hafsa tamkar nasu
Bayan wata biyar cikin joda yagirma , sadeeq
kuwa har an iya tafiya joda tamatsa akan seta
cire shi a mama Ahmed yace samm seya cika
shekara daya dole ta hakura da hakan , wata tara
cib dasamun cikin joda tahaifo babynta mace
mai kyau tamkar balabara, Ahmed yarasa inda
zai sakata saboda dadi aka sakawa yarinyar
aisha suna ce mata aysha, honeymoon sukaje
daga can zasu wuce saudiyya, uhm...acan joda
takara kwaso wani cikin aysha na wata biyar
currr Ahmed yaki gaya mata kar tasamasa rigima
Har suka dawo bata saniba , seda taga cikinta na
girma sann tafara korafi aykuwa dataji akwai ciki
kamar zata buga ihu, Ahmed yace shikam idan
tajuye takara daukar wani yaya yanxu akafara,
****** BAYAN SHEKARA UKU*******
JODA rungume da aysha tana gyara mata kanta
Sega sadeeq yashigo rikeda kaninsa ameer yana
masa wasa Ahmed yakarbesa yana basa
chocolate, Ahmed yace madam waike bakya
tsufa ne haihuwa uku amma ko boobs dinki sunki
juyawa ma bare skin dinki ollwyz fresh kike
karawa, joda tace kaima ay nima wlh allah tsoro
nakeji kar wata tamun snach gaka tamkar
saurayi kullum, Ahmed au na manta ingaya miki
fah commissioner yabani yarsa safina, joda tace
what? tura aysha tayi ajikinta tawuce sama
aguje, Ahmed yace yau nadebowa kaina rigima,
dakyar tabude masa ganbun yajanyota sekuka
take halshensa yasaka yashanye hawayenta sann
tace relax April fool ne " joda takai masa naushi
kaiko Allah bana so kadena " Ahmed yajanyota
ajikinsa kece tafarko kece ta karshe agareni joda
tace Allah koh? Ahmed yace nima Allah kara
rungumesa tayi I loves you so much mu husband,
Ahmed yace loves you too my wife, Sega su
sadeeq sun shigo Ahmed yace kugyara zamu
dauki selfie
THE
END
TAMMAT BI HAMDULLAH , ALHAMDULILLAH,
Ina fatar adauki darasin dayake acikin wann
novel ba kyale2 cikinsa ba akwai sakon danake
son isarwa jama'a mai brain shiyake ganewa and
the last thing is Every Single Person On The
Planet Has A Story Don't Judge People Before
You Truly Know Them The Truth Might Surprise
You
All the best 馃憤馃徎
Godiya ta musamman ga duk wadanda suka bada
lokacinsu gurin karanta novel dina Allah yabar
zumunci da kauna, masoya a duk inda kuke ina
mika gaisuwa ta 馃憦馃徏
Godiya ga grps dinmu
excellent writers
sadau novels
M jabo novels
Dandalin karatu,
Hose of novels
Facebook fans
and others
Zanmika sakon ta'aziya ta ga daughter na kuma
frnd dita rookie sadau Allah yajikan kakanmu
daya rigamu gidan gaskiya ameen 馃憦馃徏
Kukasance tareda asiya Bashir Aliyu yar mutan
sakwkwatawa , marubuciyar
Haduwar WhatsApp
Azla
yar India
Abokina
Fulanin daji
Nd the nest x SADAUKI
Yaudara , cin amana, zurfin ciki , nadama, rashin
tausayi , maraici da kadaici, tsa gwaron soyy ,
sarauta duk sun tattara acikin sabon littafina
wato sadau ki, karka /ki bari abaki lbr
08122048543 for comments or corrections 馃枈
Bye luvz you so so much my fans.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login