Showing 69001 words to 72000 words out of 75434 words
Chapter 24 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt
10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�0鈨�6鈨�
joda tace karku mun irin wann judge din wlh
tallahi bani bace, abdallah yace kedai kika sani,
ana haka Sega wani yadanna bell din parlor
hafsa taje ta karbo sako envelop ne kamar
hotuna ne aciki akace tabawa Ahmed, bata duba
ba tabawa Ahmed yace menene joda tace cewa
akayi nabaka, Ahmed yabude abunda yagani
yasaka shi shock dakyar yakai karshen hotunan
noooo yafada acikin lion voice dinshi yacakumo
wuyan joda idonsa jajir ya dinga buga kanta da
bango dakyar Mahmud da abdallah suka kwache
ta
Hotu nan suka dauko suna dubawa innalillahi
wa'inna ilai'hir raji'un naji sun fada Mahmud yace
I hate you joda I hate you, abdallah yace I hate
you too, hafsa ma data gan hotunan tace hate
you again fasiqa kawai, dakyar tadaga hannunta
tajanyo daya daga cikin hotunan, hotonta ne tana
sanye da towel hannunta ajikin wani kato bakyan
gani, Ahmed yace me wann gardin yafini da shi
miye amfanin......hawaye nagani suna kwarara a
idon Ahmed abunda bantaba ganiba
Hafsa tace wlh wlh bazaki kara kwana agidann
ba ke koma abakin gate dinn kika sake lekowa
sena saka anmiki Dan banzan Duka, hafsa tace
oya Ahmed kasaketa kuma uku, Ahmed ya girgiza
kanshi am sorry hafsa amma babu saki acikin
aurenmu, sedai kuma kisani yanuna joda
banyarda da wann cikin ba kije kinemo ubansa,
joda ko motsi batayi gata nan dae haka
hafsa tajata tafita da ita har gate tamata korarar
Kare amina abun duniya ya isheta, tasan wann
ma makircin uwarta da mansura ne " gwaggo
bakaramun tashin hankali tashiga ba tayi kuka
kamar me lokacin dataji lbrn hafsa tace gwaggo
kina nan amatsayin uwarmu kanwar
mahaifiyarmu baxamu kikiba Dan yarki tamana
laifi gwaggo kam da bataga hotunan ba Sam
baxata yarda ba,
Daga ranar rayuwar joda ta lalace, haka zatayi ta
zuwa gidan hafsa kullum tin safe har marece
amma baza'a barta shiga ba tayi sintirin zuwa
gurin Mahmud shima ko kallonta bayayi khalthum
ma ta guje ta, gwaggo tace bata son ganinta "
amina ce kawai yarinyar datake jin sanyi agurin
ta tana taimaka wa joda batareda sanin kowaba,
dad yafara samun sauki saboda yanda gwaggo
ke kula dashi har yafara bude bakinsa dakanshi ,
mansura tafito daga wanka Sega joda tafito
itama rike da cup ta tsiyayo vita milk
mansura ta kwace ta zubar, sann tace baki isa
kici abun dadi ina agidann ba ana haka Sega
Ahmed yaxo, tsawa yadaka wa joda, ke Dan
ubanki banga ya miki cewa idan nakara ganinki a
parlor dinn sena karya kiba, joda tajuya cike da
kwalla tashige dakinta tafada kan gado tana
kuka, kwana take sallah yini take sallah tana
kaiwa Allah kukanta akan wann ibtila'in daya
sameta......
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/29/16, 12:32 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�0鈨�7鈨�
Kwanakin sunja , watanni sun tafi cikin joda
yagirma wata takwas wanda yayi girma kamar
yan hudu ne aciki dakyar take tashi, joda duk
tafita hayyacinta, gwaggo kuwa itake cigaba da
kula da dad wanda sukayi 2month Egypt baiji
sauki ba dole suka hakura suka dawo gida , hjy
kam tafita har kasa se sha'aninta take , amina
kuwa kullum adakin take wuni sekuka take
gwaggo zatayi ta lallashinta har tayi shiru
Khalthum nagani da abdallah sun fito super
market sunyo siyayya, kai daganinsu kaga
masoya, joda zaune a parlor tafito daure da zani
se vest saboda duka rigunanta sunyi mata kadan,
agwaluma take sha tana hawaye, Ahmed yayi
sallama amma Sam bata jiba, ido yabita dasu duk
damuwa datake ciki bata hanata yin kyau ba
cikin ya karbeta sosae, wani abu yaji lokacin
daya kae dubansa ga boobs dinta wanda suka
kara girma da tsayi , kamshin turarensa taji
hakan yabata tabbacin shine tana juyowa yayi
sauri yakauda kansa , dakyar da cizon lips ta
daga tana ta nishi daki ran wai wai
Gabansa taci sann tace zanje hospital anjima
2dyz danka baya motsi, mari yawanke ta dashi,
kana yace so nawa zangaya miki cewa kidena
dan ganta danki da jinina , to bara kiji tin wuri ki
sake tunani kije kinemo ubansa Dan wlh baxan
masa suna ba, joda tadaga kafada tace it's of to
you, zamana agidann saboda nareni abunda ke
cikina ne kasani bantaba son abunda ke cikinaba
kasancewar sa jininka, saboda bana sonka, ina
haife shi zan bar maka shi sann inyi tafi yata
baxaku sake ganina ba
Zakiyi nemana ko da a mafarki ne saboda kubani
sedai lokaci yakure muku, tana kai nan ta juya
tawuce har tabude dakinta sekuma tajuyo, tace
Ahmed! abunda bantaba jiba joda takira sunan
Ahmed, wlh wlh jininka ne danka ne ko yarka,
ban yiwa dad din hafsa komai, hannu tadaga
sama tace ya rabbi kada ka karbi rayuwa ta baka
nuna mun wanda yakulla mun wann sharrin ba,
ya Allah kada ka karbi rayuwa ta baka nuna mun
nadamar wadann bayi na kaba wadanda kasa ta
rufe ma ido suka manta waye joda suka manta
kyawawan halayenta suka manta dacewa bincike
shine gaba before a yanke hukunci
Jikin Ahmed yayi matukar sanyi, yarasa ma
wanne tunanin zaiyi, dakinsa yaje yakwanta kan
gado ya dubi sama, ya Allah ka dora ni akan
gaskiya nakasa yarda dakaina tin randa abun ya
faru nakasa yarda 100% sedai kuma bazan iya
manta wann muna nan hotunan nata ba........
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�0鈨�8鈨�
A asibity suka hadu da amina atare suka shiga
tayi matukar mamaki ganin doctor dinta yabata
hakuri akan cewa yayi tafiya sann suka dawo
fada akan yaushe tayi aure har ta haihu, joda
tace wann yanada tsawo gaskiya yanxun dae ka
duba ni babyn baya motsi, doctor yace amma
yanaga cikin kato kodai twins ne?
Joda tace eh haka suka ce nima kuma cikin yana
mun nauyi kuma suna wahaladda ni da yawan
motsi, haka dae yaduba ta yabata magani sann
yace haihuwar ta nakusa fist month tazo asibity
haka suka dawo gida amina tawuce gidansu tuni
tacire wa rayuwar ta duk wata damuwa sedai
abunda ba'a rasaba sann tadena daukar rainin
mansura da Ahmed duk abunda suke mata
rawawa suke,
amina ce ke kwantar mata da hankali sann tace
insha Allah tamata al qawarin cewa zata fallasa
asirin wadanda suka mata sharrin dazaran ta
haihu , shi isa tarage wa kanta tunani abun
aranta , aranta kuwa tana mamakin yanda amina
ta sauya lokaci guda, kamar va itaba kullum
setayi wa joda kuka tana neman ta kafara, joda
tace ay ko jiya kin roka kuma nace nayafe miki
Bayan yan kwanaki, Ahmed yatara taron gidan da
duk wani family na gidan , ciki harda gwaggo,
Ahmed yayi gyaran murya yace dalilin tara ku
anan shine, ina son sanin inda ake shiga da kudin
dad, abdallah yace yauwa bro nima abun naci
mun tuwo a kwarya, hjy tabuga tsaki to mekuke
nufi sata akeyi kenan,
Ahmed yace yes dole afito da kudinsa danko ko
rabin dukiyar sa babu sann naga wasu takardu
yasaka hannu da sunan hjy taya zai mallaka miki
duk wann dukiyar bayan yanada yaya da yan
uwa, hjy tace kai Ahmed bansan zancen banza '
abdallah kanaji ana gayamun magana baxaka yi
wani abu ba
Abdallah yace mezanyi bayan gaskiya yake fada,
hjy tace wlh kar ka sake mun wann zancen
takardu dae yacika yabani kuma babu wanda ya
isa yatada zancen, Ahmed yadaka mata tsawa
karya ne wlh, I have free speech in diz house,
dole kiyi bayani, abdallah kam yakasa mgn dukda
yaji zafin tsawar da Ahmed yayi wa mahaifiyarsa
Murya sukaji daga sama nacewa photo copy ne
original na hannu na, kowa yazare ido hafsa
kam Dagudu tayi hanyar waje Ahmed yace dad
ar u? Dad yace yess kowa yaxauna nine nan dad
dinku, amma baxan zauna ba se ankira joda da
mansura, hafsa tace no dad bakasan abunda tayi
bane, dad yadaga mata hannu kar wanda yasake
magana akira mun joda kawai dz my order .
Ahmed yamike jiki a sanyaye yaje gidan, dakyar
yashiga dakin joda, dukda tayi mamakin ganinsa
amma seta basar tayi tamkar bata gansa ba
Ahmed yace kishirya muje gida dad na son
ganinki joda tamasa banxa seda yakara magana
sann tace wanda yamutu yana dawowa ne bayan
nakashesa, Ahmed yace kitashi nace kafun ranki
yabaci, joda tace wlh ba inda zanje, Ahmed
yafidda wayarshi yakira abdallah yace yabasa
dad, ya gayamasa tace bazata zoba , dad yace
abata wayar, Ahmed yace ungo gashi badan
tasoba ta karba , dad yace kiyi hakuri joda kimun
da'a kizo, joda tace shikenan dad zanzo Allah
yasa inji alkhairi ameen.........
9/29/16, 12:34 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�0鈨�9鈨�
Mansura kam tace bazata jeba sekace wadda
tayi sata , Ahmed yace wlh zanci ubanki zaki fito
kosae na karyaki, dole sae dataga dagaske yake
tadauko mayafinta suka je, joda baya tashiga Dan
bata iya zama agaba , kwance tayi hancin ta
arufe bata san warin tiraren mansura, mansura
tace tokuma ubanwa kike rufewa hanci ?
Joda tabuga tsaki tsaki tace uban da yatanka ,
mansura tace ni kike zagi, ? Joda tace Y not ki
fara nikuma naqi ramawa tinda ba tsoron ki nake
ba, mansura tace dallah rufe mun baki, fasiqa
kawai, joda tace Alhmdllh ni dana tashi
fasiqancin da mijina nayi sann ba'a taba kamani
da kato ba, mijina a budurwa ta yasame ni, baku
taba sanin ni fasiqa bace seda nadauki ciki,
kuna bakin ciki dani saboda ke taki mahaifar ta
mutu saboda yagaji da daukar ciki ana zubarwa
Ahmed yataka burki dakarfi ya isheku yazaku
cikani da surutu , tsaki yabuga sann yaci gaba da
driving.
suna isa kowa ta bude kofa tafita har cikin parlor
suka shiga joda taki kallon kowa tayiwa kanta
guri daban nesa dakowa tazauna, amina taxo
tazauna a tareda da ita kowa yabita da kallo
barinma da akaga ta kawo mata vita milk tace
antynmu maman baby gashi joda tace tancuu, ta
karba tana sha , dad yayi gyaran murya sann
yace Ahmed! Abdallah! Amina! Hafsa! Mahmud!
Gwaggo!
Duka ina hankalinku yaje lokacin dakuka
wulakanta joda agidann shin kun manta cewa
joda itace silar shiruwar abdallah, shin kun manta
kunya da kawai ci irin na joda, ko kuwa dacan
joda tana bibiyar gardi ne " waya gaya muku
cewa tana iya kashe koda kiyashi bare mutum ay
hankalin ku alkalinku , Ahmed yace wait dad
bantari nun fashinka ba ya akai kasan wann? Dad
yayi murmushi yace duk abunda kuke akan idona
da hankalina ina jinku ina ganinku nadade dajin
sauki amma na boye lafiyata ne domin in gano
masoya na agidan sann in gano wadanda sukayi
wann aykin
ba joda bace taso kasheni ba, sedai bansan kowa
ce ce ba , alokacin, hjy kisani duk abunda kike
kirika tuna wa da Allah b4 bisa wann baxan tona
as irinki ba agaban yayanki amma na sakeki saki
biyu, naki yin uku ne saboda anyi hani da hakan ,
amina tafashe da kuka ha kika ranar wanka ba'a
boyon cibi , nan tazayyane musu duk yanda akayi
harda makircin da uwarta ke hadawa , hjy da
mansura zufa tashiga karye musu,
Wayar Ahmed tayi kara yaduba yaga ansaka
doctor habib yana dagawa yace sir zancen matar
ka gaskiya bazata iya daukar cikiba saboda
mahaifar ta mutu sann tana da ciyon sanyi da
ciyon daji wanda yake lalata al'aurar Dan Adam ,
wann yaron dasuka zo inaga kamar agaresa ne
takwasa saboda yanda saka makon yanuna, wani
gardi ne yashigo gidan aguje yana haki yafadi a
capet yana Dan Allah ina joda kimun rai
kiyafemun tin randa , hotunan sukazo gidann
nakasa barci
Se mafarki nake zaki kasheni keda abunda yake
cikin ki, abdallah yace kai shut up waya baka
izinin shigowa nan dakin, kuma miye hadin ka da
joda? Gardin yace nine wanda aka mana hoto da
ita lokacin tafito wanka sena sheka mata powder
tayi bacci shine nadora hannunta a jikina aka
mana hoto , abdallah yace waya turoka kayi
haka? Dasauri ya dubi mansura wadda jikinta ke
bari yace wann ce, Ahmed yayi tsalle yaka mosa
ya dinga dukansa kamar zai kashe sa, why ar u
runing my mrrg , seda yafarfasa masa baki da jiki
, babu wanda yayi kudurin rabasu yanda zuciyar
Ahmed yabaci hau kam kowa yana iya hallakawa,
hannuwan sa biyu da kafarsa babu wanda bai
fasa ba haka ya dinga zubar masa da hakora
sann yakoma kan mansura seda dad yamasa
rantsuwa
A hankali Joda tamike tsaye tace toh hafsa se a
kiyaye gaba bincike shine gaba kafun hukunci, a
dena manta halin baya, Mahmud da abdallah I
hate u too kamar yanda kuka ce, sann ta juya ga
gwaggo, tace shikenan saboda wani yaki dana
nima sena manta tarbiyar dana basa, Ahmed
Alhmdllh da Allah ya bay yana komai bana
murnar ku karbeni ko ku yarda dani fatana kawai
kusan danku ne aciki na hakama ban iya kisa ba,
tana kai nan ta juya zata fita hafsa tace hava
joda ki tsaya mu fahimci Juna mana, joda tace
alokacin dakuka watsar dani kun kasa tsayawa
ku fahimceni so babu wann damar aguna, hafsa
tace plss joda kiyi hakuri
Joda tajuyo da karfi zatayi magana seta kasa
sakamakon murdawar da marar ta tayi, ihu tasaki
tafadi akasa........
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�0鈨�
Ahmed yafito da gudu ya tallabi joda wadda take
ta bleeding kamar ruwan fampo, Ahmed duk
yarude se kiran dana yake hafsa da amina suka
karbeta abdallah yafidda mota Mahmud yaja
sukayi asibity , kusan likita yakai biyar akanta
ciki harda Ahmed, firr yaki yarda Mahmud
yashiga aciki saboda tsabar kishi, kusan awa uku
amma takasa haihuwa , Ahmed kam duk yazama
wani iri dashi yazauce, doctor habib ya fito yace
doctor Ahmed yarinyar nan fah takasa haihuwa
saboda batada wani sukuni dole anmata ayki
dasauri Ahmed yace ok bani file din nasaka
hannu
Karfe 3 dae2 aka shiga da ita operation room,
anhada komai za'a mata aykin Ahmed na gun
kanta yarike hanunta yana topa mata addua,
aykuwa segata tayi wani yunkuri danta yafado da
sauri Ahmed yaje yatarbe Dan bai daga ba Sega
daya yafado tareda komai da komai, Ahmed yayi
hamdala ga Allah yamika yayan gurin nurses din
su gyara su, yakoma kan joda dinki aka mata aka
bata allurai da magani tasha tea sann aka hada
mata ruwan wanka , amma kash dayan yaron
yakoma dama baifi 20 minutes ba yamutu, doctor
habib yace bata samun kulawa lokacin datake da
ciki komai ci take gakuma damuwa tamata yawa
,
Su gwaggo da hafsa tareda abdallah da Mahmud
sun shigo dakin joda na gaisawa da hafsa tana
ganin su takauda kanta gefe hafsa da kwalla
yagama cika mata ido " tajanyo hannun joda
zatayi mgn, dasauri joda tafizge hnnunta sann
tace karki sake tabani, nasanki ne? Mahmud yace
hava joda kaddara ce fa tariga fata, joda tace
shhhhh badakai nake mgn ba gaba danku kufita
bana son ganinku, amina tace joda harda
gwaggon taki, cike da bacin rai tace ehh har ita
lokacin da aka wulakantani harda ita kufita
naceeeeee
Dole kowa yafito yabata guri, abdallah yace plss
joda ki saurarenmu, joda tace ok ni zan fita in
baku gurin, Ahmed dake gefe yayi tagumi yarasa
mezai ce mata ga babyn se kuka yake amma ko
kallansa taki tayi, a hankali takoma kwance
tamkar tayi bacci, Ahmed yace kowa yafito, ruwa
ne kadai ake bawa yaron , joda kuwa tana Jin
shiru ta mike zaune tacire drip din da aka saka
mata duk ta yamutse dakin bataga metake nema
ba, can idonta yasauka kan wani file da hanzari
taje tabude takuwa yi sa'a akwai biro aciki atake
tafara rubutu
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�1鈨�
Gida suka koma aka bar abdallah da Mahmud
khalthum ma dole tayi gida saboda yanda joda
tanuna tamkar bata santa ba, Ahmed yadawo
tareda amina tana rike da yaron bayan an basa
madara, dakin ta yagani abude, yace wa abdallah
wani doctor ne aciki? Abdallah yace bansaniba
muna masallaci yanxu muka fito , Ahmed yace
ok bara na duba, dakin yashiga yaga wayam
bakowa kuma duk an hargitse dakin, yaduba
toilet bata nan, tuni hankalin sa yatashi
Idonsa yafada kan guntuwar takarda dasauri
yadauko yana karantawa, ga abunda yagani
""""""Alhmdllh da Allah yabbayana mun gaskiya
da raina, saboda haka zan tafi bazaku sake
ganina ba, zama da mugun miji irinka hasara ne "
yanda ka tsaneni haka nima na tsane ka bana
sonka ko kadan, ga yayanka nan Allah yaraya su
" kasani bana bukatar koda yansu yanda kake
kina haka nake kin yayanka " Sai watarana" haka
kalmar tadinga masa yawo akai, ihu yabuga
tareda jodaaaaa , plss karki tafi kibarni
I can't live without you, you are my soul, my life
is in complete without you joda I love you I love
you so so much beyond your imagine. abdallah
yashigo dakin aguje yatallabo , Ahmed yace why
bruhh mekake yiwa kuka haka? Ahmed yamika
masa takardar, abdallah yace shittt, Ahmed yace
plss abdallah help kane momin joda, abdallah
yace relax bruhh indae tana a duniyar nan ko ina
ne wlh kamar mun sameta ne " amma ay
baikamata soja kamarka ace kana yiwa mace
kuka ba tin bayan rasuwar umma bantaba ganin
hawayenka ba se akan joda
Ahmed yace baxaka gane bane joda means a lot
to me world can not express how I fell about her,
Iove her with all my heart, abdallah yace kayi
kuskure daka maida so kiyayy, ana haka Sega
Mahmud shima bakaramun rudu yashiga ba,
Ahmed kam yakasa tsayuwa , abdallah yace kar
agayawa gwaggo abun zai mata yawa yanxun ma
tana cikin damuwa
kawai asaka nemanta tin yanxu, kowannensu
yafigi mota yabar asibityn Ahmed kuwa yazama
kamar tababbe , Karfe 5 tayi yaga basu dawo ba,
shima yafigi mota yabar asibityn har baima san
inda yadosa ba baikuma tsaya tambayar kowa ba
, yakai wani babban titi ne anan wata mota
tabigesa atake tasa motar ta gangara jama'a
suka kaimasa dokin gaggawa
Wayarshi dake ring aka dauka abdallah ne yakira
shi, wani mutum yadauka yayi masa bayani,
abdallah yace ya salam ashe ma yana gurin
taron daya taresa kenan dakyar ya kutsa acikin
mutane ya samu wani yakama masa Ahmed suka
saka shi a mota akayi asibity dashi..........
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�2鈨�
Anyi sa'a bai samu wani rauni ba sedan ciyo
dayaji a hannun sa, yana farkawa yafara kiran
joda, dad ina joda na, Dan Allah kace tadawo dad
kane momin joda in ne mata gafara, dad yadafa
kansa I'm sorry son joda zata dawo wasa take
maka, Ahmed yace hakane gwaggo?
Gwaggo da hawaye yagama wanke mata fuska
tace ehh ka santa dason wasa , ita kam ba batar
yarta yada meta ba halin da Ahmed yashiga sann
ga yaron ta tabarsa, Ahmed yaki cin komai yace
dole se joda tadawo zasuci tare jifa jifa zakiji
yace joda tadade sena mata duka idan tadawo ,
abdallah da Mahmud suka shigo dakin duk sunyi
gumi sun wani iri dasu
Da gudu hafsa taje ta rungume Mahmud tana
kuka ya Mahmud ba'a ganta ba koh? Mahmud
yace kiyi hakuri za'a ganta insha Allah, Ahmed
yace ay wasa take yanxun zata dawo xua 10,
seda kowa ya zubar masa da kwalla yanda
Ahmed yake da taurin zuciya bako wane abu
yake daga masa hankali ba bare ma har yayi
kuka, babynsa yaduba yace you koh " kaine
kabawa matata wahala har tayi fushi tafita Allah
idan tayi fushi dayawa zan baka punishment
tsallen kwado zakayi,
Abdallah kam fita yayi Dan bazai iya kallon halin
da Dan uwansa yake ciki ba, hafsa kam anci
kuka kamar me, hakama khalthum abun duk
yamaidata gata nan dae, Karfe goma na bugawa
Ahmed yace yeeee 馃槄 my cweet joda yanxu
xata dawo aykuwa yayi tagumi yana kallon kofa
har 10:30
yana jin anbude ganbu yace oyoyo joda ta.
amma me dad yagani tuni yabata fuska yafashe
da kuka dad kace xata dawo kuma taki dawowa
kodae bazata dawo bane? Iye kuka yasaka musu
tamkar karamun yaro se lallashinsa ake amma
kamar baya jinsu joda kadae yake kira
Yau kusan kwana hudu ba inda ba'a saka neman
joda ba, a ranar data bata seda Mahmud yasaka
aka rufe kowace ta shar garin amma komai
sunan joda basu samu ba , joda kam tana fita ta
nemi adaidaita tashiga se wata unguwa wadda
batasan ko ina neba , tana zaune tana tunanin
inda zataje kamar a mafarki taga hansai na Jan
mota aykuwa aguje taje ta na kwala mata kira ,
hansai tajuyo