Showing 36001 words to 39000 words out of 75434 words
Chapter 13 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�2鈨�
Joda ta turasa da karfi da koma gefe tana maida nunfashi , Ahmed yamaida kallansa ga mai motar yace kae mahaukacin inane kana ganin ta tana yowa baya da baya baka iya yi mata horn ne? Mutumin yace to ay laifin ta ita batasan kan hanya take ba , Ahmed yace bazaka gane laifin ta bane Seda ace ka maketa wlh daka san katakarowa kanka bala'i,
mai motar yace yi hakuri ranka yadade, amma dae kanason matar nan taka dayawa, Ahmed yace what? 馃槨 ubanwa yagaya maka cewa matata ce, Mutumin yace am sorry irin yadda ka tsorata ne da kuma yanda naga kana kallanta yayi kama da yanayin so mai babban Al amari aciki , Ahmed yace bansan raini kagan namaka kama da banza ye ne, wann kanwata ce yanuna ta batareda yakalletaba Mutumin yace ayya gsky kana son kanwar nan taka dayawa, shi isa kuke matukar kama big eyes dinnan naku iri daya da sexy lips dinn , Ahmed yadaka masa tsawa, tuni yashiga motar shi yabar wajen ganin yanayin Ahmed
Tin randa Ahmed yafurta cewa kanwarshi ce takasa daena kallanshi se mamaki take yau itace Ahmed ya kecewa kanwarshi ce, murmushi naga tayi wann shine nabiyu ko menene oho" Ahmed yadauko jakarshi ko kallan inda take baiyiba yanufi motar shi Kamar ance yajuyo, yagan tabishi da ido wata harara yaballa mata tuni tajuya da sauri, ashe akwae ruwa agurin jinta kakeyi tisss tafada aciki kuka tafashe dashi wayyo gwaggo hannuna wayyo hannuna Ahmed yayi Jim kadan sann yafito yaganta se hawaye take, tsaki yabuga yace zakumin shiru kosaena kara karye miki hannun
Joda ta dukadda kanta se sheshsheka take wayarshi yaciro yakira wata nurse cikin kankanin lokaci Sega su su uku yace ku kaita sama a dubata yana kai nan yafice yayi gurin motar shi " joda kam se kuka take har suka isa da ita sama, cikin muryar kuka tace Dan allah kukiramun likita nah, dayan nurse tace karki damu yanxun zaizo zanmasa waya, joda tacigaba da kuka sunata bata hakuri, kwance daurin sukayi sann suka duba, dayar tace anisa dubamun ay kamar taji sauki,
Wani doct ya izo mata yace bashida lokacin zua, shi yaduba daurin yace base ansake wani ba taji sauki sedai kawai Dan wann faduwar datayi ne amma zua 5dyz za'a bata sallama, joda taji dadin Jin hakan Dan kuwa ta qagu da zaman asibityn, baccinta tayi na kusan awoyi biyu se kusan la'asar tafarka sann taje tayi kowace sallah takoma kwance tana tunanin irin yadda doct yadau abu dazafi haka, abunci aka zuba mata amma bawani cin kirki tayi masa ba sama2 taci takoma kan gado
Abdallah yashigo rike da Yar ledarshi, yanata fa man yiwa joda murmushi joda kuwa ta kawadda kanta gefe, Yace kanwata nayi laifi ne? Joda tace a'a kawai banajin dadi ne, abdallah yace meyake damunki, joda tace bakomai kawai dae bana Jin dae2 ne, abdallah yace ayya bae konakira doct ne adubaki, joda tace a'a bana bukatar hakan bacci zanyi, dayaga dae dole bata san firar ya ajiyemata ice cream dinta yayi mata saeda safe
Mansura tareda amina suna saukowa downstairs, dae2 nan dad yafito room dinshi aikuwa yayi kamar baigansuba, amina tace dad barka da fitowa yaamsa da yauwa, mansura ma tagaidashi yakarba bayabo ba fallasa, mansura tace jeki kiramin Ahmed amina tace what? Ahmed fah sokike ya bibbigeni a banza wlh baxan jeba yaushe ma kikayi wann matsayin keda ko Kin samesa a dakinsa wulakanta ki yake bare kuma ya amsa kiranki ay seki saka ya sanbadeni wlh yanxun zaifito ya shuka miki rashin kunya
Mansura tace dakata kiga, wayar ta taciro tasaka kira Seda tayi ring yakai biyar sann yadaga, amina tace ahto, dama dae kin hakura da wann miskilin dayafi, mansura tace hava babyna yabaka daukan waya, Ahmed yabuga Dan tsaki sann yace ina toilet ne, mansura tace ok kasameni a dining akwai maganar da zamuyi, Ahmed yace bacci nakeji sedai kayi bari har natashi gobe kenan understand? Mansura tace hava kae wae goma mutun yake da bukatar ganawa dakae seka kawo masa naka uzurin na daban idan baxaka zo yanxuba abar zancen kawai............
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�3鈨�
Ahmed yadaga kafada yace alright , amina tabushe da dariya tace mena ga yamiki anty wlh ko dad baya masa wann ikon kince dole se yanxu, ay wann dolen dakika ce shizai ha nashi xuwa koda kuwa yayi niyyar xuwan, mansura tace ke wlh zanci ubanki kikama mun bakinki Yar iskar yarinya....shiru tayi Jin kamshin turaren sa nadosota , dukansu suka juya Dan ganin ko waye amina ta Zare ido 馃槼 can a maqogaro tace bruhh, binta yayi da harara tuni takama hanyar dakinsu
Mansura ta washe baki tace ashe zakazo durling amma Seda kabatamun rae, murmushi yamata wanda yafi komai ruda ta, kujera tajamasa yazauna sann tadauko lemu tazuba musu tareda cup, bismillah tace masa Ahmed yace thanks. menene maganar? gabanta yashiga faduwa tadaure dae tace Ahmed nasan kasan cewa babu wani namiji danakeso a duniya sama dakae akanka zan iya komai zan iya bada rayuwa ta akanka banajin......
ya isa yadaga mata hannu, let go 2d strength point, mansura tanisa sann tace Ahmed inaso katura gidanmu neman aurena! What aure kuma? dama nace miki zan aure ki ne ? Mansura tace fyn yanxun katabbatar mun dacewa baka sona, Ahmed yace bahaka bane amma naga dae bawani dating muke dake ba kuma ni bantaba yimiki zancen aure ba hasali ma banida ra'ayin aure ayanxu, mansura tace lamme ask you menene ribar Soyy? Ahmed yace aure, mansura tace gud sbd haka aure zamuyi bafashi shine zaibada tabbacin muna san Juna,
Ahmed yabita da kallan mamaki kana yace umurni kike bani ko kuma shawara ? Mansura tace shawara dae Ahmed yace gud to zanyi shawara da zuciyata, mansura tace hava Ahmed nida kae munasan juna tome nawani shawara, Ahmed yace ni bance ina sonki ba shawara kuma dole ce adukkan lamari, mansura tace kenan baka sona Ahmed yace waeke meyasa kincika mita ne hava yaja tsaki yayi dakinshi
Amina dake labe tace tirkashi kenan angama da bruhh amma wlh baga badae ba se yayi kamar zai warware komai sekuma yakasa, amma anty zakici ubanki wann ba namijin so bane, mansura tace mekike sakawa ne haka, firgigit tafarka daga dogon tunanin da take, , tace bakomai anty ina mamakin yadda bruhh ke yarda da bakon Al marin dake zuwar masa , mansura tace nan gaba sekinga yana driving dina, amina tace hehehe aykuwa da nabada gold dina sadaka
Ahmed yafada kan ga danshi se juyi yake meke damuna wann bakon Al amarin fah meyasa bana iya gaya mata bana santa , meyasa zanbiyewa umarninta allah kamun gata fadawa yayi kan gadonsa yana Jin haushin kansa meyasa ma ya amsa kiranta sekace wata u warshi, wayarshi yajanyo yakira Mahmud ring biyu yadaga hello mah kazo yanxun ina gida akwai matsala, Mahmud yace subhanallah ganinan zuwa momy zankai unguwa idan nasauketa zan biyu , okay sann ya tsinke wayar
Har bacci yasoma dibanshi Sega Mahmud yashigo zaune yatashi, Mahmud yace gani mod ince dae ko lfy daga ninka nasan ba lfy ba meyake damunka, Ahmed yace wato Mahmud narasa abunda kedamuna wlh nakasa yimata gardama ina biyema umarninta Al hali basanta nakeba nakasa furta mata cewa bana santa bansan meyasa ba, Mahmud yace waye ita haka ? Ahmed yaja dogon nunfashi sann yace mansura kanwar hjyr gidann, Mahmud yayi murmushi yace why not ka aureta tinda tana sonka koba komai zaka moru domin mace idan tana sanka zata iya yimaka komai arayuwa sabanin hakan kuwa se hakuri
Ahmed yace kana ganin aurenta zai zamemun alkairi senake ganin kamar batada kyakkawar tarbiya Mahmud yace shedanne ke kawo maka wann aranka koya take auren irinsu jahadi ne babba yafi auren wadda kake da yakinin cewa tana da gud behaviours, Ahmed yace amma dae nasha gayama maka nafi ra'ayin mace karama wann kam ay kona girmeta kadanne, Mahmud yace karka duba wann ba'a kanka aka soma ba.............
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�4鈨�
Ahmed dae abubuwa sun kwance masa , yana Jin tsoron yadda zai tinkari dad da wann zancen kae bama dad ne matsalar ba a'a abba ne keda tsaurin ra'ayi , bakinshi yatabe yace anyhow dae ni ita nakeson aure, dama kuwa aure suke son inyi saboda haka ba fashi aurenta kadaine kwanciyar hankali na, ayadda nakeji dinnan kamar ana mintsilana dole na aureta da wann tinanin bacci yayi a won gaba da shi, uhm....tirkashi masu karatu yakuke hango wann Al_amarin ?
Yau dae kam ansallami joda, amma bawani nishadi a fuskarta, dayan nurse tace hava joda ko bakya farin ciki da wann rana ne allah yanuna miki kin bar asibity nan lfy tareda sa'a, joda tace ina muryana sedai kawai damuwana daya ne ina son likitana domin in mishi godiya, dayar ta kalli daya sann tace keday kiyiwa allah godiya kawai , amma wann likitan dakike ganin bahagon namiji ne ba'a iya yimasa dae2
Gwaggo tashigo tace wae mekike jira ne tindazu driver yake jiranmu awaje haka dae tafito asibity bada san ranta ba, jikin ta bakwari , driver yagida ta asma dae wani iri, suna isa gida tabude ganbu tafita bata jira gwaggo ba, amma me takasa gane kofar dakinsu yadda taga angyara shi dole ta tsaya jiran gwaggo taxo gwaggo taja hannun ta tace zonan joda , suka shiga ciki joda kam se bin gurin da kallo take
Yadda taga ansaka musu furniture, da set din kujeru masu kyau ga kayan kallo da fridge, komai dae angyara gakuma akwatinta biyu cike da kayan sawa tin kan jallabiya atanfa shadda less material, ga cosmetic nan, atake taji damuwarta ta yaye Gwaggo wayamana wann hidimar haka, gwaggo tace bawan allah yawuce mai gidann ne nidae gani nayi kawai ana shigowa da kaya ance za'a gyara nazata ma korarmu akayi ashe azziki ne ke bibiyarmu joda tace allah yasaka musu da mafificin al_khairi ameen
Wanka tayi tadakko daya daga cikin kayan da aka kawo mata tasaka doguwar riga ce red har kasa takamata sosae simple make up tayi taje gun gwaggo tace Dan allah gwaggo kirabamun gashinan nawa biyu ya isheni wlh, gwaggo ta taje mata kan sann aka mata kitso gida biyu haka tazubo abunta agaba kamar wata babyn india, haka kawai taji tana sha'awar fita waje, dayake weekend ne ba skull kuma ana hutu islamiyya,
Dae2 swimming pool tazauna tasaka kafafunta acikin ruwan tana wasa dasu, wani iska yakada tareda sanyi da kamshi hannunta tasaka ta kankame jiki sosae tareda lumshe idonta, Jin takon mutum na zuwa yabata damar bude idonta, takasa tafara kallon mai xua murmushi tayi ganin kafafun Abdallah tace kaidae kullum cikin saka wando 3Q kake , tasaye ta tashi da niyyar kara masa wata magana abun data gani yasa ta shan jinin jikinta, dasauri tajuya baya tana komawa da baya baya
Wani shu"umin murmushi naga yayi wanda na tabbatar na mugunta ne, bata ankara ba taji yafada tussss acikin ruwa dae2 nan Ahmed yajuya baya zai tafiyanshi joda ta kwala mishi kira yayan hafsa......Dan allah kataimakamun ban iya fita ba, tana mgn tanayowa saman ruwa cak yatsaya batareda yajuyo ba sed yadade ahaka shi baitafi ba kuma shi bai dawo ba
Har tacire ran zan dawo sekuma taga yajuyo fuskar nan ba fara'a kamar baitaba dariya ba, Seda yakawo dae2 ruwan sann yaballa mata harara dasauri tadena kallanshi, hannu yamika mata tamasa banza takara kankame jikinta, Seda yadaka mata tsawa zaki zo kona tafiyata, cike da tsoron abunda zaimata, tabasa hannu yatashi tsaye yacabko ta dakarfi, Sega joda kan kirjin Ahmed 馃槣 dasauri yatureta yana mata wani mugun kallo yanunata da yatsa, sann yace Dan kince yayan hafsa yasaka na taimakeki, domin ni bayayanki bane, karma kiji ranan nace miki kanwata kizata ko dagaske ne taimakonki nayi kawai..........
Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:42 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�5鈨�
Ahmed yajuya yabarta sororo, aranta kuwa tace koma dae menene badae ka fidda niba toh Alhmdllh , dakinsu taje tacire rigar tacanja wasu kayan tashanya rigar , zazzabi yasoma rufeta, ga mura atake tafara sneezing, telephone tajanyo tasaka Kiran likitanta cos yagaya mata cewa duk abunda yafaru shi zata nema, Seda wayar tagaji da ringing sann aka dauka wata nurse ce tace baya nan ay bakowane tym yake xua asibity ba, seyaga dama
Amma zan miki wata nasifa zan kira miki shi, mexa'a gaya masa, joda tace mura da zazzabi kedamuna ga ciyon kae , nurse din tace alright, zangaya masa allah yasama zai daga wayar, joda ta tsinke wayar takoma kwance, gwaggo tashigo tasameta cikin bargo, tace lfy joda, joda tace gwaggo mura ne da zazzabi, gwaggo ta dafe kanta tace ohhh ni manga ke kam gakinan kullum ciyo kamar Yar kaza,
joda tace gwaggo ruwa fa nafada aciki, gwaggo tace toh garinya hakan tafaru? Joda tace tintibe nayi, gwaggo tayi tsaki ayke bakya rabuwa da tsautsayi sekace amarya , joda tayi murmushi tace nidae gwaggo fura in akwaita, gwaggo tace babu sedai in miki yanxu idan ita kike bukata tinda akwae garin tsaba, joda tace gwaggo bansaki wahala ba, gwaggo tace shin fura dae kikeso koh? Joda tace eh, gwaggo tace toh shikenan sedai xua magrib kam, joda tace toh gwaggona ngd
Gwaggo tashiga kitchen tareda hasana dayake duk aykin da gwaggo zatayi se hasana ta ta yata, ruwa aka fara dorowa atukunya sann aka dama garin, suna fara boiling aka zuba mulmulen garin kafun kace me har yadafu , hasana ce ta daka shi sann gwaggo takarba aka dama tareda nono, plastic aka cikawa dad aka saka masa a fridge , joda nasahan fura taji sallama kuma da alama namiji ne dasauri tasaka hijabi wanda tagani ya sata yin murmushi lah馃槉 doctor ashe zaka zo , Yace ba wann ba kan hanya nake allura zan miki ga magani sena wuce atake joda tafara 馃槴 ni wlh bazaka mun allura ba
Baki yasaki yana kallanta can kuma se tace kae wae koba a asibity ba seka saka face marks , kuma kullum da glass a fuska, doct yace eh haka nake, joda ta tabe baki shikenan dkyar tayarda yamata allura da kuka da komai Seda gwaggo tafara yimata fada sann tayi shiru magani ma dakyar tasha shidae baice mata komai ba sedai yayi murmushi
Yagama yayiwa gwaggo sallama, gwaggo tace nikam dann wayake biyanka ne ? Doct yace allah, gwaggo tace shikenan kuwa ka gama mgn, yana fita abdallah nashigowa, bae yade yau banganki ba joda tace kaedai wlh zazzabi da mura, abdallah yace ayya baby na allah yabaki lfy ameen, bude bakinki nabaki chocolate, joda Jin ance chocolate da sauri tarufe idonta
murmushi yayi yauwa babyna yasaka mata dae2 nan gwaggo tashigo mugun kallo tabi abdallah dashi sann ta kwalawa joda kira dasauri joda tabude idonta , gwaggo ta bala'in daure fuska kana tabita da harara joda tashiga rawar ido jikinta yadauki bari ,gwaggo tarungume hannuwa tana musu mugun kallo , Abdallah yashiga soshe2 gwaggo ina wuni? Gwaggo tace da ban wuniba zaka ganni anan, meyakawoka dakinmu, kaxo ka koyawa yata lalaci koh? Abdallah yace a'a wlh inna kiyi hakuri ni sonta nake bakomai ba
Gwaggo tace dakyau idan sonta kake nabaka sati daya katuro mun iyayenka, idan kuma rayuwarta zaka bata tokuwa zan hadaka da mahaifinka, joda tace gwaggo wace irin mgn ce wann abdallah baya nufina da komai wlh ko yatsana baitaba tabawa ba wann ma shine nafarko kuma shaukin so ne , gwaggo tawanke ta da mari, lallae na yadda so makaho ne, tinda har joda take kallon idona tace shaukin so.........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�6鈨�
Abdallah yace allah yahuci zuciyarki gwaggo yaraba ta gefen joda yawuce, gwaggo tarakashi da harara , joda tafada kan katifa tana kuka, gwaggo tayi waje tabarta cike da haushi, abdallah kuwa naxua dakinshi yadauko win yasha yace lallae wann matar zata kwabsa mun baxata watsar mun da plan ba nan da sati dayan data ce zan cika mata ayki , wani guntun murmushi yayi yacije lebe
Ahmed yashirya tsab yanufi dakin dad dinshi, zaune ya samesa yana karatun jarida , Ahmed yayi sallama dad yakarba tareda murmushi, Ahmed yace dad gud mrng, dad yace mrng hw ar u son, Ahmed yace am glad 4u dad, dad yace gud, Ahmed yakallesa yaga shi yake kallo , dad yace yess kae nakeji yau nasan akwai mgn daga ganin wann bakin naka , Ahmed yace eh dad dama wae zancen auren nan ne dakace , nasamu mata, dad yace wow I can't believe you fah, Ahmed yace serious dad ay bana wasa dakae
Dad yace gud 4u son a ina take kuma Yar waye, Ahmed yace kasanta dad, mansura ce, dad yace eye wakace kamar banji da kyau ba Ahmed yace itada din da kaji mansura, dad yace wace mansurar, Ahmed yace kanwar hjy ta nan gidan, dad yace what ar u in sense ? Mansura fah kace yarinyar da bata ganin idon ubanka da gashi bare kae wai tsayama tukun yaushe kuka fara dating da ita da har abun yakae ga aure , Ahmed yace oho dad ni bansaniba kawai abunda nasani aure nakeso kuma mansura zan aura dz oll
Dad yace how dare you ina mgn kana mgn to baxaka aure taba indae nine mahaifinka aure tsakanin ka da mansura babu sedae kuwa in wasu iyayen zaka canza , amma matukar uba ke nemar wa yayanshi aure , to wlh bazan nema maka auren mansura ba , ina auren yaya kaikuma zaka aure kanwa, bad脳 Ai abun yama kazanta wlh
Ahmed yatashi afusace yace find dad, nikuma idan har ba'a auramun wadda nakeso ba, to wlh baxan yarda da auren kowace