Showing 60001 words to 63000 words out of 75434 words

Chapter 21 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30112

kaddara takaishi gurin
Joda tabude ganbun motar ta zunburo kafafun ta
taki fitowa Ahmed yatsurawa kafafunta ido kamar
bana mutum ba, nanma tadade kafun tafito sann
tafito gabadai batareda tajuyo sun gantaba,
amina tace wai waye wann sekace yar shugaban
kasa wann shegen apixy, dakyar joda tajuyo,
tadau minti uku sann tafara tako dass dass
kamar hawainiya tanata zunburo baki kamar mai
shirin daukar selfie, gabadai mutuwar tsaye
sukayi danko basuma gane ko wacece ba hjy
tace Allah yasa dae amina ba saurayinta kika
kwace ba bashakka wann yar shugaban kasa ce
Seda takawo gab dasu sann tacire glass tana
musu wani irin kallo, a hankali tace hello, sann
takalli mansura data mutu atsaye danko kamshin
joda kadae abun firgitarwa ne " joda ta matsa
mata kumatu yade in law, na sameku lfy? tana
kai nan tayi wani juyi dogon gashinta yamari
mansura, takara rike kumatu kasa tayi dasauri
amina ta janyota.............
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�7鈨�
Tin a kofa tafaran gwaggo na gwaggo na zoga
jodanki really miss you my cweet mother, hjy
tace shikenan wlh itace ayko wlh sedai idan
outside taje tayo wann wayewar duk ma wata
nawa kuma yarinya tadawo dawani fitsara harda
su mota, lallae Ahmed muna fuki ne
Ahmed kam mamaki yacika shi yarinya daya bari
kamar kayi amai itace haka kamar wadda tayi
rayuwa aturai, lallae da sake, kuji Ahmed pah
馃憟馃徎 gwaggo kam bakinta yaki rufuwa ganin
joda tace lallae hjybinta ta iya kiyo kinganki kuwa
joda tace Allah koh gwaggo? Yanxu na wuce ayki
bare hantara, matar big bruhh dole abini a sannu
sann nice uwargida, gwaggo tace kiyarda da
auren kenan, joda tayi wani shu'umin murmushi
nayarda mana gwaggo
Xua anjima kadan tayi wanka tasaka riga da
wando leggings sann ta tubke kanta guri guda ,
tanufi parlor gidan, TV ta kunna tayi zaune tana
cin apple. Sega amina tafito amina tace kee
ubanwa yakawoki nan harda su kunna TV, joda
tace kinsan Allah aminatu idan kika kara kiran
sunan ubana sena fasa miki baki, amina tace
kam nizaki mara wlh kuwa dako ubanki dake
lahira seya ji kukanki dasauri joda takai mata
mari aykuwa anan suka dinga ko kuwa
Hjy da mansura suka fito aguje suka rabasu, hjy
tace ke ubanme kike a parlor dinmu da har zakiyi
danbe da ita, joda tace myb ubanta ne silar zuwa
na parlor dinn domin shi ne ya daura mun aure
da dansa, dae2 nan Ahmed yashigo parlor, hannu
wansa yarungume yana kallonta yanda take
musu iskanci , Ahmed yace ke lfy? Joda tayi
tamkar bata jisaba , Ahmed yace ba dake nake
magana ba, joda tadaga masa hannu wait bada
kai nake ba ay xanxo kanka, Ahmed yazaro ido
yana kallonta , tace hjy kiyiwa yarki gargadi akan
ambaton sunan ubana inbahaka ba takusa rasa
hakoranta
Ga hanya amma tabi tsakanin mansura da hjy
zata wuce mansura ta cabko ta ina zaki, joda
tace sake ni kona balla hannun. ....kujimun joda
kamar wata kakkarfa " mansura tace sekin
gayamun inda zakije, joda tace dakin mijina zanje
kozaki hana, mansura tace waye mijin naki
yaushe ma ya yarda cewa ke matarsa ce, joda
tace ohh....wann kuma shi zaki tambaya baniba,
mansura tace bakisaba wlh ba inda zakije,
yaushe kika tare agidann bare har ki isa shiga
dakin miji
Joda tace wann kuma yarage naki yaudae kwana
nane dukda banida interest da kazamin gidanku
amma nan dakin komai shi bai isaba tana kai nan
tafice , Ahmed yadaka mata tsawa ke gidan
ubanwa zaki, dasauri tasakata amma seta basar
tace idan ka biyoni kaji " Ahmed yace metake
nufi zanyi maganin wann kwailar
Akan gadon sa yasa meta tana wakar JustinB,
Ahmed yacakumo wuyanta ke ubanwa ya izoki
kimana rashin kunya, joda tace no no it's my
time kunyi naku yanxu kuma ni nakeyi Ahmed
yace keee nikike gayawa magana , joda
ohhh.....na manta ur my husband koh " Sega joda
kasa sannu da xua oga na, Ahmed yafusata ya
janyota dakarfi suka fada kan gado , ido suka ku
rawa Juna dasauri joda takauda idonta bazata
jure hada ido dashi ba sun dade ahaka sann tace
ay dai seka matsa mun kawani hayeni
Da sauri Ahmed yadaga mata, yace to ay seki
fita adakina, joda tace wlh ba inda zani yau bacci
nane adakinka zan kwana, Ahmed yace wa yace
miki haka , joda tace tin randa ka aureta nake
kidaya bantaba mantawa, Ahmed yace
ohhh....dama kina son tarewa ne abaki hakkinki
kenan, joda tace tuppp mekake dashi dazaka
bani.......
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
Like 路 1 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�8鈨�
Ahmed yakwabe mata baki aykuwa tasa kuka
tanata bubbuga kafa, ni wlh ban yafe maka ba,
Ahmed yace ni kike yiwa Allah ya isa, joda tace
ehh....ni ay marainiya ce amma baka dubi
maraicina ba ka dinga zaluntana kana kyamata
kana kushe halitta na goma muka hadu seka
cuceni
ni wlh banyafe maka Allah zai......bata karasa ba
Ahmed yarufe mata baki, ni yayanki ne bazan
cucekiba nan gaba kadan zaki gane dalilin hakan,
joda tabuge masa hannu tuppp Allah sauwake
kazama yayana sedai yayan hafsa baniba wlh , ni
Mahmud ne yayana bakai ba se abdallah sukadai
suke tausayina,
Ahmed ya bata fuska yace wlh wlh wlh, nawa
nayi joda tace u..u uku ne muryar ta narawa
yace gud idan nakara jin sunan abdallah ko
Mahmud a bakinki se kinyi nadamar sanin su
arayuwa , yana kai nan yawuce yabarta atsaye,
tana hawaye, yunwa takeji kuma tasha al washin
anan zata kwana ,Ahmed kuwa bai sake bi
takanta ba yayi gidansa yabarta anan joda kuwa
tashiga yimasa bincike har taga cornflakes na
chocolate aykuwa
da murnarta tadauko shi tahada abunta tasha
sann tayi sallah tabi lafiyar gado ,bata farka ba
se kusan asubah mamaki yacika ta ganin anyi
mata rufa da blanket , sann anrage sanyin AC da
fanka, alwala tayi sann tayi sallah sann ta hada
tea tasha kasancewar akwai komai adakin,
baccinta takoma se 8:30 tafarka brush tayi sann
tawuce dakinsu inda gwaggo
Gwaggo tace kewai ina kikaje ne naga Ahmed
yafita shikadai jiya, joda ta sosa kai gwaggo
shine yace duk ran girkina dakinsa zan kwana,
gwaggo tajuya tawuce tana dariya sann tace
Allah yakyauta ameen " agurguje tayi wanka
tashirya cikin atampa red nd blue tayi daurin Dan
kwalin ta Ali_yaga_Ali , se purse dinta red
takalmin ma red flate shoes tazuba tiraren nan
basauki light make up ne tayi tazubo gashinta
har gadon bayan ta .
inda gwaggo taje tace mata zataje gidansu
khalthum, gwaggo tace kin nemi izinin mijinki
Joda tace zamuyi waya after yanxu sauri nake,
gwaggo tace kitabbatar baya fada, joda tace
koma zaiyi wann yarage nasa ba'a gida sa nake
ba bare yasaka mun gate , gwaggo tace kidaiji
tsoron Allah ko a ina kike aljannarki akafarsa
take, joda tace bara kuma yatake ba yahani ni
shiga, tana kai nan tazare key din motar ta tayi
gaba, gwaggo tace ohni manga Allah yashirya
mun wann yar
Wakar gfresh take sha kano to califonia tana
mamin abunta dae2 wani titi ta tsaya
kasancewar motoci sunyi yawa, zata daga Sega
wani yaxo aguje yasha gabanta hakan yasaka
yabugi motarta har yafsa mata gaban mota, joda
tace kambuu, dasauri tasha gabansa tafito sanye
da katon glass dinn tana tauna alawa, tace kai
mahaukacin inane dazaka fasan mota sann kaki
bani hakuri kawuce
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 8鈨�9鈨�
yaron yace keee kinsan koni waye kike gayamun
mgn , joda tace Allah yasa kaine Dan sarkin
makka baka isaba, yaron yace ke karki kawomun
rashin kunya yanxu zanyi maganinki joda tace
kodai nayi maganin ka ba, yacee kewai yar
ubanwa ne " joda tace yar ubanka matar soldier
idan kamun zancen banza wlh yau seka kwana a
S,
Ahmed dake gefe duk tacika shi da mamaki
aranshi kuwa yace duk ina tsoron yarinyar nan
yaje dubi yanda ta yafa mayafi akan kafada
kuma tafito atiti tana challenge da wani dole
yadauki mataki akanta, joda tace ko kana musu
yanxun sena nuna maka waye, hannuta tanuna
dae2 motar Ahmed batareda tajuya ba,
Ahmed yazaro ido danko baisan taganshi ba ,
yana Saye da kayan soja, dasauri yaron yace
plss sorry madam dama ke matar oga Ahmed ce,
joda tace kwarai dagaske , to Dan Allah kiyi
hakuri, joda tace sekayi kneel down. dasauri yayi
joda taja masa kunne sann tace be more careful
okay?
tana kai nan ta maida madubinta tashige motarta
batareda takalli Ahmed ba, shikam dariya tabashi
wann acting din nata kamar a film mace amma
tana wani irin abunda bakowane namiji keyi ba ,
sewani iskanci da rashin kunya takeji, Ahmed
yace towai kuma harda proud ita matar soja,
yace zaki gane ke matar soja ce idan kika shigo
hannu
Daga nan se gidansu khalthum, maman khalthum
tasama a parlor tana cin abunci, joda tace gunta
dasauri ta rungume ta, mama tace kaikai wacece
zata idani haka, Joda tace yarki ce mamana,
mama tace Ahhhh.....joda kece, khalthum jin
ance joda tayada plate ta ballo aguje tarungume
joda, tana wayyo Allah nah joda na kece kuwa
ina kikaje, joda tace ayseki sakeni tukun sann kiji
komai ,
khalthum tajata kan kujera suka zauna, khalthum
tace joda ina kikaje kika barni, joda taballah mata
harara dama kina sona kika kyama Ceni,
khalthum tace wayyo joda na wlh bahaka bane
lamarinki ne abun tsoro nima ba'a San raina
nabarkiba a sedan kawai bana iya kallon ki acikin
wann halin "
joda tace aykuwa masu iya kallona sun neman
mun magani , khalthum tace kigayamun mana ,
nan tabata labarin komai, khalthum tace kan"uba
wato so sukayi su kasheki da ranki , allah yafi su
mama tace seki dage da addua irin wadann
mutane ba'a zauna haka kawai dasu dole ka
nemi tsarin kanka sabd zasu iya halaka mutum
tinda ba I mani a zuciyoyinsu,
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�0鈨�
amma gud karki yarda araina ki har mijin ki
cigaba da bin hakkinki agunsu, amma pa bance
kiyiwa manaya rashin kunya ba kokuma mijinki
agabansu kinuna masoyinki ne " se kun kebe
sann kibasar tinda bashi yake bukatar zamanku
ba karki taba nuna masa kindamu dashi hakan
zaisa yayi kishin ki har yanemi baki mazauni
agidan sa, joda tasauke ajiyar zuciya sann tace
wlh mama bana sansa kallonsa ma dakyar nakeyi
natsanesa tamkar yanda natsani mutuwa na
Mama tace subhanallah joda mijin naki gara tin
wuri kikoyawa zuciyarki sonsa danko bana Jin
aurenki akwai saki aciki koba komai ga zumuncin
ku , kezaki gyara masa zama tinda yafara low
yanxu kiyita yi masa tsiya kina zuba shagwaba
dama ke gwana ce gurin shagwaba , joda tace
toh mama zan gwada Allah yashige mana gaba
ameen "
khalthum tajata sukayi daki, suna kara waye kan
junansu, joda tace kinsan Allah khalthum yanxu
wann doctor din nake bala'in so, komai nasa
daban ne dana sauran maza ya iya soyy kamar
me, khalthum tace garama kicirewa zuciyar ki
sonsa kimaida shi ga Ahmed yafi miki sauki, joda
tace uhm....abar zancen kawai bazaki gane bane
Bata dawo gida ba se bayan magrib atare suka
dawo da khalthum sann driver din joda yamaidata
gida, bayan kh tawuce tayi wanka tasaka
nightwear sann takwanta, Ahmed kuwa duk
hankalinsa na gun joda yana tunanin yanda zaiyi
da ita, wann renen datake ji, tabbas turo ta akayi
tayi masa wann iskancin amma yasan maganinta,
mansura tayi bacci tazo takwanta kusaga
Ahmed baice mata komai ba, a hankali tace dear
please inason canjin mota kuma inason kudi
nasiye gwala gwalai Ahmed yace banganki da
kodaya ba naci kin lefenki zaki ce nabaki kudi
kisiye wasu, mansura tace shikenan , kasiyawa
joda mota ka kaita wani gun angyarata nikuma
nice banza, Ahmed yace bansan komai a kanta
ba gadon ubanta ne take amfani dashi,
mansura tace amma dai kafara santa tinda har
take iya daga maka hannu agaban kawarka
kamata banxa , Ahmed yace yafusata yace wai
ke bakida hankali ne " yarinyar da kuruciya keci
idan nabiye mata ayseta re nani, mansura tace to
meyasa ka kwana adakin kamar yanda tace
Ahmad yaballah mata harara ubanwa yagaya miki
cewa agidan na kwana ma bare na kwana daki
daya da ita , mansura tace hava dae naxata ay
can ka kwana , Ahmed yace ehh akanta ma
nakwana da iskanci ,
zatayi mgn yadaga mata hannu dallah kije kinxo
kin dameni da surutun tsiya, mansura tace
tokabani kudin, Ahmed yacefaya check yace
gashinan sora ki zare Duka kudin Dan naga ke
baki San miye duniya ba , kudi ne kawai agabanki
tin xuwanki agidann banga kin dauko qur'an kin
karanta ba bare azkar sallar ma bayi ki keba
sekin ga dama, mansura tadafe kai hava Ahmed
sallah fah sekace kafura
Ahmad yace ok karya nakeyi kenan, mansura
tace wlh ina sallah, Ahmed yace ay zaki gane
randa kika isheni wlh dukan tsiya zan miki Dan
kin wuce a miki nasiha ko gargadi kinsan komai
kike take wa yar iskar banxa bace mun dagani
kafun in sharara miki mari dasauri tabar masa
parlor din
Ahmed yace gaida dad gidansu sun gaisa yadanci
breakfast. nan dad ke masa zancen joda, Ahmed
yace tunani na kenan dad amma nafison takara
hankali yarinya akwai kuruciya acikinta, dad yace
shikenan har kullum dae ina kara jadda maka
cewa kayi adalci kuma kasa ido akan matarka,
Ahmed yace karka damu dad komai dae2 yake
tafiya, dad yace gud son Allah yamaka albarka
yatabbar da farin ciki arayuwarka Allah yajikan
mahaifiyarka Ahmed yace ameen
A garden ya hadu da joda tana sanye da rigar
bacci duk ta lafe a jikinta , yayan hafsa yaji
tafada yatsaya cak batareda yajuyo ba, joda taci
gabansa, tana marmada ido " ay baka bani kudin
girkina ba kuma ni har yanxu banyi breakfast ba
yunwa nakeji, Ahmed yace to ubanme kike har
yanxu baki karya ba joda tace badai ubana ba,
Ahmed yace to senawa? Joda tace kila naka,
Ahmed yajanyota dasauri ta rufe ido tana jiran
saukar mari sekuma taji shiru tana bude idonta
yana turata gefe , joda tace nifa abuncin gidann
baya mun sann baxan iya girkawa ba dole ka
girka mun kokuma kabani kudi asiyimun, Ahmed
yace zan ballaki wlh kinga namiki kama da mai
girki ne.............
( karfa kuga nayi jiya nayi yau kusa ran zanyi
gobe, a'a tym ne kawai nasamu nayi gobe ma
idan ina free zanyi idan kuma banyi ba toh "
hannuna nason hutu,
Love you all my fans much love
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/29/16, 12:14 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 9鈨�1鈨�
Joda tace oho dai ay cina da shana duk a kanka
yake sena gadama zan tausaya maka in dafa if
not kuma either ka girka mun kokuma kasiyomun,
Ahmed yace gud kinyi gsky niba jahila bane ,
abunda kika saba ci gidanku shi zanbaki idan
naso xan kara daga hakan , so zan kawo miki
buhun tsaba da dawa, joda tace kambu yaushe
rabon tsohuwa da sukuwa a gado, Ahmed yadafe
bakinsa dariyar da tazo masa, joda tace kodai
zuwa na gidanga yanxu shekara nawa soni
namanta dawani abu dawa kayan dadi nakeso
Ahmed yazaro kudi a aljihunsa yabata joda tace
da dai yafi maka kuma yau kwana nane dole ka
kwana agidann, Ahmed yace kee wlh nakusa
karyaki, da aurena zandawo kwana agida , joda
tace oh dai wann yarage naka, Ahmed yakwada
mata wayarshi atake ta bare baki, yace idan
kwana kikeso tare dani Dan naga alamar namiji
kike bukata seki sameni agidana, joda tace iyeee
namiji Allah sauwake na name namiji koma ina
neman maza bakaiba se wanda suka amsa sunan
su na maxa ,
Ahmed yafusata yacakumo wuyanta yabata mari
biyu kyawawa , kidena ganin ansamiki ido kizata
tsoronki ake wlh zan gyara miki zama niba sa'an
wasanki neba, ubanme ma zai kaini hada jiki
dake, joda cikin muryar kuka tace nadaifi
tsohuwar matar ka da kuka kusan zuwa age daya
kuma ka duba dakyau har abada baxaka samu ko
maikama da joda ba bare joda, Ahmed yabita,
aykuwa tace kafa minaci ban bakiba se dakinsu
aguje tafada kan gwaggo tana maida nunfashi
Kusan 5 millions mansura taxara a account din
Ahmed ta turasu anata , haka take kwasar kayan
abincinsa tana aykawa kasuwa ana seda mata,
hjy kuwa itama tazage dantse tana kwakwulal
aljihun dad, se abunda ya gagareta, amina ma
haka take ta tsan Mahmud shikuwa bai gane
komai, gwaggo tagama fura tabawa joda ta
kaiwa dad, joda tasaka karamun hijab taje har
kofar tayi Knockin akabata izinin shiga , fridge
takai masa furar sann taxo suka gaisa dad
yamata nasiha sosae akan mijinta da rayuwar ta
Joda kwance dakin Ahmed kan gado tayi rufa da
blanket, tana wasa sa flowers din bedsheet din
dae2 nan Ahmed ya fito wanka Wanda baisan
shigowarta ba itama kuwa batasan yana gidan
ba, lafewa tayi kamar bata agurin tana kallonsa,
key yasakawa kofar sann yadawo shiri joda na
ganin ya cire towel tabuga ihu sedai bakinta
adafe ba'a jinta, rude idonta tayi gam jikinta se
bari yake , Ahmed kuwa boxer dinshi yasaka se
vest yafeshe jikin shi da turaruka kala2 mouth
spray yafesa sann ya kashe light, joda tazaro ido
yau na banu na kawo kaina
Ahmed yafada kan gadon aykuwa joda tasaka
kara seda yaji tsoro yakoma baya dasauri ,
yanunata da yatsa yace you! mekikeyi adakina
yaushe ma kika shigo bayan nasaka key ? Joda
tace yo ni ay banma San kana ciki ba se gani
nayi kafito agurin wanka, Ahmed yazaro ido
what? kina nufin koda nafito toilet kina nan, joda
tace ehh mana, naganka ma. Ahmed yace kinga
me? Joda tace naganka ba kaya kato kato dakai ,
Ahmed yace kallona kikayi ina shiri yadafe kai
ohh...gosh wann yarinyar tagama dashi Ahmed
yace shine baki rufe ido ba koh? Joda tace
oh..dai yaudae naga komai bawani dae2 dazaka
sake mun naga ciki naga waje joda ana tsula
tsiya wollah
Ahmed yace kuttt wlh yau sekin gane, joda
tace mezan gane nadai ganka ciki da baya,
Ahmed yarasa mezai yi, yadafe kai, sann yace
kema wlh sena miki tsirara, joda tace wayyo ni
Allah nah wayyo gwaggo wlh ban ganka ba kana
zare towel na rufe ido yaushe idona ya isa
daukar halittar namiji katoto dashi , Ahmed
yadanne dariya yace ohhh...zama ki fadi gsky ,
wato karya kika mun, joda tayi shiru, can kuma
tace nidae budemun daki in fita Ahmed yace
wann kuma baki isaba........
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�2鈨�
Joda tashiga bubbuga kafa ni wlh kabudemun
kokuma namaka ihu " Ahmed yazagaya baya
yahau gado yayi rufa yabarta agurin tanata mgn
ita kaday, can tajishi shiru ta yaye bargon taga
ashe har yayi baccin sa, joda tace toni ma ay
baccin nakeji bara na sauka kasa, pillow tajanyo
da bargo tashinfida kasa tayi kwanciya ta , hadari
ne yafara haduwa iska da kura suka taso,
abubuwan dakin suka fara rawa joda tabude ido
taga duhu yakaru gakuma abubuwa na rawa,
aykuwa ta takure guri guda
Can plate yafado akan table dasauri joda tabuga
tsalle tafada kan gado se ajikin Ahmed, Ahmed
yace ke ke lfy? Joda tace wayyo ni yayan hafsa
ka kaini inda gwaggo na aljanu suka shigo
dakinka , Ahmed yace ke dakata mun dallah
ruwa ne ke zuwa, joda tarike shi gam a'a nidae
yayan hafsa, dakyar yabanbare ta yaje yarufe
windows,
wani kyalle yafado mata aykuwa anan tadaka
tsalle se gurin sa, tarike shi , Ahmed yace kewai
bakida hankali ne bazaki sakeni ba joda tamasa
banxa sema kara kankame shi tayi, Ahmed
yabuga tsaki yace kisakeni nace kobakya ganin
abunda kika rika joda tadago idonta dasauri
tasakesa taja dabaya Ahmed yagimtse fuska
yakoma kan gado yayi kwanciyarshi
Joda kuwa tabisa Ahmed yace ke kikuma kasa
kokuma ubanwa zai kwanta dake guri guda, joda
tace al qur'an ba inda zani sokake a wurgo mun
wuka, Ahmed yace toh shikenan, joda kam gado
tahaye tayi kwanciyarta, ba'a Fi minti uku ba
bacci yayi a won gaba da ita , Ahmed yarufa
mata bargon shikuma yajuya baya,
can cikin bacci ko mafarki tayi kome
oho....kawai ji yayi yarikesa gam tana kuka,
Ahmed yajuyo da nufin zai bigemata hannu seya
ga hawaye a fuskarta idonta rufe bakinta na
motsi, a hankali yakai kunnensa gurin bakinsa ,
mezaiji tana fada....,
yayan hafsa ka cuceni ka wulakanta ni kanuna
mun kiyayyar badan taba ganiba , bazan taba
yafe maka Allah zai kamaka da cin zalun dina
hakama maraicina baxan yafe maka ba baxan
yafe maka ba......Ahmed yasaka hannunsa yarufe
mata baki aykuwa tasa kuka Dan Allah kada
kadokeni, Ahmed yace kee keee, dasauri tabude
idonta, Ahmed yace mekikecewa ne acikin barci
mafarkin wa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login