Showing 18001 words to 21000 words out of 75434 words

Chapter 7 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30097

tashi kabani guri kuma wlh kaji na rantse idan katada fitinar nan wlh sena batamaka rai


Ahmed dakinsa yafada kan gado yana maida nunfashi, gani nayi yatashi da karfi yadauko eviron drink yasha nan dannan yaji normal wayarshi yadauko yakira Mahmud, Mahmud yadaga man yatake ne, Ahmed yace mod kazo kadaukeni ina bukatar hutu ne bana bukatar zama agidan, Mahmud yace ok ina zuwa ko bai tanbaya ba yasan an taba Ahmed ne


Mahmud yafito daga motarshi, yakira Ahmed yace gashi aharabar gidan, ko minti biyu ba ayiba Sega Ahmed yashiga mota, Mahmud yatada suka bar gidan se wani guri mai kyau nidai nakasa gane gurin kona Menene nadai ga decoration yayi yawa agurin mutane dai dai ne agurin kowa yana harkar gabanshi


hafasa tasame joda tace joda zoki gaida dad dina, joda tace a'a Hafsa ni ina tsoron in hadu da wannan yayan nakine wlh bashida maraba da nasara, hafsa tace ke baya nan, dakyar hafsa tashawo kan joda suka je, har dakinsa suka samesa yana karatun jarida, hafsa tace dad wannan itace naje gurinsu sokoto, dad abun tausayi babanta yarasu, dad yace allah sarki allah yajikanshi ameen, joda tamike tace muje hafsa, hafsa tace kedai bakiyiba wlh daga zuwa, dad yadauko kudi yabata tace sam bata San zancen ba yayi yayi taki karba tace tagode


Mahmud yakalli Ahmed yace man wai yaushe zamuyi aure ne nifa nagaji dazama ahaka, Ahmed yace mekarasa da zakayi aure, Mahmud yace tab ni gsky aure nakeso abunda matarka zata maka ba kowace mace zata maka shiba, Ahmed yace tomeka rasa ne arayuwa, Mahmud yace ahhh.....ina bukatar kadaituwa ne damace, Ahmed yace wannan kuma kai yashafa, Mahmud yace kaifa bai shafekabane? Ahmed yace kaga bana San wannan iskanci abar zancen kawai, Mahmud yace niko zanga randa Ahmed zaice wa mace ilove you , Ahmed yace bakuma zaka ganiba


Mahmud yace to bakasan babies ne kenan? Ahmed yace idan ka haifa naka ma x ok, Mahmud yace kayanka kenan bazaka ji abun ba, Ahmed yace kai bansan bura uba wlh, Mahmud yace allah yashirya ka da girmanka kake zagi, Ahmed yace kada kasa ke mun wannan zancen ka naji koh..........


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 2鈨�7鈨�
Joda tace hafsa kikaini dakinki ingani hafsa tace to muje yanzu ma , joda tace yayanki bashi nan, hafsa tace eh muje kawai hafsa tarike hannun joda suka shiga parlour sukayi sama, a dakin hafsa joda se ihu take ganin yadda dakin hafsa yake tamkar a TV, seda Suka gama tsiyarsu sannan suka sauko kasa gurin saukowarta ne tahadu da amina, amina tadinga yimata kallan wulakanci, ke ubanwa yabaki izinin shigomana parlour kaxama kawai kucaka, tuni idon joda suka cika da kwalla, hafsa tace ni naba ta izinin shigowa


Amina taci kwalar joda ta hankadata kasa goshinta yafashe tuni joda tabare baki, dai2 nan Ahmed yadawo, dafe kansa Yayi oh god wai wannan wace irin yarinya ce kullum zai hadu da ita kuka yake ganin ta nayi, yadaka mata tsawa kee uban me kike a parlour nan, tuni jikinta yadau bari yakankame kujera hafsa tasauko kasa tace joda zo muje ciki, Ahmed yace gidan uwarki zataje koya, shegiya, Yace kee wlh idan nasake ganin ki a parlour nan sena kare ki, amina tace yayi dai2 bros shi isa nake son......bata karasaba yace zan ballaki ina magana kina mgn


Yasaki kallon joda da ke makyarkyata yace kee bazaki bar nan gurin ba senaci ubanki joda kam har fitsari tasako, Ahmed ganin tamasa banza yasa yayi wulgi da rigarshi ya dunfaro ta, joda dakejin kamshinsa nakara matso wa takara runtse idonta, cabko ta yayi da niyyar kadi da ita waje, seyaga tana laudi kamar matatta tsaki yaja yasaketa da karfi, Wata irin ajiyar zuciya tayi sekuma tayi lamo kan carpet, hafsa tabuga kalima bros jifa yanda kasako yar mutane akasa, Ahmed yace kema wlh nakusa kakkaryeki idan nasake ganin kin shigo mana da wannan kucakar acikin parlour


Amina dake tsaye tayi murmushin jin dadi, tawuce abunta, hafsa tarasa yanda zatayi da joda dakyar ta da gata ta kaita dakinsu tayi sa'a gwaggo na sallah, ta tsaya har tagama sannan tace ma gwaggo faduwa tayi gwaggo tace oh ni gurin rashin ji koh, gwaggo tana dubata tace amma dai taga wani abun tsoro koh, rabenta da irin wannan yanayin tun randa tafada kogi a dajin mu se shekaranjiya tace mun wai taga kwado ne,


Hafsa tayi shiru to kadai Ahmed dinne tagani shine ta boye mata tace kwado, Su ina sukaga kwado, wanga gidan, hafsa tace gwaggo yanzu ba abunda za'a mata takoma normal , gwaggo tace tomezan mata tunda nan ku bakuda itace ballantana in hada mata magani , hafsa tayi tagumi tana kallan joda tace to gwaggo Dan rufeta kamar zazzabi ne ya rufe ta haka kuwa akayi gwaggo tarufeta tayago kyalle ta dora gurin da goshinta ke fitar da jini


Tin ranar joda batasake gigin zuwa parlon Su ba sedai hafsa ta cimmata Su sha fira abunsu, gwaggo tace joda nikam ba makaranta a unguwar nan dazaki rika zuwa ni banga amfanin zamanki anan ba , joda tace to gwaggo sedai in hafsa tazo musa tanbaya, haka kuwa akayi joda ta tanbayi hafsa, hafsa tace suje islamiyya dinsu yafi sauki, hafsa taje tasame Ahmed tace bros I need help plss, Ahmed yacire glass dinshi yace to ina jinki, cike da tsoro tace bros joda ce......hannu yadaga mata bana bukatar duk wani abu daya shafeta kibar mun dakina kawai, ba musu tafita cike da haushin abun to ita yanzu ina zataje ne?


Abdallah yafado mata a rai , dakinsa ta nufa tana adduar allah yasa bai sha komai ba, takuwa yi sa'a yana nan lfyqlw ahankali tagaidashi ya amsa tareda tsare ta da ido yana son jin abunda ketafe da ita, guri tama kanta tazauna, bros Dan allah joda ce keson asaka ta islamiyya kuma kaga islamiyyanmu dole se ubanka ko wani nmj yasaka hannu ake karbarta shine naxo Dan allah kataimaka wlh maraya ce kamata komai nasan zaka iya


Abdallah yagalla mata harara Ohh yayanki ya koroki shine ni zaki zomun, shinma waye joda? Tace plss bros nasan kafi Ahmed tausayi, wannan yarinyar da aka daukesu aiki last time, abdallah yace kan uba yarinyar da hjy tace bataso yayanki yanuna mata isa, to wlh ko karye ta zanyi kibacemun dagani ba abunda zanmata wlh sumuy2 ta tashi tabar dakin


Haka tasame joda tace mata se karshen wata za'a fara karbar new students, bayan kwana biyu shugaban makarantar Su yakira hafsa yace yana ana bukatar dalibar tazo dan amata enterview hafsa bayadda batayiba taji waya saka hannu amma malamin yace bai shafeta ba bata kawo kowaba illah abdallah Dan tasan shi da tausayi sabanin Ahmed...........


Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 2鈨�8鈨�
Hafsa tasamu joda tamata bayanin komai tace tashirya ran asabar zasu fara zuwa domin a gwada karatun ta , tanason zuwa tayi wa abdallah godiya sekuma tafasa, tace nasan ma zaiyi domin shi baidauko halin hjyr Su duka ba hasalima Itake kara turasa ga aikin da bai daceba


Joda tafito da katuwar kula zata kaima masu gadi da drivers abincinsu tafe take tana wakokin Su na fulani, tana shan alawa, doguwar riga ce ajikinta wadda hafsa tabata kanta sanye da hula kanta kuwa kitso daya aka mata yaxubo har kan gadon bayan ta,


sallama tayi musu mai gadi yakarba tareda fadan a'a yar fillo yau ke aka bawa kular ashe dai kinyi karfi, murmushi tayi tace kaifa kaci ka tsokana ita wannan kular ce bazan iya dagawa ba ta ajiye tajuya har tayi nisa yace kee yar fillo ba tire kodaya joda ta dafe kai oh ni zainaba wlh namanta bara nakawo muku


Tajuya aguje tana dariya, se jinta tayi kamar tafada kan wani abu dago kanta tayi abunda tagani shine yai bala'in firgita ta, tuni ta San kare guri guda takasa motsi, kallo daya tayima idonsa tuni fitsari yazo mata, rike kugunsa yayi yana mata kallan wulakanci kamar wanda yaga kashi ,


itakuma tariga ta sankare ko motsi batayi, hararar dataga yana mata ne yasata rufe idonta, tareda rufe kunnuwata, Ahmed abun yabasa mamaki wai Menene wannan jakar take nufi batasan jin muryarsa ne batasan ganinsa shine dalilin dayasa take rufe idonta da kunnunwata idan tagansa


Karasowa yayi kusanta azatonsa zata gudu seyaga taki motsi, kafarsa yasa yataka ta, da shegun takalminsa huuww taja iska hawaye suka cigaba dabin fuskar ta idonta arufe, Yace Keee ni sa'ar ubanki ne dazaki rika bi hanyata nan ba'a gayamiki gurin zaman mota ta bane ba uban dake binsa,


ko tsuntsu bai isa yabi wannan hayaba nabarsa balantana mutun, dakyar ta iya hada kalmar Dan allah kayi hakuri , Tau 馃槼 batasan abunda yatsana ba kenan, Ahmed kee how dare you " ni ni zaki....sekuma yayi shiru ganin tanata langwadi da alama kasa tayi idonta se lumshe wa yake


Timm kakeji tafadi kasa, somammiya , tsaki yaja wannan yarinyar wlh na tsaneta bana San ganinta shegen kukan tsiya, tome ma yamata ne dazata suma mtsss yasake Jan wani tsaki yashige motarshi yayi gaba abunsa yabarta nan kasa zube ga kafarta daya taka har kumbarta ya sabule kefe ,


Abdallah yashigo gidan asaban mashin dinsa, har yayi parking yasauka kamar ance juya, yaga joda kwance, ya salam meyasame wannan yarinyar, ganin layin motar Ahmed yasa shi cewa "oh gosh "ita wannan yarinyar batasan nan gurin Dan iskan yaron nan bane,


I know shiyamata wani abu myb ma yataka ta da mota ne , ruwan dake hannunsa yadauko yazuba mata, bude idonta tayi tareda fashewa da kuka , Yace x ok2 meyasameka ne? tace bkomaie faduwa nayi


Abdallah yace amma dai koma ya ne kada kisake, bi wannan hanyar kinji koh, Ta daga kai, Yace gud yanzu ina yake miki ciyo ne, joda tace bakomai lfy lau nake, abdallah yace ok tashi kishi ga daga ciki,


kasa tashi tayi se cije lebe take, idonsa yakai kan kafarta yace no wonder nasan zai iya wlh, kiyi hakuri kibarshi da allah kawai haka yarika hannunta har kofar dakinsu sannan yawuce side dinsu........


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 2鈨�9鈨�
Tin kan uniform har zuwa sauran littafan makarantar bawanda malam bai bawa hafsa yace tabawa joda, hafsa abun duk yadaure mata kai aranta kuwa tace nasan abdallah ne akwai son taemakon jama'a, cike dajin dadin abun taje tasame joda takaimata uniform din joda kuwa se murna take tana fadan kai tufafin kyawawa ne , riga sawando ne red se hijab white, gakuma niqab black ,


Yau tin safe tashirya tayi wanka dama kuwa hafsa tagoge mata uniform dinta, jikinta har rawa yake tasaka uniform din, hafsa tashigo tasameta tana famar yin kwalliya, hafsa tace kaddai naga kinyi wannan digen2 naki na hauka, joda ta tabe baki nifa idan banyi wannan kwalliyar ba se inga kamar nakode hafsa tace bakuwa zakiyi ba bani powder nan, tasha famata powder tareda pink lipstick, hafsa tace kam kungan ki kuwa gaki dakyau amma kina bata fuskarki da hauka


Joda tace ni wlh banga nayi kyau ba, fuska ta kamar anwanke Farin kyalle, hafsa ta kyalkyale da dariya tace to naji badai zakiyi wadda kike soba, yanzu zanje in shirya kafun nan kin karya , joda tace ke hava dai ba kisaka mun wannan bakin kyallen ba, hafsa Ohh. ..ni manga bani nan tinda ke komai bazaki dakanki ba gwanda ma ki koya tinyanzu bazan zauna zaman shirya ki ba kullum takarba tasaka mata sannan tawuce


Joda tagama shirin ta tsaf hadda wani aza bag kan kafasa Su joda an waye 馃槀 kofar parlour Su ta tsaya tanata kwalama hafsa kira, Ahmed dake gurin fridge zai dauko ma dad lemo duk haushi yacikashi wai wacece wannan tsaki yaja yawuce dakin dad , hafsa tafito tace to uwar Yan zanzana gani nafito, hafsa tace wai kinganki kuwa kamar bulaliya bakauri ba kiba se tsawo kamar jimina,


joda tace to ai nafi wasu kuma ai kema duk gudanku dogaye ne jifa wannan yayan naki tsawonsa yakai na rakumi, hafsa tace allah yasa yajiki wlh yafasa bakinki, joda tace nidai muje Dan allah gabana ma keta faduwa,, abdallah dake fitowa yace to ay seki dauko shi, Karasowa yayi kusanta yabude nikab din yarabb yafada wow whatapp veuryfull, hafsa tace bros kodai2 abdallah yace zanci ubanki wlh kodai me , Ahmed dayake kallon duk abunda suke yasauko fuskar nan ba annuri yace kewai Dan ubanki ban hanaki shigowa nanba ido tazare tayi bayan abdallah


Abdallah yace wai me wannan yarinyar ta tare maka ne inaruwanka da ita tinda ba akanka take saukaba, Ahmed yace zanfasa bakinka wlh nikake gayawa mgn, abdallah yace ke muje inyi drop dinku, Ahmed yace Hafsa wlh idan kika fita sena karyaki kinsan kuma zan iya, joda kam kasa motsi tayi still kuma idonta nakansa takasa daukesu ballantana tayi takanta, Ahmed yace mekinwani kafeni da mayun idonki, hawaye kadai kesintiri a idonta, Ahmed yace kobazaki fita bane, jus dinda ke hannunsa ya watsa mata a fuska gashi da shegen sanyi


Atake tarufe idonta hijab dinta duk yalalace yayi colour din lemon , ganin taki koda motsawa yakara fusata shi, yadunfarota kamar wani lion, yana kawowa gurinta yacabko wuyanta sezare ido, yake yace keeee wlh sena.......baikai karshen zancen ba yaga tana lumsashe idonta tana wani laudi kamar taliya sekuma tayi kasa bata kai kasaba saboda yaci kwalar hijab dinta dogon tsaki yaja yasaketa carab abdallah yacabketa tafada kansa, cike da takaici yace amma dai wlh Anyi marar imani nan gurin , yarinyar nan totally bata San ganinka muryar ka tamkar aradu yake agurinka amma kuma duk bai isheka ba seka hada mata da tsawa wlh watarana kashe ta zakayi


Hafsa dake gefe se kuka take, Ahmed yace kasan zan iya kasheta koh? Abdallah yace I know wlh nasan zaka iya, Ahmed yace so keep mouth, yajuya ga hafsa keko.....sekuma yafasa fadan zancen yakama hanyarshi, abdallah yace Hafsa bani ruwa plss,


Dasauri tadakko gorar ruwa aka watsa mata, dakuka ta tashi, abdallah shi yayi tabata baki akan abunda yake faruwa, hafsa tadakko mata wani hijab tasaka sannan tace kije bros abdallah yakaiki ni inazuwa, ba musu tabisa, cikin motama hakurin yake bata har suka isa skull yaje sujira hafsa tinda banisa , akafa hafsa tazo sannan yawuce sukuma suka shiga skull din............


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�0鈨�
Seda yaga sun bace sannan Yakoma gida, hafsa taja hannun joda se office din headmaster, shi dakanshi ya gwada karatunta Alhamdulillah tanada irin nata kokarin sedai batada tajweed saboda haka aka bata aji biyu, har dai aka tashi makarantar jikinta bai saku ba tana tinanin hali irin na wannan mutum


suna shiga cikin gidan joda tabi hanyar dakinsu dasauri hafsa tariko ta, tayi narai2 da ido, tace Dan allah joda kada ki gayawa gwaggo abunda yafaru Dan allah wlh koni zai iya yiwa abunda yamiki fiyema, joda tace karki damu hafsa bakomai muke gayawa iyayenmu ba, wani lokacin mukan manta damuwa ko bacin ran dawani yasa kamu amma iyayenmu basu manta ba, hafsa tace nagode a kullum ina mamakin kaifin hankali irin naki


Joda tace bakomai nakoyi hakuri daga gurin baffana , na kuma samu kyakkyawar tarbiyar da har karshen rayuwa ta bazan yada ba, ina fatar ma infi hakan, hafsa tace allah yajikanshi ameen, hawaye suka gangaro afuskarta Dan kar ta saka hafsa kuka yasa tawuce abunta itama joda tagoge idonta tashiga dakinsu


Har tabude kofar dakinta taji anjawota dakarfi, Ahmed ne yace ke Dan gidanku ni zaki cewa wai haka halina yake koke zanma haka? Meyasa kika ce karta gayawa uwarta zata rama mata ne Iye? Answer me, hafsa tace bakomai bros banason wani yaji haushin ka koya saka ka ranshi


Turata yayi dakarfi , tareda Jan hancinsa tsaki yace nafi bukatar wanda zaiji haushina akan wanda zai soni, nagaya miki bana bukatar ganin wannan yarinyar a parlour nan idan kuma nasake ganinta dake dakika kawota da itadin wlh duk sekun ji ajikinku ,


hafsa batace komai ba har yashige dakinsa, sannan tashiga nata kan kujera tazauna tana tunani Anya Ahmed Dan ummah ne da dad, Wata zuciyar tace dansu ne mana ay zaka iya haifuwar mutun baka haifi halinshi ba , allah kanunamun randa bros Ahmed zai gyara halayyarshi ameen


Abdallah yakasa sukuni , yarasa so" ko " sha'awa yake yimata, to inma sone mezai so ga village girl, inkuma sha'awa ce batada abun da zaisa aga sha'awar ta yanzu tafara boobs sedai akwai baya, to kodai small lips dinta ne kejanka, mtsss a'a idonta ne, kai aykoni manyan ido ne dani, to inaga dimple dinta ne, can kuma yace kai natina wlh gashinta yayi tsawon na ameesha phatal , hmmm kuji abdallah fah 馃憟馃徎 dole dai kadauki daya ko so ko sha'awa "


Amina ce rike da hannun saurayinta suna fira amota , Ahmed yashigo da motarshi yaje yayi yayi parking tuni tasaki hannunsa tace OMG, baby kaje gida wannan yayan nawa zai takura mun yanzu, wanda takira da baby yace akanme zanje gida sedai ko in kin gaji daganina ne, tace no wlh, Yace to sbd me zanje gida ba inda zanje idan zuciyar sojoji ne dashi nikuma ta kafirauna ce dani ( wa'iya zu billah) a kullum murika kiyaye harshen mu daga alfasha ko abun ki


Ahmed yashiga gida abunsa tamkar baigansu ba , Wata ajiyar zuciya tayi , suka cigaba da soyewarsu, can ajima kadan Segashi, yafito yacanza kaya, bainufi ko ina ba se gurin Su, yana zuwa yasamesu manne da juna wai Su kiss suke , baiyi wata2 ba yashiga jibgarta ita har saurayin nata seda yaci ubansu dakyau sannan yace ke kunnen kashi ne dake ko? Kaikuma idan aurenta zakayi ina bukatar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login