Showing 21001 words to 24000 words out of 75434 words
Chapter 8 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt
ganin iyayenka idan kuma ba aurenta zakayi ba, to wlh kada ka kuskura nasake ganinka akofar layin nan,
Yaron yataso se huci yake, yana fadan bari ganin kayi mana riske, wlh se in karya ka, Ahmed yazaro ido hava dai, yaron yace sosaima kuwa idan ka cika ka ajiye belt din ni bana fada da bulala, Ahmed wohoho wlh ina tausayin ka yoko ubanka ya isa yadunfareni balantana kai, ay nadakeka da belt shine sauki, Dan ina samaka hannu wlh zaka.......
Hannun rigarsa ya shiga kwashewa amina tace sayyid wlh kada ka hada jiki da shi zai kasheka abanza, sayyid yakara fusata yakuwa yi cikin Ahmed, Ahmed Baiko motsa ba har yagama naushinsa Ahmed ko tangadawa baiyi ba, se abun yabashi tsoro Ahmed yace meyasa kake mamaki ne kagama, nan yamasa shegen naushi aciki tuni yadi kasa , Ahmed Au dasauri haka, hannu yadaga tuni sayyid yace plsss kar ka fidda mun yayan hanji 馃槀 Ahmed yace no its ollryt am leaving
Yamaida kallansa ga amina tuni tayanka aguje , yabita dai2 wata mota yahadu da joda kanta ba Dan kwalie Anyi mata kitso daya, dasauri tajuya yace Keee aykuwa ta tsaya bata juyo ba, yana isa gareta, yajanyo gashinta dakarfi, seda tayi kara mekike anan ne?
Batace komai bah jikinta serawa yake gashi yaki sakin kanta kuma da zafi, hawaye suka fara mata zuba , Yace wlh idan kina mun wani wai sunanki na qarya sena idaki, ni dodo ne koya, idonta arufe, har yagama yaturata kan amota yawuce, joda tadade tsaye ahaka sannan takoma dakinsu abunda zatayi ma seta fasa.......
Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�1鈨�
Tin randa joda tafara fita islamiyya wani yasir yake damunsu haka zaiyi ta bibiyarta , tin hafsa na zaginsa har tagaji tasaka masa ido, Wata rana yakafe Su dole hafsa tabasu guri dai2 gate din gidan, Nan yagabatar mata dakansa , akan cewa shifa yana sonta so kuma da aure,
joda tace gaskiya ke bakida hankali yanxu ni zakisewa aure yaushe na iya tuwo bare nayi aure, yasir kuwa yadinga dariya, Yace ke baku dade nan garin bane? Naga har yanzu hausar ki se ahankali , joda tace bansaniba, yasir yace yihakuri ranki yadade
Ana haka se ga Ahmed yazo zai shiga gidan tin anesa yahangota yana mamakin yadda wannan tsular yarinyar ta isa tsayuwa da samari wlh kuwa watan cin ubanta yatsa ya, har zai fito kome yatuna sekuma yabasar, aransa yace ko gardi goma zasu cita agabana baruwana tinda ba hafsa ce ba ko amina,
Seda yakai dai2 Su sannan ya watsa musu ruwan cabi yashige gida abunsa tamkar baigansu ba, yasir yace amma dai wlh Anyi matsiyacin yaro nan gurin dubi fa yadda yalalace mana sutura, joda tace bakomai kayi hakuri baiganmu ba ne, yasir yace kamar ya baiganmu ba makoho ne shi koya? Joda tace to ai seka rama koh, yasir yace a'a yawuce, Nan yamata sallama yawuce,
Joda nashiga dakinsu gwaggo tace to joda zoki tayani fura zanyi yau nagaji da wannan cimakar, haka kuwa akayi suka zage dantse suka hada furar Su aka gyara nono aka zuba 馃構 haka masu aykin sukayi ta santin furar kamar me,
Joda tazuba ma hafsa a jug tabawa wata yar aiki takaimata, abdallah yafito daga dakin hjy shida amina yahango hafsa na shan fura, Yace iyyee hafsa ina kika samo kayan dadi? Hafsa tace wlh gwaggo tayi furar kamar ta ummah, abdallah yace hava dai , hafsa tace wlh fa bros akwai dadi, abdallah yace ok tashi ki karbo mun tawa hafsa ta ajiye cup din tafita aykuwa abdallah yadauko cup din yana sha baisan tym dinda ya shanye ba tass
Hafsa tashigo rike da plastic cike da fura, tace bros yau celebration na fura da nono 馃槅 abdallah yace nidai zoki zubamun , amina tace bros yanxu furar fulani zaka sha ' fulani ma na daji ne fa , abdallah yace wadannan sunada dffrnt ne basuda kazantar komai nagani da idona
Amina tace to nima asammin inji yadda take tana sha tafara woww wlh kamar furar ummah baqarya wlh hjy tafito tareda dad se wani manne masa take abunda Ahmed yatsana kenan yaga tana yiwa dad dinshi abu agaban su , dad yace bidirin me ake ne naga kun hadu haka, Hafsa tace dad fura muke sha zoka sha kar a barka abaya , Dad yace a'a nikam raben da nasha fura tin bayan rasuwar saratu Bankara shan fura ba duk wadda nasha bata min kamar tata
Abdallah yace to kuwa banda wannan kamar hannun ta yake, dad yace ar u sure, abdallah yace yes dad, dad yace idan najita badai2 ba zanmuki duka, sukace sun yarda Amina ce tazuba mishi hafsa takai masa
Yana kai bakinsa yace wonderful diz x a great, wlh sak hannun saratu, hjy najinsu tayi musu banza, dad yace wa yayi furar haka, hafsa tace dad masu aikin da aka dauka ne last time, dad yace dz gud to ina son ganin wannan bafulatana domin ina son cimakar Su, hafsa tace to dad se randa kake free koh? Dad yace se 2morrow hafsa
Sallama sukaji anyi daga waje, tsalle amina tadaka antyba2 wlcm, hjy tace Oyoyo big sister, mansura tayi ma kanta guri tazauna , tagaida dad ya karba bayabo ba fallasa, hafsa tace barka da zuwa anty
Mansura ta ballamata harara, kamar batajiba , dad dake kule dasu yace zonan Hafsa yajata sukayi dakishi Mansura tace yo naji iskanci wannan fa bayarshi ceba, hjy tace Uhm haka yake banbanci yake nunawa kiri2
Mansura tace to ai laifinki ne anty kizo mukaishi gurin mai kwalshi aikinshi kamar yankan wuka ne , hjy tace kenifa nagaji da barnar kudina abanza aiki baya kyau Mansura tace tab wlh wannan ba kuskure, ana haka Sega Ahmed yashigo ko kallan inda suke baiyi ba yanufi kofar dakinshi hjy tace Ahmed........yatsa ya cak batareda yajuyo ba, tace bakagan mansura ba halan? Dogon Tsaki yaja yawuce dakin sa.........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�2鈨�
Mansura tace amma dai wlh so wawa ne inba hakaba ya za'ayi nmj yamun haka anty dubi yadda ake mun rushing amma ni duk duniya wlh banga namijin danakeso kamar Ahmed ba, abdallah yace yo naga maita tinda baya sanki ay seki kama gabanki ko nibanga abun so acikin Ahmed ba wlh indan saboda kyan sa ne, Tokuwa kisani kyan Dan maciji ne, gabansa fari bayan sa baqi
Kina auren Ahmed ina gayamiki kin gama yawo, hjy tace kai ya isa shasha ba uwarka ceba kawani tsayawa kana bata mgn haka, amina tace wlh da gaskiyar bros, anty surah idan idan kika aure bros Ahmed wlh kashin ki yabushe, to waima taya zai aureki bayan ko tantance fuskar ki baya yi
Hjy tace bawani nan fuskar kowa yasani iskanci ne kawai, mansura tace nidai anty kona hakura dashi kawai kada naje nadawo se zanbaga ma malan kudi nake amma har yanzu ba labari kuma da alama wannan yaron bazai canza ba
Hjy tace dubi ke Dan allah watsamana plan zakiyi? Mansura tace ohh. ..... namanta ne sam wlh, hjy tace iyye wato so ya rufe miki ido to wlh tin wuri kisake tunani abunda muka tsara shi zakiyi ba soyy ba kada kije kimanta shaukin so yadebeki , hakarmu takasa cimma ruwa
Mansura tadafa hjy tace karki damu antyna komai zai tafi yadda ki keso baxan baki kunya ba kinfi kowa sanin waye ni, abdallah yaja tsaki yace duk dukiyar da allah yamuku bata ishekuba sekun kara da kwadayi, hjy tace me kuka cemaka zamuyi da iskancin ka abdallah yace mama niba yaro bane kuma nasan abunda nake, ko Dan primary yaji firar ku zai iya fassara ta balanta mai masters
Hjy tace amina kema wai kin fassara Amin ta kyalkyale da dariya hava mamana namiji ma yafahimci firar ku balantana ni mace , hjy tace to wlh ku kama bakinku banason jin wani zancen, karku sake zanjen nan nasake jinsa kunan ta dashi kwata2
Abdallah yata be baki yace whatever dai you shall remember Ahmed x solider, bazaku iya hada masa tuggu ba, sannan kwan wayo ne nagaske ko hanjin mutun yana gani, Ahmed zai iya kamaka yamaida laifi akanka tahanyar dakuke son bi, hjy tace munji dai jeka2 mungode da tunarwa,
Abdallah yayi murmushi yace anty surah idan kika nace kan auren Ahmed wlh am telling you, u will on dy n regretting, so u hv to take a hrt, hjy tace kai bamusan iskancin banza ina ruwanka, abdallah yace mamma lamme tell her my point. hjy tace kai kabace mun dagani nace, abdallah yace ollryt am leaving, hjy tarakashi da harara
Mansura tace anty aduba zancen abdallah fah! hjy tace idan zaki dinga biyewa zancen sa zai karya miki da zuciya, kada kiyarda ke macece kinfi kowa sanin namiji yaro ne duk yadda kikayi dashi haka xaibi , mansura tace anty ban katsekiba taya kenan?hjy ta harareta tace kidauki hankalinsa mana tahanyar shiga jikinsa duk yadda kika San kinsaba haka zakiyi masa
Mansura tace ohh.....antyna ay banfahimceki bane daga farko se yanzu, to ai anty kuma kinsan shi ko kallan mace bayayi bansan tayadda zan bullo masaba, hjy tace ke kizama mutun ayi mgn dake hava Dan allah, dubeki gafari gakyau kinada komai da namiji yake buqata diri se Wanda yagani boobs gasunan kamar zasuyi magana, mansura tace kai antyna, kuma boobs dinfa sunsha mouth din guys amma ko kadan sunki zubewa, hjy ta zungureta ke dallah yimana shiru,
Yanzu bazama zakiyi ba kitashi kishiga dakinsa kifara aiki, mansura kam wlh anty kwarjininsa yayi yawa har bana iya hada ido dashi, hjy tace to wlh kuwa dasake dole kicire tsoronsa zanyi wani abu akai, mansura tadauko wani tirare tadaka, takalli hjy sukayiwa juna murmushi sannan ta dunfari dakin Ahmed..........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�3鈨�
Tana isa tamurda kofar takuwa yi sa'a kofar abude take, da sallamarta tashiga ciki, bata samesaba gabanta se bugawa yake, kan kujera tazauna, tana karewa hadadden dakin kallo, se kamshi kakeji kala2, kofar toilet aka murda hakan yadawo da ita daga duniyar tunani , Ahmed kuwa baikula da mutun ba daga shi se towel iya cinyarshi, shafe jikinsa yayi sannan yafesa body spray kamar zai kare gwangwanin, sannan yashiga shafa mai , haka yake bin jikinsa kaba2 yana shafa masa mai sannan yadauko cum yataje sumarshi, kamahin mansa kadai da sabulunsa yasakata cikin wani yanayi
Yawunta tashiga hadiya lokacin datake karewa surarsa kallo, farine dogo Mai faffadan kirji jikinsa duk gashine Wanda yake kwance luf, duk gabobin jikinsa dogaye ne , idonta takai kan hancinsa dayake dogo tamkar na hrithic roshan , se manyan idonsa, ga eyelashes dinsa zara2 kamar namace, girarshi kuwa haka take kwance maiyawa da ita , lips dinshi takuarawa ido gasu pink sosai gasu very small , sajensa luf kan fuskarshi , aranta tace ance Dan Adam baicika goma ba Tokuwa yau naga 12 ma ba ten ba domin Ahmed ba abunda yaragu dashi kyau dukiya ilimi, ni kuwa asea nace me ake da hali irin nashi mutun kullum kirarshi ahade yana shan nagani
towel din yake kokarin cirewa har yaxare daurin, kamar ance duba, yaga mace acikin mirror takafesa da ido se murmushi take , ohh..shiit yafada tareda sauri yamaida daurin , wani karamun blanket yadauko yayi rufa dashi yaxuyo afusace, kee mekikeyi adakina? Mansura ta taso cikin wani tako ta iso gareshi, Seda taxo daf dashi sannan tace hava my Ahmed kasanfa ina sonka meyasa kake son bani wahala ne, Ahmed yacije lebe yanunata da yatsa yace kinsan duniya babu abunda natsana sama da ace ana sona da cewa kikayi kinfi kowa tsanata toda zakifi burgeni, mansura kuwa taji haushin kalamansa
kwalarshi taciyo tace Ahmed look at me look into my eyes, babu namijin danakeso aduniya sama dakai wlh Ahmed ina sonka fiyeda yadda nakeson kaina, Ahmed yawanke ta damari Seda taga wata wuta, Yace nizaki ciwa kwala, agabana kike fadan wai Kina sona, to wlh ina gargadinki ki fita daga rayuwata, inbahaka ba wlh senasa kinyi nadamar zuwanki duniya , yahankada get out marasa kunyar yarinya komata sunkare aduniya Kina tunanin zan so kine, wawiya jahila
Ya isheka Ahmed bari ganin ina sanka kanemi gayamin magana, Ahmed yace ohh to ay seki rama, hawayenta tagoge tace wlh Ahmed baxan taba dena sanka ba har abada kuma wlh sena aureka zaka shigo hannu, Ahmed yajuya yacigaba da shirinsa tamkar baisan da mutun adakin ba, dole dai dataga zaman baiyi tafito cike da kunci tanajin haushin kanta
Tsaki yaja yace mezanyi da wadda takusa zuwa age dina, wayarshi yadauko ya duba, 5miss call daga Mahmud, kiranshi yayi kamar zata tsinke sannan yadaga, Mahmud yace wai ina ka shiga ne inata call dinka , Ahmed yace ina toilet ne, menene schedule a yau ? Mahmud yace sekazo zakagan, Ahmed yace please kazo kadaukeni, Mahmud yace kaikuma fa sekayi me? Ahmed yace inzaka zo in kuma baxaka zoba shikenan, Mahmud yace aikuwa bazan zoba, Ahmed yace idan kazo bakamunba wlh
Tsab ya gama shirinsa yatada sallah azahar, sannan yabi lafiyar gado har yasoma bacci can yaji ring din wayarshi yadamesa tsaki yaja yakara shigewa bargo can kuma tasake ruri, dolensa yagada baima duba Wanda yake calling dinba, jin muryar commissioner yasashi tashi zaune, Yace Ahmed bakaji Kirana bane?Ahmed yace sorry sir " ina bacci ne, cmsner yace Mahmud baigayamaka ina nemanku ba?Ahmed yace ni baigayan komai ba, cmsner yace ollryt kuzo yanzu ba atare ina nemanku, Ahmed yace sir seyanxu2 kake buqata cos wlh bacci nakeji, cmsner aranshi yace inbanda kokarin yaronnan da davaru wlh dayanzu ya'ajiye aikinshi, cmsner yace yes yanzu nake nemanku bana bukatar sake nemanku, Ahmed yaja tsaki ya tsinke wayar yakoma kan gadonshi yacigaba da baccinsa
Hafsa tasame gwaggo taga yamata yanda sukayi da su dad, gwaggo tace bkomai ay aykinmune zanrika masa kullum hafsa tace yauwa gwaggo na wlh da dadi, gwaggo tamata dariya, yau harda danbun gero zanmuku, hafsa tace lah gwaggo Kin iya, gwaggo tace idan anyi zakigani hafsatu , hafsa tace to kiyi dayawa saboda kowa yanaso, gwaggo tace karma kidami kanki yanxu zantashi ba'afi awa biyuba gida yadau shegen kamshi ko ina jinsa kake, hjy tin asama takejin kamahin, tadauko taga me ake haka abun haushi taga gwaggo a kitchen tana kwashewa, tabuga tsaki , tace ke tsabar gidanku ce dazakiyi mana barnarta haka kiyi fura kiyi danbu
Gwaggo tace kiyi hakuri ranki yadade, hafsatu ce tace maigidan na buqata daku gabadaya, hjy tace ubanwa zaici muku wannan kazantar, dallah kifice mun dagani kafin inyi ball da abincin, gwaggo taraba tawuce, dai2 nan Ahmed yafito ganin hjy tarike kugu yasan rashin mutunci tashukawa gwaggo , baice dasu komai ba, yashige dakinsa can yaji hjy na zage2, hayaniyar ta tahanasa sakat yafito rike da new paper, Yace wai lfy kuka cikamana gida da hayaniya, ganin hafsa na hawaye yasa shi yin shiru
Gurinta yaje yaduka 6 lfy me akayi miki, tace bros dad ne yace yanason furar gwaggo shine tamasa kuma naga zatayi danbun gero senace tayi dayawa saboda nasan kunasansa nan gidan shine, hjy tabarar duka kuma tayita zagin gwaggo
Hannunsa taja bros zokaga danbun kitchen sukaje yaga danbun a kasa yasha vegetables da hanji, kamshinsa kadai yatabbatar masa yayi dadi , se idonsa yakai gun fura lumui2 da ita
Yajuyo yakalli hjy daketa kada kafa yadanna bell din gidan segamasu aykin duka yakallesu daya bayan daya, Yace kada naga Wanda yagirka koda indomei ce, hjy tace to idan ba ayi abincin ba mekakeso muci? Ahmed yace kuci Wanda kuka barar ay ba'a banza muke nemaba, hjy tace to kai kake neman kudin da ranen sense. Ahmed yace kai kutashi , kundai jini da kyau wlh duk Wanda yagirka ko ruwan tea bakin aykinsa kuma wlh baxai karbi salary din wannan month ba
Yakalli hafsa yace zeki kwashe danbun kifito da furar Seda ta gyara kitchen kamar ba ayi komai ba sannan yasakawa kitchen key yawuce abunsa , hjy tace billahillazi senayi maganin wannan yaron bayadda zai rika juyamu yadda yaga dama...........
Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�4鈨�
Hjy zaune agaban dad tana korafi kan Ahmed, dad yace wai ke yanzu dakika tasani agaba mekike son inyi masa ne dukansa zanyi kome, hjy tace bazancen duka bane, kawai kai kake dagidanka order kai muke gabadaya nmj har shi, nagaji da wannan zaman dole kowa yadauki matsayinsa, dad yace idan nafahimceki sokike kizama boss agidannan fada yadawo kanki umarni da order right? hjy tace eh to nidai baikamata ace ina matsayin uwa agaresa ba amma baya dauka ta da daraja baya bin umarnina, sannan ni ban isa Ince ayi ayiba ko nahana yahanu a'a dole sena rika bun umarninsa, why?
Dad yace to hakuri dai zakiyi Ahmed koni karan kaina ban isa in sakashi dole ba yanada wata irin zuciya ne nibansan inda yagado taba, hjy tace shikenan zandau mataki da hannuna idan har kai kaka sa kwatarmun hakkina , dad yace fyn gaki ga hanya kindai sansa farin sani, tin farko dakin daukesa uwa shida kan warship ay da bai rainakiba, hjy taja tsaki tabarmasa room dinsa, cike da takaici, aranta kuwa tadauki aniyar ganin bayan Ahmed koda kuwa zata rasa duk wani abu data mallaka, toh fah "
Mahmud