Showing 9001 words to 12000 words out of 75434 words

Chapter 4 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30099

eyes, jajayen idonsa yadago yakalleta sekuma yamaza yajanye murmushi tayi, ta tashi tabude fridge tadauko masa eviron drink tabasa, amsawa yayi yasha, tace ar u okay, yeah ya amsa mata, tace gud nyt ta fice daga dakin,


Tana fita tasame wannan yarinyar da matar adakin wato hajiya da amina, hjy takalli amina tace kalleta wai ita mai yaya, amina tace barta black gul kawai yarinya kamar yar tsintuwa babu inda tadauko abbanmu, hjy tace wayasani to ko yarsa tinda kowa yasan halin gyatumarsu, tuni hawaye suka wanke fuskar Hafsa, kofar dasukaji anbude dakarfi ce yasasu juyowa azatonsu Ahmed ne har hantar cikin Su takada, abdallah ne yashigo se tangadi yake alamar yabugu,


Hafsa tadubesa ta karkada kai cike da takaici, tawuce dakinta tabarsu atsaye, mamma zoki kaini dakina shine abunda yake fada, tace wato ba sallama kawai in kaika dakinka, amina tace hava mama baki ganin yanayinsa ne


Yace mamma yanaga anyiwa gidannan decoration ne baki mukayi, amina tace big bros ne yadawo, Yace wht nonsense big bros dady ne, ni lokacin da zandawo daga india ba shegen dayayi mun wannan decoration din se shi mai sati biyu kacal, in possible" yadauki cup shuri yatashi sama carab se hannun Ahmed yacabe cup din dukansu suka juyo suna kallansa


Gurinsa yadum faro kamar wani zaki tafiya yake tamkar ruhit acikin doom sumar kansa nata tashi sama dukansu sun tsorata daganin yanayinsa, wuyan abdallah yacabko ya wazga masa mari, ar u mad? Hjy tace kai mezaka masa ne haka, Ahmed yajuyo dakarfi yana cizon lebensa, Yace dukansa zanyi zaki rama masa ne ? Amina tace bros tomeyamaka ne?


Ahmed yasaki wuyan abdallah yacakumi wuyan amina yace mekika ce, ta marmasa ido, tuni yawan ke ta da mari yadago fuskarta yasake marinta ya hankadata kasa hannunsa yadago zai sake kaimata duka, abdallah yarikesa tabaya, yajuyo yana yinayiwa hannun sa kallan wulakanci yace ina tausayin wannan kucakin hannun naka alokacin dazan cire shi anawa , hhhhh馃槀 abdallah yace wai mekake takama dashi indan Dan wannan Dan iskan cos naka wlh bazai tsorata niba............


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page1鈨�5鈨�
Ahmed yayi murmushi tareda kimtse fuska yasa hannunsa yadinga janye hannun abdallah se kat2 kakeji tuni abdallah ya kwarma ihu, Ahmed yace no no tin yanxu ya ciyo kwalarshi har sunajin bugawar zuciyoyinsu, Yace wato baka dena shaye2 ba koh? Abdallah yace meye matsalarka aciki


Hjy tace shi nagani inaruwanka da rayuwar shi, Ahmed yatura abdallah dakarfi yakaraso gurin hjy kamar zai hau kanta yace bakida hurumin hanani hukunta Dan uwana, hjy da tsoro tayi shiru gudun yamata wani abu


Tin safe Hafsa ta tashi tahada masa special break nuggets da tea se aresh da kwai , takai masa dakinsa danshi baya cin abunci a dining se in dady yana gari , ita ke basa tea din da nuggets har yagama tasaka tissue tagoge masa baki sannan itama taci nata , tagyara masa daki dukda bakomai yayi ba, tawanke toilet, sannan ta kunna bona tarufe dakin,


Ahmed yashirya cikin kananan kaya riga da wando black n Wight yaja motarshi se gidan commissioner yasanarda shi dalilin zuwansa gidan, wato yanaso acanza zancen tada fulanin daji, commissioner yace sedai kayi hakuri son amma har nacika file din , Ahmed yace shiit yanzu miye abun yi sir gsky Anci hakkinsu akwai wani gida danagani ance wai 1 million za'a basu alhalin gidan yakai 4 sannan duk sauran mutanen dajin wai dubu dari ukku za'a basu da hamsin,


Commissioner yace karya ne masu gidan 10 million mukayi za'a basu sauran jama'ar dajin kuwa 1 million ne, Ahmed yace bahaka yafada ba a news jiya, commissioner yadauko wayarshi yakira minister, minister yace bincike yanuna babu komai agidan ansamu mistake ne afarko, girman gidan yasaka za'a basu 1 million


Commissioner ya ajiye wayar yace wannan shine fist work da zan baka kaje kabinciko mun, gaskiyar al amari, Ahmed yace ok sir gobe zakaji komai, commissioner yayi murmushi yace am proud of you son, I sure will do it, Ahmed yace yeah sir I shall do it with my heart, murmushi Yayi yace I know son, all d best.


Haka yabaro gidan commissioner yanata nazarin yadda zai bullowa lamarin , Mahmud kuwa yanacan yana nasa tsarin, duk arude yake damuwarshi daya baisan inda zai sake haduwa da joda ba idan sukabar dajin


A DAJI KUWA,,,""
Mutanen dajin labari yazomusu cewa za'a zo atada Su saboda haka Suka fara koke2 gabaki daya dajin yazama tsit kowa da bukin zuciyarshi, gwaggo tacewa baffa tun ba azo aka wulakantasuba Su tattara inasu2 subar dajin kunsan fulani da shegiyar zuciya ,


Haka Suka tattare duk wani abun amfaninsu, gwaggo tace sokoto zasuje sunemi Yan uwansu akwai kanwar babarta dake aure sokoto amma asaninta a masina suke, dajin kowa yafito yanata kukan rabuwa dasu hansai tarike joda sunata kuka kamar wadanda sakon mutuwa yariska har sunkai bakin kasuwa joda tace gwaggo ina zuwa, ta falfala da gudu , gwaggo na Kiran ina zaki amma ina har tabace musu dole suka tsaya jiranta


Joda kuwa ramenta datakesa kudin da Mahmud kebata taje tabude tagansu kuwa suna nan, tayi hamdala tadauko har zata duba nafarko tace kai nama San hansai zata iya budewa, Dunkule Su tayi a zaninta takoma gun Su baffa


gwaggo tace mekika tusa azanin nakine haka, tace gwaggo kudin da yaya Mahmud kebani ne dik yasha fura nikuma se in sakasu arame gwaggo tace mugani, Koda aka kirga dubu ukku cib duk Yan dari biyar ne, gwaggo tace hamdan khasiran, wadannan sun ishemu rayuwar mu ko jirgi mukeso zamu samu, lol kuji gwaggo fah馃槄


Dan achaba biyu suka tara daya da kayansu tareda baffa daya kuma gwaggo da joda, har Suka kai wajaki kauyen sokoto, Nan Suka dinga tanbayar gidan margayi alpha nuhu, dakyar suka sami wanda yasan shi yace musu ay yadade da rasuwa sedai yayan shi suma kuma ukku daga cikinsu suka rasu sora biyu mujittaba se muktar mujittaba yana cikin garin sokoto muktar na masina shida iyalanshi,


Mutimin yayi musu jagora suka shiga motar sokoto dari hudu da hamsin aka kaisu wato dari da hamsin2 abakin tasha aka ajiyesu, suka tan bayi gidan mujittaba aka nuna musu kusaga masallacin shehu inda makarantar almajiran fulani,


gwaggo cike da murna tashiga gidan kasancewar gidan da tasha titi ne kadai yaraba Su, rike take da hannun joda baffa na janye da kayansu.......
WAYE JODA?
MENENE ASALINTA?
kubiyoni Dan jin wadannan amsoshin


Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�6鈨�
Asalin joda =
Alpha nuhu shine kakan gwaggo wanda yahaifi mahaifinta wato muktar , mujittaba, ayuba, suwaiba se kasim ayuba da kasim da suwaiba duk sun rasu, dukansu yayan halimatu sadiya ne, wato matar alpha nuhu


Sadiya asalinta yar sudan ce, wato Arab agurin karatu alpha yahadu da ita anan ya aurota, yazo da ita kasar masina takusaga, kasar saudiyya, alpha fulani ne na usuli tin kaka da kakanni, kuma makoho ne sedai akwai dinbin ilimin addini agaresa hakama yayansa sunsami karatu sosai,


Alpha yarasu yabar yayansa biyar tareda matarshi, maimuna itace mahaifiyar gwaggo wadda takasance ya tafari ga malam muktar, se kanwarta saratu sukadai ne ga malam muktar gwaggo ta taso cikin gata da soyy sutura babu wadda bata daurawa muji


Ganin haka yasa A'i da yayanta ukku kishi wato luba, hadiza da abdul hadi, ganin uwayensu maza sundora ma gwaggo son duniya, hakan yasa A'i biyar bokaye tana karbar magani tanayiwa uwar gwaggo da itadin, tin ta nayi yana karyewa har allah yabata sa'a


Watarana gwaggo tafito daga makarantar allo, tana shigowa gidan A'i tace mata tashiga bayi tadauko mata buta tana tafiya A'i najanta da fira har tamanta da addua daganan aljannun da aka tura suka figeta se dajin wajaki, suka yada ita sannan suka mantar da ita gida


Agida kuwa Anyi ne manta har an gaji babu haukar da uwayenta ba suyi ba daga karshe suka sangana dalilin dayasa mahifinta komawa kasarsu kenan wato masina


Ai kuwa bokanta yatabbar mata cewa gwaggo bazata dawoba se har jikinta ko jikin danta yagamu dana dai daga cikin danginsu sannan zata dawo a hayyacinta, gwaggo kuwa abakin kogin kada aka yada ita, anan ne baffa yaganta , yadauko ta saman jakinsa yakaita gidan Su


Mahaifinsa barau shine yacigaba da kula da ita har taji sauki daga nan tazama yar gida, zuwa wani Dan lokaci barau yahadata aure da dansa wato baffa, shekararsu kusan biyar sannan gwaggo ta haifi danta wato sani baifi wata uku ba yarasu tasake haihuwar wani shima aka saka masa sani watansa bakwai yarasu seda tayi yaya kusan biyar suna rasuwa mata da maza dukansu bada shekara suke mutuwa


Joda ce tashida itace kuma auta dalilin dayasa ake sonta kenan
Wannan kenan "


gwaggo tayi sallama tashiga gidan, Wani dattijo tagani rike sa alkalami da allo yana rubutu ahankali abubuwa suka fara tariyo mata, dasauri tace malam!
Kansa yadago yana kallanta muryar wa nakeji kamar innata, tace nice malam, malam yace dama kina raye,


Zama tayi tadinga basa labarin rayuwar ta har zuwa yanzu malam yakalli baffa yace angode Dan uwa allah yasaka muku da alkhairi ameen, tace malam inna baba da innata, malam yace suna masina tun bayan rashinki da mukayi, yakasa zama kasar nan, tace saratu fa? Seda yayi Jim sannan yace allah Yayi mata cikawa, yanzu shekara goma kenan, hawaye suka dinga zuba afuskarta


Malam yace hakuri zakiyi yanxu ina zaki masina zakije ko nan zaki zauna domin nima kwanan nan nake shirin komawa can nagaji da nanan kudina kawai nakeso Su cika, gwaggo tace nawa ake zuwa ai munada kudi, malam yace dubu goma ne duk mutun daya


Baffa hai bahause bata iya San kudi ba, mezatayi da dubu goma hanake ko makka zasu kaini, malam yace hmm nan fa ba irin dajinku bane. ....


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�7鈨�
Ahmed yayi duk wani bincike da zaiyi an tabbatar masa dacewa, babu komai acikin gidan, amma kuma seda yasamu ganin governor da minister yayi korafi akan gidansu, haka yadinga shige da fice seda yaga anbiyasu yadda yakamata, sannan hankalinsa ya kwanta, yakira commissioner yashaida masa yayi murna kwarai yace Ahmed kwazonka da jajircewa na burgeni,


Mahmud labari yazomasa, amma baisan wanda ya gyara al amarin ba, yadaiji dadi sosai , Yace insha allah zanje next week in kai musu ziyara kamar yadda nayiwa kanwata al qawari wato joda"


Malam yakira gwaggo yagaya mata cewa tafiyarsu jibi ne dama bagabadai zasuba abdul hadi da matarshi nanan, gwaggo badan ranta yasoba tazauna suka wuce aka bata dakin, hasiya tazauna aciki, haka suke zaman gidan a wahalce domin kuwa hadi bashida imani ko kadan, seda tagwammace zaman daji da gida, amma koba komai taji dadin ganin danginta, joda tazama boya agidan , duk jumu'a setafita da tallana ruwa bakin masallaci, dayake nan bakowa keson fura ba akwai ta ko ina ,


Ahmed yatabbar da gaskiya ya kauda rashin",, ta ma'ana yatsaya tsayin daka aka gina ma kowanne mutun gida dai2 danasa tsarinsa dai2 talaka, gidan baffa ne kadai ba'a ginaba saboda ba asamu ganinsa ba andai killace gidan, Nan cikin kauyen sokoto wamakko kudin gidan dakomai suna hannun shamsudden wanda suke cewa deeni wato PA na minister,


Ahmed yagama komai yaje yasamu commissioner yayi masa bayanin yadda komai yakasance commissioner yayita sakawa Ahmed albarka, yana fita yace aransa allah nuna mun ranarda zan aurawa Ahmed yata sarina, murmushi Yayi allah yanuna mun wannan Ranar ameen zanyi alfahari dashi cikin zuriata idan har yakasance surikina


Ahmed yadawo daga barrack dinsu yashigo hannunsa rike da hularsa, yana takon girma karar rawar gidan yadanna mai nuna ana bukatar ganin kowa dakowa, cikin minti biyar kowa yahallara harda abdallah da masu aikin gidan hjy da yar gold din yarta amina,


Ahmed yace kunsan cewa taraku nan gurin agabadai yana nufin akwai important issue dazakuji, so ba wani abu bane, dad zai dawo gobe at 4 to 6 pm ana bukatar gyara agidan nan da cook, yakalli husaina wadda itace shugaban masu aykin abinci yace zanbaki list din abunda ake bukatar kidafa, hjy tace amma ai....Ahmed yada mata hannu 鉁嬸煆� amma me bannemi kowa Yayi mgn ba kona bada order ne, Iye?


Yamaida kallansa ga mai gyaran gidan yace tsohuwa baki bukatar gyara ko bayani you know how to make diz house special nd cute veuryfull, ar u hear me? Tsohuwar tace Yes sir, Ahmed yace gud, se kai mai gadi kafi kowa rawar kan tsiya idan bakayi hankali ba kana kusaga rasa aikinka,


Ali driver katabbatar anwanke duk motors din dasuke gidannan, remain you Hafsa yanuna ta, kibiyoni ki karbi keys din dakin dad kitabbatar kin gyara shi nasan zaki iya, abdallah ka kiyaye kanka daga shaye2 nan kasan abunda yakai baba Egypt natsawon wata shidda duk matsalarku ce kaida uwarka da wannan fantimotin yanuna amina, ta haifar masa da hawan jini,


So all of you b care full idan akayi something bad or rubbish, har nagani white my ayes wlh, rankowa a gidannan zai baci, har yajuya zai wuce hjy tace inada magana, Tsayawa Yayi batareda yajuyo ba, Yace bayanzu ba banda enough tym dinda zan karbi korafin ku, dts oll yayi shigewarshi


To mekuke jira muna fukan banza kunwani tsayawa kuna kallona , tadaka musu tsawa tuni kowa yasani inda zashi , Hafsa ta kunshi dariya tabi yayanta da gudu.........


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹 N@ B aleeyu 馃挄 1鈨�8鈨�
Dakinsa tabisa yabata keys din yakara jaddadamata cewa tana shiga tarufe kofa domin baya bukatar kowane Dan iska yashiga dakin , atake zasu sace wani abu tunda dukansu sunzama gwaska , Hafsa ta kyalkyale da dariya, hava yaya yadai sata, Yace oh to karya namusu ko sharri, Hafsa tace a'a bance ba, Yace dallah kije aykinki ko sekin gama min iyayin tsiya, har zata wuce yace look Tajuyo idan akayi sallar la'asar kizo nabaki list din girki dazamu bukata, toh kawai tace masa tafita


A parlour tasame Su hjy se zagin Ahmed suke, Hafsa tace dubi wai iskanci mutun da gidan ubansa a hanashi shiga dakinsa, hjy tace inbanda iskanci ma wai alhj zai dawo amma se abakin dansa zanji, sannan kuma shi zai tsara mana yadda komai yakasance banida ikon shiga dakin mijina se in yana ciki bani zan tsara girkin danakeso ba wai se shashan dansa


Hafsa tayi kamar batajiba tayi hanyar dakinta, amina tace ke zonan Hafsa tayi mata banza, abdallah yace ke Dan uwarki ba mgn ake miki ba seda tajuya sannan tace ai ba ke ne sunana ba, duk Wanda bazai kirani da sunan da ubana yarada mun ba ai seya bari


Abdallah ya taso da karfi ya zare belt zai zaneta hjy tace a'a Dan mama kada ka tabata yayanta nagida,
Da kibarshi yatabata wlh in nuna masa banbancin kashi da masa, gabadansu suka juya suna kallan Ahmed yace wato dama dukanta ake agidan nan idan bana nan, kekuma yanuna Hafsa shegiya wawiyar banza ni uwata ba haka takeba ba wanda zai takata bata rama ba bansan ko zuciyar wa kika gado ba, dad dina bahaka yakeba,


Zuciyata ce tadauko, daga kofa sukaji wannan sautin, Ahmed yace woww abba kaine, nine ahmadu muhammadul mahi "!
Hafsa ta aza dariya kai abba duk wannan sunansa ne, Yace sosai kuwa, kema in kina so injero miki naki dasauri tace Yes inaso, yafara hafsatu manga hafsi Hafsa, Hafsa tabata fuska wlh abba banason manga dinnan, Ahmed yace kedalla kiyi mana shiru ko gaisawa bamuyi ba kin hausa da shegen surutu,


Abba yace kabarta mana, aytafi wadanda sukayi halin ko in kula dani, Ahmed yadaka musu tsawa ku sha2 shan ina ne dazakuga ubanku ku tsaya kuna kallansa amina tace ina yini, abba afusace yace da ban yini ba zaki ganni shakiyiya kawai, yagalla wa uwarsa harara, abdallah yarusuna yace abba barka da zuwa , ya amsa ba yabo ba fallasa , hjy ta tabe baki tace yaya barka da wuni, abba yace barka De


Mahmud yashirya tsab tun da asuba yabi jirgi se sokoto, daga nan yashiga mota zuwa wajaki, yana kai bai tsaya wata2 ba yatare Dan achaba se dajin fulani, amma me yaga ya badai anrushe dajin ko tsuntsu babu balantana Dan Adam, oh gush yadafe kai bin dajin yake da ido yadda akafara foundation agurin da alama gidan mai za ayi babba , ina zan ganta wazan tanbaya?


Haka yabaro dajin rayuwar shi ajagule , kusan 4 ya isa gida wayarshi yajanyo yakira Ahmed yagaya masa cewa akwai matsala Ahmed yace Tamefa ? Mahmud yace yanzu daga dajin fulani nake na riske har antadasu, kai intakai cemaka har ankassafa gurin


Ahmed yace hava dai, yanzun miye abunyi, Ahmed yace shine dalilin kiranka nima bansan abunyi ba yace ni yadda naji ance za'a gina musu gidaje amma banyi zaton har antada suba kodai karya ce, Ahmed yace wannan kuma seka binciki newscaster kaga inada abunyi yanzu yakatse wayar, Mahmud baidamu da halin koinkula da Ahmed yamasa ba burinsa yaga halin dasu joda suke


WAYE AHMED?


Muje zuwa 馃巹 Dan jin wannan amsar
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�9鈨�
alhj usman shine mahaifin Ahmed da uwarsu margayiya Sarah wadda suke kira da ummah, alhj usman dane ga alhj zubairu wanda yayi tashen kudi azamaninsa yarasu yabarmusu dinbin dukiya lokacin dad na jamia inda yake karatun government, musa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login