Showing 33001 words to 36000 words out of 75434 words

Chapter 12 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30102

dandano se kamshi ke tashi, ga kuma sakwara da miya ogun, gwaggo tazuba aflate tabata, joda taki karba, gwaggo tace kae na manta hannun dama ne, amma wlh akwae aiki kafun ki warke , joda tace nifa banaci, gwaggo tace karyanki wolla dole kici, akayi2 amma joda taki ci, hasana tace bara akira likitanta, aikuwa segashi, hasana tace likita gata nan bata cin abunci , likita yanuna masu kofa alamar su fita, hasana taja hannun gwaggo suka fita , gwaggo tace shi kadai zaisa ta taci ayadda yake dinnan fuska ba annuri, kwananan baya ma shine muka samu yaduba ta kinga ko yanxu shine, amma fa likitan yasan aykin shi yana lallaba marasa lfy


Kujera janyo daf da ita yasaka spoon acikin abuncin yafara bata abaki , tanata yamutse fuska bai kulata ba, yacigaba da bata har abuncin yakare yazuba mata lemu da ruwa tasha sannan yakawo magani yabata, Yace ar u okey? Joda tace I think so, doctor yace menene? Joda tace bkomai ay bana Jin dae2 ne, doct yace taya kuwa xakiji dae2 bayan bakida lfy,


Yanxun gayamun taya kika fadi ahannu haka har kikayi muguwar karyewa? Joda tafashe da kuka, doct yace plss kanwata yihakuri bansan kuka zakiyiba ay da bazan tanbiyekiba , joda tace shine yaturani akan dakalin gidansu baya sona yatsaneni baya san ganina muryana ma bayaso, doct yace ya isa haka waye wannan damugunta haka ? Joda tace Dan mai gidan ne shine babba wanda nabaka lbr abaya, doct yace au ashe kingane nine nazata baxaki ganeba, joda tayi murmushi tace nagane ka magana, doct yace taya kika ganeni , joda tace wannan kamshin iri dayane Dana wancan tym din kuma kae dogone kamar wancan mugun, doct yace hava kidena hadani da mugu mana


Yanxun kibani labarinki, joda tace kamarya kenan ? Doct yace garinku asalinki skull dinki an others, joda kuwa tafara basa lbr kamar yadda tamasa ada, Yace anya wannan Ahmed din ba sonki yake ba, joda ta rufe bakinta Dan allah rufamun asiri kar yasake karyamun kafa, doct yace ina zaiganki ay duk wannan abubuwan take2 so ne, sonki yake bilhaqqi amma yakasa yarda da hakan inaji yanada feelings akanki sosea shine abunda kedamunsa,


Joda tace in possible wlh, ba yadda wannan yaron zai soni, yana Jin kanshi kamar wani sarki baya tsoron kowa ni wlh bana fata ko hanya tasake hadamu bare zuciya doct yayi murmushi shikenan naga kin tsorata a bar zancen kawai tinda baki so, amma meyasa kike tadi da abdallah, joda tace ay nagayama komai sona yake nima kuwa haka,


doct yarike baki yace ikon allah yanxun ke kinsan so, joda tasa hannunta tarufe idonta , Yace dama kin bude ni baruwana, amma kiyi hankali da abdallah nasanshi farin sani ba shida kyau wlh, joda tace lfy lau yake nidae banga wani aybunshiba dayaga dae bata son zancen dole ya bari amma koba komai yaji relief akanta sakamakon Jin lbrnta da yayi...........


馃巹 FULANIN DAJI
N@ B aleeyu 馃挄 page 4鈨�8鈨�
Haka abun ketafiya kullum wannan doctor din shiyake kula da ita tinda sassafe zaizo yabata breakfast, haka lunch ma zaizo haka idan dare yayi shiyake bata har tafara sabawa , Mahmud nazuwa kullum dubata tareda yan tsarabarshi, se sun sha fira sannan yakoma, joda tafara Jin sauqi,


khalthum kuwa kullum tana hanyar asibity duba joda, ta tsinewa Ahmed yafi aqirga, joda tace kenifa na barshi da allah kifita harkanshi kawai, khalthum tace wlh joda da ace nice ke to wlh kuwa kodan uban waye bai isaba yatakani shi har ya isa ba soja ba bura'uba, joda ta rufe mata baki kae khalthum kiyi hakuri Dan allah kiyi shiru banasan irin wannnan zage2


Doctor ya ajiye biro dinsa yabi khalthum da ido to itakuma wannan wacece? Tambayar dayayiwa kansa kenan wadda ba'a amsa, yana saurarensu duk firar dasuke, sedai bai tanka ba amma yafahimci wannan khalthum din akwai zafi dukda joda ma nada nata zafin, shakuwa mai tsanani tashiga tsakaninsu da doctor dinta, sedai tana cike da kewar abdallah , ana haka Sega shi murna gun joda ba'a magana,


Seda tagama yimasa shagwaba sannan suka sha yabata hakuri kan dadewar da yayi, yana fita gwaggo tace joda wai ni miye tsakanin ki da wannan yaron ne? Joda tace bkomai gwaggo cewa yake ni kanwarshi ce gwaggo tace to wlh kiyi hankali dashi nidae wlh dama kin yanke wannan alakar atsakaninku, joda ta juye baki a ranta tace kuji gwaggo fah Dan baki san miye so bane shi isa kike cewa na rabu dashi


Gwaggo tace mekika ce? Joda tafara a'a in in dama cewa nayi, gwaggo tace dallah yimun shiru shasha yarinya ana nuna miki gsky kina kaucewa, joda tasadda kanta kasa tace Dan allah kiyi hakuri gwaggo, gwaggo tace bkomai ina kara jadda da miki bana San tarayyarki dashi karshen mgn kenan, joda tace gwaggo Dan allah kibani lokaci yadda zan koyawa zuciyata rabuwa dashi bazan iya farat daya ba, wlh tausayin shi nakeji har kuka yake mun , gwaggo tace oh yaro man kaxa


Ahmed zaune kan gadonsa yana latse2 awayanshi, Mahmud yashigo yazauna, Ahmed yace daga ina haka, Mahmud yace daga gurin joda nake har tafara Jin sauki, doct din yasan aykin shi wlh, ni naso na ganshi na masa godiya, Ahmed yatabe baki yacigaba da aykinsa, Mahmud yace kozaka je ka dubata, Ahmed yagalla masa harara yace inje inyi uwarme acan? Mahmud yace uwarka xakayi acan da iskanci Dan kawai kaje dubata shine wani abun bayan koba komai akwai lada aciki


Ahmed yace ni kake zagin uwata akan wata banza , Mahmud yace yihakuri banji dadin zancen kabane shi isa, Ahmed yasadda kae yacije lebe yacigaba da aykinsa, wayarshi ce tadau ruri uban tsaki yabuga ganin wake masa waya , daga ganin yanayin shi Mahmud yagane ko waye kemasa waya, Mahmud yace da kayi hakuri dae kadaga wayar ka Mai sonka yafi makiyinka, Ahmed yace agareka hakan yake ni agurina gwara makiyi akan masoyi .......


Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:42 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 4鈨�8鈨�
Mansura nagani anci ado tamkar wata amarya se kwarkwasa take tana juya duwawuna, dakin Ahmed tanufa ba fargaba ko darr azuciyarta, knocking tayi nayi kusan minti biyar shiru ba'a bata izinin shigaba, hakan yabata damar murda key din dakin tareda sallama, Ahmed na zaune kan kujera yana kallo a system dinshi baida go ba , ya amsa sallamar tsaye tayi tana jiran dagowarshi, can da taga tsayin bamai karewa bane tace barka da hutuwa ranka yadade, banza yamata yacigaba da harkokinsa


Ahankali tasake cewa Ahmed ya hutuwa, nanma shirun ne yabiyo baya , mansura kam tadan tsargu , tasake cewa Ahmed mgn fah nake maka amma kamyimun shiru , Ahmed yadago afusace yace waeke mayyar ina ce, mekikazo yi a dakina na nemiki ne kokuma ya? Mansura tajuya masa baya gudu kar yaga hawayenta, tace hava Ahmed kaso mai sonka koda kashi ne, bare mutun,


Ahmed yace ay kashin ma yafiki daraja agurina, da zanga kashin da kuwa zakiga yadda zan daukaka darajar shi sama da taki wawiyar banza jahila kawai get out yanuna mata kofa, bamu su mansura tafita amma me? Tana kae kofa tatsaya batareda tajuyo ba tace wlh Ahmed ina mai shaida maka cewa sena aure ka kota halin kaka, ka soni koka kini bashine damu wataba burina naganni a gidanka amatsayin mallakinka


Ahmed yace shege kafasa idan kika cigaba da cusa kanki a rayuwa ta to wlh zakiyi Dana sani na har a bada , mansura tace ok toh shikenan Muje zuwa nida kae, kasani bazan kara kawo kaina agareka ba, dakanka zakaje neman aurena, kasaka wannan a ranka!!! Ahmed yayi murmushin mugunta yace duka bokayen duniya da malamanku basu isa suja daniba, ki koma kigayawa bokanku yayi kuskure da yayi tunanin zai iya galaba akaina, malaminki yaudaran ki yake ba abunda zai iya yimun, mansura tayi shiru Jin kalaman sa kana tafice daga dakin


Dakin hjy taje tafada kan gado, hjy na sallah ta Idar tace lfy mansura kika fada kan gado dakarfi haka ? Mansura tace inafa lfy anty kinji yadda Ahmed yace, nan ta zayyane mata yadda sukayi dashi, hjy tace indan wann karma ranki yasosu ina baki tabbacin Ahmed naki ne har kin samesa, mansura tace allah ko antyna, hjy tace sosea ma dubi nan, wani Dan karamun kwalba ne da turare aciki, hjy tace yana Jin kamshin wann shikenan angama dashi


Mansura tadaka tsalle wayyo dadi kasheni , hjy tace ungo kiyi hankali dashi dashi bakaramun kudi nazuba aka bani shiba har Niger aka karbo mun shi, mansura tace to ya ake amfani dashi? Hjy tace ajikinki zaki sakashi kisamesa, seki gayamasa cewa yaushe zae turo ayi mgn, mansura tace kae anty wlh ina Jin tsoro kinga yadda ya wulakanta ni yau


Hjy tace hakuri zakiyi tinda kekike nema ba'a gaggawa, idan kika bi komai ahankali zamuyi nasara, mansura tace to yanxu yaushe zan saka hjy tace bayanzuba se bayan kwana biyu, ni bani turaren kar kije garin rawar kan tsiya kifashe shi , mansura tace wae anty ina amina tin danazo bangantaba yanxu har 10:30 ace bata dawo ba, hjy tace ay wlh bataji ne nayi2 ta dena yin dare se ayita zagina agari bataji ne yanxun idan Ahmed zai fara yiwa mutane iskanci....shiru tayi Jin ihun amina gabadansu suka fito aguje


Ahmed suka tarar yana dukanta yana ball da ita hjy tasaka salati na shiga uku Ahmed kashe ta zakayi, Seda yamata lis sannan yace Al qur'an idan nakara ganin ki kinfita da irin wann shigar ta yayan arna wlh sena kakkaryaki bare kuma har kiyi dare haka tukun na ma gidan ubanwa kika fito?


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�0鈨�
Cikin muryar kuka tace gurin bithday din saurayina Ahmed yakara hankata saurayi koh, to wlh kishiga taitayinki idan nakara ganinki kinfita koda get ne batareda izinina ba wlh se jikin ki yagaya miki
Kuma kisani kitattara kayan ki ki koma islamiyya on Sunday, hjy tace kae ya isa haka sekace wani ubanta zaka wani gindaya mata sharudda haka, Ahmed yace inada ikon yin hakan ne kuma babu ubanda ya isa yajanye wann tsarin, hjy tace koda uwarta ne, Ahmed yajuyo afusace yace koda ubanta ne!


Dae2 nan abba yashigo yace tabbas ko ubanta bai isa yajanye wann dokar ba bare kuma uwarta, hjy tabuga tsaki taja amina sukayi sama Ahmed yamaida kallansa ga abba yace abba barka dazuwa, abba ya amsa da lfy lau Ahmed yagajiya, Ahmed yace ba gajiya, abba yace Ahmed kayimun dae2 kacigaba da hukunta kannenka wann shi zai tabbatar mana dacewa koda mun mutu mun bar baya muna da wanda zai tarbiyan tarda yayanmu, Ahmed baice ,komai va yashiga maida belt dinshi daya Zare


Joda kam jiki Alhamdulillah tafara warwarewa, har wata kiba naga tayi yan kasusuwan jikinta duk sun bace, tayi cif cif da ita, yau satinsu biyu kenan, idan anyi lesson a skull khalthum tana tashi seta biya gurin joda tamata bayani sannan ta wuce gida, abdallah kuwa kullum yana kan hanya shida Mahmud narasa wayafi bata kulawa acikin mutun uku doctor ko abdallah kokuma Mahmud dukda khalthum ma ba'a barta abaya ba


Abdallah yakalli joda yace bae yaushe zaki koma gida? Joda tace nima bansaniba ask doct, abdallah yace okey ana haka Sega doct ya shigo, abdallah yabasa hannu suka gaisa, Yace doct yaushe za'a bata sallama ne, doct yace itace tace maka tana bukatar sallama? Abdallah yace no, doct yace gud taji sauqi ne har tana iya komai sa hannun koh? Abdallah yace no hava gashi kana gani , doct yace to me kake bukata da abata sallama tinda ba kula zakuyi da ita agidaba kamar yadda yakamata


Abdallah yace shikenan allah yabaki lfy kanwata ameen , joda tace doct mura kakeyi ne, doct yadaga mata kae yacigaba da rubuce2 joda ta tabe baki bansan meyasa yake bata ranshi ba idan yaga abdallah agurina , sedai kayi ni bamai rabani dashi shine hasken idaniyata abdallah yace bae zanwuce sekuma night, joda tace tom amma Dan allah karkayi dare sosea kamar yanda kakeyi, abdallah yace kinsan fah inada abubuwa agaba nane matse wa nake ina lekowa gurinki,


joda tace nadae gayama idan nayi bacci karka kuskura katadani, abdallah yayi murmushi to ranki yadade , yana fita doct yarufo kofar dakarfi har Seda joda ta tsorata, tace lfy doct? Ba lfy ba shine amsar daya bat! Joda 馃槼 meyafaru? Kace mura kake kuma gashi muryanka ayanxu qlw, doc yace yess , ba lfy ba, banason ganinki da wann yaron zai bata miki tarbiya yaron dake shaye2 , joda tace ya isa haka bakada wann hurumin na shiga tsakanina dashi koma dae meyake sha ina sonsa ahaka kuma babu wanda ya isa ya rabani dashi , doct yadaka mata tsawa dacewa how dare you ni zaki gayawa mgn tuni joda tashiga taitayinta


Doct yace b carefull you do not know me , joda ta kankame jiki tafara kuka abunda yatsana kenan kukunta glass dinshi yasaka yabar mata dakin , yana fita tafara tunanin anya kuwa ta kyauta hakan datayi, yinin ranar baidawo ba baixo bata lunch ba bare na dare haka tawuni da yunwa , damuwa fal aranta duk wanda yaxo dubata haka zai hakura yakoma anrasa kanta ,Mahmud da abdallah atare suka zo tana Jin shigowarsu ta lafe kamar mai Jin bacci...........


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�1鈨�
Ahmed yafito daga room dinshi zai shiga kitchen yahada coffee , mansura kuwa dama tana labe kawai segata aguje dae2 nan Ahmed yafito suka hadu da juna dasauri Ahmed yaja dabaya yana kokarin rufe hancinsa 馃檴 Jin wani kamshi tareda wani yanayi yana shiganshi, ganin haka yasa mansura yin sauri takarasa kusansa ta ware hannayensa Ahmed yashiga juye2 da kanshi yarasa inda yake masa, dadi kasa yadinga yi har yakai kan carpet yazauna


Mansura tace yade Ahmed, ahankali yadago idonsa dasuka kada sukayi jajir yace bakomai ina son na kwanta, mansura tajanyo hannunsa sukayi room dinshi, kan gado ta ajiye shi , ido kawai yake binta dashi, mansura tace mekake bukata ne, Ahmed yace bacci nakeson yi , mansura tace bismillah , kwantawa yayi tareda wasu tinanin wadanda yakasa gane kansu, mansura tadaka tsalle tayi dakin hjy da gudu tafada kanta I love you my cwet anty wlh yakamu, anty kinga kuwa yanda yake kallona, hjy tace dakyau seki fara aykinki bawasa


Karfe 2 dae2 Ahmed yafarka tareda rike kanshi dayakejin yana juyawa , yana son tuna abunda yafaru amma yakasa , wanka yayi yashirya cikin kananan kaya , yana kokarin fita wayarshi tadau ruri, new number ce saboda haka baidaga ba Seda tayi kusan 3 miss call sannan yadaga tareda fadan yess, Jin muryar mansura yasa shi Jan tsaki tareda fadan ya ake ciki? Mansura tace inaso karakani shopping ne, Ahmed yace kinga na miki kama da mai rakiyar mace


Mansura tace shikenan tinda baka sona, Ahmed no kigane banda gud tym ne amma zan baki driver, mansura tace ni idan baxaka kai niba kabarshi kawai kafi driver agurina, Ahmed calm down mana zaki iya barin firar har zuwa night yanxun inada abun yi ne, mansura tace allah yakaimu, my man I love you.....Ahmed yace uhm.....Thanks mansura tace au baxaka cemun you love me ba, Ahmed yace ay base nafada ba fadanshi bashi yake tabbatar dashiba, mansura tace dukda haka nidae nidae inason Jin wann kalma daga bakinka , Ahmed yace sena dawo I'm busy ya tsinke wayar yafita


Mansura tace ay day tinda baxaka iya cewa baka sona ba komai yayi nakusa kammalawa da matsalar ka, Ahmed kuwa yana Jan mota yana mamakin kanshi shi kam yarasa meke damunsa akan mansura yana Jin wani feeling akanta yarasa ko miye , yafe yake yana shan wakar ice prince. Waya yake da hafsa cike da kulawa yanata tambayar yakaratu ba abunda kike bukata hafsa tace bakomai bruhh , sedai ina neman wata alfarma guda daya Ahmed yace yes go on " hafsa tace bruhh plss ina son mgn da joda, Ahmed yace hafsa zaki fara koh? hafsa tace sowie bruhh, Ahmed yace dont lemme warn u again , hafsa tace bruhh.....shhhh yafada bana San Jin komai dole tayi shiru tareda Jin wayar ma ta tsaneta duka


Joda kwance abun duniya duk ya isheta tin ranar bata kara saka doct a idonta ba sedai yaturo wata likita tadubata idan joda ta tadubata ya doct baya xua se tace mata yana busy ne, gashi ankusa bata sallama tinda hannun yayi kyau yanxu tafara motsa shi da kanta yau sunada text skull saboda haka tin wuri tashirya driver yaxo yakaita a skull se xua dubata ake ana mata sannu karfe 12 dae2 suka fito exam principal yatava izinin komawa gida ganin yanda take


Dama kuwa driver na jiranta tana fitowa suka sa kae se asibity dae2 kofar shiga asibity tahadu da Ahmed Yana fitowa dumm taji gabanta yafadi dasauri take ja dabaya baya, Ahmed kuwa yatsuramata ido yana kallan shigarta acikin uniform, ido yazare 馃槼 naga ya yada key din motar shi ya na fadan jodaaaaaa鉂� wani rin tsalle naga yayi yacab kota suka fada gefen titi , mai motar yafito da niyyar basu hakuri sekuma yayi turus ganin irin kallon da Ahmed kebin joda dashi ita kuma idonta arufe..........


Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:42 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login