Showing 63001 words to 66000 words out of 75434 words

Chapter 22 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30108

kikayi ?
Joda tayi shiru ba tace masa komai ba se
hawaye take, Ahmed yayi shiru aransa yace
dama haka yarinyar nan tarikesa yaxamemata
dodo har mafarki na take zanci zalun ta. lallae
dole nabi mata wata hanyar da zata ya femun
danko baxan iya neman gafarar taba, hakan zai
kara sakawa tarainani, akan na yanxu , joda tace
idan angama ruwa kabudemun daki inje inda
gwaggo na,
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�4鈨�
Ahmed yace ba'a gamaba bakya jinsu ne " wata
tsawa aka daka joda tayi bala'in rikesa tana kuka,
Ahmed yace lfy kewai komai kuka, joda tace
yayan hafsa wlh bana sanka banason kallon ka
amatsayin mijina Dan Allah kabani takardarta
inada masoya, Ahmed yace nikuma maqiyinki
koh?
Joda tace koma dai yane nidae nagaya maka wlh
bana son ka bana son ka, Ahmed yace shikenan
naji zan baki takardarki amma sekin yafe mun
Joda tace kambuu ay wlh sedai in tabbata da
aurenka aka ina mara amfani amma baxan taba
yafe makava,
Ahmed yace auren ne mara amfani? Joda tace
eh mana miye amfanin hada makiya guri guda,
Ahmed yace toh naji ya isa haka, me kikeso
inmiki seki ya femun joda tace babu shi, Ahmed
yace idan nace zan baki takardarki fah Joda
tajuyo da murmushi har dimple dinta ya lotsa
dagaske zaka bani takardarta,
Ahmed yace of course idan kinbi tsarina, joda
tace me kenan , Ahmed yace zaki koma gida na
ma'ana ki karbi aurenki na tsawon wata biyar
nikuma namiki al_qawari suna cika xan baki
takardarki , joda tace shikenan na yarda, Ahmed
yace kuma baxakimun fitsara ba komai nace dole
kiyi, joda tace na yarda, kaikuma idan ka cuceni
Allah baxai barkaba, Ahmed yace naji, doka
tafara daga yanxu,
Tashi kihadamun ruwan wanka, joda kamm nifa
bansaba da aykin wahala ba, Ahmed yace lallae
yarinyar nan mijinki fah, joda tace wai mijina ,
mijin mansura dai Ahmed yace au zaki saba doka
kenan, joda tace shikenan ina ne toilet din Ahmed
yanuna mata tashiga ciki seda tafara wankewa
sann tahada masa ruwan, bayan tafito tace masa
gasu can ,
waima bayanxu kafito ba daga wanka ba, Ahmed
yace ehh ay wann ma kece sila, joda tace
nikuma kamar ya? Ahmed yace manta kawai
sena fito kifidda mun kayan sa zansaka, joda
tace kai wlh baxan iyaba dama haka ne auren
komai se anma miji
Ahmed yace bakya son lada kenan Joda tace
inaso mana , yana shiga seta gyara gadon tsab
tagyara dakin ta kunna tirare bayan tagama
tajanyo wadrop dinshi tafidda masa wando 3Q,
da riga tafashesu da turare,
Ahmed nafitowa joda tajuya bayanta, yace no fah
ay baki gamaba zoki gogemun jikina ki shafa
mun mai, sann kisaka mun kaya, joda tace
kai_ka_kai sekace wani jinjiri, Ahmed yace yo ay
miji jinjiri ne idan yana agaban matarshi kuma
kince zakiyi duk abunda nasaki joda tace ni wlh
tsoro nakeji bana iya saka maka kaya , Ahmed
yace shikenan wasa nake zo kiyi alwala kiyi
sallah kinga 4:20, ba musu tashiga toilet din tayi
alwala ta tada sallah
Bayan tagama Ahmed yace zo nan joda zan
tambayeki, joda tazo tazauna Ahmed ya kamo
hannunta yace gaya min meya sameki abaya
bayannan naga kinyi wani iri kina zama da datti,
joda tafara kuka, Ahmed yace ba fah kuka
nakeso ba kigayamun naji, joda tafara basa
labarin komai bata boye masaba, ran Ahmed
yabaci matuka idonsa sukayi jajir
hannunsa nadama yafara rawa joda kam ta
tsorata dashi, baya baya tadinga yi karya
nausheta, se wani gurnani yake like a lion. Joda
tabisa a hankali takamo hannunsa tahada danata
ta rike gam sann tafara shafa bayanshi a hankali
ya lumshe ido yakwanta kan kafafunta, joda ta
cigaba da shafa masa kansa , sunfi minti goma
ahaka sann tada gashi taje fridge tadauko masa
eviron drink tazuba masa bamu su yakarba ya
shanye Tass
Yana gamawa yakirata joda zo naga jikinki, Dan
kwalinta yacire yana taba gashinta yaga ma
kamar yafi da tsawo sann yafi jikinta da kallo
bawata matsala, yace meyasa baki gayawa kowa
ba, joda tace sunce zasu ballani idan nagaya wa
wani sekuma tafashe da kuka, Ahmed yarungume
ta yana shafa bayanta it's ok kinji..............
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�5鈨�
Ahmed yaje yaga dad yamasa magana kan cewa
ran Friday joda zata tare gidanta baya bukatar
komai shi zaizo yadauki abunshi da dare, dad
yayi matukar murna dajin hakan, shima yaje
yasamu gwaggo yamata bayani, itama din murna
tayi sosae daga ranar aka shiga gyaran joda ana
tirka mata kayan fruits, hjybinta kuwa gyaran jiki
take mata kafun kwana shidan suzo sekunga
yanda joda tadawo abun sewanda yagani skin
dinta kamar zai fashe idan kataba
Joda tasamu khalthum tayi mata bayani,
khalthum tace aykuwa yafi ma seki kara wanasa
, khalthum a ranta tace lallae joda bakida wayo
kafun 5 month din yakoya miki yanda zaki soshi ,
ni hakan ma yayi mun ina sonki da, Ahmed kodan
ki gyara masa zama kamar yanda kika gyarawa
abdallah nasa
Angama hada komai tsaf dad yakira joda yayi
mata nasiha kamar haka , joda ina son kirekemun
dana amana kamar yanda nabasa umarnin yarike
ki amana nagayama sa tabbas idan yacuceki
tokuwa ban yafe masa ba , inaso kiyi amfani da
iliminki da tarbiyar dakika samu kigyaramun wasu
halaye na Ahmed, tinda kika gyara abdallah
Ahmed baxai miki wuya ba , ki daure kiyi ibadar
aure kisamu aljanna iyayenki ma zasu samu
Banda fitsara da shashanci dukda nasan wann
bahalin ki bane idan kika iya Ahmed bayada
wuyar zama, ki kama kanki daga matarsa karki
shiga lamuranta inso samu ma kada ki hada
hanya da ita seta kama dole , allah yabaku
zaman lfy da zuri'a dayyaba ameen " dakyar aka
banbare joda daga jikin gwaggo, ita kuka gwaggo
hawaye, gwaggo takasa mata wata nasiha kawai
tace mata Allah yabaku zaman lfy yakauda
shedan azamanku ameen
Tin da Ahmed yatada mota takara wani ihu kuka
take kamar me, Ahmed baice da ita komai ba,
har suka kai gidan yafito itakuma taki fitowa
zagayowa yayi , yabude ganbu yajawo hannunta
sukayi cikin gidan , kwance take kan kafadarsa
tana kuka har suka kai dakinta yabude mata "
suka shiga yanuna mata komai hadda lefen ta
agurin sak irin na mansura babu banbanci ,
dakinta kam ko makiyin Allah yagani yasan
anhadu se kamshi yake joda tafada kan gado
tacigava da kukanta
Ahmed yace mata shikam seda safe, aykuwa ta
taso dasauri ni kadai zan zauna anan ni wlh tsoro
nakeji, Ahmed yace to sokike in kwana adakinki
koya? Joda tace eh kokuma nabika adakinka,
Ahmed yace yo na banu muje din . dakinshi
sukaje takwanta shi kam toilet yaje yayi wanka
yasauya kaya sann yasha coffee. se yakwanta,
joda na karshe Ahmed na farkon gado haka
sukayi baccin su , anfara kiran asuba Ahmed ya
farka koda yaduba joda tadawo ajikinsa ta lafe
masa kamar mage aransa yace wann yarinyar
kodai mage ce iyakaci kenan wann shegen son
jikin nata
A hankali yasaketa ajikinsa yaje yayi wanka yayi
brush yawuce masallaci yabarta tana bacci, koda
yadawo yasameta kan sallaya tana karatun al
qur'ani, tana juyowa tace ina kwana yayan hafsa,
Ahmed yace lfy lau kn tashi lfy joda tace lau ,
bayan ta ida karatu tace yayan hafsa ina ne
kitchen in hada mana breakfast, Ahmed yace no
an yafe miki kibari se zuwa gaba kadan............
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�6鈨�
Su hafsa andawo hutu, taji dadin wann lbrn wai
joda ana gidan Ahmed, gun khalthum taje suka
yo inda joda, Sallama sukayi mansura na falo
tana kallo, kallon banxa tamusu sann ta cigaba
da kallonta, hafsa tace anty mansura ina wuni,
mansura tace yana gidanku daban wuniba da zaki
ganni anan, khalthum taja hannun hafsa sukayi
sama,
mansura tace gidan ubanwa zakuje khalthum
tace gidan uban mai tambaya, mansura tazaburo
dakarfi, hafsa tace Dan Allah anty kiyi hakuri,
khalthum bata sauraretaba tayi ciki, mansura
takoma dakinta tacigava da hutawarta ba sallah
bare salati Ihu joda tadauka ganin su hafsa duk
tarude tama rasa abunda zatayi aykuwa tashiga
jibgo musu abunci pizza da kaji se lemuka,
hafsa tace iye sukike ci ne " joda tace eh wai
baya bari inyi girki ni bantaba sauka kasa ba tin
randa naxo gidann, khalthum tace kenan baku
taba haduwa da fitsararriyar amaryarki ba , joda
tace aifah ina side dina ina Jin motsinta some
time, hafsa tace ay haka yafi, joda tace nifa
inaga bata san da zuwa na gidann ba yanda
nakejin tana waya da karti datasan ina nan dole
tarage wani abu " hafsa tace uhm..allah ya
kyauta
Fira sukasha sosai se kusan mgrb sann suka fito
joda tahada musu kayan make up na cikin lefen
ta. hafsa tace a'a baxamu karba ba, joda tabata
fuska to mezanyi dasu sunmin yawa wlh, dole
suka karba badan sun soba, har gate takaisu
sann tadawo anan taci karo da mansura tarava
ta gefen ta tawuce mansura tadaka
mata tsawa ke ina xua, joda tabuga mata tsaki
sann tayi wuce wata sama, mansura tabita
dasauri wai ina zakije nace basu hafsa sun wuce
ba ke kuma pa meya dawo dake joda tace eh sun
wuce zasu gida nikuma nadawo saga rakiyarsu
na shigo gidan mijina kuma habibiy na, hannu
tadaga zata mareta sega Ahmed yace ke ke lfy?
Mansura tace wann marar kunyar yarinyar mana
wai gidan mijinta, Ahmed yace eh karya tayi ne
nan ba gidan mijinta neba, mansura tace wai
bala'i billahil'azim baxan zauna da ita ba, Ahmed
yatada kafada fine kofar gidan abude take dama
ni kawo ki ne ? Joda tace kuma kadaya mata
tabini sau dakafa Dan nice uwar gida nice babba
bazan cen shekaru
Ahmed yaje famata key din mota dake nake
magana, joda ta bare baki wlh ban yafe ba,
Ahmed yabita dasauri ta rufe ganbun dakin
dakarfi, mansura tajuya afusace tahada kayan ta
tafito taja mota tabar gidan, Ahmed na kallon ta
yamata banxa gidan su taje tazayyane wa uwarta
komai, innasarsu tace to miye aciki tinda
bakulata yakeba
na tabbatar ubansa ne yace dole yamaida ta
gidanshi kedai kawai kikoma ki cigaba da ya go
mana shi, dahaka aka batar mata da kishin ta.
zuwa 11:30 tadawo gidan, shiryawa tayi cikin
kayan bacci taje dakin Ahmed ko kallonta baiyiba
taduka tabasa hakuri , Ahmed yace shikenan
yawuce daga nan suka lula wata d
9/29/16, 12:24 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�7鈨�
Tin randa joda tazo mansura take samun biyan
bukatar ta agurin Ahmed har se ta ki wani
lokacin, dalili kuwa joda ce keruda shi amma
tsabar jinkai da karta renasa yasaka yake neman
mansura dukda tana gamsar dashi 70% amma ko
kadan ba itaba sha'awar taba , mansura kuwa
ansamu yanda ake so har anfara wani epixy
epixy ,
joda kuwa al amarinta take baruwanta da kowa
agidan barinma yanda taga Ahmed ya share ta.
itakuma tafita har kanshi ko mrng tadena yimasa,
se hadu tarava masa hanya amma bawanda zero
yiwa wani mgn Kullum safiya seta zana da biro
kwana Kin da tayi agidan , yau Watanta biyu cif,
joda takara cika yanda take cin kayan dadi
gakuma hutu aykin komai batayi se gyaran
dakinta, yau tashirya cikin wata atampa brown
tayi kyau, tanada dankwalin ta simple taje dakin
Ahmed tareda mansura tasamesu suna iskanci
inji joda aranta tace tanbadaddu kawai se ayita
ta shafe2 iskanci , baya tabasu sann tace ina
son zuwa gida inga gwaggo na, Ahmed yamata
banza, mansura tace honey ana mgn fah kayi
shiru, Ahmed yace ni Dan iska ne dazan amsa
mata mgn tabani baya
Joda tace nima kuma ba yar iska ceba dazan
kalleku kuna tanbadodi , Ahmed yaxubura
mansura tarikesa yi hakuri cweet heart, Ahmed
yace sekin dawo out kuma daga dakina joda tace
koma baka ceba , ba tsayawa zanyi ba kallon
iskanci, allah yashirya wanda yabata tana kai nan
tawuce, Ahmed yayi tsaki sena karya wann
yarinyar watarana
Zuwa aza har tagama shirinta tsab ta rufe
dakinta tadauko kasa, mansura tace har kin fito,
kigaidasu Allah kiyaye joda ta yatsina fuska
ameen idan dagaske kike, Ahmed yace kewai
bakida hankali koh se kiyi ta yiwa manya fitsara,
joda tamasa kallon banxa tawuce abunta,
mansura amma dae honey baida ce kabar ta taje
gida ita kadai ba zuwan fari kuma ni banga tayi
wani tsara ba ba hannu rabbana zataje, Ahmed
yace hakane ina zuwa, ciki yakoma yasauya
kayan shi sann yabita dae2 gate yayi wa maigadi
hannu alamar kar yabude gate.
Ahmed yasameta yace mata kee fito muje
amotana , joda tace why bayan gatawa, Ahmed
yace to haka nakeso, joda tace nikuma bahaka
nakeso ba , Ahmed yace zan ballaki fah ki fito
kafun na saba miki Joda tace ni banida
hannuwan tuka mota ne se anjani, Ahmed yace
shikenan karki fito wlh ba inda zakije, joda tace
so what? Fitowa tayi a motar tarufe ganbun da
karfi tabuga masa dogon tsaki sann tawuce ciki,
Ahmed yabita da kallo
Hafsa tafito zata inda gwaggo ana tahadu da
Mahmud, yana waya da amina dae2 kunnenta taji
yace I love you amina more than you could think
" wani kololo taji yana taso mata a zuciya zafi
zuciyar keyi aykuwa tadafe ta anan tafadi timm,
Mahmud yajuyo yayi kadi da wayar yace hafsa
koda yadago ta jini abakinta dakyar ta iya furta
ya Mahmud kawai seta yi baya , wayarshi yaciro
yakira Ahmed, Ahmed baijira yagama bayani ba
ya tsinke wayar, motarshi yafiga yazo gidan Allah
ne kaday yakaishi lfy
Basu tsaya wata mgn ba, aka wuce asibity da ita,
duk atare suka shiga, Ahmed da Mahmud
dasauran likitoci dakyar aka shawo kanta jininta
ne yahau sosae ga dunbin damuwa yamata yawa,
Ahmed yace wai menene silar wann abun ne "
anan Mahmud yagaya masa yace nikam ina waya
da amina kawai se jinta nayi akasa tafadi amma
ko menene zai saka mata damuwa haka har ta
haifar mata da hawan jini , Ahmed yace shut up
Mahmud b4 I kill you, kasan komai duk ciyon 6ter
a kankane kokuma kanaso kace mun bakasan
tana dauke da cutar sonka ba , yarinya na neman
mutuwa a kanka taboye sbd kunya da kawaici
kasani baxan taba yafe maka ba idan ta mutu a
kanka sann kotu ce zata rabamu, dae2 nan
tafarka da tari.........
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�8鈨�
Dasauri Ahmed yaje gurinta yarungume ta yana
shafa bayanta sannu 6ter kinji, hafsa tashige
ajikinsa taki kallon Mahmud, shikuma jikinsa yayi
sanyi, a hankali tace ya ina son ganin joda na,
Ahmed yace mezatayi miki anan, hafsa tace
nidae kawai joda nake son gani, Ahmed a'a
bayanxu ba kibari har ki kara samun sauki , shiru
tayi Dan bata san musu sekuma tadinga kuka,
Ahmed oh god wai mezata miki ne iye
Mahmud yace joda kika gani? Tagirgixa masa kai,
wayarshi yaciro yasaka Kiran joda, tana dagawa
yace mata kizo hafsa batada lfy tana asibity ke
takeson gani, baikarasa ba ta tsinke wayar hijab
kawae tasaka tarufe dakinta tafigi mota aguje se
asibity, tana xuwa tayi tambaya aka nuna mata
dakin da suke, Sallama tayi sann tashiga daga
ciki, dasauri tayi bayan hafsa tana meyasa meki
hafsa na
Hafsa tace bruhh zamuyi mgn plss " Ahmed yace
no hafsa zata tsira mana koke koke anan,
Mahmud yace mubasu gurin Ahmed dole suka
fita, Ahmed yace karki manta bai dace kiyi
doguwar mgn ba kokuma ki tada hankalin ki
kinsan dae condition dinda kike ciki , hafsa tace
tou bruhh, hannun joda tarike tace plss joda karki
bawa kowa labarin wann buk din plss, joda tace
hafsa so kike ki kashe kanki da kanki, yazaki ta
boye so azuciyarki yana neman kai ki lfr kisani
idan kika mutu kece kika kashe kanki da kanki,
hafsa tace ay dama akan hanyar mutuwa nake
Joda tace ni bazan bari ki mutu ba, hafsa tace
joda kada ki fallasa sirrin buk dina har se bayan
raina, daga nan tafara tari jini yana fita Da gudu
joda tafito dakin tana kuka Ahmed da Mahmud
suka bita da kallo Ahmed yadan bi bayanta, mota
tabude tadauko wani littafi, tazo dae2 gurin
Mahmud tajefamasa, ya Mahmud ka karanta kaji
, komai yashafe hafsa na wlh kaine Mahmud
yaduka yadauki littafin yana budewa yana
karantawa har karshe, joda tace u see koh "
wuyanshi ta cakumo tana jijjigashi wlh idan ka
kashe mun hafsa na baxan taba yafe maka ba
Kuka take sosae, Ahmed yaxo yajanyota ya
rungume ta ajikinsa yana bata mgn, joda kiyi
shiru hafsa bazata mutu ba seta auri Mahmud
sun haifa babies. dasauri joda tadago tace Dan
Allah yayan hafsa da Dan murmushin ta, Ahmed
yace eh , cike da Jin dadi, joda tarungumesa,
harda basa kiss a cheek wanda yasaka Ahmed
susu cewa, duk lokacin da yahada jiki da joda se
hakan tafaru, wani abu yakeji baisan ma koya
neba
Mahmud kuwa dakin yashiga dasauri yadago
hafsa yagoge mata bakinta sann yabata ruwa ta
sha, Mahmud yace hafsa meyasa kika boye mun
soyyr ki har kika bari nafara son joda by den
kuma yayarki, hafsa shiru tayi ba tace komai ba,
Mahmud yarungume ta, I love you hafsa I love
you so much. dasauri ta banbare jikinta anasa ya
abunda kake fada har zuciya yake kome?
Mahmud yace wlh 4rm d bottom of my heart ne "
Ahmed ne baya son yaga ina nuna zake wata a
kanki shi isa na boye sonki araina haduwa da
joda sonki ya narke mun, rashin samun ki yasaka
na nemi amina dukda kamarka afuska ne
halayenki basa kama da Juna , hafsa takara
rungumesa ilove you more than you think.
Mahmud yace it's ok love you too. Okey " haka
suka dade suna fa ranta ran Juna Mahmud
nacigaba da lallashinta har bacci ya kwasheta.......
9/29/16, 12:27 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 9鈨�9鈨�
Ahmed yadago joda yagan har tayi bacci,
murmushi yayi wann yarinyar kamar jinjira take
daka sakata ajikinka yanxun zata maka bacci,
Mahmud yakira awaya yace masa zai maida joda
gida tayi bacci, Mahmud yace hava kae joda
akwai son jiki
Mahmud yace kana fama fah, Ahmed to yazanyi
yarinyar ce se a slow yanxun natada ita tasaka
mun kuka , Mahmud yace c Ahmed woooo, kaine
yau kake gudun kukan joda da , lallae so baiyi ba,
Ahmed yace bansan iskanci fah kanwata ce fah
ko ka manta ne " Mahmud yace no I remember.
amma ay ada din da kake cutarta kasan kawarka
ce yanxun dae kagan ta waye kuma ta iya fitsara
shine kake zaka matmata halin maxa na yaudara
ka koya mata sanka koh? Ahmed yace kaifa Dan
iska ne so ya eh . kai kasan wann kalmar kuma
kaika ke amfani da ita, Mahmud yace naji dae na
joda
Tsaki yaja ya tsinke wayar tadauketa cak se a
mota, har yakai gida ko motsi batayiba, hakama
nan yadagata cak se dakinta ya shimfideta kan
gado sann ya juya, dakinsa yaje yakwanta har
yafara bacci kawai seya farka yana son shan
lemu, murmushi yayi ganin mansura har ta ajiye
masa Lemun kan table wanda yake sha idan
yadawo daga ayki
Dauko sa yayi ya shanye Tass aransa yace tasan
abunda nakeso wato yau zata fita shine takawo
mun kar na duba babu raina yabaci, mtsw yaja
tsaki zan koyi sonta"! Tass ya shanye yakoma
kan gado amma me wani iri yakeji yama rasa
menene wann yanayin wayarshi yaciro yasa kiran
mansura amma taki dagawa
Mansura kuwa ana can gurin boka ana aykata
masha'a, daya ga dae abun bana Kare wa bane
dole yashiga toilet ta watsa ruwa, amma kamar
abun karuwa yake mace yake bukata kowace iri
ce, marar shi ce tafara murda Ahmed se cije
lebe yake duk yanda yaso yadaure amma yakasa
yanda gumi ke karyo masa gakuma jikinshi
dayake bari sewani jiri yakeji
Joda ce tafado masa arai " a daddafe yakai kofar
dakinta rike da ciki, yamurda kofar dakin yaci
sa'a kuwa tabude ganbun, dakyar yasamu
yashiga ciki , dae2 nan joda tafito wanka daure
da towel. ihu tasaka ganin Ahmed a dakinta
ayanda take " dasauri tajawo hijib tasaka ' se a
lokacin talura da halin dayake ciki , dasauri tayo
gurin sa tana yayan hafsa meyasa meka lfy
kuwa? Ahmed yakasa amsa mata sema wani
kallonta yake gumi nata keto masa , wani kara
yayi sakamakon murdawar da marar sa tayi, joda
kam tini tasaka kuka wayyo Allah na yayan hafsa
Allah yasa dae ba mutuwa xakayi ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login