Showing 72001 words to 75000 words out of 75434 words
Chapter 25 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt
bazata taba manta wann muryar
ba, dasauri suka rungume Juna suna mamaki
basu tsaya dogon zance ba, suka shiga mota se
gidan hansai, joda kam tace abata ruwan zafi tayi
wanka tacanza kaya, sann tace hansai bani lbr ?
Hansai tayi murmushi tace kamar yanda kuka bar
daji muma haka muka bar gurin bayan mun fito a
gari se wani bawan Allah yakadeni da mota
Yakaimu asibity ana kula dani kasancewar
nasamu kariya akafa seda muka kae kusan wata
daya, daga nan muka je gidansa Allah sarki
matarsa da yayan sa masu kirki basu kyama
cemu ba lokacin da sukaji waye mu, daga nan
muka cigaba da zama agidan muna tayasu ayki,
yarda rufaida tanada kirki hakama dansa najib
sannu sannu muka saba har yasakani islamiyya
nafara shawa'ar boko dansa ne yasakani
in takai cemiki dae yanxu dansa najib nake aure,
joda tace wow lbrn kamar nawa itama tabata
nata lbrn ,hansai tace kamm amma joda kinga ja
rabawa wai yanxun kinada danyen jego ne lallae
kuwa zan gasaki da ruwan zafi, joda tace
kaniyarki hansai, hansai tace kullll kar in kara Jin
wann sunan sedai kije deejerh kokuma Arab
kamar yanda najib yake kirana da kanwarsa rufee
mai kyau kema daga yau zainab kokuma zee
baby, babyn Ahmed, joda tace Allah sauwake
mun dawani can.........
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�3鈨�
Deejerh hansai tasaka mai mata ayki wato baba
rabi kula da joda komai itake mata wankan jego
dasauran abunda yakamata mai haihuwa tayi,
amma aranta tace dole na nemo su gwaggo koba
komai saboda danmu data bari ba mama al halin
uwarsa nada rai, gwaggo kanta boyewa take
amma damuwa ce fal aranta,
Ahmed kuwa hauka hauka yaka mashi bayada
abun fada se joda anyi cigiya agidajen radio da
TV amma shiru, yau har anyi sunan yaro ansaka
masa abbakar sadeeq, tareda auren gwaggo da
dad wanda su abdallah da Ahmed suka roki
gwaggo akan ta amunce ta auri dad dinsu , dama
kuwa naga suna kallon Lol.....
Joda taci ko sosae tayi kiba boobs sun cika riga
tam, gasu se tsiya ya su ke mata kamar me, yau
tafito parlor suna breakfast harda najeeb mijin
deejerh, Sega breaking news anayi, ansaka hoton
joda akan 1 million akan duk Wanda yasamota,
Ahmed aka nuno yana kuka yayi baki yarame duk
suma tacika masa fuska acikin 10dyz kadai , cike
da nutsuwa yake zancen plss joda nasan na
cuceki kiyafemun ki dawo agareni rayuwa babu
ke tamkar kifi ne aruwa,
wlh nayi nadama zan bauta miki keda soyyr ki
matukar xaki dawo agareni joda kin tafi kin bar
danki gashi zai mutu baya shan madara, anan
aka nuno yaron sekuka yake, hansai deejerh tace
woww najeeb kagan wani beau boi, Ahmed kuka
yake sosa please joda nasan kina jina dik inda
kike ki dawo gareni plss sekuma yafashe da kuka
, tuni jikin ta yayi sanyi yanda taga yaron nakuka
atake taji kaunarsa fiyeda tunanin masu tunani
aranta
Hansai deejerh tayi sauri tadauki number din
batareda joda tagani ba , tana shiga daki takira
number din Mahmud ne tamasa kwatancen inda
take tace tanada information akan zancen batan
joda aykuwa dasauri Mahmud yace ya rubuta
address din dankuwa tin randa tabata ko wanda
yaganta basu samu ba se yau
Abdallah yakira sukaje har gidan, dama najib ne
yabada wann shawarar, har dakinsa suke sun
gaisa sann yakira hansai deejerh, Mahmud yace
kamm hansai mai shinkafa ce ta goge haka, najib
yace kuttt inkara jin hansai bare shinkafa,
gabadai suka sa dariya. nan dae tabasu lbrn
komai,
Abdallah yace wai yanxu joda tana agidann ne "
deejerh tace sosae yanxu yanda za'ayi kuje kuzo
da Ahmed da boi din karku da kowa, anan dakin
zan ce taje ta dauko mun wani abu kaga daga
nan se yayi mata mgn Cox bana tunanin zata
saurareku bare shi, Mahmud yace right brain
dinki naja fah
Haka kuwa akayi Ahmed nata kiran ina zaku kaini
amma suka masa banza seda aka kai gidan sann
suka ce joda na ciki ka nutsu ka san yanda zaka
shawo kanta nasan kai smart guy ne " Ahmed
yace ar u serious? Abdallah yace wlh bruhh ay
baza mu maka karya ba, Ahmed yace shine kuma
baku bari nayi wanka na shirya ba ahaka xan je
gurin matata a hargitse, Mahmud yace yarage
naka inzaka je kaje inkuma epixy zaka yi toh
yarage naka
9/29/16, 12:40 AM - Queen Safiyyert馃憫: FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�4鈨�
Dasauri Ahmed yabude ganbun motar zai rufe ne
yadatse kafarsa, seda yasaka kara Ahhhh.
....abdallah yace kayi a hankali karka halaka fah ,
Mahmud ya girgiza kanshi yace wann yarinyar ta
iya judging Sam banza ta xata iya haka ba,
abdallah nima wlh mamaki nake yanda brain
dinta yabata wann abin amma fah gara da
tamasa haka koba komai yanxu xata karbi yan
cinta
Har dakin suka kaisa sann suka fito yana
rungume sa sadeeq dinshi, najib yazo suka gaisa
yace bara ya izo masa joda din. tana zaune tana
shan kunun masu jego Sega deejerh tashigo tace
joda danxo plss dakin najib ungo wann key din ki
rufe mun kofar, joda tace naki xua ni kanwarki ce
dazaki ay keni , deejerh tace shikenan karki Je
din . joda tabuga tsaki bani key din kawai mutum
naxamansa dole se an tada shi
Dakin taje kanta ko Dan kwali babu zata rufe
kofar taji wani irin sanyi yafara ratsa ta sekuma
taji takasa tafiya kam shin Ahmed takeji ta ko
ina a hankali ta tura ganbun ta leka bayansa
kawai taga ni se babyn su dayake rungume
akafadansa das das tashiga dakin tana son ganin
ko waye,
Ahmed yaji sanyi nashigarsa hakan yatabbar
masa da joda na gurin a hankali yajuyo fuskarsa
fauke da hawaye, yace joda plss karki kara tafiya
ki barni plss joda tace waya kawoka anan
mekazo yi anan kazo ne kasake wulakanta ni
mekake da fasiqa jahila kazama kucaka yar daji,
sekuma tafashe da kuka , Ahmed yace plss joda
ki bani lokacinki koda na 15 mnt ne in miki
bayani Dan soyy dake tsakanin ki da manzon
rahma s w a
Joda tace shikenan amma wlh Dan ka soko mun
fiyayyen halitta ne " Ahmed yace nagode plss ki
zauna , joda tazauna Ahmed yashimfide sadeeq
saboda yayi bacci, dukawa yayi yarike kafafun
ta. yace joda Dan girman Allah kiyafemun dukkan
abunda namiki, kewai da kin dauka kiyayyar ki
tasa hakan wlh so ne kurum , tin randa nadora
idona a kanki a daji kina busa sarewa bansake
gane kaina ba
tin a ranar nake jin inada felenz sosae akan ki
bankara tabbatar da hakan ba seda randa na
dauko ki aruwa daga ranar komai yacanza
nakasa gane so da kiyayya ne dalilin dayasa kika
ga ina miki wasu ababen amma plss on my
kneel. Joda tayi tsaki tace dt x invalid excuse
bazaka mun zakin baki ba saboda matar da kake
tinkaho da ita kaga no ko wacece, Ahmed yace I
sure you not agree with me, buh believe me wlh I
love you bantaba gayawa kowace mace haka ba
kece fist nd last
Joda tace I can't believe how much you love me,
Ahmed yace why joda? Tace coz I never like you
. Ahmed yace you layer, joda tace dakarfi tace
kaikuma maudari ne Ahmed yace shikenan idan
zuciyata karya take bakina seya kasance mai
karya? Idan bakina yakasance mai karya idona
bazasu miki karya ba joda luk into my eyes , joda
taki kallon sa
Ahmed yadago fuskarta suna kallon Juna dasauri
takauda idonta, Ahmed yace mekika gani aciki,
joda tace plss n plss katafi Dan Allah , Ahmed
yace it's alright am living amma kisani I love you
. sann ni I have nothing more to say , all my
words end amma kisani danki yanada hakki a
kanki bai miki laifin komai ba kika gujesa a
lokacin dayafi bukatar ki " Allah bazai barki
ba.........
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�6鈨�
Yana kai nan yajuya zai yafita tareda daukar
sadeeq, joda tace Ahmed! yatsaya cak batareda
ya juyoba gabansa ta tsaya batace komai ba se
kallonsa take a hankali taduka tarike masa kafa
inda taga jini na zuba, rigar dake jikinta ta yago
ta daure masa kafar sekuma tajuya tabar dakin,
Ahmed yagirgixa kai yafita, dasauri suka taresa
Mahmud ya karbi sadeeq yasaka shi a mota
abdallah yace yade? Zata fito ne "
Ahmed yagirgixa kansa yace no shez waz beside
her self with anger, abdallah yace muje nasan
abunda zanyi , ciki yashiga deejerh tamasa iso
har dakin da joda take kwance take se kuka
take, abdallah yace kisani gwaggo batada lfy
sann ciyonta yayi tsanani batada abun ambato
se joda
Joda ki kiyaye fushin mahaifiyarki da mijinki sann
kiguji Hakkin danki .yana kai nan yafita, amota
yasame su, Ahmed yace me kace mata ne?
Abdallah yace kajira ta xua gobe zata xo, Ahmed
yace to Allah yasa su kace ameen joda kam
kasa komai tayi sekuka take taki cin kowani
abunci ,
deejerh tasata agaba se nasiha take mata tace
joda tinda dae kinga yayi nadama yabaki hakuri
yaduka miki yaka mata komai yawuce sann idan
bakiyi hakuri ba wlh zakiga bakyau samun miji
kamar Ahmed yanada wuya, yarigada yagane
kuskuren sa yanxun atafin hannunki yake se
yanda kikayi dashi, kihakura da yanda rayuwa
tazo miki ki gode Allah
Dakyar tasamu joda ta amunce akan zata koma
gida gobe shima din seda najib yasaka baki, tin
safe deejerh tagama hada musu komai, bayan
tayi wankan jego tasha kunun masu jego tashirya
cikin wata atampa black and white se karamun
hijab dinta , tareda najib sukaje har gidan, dakin
Gwaggo tawuce amma setaga wayam bakowa
dasauri tafito tayi parlor
anan tasame gwaggo kan kujera amina na
ajikinta tana mata tsifa, dasauri amina taxo ta
rungume joda, gwaggo tace wa zan gani kamar
hansai? Deejerh tace nidin ce gwaggo ya bayan
rabuwa, gwaggo tace Alhmdllh bismillah ku shigo
anan take bata lbrn yanada akayi tasamu joda ,
gwaggo tamata godiya sosae sann tace joda
angama fushi damu, joda tadukadda kanta kasa
batace komai ba
Hafsa ce tayi sallama dasauri joda tadaure fuska
, hafsa tace baxamu gajiba da neman gafara,
Dan Allah Dan Dan darajar fiyayyen halitta
kiyafemana kiyafewa ya yanxu ki dubi zumuncin
mu, joda tabuga tsaki takalli gwaggo tace
gwaggo yanaga kinkoma hjy dake haka, amina
tace ay bakisan yanxun gwaggo itace matar dad
ba, joda tazare ido ke bari wasa, amina tace wlh
rana daya akayi da sunan sadeeq,
Joda tayi murmushi aranta kuwa tace Alhmdllh,
gwaggo tace joda ina neman wata alfarma daya
agurin ki, joda tace hava gwaggo ni har akwai
abunda zaki nema agurina ki kaddara har
kinsamu ne " gwaggo tace yauwa yata Dan Allah
Dan Allah kiyi hakuri kidauki komai a matsayin
kaddara ki yafewa kowa sann ki karbi danki ki
yarda da mijinki, murya sukaji daga sama ana
saukowa dad ne shima yace plss joda, joda kam
hawaye yashiga sintiri a fuskarta dakyar ta iya
furta shikenan dad zan koma........
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�7鈨�
Sadeeq hannun joda tagama basa nono yaron
sewani like mata yake, tacewa amina ke karbi
danku wlh ko nayi ball dashi, amina tace tavv wlh
kuwa dana cire miki kafa yarinya ana haka Sega
Ahmed yashigo dakin amina tafita tabasu guri,
joda kam yitayi tamkar bata gansa ba , agabansa
ta kwabe kayan jikinta which menz kenan bata
ma san dashi ba, Ahmed yayi matukar mamaki
wadda koda vest bata bari yaganta amma yanxun
gata tana kwabe kaya agabansa
Toilet tashiga tafi kusan 40 mnt sann tafito
wayyo Ahmed har yafara bacci sann tayi
sallah taci abinci duk yana a gurin, nightwear
tasaka ta kashe light din dakin tabi lafiyar gado
firgigit Ahmed yafarka daga bacci, mezai gani
wai har tayi shirin bacci, Ahmed yace joda joda
tamasa banza gurinki fah nazo amma zaki
shareni
Wayarshi tayi ring yadauka tareda fadan hello
bae yakk 2dyz wlh nayi missing dinki, kinko san
yanda nake sonki hava yazarce misali babu wata
ya mace aduniya danake so tamkar ki, joda
tazaburo dakarfi takwace wayar ta dora akunne
ke tamba daddiya kwartuwa mai bin maza, to wlh
I nagaya miki kinesantar dakanki daga alkaryar
soyy ta zuciyar mijina bakowa acikinta se ni tuni
na rufe ta da babban kwado, sann najefashi
acikin babban kogi bakida yanda zakiyi ki gansa
ma bare ki dauko har ki bude ki shiga acikin
haram tacciyar zuciyar sa
Tsaki tabuga tajefa wayar agina, se huci take,
Ahmed yace ashe bakiyi bacci ba, haka kike da
kishi tabb gara kirage danni mijin mace hudu ne "
joda tace wlh baka isaba wadda ma kake auren
yanxu sekayi waje road da ita zan zauna dakai ,
Ahmed yace a iya sanina wanda kake so shi
kake kishi kina sona ne ? Joda tace tirrrr da
insoka wlh Ahmed karya kike sona kike kamar
zaki mutu dubi sona danye akwayar idon ki
dasauri joda tadena kallon sa, wlh kayi karya ni
bana sonka, Ahmed yajuyo ta dakarfi bakin shi
kawai taji anata seda nunfashinta yakusa
daukewa sann yasaketa yaturata agado take
care. yajuya yabarta agurin
Kwanci tashi yau joda har ancika arba'in hjybinta
da maman khalthum sun sata agaba se bata
kayan mata suke tasha gyara kam kamar me,
Ahmed kam yaga wulakanci kala kala a gurinta
har yayi alkawarin bazai kara koma wa a gurinta
ba, musamman data gaya masa bata sonsa
doctor dinta take so " kwance take tana kallon
kunshin da aka mata yayi matukar kyau itada
khalthum kasancewar za'ayi bikin khalthum da
abdallah,
tuni suka fara shiri hafsa, joda amina khalthum,
Sallama akayi dasauri ta mike tsaye ganin doctor
a gabanta, joda tace mekazo yi anan randa
abubuwa sukayi mun tsanani ina kashiga? Doctor
yace karkice haka joda abbanmu ne bashida lfy
munje outside gurin treatment dinshi
Joda tace ok naji yanxun mekazo yine? Doctor
yayi gyaran murya yace nazo ne in kashe miki
aure sann na aure ki!!!!!!! Joda tazaro ido what
aurena kuma meyasa? Doctor yace saboda bkya
sonsa nikike so kuma baxan bari kicutu ba nagaji
daganinki a wahala, joda tace Allah sarki sedai
lokaci yakure mika wahala takare mun tinda
mijina nasona sann kuma nima ina sonsa fiyeda
zatoka.......
FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 馃挄 page
1鈨�1鈨�8鈨�
what kina sonsa? Joda tace yes, yace amma
baki taba gaya masa ba koh? Joda tace ehh ina
tunanin gaya masa ne idan nazauna dashi naga
komai normal . yace nikuma nawa son yazakiyi
dashi? Joda tace zanyi kokarin ganin na kauda
shi in fuskanci na mijina, kafadunta yarike karya
ne joda sona yafi na Ahmed tasiri azuciyarki ,
joda tace ko kadan naka daban nasa daban ,
nahada jini dashi sann kuma jinina ne tagefen
zumunta, doctor yace na lie kokin manta jinin
jikina ke yawo a jikinki ne? Joda tace ban manta
ba Allah zai baka wadda yafini insha Allah wish
you all the best, yace alright shikenan zan wuce
amma kafun nan yau zan bude miki fuskata kigan
ni yanda ko a mafarki zaki iya she da ni
Juyawa yayi yacire face mark. joda kam duk
takagu yajuyo barinma dataji sanyi na ratsa ta,
yana juyowa joda tace you....ya....yan
haaffffsaaas dakyar tahada kalmar sekuma
tazube kan gado somammiya , toilet yashiga
yadebo ruwa ya watsa mata sann tafarka
takureshi da ido " abubuwan da dawo mata akai
hawaye ne suka fara mata zuba
Ahmed yace menene abun kuka kuma? Joda tace
nakasa yarda da abunda nagani ne " Meyasa
kaboye mun kanka kazo mun da fuska biyu?
Ahmed yace nima bansaniba joda tace then what
did you Ahmed yace birthday dinki skull dinki
kula dake hospital suturarki da duk wani abu
dakikaji ance oga to by nine. dasauri joda
tarungumesa tana kuka ilove you yayan hafsa,
Ahmed no karki kara cemun yayan hafsa yayanki
dae,
joda tace ok yayana, kanka meta yayi suka dade
ahaka sann tace nifa wlh se amun bikin aure
kamar yanda ake yiwa ko wace mace sann nima
akaini gidan mijina, Ahmed yace shikenan kikeso?
Joda tace eh sekuma zancen karatu, Ahmed
yace no bayanxu ba sekin gama bawa babynmu
abinci tukun haka dae suka wuni a ranar makale
da Juna sewani nan nan yake da ita joda kam
jinta take tamkar sarauniya yanda ake nuna mata
kauna zallar abin gwanin sha'awa
Kamu aka shirya naji da fada bakaramun kudi aka
zuba agurin ba , haka sukayi dinner itama abin
basauki aka dawo last walima dare aka kai
kowace agidanta amarya khalthum da abdallah
se amaryar 脳 joda 馃槄 hafsa kam ana gefe se
laulayi ake joda se ramawa take tana mata tsiya,
Joda tagama bawa sadeeq mama Ahmed yashigo
rikeda leda yakarbi Dan yakaishi dakinshi tareda
innah mai renonshi yatofa masa addua sann
yawuce, sallah sukayi suka gode Allah tamkar
fist night, sukaci suka sha sann suka bi lafiyar
gado acan aka raya sunna bakaramun so yanuna
ma joda ba itama haka
Like 路 Reply 路 Report 路 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�9鈨�
Dasafe bayan sunyi wanka suna breakfast
Ahmed yace wai ni in tambiki joda dama mace
idan ta haihu dadi take karawa ne " joda ta
kyalkyale da dariya tace nikam bansaniba, Ahmed
yace tabbb kinji ki kuwa tamkar honey, joda tace
kai kuma kazar ce honey din. Ahmed yace au har
kinsan dadin abun dasauri tarufe fuskarta tana
dariya no nikam wasa nake,
Ahmed yace bawani nan kinata cewa wayyo
mijina, joda tace kai yayana bansan sharri ni
bance komai ba, dae2 nan seda innah tafito da
sadeeq an shirya shi tsab Ahmed yakarbes
yamasa kiss gud mrng son, Ahmed yace kinsan
me , allah ya soni kadan inyi asarar mata yar
aljanna kamarki, joda tace tabb nice dae nakusa
nayi asarar handsome like you daya tamkar da
dubu,
Ahmed yajata sukaje dakinshi yaciro mata wani
dankwali yabata yace zaki iya tuna wann? Joda
tace wow amma ka iya ajiya harda stones din
jigidana ina xua nima dakinta taje tadauko jacket
dinshi tasaka tana xua tace bae nayi kyau
Ahmed yace how sweet tamiki kyau sosae anma
meyasa kika aje, joda tace I dunno kawai idan
anbata mun itake sanya ni nishadi babu wani
blanket dayake hana mun jin sanyi tamkar ita
Ahmed yayi murmushi yace Allah yabar mun ke
queen of my heart Haka abun ketafiya komai
normal tuni Ahmed yasaki mansura bayan
angano tanada cutar HIV AIDS dakuma cancer ta
mai haifa, allah kara kiyayemu,
Ahmed yashigo dauke da sadeeq wanda yazama
tubarikallah dashi wata uku amma kamar yayi 7
mnt bul bul dashi , joda nazauna tarasa yau kam
meke damunta , Ahmed yace hello maman
unborn baby, joda tace wlcm lion bae, Ahmed
yace wai meyasa kike cemun lion bae, joda tace
saboda komai naka tamkar nasa ne musamman
voice. Ahmed yayi murmushi yace toh mai ciki,
Joda tace wani cikin kuma Ahmed yace
amatsayina na doctor na hango babyna a jikinki,
joda ta bare baki impossible wlh wata uku
insaka samun wani cikin Ahmed yace ay se kiyi
amma akwai babe ajikin ki aykuwa tuni tafara
bubbuga kafa tana shagwaba,
Ahmed yace dama abunda nake so kenan kin yin
kyau da wann yanayin , ayko dakyar yasamu kan
joda da tace se ancire cikin seda taga Ahmed
yafara masifa da ita sann ta hakura wani sabon
tattali yadawo sabo, magani mai kyau yake bawa
sadeeq ba abunda yasamesa, sema kyau daya
kara , hafsa anjuye baby boi mai kyau dashi
Khalthum ma an dauka, anyi bikin amina da Dan
commissioner wato umar, inda sukaje dubai
honeymoon. Gwaggo nagani asibity wai anjuye
twins mace da namiji, joda tace gaskiya ya
Ahmed acirewa gwaggo mahaifar ta. Ahmed
yace why? Joda tace abin kunya ni na haihu ita
ta haihu, Ahmed yace bakida hankali kawai bata
gama haihuwar ba se acire lokuma ance miki mu
bama son kanne ne gashi ma koya wa bamuda,
joda tagwaguda baki tawuce tabarsa,
Bayan anyi sunan twin din gwaggo wato arif da
amra, gwaggo tanemi alfarmar yamaida hjy
agidan, dad yace sedai kinemi wata alfarmar
amma banda wann kusan sati uku tana biyarshi
dole yatara family meeting yanemi shawarar su,
Ahmed yace idan kana sonta ka maida ita dad,
abdallah yace dad hjy tayi nadama sosae Dan
Allah kamaida ita nidama kawai banda bakin
dazan nemi wann alfarmar ne "
kowa dae yabada go ahead. dad yace shikenan
bawani jimawa yaje yayi magana aka maidata
zama suke nakauna da amana itada gwaggo
koyaushe arif na gurinta gwaggo kuwa