Showing 24001 words to 27000 words out of 75434 words
Chapter 9 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt
kwance kan gadon Ahmed yace wato mod ko wlh tin randa muka bar dajin nan nake cike da kwadayin fura bantaba shan furar datayi dadin wannan ba tin bayan ta ummah, Ahmed yace toni me zanmaka ne? Mahmud yace I don't know Dan iska kai goma ba'a zancen kirki dakai, Ahmed yace tona tanbiyeka ne? Mahmud yace nafa fika iskanci wlh, Ahmed ohh.....hava dae, Mahmud yagalla masa harara yagyra kwanciyarshi, Ahmed kuwa yadauko system dinshi yana dubawa ,
Hafsa nagani aguje se haki take tayi dakin dad, ko sallama batayiba tafada dakin sa. yadago kai yana kallan ta yace hafsa lfy naganki haka? Se shesheka take tace dad joda ce ba lfy wlh gatacan se murde2 take cikin ta ke ciyo kamar zata mutu, dad yace Subhanallah, Ahmed nagida? Hafsa tace ehh yana daga ciki, dad yace jekice yazo ya duba ta, hafsa tace wlh dad bazai dubata ba, sedai ko in kai zakamasa mgn, dad yace shikenan jeki zanmar waya, haka kuwa akayi yasaka kiran Ahmed
Ring daya yadaga tareda fadan yes dad, dad yace Ahmed kana inane yanxu, Ahmed yace am in home, dad yace gud, Ahmed kaje kaduba wannan fulanin da aka dauka ayki ance wai yarinyar ba lfy katacan ciyon ciki ne, Ahmed yace what dad, nizan dubata yanxun gsky ina ayki ne buh akira driver da hafsa sukaita hospital, dad yace hakan dakayi aganinka ka kyauta kenan Ahmed yace bahakaba dad inada ayki dayawa agabana so kuma ni.....Di. ....Di yaji wayar ta tsinke, tsaki yaja kawai saboda anrenan wayo nizanje induba ta, nikadaine doct agari ay wlh gwanda narasa komai akan nataba wannan najasar
Mahmud yabuga masa dogon tsaki yace in angirma asan angirma, Ahmed yace da buhun uba dawa kake, Mahmud yace kaidin wani abun zakayi ne, Ahmed yace kabarmun dakina kafin muyi kaca2 dakai, Mahmud yace ay kobaka fadaba nasan dakinka ne buh baxan fita ba kazo kafidda ni, Ahmed yaja tsaki yadauko rigarsa yasaka yace aysekayita zaman, yafice yabar dakin
Hafsa tajasu se wata hadaddar hospital, suna isa wani nurse yazo da kujera suka axata, hafsa tace ina doct inmasa bayanin abunda kedamunta nurse din yace base kinga doc ba yana dubata zai gane matsalar, hafsa tace amma dama kunsan dazuwanmu ne, nurse din yakalleta yayi murmushi yacigaba da tafiya, sama yayi da ita gwaggo da hafsa suka rufa masa baya, room no 7 suka shiga da ita, bayan kamar minti goma yafito daga dakin yace doct na bukatar ganin mahaifiyar wannan yarinyar, den kuma dakinje kifara masa bayani kawai doct din yana da matsala idan kikaga ya dubi kofa to yana nufin shikenan zaki iya fitowa, hafsa tace shikuwa wannan wani irin doct ne haka dayake da regulations, nurse din yace haka rules dinshi suke baya mgn a lokacin dayake duba patients
Gwaggo tace bari inje hafsa , sallama tayi tashiga dakin sa a tsaye ta samesa yana kokarin sakama joda drip kujera yaturamata tazauna sannan shima yakoma mazauninsa, fuskarshi sanye da glass fari gakuma face mask, hannu yamata alama dashi akan taci gaba da basa bayani
Gwaggo tace likita tun daren jiya takecemun kafafunta naciyo da cikinta kuma setakejin kasala sosae ajikinta doct yagyada kai yafara rubutu , tacigaba sekuma yau tawayi gari da tsara se murde2 take doct yadakatash sheta da a hannu alamun ya isa kofa yanunamata gwaggo tafito nurse din yashiga...........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�5鈨�
Doct din yacema nurse din nasakamata drip saboda tawahala den jeka dauko mun pad da pant, ka ajiye mata kan gadon tana farkawa ka kirani, haka kuwa akayi nurse yazauna zaman jiran tashinta doct din yafito, hafsa tabisa tana doct meke damunta ne ? doct yagada mata hannu alamar yana zuwa file din dake hannunsa yabata, yawuce abunsa,
Hafsa nadubawa tace toh fah " gwaggo kinga al'ada ce tafara, gwaggo tace amma ay damun sani dabamu zoba se ayaga tsumma tasaka shikenan , hafsa tace ay gwara damuka zo domin kinga yaxomata da gardama , kuma ay andena saka tsumma a yanzu sedai pad, gwaggo tace komenene pad kuma ganin doct na sauri yasa suka rakashi da ido ,
Dasauri yashiga tareda rufo kofar, nurse yagani rike da ita se kucce2 take tsawa yadaka mata kee ki mana shiru tuni takoma kan gado talafe gashi duk tabata gadon, doct yace ungo wannan zaki iya shiga wannan toilet kigyara kanki akwai ruwan zafi , ahankali tace nifa wani abu yajimun ciyo gurin fitsari na jini kefita, doct yace kije kiyi wanka zan miki bayani kinji kanwata, tace bazan iya tashiba doct, likita yace nurse bamu guri toilet yakai ta yasata cikin baho wanka wata ajiyar zuciya tayi, Yace yade tace da dadi wlh, likita yace to kiyi wanka, joda tayi narai2 da ido likita yace menene kanwata tace bakomai kafita mana kuma banda wasu tufafi, Yace tobari ayi mgn sukawo miki
Bell yadanna, Sega nurse yazo yamasa bayanin abunda ake buqata, shima ya yiwa su gwaggo bayani bajimawa hafsa takawo mata wata atamfa riga da skit, dae2 nan kuwa tafito wanka lulube cikin katon towel doct yace ke ki kuma ciki mana akawo miki kayan, Seda tasaka tafito sannan tace nifa jinin bai dena zuba ba, likita yace tobaki saka pad din bane? tace nibansan ya a keyi ba
Karbar pad din yayi yalaka akan pant din yace kinga yadda nayi to haka ake jeki saka ba musu taja tasaka, taxo tazauna , Yace wannan jinin haila ne kika fara every month zakiyi daga kwana daya zuwa shabiyar, haka dae yamata bayanin komai
Joda tace nikam menene every month, likita yayi murmushi yace bakije skull bane, joda tayi shiru, yasake cewa bakije makaranta bane, joda tace bana boko islamiyya kawai nakeyi , Yace to meyasa bakiyi, joda tace babana yarasu ayki muke gidansu wannan yarinyar datakawo ni , likita yace a ina kike a hadda tace yanzu nafara mu fulanin daji ne, Nan likita yanemi sanin labarinta bamusu tamasa bayanin komai har zuwa yanxu
Yace to nikam wannan ya Ahmed din sonsa kike ne koya, tace kam wlh karkasa yakasheni ni wlh natsanesa arayuwata tinda naga baya sona, likita yace taya kika San baya sanki, joda tace kaiwai bakaji yanda yake dizgani bane, likita yace toke meyasa kike tsoronsa dayawa haka, joda tace nima bansaniba, likita yace tym natafiya naso nabaki somes advice akan wannan guy , ga wannan magungunan dazaki rika Shane tayi godiya tafita yabita har waje yayi gyaran murya yace kikulamun da kanki plss kirika shan magani akan kaida inba hakaba, zaki jawa kanki problems dayawa, murmushi tamasa nagode likita mai kirki
Haka suka dawo gida dukda bawani kwari takejiba , hafsa kuwa senan nan take da ita, se kusan magrib sannan takoma side dinsu, sallah tayi tukun tafara cin abunci sannan tayi wanka tashiga bacci abunta, joda kuwa mararta talafa mata tasamu itama tayi bacci cike da mafarkin likitanta mai murmushi , tace wannan haka nakejinsa tamkar ya Mahmud shima haka yake cemun qanwata, ya allah kahadani da Mahmud ko a ina ne, ni kuwa nace shakurumunki joda, indai kere na yawo zabo na yawo to dole watarana zasu hadu
Koda akayi 12 joda tajita latsama acikin jini haka tasaka kuka tana kiran gwaggo, gwaggo nabacci taji kukan joda, tasowa tayi tana tanbayar lfy joda tanuna mata jikinta, gwaggo tace tokekuma naki yanayi haka yake Muje bayi nagyaraki , haka gwaggo tajata sukaje toilet tawanke mata jikinta , sannan tasake bata wani pad talaka , aka canza kyallen katifar............
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�6鈨�
Kwananta biyar sannan tasamu tsarki, ranar lahadi takoma islamiyya ,sun dawo se sauri take yunwa ta I sheta kamar me, hafsa nata yi mata tsiya, sunkawo cikin harabar gidan taji wata murya dabaxata taba mantawa ba, yana cewa plss mod kayi sauri, jakar hanunta tayada, taje aguje bayan motar ta samesa kansa a kasa yana daure talkaminsa,
Anatse tace ya Mahmud ga fura, 馃槄 dago kansa yayi dakarfi yana joda kece ina kika shiga naje dajinku bansameki ba, ya akai kikazo nan gidan naganki da uniform fin nurul kharim koday har kinzama yar abuja ina gwaggo da baffa
Ahmed yaja tsaki kai bani key din motar zan wuce, bansan iskanci, Mahmud yace Ahmed wannan sune wadanda aka nuna gidansu a TV Wanda akace akwai fetur, Ahmed garesu ne nakeshan fura a dajin , Ahmed yace towai natanbiyeka ne, dallah kabani key zanwuce, Mahmud baiko sauraresa ba yacigaba da tanbiyar joda tace ay baffa yacika, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, allah yajikansa fita yayi yabar Ahmed suka shiga ciki domin ganawa da gwaggo, Ahmed yace wato ni yamaidani Dan iska akan wannan shegiyar
tsaki yaja sannan yatada motar, joda dagudu tashiga dakinsu, tana gwaggo zoga ya Mahmud, dakinsu yashiga yasame gwaggo na karatun qur'an Mahmud yazauna joda kuwa tafita takawo masa ruwa, gwaggo takai aya yajuyo cike da farin cikin ganin Mahmud tace yo wanake gani haka, Mahmud yace gwaggo nine dama nan gidan kuke dazama, gwaggo tace Mahmud labari ne maitsayi, Yace gwaggo ashe baffa yacika gwaggo tace ka gani dae Mahmud, Yace to allah yagafarta yakyautata makwancinsa ameen,
Mahmud yace ay bansan kunanan gidan ba kullum ina ciki, Ahmed babban aboki nane atare muka taso , atare muka je dajinku shidae yanada kyankyami shi isa bakya ganinsa, gwaggo tace ay base kamana bayanin saba munsan komai akansa, Mahmud yace Ince dae baimuku rashin kunya ba
Gwaggo tace a'a ay shi haka yake kamar baya ganin mutun baruwansa da sha'anin mutun matar gidan ce dae wlh gata nan, Mahmud yace haka fah suke sea hakuri kawai, gwaggo tace yo mu ay bama shiga sha a ninsu kaga hafsatu itake sonmu wlh ta taemakemu sosae arayuwanta , Mahmud yace zata iya itafa batadauki rayuwa da girma ba, gwaggo tace haka ne fah sedae fatan dacewa
yinin ranar Mahmud dakinsu ya yini gwaggo nabasa labarin su, Yace insha Allah zai binciko musu kudinsu, gwaggo tamasa fura, yasha se santin furar yake, hafsa ma tadiba takaima su abdallah da dad, dad yace yana buqatar furar a kullum da kuma irin danbun geron da gwaggo tamasa kwanan baya, haka kuwa akayi gwaggo takoma mai aykin dad dukda ko afuska baitaba ganin taba amma yana musu alheri sosae , duk wani abuncinsa yakoma hannunta, haka takemasa duk abunda ya buqata hafsa tajera masa kan dining kida dae rana ba'a taba samun mistake ba sabanin sauran masu aykin dazaiji girkin yayi yaji kokuma ancika mai dayawa............
Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�7鈨�
Yaune su hafsa zasu yi jararrabawar karshe kuma Yaune iyayen yara zasu hallara a makarantar , domin ganin yadda karatun yayansu yake tafiya, karfe 2 aka fara gudanarda taron da dae ake kiransu suna bada karansu kuma ana musu tanbaya, haka har a kazo ga hafsa inda ta uraemic Mahmud ido takasa yin komai Seda taga Ahmed nabinta da harara sannan tashiga taetayinta, harkuwa tacinye lokacin ta kadan yarage balaifi ba'a mata gyara sosae ba dukda haka kuwa Ahmed baiyaba da qoqararinta ba,
Su joda aka kira domin su waqar da aka basu kusan su 5 joda ce mai rera waqar sekuma yan amshinta su 4, cike da kunya tafito filin tafara gabatarda waqar, cikin wata zaqakkar murya ke kyace balarabiya ce ke rera waqar nan , Ahmed yayi shiru yana saurarenta har taxo karshe sannan suka rufe da addua, guraren 6 aka watse joda kam tasha kyauta kamar me, allah kaday yasan iya adadin mazan dasuka koma gida da zakakkar muryar joda aransu
Acikin kyautar hadda Wanda yabada 50k ten 5 gasunan dae, Mahmud kuwa duk murna tacikashi, suka dawo gida kowace danata kyautar, suna isa taruga aguje gurin gwaggo tana murna, gwaggo tace nidea kada ki karyani Dan allah nan tazubewa gwaggo kudin da sauran littafan data samu, Mahmud yashigo yasamu gu yazauna, Yace aifa yau bakin yr fillo baya rufuwa, joda tace nifa banasan tsokana, Mahmud yace au wato ni nake tsokanarki koh? Joda tace a'a banceba ya
Mahmud yace ni kuwa gwaggo inba damuwa mezaihana kisaka joda a skull ne, gwaggo tace badae bokoba gurin yahudawa akoyamata miyagun dabi'u Mahmud yace ba abunda za'a ko yamata se dae2 kinga yanxu rayuwa bata tafiya yadda kakeso sekana Dan bokon nan koda or level ce tana amfani yanxu baga hafsa ba ay college take amma aybakiga hallayyarta ya canza ba muma kuma gamunan, joda tace nikuwa da likita zan karanta saboda nawarkar da cutar data kashe mun baffa na, Mahmud yace kiwarkar kodai kibada naki gudummawa, joda tace ehh ay shine abunda nake nufi,
Gwaggo tace tonidae senayi istihara akai naga yayadace, ayi idan alhkairi ne allah yatabbatar mana dashi idan kuma sabanin hakan ne saemu hakura , Mahmud yace insha Allah ma alhkairi ne agaremu , joda tace kai gwaggo sekinyi wani istihara, gwaggo tace yomekike son inyi bayan ita neman zabin Allah nefa, joda tace to Allah zabamana mafi alkairi ameen
Mahmud yasame Ahmed kan zancen yana son saka joda skull wace yake ganin tadace asakata, Ahmed yace to waini ina ruwana da itane baruwana da duk abunda yashafeta kajiko kada kasakemun zancenta banaso, Mahmud yace to itakuma meta kashe maka, Ahmed yace nace maka bansan zancen ko dole ne hava, Mahmud yatabe baki Allah yashiryeka da wannan bakin halin, Ahmed afusace yace mutum nawa nakashe dazaka wani cewa bakin hali, Mahmud yace yo Ai gwanda wanda yakashe mutun idan akan kuskure yayi idan yatuba akanka
Ahmed yayi kadi da turaren dake hannunsa yayi cikin Ahmed yacabko wuyansa, idon nan sunyi jajir dasu, Mahmud yace wow shi isa nake sonka akwai zuciya kamar zaki, Ahmed yaqara matsesa da bango se huci yake tamkar wani maciji, Mahmud yakwace rigarsa dakarfi yatura Ahmed kan gado, yanufi fridge yadauko masa eviron drink, yamika masa Ahmed yawulgashi kasa yacigaba da kallon kafafunsa yana ajiyar zuciya, Mahmud yadafasa yace relax man, Ahmed yajanye hannunsa , dole Mahmud yabar masa dakinsa, yanufi dakin gwaggo
Mahmud yace gwaggo ya kin amunce zancen karatun, gwaggo tace toni dae ba abunda zance sedai allah yasanya alkairi yasa alhkairi ne, Mahmud yace to mungode gwaggo bari muga yaushe yakamata mufara apply din makarantar..........
馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 3鈨�8鈨�
Mahmud yasame hafsa sun tattauna kan zancen karatun joda, hafsa tayi matukar murna, Mahmud yace yanxu se karshen zango kenan kafin nan ma akwai wani mission da za'a turamu, hafsa tace to ya sekun dawo allah yadawo mun dakai lfy, Mahmud yace iye mekika ce? hafsa tace no...eh. ...dama cewa nayi allah yadawo muna daku lfy, Mahmud yayi murmushi yace ameen 6ter
Yau takama Friday Yaune ranar da su Ahmed zasuje yola state , tsaf suka shirya sukayi bankwana da kowa Ahmed yace hafsa inagayamiki duk shegen daya shuka miki rashin kunya to wlh kimun waya, hafsa tayi murmushi tace bakomai yaya komai zaitafi dae2 insha Allah, gud semun dawo, har mota tarakasu se satar kallon Mahmud take wanda baikosan tanayi ba, bayan sunwuce da kwana daya Sega wani David yazo akan maigidansa yaturosa zairika yiwa joda lesson kafun sudawo, ba bata lokaci yafara yiwa joda lesson kullum bafashi, idan tagama lesson takoma gun hafsa takara koyamata ABCD suka fara, dayake bashida hausa, hafsa ke ko yamata hausa, haka zatayi ta masa zancen kurame idan bata gane ba, cikin sati ukku tafara ganewa, har anfara da party of speech, tin kan noun har zuwa karsehensu, kafun kace ha, Sega joda ana turanci, maths kuwa ta iyashi sosae ba'a barinta abaya dama takware agurin lissafi ,
Daganan kuma se aka fara subjects, na primary, intro technology, P.H.E, science, social studies, cumputer etc, suma dayake ba wuya nan danan tagane, haka abun ketafiya, har zuwa wani Dan lokaci sannan akafara, na secondary skull, kafun su Ahmed sudawo joda komai fyn, turanci take bakama hannun yaro , abun se yayi tabata mamaki wai yau it ace kejin yaren yahudu
Soyy takullu maikarfi tsakaninta da yasir domin kuwa yasir akwai kyawawan hali gakuma girmama naga ba, gwaggo har tasan dashi sun aje zance akan cewa za'a yi mgn idan yakarkare aykinsa a suleja, hakan yamasa dadi shima kuwa yana karawa joda haske akaratunta ita kanta batasan tanada wannan ilimin ba seyanxu, hafsa ma abun namata dadi hadda ma ba'a barta abayaba, haka take yin abunta cike da haqaza
Ahmed haushi yacikasa, yadubi Mahmud yaxasuyi mana haka mun aje akan wata biyu da sati ukku zamu bar garinnan yaxasu sabamana alkawari su sake bamu wani aykin daban, Mahmud yace hakuri zamuyi nikaina inada important issue wlh, to ya zamuyi allah yasa hakan alkairi ne agaremu ameen
David yacewa joda tashirya on Monday zasuje turkish intentional skull, acan akamata gwa akaga tawuce zama primary, secondary ma ko ss zataje, kasancewar batada, primary certificate ne aka bata jss3, murna gun devid ba'a magana koba komai oga zai ji dadi, joda ma haka itada hafsa sunyi matukar murna da hakan,
Ran Friday aka gama komai nxt mndy tafara zuwa, skull cike dakunyar uniform din riga da skit ne iya gwaiwa yake se hula, haushinta daya gashinta dabaya shiga acikin hular , hafsa tace kifara retouching dinshi zairage yawa , joda tace kenifa ba yanxu ba segaba, zan rika sakamasa vatika dole zai kwanta , hafsa tace kyaji dashi ,
Joda batada kawa kodaya, ita kadai ke karatunta, dukda akwai maza amma baruwata dakowa, dukda kuwa anason kawo mata hari amma ba'a ga fuska ba, karatun ta kawai tasa agaba, malamai namatukar alfahari da ita, hujjar joda nakin kula kowa shine, ganin duk makarantar daga yayan ministers se prop itakuwa bayar kowaba mezaikaita kawance dasu
Sati biyu da fara zuwan joda skull, Yaune kuma su Ahmed zasu dawo, batareda