Showing 6001 words to 9000 words out of 75434 words

Chapter 3 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30100

wani mai tabasa tamkar RUBB tace wannan kashafa ajikin ka sannan a zuba acikin boketi a rufe jiki dashi hayakin da yaji nashiga jikinka insha allahu zazzbin zai karye murar kuma zata yi dama,


Mahmud yayi godiya yace to inna nawane kudin, gwaggo ta ware ido, idan akayi taimako biya ake? So kake in siyadda ladata a'a kam sam bazata sabuba, lokaci guda yaji gwaggo tashiga ranshi dama ace haka sauran jama'a suke da an rage zafin wani abun


Sunafita yadauko dari biyar yaba tsoho, tsoho yaki karba yayi2 yaki karba dole Yakoma da abunsa yaba dada godiya, yana isa gida, yazube shayin a cup Yadago Mahmud yabasa abaki, Mahmud baiyi gardamaba ya shanye tass sema dadin shayin yaji saboda yanda yake da zafi gakuma yaji, boket yadauko yazuba man, yazo yacewa Ahmed kazo ga sauran maganin kayi tiraren ruwan zafi, Ahmed yace a'a kabarshi bana iya tashi jiri nake gani


Dagosa yayi yacire masa riga da wando yabarsa daga shi se base da wando karami, Ahmed yadago ido yana kallan Mahmud yace wannan iskancin fah yazaka tubeni bayan kasan sanyi nakeji, Mahmud yayi masa banza yacigaba da abunda yake, yazuba man da ruwan zafin, sannan yakawo Su agaban Ahmed ya ajiye yazanyo bargo ya lullubesa, kusan minti goma sannan ya bude shi, idonsa alumshe, zufa se karye masa yake,


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�1鈨�
Saman gadon yamaidasa yasaka masa wasu kayan, ya rufe sa, nana da nan bacci, ya kwashe shi, Ajiyar zuciya Mahmud yayi yace allah yasa yatashi garau, mu Ida wannan mission din lfy,


Karfe 8 dai2 Ahmed yafarka , jikinsa garau se wani karfi daya keji, aransa yace wannan coffee din yayi energy coffee ne kenan dubi yadda nakejin karfi kamar zan iya fasa gina, lol
Mahmud yashigo dakin rike da kwanon fura ya ajiye gefe guda, Yace D boy yajikin, Ahmed yace normal wlh, coffee din yayi fah, ayki dari da dari yake, magani karfi, ga dadi again etc,


Mahmud ya kyalkyale da dariya, waya cemaka coffee ne, coffee nada yaji ne? Ahmed yace oho to shayi ne koh? Mahmud yace koma dai Menene yanxu dai your normal so baruwanka, kafada yadaga, itso k"


Mahmud yadauko furarsa yazuba kankara yafara sha , Ahmed yace wai Dan allah meyasa kai kake bala'in kazami, yanzu Dan allah furar Yan dajin nan kake sha , kofa fanfo basuda sedai ruwan rijiya, kai bakasan wanda wa yayi dawon ba komai tsabta ne koya, kilama an gurin dakansa ansaka da gwuda andake da sauro.....


Mahmud yace ya isa haka, idan bazaka shaba ka kyaleni yazaka dinga kiramun kwari acikin abunci na, sokake inyi amai, Ahmed yace allah sauwake insha wannan abun, Mahmud yace okay better keep mouth


Ahmed yace base kace ba, ni inzaka sha wannan kazantar karika shan sha acan waje Dan wlh zubadda ita zanyi kasan bana son ganin irin wannan useless din, Mahmud yace shege kafasa koyanxu zaka iya zubadda ita , Ahmed yaza tsaki yafita daga dakin, yana fita Mahmud yace kai bakasan dajin daka raina shine yayi maka maganin ciyonka ba Dan iska kawai


Joda tace Dan allah gwaggo kibari nacigaba da tallana kinga anata zuwa nema , gwaggo tace nidai hankalina baya kwanciya akan hakan wlh kinga ko hansai tadena zuwa, tace Mutumin nan makashi ne, da bundugar shi a aljihun sa


Joda tace wlh aa gwaggo bashi bane wannan mafa ya iya ruwa Mahmud kuwa yace tsoron ruwa yake , gwaggo tace kajiki da shirmen banza komai zai iya cemiki Dan yaci galaba akanki, joda tace wlh gwaggo bashi bane kamshinsu ma badaya ba,


Gwaggo tace shikenan tunda ke bakya jin magana dole joda taja bakinta tayi shiru, can kuma tace gwaggo yanxu a ina zamu sami kudin.....gwaggo tace wlh joda zan saba miki wato ni ban isa dake bakoh, joda tace gwaggo kiyi hakuri nadena zancen wlh, gwaggo tayi hanyar bayi batako bi takan joda ba


Baffa yashigo gidan jayeda saniyar sa, yaje gurin dasuke ajiye Su, yaturke ta, yazo yazauna yana Kiran ina auta joda, joda tafito da gudu baffa na, sannu da zuwa, baffa yace ina gwaggonki, joda tace tasiga bayan gida, baffa yace to zoki bude mun wannan ledar nakiya ce na siyo muku, cike da zumudi take bude ledar gurin sauri har rawa hannun ta keyi takasa bude ledar, baffa yace kawo nabude muki mai kwadayi,


Gwaggo tafito daga wanka, ta yiwa baffa sannu da zuwa takawo masa fura da ruwa, sannan taje ta shirya tazo tazauna sunata fira, sallama sukaji anyi daga waje, baffa yace joda jeki dubo wake sallama awaje, takalminta tasaka tafita, wazata gani lah yaya Mahmud waya nuna maka gidanmu shima dai mamaki yacika shi, yo dama nan gidanku ne, joda tace ehh mana bagasi kinganni asiki ba, Mahmud danne dariyar sa yayi domin in suna wannan zancen dariya suke bashi, tace bismillah sigo siki, Mahmud yasaki yin sallama yashiga ciki.......


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�2鈨�
Baffa yamike tsaye da sauri yana nuna Mahmud da yatsa ke meyakawoki gidana sanake ziya nakoraki daga hanyata , saboda allah me mukayi miki kike bibiyarmu, mufa baruwanmu daku yahudu da nasara,


Gwaggo tace dama shine kake gayamin ziya, baffa yace sine mana, ziya da kayan yahudu yake yaukuma kinga yasaka na narasa, gwaggo tace zo zauna yaro, baffa yace kuttt bilahilazim bazata zauna gidana ba, canake angaya miki makashi ne,


Gwaggo tace insha allah shine Wanda nabawa magani jiya, yaro zoka zauna , Mahmud se murmushi yake yajanyo kujera yazauna, baffa ma Yakoma yazauna, gwaggo ta dubi joda tace joda wannan shine yafidda ki ruwa, joda tace a'a bashi bane ba wannan kamshin bane, Mahmud ya zaro ido kamshi kuma sekace dai mai wanka da tirare, gwaggo tacewa Mahmud bawan allah kagayamuna tsakanin ka da allah meyasa kake bibiyarmu


Mahmud yace bakomai atareda ni se alkhairi inna ni musulmi ne, kuma mai tsoron allah ne, wani aiki mukazo yi nan dajin jibi zamu koma gida, gwaggo tace to ai ba'anan gizo ke saka ba, kowa yasan Yan bunni da kyama musamman garemu amma kai babu wannan kome yasa?


Mahmud yayi murmushi yace to inna miye abun kyama ga talaka ko ba kauye bayan allah dayayi mu shi yayi ku kuma badan baisonku yayi ku ahaka ba sedan yajaraba imanin , haka muma badan munbiyasa dako sisi ba yayi mu wayayyi masu kudi, badan kuma yafi kaunarmuba akan ku sedan yajaraba imanin mu yagani shin zamuyi amfani da dukiyar mu dayabamu da ilimin mu mu aiwatarda alkhairi, mukuma siye aljanna da ni'imar da allah yabamu


Baffa yanisa yace hakika wannan yarinyar tasan allah tasan abunda take zucitarta cike take da zuhudu, yaro ka gafarceni, Mahmud yayi dariya yace bakomai baba nidama burina ku yarda dani ku kuma yafemun akan sakaku danayi acikin Dar Dar nakasancewata mutum nagari,


Gwaggo tace wlh bkomaie ay muma rashin sani ne, murigada mun dauki Yan bunni abun gudu da kyama , Mahmud yace ay turawa sune ake kira da yahudu da narasa ko acikinsu akwai musulmai dayawa,


Baffa yace wani yare ne ake kira turawa kuma, Mahmud yace a'a wani jinsi ne na Dan Adam a wani yanki ne cikin duniyar nan, baffa yace bayan kano damuke ji sekuma birnin shehu se gombe da sauran kauyuka kamar Su binji da sauransu akwai wasu kasashe ne,


Mahmud yace ai duk wadannan garuruwa ne kano da sokoto, Duk acikin kasa dayane Nigeria, baffa yace me cece Nigeria kuma, Mahmud yace kasa ce duk acikinta muke sauran kasashen duniya a jirgi ake zuwa, gwaggo tace ni wlh nakasa ganewa, Mahmud yace bazaku ganeba inna saboda da ace kuna cikin gari ba dajiba duk zaku San wannan kauyawa ma sunfiku civilizations ,


Yace ina zuwa wayarshi yafidda musu ya kunna musu baffa zai tsoro yakeji yadda yake ganin al-amurran wayar, joda kuwa se ihu take, Yace joda zonan kigani tadawo kusansa hannunsa yasa yarungomota yadau kesu photo . yanuna mata tsoro yakamata sosai, Kiran gwaggo take, gwaggo zokiga mune fah muka fito acikin wannan abun,


Haka yacigaba da daukarsu photo harda Su gwaggo da baffa yanata nuna musu suna jin dadi, Se kusan magrib yabar gidan cikinsa cike da fura,


Koda ya isa gida yatarda Ahmed rike da jarida yana karantawa, baimai sallama ba sanin halinsa, shikuwa Ahmed hakan yasosa ransa nanko yakara kimtse fuska, Mahmud Baiko kula da halin dayake cikiba, wanka yayi yatada sallah abun shi koda yagama Ahmed yafita, saman gado yafada ya kunna wayarshi yana kallan pics dinsu, tsurawa joda ido Yayi yau batayi kwalliyar hauka ba, kamar ma ba dade da wanka ba


Fuskarta tayi haske sosai sedan kufan Jan bakin dake bakin ta ba inda take da Dan kwali ya tsurawa gashinta ido lallai wannan gashin idan yaji retouch zaiyi kyau, haka yacigaba da sake2 sa aransa har bacci yakwashe shi,


Joda takoma ma fita da farar ta, hansai ma dole takoma ga tallanta na shinkafa, Mahmud kuwa yamaida gidansu joda gurin firar sa, yayi ta shan fura baruwansa da wani kyankyami, joda kuwa tana makale dashi ya kunna mata wayarshi tagani haka zai dinga kunna mata pics tana kallo tana ihu,


Yau tin safe yatashi yahada musu kayansu tsaf Dan yasan wancan Dan iskan Ahmed ba hadasu zaiyi ba, yagama yacewa Ahmed inazuwa bai amsaba Shikuma yayi ficewarsa sai gidansu joda,


Joda kuka take sosai tarike Mahmud, yace mata kiyi hakuri joda zandawo nanda sati guda , tashare hawaye da gaske yaya kayi alkawari? Yace nayi joda , Gwaggo takawo galan din fura da nono tabashi Mahmud yaji dadi sosai yadinga godiya,


Kudi yaciro yabasu amma suka ki karba seda yayi kamar zaiyi kuka sannan baffa yace dari biyar ta isa badan yaso ba yamaida sauran, har bakin kasuwa suka rakashi......


Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:37 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�3鈨�
Dan achaba suka tara yafitar dasu daga dajin dama kuwa Dan achaba biyu tak adajin semai kudi ke hawansa bayan Yan keken mai garinsu wato wanda yake babba adajin yanada keke biyar wadanda ake masa haya dasu
Wannan kenan "


Tafiya sukayi mai nisan gaske tun Karfe tara nasafe suke tafiya adajin basufita adajin ba sekusan 12 waima saboda suna gudu, dari biyu2 suka biya sannan suka sake taron wani Dan achaba yakai Su cikin gari nanma sunyi tafiya ta kusan 1hr sannan suka isa cikin gari, anan naga sun tsaya Mahmud yakira a turo musu mota takaisu airport,


ba afi 20mnt ba segasu mota kusan ukku tareda soldiers 6 kowane dakayansa Saye kowace mota soldiers biyu ce aciki tagaba ita aka saka bag dinsu, tabiyu Ahmed yashiga dayan soldier yashiga gaba se maijansu, ta ukkun itace wadda Mahmud yashiga basu tsaya ko inaba se Filin jirgin sokoto,


Nan ma cike yake da soldiers sunyi layi2 kamar masu assembly, suna isa kowacce mota da mai bude ta, soldiers biyu suka musu iso suka shiga jirgi, zamansu keda wuya, aka kawo musu fish kebabs & pasta, se green smoothies,


Mahmud yaci abunsa Ahmed kuwa cewa Yayi ajaye masa shi Dan zai sashi amai, baturen yace me za'a kawo sir cikin harshen turanci, seda yadau few minutes sannan yace fish stew, Mahmud yaja tsaki yace inba iskanci ba meya banbanta wancan da wannan, Ahmed yagalla masa harara ai dai sekaci abunda kake so koh kabarni inci wanda nakeso, Mahmud yace dayake nan gidanku be ay dole kayi yanda kaga dama mtsss yasake Jan wani tsaki


Karfe 2 daidai suka isa abuja , kafin agama tanbadodinsu inji Ahmed 馃槀 har 3 tayi dole aka hanasu wucewa gida, wani gidan aka je dasu akwai komai na bukata aciki wanka sukayi suka tada sallah azahar da la'asar, mai aiki takawo musu abunci ta lemuka ferfesun kaji ne dakuma jellop rice , kadan suka Ci, suka barshi news suka buda suna kallo, Nan Mahmud yaga wani minister yana jawabin cewa za'a tada fulanin dajin wajaki, domin bincike yanuna cewa akwai man fetur sosai akasan kogin dajin bayan nan, akwai computer tana nuna cewa akwai zinare da gold awani gida, Carab idonsa yafada kan gidan da ake nunawa akwai gold da zinare aciki bakowa ne gida bane illah gidansu joda


Tini hawaye suka wanke fuskarshi yanzu idan antada Su ina zasuje, Wadanda basu yarda da kowa ba, shiru Yayi jin minister nafadan za'a basu million guda kudin gidansu da kudin barin gari inda za'a bawa kowane mai gida dubu dari ukku da hamsin,


Mahmud yace Ahmed dajin damuke fito ne fah, Ahmed yace ehh nagani, Mahmud yace amma kasan ba'a yi adalci ba koh? Ahmed yace sosaima kuwa yaza'a tada Su ba'a tanadar musu gurin zama ba mutanen dake tsoron birni kosunzo cikin gari wlh tsoro da wauta irin ta fulani zata wahalar dasu


Mahmud yace bama shiba, dubi wannan wake ken gidan ace 1 million kuma wai har kudin barin gari ay wannan gidan koba komai aciki filinsa kadai zaiyi 4 millions balantana akwai dukiya akasansa then kuma ace har kudin barin gidan hava it's not fair , Ahmed yace kozaka bi musu hakkin Su ne, Mahmud yace I think so, Ahmed yakallesa kasan kuwa waye wannan minister din, Mahmud yace koma waye shi bai isa ay shege ke maganin shege,


Ahmed yace what is it to do with them? ar u Dsame cousin? Mahmud yayi murmushi yace se yanzu nagane baka San aykin kaba , kasata fa nake yiwa aiki base Dan uwana ba, Ahmed yace ni kake gayawa bansan aykina ba , Mahmud yace kwarai da gaske indai har bazaka iya ceton wanda baka saniba ko wanda kake kyama to lallai baka San aykinka ba


Ahmed yafusata ainun, yadauko wayarsa yace look.....sekuma yafasa , Mahmud yace mezan gani, manta kawai inji Ahmed, haka Suka cigaba da argument har 4 tayi Ahmed yace nifa nagaji dazama nan gidan, kawai mutun yadawo dan iskanci baza'a barshi yaje gida ba , Mahmud yace kana iya tafiya ai,


Ahmed yajanyo wayarshi yakira driver dinshi yayi masa kwatancen gidan yace yazo maza2 yadaukeshi nan da nan kuwa Segashi, amma me mai gadin gidan yaha nashi shigowa yakira Ahmed yagaya masa Ahmed yace what nonsense gidan ubansa ne koya, Mahmud yace lfy sarkin masifaffu, Ahmed yace wancan banzar mai gadi ne wai driver bazai shigo ba, sekace gidan ubansa ne


Mahmud yadafasa calm down man, order aka basa nasan commissioner ne, kasan yanaji damu soyake muhuta sosai sannan akaimu gida, duk Wanda yafito daga wancan dajin ai dole yana bukatar dogon hutu, Ahmed yace to cemasa akayi muna bukatar hutun nibana son haka wlh, Mahmud tashi yayi yadauko masa eviron drink, ya zuba a cup yabasa, Ahmed yakarba yafara sha seda ya shanye ta tass sannan yabasa cup huhhhhhh naji yahuro iska tareda ajiyar zuciya, are you Okey Mahmud ya tambaya, Ahmed dakansa yake kasa yace yeah.......


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 1鈨�4鈨�
Bayan magrib commissioner yaturo musu da mota biyu kowacce akwai 2 soldiers aciki dayan tadauki Ahmed dayan kuma Mahmud kowannensu akayi dashi gidansu,



Wani katon gida naga an faka da Ahmed kamar wani gari, tsarinsa kadai yakoda ni , carpet ce ja mai matukar laushi ashinfide mai tsawon gaske har zuwa wata karuwar kofa kamar dai get , flowers ce shimfide ako ina, kamshi kadai ketashi narasa ta inda yake fitowa


Wata chocolate din yarinya naga tafito dagudu sanye cikin doguwar riga ta wani mayen less white & black tayi daurin dan kwali oll back simple make up tayi amma tahadu, hannunta rike da flower murmushi kawai take hakoranta tass dayan haurenta sanye da hauren makka


Flower tamika masa tareda rungumesa tana wlcm bros, dariya yake nikam nayi mamakin ganin wannan hero yana dariya , hw ar u 6ter? Yarinyar tace am ok bros yagajiya, Yace bagajiya, 6ter gajiya tabi jiki shin ma wai kintaba ganin soja yagaji, yarinyar tace Au haka nefa, rugumeta yayi suka shiga daga ciki ,


Katuwar kofar aka bude zokuga wani hadadden parlour tsayawa nuna irin haduwar gurin kauyancine, ku kissima aranku kawai, Wata kyakkyawar mata naga tafito tareda wata beauty se murmushi suke, matar takarso tace wlcm son, kansa kawai yadaga mata, yarinyar tasauko daga downstairs tana wani yauki tamkar miyar kubewa , ahankali ta furta big bros wlcm, tancuu shine abunda yafada


Yarinyar dake makale ajikinsa tace bros muje inrakaka dakinka nasan kana bukatar hutu, Ahmed yace 6ter jeki huta mana, tace no bros 2dy its ur dy, murmushi Yayi to naji muje , hannunsa tasaka ahamatanta tajashi suka bi wata hanya, wani hadadden daki naga sun shiga, aiko nace baza'a barni abaya ba atare muka shiga, daki ne kato yafi hall din Dan fodio set din kujeru biyu ne aciki sannan wani wakeken gado mai runfa gadon tamkar na cikin joder akbar, kamshi ketashi kota ina , shkar kamshin yayi tareda Jan hancinsa yace 6tor I lyk it, yarinyar tace to ay gashinan sekayita shaka


Hannunta yajanyo suka zauna kan gado yace Hafsa gayamun dame2 yafaru bayan tafiyata me akayi miki waya bata miki rai bayan tafiyata ???? Dariya ta aza kai yaya koma me akayi ai yawuce balantana ma ba abunda yafaru, Ahmed yace u ar lie, nasan dole Anyi wani bazaki gayamun bane, tace yaya believe me i swear, kafada yadaga any where zanduba camera ta, ido tagwale kai yaya allah bayasan tada fitina,


Ahmed Yace zan mareki wlh get out b4 I show you my anger , kafadarshi tadafa tace relax bros, tarike kafadunsa lok at me, lok into my

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login