Showing 39001 words to 42000 words out of 75434 words

Chapter 14 - FULANIN DAJI COMPLETE Document from Abdallah.txt

08 Oct 2024

30115

mace ba, kuma baxan taba aure ba har abada, dad yazare ido, son ni kake gayawa mgn ? Ahmed yace sorry dad amma idan har kadaga bazaka bani abunda nakeso ba to wlh zaka cigaba da ganin irin haka ni kawai abani abunda nakeso yana kae nan yafice daga dakin


Hjy dake labe tana jinsu tayi murmushin mugunta tace yauwa Ahmed aranta yana wucewa tashiga dakin, kamar bataji komai ba tace alh yana ganka wani iri ne? dad yace no bkomai kaina keciyo hjy tace shikenan idan taruba maji, dad yakalleta ya girgiza kai, sann yace ina bukatar hutu zaki iya fita, hjy tace basae ka koreniba dakai na zan fita, tafita dakin tana murmushi, tana isa dakinta tasaka Kiran mansura nan tazayya nemata komai


Mansura tahau ihu tace kae anty kice nakusa zama amarya wayyo dadi, hjy tace nadae gayamiki wlh kikama kanki kizama Yar mutunci, mansura tace hava anty sedai a rika sakayawa amma ko 2dyz baxan iya yiba ba'a yi abun nan ba, hjy tace kyaji dashi shegiya kinzama taxi motar kowa kowane kato hawanki yake, mansura tace no anty manya dae kinsan nifa nafison yara sunfi iya sarrafa ka dakyau, hjy tace dallah yimun shiru marasa kunyar banza idan dae kika je kika nuna masa maitarki afili kekika sani


Mansura tace inahhhh anty ay sekinga yanda nake kamewa amma wlh ina cike da kwadayin wann yaron zai yi cwet馃槝 sosae hjy tace tirrr da halinki kekam kinma guce harija idan da abunda yafi haka tokuwa kin kai can, mansura tace yp anty kinsan bana wasa da fruits dz y always akwai ni'ima har tsiyaya nake, hjy tabuga tasaki irinku ake rabawa aure idan kuka hadu da wanda baya iya daukar dawainiyarku, mansura tace kamm anty wlh baki saniba randa naja hannunsa zua dakinshi koh uhm..wani unexpected shock naji baki ji yanda nayi release ba nan take aranar kuwa koh.....har safe dreaming dinshi nake amafarki ma ya iya rolling din mace bare kuma afili kae I like him so so so much.....hjy tabuga dogon tsaki takashe wayar...........


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�7鈨�
Dad zaune a dakinshi shida abba suna tattauna matsalar Ahmed, abba yakirasa yace komai kake kaxo yanxu kasameni a dakin mahaifinka, Ahmed yace ganinan xua dama yanxun na shigo wanka kawai zanyi se nafito, dad dajejin komai yace kagan rayuwar shi koh ace muna matsayin iyayensa muce shi muke jira amma yace se yayi wanka


Abba yadaga masa hannu ya isa bayadda muka iya dashi se addua tin haihuwanshi haka yake, Ahmed kuwa yana shiga dakinshi ya jona kettle yayi wanka yasaka jallabiya sann yasha eviron drink, kana yanufi dakin dad dinshi sallama ya musu sann yagaida kowa yama kansa gurin zama, abba yace kasan meyasa muka kiraka, Ahmed yace no, abba yace gud, mgn ce akan auren dakace kanaso , nayi matukar farin cikin Jin wann zancen koba komai zaka zama babban mutum


Amma wani hanzari ba gudu ba meyasa kace mansura kakeso , bayan akwai yan mata tsaranka sann idan ka duba abun ta wata fuskar mansura antynka ce tinda kanwar matar ubanka ce bai Haram taba amma abun yakazanta, Ahmed yace gud abba tinda har kagane bai Haram taba toh bakomai nidae kawai auren nakeso kuma ita zan aura , abba yace katabbatar ita kakeso, Ahmed yace eh, abba yace shikenan zaka auri mansura matukar mahaifin ta yabaka ita, amma karka kuskura kaxo mana dawani zancen abaya komai yafaru after weeding dinku ba ruwanmu


Dad yace yaya meyasa zaka biyema ra'ayin sa to nidae ba daniba kuma bazan je neman aure ba gidan surikina, abba yace dama wayace kae zaka je ay ni zanje ba kunya tinda addini bai Haram taba koh? Dad yace amma dae Ahmed kasan foundation dinda yake kasa koh? Ahmed yace banmantaba abba kuma baxan bijerewa hakan ba, nidae kawai abunda nakeso tinda nafaranta maka kaima kafaranta mun , dad yace hakane shikenan jeka allah yasanya alkairi yazaba mana mafi alkairi ameen , abba yayi murmushi yace ko kaifa


Ahmed yana fita yasaka Kiran mansura dama kuwa tayimasa 7 miss call yana kiranta bata wani Jan epixy ba tadaga wayar, hava bae tindazu fah nake kiranka, Ahmed toh sarkin mita zaki fara koh, mansura tace yi hakuri ranka yadade, Ahmed yace better yaushe ake samun ubanki agida, mansura tace bangane ubana ba, Ahmed yace ur father nake nufi, mansura tace shine zaka wani cewa ubana abun kamar zagi,


Ahmed yace toh yakike son ince inba ubanki ba, ko karya nayi ba ubanki bane? Mansura tace naji ya isa ubana ne, ko yaushe zaku iya samunsa sbd yadena fita outside sedai inza a duba lfy shi, Ahmed yace ban tanbiyeki wann ba iya abunda na tanbiyeki zaki amsa ,mansura ta bata fuska kamar tana ganinshi ....nidae asea ina gefe ina dariyar manya , Ahmed yace alright kigaya masa su abba zasujo neman aurenki, what? Mansura tace kae wayyo allah nah, yaushe ne bikin dear nah, Ahmed yabuga tsaki yace wato har murna kike zaki bar gidanku koh?


Mansura tace no inadae murna zan je gidan habiby na hubby na my soul my gentle my......Ahmed ya katse ta keeee ya isa sarkin zuga zaki wani cika mun kunne da surutan banza, mansura tace au bakaji dadin kalamai naba kenan ?Ahmed yace yo wani dadin zanji acikin wann surutu kinwani wae my me my me 馃槒 mansura bawani kaedai dadi ne yakasheka, Ahmed yabuga tsaki ya kashe wayar, sann yakira Mahmud yace man akwae story fah kashigo gida yau,


Mahmud yace ina kan hanyar xua fah na biya market ne zan siyowa joda chocolates kasan akwaita dason chocolate, hello hello tasaki yabuga wato na dauko masa zancen makikiyarshi shine ya tsinke wayar , dae2 nan yakawo kasuwar chocolates kaday yashiga siya kala2 Seda yasiye kusan kala yakai goma se flower mai kyau da greeting card dauke da luv quote 4 my 6 tareda tirare jidda mai shegen kamshi ..........


Muje zuwa 馃巹
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 馃挄
9/28/16, 9:42 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹 馃巹
馃巹 馃巹
馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 5鈨�8鈨�
Joda zaune kan dakalin gidansu tana shan alawa 馃嵀 tana yan wakokin Justin B, driver dinta yazo yace barka da hutawa madam, joda tadago cike da girmama wa takarba, Yace madam kishirya xua 12 zamu fita dake , joda tace kamarya fita xua ina? driver yace kedai kishirya wann umarni ne daga oga nah, ga wann yamika mata wata pink gown, da pink shoes, sarka da yan kunne ma pink se wani katon ribbon pink, yanuna mata wani pic. kinga madam yanda kikaga wann baturiya haka zakiyi shigar shi plss karki bata mana lokaci oga ni zai yiwa fada ,


Joda tace nifa banganeba waye wann ogan ne, shiru tayi ganin yajuya yace mata no African tym madam, joda tayi tagumi a iya tinanin ta abdallah take zargi domin kuwa yasha gayama ta zakiga ina ta yimiki abu amma bazaki gane ya abun yakeba, murmushi tayi ta shiga daga ciki, tanuna ma gwaggo kayan gwaggo tace toh amma dae zakisa ka mayafi koh joda tace no kam gwaggo wann rigar ba'a saka mata mayafi ,


gwaggo tace gsky ba'a San raina zaki fita haka ba amma kije kishirya tinda yanxu kinga 11 tayi, ba musu tashiga wanka tana fitowa tasaka Kiran khalthum tace plss khalthum kizo kirakani wani guri yanxu2 ni ake jira , khalthum tace kamar ya yanxu nifa bacci nake kintadani, joda tace plss khalthum kizo Dan allah nima bansan ina zamuje ba an kawo mun wasu kaya kamar wata india, khalthum ta kyalkyale da dariya wow kice party zamuje


Joda tace party kuma wae iskanci tona ubanwa zamuje nidae kawai kishirya, khalthum tace wait kada ki tsinke wayar gaya mun wani irin kaya ne Dan nima nasan irin shigar dazanyi, joda ta zayyane mata komai, khalthum tace kambu allah har na hangoki amma pah simple make up yakama kiyi kisaka pink lipstick karki saka eyeshadow kisaka eyeliner white seki saka maskara ki gyara idon ki karkiyi brow , taki kullum kamar anyi shape dinta dae2 kawai kigyara ta da brush amma fah kisaka blush sae kinyi Dan smiling sann zaki shapa, joda tace ohh ni Yar fillo, naji Mrs make up,


Duk yanda khalthum ta zayyane mata haka tayi, tsayawa tayi tana kallon kanta ta mirror, tana murmushi ina hafsa ta itake son ganina haka aranta tace da inada camera danayiwa kaina hoto na ajiye mata, sallama taji anyi dasauri tajuyo tana dariya yayana kaine, Mahmud yabita da kallo duk yarude yana domin kuwa da batayi mgn ba bazai gane ko ita bace, gashinta yake kallo a iya sanin shi bata retouch or something like that, buh yagan yayi wani murde2 kamar anmasa wani abu se sheki yake babu abunda yafi burgesa irin yanda tayi parking dinshi atsaka takawo wann ribbon tasaka


Joda tace yayana mekake tinking haka? Mahmud yace no nothing kanwata nagan kinyi kyau ne waya koya miki dress da make up haka? kinsan allah idan kika fita za'a zata india ce, joda tace kae yayana bana san zolaya wlh, Mahmud yace allah, ungo wann wata irin jaka ce mai kyau, dasauri takarba tashiga budawa tirarika ne dasauran abunda yasiyo mata, tuni tashiga wangale baki nagode yayana kae naji dadi wlh, wata mp yabata tareda kunna mata wata romantic songs mai taken valentines day , joda takara rudewa yayana bansan mezan cemaka allah abun yaburgeni ashe Yaune valentines day inaji anafada a skull dinmu


Mahmud yace zomuyi selfie pics joda tazo dasauri Mahmud yadan matsa kadan yadda jikin su bazai goguba yafara daukan su pics, ana haka Sega khalthum cikin wata gown itama tasha kyau dayake khalthum ma ba baya ba gurin kyau, sungaisa da Mahmud nan, shikuma yabasu guri, joda tashiga nuna mata kayan da Mahmud yabata , khalthum tace kaiii anya kuwa ba so" ana gurin yanda ma yake kallonki daban ne, kai amma pa ni kaina abun yaburgeni wlh


Joda mayyar chocolate tabude tafara ci, gwaggo tashigo tace lfy nakejin ihun ku , joda tace zokiga gwaggo ya Mahmud yabani, gwaggo tace iyye Yar yayanta kinsha godiya aykuwa ki kawo chocolates dinn inba haka ba kafun gobe duk kincinye shi , idan watan Al_adanki yayi kice maranki keciyo bayan ke kekike cin kayan tsaki. ...........


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 5鈨�9鈨�
Joya ta bata fuska hava gwaggo nifa bashi yake sakani ciyo ba allah ne yake kawo mun, gwaggo tace eh allah yake kawo miki amma ke kike kara wahalar da kanki , gwaggo takarbe chocolates din tasaka ajaka, tace keda sake cinsa se jibi, iddanana ( kina jina ) joda tace Dan allah gwaggo munyu ( kiyi hakuri ) kibani, gwaggo tace bazan bayarba, khalthum tace gwaggo kara mata daya mana


Gwaggo tace ware ja'u ( zo karbi ) joda ta gwaguda baki tace midamu wara ( banason sa ) gwaggo tace kekika sani dae tajuya tafice tabar joda na kunkumi, dae2 nan driver yaxo yace madam time x over fah, joda taja hannun khalthum suka shiga motar tafiya sukayi mai nisa, sun hau wani sabon titi tsitt yake bakomai se kukan tsuntsaye kake ji,


joda tace wai ina zamuje ne ? driver yace sorry madam har munkawo fah , wani gate suka Parker wanda yasha mayun flowers , joda ta kalli khalthum tace badae nan zamu shiga ba, khalthum tace to ki tanbiyeni nace miki what? Joda taja hannun khalthum suka shiga driver yace bismillah madam, joda tace bangane ba kaifa, driver yace iya nan kadae aka bani umarnin na kawoki plss kishiga daga ciki ,


joda takalli khalthum, khalthum tadaga mata kae, suka shiga, khalthum itace ta iza gate din yabude , wani kamshi da sanyi ya ratsa zukatansu ji kake suna taka wani lallausan carpet , cak suka tsaya ganin danja takawo ko ina se ga wasu flowers dake xua daga sama joda ta daga kae tana kallo , tareda murmushi atake taji wani nishadi yana ratsata, khalthum tace joda kinga wani guri


Cake ne agurin mai shegen kyau babba ansaka happy birthday joda, joda tace wow hw cwet 馃槝 allah nama manta Yaune bithday dina, khalthum tace nifa narude wann surprise haka, daga ina? Joda tace oho nima bansaniba, shiru sukayi Jin waka na tashi ta happy bithday to you, joda tace ohh gosh, joda tace khalthum mu yanka cake din. joda ta yanka suka ci ga lemuka nan birjik, gakuma naman kaji, se su greeting cards sunfi biyar Dana valentines day Dana bithday ,


joda tace khalthum bansan mezanyi ba gurin nan yahadu ko ina mayen decoration ne akayi, komai na sukayi gurin pink ne, ta zagaya gurin duk inda suka leka zasuga flowers da rubutu valentines day, ko birthday, khalthum tace kenan kekam a 14 February kikazo duniya, joda tace eh fah nazo ranar masoya gaba dae suka sa dariya , khalthum tace zomu fara karanta cards dinn joda tace dayawa fah, khalthum tace ni zan karanta idan baxaki iyaba


Na valentines suka fara dauko wa, joda tace lah kinga wani littafi cikin leda yake joda ta yage ledar sann ta Zare flower din wani rubutu mai kyau da biro kam akayi shi amma yayi matukar tsaruwa ba mistake ko daya aciki , joda tafara karantawa Sallama agareki tauraruwar zuciyata kece farin cikin rayutawa, kamar yadda taurari ke haske gami da kyalli asararin samaniya to haka fuskanki take haske famida kyalli acikin zuciyata


Khalthum tace wow bana Jin dadin hausa quote amma gsky wann yamun dadi, joda tace nima fah , khalthum tace oya buda mana next page . joda tace to kinga wann da English ne, kezaki karanta mana khalthum tace ok bani nakaranta, joda tamika mata, khalthum tafara " 4u see each dy I luv u more 2dy more than yesterday and less than 2morrow so happy valentines day " khalthum ta kalli joda tadaga gira ya kika ji wann, joda tace Muje next nidae khalthum tafara " life is a journey, so enjoy every mile happy birthday "


馃巹 FULANIN DAJI 馃巹
N@ B aleeyu 馃挄 page 6鈨�0鈨�
Haka suka ci gaba da karantawa har kusan 2 suna gurin sunma manta da tsawon lokacin da suka dauka agurin joda harda su cire takalmi, kwance sukayi kan carpet din suna karanta cards din idan joda taduba wann tabawa khalthum wann , Seda suka gaji Dan kansu suka kira driver yakaisu gida, badan ransu yasoba sedan kawai lokaci yatafi joda kam Seda ta ebo flowers din dasauran kaya ga uban chocolates da biscuits, khalthum kanta bata taba ganin irinsu ba


Khalthum aka fara saukewa itama ta ebi nata kayan sann tawuce, joda ta isa gida se faman cin chocolate take kafun su isa gida tacii biyar duk girman su , sadaf2 tashiga dakinsu taje taboye chocolate din kar gwaggo tagani takarbe, wanka tayi tacanza kaya, atampa tasaka riga da Zane tayi daurin Dan kwalinta oll back. Sann tayi sallan azahar da la'asar,


hasana tashigo tace joda Dan allah kimikawa su isa driver abuncin su, joda tace yana ina nifa tsokanar shi ce banaso, hasana tace hava dae kiyi hakuri ni yanxun cake zanfara toyawa waccan masifaffiyar kafun tazo tacimun mutunci, joda tasaka dariya tace gsky kam, kular tafara kaimusu sann takoma tadauko plates da spoons, takai musu , zata juya ne taji ance kamar yanda taurari ke haske gami da kyalli asararin samaniya to haka fuskanki take haske gamida kyalli acikin zuciyata,


joda tajuyo dakarfi abdallah dama kaine kayi haka, abdallah yadinga mata murmushi, Yace zomuje bae kigan wani big surprise , joda tace a gain kuma Zagaya yayi baya da ita yabude wata kofar sann yace rufe idon ki tarufe kyalle yasaka yadaure mata idonta hannunta yaja sukayi Yar tafita sann taji kamar ansake buda wata kofar sekuma aka rufe, abdallah yakalleta yayi murmushi yace oya bude idonki, tana budewa taga flowers ko ina jajaye bedsheets shima ja, tace wow ya abdallah amma nadazu yafi kyau shi komai pink ne, abdallah yace dazu kuma joda tace eh mana, abdallah yace ok naji yanxun ba wann ba mezaki bani as my valentine , joda tace mekake so


Abdallah yace duk abunda kika bani inaso, joda tace a'a nidae kafada kawai, abdallah yace ok ke nakeso, joda tace nima kai nakeso, abdallah yace kanki zaki bani koda 15 mnt ne, joda tace yo ay dama ni taka ce , abdallah yace ba wann ba ina nufin kibani jikinki na more ki koda na 15 mnt ne, joda tace nifa wlh banganeba , abdallah yace ok lamme proof it


" fuskanta yajanyo yafara shafa bayan ta jikinsa kuwa se bari yake " joda ta turasa da karfi abdallah mekake nufi ne , abdallah yace plss joda just in seconds mun gama wlh zan miki ahankali, kwalla yacika idon joda tace abdallah dama Amma jikina kakeso bani ba, allah ya isa tsakanina dakai, kacuci Soyy ta kayaudareni


Abdallah yadaka mata tsawa ni kike kira da mayaudari, to yau zan nuna miki yaudara, yafara kiciniyar cire mata riga dayake zif ne har kasa baisha wata wahala ba yazare shi joda ta kankame jikinta tafara matsanancin kuka , kaji tsoron allah dadin da zakaji na kankanin lokaci ne yafita nikuma kagama bata mun rayuwa abunda iyayena sukayi she karu suna tanadi , wace amsa zanbawa mijina alokacin daya kusan ceni yajini ba'a cikakkiyar budurwa ba , wa'azi tashiga yimasa kota ya amma ina wanda yakauce hanya ya kauce kenan


Kanta yabuga abango tuni ta buga wata shegiyar kara yazare rigar takasance daga ita se vest, kuka take har muryanta baya fita kan gado yakada ita yahanye ta, tuni ta gan tsara masa cizo, Seda yayi Yar kara turasa tayi takoma kan ganbu zata bude,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login