Showing 42001 words to 45000 words out of 108352 words

Chapter 15 - Alkawarin Zuciya by M Shakur Complet .txt

24 Dec 2024

5640

rashin cin abinci shizaisa Mama tai fushi dake, cus instead of kinata addu’a kina using time din to cry and not eating zai baki wani sabon ciwo u want to be sick” girgizamai kai tayi dasauri ahankali yakai hannunshi yakama dayan hannunta yace “promise me daga yau kin chanza, u will stop all this, take care of yayyinki and your Dad, do you have any idea yanda sukeji ga rashin Mama gaki” sake girgizamai kai tayi yace “promise me you will change daga yau, u will always pray for Mama, study well and pass exam dazaku fara next week, did u promise” gyadamai kai tayi ahankali tace “Uhm I promise” murmushi yayi he feels kaman yarungumeta yasata ajikinshi and just stay like that forever” ahankali yace “smile for me i finds it healing is my therapy, smile” dan murmushi kadan tayi ita kanta tamanta the last time datai murmushi.




To jama’a anan nakawo karshen free pages zan barku da tambayan nan ALIYU NE KO ZAYN NE???
Dan samin amsoshin nan kucigaba da bina awanan Littafin mai suna ALKAWARIN ZUCIYA!
Dan son cigaba da karanta Wanan littafin zaka iya turo 1k ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.


Dan girman Allah badan niba kubiya ku shiga group ku karanta. Support me🥰


You can chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461


Thank you
M Shakur🥰
[6/16, 7:57 PM] +234 701 275 3212: 3️⃣1️⃣




WARAKA TEMPLE
wa.me/+2347042419516
Waraka temple gidan maganin kowacce irin cuta da izinin Allah
Karin niima da dadi
Karin dandanonki da duminki
Matsewarki ki dawo yar Sha shida
Gyaran nono
Sa megida sambatu
Sa kyauta
Maganin Sanyi
Da sauran magungunan damuwar da ke addabar mata zaku samu a waraka temple ku tuntubemu a no waya ko Instagram.






Murmushi yamata sanan yamika hannunshi yadauki jakanta wayanta yaciro yakunna yace “this phone should always be on” gyadamai kai tayi ahankali tana kallonshi Ya Aliyu is just….bamatasan taya zatai describing nashi ba, he’s just everything datake so, he’s so cool, calm, religious, selfless, caring, loving and above all very handsome. “will you marry me?” Kaman daga sama taji yajefo mata tambayan dan tayi nisa a tunanin shi while looking at him, ware manyan idanunta tayi da sun soma washewa, ijiye wayan nata yayi akan cinyanshi dayagama saita mata dan komi na ciki ya hargitse sanan yadaura mata mayun idanunshi akan nata, ahankali yace “zaki taimaki Aliyu Hydar ki aureshi yazama mijinki?” Batasan mesaba but wani kalan bala’in kunya ne taji ya lullubeta dasauri takai hannayenta duka biyun tarufe fuskanta dashi tana murmushi sosai kaman ba Khairy ba, dan murmushi yayi ganin yanda tambayan shi yabata kunya, matso da fuskanshi saitin fuskanta data rufe da hannayen ta yayi kaman mai whispering yace “I want to go and seeaBaba fa” girgizamai kai tayi tareda makemai kafada batare data bude fuskanta ba hakan yasa yace “what”? Awani irin shagwabe kaman Yar baby one year tace “ni karkaje wajen Baba yanzu” dasauri yana kallon long yatsun hannunta masu bala’in kyau da fararen kumbunanta kal kal yace “sai yaushe” ahankali kaman bataso tafadi maganan tace “sai nagama second semester exam dina nagama school” dan shiru yayi kaman mai calculating dan yamai nisa, dan yatsine fuska yayi yace “to but will you marry Aliyu”? Shiru tayi kaman bazatai bashi amsaba yana kallonta sai chan yaga ta gyadamai kai wani irin murmushi yayi ya dunkule hannu yadaki iska yace “yessssss!” Juyamai baya tayi akunyace tana daukan jakanta ahankali tace “mutafi inada class by 2” dan murmushi yayi ganin kunyanshi takeji dan tace zata aureshi, yace “ok” tashi tayi ahankali tafice daga wajen murmushi yasakeyi ya kwashe dadduman dasauran abubuwa yafito, discarding nasu yayi sanan yazo yasameta tsaye jikin motan tana kallon wasu tsintsaye dake wasa jikin bishiyan wajen, ga gidajensu birjik a wajen da alamu kiwonsu ake awajen, abayanta ya tsaya yana kallon tsuntsayen shima murya chan kasa yace “u like them”? Gyadamai kai tayi da sauri batare data cire idanunta daga kansu ba, wani mutum dakaman shine mai gadin wajen yakira da hannu ko kadan bamata lura ba dan hankalinta nakan tsuntsayen datake kallo, kawai gani tayi mutum yafito dawani basket cage na gidan tsuntsu yazo wajen bishiyan cikin sauki taga yakamo guda biyu yana kokarin sawa ciki, dasauri tace “Ya Aliyu meyake yi wanchan mutumin”? Ahankali yana tsaye kusada ita yace “I don’t know let’s see” saka tsuntsayen yayi a basket din sanan yataho dasu gabansu da sauri yamikama Aliyu yace “officer gashinan macen da namijin ne kaman yanda kace” hannu yasa ya karba sanan ya ijiye akan motan Khairy tabishi da kallo, hannu yatura a aljihu yaciro wallet kudi dayawa yaciro yamikama guy din godiya yamai sanan yawuce, hakan yasa yamaida wallet din aljihunshi kafin ahankali yadauki cage din yajuyo yana kallon Khairy dake kallonshi yamika mata yace “take” wani cute smile tasaki sanan tasa hannu takarba tana kallonsu tana murmushi sanan tadago kanta takalli Aliyun dake kallonta tace “they are so cute, they’re so tiny and adorable” matsowa kusada ita yayi yana kallonsu shima acikin cage din sanan ahankali yace “mace da namiji ne, this is Aliyu Hydar” yanuna mata namijin, sanan yanuna mata macen da yatsa yace “and that’s the lady, Miss Ummulkhair” wani kalan murmushi tayi she’s so happy bata taba zatan dan tace tanaso zai sayamata ba harma guda biyu, fuskanta yakalla yanda take murmushi tana kallonsu, ahankali yace “are you happy Pickle”? Juyoda fuskanta tayi takalleshi, gyadamai kai tayi ahankali tace “I am very happy” “mutafi to”? Gyadamai kai tayi da sauri tace “a ina zan ijiye idan zan shiga class”? kofar motan yabude mata shiga tayi dan shiru yayi kaman mai tunani sanan yace “I will keep them for you harki gama class, how does that sound” “perfect” tafadi tana girgiza case din dake jikinta dan suyi attempting flying wani dadi taji tace “yayyyy they’re flying, Ya Aliyu kalli” kallonsu yayi yana mamakin yanda abin kesata murna, maida kofan yayi yarufe yanajin wani kalan sanyi aranshi, duk wani damuwa da kunci dayakeji yatafi ganin yanda take murmushi looking happy.




Shigowa motan yayi yatada yaja motan kusan every minute and second saiya juyo ya kalleta yanda take wasa da tsuntsayen sosai, yana bala’in son Khairy shi kanshi baisan adadin son dayake mata ba, ahaka har sukakai school dinta around 15min after 1 na rana, parking yayi hakan yasa takalleshi daidai shima ya kalleta, dan sunnar dakanta tayi akunyace yace “2 zaku shiga class ko?” Gyadamai kai tayi, what time zaki gama lectures yau, ahankali tace “5” dan ajiyan zuciya yasauke yace “yanzu jeki salla a mosque kafin ku shiga class, I will come back later nakawo miki birds dinki kitafi dasu gida, what do u want me to get for u when coming back?” Girgizamai kai tayi tace “babu komi” jakanta tadauka sanan tadan saci kallonshi ganin kallonta yake kaman yauya fara ganinta yasa tajuya da sauri tareda bude kofan tafita tafara tafiya dan murmushi yayi yakafeta da ido yana kirga step dinta waiting for something, kaman taji kiran da zuciyanshi kemata juyowa tayi dudda motan is tinted but samin kanta tayi damai waving hannu dan tasan yana kallonta sanan tajuya da sauri tawuce feeling so happy da shi can not even deny, bata taba sanin she can feel this happy ba bayan rasuwan Mama gashi she’s feeling it.”




Kaman yanda yace tayi hakan tayi masallacin su tawuce tai salla abinta sanan tazauna ganin 2 batai ba, jin tunanin Mama yazomata rai yasa tadaga hannu sama tamata addu’a sosai ta shafa sanan tafito ganin 2 saura, class dinsu tawuce su kansu Amal mamaki sukayi ganin tazo kujeran dasuke tazauna harma tana karban note dinsu tana dubawa kafin lecturer yashigo wani kalan dadi duk sukaji, shigowa lecturer yayi yafara musu lectures and Alhamdulillah tana gane komi. Wuraren 3 suna zaune a ajin taji wayanta na vibrating hannu tasa ajakanta taciro ganin message ne daga Aliyu Hydar yasa dasauri tabude.
“Are u moody or teary? Concentrate on lectures okay, by the way this birds dinan naki are naughty, sai kuka sukemin sun tsaneni obviously sunsan I am not their owner”
Bakaramin dariya tayiba dataga text dinshi reply nashi tayi.
“I am happy thanks to Ya Aliyu Hydar, tell my birds not to cry, Mommy takusa gama lectures bye”
Saida tai sending message din sanan tafarabin messages din dayake turamata tun bayan rasuwan Mama tana karantawa one after the other tana murmushi, Amal dake kusada ita ta mintsileta tace “Khairy wai waye Wanan new boyfriend din naki” tai maganan tana leken abinda take dawaya dasauri tarufe wayan tamaida jaka tareda murguda mata baki ta maida hankalinta kan lectures din da akeyi.
[6/16, 7:57 PM] +234 701 275 3212: 3️⃣2️⃣








Five daidai suka gama lectures, fitowa tayi suka jero tareda su Amal, kafin su wuce itakuma tai parking space data hango Aliyu tsaye jikin motanshi wanan karan ba kayan yan sanda ne ajikinshi ba, Jean da shirt yasaka, wani black jean dawata dark blue shirt dasukamai bala’in kyau suka haska shi, hannun rigan yakama murdadden muscles nashi sosai, rigan ma kaman yamai kadan sabida yanda yakama kirjinshi fum fum ya kara bayyano da cikan kirjinshi, sajenshi ya kwanta yay lub lub hakama gashin fulanin kanshi sai kyalli yake, lips dinshi yayi so sooo pink kaman ya shafa man baki pink waya nakan kunneshi yana magana, gani tayi kaman ma kayan yan sandan nan ragemai kyau sukeyi yanda jean da rigan nan suka karbeshi zaka dauka wani American celebrity ne ko wani hip hop rapper hakanan, gashi da tsayi, ko kadan bai lurada itaba jidayayi ajikinshi ana kallonshi yasa yajuyo da kanshi, da sauri tadauke kanta kaman bashi take kallo ba, dan murmushi yayi sanan yacigaba da wayan dayake harta karaso inda yake, zare wayan yayi daga kunenshi yana kallonta, dan lunshe idanu tayi sabida wani irin classic kamshi dayakeyi ahankali tabude su, murya chan kasa tace “ina yini” dan murmushi yayi jin yanda tagaidashi bai amsa ba yabude gaban motan yaciro tsuntsayenta dakuma wani paper bag da popsicles ke ciki duka yasamata a hannu, kallon paper bag din tayi ganin sunanshi yasa takalleshi ahankali tace “thank u” murmushi yamata yamaida kofan motan yarufe sanan yace “direban ki yazo?” Gyadamai kai tayi hakan yasa ya karbe cage din yace “muje nakai miki” jerawa sukayi gabaki daya duka tsawonta a shoulder shi ta tsaya, har wajen motan yakaita gaidashi Adamu yayi ya amsa sanan yabude bayan motan ya ijiye case din sanan yakalleta yanda take tsaye gefenshi yace “get in” shiga tayi ahankali tazauna sanan yamaida kofan yarufe yamata waving hannunshi, murmushi tayi itama tai waving nashi back sanan Adamu yaja motan suka wuce, komawa motanshi yayi tashiga ciki yazauna kafin yaja motan shima hankalinshi ya na bala’in kwantawa.






Gidan Baffa suka wuce, parking Adamu yayi tafito rikeda case nata na tsuntsayen dakuma jakan popsicles dinta tai side din Mom, da sallama tashiga ganin Mom azaune tana koyama Zara’u homework yasa tai wajensu tace “Mom nayi tsuntsu” wani ihu Zara’u tayi tana murna tace “Ya Khairy kibani daya” makemata kafada Khairy tayi tace “zandai aramiki amman bani baki” ihu tayi cikeda murna Khairy tai murmushi wani kalan dadi Mom taji ganinta haka dayasa tama manta ta tambayeta waya bata, cikeda farinciki tace “Ya school din?” Ahankali tace “lpy lau Mom” Popsicles din taciro tabama Zara’u daya tace “ina Batool Zara’u” tana bacci, mikama Mom daya tayi, Mom tace “waaa rabani da kayan zakin nan naku Khairy” dariya tayi takai sauran fridge tarike daya tanasha dayan kuma na Batool tai sama Mom tabita da kallo cikeda mamaki dakuma farin ciki at the same time.


Duka ta dakama Batool dake bacci dasauri tabude ido tana turo baki ganin Khairy ne yasa tama manta dakomi ta rungume ta turata Khairy tayi tace “dalla gashi” dagudu ta karba suka shiga sha tare Batool namata hira, saida ta shanye sanan ta tashi tashiga bayi wanka tayi tafito daure da alwalan magrib salla tayi sanan itada Batool suka tafi dakin Mom.
Adakin Mom Baffa yazo yagansu dukansu sun taru suna koyama Zara’u homework, wani kalan dadi da Baffa yaji zaka dauka kyauta akamai fitowa Mom tayi tasameshi a falon sama wani kalan rungume Mom yayi ahankali yace “thank you for taking Khairy like your own wife” dan hararan Baffa tayi kafin ahankali tace “d’a nakowa ne, karka kara godemin Khairy y’ata ce, Ya Alhaji ya yarda yabika neman Auren kuwa”? Gyadamata kai yayi ahankali yace “amman da kyar, yanzu dai anyi magana nan da sati daya za’a daura auren, for now zan rike Khairy anan duk randa taji tanason zuwa gidan su she can go amman dai tana nan koya kika gani” gyadamai kai tayi tace “hakan yafi, kaga at least nan ga Batool ga Zara’u suna sata surutu, kaga takoma chan ita kadai ba kanne sai Yayyi kuma fita aiki suke abinsu” Gyadamata kai Baffa yayi cikeda gamsuwa da maganan ta yace “bari naje na kwanta nagaji” ahankali tace “mu kwana lpy” kashema ta idanu yayi yace “ashirya min da kyau gobe ina nan” dan dariya tayi tawuce ciki batare daya tankashi ba tunda yan tsokanan nashi ne suka tashi”.






Har wuraren 11 nadare takasa bacci tuni Batool tai bacci amman ita sai juye juye take tarike wayanta gam a hannunta babu abinda kemata dadi muryanshi kawai takeso taji ko zuciyanta zai mata dadi, tana haka wuraren 11:30 wayanta yahau vibrating, har wani dan gajeren ijiyan zuciya tasauke sanan tadauki wayan takai kunnenta dawata kalan murya da ita kanta batasan tanadashi ba tace “Ya Aliyu ina yini” wani dan kalan murmushi yayi da saida taji sautin murmushin tawaya dataji yasa hankalinta yawani kwanta, ahankali yace “how you?” Murya chan ciki ashagwabe tace “fine” dan shiru yayi sai chan yace “I am sorry nan kirada wuri ba, ina tareda Abba ne, most time around 11 yake barina, sorry for keeping waiting” gyadamai kai tayi ahankali tana turo baki. “Kinci abinci”? “Eh” ta amsashi kadan, “me kikaci” ahankali tace “tuwon shinkafa Mom tayi da miyan taushe” dan murmushi yayi yace “iyye kinci sosai” girgizamai kai tayi tace “oh’oh banci ba” murya chan kasa yace “why Pickle” ahankali tace “miyan was peprish, banson yaji yanasa cikina yay ciwo” cikeda kulawa yace “ohh no sorry about that mekika zo kikaci yanzu” dan murmushi tayi da saida yaji sautin murmushin tace “popsicles dina nakarasa shanye wa” dan zaro idanu yayi yace “duka kika shanye” dasauri ta girgizakai tace “naba Batool da Zara’u, nabawa Mom itama taki karba wai batacin zaki” ahankali yace “who is Batool and Zara’u” anatse tace “yaran Mom ne, Batool ne babba shes 22, itama tana 400level a baze sai Zara’u tana primary one, sai Ammi itakuma ta haifi su Ya Zayn shine Babba, sai Ya Hafiz, sai twin Ya Hassan da Hussain” ahankali yace “Uhm Masha Allah” dan shiru yayi hakan yasa ahankali tace “kaci abinci”? Dan shiru yayi saikuma yay murmushi dan ya bala’in jin dadin tambayan yace “yes, I just had tea yanzun nan tareda Abba, dazu da yamma naci tuwo awajen Gwaggo” wani dan murmushi tayi tace “Gwaggo, u have a grandmom”? Yanda tai tambayan he could feel excitement a voice nata that just tell him batada grandma nata are late.
Ahankali yace “Gwaggo is my grandma ta haifi yara goma amman Abba kadai ya rayu, she’s Fulani daga adamawa, she’s very old though sai masifa da kaima Abba gulma….” Dan dariya kadan dayaji tayi yasa yaji wani dadi hakan yasa tacigaba, yace “she’s very old bata iya tafiya dakanta yakai 10steps haka saida wheelchair nata, but dudda haka garin kaima Abba gulma ranan taje tafadi yanzu ko 5 step bata iyayi dakanta” wanan karan dariya tayi sosai bata taba sani Aliyu ya iya nada labari hakaba. Ahankali yace “why are you laughing I am being serious Gwaggo can gossip” wani irin rushewa da dariya tayi ashagwabe tace “stoppp Ya Aliyu u are so mean” dan murmushi yayi yace “are u supporting that old woman now”? Girgizamai kai tayi tana taushe bakinta, murya chan kasa yace “do you wanna meat her some day”? Gyadamai kai tayi ahankali tace “yes” anatse yace “ok u will meet her some day, zakiga abinda nake fadi, I have sisters also but duk ba anan naija suke aure ba, so they hardly visit sai salla salla, then my little sister Meenah, she’s your age mate kinaso kiganta?” Gyadamai kai tayi tace “eh” ahankali yace “you will I promise, do u have any lectures tomorrow”? Girgizakai tayi tace “a’a gobe Mom tace zanje saloon nai kitso” dan murmushi yayi yace “ayi mai kyau, idan kin tashi da asauba after observing subhi makesure to read Qur’an and ur books afterwards okay” murya chan kasa tace “okay” agogo ya kalla ganin 1 nadare yasa yace “u need to sleep okay” gyadamai kai tayi ahankali tace “saida safe” murya chan kasa dan daso samune suyita magana yace “Allah bamu alkhairi, I love you Ummulkhair!” Dip taji ya katse wayan, wayan tabi da kallo kafin tarungume wayan kam kam ahaka bacci yay awon gaba da ita.
[6/16, 7:57 PM] +234 701 275 3212: 3️⃣3️⃣


This book is 1k pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank
Chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461




Yau bayan sun tashi sunyi salla tama Mama addu’a sosai hana Batool dake kokarin komawa bacci tayi taja hannunta suka shiga kitchen, lafiyayen Moi moi tayi dayaji kifi da kawai sanan tai kosai dakuma kunun gyada koda Baffa yashigo gidan yaganta a kitchen suna girki itada Batool baisan lokacin daya ciro waya yamata video batare datasani ba ya aikama Baba sanan yazauna kusada Mama a falon suna hira sanan suka fito dakomi Baffa saida yazauna yaci kosan da kunun dudda abincin shi is ready, suna zazzaune saiga su Manaf sunzo dubata as usual once in a while zokaga dadi bajewa akayi akai lafiyayyen breakfast afalon Mom saida aka gama tass sanan sukai clearing tazo itada Batool zasuje sama suyi bacci ganin Baffa namagana dasu Ya Manaf, kiranta Baffa yayi hakan yasa tadawo, zama tayi akasa dan gyaran murya Baffa yayi yace “Khairy kafin mahaifiyanki tarasu tanata fama da Baban ki ya kara aure sabida ku amman fir yaki” yadanyi shiru sanan yace “dazata rasu agaban kowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login